Showing 33001 words to 36000 words out of 219361 words

Chapter 12 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5200

ta kwashi kaya ta tafi, dan naga Wan ma ya dawo jiya da dare su kuma matan sunata kuka. Yau kuma tunda safe mai gidan ya fice rai a Sace matar son nasa itama dai duk ta koma sukuku. Dan haka malam nakeso ki kira mana nan ina son a ?arama wutar fetur ne ya sake birkice musu. Sai kuma batun Huznah da yaron nan da suka haWu a Abuja. Na fahimci kamar itace ta damu da shi, dan sai ta yini kiransa a waya bai ma amsa mata ba sai ya gadama. Ina son a ri?e masa wuta gaskiya san bana son nima ta rasashi. Nayi binciken yaron shi kansa bama ubansa ba wani shege ne. Dan Companys ne da shi na abubuwa. Ga shima uban nasa sune ?asar. Hakama ?an uwansa biyu kowa ?waron kansa ne duk da dai shi ?anin ya fisu komai.
? ? ??  Humm wato ?awata kina matu?ar birgeni, sam ke baki da wasa akan abu. Sha yanzu magani yanzu kikema komai shiyyasa da wahala asha gabanki .
? ??  Yo ai babu zama ?awata. Lamarin rayuwar nan kana sakaci sai a tafi a barka a ?arshe bare mu dake zagaye da shegun kishiyoyi, tako ina da hari ake kawo mana mune na tsaka. Kinga ko dole mutum ya nemo garkuwa da takobin kai nasa harin ai.
? ? ? ??  Wannan gaskiya ne. Yanzu dai bara nasa Zaituna ta kira mana shi ta falon baya. Kin san gidan namu dai cike yake da ?an sa ido. Damma maigidan baya gari ne jiya da yamma yay tafiya.
? ?  Ato ai ansha hidima dole a koma nema kuma. ALLAH ya taimaki ?an baya suma haka dai dan wlhy rashin auren yaran nan ya fara tada min hankalina. Rigi-rigi sai samari sunzo kamar za'ayi sai ki nemesu ki rasa .
? ??  To ke kuwa ma?iya cike da gida za'a barsu haka ne. Ke dai kin san ya?i da gwagwarmayar da nasha Kafin auren nan na Yaseerah ya yiwu. Yanzu saura Zaituna itama dai wani ya biyota a ?an bikin so nake na huta gajiyar nan na fara aiki a kansa. Dan babu wasa .
? ?? Dariya suka kwashe da ita su duka suna mai taSawa. Hajiya Basariyya ta ce,  Haka nake fata a nawa gidan. Dan sai yaran nan sun gama aure kaf kafin yaran Wakin gadararriyar can suyi sa. Na riga na shirya ya?arta ta wannan fanin .
? ?  Wlhy ina bayanki. Shegu ai idan sunce su mugunta suka iya gidan suka taras....

? ?? _________&

? ?? Kwanakin Maanal goma sha shida a asibiti sannan aka bata sallama. Dai-dai da cikar Hajiya Yaya kwana tara a gidansu. Daddy dai tun wannan fitar da yay daga gida a washe garin zuwan Yazeed bai koma ba. Sai daga baya suka fahimci yama bar ?asar ne sabgar gabansa. Dan kwanansa biyu da tafiya yasa Hajiya Basariyya tabisa can. Komai Ammie batace ba akan hakan, damuwarta fushin da yake da ita da batasan laifinta ba. Gefe kuma ga yaran Hajiya Yaya sun tasota da rashin kunya da rashin mutucin a gidan. Sai idan Yazeed na gidan ne take samun sau?in su. Dai-dai da su Hameed sun takurawa da zagi da duka. Wannan dalilin ya saka yau koda su Shahidah suka kirata akan sallamar Maanal tace Maanal Win ta zauna anan gidan Shahidah kawai. Nene sai ta biyo su Amaal ta dawo. Hakan yayma Maanal daWi dan dama bata son komawa Kadunan. Sai dai ita Nene ta fahimci akwai matsalane amma batace komai ba ta shanye a ranta har sai ta koma. Dama tanata mamakin abinda ya hana Ammie sake dawowa Abujan. Kullum sai dai suyi video call safe da yamma. Takance suyi ha?uri da rashin daowarta akwai abinda take yi ne.
? ? ? Badan Maanal tasoba ta yarda RK yay musu rakkiya har gidan Shahidah. Cikin farin ciki su Munaya sukazo suka rungumeta. Itama haWasu tai ta rungume tana mai jin kewarsu dan sau Waya sukaje dubata asibiti aka hana zuwa dasu saboda bata son hayaniya a lokacin. Har cikin falo suna manne da ita. Kafin su fara rige-rigen zuwa Wakko mata gift da kowa ya tanada mata.
? ? ?  I love you yarana .
?? Ta faWa a hankali tana rungumesu....
 Kina da son yara kamar haka, amma kiketa Sata mana lokaci . RK dake gefen kujerar da take ya faWa a hankali ta yanda itace kawai taji. ?ago yaran kawai tai daga jikinta batare da ta kallesa ba. Shima sai ya basar saboda isowar Amal Wauke da ?aramin tire ta haWo masa abin sha. Godiya yay mata hankalinsa kwance ya Salle ruwa ya tsiyaya a kofi ya hau sha. Ita Maanal ma sai ?arfin halin nasa ya Waure mata kai. Kasa jurewa tai sai da ta Wan zuba masa ido. Yanda take kallon nasa ne ya sashi sauke kofin daga bakinsa shima yana kallonta. Sai kuma ya wani Wan ?ya?y?yafta idanunsa. Nata idanun ta Wauke tana Wan yamutse fuska da faWin,  Kai ko kunya baka ji? ..? ?
? ? ?  Ikon ALLAH kunyar mi zanji?. Gidan yayata nake fa. Idan kuma so kike na fara jin kunyar ki bani damar sakaki a gidana na miki al?awarin ko'ina naje aka bani ko miye bazanci ba sai naki .
? ? ? ? Kallo ta jefa masa mai kama da harara sai kuma ta girgiza kai kawai ta mi?e. Harta gama hayewa upstairs idonsa a kanta, sai da takai step Win ?arshe itama ta Wan juyo dan tana jin kaifafan idanunsa na yawo a kanta. Da sauri ya Wauke kansa ya basar. Ita kuma taja ?aramin tsaki ta ida hayewa. Daga haka bata sake sanin sanda yabar gidan ba. Dan wanka ta samu tayi a Wakin Shahidah tai kwanciyarta sai barci. Dama sunce zata dinga samun isashen barci yanzu hakan ne zai dawo da kuzarinta data rasa...

? ? ?? Bayan sallar la'asar Nene dasu Amaal suka wuce. Sai suka koma daga ita sai Shahidah da mijinta da yaranta biyu a gidan kawai. Sai kuma masu aikinta guda biyu. Jitai kuma duk babu daWi, dan tana matu?ar son ta gansu su duka a waje Waya hakan na sakata a farin ciki. Sai dai yaya ta iya aure ya rarrabasu. Hira suke da Shahidah, koma ace Shahidah ke hiran dan Maanal dai daga guntun murmushi sai eh ko a'a ne nata. Muneff ne ya shigo da Wan gudunsa, autan Shahidah, dan daga shi dai har yanzu bata sake ba ko tana hutawane ko ta tsaya oho mata.
? ??  Muneff ban hanaka wannan guje-gujen ba wai nikam? .
? ? Shahidah ta faWa cikin taka masa birki. Yaron bai damu ba ya ce,  Mamy Uncle Yazeed ne yazo .
? ? ? ? ?  Uncle Yazeed na kd? .
? ? ?  Eh Mamy. Yana waje ma .
?? Kallon Maanal Shahidah tayi. Itama Maanal Win ita take kallo.  Kije ki shigo da shi .
? ??  Ni Didi ?afata ke ciwo .
?? Kai kawai Shahidah ta girgiza tana mi?ewa. Hijjab Winta da takan ajiye a falo saboda ba?i irin haka ta Wauka ta saka sannan ta fita.? Babu wani jimawa sai gata ta dawo Yazeed biye da ita. Yana shigowa idonsa akan Maanal ya fara sauka. Itako ta ?urama television ido kamar bata san da shigowar tasa ba.........
'?

?

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??


.......Sai da suka gama gaisawa da Shahidah sannan ta Wan kallesa ta ce,  Yaya Yazeed ina yini .
? ? ?? Sai da yaja kusan minti Waya kafin ya amsa da,  Lafiya lau. Yaya jikin naki? .
? ?  Alhamdullahi .
 Masha ALLAH . Ya faWa yana maida kallonsa ga Shahidah.  Shine aka sallameku Shahidah ban sani ba. Sai da naje asibitin yanzu akace kuna gida .
? ? ?  Kayi ha?uri Yaya Yazeed anyi kuskure kam. Amma banyi tunanin zaka dawo yau bane, azatona kuma kasan da sallamar ne ma wlhy. Tunda muma munje kai musu breakfast Nene ke sanar mana ai doctor yace zai sallemeta yau, da daddare yake sanar musu.
? ? ?  ALLAH ya ?ara lafiya to, ya kuma kiyaye gaba. Ina su Nenen? .
??  Nene ai yanzu na tabbata suna gab da shiga Kaduna. Mijin Amal ne ya wuce dasu gaba Waya .
? ? ? ?  Kai da sauri haka?. Ita Nene ko Wan hutawa bazatayi ba .
? ?  Aikam bazata zauna ba. A hakama dan zaman asibiti ne. Yau kam muna dawowa tace bafa zata sake kwana a garin nan ba .
? ? ? ? ? Murmushi kawai yay da faWin,  Shike nan zan sameta har gida ai. To kema sai ki shirya mu wuce da safe ko, tunda yanzu yamma dai tayi kam . Ya ?are maganar idonsa akan Maanal.
? ? ?  Ni Ammie tace ai na zauna anan .
?  Anan kuma? To saboda mi? .
Shahidah ce ta bashi amsa da,  Bana zaton wani abune gaskiya. Inaga dai tana son ta Wan ?ara murmurewa ne dan suma likitocin sunyi gargaWi sosai akan ta huta a waje mai ?arancin jama'a da hayaniya. Amma tana ?ara murmurewa zata dawo Yaya Yazeed .
? ?? Badan ya gamsu da bayanin Shahidahn ba ya ce,  Okay shike nan ALLAH yasa kaffara ne. Nima dai ina nan Abujan har zuwa jibi in sha ALLAHU, dan akwai abinda zanyi .
? ? ??  ALLAH ya taimaka ya bada nasara . Shahidah ta faWa cike da girmamawa. Dan suna matu?ar giramam yazeed, koba komai suma yana girmama musu Ammien su. Su kansu yana mutuntasu, dan bazasuce ya taSa musu wani abu na ashsha ba tun daga zamansu gidansu har zuwa aurensu. Hasalima a auren nasu ya zame musu tamkar babban yaya ne a komai. Tashi tai ta bar musu falon. Hakan yasa shi tashi ya koma kujerar kusa da Maanal shima. Cike da kulawa murya can ?asa ya ce,  Baki jin komai dai zuwa yanzu? .
? ? ? Kanta ta jinjina masa alamar eh.
?  Alhamdullahi haka ake so ai. Nasan kece kikacema Ammie baki son komawa KD ko? .
? ? ? Cikin marairaice fuska kamar zatai kuka ta ce,  Ni ALLAH babu ruwana.
? ? ?? Kallonta kawai ya tsaya yi, sai kuma ya Wan murmusa tare da du?o da kansa kaWan murya ?asa-?asa ya furta,  Adana shagwaSar nan ba yanzu ba .
? ? Kanta ta du?ar ziciyarta na gudu da sauri-sauri a ?irjinta kamar zata fito waje. Sai kuma ta yun?ura zata tashi. Cikin bada umarni ya ce,  Koma ki zauna . Babu yanda ta iya dole ta koma ta zauna Win tana Sata fuska....

?? _______________&

? ? ? ?  Da alama wannan karon mijinki yana son nai matu?ar cin mutuncinsa Sadiyya. Ki taho gida tsahon kwanaki goma amma bai biyo bayanki ba saboda yana son nuna min iyakata. Ban san yaushe Usman ya fara maida kansa sakarai a gidansa ba. Ace mace ke juyaka yarinya ?arama .
? ? Hawaye Hajiya Yaya ta sake matsowa tare da du?ar da kai kamar ta ALLAH. Muryarta na rawa ta ce,  Baba wlhy yamafi yanda kake zatonsa a yanzu. Ni shiyyasa ma nace kawai kasashi ya sakeni na gaji da wannan zaman ?uncin, ai ba haka mukai da shi ba. Shi da kansa yace min duk macen da zai kawo gidan nan sai dai ta kasance a ?ar?ashin ikona da umarnina. Amma duk ya manta da wannan al?awuran da girmana agaban ?a?ana da matansa yake tozartani. Wai har yake iya gaya min sai dai matarsa idan ta juya naga bayanta amma ba'a zaman gidansa ba, wai ni Usman ke tarema mace faWa a gabana Baba . Ta fashe da kuka.
? ??  Kinga ya isa kukan haka kinji, barni da shi ai nasan maganinsa. Shi kuma Yazeedu daketa kai kawon ki koma saboda baida kishin uwarsa shima zan gyara masa zama. Share hawayenki abinki zakiga matakin dazan Wauka jeki kwanta .
? ?? Kai Hajiya Yaya ta jinjina tana mi?ewa hannunta a saman ido tana share hawaye kamar wadda akacema baban ne ya mutu. Sai da ta gama ficewa mahaifiyarta dake zaune a falon bata tofa ko a ba a maganar tasu ta nisa a hankali. Tsohuwar kirki mara yawan son hayaniya kenan. Idanunta akan Baba ta ce,  Nikam da zakaji shawarata dattijo da baka goya bayan Sadiyya ba a wannan karon. Kai kanka kasan halin yarinyar nan sarai da abinda zata iya. Tunda kaga kuma Usman ya watsar da ita a wannan karon wlhy ba banza ba. Dan haka ka kirashi cikin dattako ka zaunar dasu su duka kaji bakin kowa. Idan ta kama ma can gidan nasa z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?akaje ka tasata gaba ka haWasu har abokan zaman nata. Karfa dan ka raini Usman ya zama kana tauye masa hakki akan ?ar da ka haifa.
? ? ??  Ai ke kinji matsalarki, idan har abu zai taso akan yaran nan sai kin nuna ban iya ba ke sarkin tawakkali da gaskiya ko .
? ?  Ba haka bane Dattijo. Masu iya maganafa sunce kaso naka duniya ta ?isa, ka ?isa duniya ta soshi. Usman na maka matu?ar biyyar da kosu ?a?an da ka haifa ba kowa ke maka irinta ba. To bai kamata a cigaba da ?as?antar da shi ba akan abinda ya isa da shi. Wannan fa rayuwar aurensu ce. Kuma shine shugaba a gidan, yin kutse a al'amarin kamar ?as?antar da shi ne. Dan ALLAH kada ka biyema yaran nan ana ganin ka da kima da mutunci irin na uba kuma shugaba .
? ? ? Shiru yay na kusan minti biyu, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya.  Hakane kuma Adama nagode da tunatarwa. In sha ALLAHU gobe zan tasata gaba muje gidan. Sai dai ance min shi Usman Win baya ?asar, amma dai inada tabbacin kamar yau ne da dare zai dawo .
? ??  To Alhmdllh gobe idan ALLAH ya kaimu Win sai kuje, ALLAH ya ta?aita al'amarin kuma ya daidaita su .
 To Amin ya rabbi. Yarane sai addu'a kawai yanzu, sun maida aure wasan yara ......

__________&

? ? ? ? Isowar dare Daddy da Hajiya Basariyya sukai ma gidan. Tafiyar kwana goma har sunyi fresh abinsu. Babu wanda yasan da dawowar tasu, dan ita Ammie ma harta kwanta abinta. Cikin barci taji wayarta na ?ara. Da ?yar ta buWe ido ta jawota dan ta manta ne ma bata kashe ba. ?agawa tai takai kunne tare da sallama. Sai dai Muryar wanda ya amsa mata da umarnin daya bata ya sata watsakkewa sai kuma ta tashi zaune. Jin abin tai kamar mafarki, amma dai ta mi?e ta Wauka dogon hijjab ta saka sannan ta nufi kitchen. Tea Win daya bu?ata ta haWa masa. Sai ta haWa da Wan snacks da fruits da bata rabo da su. Haka ta fito gidan shiru alamar kowa ya kwanta ta nufi sashen maigidan. Takai hannu zatai knocking ta tsaya cak sakamakon jin muryar Hajiya Basariyya na tashi a sama cikin faWa...
? ? ??  To amma dare yayi ai, ?arfe nawa yanzu da zaka Waga waya ka kirata wai ta kawo maka abu. Ni banda hannune ko abinda zata kawo makan banda shi a sashena? Randa kuka dawo Abuja wayasan kun dawo ba sai tashi mukai muka ganku a gidan nan ba. Sai ni daka raina. Wai mi Asiya tafimu dashi ne? Mi take dashi na mata da mu bamu da shi da kake son ganin ka fifitata a kammu?!!.......
? ??  Badariyya wai kina da hankali kuwa. Baki ganin dare yayi zaki zo kina min ihu a kaina. Da kike maganar miyasa zan kirata ta kawo min abu ke da kika dawo daga tafiya mizaki bani? Sannan batun fin sauran mata da kike sai yanzu kika san Asia tafi sauran mata ashe. To lallai kin makaro da kika kasa fahimtar hakan tun tuni. Ita da na saka kika bini a ranar girkinta kinji tayi wani ?orafi ne. Kuma randa muka dawo Abuja ni Asia bata kwana a sashen nan ba, idan ma ta kwana ai matatace. Dan haka ki fice min anan shasha kawai tana girma bata san ta girma Win ba .
? ? ?  Ni ce shashashar Daddy Huznah? .
?? Banza yay mata bai tanka ba. Sai maida hankalinsa yay a kiran Ammie. Da sauri ta danne wayar gudun kartai ?ara. Sai kuma ta daure tai knocking ?ofar. Umarnin shiga ya bata. Koda ta shigo kai tsaye a Centre table ta ajiye tray Win, sai kuma ta shiga gaishesu su duka a tare da yimusu barka da dawowa. Daddy ne kawai ya amsa mata. Zata juya tabar falon ya katse hanzarin ta.  Ina zaki kuma .
?? Juyowa tai ta kallesa.  Zanje na kwanta ne, kuma ku samu ku Wan rintsa ku huta gajiya ko .
? ? ?  Dawo ai anan zaki kwana .
??  Anan kuma Daddyn Hameed amma ai....
?? Cikin katseta ya Waga mata hannu. Dole ta haWiye abinda take son faWar. Cikin Sacin rai Hajiya Basariyya taja akwatinta da hand bag ta fice a sashen tana jan tsaki. Da kallo Ammie ta bita harta gama ficewa. Tai wani kalar masifar bugo ?ofar har sai da Ammie ta zabura. Cikin sanyin jiki ta maida dubanta ga Daddy dake ?o?arin fara shan shayinsa hankali kwance.  Daddyn Hameed dan ALLAH....
? ? ?  Asia! Kin san bana son jan zance ko! .
? ?? Ajiyar zuciya Ammie ta sauke kawai, badan taso ba tabi umarninsa a yanda yake bu?ata.......

__________&

? ? ? Washe gari kusan ?arfe goma na safe sai ga ba?i. Ammie

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login