Showing 18001 words to 21000 words out of 84568 words

Chapter 7 - SOYAYYA DA IZZA complete hausa novel

Mrs KD   

25 Aug 2024

21460

haka yaki futowa damashi bamesan jama a bane, ilhamce tafuto sanye da atamfa green da fari anmata dinkin dugowar riga atreat gaunt dinkin yamatseta sosai tayi ture kaga tsiya futowa falo tayi ganin mamy da muhsin ne kawai yasata juyawa tanufi part din amar ta duba ko yadawo, kofar falon ta tura tashiga bata kowaba hakan yasa kai tsaye tanufi bedroom din shiga tayi , hangoshi tayi akasa akwance dagudu takarasa gurinshi tana kiran sunanshi, yaya amar katashi meya sameka katashi girgizashi takeyi tana kiranshi ganin ko motsi beyiba yasata futa da gudu tana fadin mamy mamy kizo yaya amar yaya amar , mamy ce ta tareta tana fadin ilham menene yaya amar meya sameshi hanyar part din amar din tanuna mata dagudu mamy tanufi part din shigatai tarar dashi tayi akwance tanufi gurinshi amar meya sameka ganin baya motsi tacewa ilham tafauko mota sunufi hospital daukowa tayi akasashi aciki suka kama hanyar asibiti, a hanya takira abba take gayamai halin da amar yake ciki yacemata gashinan, asibitin suka ahigar dashi emergency aka kaishi likitan ne yace sujira awaje yadubashi, gabadaya hankalinsu yatashi abba ne ya iso asibitin gurin mamy yanufa yana fadin ina amar din yana ciki likitanne yace mujirashi amma tome yake damunshi nima bansaniba ko numfashi bayayi takare maganar da kuka rarrashinta yafarayi , seda suka jima sunajiran futowar likitan be futoba sedaga baya yafuto nufarshi sukai dasauri, likita ya ake ciki ya jikinnashi likitan ne yakallesu yace kune iyayensa eh mune likita ok kusameni a office binshi sukai abaya ilham kuma tacigaba da tsayuwa agurin, cikin office din suka shiga zama sukayi, likitanne yanumfasa yace alhaji danka yanada aurene ah ah likita bashida aure toku hanzarta kumai aure inbahakaba wataran zaku rasashi, kamar ya likita danku yana fama da feeling har yayimai yawa, dan haka kuyi saurin yimai aure saboda matarshi zata rinka ragemai feeling koda bata iya daukemai dukaba zata ragemai wani abun , ajiyar zuciya abba yayi yace shikenan likita zamuyimai inshallah daga haka sukai musabaha,

Sorry yau kadan nayi typing bayawa inada wani dan uxurine🙏🙏


💞💞Soyayya da izza💞💞


Story and writing by hadexatu✍️✍️

(Mrs KD)

yar amanar jajirtattu💪💪




Page 13


Dakin da aka kwantar dashi suka nufa, haryanzu be farkaba amma likitan yace yayimai allurar bacci dan yasamu nutsuwa zama sukai kan kujerun dake gefen gadon itakuma ilham tana gefen gadon azaune, wayartace tayi ringing gani me kiranta yasata futa daga dakin wayar ta dauka muryar macace kecewa ilham zakizone yau muna hotel din damu dasu rufee ankawo wata yarinya biki gantaba kalar muce ah ah feenat bazanzoba amar ne bashi da lafiya muna hospital au dan amar bashida lafiya shine bazaki futoba haba feenat wanda zan auranefa kuma se in tawo na barshi to ina mom dinshi tananan mana amma kotanan aibe kamata natafiba se a fara zargina ai nifa wlh mamakima nakeyi dakika dage sekunyi aure mezakiji ajikin namiji wanda bazakiji anamuba feenat saboda inasansa zan auresa amma kema kinsan ai badan banajin dadinku bane kuma konayi auren ai muna tare daku kyaji dashi tunda bazakizoba baranaje muci yarinyarcan kinga ganta kuwa kema a nkinzo ke dana nubazuwa zanyiba sedai gobe muhadu se in biyata tazo to yayi hakan , daga haka takashe wayar takoma ciki ,tarar dashi tayi yabude ido karasawa tayi dasauri gurinshi tana fadin yaya amar sannu yajikin naka kallonta kawai yayi bece komaiba kallon mamy yayi yace mamy yaushe zamu tafi se an seka ji sauki mamy naji sauki ai to ai se an sallamemu ai shiru yayi yamaida idonsa yarufe, hoton fuskarta kawai yake gani daya rufe idonshi tana mai kuka, Allah yasa dai banyiwa yarinyarnan komaiba kar nazo naji kunya karamar yarinya kamarta , acikin zuciyarshi yake ta maganar gaba daya haushin kansa yakeji gabadaya, likitanne yashigo dan ya dubashi, alhaji yame jikin dasauki amma dai yafarka ko eh ya farka yanzu yakoma ma ok to injima zamu iya sallamarku ok likita mungode abba yafada futa yayi likitan , wayar abba ce tayi kara dauka yayi yakara a kunne daga dayan bangaren akace alhaji munzo kai muke jira subhannallahi alhaji hamza kasan na manta zamuyi meeting daku ai gama su alhaji habu duk sunzo shine sukace nakiraka ok ganinan yanzu zantawo tom seka karaso daga haka yakashe wayar, mamy yakalla yace baranaje zamuyi meeting tom seka dawo yawwa kafun a sallameku me bi nadawo tom banajin zasu sallamemu yanzu se yamma to duk yacce ake ciki zankira naji tom adawo lpy abba adawo lpy Allah yasa ilham daga haka yafuce, yasamu bacci yadaukeshi tundazu shiyasa yaketa bacci haryanzu , mamy ce tace ilham naga rana tayi bara nakira gida akawo lunch ko shima yasamu yaci tom mamy , driver mamy takira tace yashiga gida yatambaya in angama abinci yakawo zuhura takawo abincin, kwatance asibitin tayimai , tashi mamy ce tamike dantai alwala saboda lokacin sallah yayi toilet tashiga, wayar ilham ce tai kara alamar sako WhatsApp tashiga rufee ce taturomata da video budewa tayi rufee ce da mufeeda tsirara sunata shan junansu sairin katsewa tayi saboda sound din dasuke futarwa reply tamata, rufee nagayamiki bana gida ina hospital sekinsa hankalina yatashi tana gama typing din takashe wayar gabadaya saboda kamma tace xata kirata

Bangaren zuhura kuwa tunda tayi sallah take bacci bata tashiba, driver ne ya shigo falon yana kwada sallama inna ce taji tace iya kamarfa sallama nakeji iya ce tace bara to naduba nagani ,futowa falon tayi ganin bala driver tayi a tsaye, bala kaine kake sallama eh nine hajiya ce tabada sako wai akai musu abinci asibiti subhannallahi waye ba lafiya yallabaine ba lafiya to mu bama musaniba ai yanxu hakama suna asibitin to Allah ya sawwake dama nagama abincin ma bara naxuba sena mikoma dama tace da yarinyarnan zuhura zata kai abincin tom shikenan bara amata magana daga haka yafuce itakuma takoma cikin kitchen, inna tasamu tana wanke wanke kindawo nadawo bala driver ne yake sallama ashe wai yallabaine bashi da lafiya ashe to rashin lafiya to Allah yasawwake yanxuma abinci xa a kaimusu asibiti ina zuhura ne tare zasuje takaimusu asibitin tana daki bara na tasota tom hanzarta dan Allah to inna tafada tafuce , samunta tayi tafuto daga wanka tashin ta kenan daga bacci zuhura kizo kuje ku kai abinci asibi me gidan bashi da lafiya su mamy ma sunacan kukai musu abinci subhannallahi inna abba ne ba lafiya eh yanzunnan driver yazo yana fada to Allah yabashi lafiya tokiyi maza yana jiranki tom inna ganinan futa inna tayi itakuma tafara shiyawa doguwar rigar atamfa tasa seta dauko hijjabi onion colour har kasa tasa , ita inna a tunaninta tadauka abba ne balafiya ji datai ance yallabai shiyasa tafadawa zuhura abba ne ba lafiya, seda tagama shiryawa tsaf sannan tafuto kitchen taahiga, inna nagama yawwa zuhura ungo abincin iya lami tamikamata futa tayi tana zuwa falo tahadu da muhsin aunty zuhura ina zuwa asibiti zanje yawwa dama nima nan zanje mutafi to to muje suka futa atare, jininsu yahadu da muhsin saboda yana bata girma duk da bata girmeahiba sedai siyi daya, farafajiyar gidan suka futo driver yataso yabude musu mota suka shiga muhsin ne yazauna a gaba itakuma tazauna a baya suka futa, hanyar asibiti suka dauka , har suka isa zuhura batace komaiba, parking bala driver yayi suka futo muhsin ne yajuya yacewa bala driver kaje anjima kadawo kadaukemu ,amsawa yayi da to yashiga mota, sukuma suka shiga cikin asibitin yana gaba tana binshi abaya dayake shi yasan gurin mamy tamai kwancen dakin , kofar muhsin yamurda yashiga itama tabishi abaya tashiga , kwance yake yana bacci , da sallama abakinta tashiga mamy ce ta amsa mata sallamar mamy ce tanunamata kujera tace tazauna shiko muhsin bakin gadon yazauna, bayan tazauna tace mamy ina yini lpy lau zuhura yamejiki dasauki, ilham takalla wacce tun shigowarsu bata dago ta kallesuba , aunty ilham ina yini bata amsaba zuhura takaracewa yame jiki acikiciki tace dasauki, munafukar yarinya wai aunty zanyi maganinki ne yar matsiyata tafada azuciyarta, itadai zuhura kanta na kasa tana wasa da yatsun hannunta ,mamy ce tace zuhura zubamun abincin nan kitambayi ilham ko zata ci bayanzuba ilham tafada a takaice mikewa tayi gabantane yayi muguwar faduwa ganinshi akwance tambaya tafarawa kanta meyake damunsa kuma shine asibiti gabadaya jikinta yayi sanyi ga wani mugun tsoro daya kamata tuni jikinta yafara kyarma, muryar mamy taji tanacewa zuhura zubamun mana, tom tafada tafara zubama mamy tamika mata yawwa nagode komawa tayi tazauna tana tunane tunane, muhsin yace mamy baranaje waje nadawo zan dan siyo abu tom seka dawo yace to, idanshi yafara budewa a hankali tashi yake kokarin yi ilham ce tamike dasauri takarasa gurinshi tana kokarin rikeshi dagamata hannu yayi yace no barshi zan iya a sukwane takona tazauna wayrta tayi ringing waje tafuta dan ta amsa kiran mamy ce takallashi tace sannu yajikin da sauki mamy zuhura kanta akasa tace ya jikin be amsaba ya kalli mamy dake cin abinci yace mamy ina bukatar ruwa ok zuhura dauki ruwa kizabamai ga cup can tom tafada tamike ruwan jarkar tadauka tadau cup din tanufi gurinshi, jikinta na rawa take zuba ruwan seda tagama tamikamai amsa yayi be kalletaba , ilham ce tashigo turus tayi abakin kofa ganin zuhura kusa da amar shiga tayi tasamugu tazauna itama zuhura takoma tazauna gabadaya ji take kamar akan kaya take


💞💞Soyayya da izza💞💞

Story and writing by hadeexatu✍️✍️
(Mrs KD)

yar amanar jajirtattu💪💪
Page 14

Kallonta yake kasa kasa kwakwalwarsa natuna mood din dasuka kasance , haushin kansa yakeji idan yatuna wannan yar karamar yarinyar wai ya taba tome xeji ajikintama gabadaya se yaji yatsani kansa, wani bangaren na zuciyarsa yace kaji dadi mana du da yarinyace amma akwai dadin tabawa, wani dogon tsaki yaja wanda yasa kowa dagowa ya kalleshi , basarwa yayi seka rantse kace bashi yayi tsakinba, wayarsace tayi kara ,mamy where is my phone, tana cikin jakata nasama tunda mukazo ,oya zuhura zoki mikamai, jitai kamar ansoka mata gibiya azuciyarta saboda a halin yanzu batasan abunda ze hadata dashi dan ita tsoronshima take, tom ta amsa tamike , amsar wayar tayi kafun takaimai kiran ya katse,gashi tafada kanta akasa ,tsaki yaja yana kauda kai danshi ji yakema yatsaneta, be kalletaba ya amsa wayar ,komawa tayi tazauna, ilham kuwa se wani kallon raini takemata tana hararta, kiran ya duba patreahia ce ,shi se yanzuma yatuna da ita tana kasar , be bi kiranba ya ajiye wayar kawai,kiran Ahmad ne yashigo wayar dauka yayi , hello abokina ya jikin naka, waye yacema bani da lafiya, nayi waya da ilham dazu take gayamun yajikin naka, kainifa lafiyata kalau,to dan taurin kai kana lafiya kalau dinne kake asibiti,yanzuma nizan tafi badan su mamy ba da tuni nabar asibitinnan, ok to nidai ganin nan natawo ,katawo kuma me zakazo yi ,dubaka mana,nifa nafadama lafiya ta kalau ,kaika sani nidai nariga natawo, nidai bani zakazo dubawaba daga haka yakashe wayar, mamy nagaji wlh asallamemu , sorry my son yanzu zezo yasallamemu, muhsin ne yashigo tareda jawad, ya amar meke damunka ancemun baka da lafiya jawad yafada yana dosowa gurin amar,lafiyana kalau amar, mamy yajikin nashi dasauki yaushe kadawo ,ai banje gidaba muhsin nakira yakecemun yana asibiti yacemun gun yaya amar, ai tun kusan 11 muke anan to ai ni bansaniba,muma bamusan bashida lafiyaba seda nashiga part dinshi naganshi akwance a kasa, ilham tafada ,se wuriwuri take duk ta tsargu kamar mara gaskiya, ok yaushe za a sallameshi ,me bi ma yanzu ma zasu iya sallamarshi , wani tsaki yaja Wanda shikansa be san yafuto filiba, mamy ce ta kalleshi tace, amar wai lafiyanka kalau kuwa se tsaki kake kamar wanda aljanu suka taba ,muhsin yasheke da dariya yace,aljanu kuma mamy, kallanda amar yamaine yasashi yin shiru,ok mamy bara naje gida nai wanka nahuta , tom shikenan nima tashi zanyi nai sallar la asar inje gurin doctor din, ok bara nawuce muhsin mutafi,wa ani se anjima tare zamutawo dasu mamy,kaji dashi nibara naje, jawad kutafi da zuhura naga kamar itama tagaji, zuhura debin kayan abincin kutafi tare da jawad ,tom tafada tana hada kayan,ilham kokema zakije gida ki huta, ah ah mamy ma tafi tare,tom shikenan ku kuje,duk abunda suke be dago ya kallesuba idonshi nakan screen din wayarsa,hada kayan tayi tace mamy sekun tawo ,ok zuhura ,kallonshi tayi tace Allah yakara sauki, be kalleshiba itama tana fada fuce, futowa tayi taga haryaje gurin motarsa karasawa tayi yace mata shiga muje baya take kokarin shiga yace mata haba ranki yadade bafa driver bane ni gaba zaki shiga tom tafada tabude gaba tashiga yaja motar suka tafi, wayar amar ce takara kara , ganin yaki dagawa ilham tace wayarka ake kirafa nagani ai abunda yafadamata kenan ,wayar aka sake kira bayasan dagawa gaban ilham da mamy dan ma ita mamy sallah takeyi, kin dagawa yayi yakatse wayar yatura mata da message, haka yace mata yana meeting saboda yasan halin patreahia kira zatai tayi,
Tunda suka fara tafiya batai maganaba, seshi dayake jin music yanabin wakar , zuhura yakira sunanta na am tafada tana kallonsa zaki tayani hira eh tafada kawai saurin kallonta yayi yace dagaske eh tadagamai kai tace amma ban iya hiraba fa, to ai koya miki zanyi , dama ana koyarda hira ,eh mana biki saniba ,eh ,to yau zaki gani, tom tafada kawai kallonta yayi yace kinsan me zuhura ah ah tagyadamai kai,kinada kyau sosai kina burgeni, batace komaiba tajuyar da kanta, hannunta yarike tayi saurin dagowa kalleshi sannan takalli hannun nashi daya riketa, yabude baki zemata magana wayarshi tayi kara sakin hannun nata yayi yadaga wayar, hello zee takai ,kudin hannuna ne yakare nakeso kabani wasu kuma inasan ganika ok shikenan ganinan yafada yana kashe wayar, amma dai bakida uzuri me karfi dai ko dan zan biya wanu guri yanzu, harga allah tanajin fitsari amma taya zata fadamai, inkina da uzuri kawai mu wuce gida, eh inadashi , wanne iri kenan,am am inajin fitsari,dariya yayi wanda seda hakoransa suka bayyana ok to idan munje gurin dazanje sekiyi ai bata kulashiba ta turo baki gaba ah ah nidai agida zanyi tafada ashagwabe,toni bazanje gida yanzuba yafada yana kwaikwayon yanda tayi, kallonshi tayi takara tura baki gaba tajuyar da kanta gefen titi, shima mayar da hankalinshi yayi kan driving din dayake yi,

Ahmad yashigo harabar asibitin wayarsa yadauko yakira Amar, hello abokina gani a hospital din wanne bangare ne, harkazo kenan,eh nazo dayake flight nabiyo shiyasa nayi sauri, ok yafada sannan tamai kwatancen bangaren dasuke, futowa yayi daga motar yashiga asibitin,be sha wuyaba yagane part din da kuma dakin, knocking yafarayi daga bisani yashiga dauke da sallama abakinshi,bayan yashigane yazauna gefen gado kusada Amar, mamy inayini,anyini lafiya Ahmad ya kabarosu ,sunanan kalau sunce suna gaisheku suna, mamy yajikin nashi, ah jiki alhamdulillah dasauki dan yau muke Saran sallama,ah to masha Allah,Amar sannu yajikin,yawwa sannu amar din yafada,murmushi Ahmad din kawai yayi,ilham ce tace yaya ahmad how far,fine ilham and you,am fine ya momyna ,bansaniba takice ke kadai,to sorry ya momy, tananan kalau, doctor ne yashigo room din ,kara duba amar din yayi sannan yace alhamdulillah jiki yayi sauki sukuma sallama harshe,yawwa doctor daman nagaji, amar yafada yana yatsine fuska, kajika to dakuma ance seka gwanafa yazakai, cewar Ahmad, toni kuma angayama sena kwana sedai inbana hayyacina, doctor dinne yayi dariya yajuya yakalli mamy yace, hajiya inasan ganinki a office sena baki takardar sallama, ok doctor ba matsala,mamy tafada

HB hotel, abunda aka rubutu kenan da golden din rubutu ga futuli acikin harafan suna sauya kaloli, horn yayi aka bude mai gate yashiga, mutane keta shige da fuce kowa da kalar shigarsa, ga kida dayake tashi daga dayan bangaren , Kasancewar yamma tayi shiyasa mutane da dan yawa suna wucewa, parking space yanema yafaka motar tashi, kallonta yayi yace to madam mun iso zaki shiga ko kuma nashiga na fito? Eh kaje kadawa nafasayin fitsari, kinfasa kuma saboda me, kawai innaje gida nayi , tom shikenan kijirani a mota ina zuwa, tom tafada kawai, shikuma yashiga ciki, jinginar da kanta tayi saman kujerar datake zaune, Maryam kawarta ce ta fado mata , afili tace Allah sarki Maryam tana can nayi kewarki sosai, yanzu ke kadai kike zuwa makaranta,ni ko makarantar ma bana zuwa watakila nabar makaranta har abada,Allah Sarki babana Allah yajikanka yakai rahama kabarinka,takarasa maganar hawaye yana biyo kuncinta, hannun tasa tana goge hawayen daya zubomata tare dajuyar da kanta gefen window, baki bude take kallonsu dasuke nufowa gurin motar rungume da juna, seda suka karaso gurin motar suka tsaya, zee ce ta sakalo wuyan jawad da hannayenta tasaita fuskarsu numfashi su yana haduwa , baby wai meyesa bazaka kwana ananba nifa ina bukatarka yau, tafada a shagwabe , sorry zee kinsandai bana kwana awaje, to yau baseka faraba, no bazeyiwu ba yanzuma ina saurifa, shagwaba tafara yimai, bakinsu yahade gu daya , tsotse juna sukafara yi sunma manta awajene, zuhura kuwa zaro ido tayi tana kallon ikon Allah, ita abunma tsoro yabata, zee enough ,yafada yana zare bakinsa daga nata, ok zee kishiga ciki gobe zanzo , zanmiki transfer din naira dubu dari biyar, kinga yanzu banida cash, ok thank tafada tana kissing dinshi a lips dinshi, daganan tawuce, motar yabude yashiga yana shiga zuhura takauda kanta gefe dasauri, yi hakuri nabarki kina jirana ko ah ah tagydamai kai,murmushi yayi yana jan motar, tunda suka tafi bata kalleshiba seshi dayaketa surutunsa, zuhura yadai ko bacci kikeyine, ah ah idona biyu kawaidai nagajine, gajiya kuma, eh, to sannu, yafada yayinda yake shigarda motarshi cikin gidan, parking space,yanufa, parking yayi ,kokarin bude kofar take takasa, tsaya nabude miki, kallonshi kawai tayi batace komai ba, matsowa yayi dan ya bude mata jikinsu har yana gugar juna,saurin matsawa tayi kallonta yayi yana murmushi , baka budeba tafada ganin yakuramata ido, ok bara nabude, bude kofar tayi tafuta tanufi cikin gida,shima kashe motar yayi yashiga ciki

Hajiya matsalar danku babbace ,shawara itace ku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login