Showing 27001 words to 30000 words out of 219361 words

Chapter 10 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5205

nasa idanun sai caraf a nata. Wani miskilin murmushi ya sakar mata tare da sake du?owa kusa da ita gab, cikin raWar shima ya furta,  Apple yana cikin abinda bazaki ci ba a yanzu wife to be, dan haka kada ki ma wahalar da Yayanmu . Ya ?are maganar da kashe mata ido Waya sai kuma ya kalla Yazeed ya sakar masa wani Wan iskan murmushin rainin hankali.
? ? ? ? (Nikam mike damun waWan nan?) Maanal ta faWa a zuciyarta dan tama rasa yanda zata masalta al'amarin nasu. Tana fama da kanta sunzo sun sakata tsakkiya da shirmensu ya ilahil alamin. Shigowar su Shahidah ne ya taimaketa. Cike da farin ciki sukazo suka rungumeta suna hawayen daWin ganinta. Itama farin cikin take ji a ranta matu?a. Nanfa suka shiga nan nan da ita. Sai kawai Daddy da Ammie suka fita tare da su Waleed. Dan ba'aso suyi yawa a Wakin sam. A hakan ma dan RK najin nauyinsu shiyyasa baiyi magana ba. Ganin Yazeed bashi da niyyar fita a Wakin RK ya dubesa cikin danne kishinsa ya furta,  Yauwa babban yaya inama son magana da kai. Dan akwai alluran da za'a mata zuwa 6pm naga kamar babu shi anan ya ?are, ko zaka samo mana shi a pharmacy please? . Yayi maganar ne idanunsa a kan takardun hannunsa yana kuma Wan tafiya, dan haka baka isa gane ainahinsa ba kai tsaye. Bin bayansa Yazeed Win yayi batare da yace komai ba. Maanal ta bisu da kallo ?asa-?asa.
? ?? Da taimakon yayun nata biyu ta Wan ci abincin, nurse Win dake kula da magungunan ta ta shigo ta bata. Babu wani jimawa barci mai nauyi yay awon gaba da ita. Dama haka doctors Win suke bu?ata ta dinga barci isashe dan zuciyarta da brain Winta su samu nutsuwa.........
'?


_>?q?Team RK & Team Yazeed ina mi?o gaisuwar ban girma=? ?=?L?._
? ?

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.......A Sangaren Yazeed da RK kam suna fita Yazeed ya tsaya cak. Kallonsa RK ya juyo yanayi, sai kuma ya saki lalataccen murmushi yana dawowa da baya inda Yazeed Win yake.  A'a babban Yaya yaka tsaya kuma? Ya kamata muje ko .
? ?? Murya a sar?e Yazeed ya amsa masa da,  Rubuta sunan alluran ka bani anan. Sannan ka daina wani kirana Babban yaya dan ban san ala?ar data maidani yayanka ba .
? ? ? Hannu RK ya kai ya shafo bayan ?eyarsa yana murmushi irin na ?an duniya shi a dole irin yaji kunyar nan.  Haba bazan iya kiranka da sunanka ba gaskiya. Ko a bayan ma kafin na fahimci kai Yayan Maanal ne yasa nake kira. Yanzu kam dana sani sam bazan iya hakan ba .
? ? ?  Ni ba yayan Maanal bane kawai mijin da zata aura ne . Yazeed ya faWa a gadarance. Wani irin mugun dukan zuciyar RK furucin yayi, amma sai ya dake cike da basarwa ya furta,  Irin wannan wasan ai saika saka zuciyata ta buga babban yaya, kona Wauka baka son aura min ita ne. Please mubar zancen haka ga sunan allurar .
? ? Yana mi?a masa ?ar takardar da yay rubutun yabar wajen da sauri dan baya bu?atar sake jin wani furuci daga Yazeed Win bayan wanda yaji. Shifa wlhy san Maanal yake. Kuma baya jin zai iya barma Yazeed Win koma mi za'ayi. Sai dai suyi ya?i mai rabo ya Wauka. Babu ruwansa da ?arfin ala?arsu kowa ya iya allonsa kawai ya warke.
Da wani irin kallo Yazeed ya bisa kawai batare da ya sake cewa komai ba shima yabar wajen...

_________&

? ?? Ganin jikin Maanal Alhamdullah Ammie ta matsama Yazeed komawa kan saboginsa. Shima Daddy ta damesa da ro?on ya koma Kaduna kada su shiga hakkin sauran matansa.?Yazeed dai ya jitane kawai. Dan ya ?udura a ransa bafa zai tafi ya bar Maanal a hannun wannan kuren likitan ba RK. Dan haka ?afarsa ?afarta idan ta samu lafiya. Shi kam Daddy sai da sukai ?ar rigima sannan ya yarda zai wuce Kaduna Win, amma kuma dole sai tare da ita, yace nan da kwana biyu ta dawo ta sake dubata tunda dai ga Nene gasu Shahidah. Ita dai Ammie tace hakan yafi mata duk da bata so hakan ba, dan tana son kasancewa da Maanal Win itama amma babu yanda ta iya haka ta ha?ura suka tafi bisa shawarar Nene dan itama tafi son yaje ga sauran matansa kar abin ya zama wani daban kuma. Yazeed dai ya nuna mata akwai aikin da yake anan Win dan gobe ma zaiyi zama da masu Companyn Mawaad ne.. Wucewar Daddy da Ammie kamar ya buWema Yazeed da RK wani filin TAKUN SA?A ne, dan kuwa kowa ya ri?e wuta yana baje kolin hajarsa. Yayinda ita kuma take nuna bama ta fahimci inda suka dosa ba su duka. Tun suna abin a kaikaice har ya fara bayyana kansa sosai, dan takai da Yazeed ya shigo duba Maanal tsalam zakaga RK a Wakin ya shigo kamar wanda aka jeho. A wajen su Amal taji duk yanda akai aka kawota Abuja. Nan ta fahimci RK yaje gidansu ne sai ya kasance a dai-dai lokacin da take a halin taimako. Hakan ya kwaranye mata mamakin ganin nasa anan. Sai dai kasancewarsa likita bai bar bata mamaki ba. Dan har sukai zamansu a Jos suka gama bai taSa nuna musu ga aikinsa ba. Kai ita tama sha yin gulmarsa da jifansa da kalmar mara aikinyi, sannan a tunaninta shi Win Wan Jos Win ne ma ai.
? ? ? Yau Nene ta Wan tashi da ciwon kai, dan haka ta wuce gida dan ta Wan huta. Dama itace ke kwana da ita anan, da safe zuwa goma sai ta wuce gida idan su Amaal sun zo, sukuma suke yini da ita anan har sai dare idan Nenen ta dawo sukuma sai su wuce. Daga Nene har Amal suna a gidan Shahidah ne yanzu, dan bayan wucewar su Ammie sai itama Nene ta koma can gudun karta zauna ita kaWai anan Win duk da ma ?arfin zaman nata a asibitin ne dai. Bayan wucewarta Maanal ta tashi a barci, da taimakon Nurse tai wanka, kafin ta fito an gyara Wakin, tana ?o?arin zama a bakin gado take tambayar Nurse Win,  Nene fa? .
? ? ?? Amsa ta bata da,  Doctor Rafeeq ya kaita gida ta huta kanta na ciwo .
? ? Shiru kawai Maanal tayi, mamakin RK na sake kasheta, gaba Waya fa yabi ya kanainaye mata ?an uwa kowa ya sanshi. Yanzu haka kullum Waleed da Hameed na manne da shi har sai da suka wuce aka samu lafiya. Haka idan su Didi sunzo zaizo ya zauna wai yazo gaishesu duk hararar da take masa baya ma nuna ya gani. Itako yaya zatai da wannan bawan ALLAH. Babu ma abinda ke damunta sai zaman marina da suke tsakaninsa da Yaya Yazeed, hatta gaisuwa sama-sama sukeyinta yanzu ma ta rasa mike damun kawunansu haka.... Shigowarsa Wakin shi da Doctor Ranjet ya katse mata tunaninta, da sauri taja hulanta ta saka tana Sata fuska. ?auke kai RK yay kamar bai ganta ba yama hau duba magungunanta. Shi dai Dr Ranjet matsowa yay kusa da ita yana tsokanarta, haka yake mata dan shi mutum ne mai wasa sosai. Dole ta daure ta Wan masa murmushi dan turancinsa na sata nishaWi, kullum gaya mata yake ita Win mai sa'a ce. Ruhunta nada tauri sosai, saboda da wahala kaga mai irin matsalarta ya shiga irin yanayin data shiga kuma ya tashi ya cigaba da rayuwa, dan shi kansa a randa aka kawota asibitin baimayi tunanin zata kai washe gari a raye ba. Dai-dai Dr Ranjet na ?o?arin mata wata allura da kullum a irin wannan lokacin ake mata RK ya ?araso wajen. Kujera yaja ya zauna yana mai zuba mata ido dan sai Sata fuska take tana kallon allurar. Amma tana juyowa suka haWa ido da shi sai ta Waure fuska ta fiske abinta. Kansa ya kauda kawai yana murmushi baice komai ba. Allurar akai mata, ana gamawa ta kwanta saboda jiri take sakata. Idonta a rufe har fin mintuna biyar Doctor yay mata sauran abinda ya rage har ya fice da kusan mintuna biyar sannan ta iya buWe idanunta da suka kaWa sosai. A kansa ta saukesu, sai kuma ta janye da sauri ganin shima ita yake kallo.
? ? ??  Nifa bana son haka, azo a tasa mutum gaba ai haramunne ma wannan .
? ?? Murmushi ya saki mai faWi yana mai janye idanun nasa daga gareta. Sai kuma ya furzar da huci kaWan a hankali ya furta,  To amin afuwa sarauniya. Sonki ne kawai ke neman zubar dani amma ke kina Waukar komai wasa .
? ? ?? Shiru ta masa bata tanka ba. Shima sai ya bar zancen ya kama wani daban.  Ni kam banga Zizaah da Aneesa ba, ko basu san baki da lafiya bane? .
? ? Kansa ta jinjina masa alamar eh.
?  A gaskiya ya kamata su sani. In sha ALLAHU anjima zan kirasu na sanar musu kuwa .
? ? ??  Ni dai ban saka ba .
?? Idanu ya Wan waro waje.  Saboda mi? .
? ??  Ba saboda komai ba, kawai dan mutum na ciwo sai anta talla da shi. Yanzu miyyasa ka kai Nene gida ma? .
? ??  Saboda taje ta huta. Ba su Didi na zuwa ba .
?? Hararsa ta Wan yi, kafin tace,  To idan kuma ina bu?atar wani abu fa kafin su suzo? .
? ? ?  Ba gani ba sai ki sakani nai miki. Ai shiyyasa nazo nan na zauna a madadin Nenen. FaWi mi kike bu?ata gimbiyar Rafeeq? .
? ?? Baki ta buWe zatai magana tsulum sai ga sallamar Yazeed. Kafin ma su gama amsashi ya riga ya shigo. Kallon kallo sukaima juna shi da RK Win sai kuma kowa ya janye cike da basarwa.?Takowa yazeed Win ya ?arasa yi ta Wayan side Win. Saboda neman magana sai ya zauna a bakin gadon kusa da ?afafun Maanal. A hankali ta matsar da ?afafun nata dake cikin bargo, dan RK ya wani zubama ?afafun nata ido kamar mai kallon television duk da a lulluSe suke a bargon. Cikin dauriya ta gaida Yazeed. Ya amsa mata idanunsa kafe a kanta....
? ? ??  Yaya jikin naki? .
??  Na samu sau?i Yaya. Ya aiki? .
 Alhamdullahi. Tunda kin samu sau?i sai sallama kenan ko? .
? ? ? Maimakon amsa saita sakar masa Wan murmushin ya?e kawai. Abinda ke hannunsa ya mi?a mata.  Ga abinda kikace kina so, shine maimakon ki sanar min kika kama faWama su Shahidah ko? Bana gaya miki duk abinda kike bu?ata yanzu ki sanar min ba. Domin nine da hakkin yimiki shi ai, kwana nawa ya rage mana zama ma'aurata .
? ? ? ? Kanta kawai ta jinjina masa da faWin,  Nagode . Yayinda RK ya saki wani Wan iskan murmushi yana sake yin balance a kujerar. Sai kuma ya wani laSe baki yana kauda kansa. Duk Yazeed na lure da shi, dama kuma yayi furucin domin shi ne.
??  Ina Nene? .
 Taje gida bata jin daWi .
 Ayya ALLAH ya bata lafiya. Ai tana ?o?ari ma ga jikin girma. Su su Shahidah fa? .
? ??  Basu ?araso ba, suna hanya dai sukace .
??  Okay yayi .
Ya faWa yana zaro wayarsa da ake kira. ?agawa yay tare da kaiwa kunne, sai kuma ya mi?e saboda masifar da Mamma ke masa daga can, dan har ita Maanal Win taji furucinta na farko ma. Sassanyar ajiyar zuciya Maanal ta sauke ?asa-?asa dai-dai Yazeed Win na fita. Hakan yasa RK tuntsurewa da wata dariyar wula?anci. Kallonta ta maida garesa cikin mamaki. Shiko ya wani Wage mata gira cike da neman rigima ya ce,  Amma dai kina matu?ar tsoron wannan yayan naki fa. Irin wannan sauke ajiyar zuciya haka .
? ?? ?in kulashi Maanal tayi, sai dai maimaita kalmar tsoron daya ambata tanama Yazeed Win take a zuciyarta. Shima bai sake cewa komai ba ya kawo hannu zai Wauki abinda Yazeed Win ya bata tai saurin Waukewa tana Sata fuska.
? ??  Wai kai idan baka shiga rayuwar mutum ba da abinda ba'a sakaka ba baka jin daWi ne halan? .
? ??  Oh haka kike fassarani ashe? .
??  Hummm .
Kawai tai shiru. A ransa yace miskilatu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kenan. Magana fal cikinta amma bata son yi. A fili kam zaiyi magana sai ga Yazeed ya dawo. Bai fasa ba ya cigaba da faWin,  Birthday na ya kusa mi zaki bani as gift? .
? ? ? ?  Humm .
? Maanal Win ta faWa idonta akan Yazeed daya iso gaban RK Win rai a Sace. Shi kuma yayi kamar bai gansa ba. Cikin fusata ya ce,  Malam ina son magana da kai .
?? Sai lokacin RK ya dubesa. Sai kuma ya nuna kansa cike da rainin wayo wai shi? A kausashe Yazeed ya ce,  Eh .
? ? ??  Okay to Bismillah ai gani. You are free zaka iya maganarka kawai .
? ?  Ba'a nan ba .
?? Yanda yay maganar a fusace ya saka Maanal dake saurarensu kallon Yazeed Win a karo na farko. Sai kuma ta kalla RK dake wani shegen murmushi baida alamar motsawa balle aje ga batun tashin. A hasale Yazeed ya sake buWe baki zaiyi magana Shahidah da Amaal sai mijin Shahidah Win sukai sallama. Dole ya haWiye maganar yana mai furzar da huci, sai kuma ya juya suka fara gaisawa da mijin Shahidah. Shima RK mi?ewa yay yana amsa gaisuwar su Amal, kafin ya juya ga mijin Shahidah Win shima suka fara gaisawa. Daga haka ya fice a Wakin. Hankalin Manaal naga su Amal Yazeed shima ya sulale ya fita, sai da ta Wago da nufin yin magana dashi kawai taga wayam. Waige-waige ta fara cikin mamaki, cikin tsokana Mijin Shahidah ya ce,  Oh in dai samarinki ne ai sun fice auta .
? ?? Fuska ta ?waSe kamar zatai kuka ta ce,  Kai Uncle Sadeeq .
?? Dariya suka sanya mata su duka....

? ? ? ??&&&

Sam RK bai san Yazeed na bin bayansa ba. Dan hankalinsa ma nakan wayarsa fuskarsa da murmushi saboda sa?on da yake karantawa. Jin ansha gabansa ya tsaya cak tare da Wagowa. Kallon ido cikin ido sukaima juna shi da Yazeed Win kaikace zakuna ne jirace da juna a filin daga.
? ??  Doctor ina son maka gargaWin farko da ?arshe akan yarinyar nan .
? ? ??  Saboda mi? . RK ya faWa yana tsatstsare Yazeed da ido. Shima Yazeed Win cikin dakiya ya bashi amsa da,  Saboda ita Win matar dazan aura ce. Akwai ranar aurena akanta. Kasan kuma nema akan nema haramun ne sai dai idan kana da ?arancin ilimin addini ne kuma na maka ?arin bayani yanda zaka fahimta .
? ?? Maganar Yazeed ta ?arshe-?arshe ta zafi RK, amma sai ya danne yama saki murmushi da ?o?arin raSashi alamar zai wuce abinsa. Cikin zafin nama Yazeed Win ya sake shan gabansa. Kallonsa RK ya sake yi yana ?o?arin danne Sacin ransa, dan shima fa ya iya zuciyar nan, dalili ne kawai ke sakashi danne tasa ba tsoro ba.
? ? ??  Yazeed why??? .........
'?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........ Why kake son mu dinga kasancewa a wannan yanayin ni da kai?. Ina fa ganin girmanka ne matu?a shiyyasa kaga ina barin komai a yanda yake. Please respect your self mana. Kai namiji ne, nima namiji ne kowa ya cigaba da gwada sa'arsa mai rabo sai ya Wauka a cikinmu. Dan har yanzu banga dalilin da zaisa na iya janyewa Win ba .
? ??  Haka kace? .
? Murmushi RK ya sakar masa da kashe ido Waya kawai ya zagayesa ya bar wajen. Hakan ya sake hasala Yazeed matu?a. Tabbas shi Win mutum ne mai ha?uri da dattako. Amma yana da tsananin kishi akan abinda yake so shiyyasa yake zafafawa akan al'amarin Maanal matu?a. A zuciyarsa yake tunanin dolene ya koyama guy Win nan hankali, dan haka a daren yau zai wuce Kaduna dan gara ya zauna ayita ta ?are shi da Daddy. Mamma dai ce matsalar zai rumtse ido kawai komai ma ya faru daga baya yasan zata sakko ta yafe masa.....
? ?? Kiran daya shigo masa a wayane ya katse tunaninsa. Ganin ?anwarsa Badiyya ce kamar zai share sai kuma dai ya Waga. Yana kai wayar kunnensa?ya janye da sauri saboda abinda ta sanar masa.. Yana sauke wayar daga kunnensa sai kuma ga text massage Win Ammie itama ya shigo masa. Ai bai tsaya sauraren komai ba yabar asibitin......

? ? _____________

? ? ??  Wai Daddyn Yazeed mikake nufi da ni ne a gidan nan? Katafi kai da matanka holewarku bance komai ba, ka dawo ranar girkina kace baka bu?atar komai daga gareni. Na zuba maka ido nan ma, washe gari Basariyya tai girki ita jiyama haka. Yau kuma ?ar sonka ta amsa .
? ? Idan kujerun dake falon sun motsa Alhaji Usman ya motsa kenan. Tamkar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login