Showing 294001 words to 297000 words out of 299804 words
raka'a.
Inda Sarki Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero Joɗa ya kasance limamin kamar kullum.
Bayan ya tsaya ya dai-dai-ta tsayuwarsa bisa mimbari.
Ya fuskanci taron al'ummar Annabi dake cike maƙil a masallacin da harabar.
Gyaran murya yayi cike da rauni dan fara hudbar jumma'a kamar kullum.
Cikin taushin murya da lafazi.
Murya na rawa yace.
"Mulki, da sarauta".
Sai kuma muryarsa ya fara rawa, sabida nauyin abinda yake jin tsoro daya ratsa kanshi.
Hawaye na zuba yace.
“Da ace ɗan Adam yasan nauyin dake cikin kalmar mulki ko sarauta da bai ɗauke ta ƙaramar kalmaba.
Da daga cikinmu mun dena sha'awarta sabida nauyi da haƙƙin wanda kake matsayin shugaban su, da zai rataya akanka".
Sai kuma ya sunkuyar da kansa.
Cikin rauni da zubda hawaye ya fara zazzafan hudba kan sarakuna da kuma shugabannin.
Wanda gaba ɗaya aka nitsu akayi cib.
Mafi akasarin mutane rauni da tsoro ya sasu zubda hawaye.
Bayan ya idane, akayi salla aka idar.
Sannan dubban al'ummar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam suka shaida ɗaurin auren. Jalaluddin da Muhibbar, (Jalal and Hibba) Khadijah da Jamil. Rafi'a da Al'ameen.
Al'amarin yayi armashi matuƙa gaya.
Nan aka fito, mafi akasarin manyan sarakuna da shugabanni da baƙi a take Airport suka fara wucewa, sabida komawa.
Jirage kuma a ranar tamkar a jidda Airport a lokacin aikin Hajji.
Haka jirage ke tashi. A Ɓadamaya International Airport.
Tuni mutanen Cameroon sun tafi da amryarsu.
Da duk mutane su.
Hakama su Aunty Rahma sun kai Hibba part ɗin ta.
Mutanen Cameroon kafin su tafi sun kai.
Khadijah Part ɗinta.
Sosai mutanen gidan suka ɗan rarragu.
Sheykh kuwa hada-dadar jama'a ta hanashi shiga gida.
Sabida zaman fada.
Sai bayan sallan isha'i ya samu shiga gida.
Kai tsaye Part ɗin Mameynshi ya wuce.
A can kuwa ya samu su Umaymah gaba dayansu.
Sai Shatu da Junainah dake Part ɗinsu suna gyarawa sabida mutanen sun tafi.
Cikin jin daɗi Mamey da yan uwanta sukayi ta sanya mishi albarka da mishi addu'o'in Allah ya bashi ikon mulki kan gsky.
Ga mamakinsu yana kuka.
"Amin Amin".
Daga nan ya fito ya nufi Part ɗinsa.
Ita kuwa Shatu tuni sun gama kimtsa komai.
Har tayi wonka, ta kimtsa cikin wata tattausar doguwar riga mai ɗan karen kyau.
Afreen da Jabeer kuwa dama Ummi tayi musu wonka kafin ta tafi.
Tana ruggume da Jabeer Afreen na biye da ita a baya ta nufi Side ɗinsa.
Jin Junainah na ce mata.
Adda Shatu Hamma Jabeer na kira.
A hankali ta tura ƙofar tare da sallama a bakinta.
Cikin sauri ya juyo dan dama bai ƙarasa shiga tsakiyar ɗakin ba.
Wata iriyar sassayar ajiyar zuciya mai sauƙi Shatu ta sauƙe.
Sabida ganinsa cikin shigar sarakuna yayi masifar ratsata kwarjininsa ya ninku ɗari bisa ɗari.
Afreen kuwa da gudu ta nufoshi.
Ta isa ya sunkuyo ya ɗagata sama, ya ruggume ta tsam a jikinshi da hannu ɗaya.
Kana ya buɗewa Shatu hannun ɗaya.
Da sauri ta iso ta faɗa jikinshi.
Ruggume ta yayi tsam a jikinshi.
Cikin sanyi murya na rawa yace.
"Aish bayan nauyinku. Ke Afreen Jabeer da kai tsaye in ance iyalaina ku ake nufi.
Kana Abbana Mamey dasu Jalal da in ance ahlina su ake nufi.
An sake ƙara min nauyin da duk Ɓadamaya nine shugaba a garesu kuma abin dubawarsu".
Tasan mijinta tasan rauni sa.
Tabbas tasan baison mulkin nan, tamkar dolene.
A hankali ta kuma ruggume shi gam jin yana cewa.
"Mulkin nan yana ɗaya daga cikin manyan abubuwan da Lamiɗo ke tirsasani inyi a rayuwata.
Sai dai na yarda da batun mulkin ne bisa Kekkyawar niyar yin gyara da kauda al'adun da ba tsarin shariya ba, da kuma kauda wasu abun da suke kamanceceniya da asiri".
Cikin jin daɗi tace.
"Allah ya baka ikon gyara ya kuma kare mana kai da kariyarsa.
Ya baka rai da lfy da damar gyara al'farmar Annabi da al'ƙur'ani".
Amin Amin yace cikin rauni.
Alhamdulillah komai ya dai-dai-ta.
Kab baƙin sun koma.
Lamiɗo kuwa tunda aka naɗa Jabeer dole ya bar masarautar Joɗa domin ba'a sarki biyu a gari ɗaya.
Dole ya koma Mubi da zama, sai dai Sheykh na yawan kai musu ziyara.
Yana ɗaya daga cikin abinda yasa yaji baison Lamiɗo yayi murabus ya bashi mulki sabida yasan za'a nesan tasu.
Junainah taci gaba da karatunta, nan cikin Joɗa.
Junaidu ma yayi nisa da karatunsa.
Alhamdulillah anyi auren Yah Salmanu da Hafsi ma, kana Yah Gaini da Binto.
Yah Seyi da Mari.
Sai Yah Giɗi kuma da yar Jamila ƙanwar Junaidu mai binshi.
Rayuwa na juyawa, lokacin na tafiya, wuni zuwa kwana. Kwana zuwa mako. Mako zuwa wata. Wata zuwa shekara.
Alhamdulillah an yaye Jabeer lfy lau Afreen nada shekara biyu da rabi shi yanada shekara ɗaya da rabi.
A cikin haka ne Sheykh ya Haɗe kan ahlinsa suka tafi aikin hajji.
Sosai sukaji daɗin zuwan domin kab ahlin Sitti sunje.
Bayan sun dawone Shatu ta fahimci tanada shigar wani cikin.
To Alhamdulillah wannan laulayinsa son sex ne Sheykh ya zama ba sauƙin.
Yana fada ma in ta ciyosa zai gudo yadawo.
Alhamdulillah Kuma haka dai sauke tafiya, wasu lokutan Shatu kan gudu ta koma Part ɗin Mamey.
Yanzu cikin ya fara girma.
Yauma kamar mafi akasarin lokuta.
Suna zaune a falonta.
Ita da Khadijah da Hibba wanda suma sunyi haihuwar farinsu.
Kuma yawanci yanzu Afreen tana Part ɗin Hibba da Jamil.
Shi kuwa Sheykh da sauri ya wuce Side ɗinsa yana cewa.
"Mitcwww a wani saka tafiya a hankali kamar Wahainiya wai kai sarki.
A riƙeka a fada a hanaka ganin iyalinka a duk sanda kake so.
Mulki ko jaraba".
Ya ƙare mgnar yana kiran Shatu a waya.
Cikin kwaɓe fuska tace.
"Na'am Hamma".
Koikoyan muryar ta yayi tare da cewa.
"Na'am Hamma. Dan Allah kizo kinji ko Shatu na.
Kizo miyi wata mgnar dan Allah kada kice a a".
Cikin sanyi tace to.
Kana ta miƙa ta fita.
Tana shiga ya juyo yana zare al'kyabbar jikinshi tare da cilla rawaninshi gefe ruggume ta yau tare da cewa.
"Itta wannan harka da kike gani, babu ruwanta da rawanin sarki ko matsayinshi dole yayi ƙasa da ita yayi mubaya'a".
Ya ƙare mgnar yana longoɓar da kai bisa kafaɗa.
Murmushi tayi tare da cewa.
"To me kuma kakeso?".
Kanta ya nuna mata da ƴar tsarshi tare da cewa.
"Abun daɗi na, nakeso".
Ya ƙare mgnar yana zuge zip ɗin rigarta yayi ƙasa dashi.
Murmushi tayi tare da kamo hannunsa ta daura akan mararta, cikin yanayin sanyi da shagwab’a tace.
“To naji amma saidai kamin alk’awarin cewa bazakayi sosai yanda zaka takurawa unborn dinmu ba.”
“Eh na amince.” Yafada yana me hade goshinsu waje daya, tare da daura lips d’insa akan nata ya shiga tsotsa, wani irin dadi yakeji sosai aduk lokacin daya gansa atare da Shatun.
Kasa yayi da rigar jikinta tareda zame kansa ya daura bakinsa akan tsayayyun breast dinta.
Cikin wani irin salo na musamman yake sucking nipples dinta, hakanne kuwa yasa duk ta rude masa, azafafe ta shiga aika masa wasu salo na musamman daya sa ƙafafunsu kasa ɗaukarsu, cikin zakuwa da kuma tarin sha’awarta dake damunsa, ya ɗagota caɗak suka ƙarasa kan makeken royal bed ɗinsu, daya sha zanin gado na alfarma.
Shumfudeta yayi asaman gadon tare da zare mata duk wani kaya dake jikinta, cikin yanayin dake nuna tsananin shaukinta da yakeji, ya soma kissing din kowani gaɓa dake jikinta, more especially saman mararta da kuma kan breast dinta, saboda ya fahimci cewa aduk lokacin da yake kissing dinta awajen tanajin dadi sosai.
Wani irin numfashi mai haɗe da nishi taja alokacin da taji saukan harshensa acikin privet part ɗinta, Idanunta ta lumshe tare da sake turo masa jikinta, saboda yanayin yanda yake tura harshensa garets yasa duk ta kara zaucewa.
Haka shidinma gaba daya jikinsa rawa yake, musamman ma ayanzu da yaji yanda Shatun nasa ke leaking abun ba’a cewa komai.
Wani irin sautin nishi na musamman suka sake atare, a dai-dai lokacin da taji manhood ɗinsa ya ziyarceta.
Rungumeta yayi sosai tare da soma yi mata sambatu kala kala, wanda kuma tasan duk pleasure din da enjoying ya sasane.
Domin ta fahimaci yanda ayanzu Sheykh din ke masifar enjoying mood Dinsu idan suna sex.
Tabbas ayau wata duniya suka fada ta musamman, duniyar da daɗinta ya kusan zautar da Sarki kuma Sheykh Jabeer, domin wasu kalan sambatu da godiya ya dinga yiwa Shatun nasa, saboda dadin da tajiyar dashi ayau din na musamman ne.
Domin kuwa bayan sex harda blowjob ta haɗa mishi, wanda dadinsa ya kusan gusar masa da tunani.
Bayan komai ya lafane kuma, sun fito wonka.
A hankali ta kalli wayarshi dake gefenta wanda kira ya shigo cikinta yanzu.
Leƙowa yayi ya kalli wayar da sauri kuma ya juyo ya kalleta ganin taga wacce ke kiran nashi,
Da sauri yasa hannunshin zai dauki wayar.
Cikin sauri ta...!
By
*GARKUWAR FULANI*Ta juya kanta, ganin kamar baya son taga wayake kiranshi.
A hankali ta miƙe tsaye tare da juyawa ta fita.
Shi kuwa Sheykh, a hankali ya sauƙe ajiyan zuciya mai nauyi.
Murya a daƙile yace.
"Assalamu alaikum".
Cikin yanayin tarin so bege ƙauna mai tsanani Jazrah ta saki wani irin sassanyan kuka murya na rawa fuska na zubda hawaye tace.
"I love you Jabeer I love you so much in sha Allah bazan taɓa yin aureba in dai bazaka aureni ba."
Cikin sanyi da tausayin yadda take kuka muryarta na rawa.
Ya sani ya shaida Jazrah na mishi wani irin masifeffen so.
Tunda a kanshi taƙi tayi aure.
Babu yadda ba,ayi da itaba taƙiya.
Cikin daƙilewa yace.
"Thanks".
Murmushi tayi cike da jin daɗin yadda yanzu yana amsa kiranta har ya saurareta, yau kuma ga ƙarin godiya.
Ta buɗe baki zatayi mgn kenan taji yana cewa.
"Please ki dena kirana ba tare da izinina ba.
Ki gaya min ta text in na gani na baki lokaci sai ki kirani."
Da sauri tace.
"La ba'as".
Daga nan ya katse kiran
Yana mai ta ajjudin kafiyar Jazrah.
A hankali a haka dai rayuwa tai ta juyawa.
Lokacin na tafiya kwanaki na shiɗewa makkonni na juyawa zuwa watanni na gangarawa zuwa shekaru.
*****
Bayan shekaru shida.
Tuni yanzu Junainah ta zama cikekkiyar budurwa ƴar shekaru ashirin da ɗan ɗori.
Tuni Junaidu ya kammala karatunsa har ya kama aikinsa da taimakon Sheykh.
Soyayyarsa da Junainah kuwa ta kankama ta haɓaka manya sun saka baki.
An gama komai na al'adar aure kamar tambaya da kai kayan aure.
Daga bisani ansa rana nanda wata ɗaya rak.
Alhamdulillah Shatu kuwa yanzu yaranta shida.
Afreen.
Jabeer.
Muhammad.
Abdulkarim.
Habib.
Khausar.
Afreen, Jabeer, Muhammad takwaran bappanta, suna kiranshi da Bappan. Abdulkarim takwaran baban Sitti wanda randa tsohon ya rasu ranar aka haifeshi.
Sai Habibullah takwaran Daddy kausar.
A cikin shekarun shidan nan abubuwa da yawa sun faru, a ciki harda rasuwar.
Jadda da Galadima.
Yanzu Shatu ta zama cikekkiyar matar sarki mai iko.
Gimbiya Saudatu kuwa ta haɗe da Mamey gwanin burgewa.
Hajia Mama kuwa tana nan ita ba mutunba ita ba dabba ba.
Gaba ɗaya matansu Jalal sunada ƴaƴa uku uku.
Sosai aketa hidimar bikin ƴar auta.
Yau tun da safe Sheykh bai fita fada ba.
A cewarsa yau ranar Shatu ce.
Dan yau suka cika shekara goma biyu ɗaya da aure.
Suna cikin yaransu.
Afreen da yanzu takeda shekaru goma da ƴan watanni a duniya tayi caras da ita gwanin kyau.
Jabeer kuwa tuni ya kerera tsawo da girman jiki sau tari in waɗanda basu sansuba suka gansh akanyi zaton shine babban.
Gashi shi halittar mahaifinshi Allah ya bashi kwarjini da kamala.
Shiyasa tsama sosai ke tsakaninsu.
Yanzuma tsaye take a gabanshi yana zaune bisa kujera yana lumshe da ido yana bitar addu'arsa cikin suratul Anfal.
Cikin tsiwa da mamyancen son girma tace.
"Daddy ba Kai nakewa mgna ba".
Da yake haka suke kiransa kasan cewar sunan babansu gareshi.
Tsaki taja tare da cewa.
"Ina maka mgn ka manna min hauka ina ka ajiye min System na".
A hankali ya buɗe idonshi ya kalleta, kasan cewar yaje ƙarshen surar.
Murya can ƙasa yace.
"Kifa dena min ihu a kaina, nace miki ban ɗauka ba, bana da shine da zan ɗauki taki argar ma".
Cikin hatsala tace.
"Ni kake cewa ina ihu Daddy ni mahaukaciyace da zakace ina maka ihu a kai.
Wlh ka fito min da abuna".
Bakinshi ya taɓe tare da cewa.
"Masifeffiya ba sai kiyi ta yiba".
Yana faɗin haka ya meda kanshi ya jingine ya lumshe ido alamun zaici gaba da bitar sa.
Aifa ina wuta ta faɗa ciki.
Cikin son girma da tsiwa tasa hannu ta dungure mishi kai cikin ɗaga murya tace.
"Nice ma masifeffiyar ko Daddy, sabida raini".
Murmushi mai yalwa Sheykh yayi jiyo yadda taketa masifan.
Shi kuwa Jabeer sai yayi mgn kona kusa dashi bai jiba.
Cikin dariya yace.
"Wai Afreen kam meyasa takeda neman rigimane?".
Da sauri Shatu dake gabanshi tana rage mishi kayan jikinshi tayi kwaffa tare da cewa.
"J baya fa jin mgn wlh shike tsokanarta ƙasa-ƙasa".
Murmushi Sheykh yayi sabida yana matuƙar jin daɗin sunan da take kiran Jabeer ɗin.
In ba ya ƙureta ba da wuya ta kirashi da cikekkin sunanshi sai dai tace (J) ko kuma Mahmoud.
Cikin ɗan ɗaga murya yace.
"Afreen wai me nene kam?".
Ya ƙare mgnar yana juyowa ya fito falo.
Da sauri itama Shatu ta biyo bayanshi.
Ita kuwa Afreen dake ta sababi ita ɗaya da sauri ta nufi falon Side ɗinsa da yanzu an bunkasa masa shi akwai ƙofar shigama ta gefe.
Murya na rawa ido na zubda hawaye tace.
Assalamu alaikum.
Cikin nitsuwa ya zauna bisa kujera tare da ɗaura ƙafarsa ɗaya bisa ɗaya.
Tare da cewa.
"Wa alaikassalam shigo".
Ya ƙare mgnar da sanin in ba yace ta shigoba nan zata tsaya.
A hankali ta shigo gefenshi kusa da Shatu ta durƙusa tare da fara mgnar murya na rawa tace.
"Abeey ai Daddy ne ya ɓoye min System ɗina, na tambayeshi kuma yace wai ina mishi ihu a kai, wai ni mahaukaciyace fitsarerriya wai."
Danne murmushin sa yayi tare da cewa.
"Jabeeer!".
Da sauri ya miƙe cikin tsananin biyayya ya shigo bayan yayi sallama an bashi izinin shiga.
Gefen Afreen ya tsuguna tare da yin ƙasa da kansa a hankali yace.
"Na'am Abeey".
Cikin tarin son yaron yace.
"Me yasa zakace mata fitsarerriya?".
Cikin tanƙwashe wuya yace.
"Abeey ihu take min a kai kuma bitar hadda nakeyi".
Da sauri yace.
"Na'am wato dai ka gaya mata hakan?".
A hankali yace.
"Eh".
Cikin danne dariyarsa yace.
"Bata haƙuri".
Da sauri ya ɗan juyo ya kalli Afreen cikin sanyi da ladab yace.
"Kiyi Aunty Afreen bazan ƙaraba".
Cikin yanayin son ɗan uwantaka tace.
"Na yafe".
Wani irin murmushi yayi tare da cewa.
"Ina system ɗin nata?".
Cikin sanyi yace.
" Bappa nefa ya ɗauka ya tafi Part ɗin. Mamey dashi.
Shine Khausar kuma tace mata nine na ɗauka".
Murmushi Sheykh yayi tare da cewa.
"Toh kinji ko Mamina a rinƙa bincike kafin ayi masifa ko!."
Daga nan ya sallamesu suka fita.
Jawo Shatu yayi ya ruggumeta gam-gam a jikinshi cikin tarin farin ciki yace.
"Nafi jin daɗi da al'faharin in ganni tsakiyar yaranmu suna rigima ina sasantasu.
Da yanke hukunci nan nake jina a cikekken sarki mai iko da dama da matsayi.
Fiye da in ganni a fada in mulkar masararutar Joɗa dattawa na zama a ƙasa na."
Cikin jin daɗi tace.
"Na lura ai kana jin daɗin hakan".
Yatsarshi yasa ya ɗan lakace hancinta tare da cewa.
"Eh mana, sabida su ƴaƴa farin cikinsu nada yawa a rayuwar iyaye.
Duk yawansu bazaka banbance sonsu ba.
Kamar dai tsakanin mata in kana dasu sama da ɗaya."
Shiru tayi tana kallonshi sabida taji ya saki layin zancen kuma, ta dade da fahimtar akwai abinda yake jimamin sanar mata.
Shi kuwa ganin yadda ta tsareshi da idone ya sashi.
Sauƙe numfashin sa tare da gyara zamanta a jikinshi.
Murya cike da nagarta, kamala, nitsuwa, da tausasawa, yace.
"Kin san meyasa nace miki haka".
Kai ta jujjuya mishi alamun a'a sabida wani irin tsinkewa da zuciyarta ya fara.
Shi kuwa a hankali yace.
"Bari in miki kekkyawan misali.
Kinga dai Afreen ita muka fara gani muka fara haifa ko.
Ita Allah ya fara nuna mana matsayin ƴarmu ta cikinmu ko?".
A hankali tace.
"Eh".
Cikin nitsuwa yace.
"Gud to kinga dole ita muka fara so da sabo da ita da jin farin ciki da ita da buri da fata, da komai a kanta kawai mukayishi tsawon watannin da mukayi kafin ki haifo mana Jabeer ko?".
Stiil kai ta gyaɗa mishi zuciya na tsinkewa.
Shi kuwa hannunshi yasa cikin rigarta tare da cewa.
"To kuma Alhamdulillah da muka samu Jabeer.
Sai shima muka fara sonshi da begenshi da al'faharin samunshi.
Ba tare da kuma mun dena don ita Afreen ɗin ba ko?".
A hankali tace.
"Eh."
Kiss ya ɗan manna mata a saman breast ɗinta kana yaci gaba da cewa.
"Kuma son da mukewa Afreen na forko bamu rageshi ba, saima ƙaruwar da yakeyi sabida tana girma muna ƙara shaƙuwa da ita, son kuma da muke mata bai hana muso shi Jabeer da yazo daga baya ba, har kuma muke jinshi matsayinsu dai-dai da nata.
Sai dai mun san ta fishi girma dole mu nuna mishi ya bata girmanta".
Cikin sauƙe numfashi tace.
"Eh".
A hankali yace.
"Kuma gashi bayan Afreen da Jabeer ɗin yara huɗu Allah ya sake bamu, kuma duk muna sonsu, son sabbin bai ƙori na tsoffinba ma'ana sonsu Khausar bai kori na Afreen ba.
Ita kuma Afreen sonta bai hana sonsu Khausar ba.
Duk muna sonsu muna ji dasu, sai dai dole babba babbene kuma dole mu sosu tunda Allah ya bamu su."
A tare suka sauƙe ajiyan zuciya.
Harshensa ya ɗan zaro yana lasar saman breast ɗinta.
Saida yaga ta ɗan nitsu kana a hankali yace.
"Toh wannan itace cikekkiyar misali tsakanin miji da matasan son uwar gidan bazai taɓa hana na amrya ba.
Haka kuma son amrya da take sabuwa bazai taɓa hana son uwar gidan da take sun dade tareba.
Asalima tanada.
Tata kimar da darajar a matsayinta na babba, wannan shine misalin daya kamata duk matan duniya ku gamsu dashi.
Ki dena zaton wai in an auro amarya za'a dena sonki.
Wlh sam ba haka bane uwar gidana.
Ke kuma amarya ki daina gigi da zaton wai ba'a son uwar gidane ko an gaji da ita ko yayinta ya wucene aka auroki.
Wlh sam ba haka bane."
(Wannan itace falsafa mai kyau, in dai ke ba jaka bace ya za'ayi kiyi zaton dan ya auroki zai daina son uwar gidansa.
Ke kuma uwar gida in banda kishi me zaisa kiyi zaton ke kece sama dake aka fara to ai uwarsa ma na nan kuma bare ke daya sameki rana tsaka da haƙora talatin cas a baki nai.
Dan zai auro wata sai kiyi zaton ai dai nice uwar yayanshi.
To babu ruwan soyayya da uwar yaya.
Ke dai dage ki iya allonki ki wonke.
Da kekkyawan mu'alama amrayar kanta zatafi girmamaki da ganin darajarki.)
Cikin wani irin masifeffen maƙoƙon kishi kumallon mata da kuma tsantsar karantar miji da fahimtarsa murya na rawa hawaye na zuba cike da rauni Shatu tace.
"Allah ya bamu zaman lfy Yah Sheykh, ƙarin aure ba laifi bane.
Allah fa da kanshi ya baku wannan damar".
Cikin rawan jiki da tausayin rauninta wanda yasan dole taji kishi.
Cikin sanyi yasa harshensa bisa haɓarta a hankali ya fara lasar hawayenta cikin tsananin son da ganin darajarta da yabawa da kulawarta da fahimtar abinda