Showing 69001 words to 72000 words out of 84568 words
coffe din, har kone, dafa goshi tayi tana fadin "ohh Allah yanzu yazanyi" 'kije kice mai coffe din ya kone' zuciyarta tafada, "to amma zemun fada" ,kamar ba mace ba kimai da kissa mana' "yawwa bara naje nasa kayan bacci na se naje nafada mai" daga haka ta figi wayarta tafuce, tana zuwa room dinta , ko wanka batai ba tadauko wasu kayan bacci, wanda dasu da babu duk diya, dan ana ganin komai najikinta, turare tafashe jikinta dan tasan batai wanka ba, futowa tayi tanufi bedroom dinsa, ta tura kofar ta shiga, yana tsaye gaban mirror sanye da tawul a kugunsa yana shafa lotion dinsa, zuciyar ta ce tafara dukan uku uku dan duk haukanta tana tsoron yaya Ammar, daurewa tayi tanufeshi, rungume shi tayi ta baya, kam yadakata da shafa lotion din yana mamakin ta, shafa kirjinshi tafara, cikin salon daze mantar dashi komai, da zafin nama ya fuzgota tadawo tana kallonsa, kallonta yayi yaga rigar dake jikinta, rumtse idonsa yayi, tuni sha'awarsa ta mike yanajin wani mugun feeling, zuciyarsa ce tafara fadamak 'control your self Ilham ce ba wata ba' kafun ya karasa wannan zancen zucin, tuni yaji ta rungume shi tana goga mai dukiyar kirjinta a nashi kirjin, tana kai hannunta kan mararsa tana shafawa, tuni yafara futa hayyacinsa, idonshi yabude, wadanda suka kada sukayi ja, ita kanta seda ta tsorata ganin idanunsa ya sauya daga fari zuwa ja, ita tasan kwata kwata bata sha'awar namiji tayi hakan ne dan karya mata fada, hakan yasa tafara janye jikinta zata tafi, da zafi nama ya fuzgo ta, a zata saman bed din, yabita ya danne, ya hade bakinsu yana tsotsonta, rigar jikinta ya fincike , ya dora hannayesa saman kirjinta tana cakuda ta sosai, dan yanzu yafuta hayyacinsa, MRS KD dai tajamusu kofa dan yau Ilham ta dabo ruwan dafa kanta, fadan yafi karfin MRS KD
shirin bacci tayi tsaf, kana ta kwanta, tanata tuna ne tuna ne, na auren yaya Ahmad, ganin mahaifiyarsa bata sonta, duk da shi yana sonta ba lallai taji dadin zama dashi ba, amma kuma tanasonshi itama, kuma an rigada an yanke hukuncin aurensu, gashi Monday ta gaba zasu fara exam din futa daga secondary, kuma tana kammalawa da sati za a daura musu aure, ita dai fatan Allah yasa ba tare Mom dinsa zata zauna ba,
Ammar be bar Ilham ba se 5:00am na asuba, kana ya mike yafada toilet yayi wanka ya dauro alwala, yafuto ya tayar da raka'atul fajir, bayan ya idar yayi salar asuba, bayan ya idar, ya zauna saman sallayar ya na tunanin wani abu dayaji dan gane da Ilham, tabbas Ilham ba budurwa bace, amma to me hakan ke nufi tana mu amala da maza kenan, yana tsaka da Wannan tunanin yaji motsinta tana niyyar futa, kallonta kawai yayi, tafuce tana dingisawa, tana zuwa dakinta tafada toilet, ta hada ruwa tashiga, 'dama haka mutumin nan yake da karfi kamar doki' tunanin da take kenan a zuciyar ta,
yau Monday da yuwuri suka shirya suka wuce makaranta, ko a makarantar ma, lesson din exam din da zasu fara next week a kaimusu, ta nutsu sosai tana fuskatar lesson din, kuma tana ganewa,
💞SOYAYYA DA IZZA 💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina😃to ina muku albishir da sabon book dina😁dana fara rubutawa✍️✍️ me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan😇dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu🤣zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa😍ina alfahari daku🤩 masoyana😍 kune kwarin gwuiwa ta😀i love you so much❤💔my pans😘
ina godiya da addu'o'in ku🙏🙏🙏
dayacce kuke yabon book dina💅💅 duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu😂😂
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku😀😀
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
page 45
_______________________________________________________________________
_____________________________
_________________Sati guda da kwana daya kenan da bikin Ammar, tun ranar daya kusanci Ilham, be kara bi takan ta ba, hasalima kafun ta tashi yafuce office, idan yadawo kuma tayi bacci, Ilham ta damu rashin ganinsa, dan ita bazata iya jure rashin ganinsa ba, hakan yasa tafara gyara gidan du da bata iya gyaran ba amma tadanyi bakin kokarinta, shikam kullum yana gida, ko bayan ya dawo daga hospital gida yake wucewa, se sun yi dinner tare kana yatafi gidansa, Mamy bata hanashi ba duba da yanzu bata aika musu da abinci, dama na sati ne taci amarci kafun tafara girki, tasan Ilham bata iya komai ba, hakan yasa take kyaleshi yazo suyi breakfast suyi dinner,
soyayyar su Jawad da Yasmeen na kara karfi kullum, dan Jawad har ya yanke shawara ze samu Abba yafada mai, a nema mai auran Yasmeen
Ahmad kam yana nan akan bakanshi na auren Zuhura duk da Mom dinsa ta nuna mai ba ruwanta dashi, dan ko gaishe ta yayi sedai ta amsa mai ciki ciki, hakan na damunsa, amma baze iya hakura da auren Zuhura,
yau asabar , yau su Zuhura da Muhsin ke sauka, tun safe Mamy tasa ake ta shirye shirye, su Inna kam tun safe suka zo suda su Yasmeen, bayan sun karbo allo sun dawo, aka cigaba da hidimar suka, har Ilham ma Mamy takira tace tazo, ba a son ranta ba haka tazo,
Zuhura ce tasamu Muhsin tare da abokansa daya gayyato, tace "Muhsin Please aran wayarka" "ok" zarota yayi daga aljihu ya mikamata, tana karba tawuce, tafuto, ta nufi garden din dake gidan, seda ta zauna, tashiga sa number Ahmad, tana fara sawa suna yafuto, hakan yasa ta danna kira, ringing biyu yadaga, "hello yaya Ahmad" mikewa yayi daga kwanciyar dayake saman kujera, yace "queen kinance dani" "yaya Ahmad ina yini" "lafiya lau kina lafiya" "lafiya ta kalau" "queen kwana biyu ko nemana bakeyi" "yaya Ahmad bana da lokaci ne, muna exam" "ok kunfara exam ko" "eh mun fara" "amm dai kun kusa gamawa ko" "eh mun kusa befi mu kara one week ba" "kice kin kusa zama matata in dinga ganinki kullum" rufe fuska tayi kamar yana ganinta, "yaya Ahmad bakazo saukar mu ba" "ayyah kiyi hakuri inada pesion ne a asibiti shiyasa amma ina baki hakuri" "to shikenan na hakura" "yawwa nasan zakima mijinki uzuri ai" "bara naje na mayar mai da wayarsa ko" "tun yanzu bangaji da jin muryar ki ba fa" "to ai ze nema" "to shikenan hakan ma na gode ki kulamun dakanki" "tom se anjima" daga haka takashe wayar, bayan ta mayar mai da wayar ta nufi gurin Inna ta zauna, kallonta Inna tayi tace "gobe fa nakeso zamuje gidan yaya asabe" "Inna da gaske" harara Inna ta galla mata tace "ina miki wasa ne" "yawwa Inna dan Allah zamuje gidansu Maryam" "se muje ai" Yasmeen ce tazo tana fadin "amaryar sauka koma ince amarya tund sati nawa ne ya rage, aunty yama kai sati biyu kuwa" duka Zuhura takai mata tana fadin "bansan tsokana" haka suka cigaba da hirarsu,
se 7:00pm Ammar yashigo gida, tarar da mutane yayi, du da ba mutane ne dayawa ba, bayan yashigo, ya tarar dasu a falour a zaune, idansa ne ya sauka kanta, datake ta hira ita dasu Yasmeen, gaishe dasu yayi kana ya wuce part dinsa, yana shiga yanemi kujera ya zauna, yana tunanin meyasa har yanzu soyayyar yarinyar nan taki raguwa daga zuciyarsa ba sema karuwa da tai, duk da addu'ar dayake na Allah yacire mai soyayyar ta a zuciyarsa, yana tsaka da tunanin nan Ilham tashigo, dauke da tire a hannunta, bayan ta ajiye ta zauna kusa dashi, beko kalleta ba, tace "yaya Ammar ina son magana dakai" "ina jinki" "meyasa baka bani kulawa amatsayina na matarka" kallon ta yayi, kana takara cewa "yaushe rabon dana saka a idona kuma wai muna zaune gida daya matsayin mata da miji" "stop Ilham bansan korafi" "eh zakace bakasan korafi mana, saboda kasan ina sonka bazan iya jure rashin ganin kaba" "Please Ilham ki kyaleni kifita" "yaya Ammar idan muka cigaba a haka zan sanar da Mamy komai" "kinga kije zamuyi magana idan nakoma gida" mikewa tayi ta fuce, bayasan abunda ran Mamy ze baci, danya tabbata idan ta fadawa Mamy ranta ze baci,
Bayan sallar isha su Inna suka fara shirin tafiya, bayan sun gama tsaf sukai sallama da Mamy Inna takara tuna mata gobe zasuje gidan yaya Asabe, amsa mata Mamy tayi, suka rakasu har gurin mota, Yasmeen ce tajasu suka tafi,
suna komawa ciki, Zuhura tashige dakinta, wanka tayi tasa kayan bacci, kana tadauko littafanta tafara karatun exam din dazasuyi monday,
sai karfe 10:30pm Ammar yadau Ilham suka wuce gida, koda sukaje gida, tayi tunanin ze sake mata fuska su zauna suyi hira tare, se taga suna zuwa yace, "kije ki kwanta" yana fadin haka yawuce bedroom dinsa ya rufe, takaicine ya ishe ta itama ta wuce ta banko kofar, tana shiga tadau waya ta danna kiran Feenat, tana dagawa ta fashe mata da kuka, tana fadin "Feenat ina cikin matsala" "nasan za a rina" "Feenat yazanyi nasamu drugs ko na rage takaicin danake ji" "so ki futo mana" "kema kinsan sena tambaye shi kuma kona tambaye shi baze barni ba" "tab haka zaki ta zama, to ina ganin kije masa da bukatar ki mana ki rage zafi" "Feenat baya sakar mun fuska fa tun randa yaneme ni sau daya be kara ba, kuma kinsan maza ma ni ba burge ni suke ba" "to kijira za a kawo wasu yara 18 years zakiji dadin harka dasu, se kiga lokacin da baya nan se suzo kiyi abunda zakiyi dasu ki sallame su" "yawwa yaushe ne zasu zo" "gaskiya bansani ba sena tambaya" "ok ki tambaya kimin booking dinsu kar wata ta riga ni" "ok sai na bada drugs din a kawo miki" "ok" daga haka sukai sallama takashe wayar, takwanta, dakyar tasamu bacci yadauke ta,
dawuri ta tashi saboda Inna tagaya mata dawuri zasuje su dawo, hakan yasa tana tashi tayi wanka ta shirya, kana tafuto kitchen dan ta taya su Jummai hada breakfast, haka tasame su kamar kullum ita da aunty A'isha, tagaishe su su duka, kana suka fara aiki, bayan sun kammala suka jera a dining, kana suka sanar da kowa an kammala breakfast,
yana tashi yayi wanka yashirya cikin kananan kaya, yayi kyau matuka, sakkowa kasa yayi, kan dining yaduba be ga breakfast ba, hakan yasa yakoma sama, dakinta yatura, tana kwance kan bed tanata bacci, ba alamar tayi sallar asuba, karasawa yayi yadaki fuskar gadon da karfi, a firgice tamike, tana murza ido, kallonta yayi yace "kinsan zan fita amma banga breakfast dina a kan dining ba" "oh sorry namanta bara nayi maza nayi sallah sena futo na hada ma" "what baki sallah ba duba fa lokaci kiga 10:30am fa" shiru tayi tana kallonsa, juyawa yayi ze fuce tace "yanzu zanzo nama karka futa" beko saurare ta ba yafuce, yana saukowa yafuce, be je gida ba yawuce hospital kawai,
se 12:00pm Inna tazo da driver tadauki Zuhura suka wuce, gidan yaya Asabe suka fara zuwa, sallama suka fara tun daga soron gidan amma ba wanda ya amsa musu, hakan yasa suka karasa taskar gidan, ba kowa, dan Asabe tana daki dan dan Jummai da matarsa sun hanata futowa yanzu kullum tana daki, abinci ma se sun ga damar bata, sallama Inna tasake kwadawa, jin muryar Asabe tayi kamar ta Habiba amma tsoro ya hanata fitowa, hakan yasa tadan bude labulen ta dayagaji da dauda ta leko, karaf kuwa taga Habiba, da sauri ta futo tana ihu tana fadin "Habiba kece ko kuma mafarki nake" matsawa Inna tayi ta dafa ta tace "kwarai yaya nice gama Zuhura nan gasu Amira ga Halifa" "ina kuka shiga haka iye Zuhura kune Amira kin girma" "yaya labarin da tsayi" "naga kunyi kyau haka bara dai na dauko tabarma" daga haka tashiga daki tafuto da tabarma ta baza musu suka zauna, labarin Inna tashiga bawa yaya Asabe tun daga farko har karshe, jinjina kai Asabe tayi, kana tace "kwanaki gwoggwo Larai tazo" labari Asabe tabasu, Inna tace "kai gwaggo Larai bazata canza ba, yanzu tana nan kuwa" "naji labarin bata da lafiya tasamu ciwon mutuwar barin jiki bata iya komai, "yakamata muje mu duba ta
💞SOYAYYA DA IZZA 💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina??to ina muku albishir da sabon book dina😁dana fara rubutawa✍️✍️ me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan😇dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu🤣zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa😍ina alfahari daku🤩 masoyana😍 kune kwarin gwuiwa ta😀i love you so much❤💔my pans😘
ina godiya da addu'o'in ku🙏🙏🙏
dayacce kuke yabon book dina💅💅 duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu😂😂
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku😀😀
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA👇👇👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 46
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________A majalisa aka je aka sanarwa da dan Jummai anga wata dankareriyar mota a kofar gidansa, aikam da gudu ruga, har yana tuntube, seda yaje kofar gidan yaga motar mutumin dake cikin motar ya kalla, yaga sam be dace da me motar ba, hakan yasa ya sa kai yanufi cikin gidan, yana shiga yacikaro da su Habiba, zare ido yayi yana karasowa, zama yayi yana kallonsu kana yace "Habiba kece" "nice dan Jummai" "ki kika zo da wannan katuwar motar haka" murmushi kawai Inna tayi, "yaya kitashi mutafi gidan gwaggo Larai daga nan mu wuce gida na, dan kin gama zama anan gidan" "ah me yayi zafi haka Hajiya Habiba" "bakomai kawai dai inason ta zauna kusa dani" "ah to se mu tafi gaba daya ai bara a hada mata kaya" "kaga dan Jummai iya yaya kawai zan dauka" "haba Hajiya Habiba ki taimaka ki mutafi nida ita tunda ni mijinta ne" Saude ce ta shigo tana fadin me gida kalau kuwa "wlh Saude arziki ne yazo mana har gida" durkusawa Saude tayi tana fadin "ah sannunku da zuwa Hajiya, me gida su waye" "kanwar Asabe ce tazo" "Asabe kuma me gida, dama Asabe nada sauran gata" "gashi kuwa kin gani, yanzu ma tafiya zamuyi" "kuje ina ai tare zamu tafi" ita dai Asabe sakin baki tayi tana mamakinsu kamar basu ne suke gallaza mata ba, mikewa Inna tayi tana fadin "yaya dauko gyalenki kizo mutafi" "haba Hajiya kar ai haka ki taimaka muma ki tafi damu" Saude tafada tana marairai cewa, jakarta Inna tabude tadauko kudi dayawa ta mika wa ɗan Jummai, caraf ya cafke harda hannunta , itama Saude tana kaima kudin cafka, tuni yaturasu cikin aljihu, bayan Asabe tafuto su Inna sukai masu sallama suka fuce, mota suka shiga suka wuce, gidan gwaggo Larai suka nufa,
tun daga soron gidan suke jiyo doyi da zarni, bayan sun karasa suka ciki suka ganta yashe a tsagar gida kaca kaca da ita, tanata nishi, karasawa sukai kusa da ita, suna toshe hancinsu, magana suka fara mata, ta dago ta kallesu, tuni ta gane fuskokinsu, tafara yunkurin magana, dakyar kake iya gane me take fada, "Habiba kune haka Allah me iko" "mune gwaggo yajikin naki, ba mai kula dake ne" "wannan yarinyar ce yar gidan Sani to ta gudu wai doyi nake" "sannu yanzu ina zamu samu su Sani a kaiki asibiti" "Allah sarki Habiba ku yafe mun dan Allah na tozar taku na cutar daku" "ki manta komai gwaggo mun yafe miki" "ga yar wayacan acan ku daiko kuga ko da caji ku kunna ku kirashi" "Zuhura dauko" mikewa Zuhura tayi tadauko wayar, laluben number sukai, kana suka danna kira, seda suka kira har sau uku, se a na hudun aka dauka ana fadin "kai gwaggo meye kum" "ba gwaggo bace Habiba ce matar Haruna" "Habiba dagaske koda wasa" "kazo yanzu muna cikin gudan gwaggo" "tom gani nan kuwa" daga haka takashe wayar, ba jimawa se gashi ya wado gidan da gudu "Habiba kune kukai arziki haka" yafada yana kallon Inna, "kaga katashi ka samo abun hawa ka kaita