Showing 189001 words to 192000 words out of 219361 words

Chapter 64 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5159

kada ta dawo kitchen Win sai ta kirata. Shine ta laSe tana saurare. Bayan fitar RK harta fito sai ta hangi Abah daya dawo, shine itama ta dawo da sauri ta sake laSewa taji komai nan ma.
? ? ? Da sassarfa ta isa sashen Mamy, masu aiki ne keta faman gyara, ganin bata a ?asa ta haye sama nemanta. Acan kuwa ta sameta zaune a dining zata karya. Zama tayi itama a saman dining Win ta gaisheta. Mamyn ta amsa tana kallonta, dan yanayinta ya nuna da zance tazo. Saheeba kuwa ta cigaba da faWin,  Humm Mamy da ga sashen matar can nake. Yau dai mun sami tabbacin itace ta dawo da yarinyar nan rayuwar Ajwaad. Tana can tana tsara Abah akan Ajwaad ya auri yarinyar shi kuma yana botsare mata. Wai ashe kin san bayan samun lafiyar Ajwaad tafiyar da yace zai yi Win nan ya barmu a can Nigeria yazo neman yarinyar nan .
 Nigeria? .
 Wlhy kuwa Mamy nan yazo ya dinga nemanta lungu da sa?o. Ni wlhy yanzu ma wani tunani yazo min, wai minene ma'anar sunan kamfaninsa na agogo? .
Tsai Mamy tai tana kallon Saheeba zuciyarta na wani kalar tsaitsinkewa. Sai kuma a hankali ta girgiza kanta.  Ban sani ba Saheeba. Ban kuma taSa maida hankali akan na sani ba. Wani abu su Fateeman sukace akan sunan kamfanin? .
 A'a, basu ce komai ba. Nice dai nayi tunanin yanzu.
Ture plate Win abincin Mamy tai gefe, batare data sake cema Saheeba komai ba ta mi?e. Bedroom ta nufa, hakan yasa Saheeba rakata da idanu tana wani ?ya?y?yafta su. Sai kuma ta mi?e tana murmushi. Sashenta ta nufa. Tana zuwa tai kiran uwarta a waya ta zayyane mata komai. Daga can mamanta tai ?ar dariya da faWin,  Kai Saheeba ALLAH ya shirya min ke. Yanzu to mi tace? .
 Tashi tai ta shige Waki Umma. Wlhy na fahimci idan ba wuta-wuta mukai mataba yanzu zata canja ra'ayinta ne akan auren Nuratu da Ajwaad ma?iya sumana dariya. Kin dai ji abinda malam ya faWa ai yarinyar can Huznah take komi shegiya ita da uwarta ba zaune suke ba. Ga kuma wannan ma?allaiyar mayyar Maanal Win da danginta, munafukar can kuma ta Waure musu ?ugu, idan ba munafunci ba ta bari ?anin nata ya auri yarinyar mana ba sai suje suyi zumuncin ba da ?yau
 Ke ko tayi haka tunda tasan burin yarinyar da iyayenta cin dukiya ne, ai gara aci wadda ba tasu ba. Ta ?aninta kuwa aita ubansu ce akwai gadonta a ciki. Ai Yaya Kamila ta tafka babban kuskure a rayuwarta wlhy da gyarashi sai dai ALLAH kawai. Yoni ina zan iya mallakama kishiya ?a?ana dan neman wata soyayyar mijin banza can. Gashi nan har yanzu bata sami yanda take so a mijin ba ?a?a kuma sun nuna basu santa ba .
 Ai Umma sai ma kina gidan nan zakiga ikon ALLAH. Jiya dai mai aikina ke faWa min rigima Fawzan yasha da wacan sakaran. Ban dai gane kan zancen ba sai na bincika dan wai har ga haWa kaya zata bar gidan ita Mamyn ta hanata, a sashen uwar tasu akai shari'ar, taga kuma Ajwaad Win ya fito a fusace .
 Hummm ita wannan gaSuwar ai ban san irinta ita da uwarta ba. Kamila ce bata jin shawara, amma sai da aka faWa mana yarinyar sakarai ce gata da boko sun maidata shashasha amma tace zata bari ai. ALLAH ya ?ara suyita yi mu ?an kallo ne .
 Wlhy kuwa Umma. Bara naje anjima zan kiraki .
 To shike nan sai na jiki ......


? ? ?___________&

? ? ? ? Tun daga gate kowa ke faman bin motar da kallo. Bawai dan basu san motar ba ne. A'a kowa ai yasan ta boss ce. Dan mota ce fitacciya kasancewar irinta a Abujar kaWan ce ma, ba kuma ko yaushe yake hawanta ba shi kansa. To amma boss kusan mintunansa goma da isowa tuni ma har ya shige office. Mamakin waye kuma ya zo da motar a yanzu ya sakasu binta da kallon ?urulla. Guri Manaal ta samu tai parking a parking space Win da boss ne kawai ke ajiye motarsa. Batai mamakin ganin motarsa a fake ba, dan tasan ya isa shigowa, saboda ita ta Wan makara yau Win. Fitowar ta a motar yasa kallo ya koma sama ga kowa. Tayi ?yau sosai cikin riga bubu ta lass ruwan toka da ratsin orange, sai ?aramin veil shima orange data yana a kanta. Fuskarta tayi wani irin fayau saboda ?itson da tasha jiya. Yanda Waurin nata ya Wan zama baya kamar ta saka hula ya bayyana kitson kaWan. Ga ?amshinta mai sanyi na tashi da har sai ka kasance a kusa da ita gab zaka ma iya jinsa. Kamar yanda ta saba duk wanda ta haWu da shi takan gaisheshi ta wuce a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?binta, yayinda su kuma suka fara ?us?us na gulma akan ganin ta a motar boss. A Maimakon Office Winsu kai tsaye sama ta nufa, bayan ta shiga cikin elevator ta gaisa da wanda ta samu ciki kasancewarsu manyan ta.
? ? ? ?? Yanda AS ya wani gaisheta kafin ita ta gaisheshi yaso bata mamaki, amma sai ya dake ta amsa masa tare da ajiye key Win hannunta a gabansa. A ta?aice ta ce,  Kaba boss . Kafin ya ce komai ta juya abinta ta fice. Da kallo AS ya bita, tabbas yasha ganin ?ammata ?yawawa masu ji da kansu suna zarya a companyn nan saboda boss, kuma yasha ji a ransa sun dace da shi, amma magana ta ALLAH shi da kansa ya yarda yarinyar nan ta musamman ce, irin musamman Win da komai nata yay dai-dai da boss. Inama ace zai so ta. Hummm ALLAH sai yafi kowa murna. Da wannan tunanin ya mi?e tare da Waukar key Win ya nufi CEO office Win. Sai da yay knocking aka bashi damar shiga sannan. Kamar kullum sarakin na zaune cikin kujerar office. Ba?a?en suit Win jikinsa sun wani sake ?awata cikar kamalarsa, yanda yay busy sosai zaka san aikin gabansa mai muhimmanci ne matu?a. Dan ko Wagowa ya kalla AS bai ba. Kansa a du?en ya furta,  Lafiya dai Ahmad? .
? ? ?  Eh lafiya Lau sir, dama Sister Maanal ce ta kawo key wai a baka .
? ? Cak ya tsaya daga aikin da yake yi, kafin ya Wago manyan fararen oily idanunsa gently ya saukesu a kan AS. Dole AS ya rissinar da nasa, dan kallon ya masa nauyi da yawa. Shima AA Win sai ya janye nasan ya maida ga aikinsa.
? ? ? ? ? ? ? ?  Ita bata san hanya bane zata aiko ka? Ka maida mata ta kawo da kanta .
? ? Murmushi ne ya so kufcema AS, amma ya dannesa da ?yar. Cike da girmamawa ya ce,  Okay sir, na barka lafiya . Daga haka ya juya ya fita. ?agowa AA yay ya Wan zubama ?ofar ido, sai kuma ya shafi ?asumbarsa ka Wan ya sake maida hankalinsa kan aikinsa....

? ? ?? _________&

? ? Zaune take tana aiki ita da Yaqub daya jawo kujerarsa kusa da ita, nuna mata wasu abubuwa yake da take neman ilimi a kansu a cikin computer Winta. Yayinda munafukan nasu su Deeni ke faman zinWensu da baki. Sai da AS yay knocking duk suka Wago, batare da ya jira umarninsu ba ya turo glass door Win ya shigo. Kai tsaye ya wuce inda Maanal Win take bayan ya musu gaisuwar gaba Waya. Murmushi ya Wanyi tare da ajiye mata key Win a gabanta da ?aramar takarda daya rubuta abinda boss Win ya faWa, dan haka kawai yaji shi kam bazai iya maimaita mata da bakinsa ba. Kallon key Win Maanal dake binsa da kallo tayi, sai kuma ta sake maida idanunta a kansa. Takardar AS ya nuna mata kawai, batare da yace komai ba ya juya ya fita. Suko duk suka rakashi da idanu, sai kuma suka dawo da dubansu ga Maanal Win data basar kamar komai ma bai faru ba ta cigaba da aikinta. Ba kuma ta taSa key Win da takardar ba. Ji suke kamar su taso su Wauka su buWe suga mike a ciki, dan suma dai gulmar zuwan Manaal Win a motar Boss harta iskesu. Kai yau hatta da Yaqub ji yake kamar ya Wau takardar ya duba. Amma dai sai ya dake.
? ? ? Haka suka cigaba da ayyukansu har lokacin break yayi. Maanal da tasan ba salla zatai ba bama ta motsa ba. Dan da safen nan taci karo da ba?onta na wata. Sai dai koda Yaqub yace ta taso suje catai masa yaje tana nan zuwa zata ?arasa wani abu ne. Badan yaso ba ya fita, suma sauran duk sun fice sai ita kaWai. Aikinta ta cigaba da yi, dan Maanal akwai himma da nacin aiki, kamar yanda take da nacin karatu. Can idonta ya sauka akan takardar nan da key, Wan zuba mata ido tai, sai kuma ta kai hannu ta Wauka ta warware. _Kiyi hakuri boss ne yace na dawo da shi ki kai masa da hannunki_. Iya abinda aka rubuta kenan. Kanta kawai ta girgiza ta naWe takardar ta jefa a kwandon sharar su dake office. Shi kuma key Win ta jefa shi a wani Wan basket mai ?yau da take zuwa kayan sweet da take sha, sai dai yanzu babu komai a ciki dan ta shanye ta kuma mance tazo da wasu. Ta sake maida kanta a aiki bayan ta Wauka meat pie Waya ta fara ci. Kamar abin almara taji ?amshin mayataccen turarensa na sake ?arfi a hancinta. Da farko ta share da tunanin iska ce ko hancinta ne. Sai kuma dai taji abin na neman wuce wuri dan haka ta Wago.
? ? ?? Samun zuciyarta tai da girgizawa sakamakon saukar idanun nata a kanshi, sai kuma ta janyesu da gudun tsiya ta hau waige-waige a office Win nasu alamar dai tabbatar da babu kowa dai ko........
'?

? ? ? >?#?Ko waye oho.


09032345899

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........A hankali ya wani kalar taSe baki. Cikin halin ko'in kula da ganin yanda ta ke waige-waigen ya ?arasa shigowa cike da izzar nan tasa da ?asaita hankalinsa a kwance. Sai da yaje jikin desk Winta ta kashe-kashen daya kasance daga ita babu kowa sannan ya tsaya. KaWan ya Wosana jikinsa a desk Win yay irin tsaiwar maza tare da harWe ?afarsa akan Wayar daya dogara, gaba Waya ?arfinsa naga desk Win. Idanunsa har yanzu akan Manaal da kamar tayi suman zaune ne ma oho mata=??.
? ? ? ?? Babu wani ko War balle tunanin wani ya shigo ya gansa ya kai hannu ya zare meat pie Win dake hannunta da take ci. Bakinsa ya kai ya gutsira, ya lumshe idanu yana mai taunawa a hankali...
? ??  Amma kasan hakan na nufin sakani a masifa ko? Dan ALLAH dan mi zaka zo nan a wannan lokacin da kowa ke can yana salla kai kana nan Waukar magana? .
? ? ?? Shiru kamar bai jita ba. Sai da ya mula dan kansa sannan ya buWe lumsassun idanun nasa a kanta. Cikin halin ko'in kula ya cigaba da cin meat pie Winsa hankali kwance. Marairaice masa tai sosai idanunta na cika da ?walla, dan ta fahimci masifar bazata kaita ba.  Please dan ALLAH ka fita kada wani ya shigo ya ganka anan ka jamin surutu. Salla fa akeyi . Da kaga yanda take maganar kasan bata da nitsuwa, dan sai le?e-le?e take kamar mai shirin yin satar naman miya a gidan soja.
? ? ? Baki ya sake taSewa da janyo bowl Win da meat pie Win yake ya sake Waukar wani.  K miya hanaki zuwa sallar? .
? ? ? ? ??  To ina ruwanka dan ALLAH da abinda ya hanani, ni dai dan ALLAH ka tafi kada ma'aikatanka su sakani a bakin duniya .
? ? ??  Tunda babu ruwana da abinda ya hanaki zuwa salla. Kema ina ruwanki da ganina anan to. Naga dai company na ne, ina da damar shiga duk inda nake so a lokacin da nake so ko .
? ? ? ?? Yanzu kam sosai hawayen suka ciko mata idanu, ta tsatstsaresa da kallon da bama tasan tana yi masa ba.?Cike da rauni ta ce,  Kadai fi son ka ganni a masifar ko Ajwaa.... ta kasa ?arasawa saboda kallon daya watso mata. Baki ta sake tunzurawa sosai. Baki ya Wan laSe ya janye idanun ya sake kai hannu zai Wauka meet pie Win da ya rage saura biyu kawai. Ai babu shiri ta kai hannu ta buge nasan cike da tsiwa ta ce,  Malam wai miye haka zaka cinye min abinci .
? ? ?? Bai kulata ba ya Wauke bowl Win ma gaba Waya, sai da ya gutsira sannan ya kalleta cike da iskanci yana wani ?an?ance su ?asa-?asa ya furta,  Ko mai meat pie Win ta kama ba sai na.....
? ? ? ? ??  Na shiga uku. Sai kayi mi?.. Maanal ta faWa tana mai waro dukkan idanunta a kansa. KaWan ya rage ya kwashe da dariya. Amma dai ya dake ya basar. Sai ma dan neman magana ca yay,  Ni kibar min wannan kallon karna ?ware. Sannan miye wani kin shiga uku bana son fassara zance. Sai nayi ?yautarki nake nufi .
? ? Harara ta watsa masa ta koma kan kujerarta ta zauna. Dan ta fahimci idan ta biye masa ALLAH zama ta iya zubewa a wajen. Pretending Win danna keyboard ta koma yi, shi kuma ya cigaba da cin meat pie Win yana duba drawing papers na zanen da tayi dake yashe a desk Win. A haka ya kammala cinye mata tas babu ko tausayi balle ya rage mata, ya Wauka ruwan da tasha ta rage ya shanye. Sannan ya maida gaba Waya hankalinsa ga papers Win. A bazata taji saukar furucin sa cikin kunneta.
? ? ? ?  Kiyi gaggawar dakatar da Rafeeq yin abinda kika saka shi, in ba hakaba zaki haWa rigimar da ke kanki baki san ?arshenta ba .
? ? ? Kallonsa kawai ta Wago tana yi dan kamar ba shine yay maganar ba. Dai-dai nan Ema... Da Zaharadeen suka shigo suna dariya. Cak suka tsaya tare da jan birki saboda cin karo da abinda basu yi tunanin gani ba. Boss da kansa a office Winsu. Tashin hankali. Cikin firgicewar bazatar ganinsa da sukai suka shiga gaisheshi. Sai lokacin ya Wago ya zuba musu kaifafan idanunsa. Yayinda Maanal ke jin kamar ta fasa ihun da sai Abuja tayi girgiza gaba Wayanta. Dai-dai nan suma wasu biyun suka sake kawo jiki,? ai a sukwane suka taka birkin da yafi nasu Deeni. Shiko tuni ma ya Wauke idonsa a kansu ya cigaba da dube-dubensa kamar bai san da kowa ba a wajen sai kansa. A haka har suka gama shigowa, babu kuma wanda zai shigo bai taka birkin firgici ba da ganin CEO Win. Shi kuma ya?i kulasu sai jeruwa suke kamar ?an layin tuwon dare a boarding school (lolx>?#?=??). Maanal kam ai ta kasa kallon kowa, tai ?asa da kai kamar ma?aryaci a gaban sarki. Sai ta gefen ido ake ?ar kallan kallo tsakaninta da su Yaqub.
? ? ? Fin mintuna biyar sai da ya mula dan kansa ya ajiye Drawing papers Win ya gyara tsaiwa sannan ya Wago idanu ya sauke a kansu bayan ya zuba duka hannayensa a aljihun wandon suit Winsa. Babu alamar wasa a tare da shi ko sassauci ya ce,  Waye Abideen a cikinku? .
? ? ? ? Cikin tashin hankali Abideen ya ce,  Nine sir .
? ?? Kallon sama zuwa ?ar AA ya masa. Sai kuma ya ja idanunsa ya maida a kan fuskar Abideen Win yana sauke masa wani zafafaffen kallo. Tsohon mintuna biyu kafin ya janye a matu?ar da?ile. Pen ya Wauka a gaban Maanal da ?aramar takarda ya fara rubutu, sai kuma can ?asa ya furta,  Nawa suka biya ka? .
? ? ? ? A tare su Zaharadeen har ma da Maanal suka maida kallonsu ga Abideen da duk ya rikice. Rantse-rantse ya fara. AA da ko nuna yana ma jinsa baiyi ba ya ajiye pen Win da short note Win da yay a gaban Maanal ya mi?e sosai, batare da ya sake kallon kowa ba yay hanyar fita yana faWin,  Ka tattara komanka ka saman a office . Daga haka ya ratsa ta tsakkiyar hanyar da suka dare suka bashi ya fice abinsa.
? ?? Shi ko Abideen hankali tashe yake kirama kansa ya shiga uku ya lalace. Sai da AA yay nisa sannan su Yaqub suka sami damar baibayesa da tambaya. Maanal dai suman zaune tayi da mamakin mugun sabon halin da AA ya Wauka yanzu. Koda yake tuni fa yana da mugun halinsa, kawai dai ?uruciya yasa bata fahimta a wancan lokacin. To dan ALLAH in ba mugun hali ba taya zaka zo ka turke staff Winka a bainar nasi kana masa wannan kausasan tambayoyin na nuna isa da izza. Wai mi masu kuWi suka Wau kansu da rayuwarsu ne?......
? ? ?  Sis.. Maanal dan ALLAH kizo muje ki bashi ha?uri, wlhy zan faWa masa gaskiya.... furucin Abideen da ke binsu da wannan furucin su duka a birkice ya dawo da ita a hanyyacinta. Yayin da su Zaharadeen ke ?o?arin kamashi dan ya nutsu asan mafita. Amma ina duk ya ruWe. Sai da ?yar suka danna shi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login