Showing 63001 words to 66000 words out of 84568 words
bata kammala secondary ba, a yau zamu hada harda kai mu daura muku aure, amma tana kammala secondary da sati guda zamu daura muku aure insha Allah" farin ciki kamar yakashe shi, yadinga godiya yana musu addu'a,
💞SOYAYYA DA IZZA 💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu💪💪
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Ina masu bibiyar books dina😃to ina muku albishir da sabon book dina😁dana fara rubutawa✍️✍️ me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan😇dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu🤣zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa😍ina alfahari daku🤩 masoyana😍 kune kwarin gwuiwa ta😀i love you so much❤💔my pans😘
ina godiya da addu'o'in ku🙏🙏🙏
dayacce kuke yabon book dina💅💅 duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu😂😂
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku😀😀
page 42
__________________Tana komawa dakin ta fada toilet ta kulle, kukan da rike ne ya kufce mata, hannunta tasa ta toshe bakinta, tana kuka hawaye na tsiyaya a idonta, zuciyar ta nafada mata 'meyesa kika fara kinsan ba sa'an aurenki bane yafi karfinki, gaskiya mahaifiyar sa tafada baki da gata ke yar talakawa ce' kukan tasa ke saki har tana shahheka, seda tayi kuka sosai kana ta wanke fuskarta tafuto, lokacin mutanen dakya dakin sun ragu sosai, hakan yasa tahau kan gadon dake dakin ta kwanta, zuciyar ta nacigaba da tuna mata da maganganun mahaifiyar yaya Ahmad,
bayan sun gama magana suka ce Ahmad yatashi yaje, bayan yafuta, daya daga cikin uncle dinsa yace "amma fa ni ina ganin yakamata mukira matan mu sanar dasu maganar nan koda mahaifiyar sa zataji ba dadi" "ai da ka barsu kawai inasan nuna mata ba ita take da hurumin daura mai aure ba nine dan haka bata isa ta hana yaro auren wadda yake so ba" "ah ah karkai haka mudai bi maganar Alhaji mansir mukira meeting mu sanar dasu" Abba yafada, haka dai kowa yabada goyon baya da a sanar dasu,
haka aka cigaba da gudanar da biki, anata shagali, shikam Ammar tunda yashige bedroom din Ahmad be kara futowa ba, jiyake kamar kurma ihu danshi takaicin auren yadame shi, ahaka har akai la'asar a dakin yayi sallah, be futo ba, abokansa nata kiransa yafuto yace kanshi ne ke ciwo, saboda sunsan halinshi hakan yasa basu damu ba suka cigaba da hidimar su,
Ahmad kam Zuhura yashiga nema, bakin kofar dakin yaje ya tsaya, Aliya ce tafuto tana sauri wai zasu tafi gidan make up, tare ta yayi yace "Aliya please ki kiramun Zuhura aciki" "yaya Ahmad Zuhura kuma" "eh" "ni naga ma kamar bacci takeyi" "su waye a dakin" "bakowa saboda kowa yatafi kwalliya" "ok zaki iya tafiya" daga haka tawuce tabarshi a gurin, tura kofar dakin yayi ya shiga, kwance yaganta kamar me bacci amma ba bacci take ba, a hankali yace "queen" tanajinshi amma bata iya magana ba "Please queen ina baki hakuri madadin mom dina, nasan abunda tamiki ba daidai bane" tashi tayi zaune tana kallonshi idanuwanta duk sun kubura sunyi ja tace "ah ah yaya Ahmad abunda mahaifiyar ka tafa gaskiya ne ni bani da gata kuma ni yar talakawa ce wacce aka tsinta a titi, kaga kuwa ba uwar dazata so danta ya auri irina" matsawa yayi kusa da ita yakamo hannayenta yace "kinda matukar daraja da kima agurina kinda hamimmanci agurina queen kidena jifan kanki da wadannan kalaman zuciyata namun zafi inkina fada" "yaya Ahmad dan Allah ka rabu dani kamar yadda mahaifiyar ka tafada" "bazan iya ba queen har abada" "aikam yazama dole yaya Ahmad" "queen an riga da anbani ke kuma zamuyi aure Abba ya tabbatar mun da hakan" ware idanuwanta tayi tana kallonshi "kwarai kuwa kina kammala secondary zamuyi aure" "amma yaya Ahmad mom dinka fa" "su Daddy zasuyi magana da ita" numfasawa tayi kana tayi shiru, Yasmeen ce tafado dakin, "ah kace lovers ne aciki" dariya Ahmad yayi yace "bakya rabo da tsokana" "kitashi muje Mamy nata nemanki zamuje gidan kwalliya" "tom bara natshi mutafi" daga haka tamike tadau mayafinta, "Yasmeen ki kulamun da ita fa" "baka da matsala yaya Ahmad" daga haka taja hannunta suka fuce, shima fitowar yayi, yanufi bedroom dinsa dan yanzu jin shi yake fes, Jawad ne yakwashe su yakaisu gidan kwalliyar, bayan an kammala musu suka shirya tsaf , sunyi kyau sosai kamar yar tsana, bare ma Zuhura kamar kasace ta, leshi ne baki me adon golden, dinkin fited gown, ta mata kam ajiki, hips dinta yafuto sisai, bayan an gama musu Jawad yakoma ya kwasosu yadawo dasu gida,
"kai Ammar kanan mutane nacan suna ina ango" ko kallonshi beyi ba yaci gaba da latsa wayarsa, zama Ahmad yayi kana yace "nidai katayani murna burina yacika" "name fa" yayi maganar a hankali, "yau Abba yabani queen amatsayin wacce zan aura" besan sanda wayar hannunsa ta subu ce ba tafadi kan bed din "kamar ya" "eh yadda kaji yanzu tana gama secondary da sati guda zamuyi aure" innalillahi wa inna aikaihi raji'un, abunda yake ta mai mai tawa azuciyarsa kenan, afili kuma yace "gaskiya ne natayaka murna" daga haka be sake cewa komai ba yadau wayarsa, shikam Ahmad tashi yayi yanufi Waldrop dan dauko kayansa, azahiri danna wayar yake, amma badini bemasan ina yake dannawa ba, zuciyar sa ce take fadin 'Ammar watakila yarinyar nan ba alkhairi bace atare dakai kacire sonta azuciyar kawai' haka yadinga tunane tunane azucuyarsa
bayan magaruba kowa ya gama shiryawa tsaf , za a tafi dinner, banda ango dabemasan za ai wata dinner ba, Mamy ne da aunty Aisha suka tafi bedroom dan sanar dashi, suna zuwa suka tarar dashi zaune kan kujera ya dafa kai, karasawa sukai , Mamy ce tace "Ammar meke damun ka haka" dasauri yadago kai yana fadin "no Mamy am fine" "ok tashi ka shirya" "Mamy shirya wa kuma" "eh zamu wuce dinner na ne" "dinner kuma" "eh Ammar dinner" aunty Aisha tafada, "amma aunty Aisha meyesa ba a sanar dani ba" "kaga Ammar bikin dangi ne bazaka ce zamu yi biki salam ba" "to amma" "kaga banason wani zance kayi abunda nace" shiru yayi ba kara magana ba, "A'isha bashi kayan nan ya shirya muna jiranja a kasa" mikamai ledar hannunta aunty Aisha tayi kana suka fice, ji yake kamar kurma ihu saboda zafin da zuciyarsa keyi, komai yahade mai, yau bashi da sa'a a rayuwarsa, dahaka dai yatashi yayi wanka ya shirya, cikin kayan dasu Mamy suka kawo mai, shadda ce coffe se kyalli take tamai masifar kyau, amma sedai fuskar nan a murtuke ba walwala,
Duk anfara ya watsewa an tafi gurin dinner, suma su Zuhura duk sun tafi, ita Ahmad ne yatafi da ita, Yasmeen tayi tayi yabarta su tafi a motar Jawad yaki, hakaya dauketa suka tafi, suna su Mamy dasu mom Ilhasn dasu Inna su aunty Aisha da sauran iyayen ango da amarya duk suka tafi, su Hajiya ne kawai a gidan dan sunce bazasu zo ba, se su Abba dasuke part din Daddy, shima Ammar seda su Mamy suka tasa shi gaba suka tafi suka ce yajira amarya a can, gaka dai yabisu suka tafi, tunda suka je Ahmad be bar gurin Zuhura ba saboda yana tsoron kar wani yazo gurinta, ita ma taji dadin hakan dan batasan zama ita kadai, dan Yasmeen bata zama guri daya, tana filin rawa,
suna nan zaune sukaji ana fadin, ga amarya da ango nan zasu shigo, hankalin kowa yakoma gurin, awaje kam su aunty Aisha sun dage Ammar se ya rike hannun Ilham, shikuma yace baze wani rike hannun taba, haka dai suka kyaleshi, waka aka samusu, suka shigo, kawayen amarya kuwa na bayansu, Ilham se washe baki take kamar me tallan makilin, dan kyau tayi kyau ba karya, coffee din material tasa me adon golden, shima coffe din kaya yasa, fuskarsa a tamke ba alamun wasa, haka dai harsuka karasa gurin zamansu, suka zauna, nan aka fara gudanar da bikin, sunyi liki kamar hauka, sun watsa kudi, dan kaf cikin family din ba wanda beyi liki na kuzo mu gani ba, shikam Ammar kamar gunki, baya motsi, itakam Ilham da aka kusa tashi tayi rawa ita da kawayenta kamar hauka, Zuhura kam suna zaune tare da Ahmad, sedai yatashi yaje yayi liki yadawo, Yasmeen tayi tayi Zuhura tazo su shiga filin rawa taki, bayan antashi Ahmad yadau Zuhura suka wuce gida, suma ango da amarya suka tafi a mota daya,
suna komawa gida yana fitowa daga mota be jira komai ba yashige ciki, bedroom yawuce, yana zuwa yacire kayan jikinsa ya fada toilet, bayan yafuto yayi sallar Isha, lokacin 11:00pm har tayi, bayan ya idar yakoma kan bed ya kwanta ya rufe idonsa kamar me bacci,
dakyar Ahmad ya rabu da Zuhura ta tafi , kana shima yashige, tana zuwa tashiga toilet ta wanke fuskar ta tas, kana tayi alawala, tafuto tadau hijabi tayi sallah, bayan ta idar tahau gado ta kwanta dan ta gaji sosai, aikam tuni bacci yadauketa, Yasmeen kam nacan tare da Jawad sunata hira,
"kardai har kayi bacci" yanajin shi amma yamai banza, har Ahmad yayi wanka yayi shirin bacci, shima kwanciyar yayi, yana kwantawa wayarsa tafara kara, wayar yadauka yana fadin "hello Nafisa ina jinki" "haba Ahmad kamarya kana jini" "eh kamar yadda kikaji" "ok yau bakazo ba kuma kasan bansan zama nikadai" "tau ina wani uzuri ne shiyasa" "to kazo da safe Please" "bazan miki alkawari ba" "ina son ganinka ne" "to kijira ni kozanzo sai gobe da daddare" "karfa kaki zuwa" "kinga ya ishe ni zanyi bacci ne" daga haka yakashe wayar, Ammar najin duk abunda yake, azuciyar sa yafara ayyana 'dama Ahmad haryanzu be rabu da matan banza ba, kuma yakeson auren Zuhura' har Ahmad yayi bacci shidai be samu bacci ba,
Ilham kam se sharholiyar su suke ita dasu Feenat, acewar zasu jima basu hadu ba, dan haka yau kwana sukai suna harka, safiyya nayi suka shiga shiri, dan yau za a kai amarya, Ilham shiryawa tayi cikin leshi fari me adon coffe, tayi kyau, batai make up ba,
yana tashi ya shiga wanka bayan yafuto yashirya cikin milk colour, yasa hula, yayi kyau bakarya, shi ya matsu su tafi ma, dan haka yasauko kasa, su Mamy ne dasu Inna dasu aunty Aisha, "ango harka shirya kenan" "aunty Aisha na shirya" "to zumudi kake ka tafi amaryarka" bece komai ba yakalli Mamy yace "Mamy karfe nawa zamu tafi" "karfe 2:0ppm" "kai Mamy se mun kai 2:00pm" "eh ai kamar yanzu ne " kai yasa yafuce yafuce daga falourn, yana futa ya nufi garden din dake gidan yaje yazauna, shi kadai,
Zuhura natashi tayi wanka, Yasmeen ma wankan tayi, suka shirya cikin shadda, ta Yasmeen brown ta Zuhura light pink, sunsha duwasu, dinkin doguwar riga, cikin gidan suka nufa dansu gaisa, karo sukaci da Amira, Zuhura ta kalle ta tace "lallai yarinyar na nifa tun lokacin da kuka zo rabo na da ita" "tanacan ta samu kawaye yan mata sunata shagalinsu" "kai yaya Zuhura kumafa kunacan kuna shagalin naku" "ah lallai to wuce" "yawwa yaya Yasmeen" daga haka tashige , suma suka shige falourn, gaishe da kowa sukai, "Zuhura kunyi breakfast ne" "yanzu dai zamuyi Mamy" "muje nazuba muku" daga haka suka bita, abincin ta zuba musu komai, kana suka futo, zama sukai suka fara ci Inna ce tazo gurinsu tana fadin "baku ga autana ba" "Inna kibarshi kawai idan ma ya bata shikenan mun huta da tsokana" Zuhura ta karashe maganar tana dariya "zaki ci gidanku Zuhura" "aunty autanki fa ya zama saurayi kibarshi kawai" "shakiyan yaranan bara naje na duba shi dakaina" bayan sun kammala suka tashi suna fucewa, suna futa Jawad yakira Yasmeen, hakan yasa ta wuce kawai, ita kuma Zuhura gidan tashi ga zagayawa, garden din gidan tagano hakan yasa tanufi can, tana zuwa tashiga zagaya gurin, kanshin turarensa take ji duk inda taji kanshin turarensa seta gane shine, saboda kamshinsa na dabanne, cigaba da zagaya gurin take tana kallon flowers din dake garden din, hangoshi tayi zaune kan kujera ya juya baya, tagane shi, hakan yasa ta nemi hanyar futa daga garden din, kadangare ne yazo ya gifta takan kafarta, aikam tafasa uban ihu har tana faduwa kasa, jikinta na rawa ta rumtse idonta, dan ta tsani ganin kadangare ballantana ya tabata, saurin juyowa yayi, ganinta yayi zube a kasa tanata kuka, nufarta yayi yakamota ya tadata tsaye, karkarwa jikinta, kamata yayi ya nufi inda kujeru suke da ita yazaunar da ita, se lokacin ta bude idonta tana waige waige, se kuna ta kalle shi, shima kura mata ido yayi, kana yabude baki yace "meya faru" "kadangare ne ya hau kafata" numfasawa yayi kana yace "shine kika cikawa nutane kunne da ihu" shiru tayi tana sunkuyar dakanta, shina be kara magana ba, kawai dai yana kallonta yana tunanin wai zata auri Ahmad yarinya karama da ita rayuwar ta lalacewa zatai tunda haryanzu Ahmad be dena neman matan banza ba, jin shurun yayi yawa yasa ta dago ta kalleshi, idanunsu ne ya sarke dana juna, yakasa dauke idonshi haka itama, sunkai 15mint ahaka, kana yadawo daga duniyar tunanin daya fada, yace "tashi kitafi" tashi tayi jiki ba gwari tawuce, idanuwansa duk sun kashe mata jiki
💞SOYAYYA DA IZZA 💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina😃to ina muku albishir da sabon book dina😁dana fara rubutawa✍️✍️ me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan😇dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu🤣zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa😍ina alfahari daku🤩 masoyana😍 kune kwarin gwuiwa ta😀i love you so much❤💔my pans😘
ina godiya da addu'o'in ku🙏🙏🙏
dayacce kuke yabon book dina💅💅 duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu😂😂
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku😀😀
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
page 43
________________Karfe 2:00pm aka fara shirye shiryen kai amarya, bayan kowa ya shirya, su Abba sukace suna bukatar ganin matan zasuyi magana dasu, haka suka rankaya gaba daya suka nufi part din daddy, bayan sunje kowa yanemi guri yazauna, Abba ne yayi gyaran murya kana yace, "ba komai ne yasa muka tara ku ba illa kan maganar auren Ahmad damuka riga muka yanke shawara iya mu, kawai dai zamu fada muku ne a matsayinku na iyayensu mata, Ahmad yazo mana dazancen yanason yarinyar gurin Habiba matar Alhaji Aminu wato dake zaune agida na Zuhura kenan" mom ce ta waro ido tanasan jin karashen zancen "mun fahimci yarannan suna san junansu hakan yasa muka yanke shawarar hadasu aure kamar yadda Ahmad ya bukata" Daddy yafada, "ke kuma kiyi hakuri naba da yarinyarki batare dana ji ta bakinki ba, amma idan bakiso bazamuyi maki dole ba tunda yarinyar kice" Abba ya karashe maganar yana kallon Innna, baki ta bude tace "aini duk abunda kuka yanke akan ya'ya na to bani data cewa saboda bamu da tamkarku, Allah yabasu zaman lafiya" ammeen kowa ya amsa banda mom data cika tayi fam, "amma ni Ahmad be taba sanar dani yanason Zuhura ba" Mamy tayi maganar, Hajiya ce tace "to yanzu yaushe kuka sa bikin"? "Hajiya munyanke idan ta kammala secondary za ai" "to hakan yayi" tunda aka fara mom ce kawai batace kala ba, har aka tashi, Allah Allah take taga Ahmad dan fada na cinta, sedai har aka futo kai amarya bata ganshi ba, futowa akai Ilham tasha alkyabba se kamshi take, aka sata a mota, kodan kukan amarenan ma ita batayi, su Zuhura ma duk suka shiga mota ita da Yasmeen, bawanda yaje raka amarya, saboda ga su Mamy ga Hajiya ga aunty Aisha ga Innar Zuhura, shi Ammar su Abba ya diba da Alhaji Aminu yajasu suka tafi, Ahmad kam sun rigada sunyi sallama da Zuhura, a haka dai suka dau hanyar Kaduna,
basu wani dau lokaci ba suka isa, Mamy ce tace kar a kai Ilham yanzu abari se dare zatayi yar walima kawayenta da ke nan zasuzo, haka a ka fara shirye-shiryen walima, shikam Ammar part dinsa yawuce ya kulle bema san me sukeyi ba, Zuhura Yasmeen da Amira taja suka nufi dakinta, nan sukai wanka suka huta, kana suka kara shiryawa, suka futo gurin walima, malamai Mamy ta gayyato mata sukazo sukai, nasiha, ba laifi ancika sosai, ilham kam wani kayan takara sawa,