Showing 6001 words to 9000 words out of 219361 words

Chapter 3 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5195

zama da tunanin Ammie ta manta da batun zuwa gaida mutanen gida sai Ammien ta harareta da faWin,  Oya tashi kije gaida mutane .
? ? ?? Fuska Maanal ta ?waSe sai dai babu yanda zatai dole ta mi?e. Hannun ?ar gaban goshinta Munaya ta kama suka wuce tare. ALLAH badan Ammie ba babu inda zataje. Da sashen Hajiya Yaya ta fara. Hajiya Yaya itace uwargida a wannan gida na Alhaji Usman Chalawa. Tanada yara bakwai tare dashi. Babban shine kaWai namiji sauran duk mata ne. Macece mai son mulki da ?yamar talaka. Dan mahaifinta kamar ma shine silar arzi?in mijin nasu shiyyasa take jin komai na gidan ta isa da shi kuma dole a bita har shi kansa mai gidan ma. Sai dai kasancewar shi Win tsayayyen namiji ne a gidansa yasa wani abun bata da power a kansa, dan in ma ta nuna ?arfa-?arfar yakan saurin taka mata birki. Kasancewar ta mace ta farko a gidan part Winta yafi na kowa girma da tsaruwa, sai dai hakan ba yana nufin na sauran matan ma bai haWu bane. A'a a komai dai natan yana sama dana kowa kasancewar ita ta fara tarewa a cikinsa.
? ? Sai da Maanal ta dana door bell har sau biyu kafin ta tura ?ofar falon da sallama duk da tasan ba sallai a jita ba kasancewarsa ?aton gaske ne. Ilai kuwa babu wanda ya amsa mata sallamar duk da kuwa kusan duk yaran na falon harma da ita kanta Hajiya Yayan. Sai dai kasancewar ta danna door bell kafin shigowar yasa duk suka maido hankalinsu ga ?ofar dan son ganin mai shigowar. Suna yin tozali da Maanal wasu a cikinsu suka kauda kawunansu cikin jan tsaki. Yayinda Hajiya yaya ta zubama Manaal Win idanu tamkar zata cinyeta da su. Sai Autar Hajiya Yayan da zata iya zama sa'ar Manaal Win mai suna Amrah ce tai murmushi tare da mi?ewa cike da farin ciki tana faWin,  Oyoyo mutanen Jos sauka haka babu notis .
? ? Murmushi Manaal Win tai mata, yayinda ita kuma ta rungumeta. A dai-dai nan idon Manaal Win ya kai ga ?aton dining table dake gefensu kaWan. Sosai zuciyarta ta motsa sakamakon saukar ?wayoyin idanunta akan wanda ke zaune a wajen shima ya zubo ma inda take idanunsa masu kaifi.........
'?

? ? ??

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
________________

......Da sauri ta kauda idanun nata tamkar bata ganshi ba. Sai ma cikin wayancewa ta Wago Amrah tana faWin,  Wai haka kika ?ara lukucewa matar nan? .
? ? Dariya Amarhn tayi da kai mata mintsini a gefen hannunta itama tana faWin,  Ke dai zauna nan kamar za'a hureki. Ni kin san bana wasa da cikina .
? ? Murmushi kawai Manaal Win tayi batare data bata amsa ba. Hakan yasa Amrah jan hannun Munaya tana mata wasa. Da wannan damar Maanal ta ?arasa cikin falon sosai. Cike da girmamawa ta kai du?e duk da kallon wula?ancin da Hajiya Yaya ke mata da sauran yaran ta shiga gaidata a mutunce. A yatsine ta amsa mata sau Waya ta Wauke kanta. Hakan ya ?ona ran Maanal matu?a amma sai ta daure, fuskarta da Wan murmushi ta maida ga sauran yaran ta shiga gaishesu dan duk sun girmeta. Babu wanda ya amsa mata sai ma tsoki da wasu suka ja mata. Dai-dai nan saurayin nan dake zaune a dining ya mi?e zai fita a falon yana kai waya kunnensa alamar zaiyi magana.
? ? ??  Ina kuma zakaje Yazeed? .
?? Uwar ta ?atse masa hanzari da ?ar tsawa-tsawa. Cikin dakiyarsa ya juyo da hannu yay mata nuni da waya zaiyi, batare da ya jira sake cewarta ba ya fice abinsa.
? ? ? ??  Hummm! Wai shi mai wayo fa Mamma .
? ? ?aya daga cikin ?ammatan ta faWa fuska a kumbure. Kafin wani ya bata amsa Maanal taja hannun Munaya suka fice suma. Duk rakata sukai da harara, sai kuma wadda tai maganar ta mi?e zumbur tana faWin,  Ina zuwa bari na muku le?en asiri. Dan nasan ko rantsuwa zanyi babu kaffara dan ita Yaya ya fita a falon nan babu wata waya da zai amsa .
? ? ? ?  ALLAH nima na fahimci haka Nanah, dan tunda ta shigo ya dakata da cin abincin ma sai wani binta da kallo yake. Kinga muje .
? ?? A hasale Hajiya Yaya ta furta,  Aiko da naci ubansa a gidan nan yau. Tunda na rabashi da yarinyar nan na kuma haramta masa ala?a da koda inuwarta ma balle ita. Amma kuje ku ganar min yana ina .
? ?? Ai kafin ma uwar ta rufe baki sun fice da sauri har su uku. A dai-dai fitowar tasu kuma Manaal ke shigewa sashen Hajiya Basariyya. Hajiya Basariyya itace mace ta biyu a gidan. Itama dai Win ba kanwar lasa bace ba. Dan ba mutuncin ne da ita ba. Sai dai ita akwai banbanci tsakaninta da Hajiya Yaya. Dan a zahiri baka isa fahimtar ita Win wacece ba saboda macece mai fuska biyu. A zahiri akwai faran-faran da jama'a da son nuna ita Win ta ALLAH ce. Shiyyasa mutane da yawa sai ta gama musu illa suke farga da ita Win wacece. Macijin sari ka no?e ce ita ta bugawa a jarida. Yaranta biyar itama a gidan kuma duk mata, dan ita bata da namiji ko Waya. Huznah da Maanal ta fara haWuwa sanda ta dawo itace ?arta ta farko. Itama Win dai family nata akwai kuWi, dan Yayanta daya ri?eta hamsha?in mai arzi?i ne. Kuma babban aminin Alhaji Usman Chalawa ne, suna huWWar kasuwanci sosai da har wasu ma ke ganin dukiyarsu a cuWe take da juna. Shiyyasa itama bata yarda Hajiya Yaya ta Waga mata hanci ta Sangaren dukiya dan kar ce tasan kar. Kowa najinsa a wani shege. Komawa su Nanah sukai nasu sashen cikin taSe bakuna. Dan Manaal na ?o?arin shiga sashen Hajiya Basariyya shi kuma yayansu nama ficewa a gidan da motarsa.
? ? ?? Tun ma kafin su ?araso Hajiya Yaya data cika tai tab ta fara jeho musu tambaya cikin huci dan macece mai ?iba sosai. Irin ?ibar nan bata wasa ba. Dan ko daga nesa ka hango ta kasan ALLAH yayi manyan mata a wajen nan. Zaune duk suka zube cikin takaicin rashin samo abinda za'aci mutuncin Maanal da uwarta yau a gidan. Nanah tace,  Mamma yama fita a mota. Ita kuma ta wuce sashen Momyn Suhana .
? ? Cikin ?wafa da takaicin itama bata samu yanda take so Win ba ta ce,  Ya taimaki kansa. Dan wlhy da yau har shegiyar uwartata sai sun bar gidan nan. Kai na tsani mutanen nan a rayuwata .
? ??  Ai bake kaWai ba Mamma . Cewar ?arta ta biyu mai tana huci. Auren nata ne ya mutu kusan shekara uku kenan tana gidan. Dama ita kawai ta aurar, rana Waya akai bikinsu da su Shahidah yayun Maanal. Sauran kuma ALLAH bai kawo ba, ko muce ruwan ido da jiran ?a?an masu hannu da manda irinsu ya hanasu auruwa. Burin kowannensu da ma uwarsu shine suyi auren ?warya tabi ?warya.. BuWe shafin zagin su Manaal sukai a falon kamar sun tare musu numfashi, sai Amrah ce keta Sata fuska dan ita bata son hakan. Ita birgeta ma Ammien take a rayuwarta mace mai dattako da sanin ya kamata. Babu ruwanta da duk abinda iyayen nasu keyi a gidan sabgar gabanta takeyi kawai da ?a?anta. Ko su duk abinsu bazasu taSa cewa ga randa Ammien taima wani abu mara daWi ba, amma tasa miyasa basa sonta da yaranta?...

? ?? A Sangaren Maanal can ma door bell ta fara dannawa kafin ta shiga. Shima dai sashen Hajiya Basariyya da suke kira da Momyn Suhana ya matu?ar haWuwa. Girmansa kuma Waya dana Ammie. Ita dai bata falon sai su Huznah da ?annenta dake cin dafaffen gyaWa suna hira. Duk sun zubar da kohon a saman lallausan carpet Win tsakkiya ko'a jikinsu. Dan sun san mai-aiki ce zata gyara basu ba. Har zata juya batare data musu magana ba sai ga Hajiya Basariyya Win ta fito daga kitchen ri?e da kofi tana waya fuskarta da murmushi.
? ??  A'a ?an Jos an dawo kenan? .
Ta faWa cikin katse hanzarin Maanal kamar tuni ?arta Huznah bata kawo mata labarin dawowar Maanal Win ba tun Wazun. Juyowa Maanal Win tayi fuskarta kadaran kadahan ta Wan kalla Hajiya Basariyya Win da nata fuskan ke Wauke da murmushi mai ?ayatarwa, sai dai acan ?asan zuciyarta wani irin ma?o?on tsanar Maanal Win ne ke mata kaikawo. Risinawa Manaal tai tana gaisheta. Nan ma ta amsa cike da fara'a tana nuna ma Maanal Win kujera da faWin,  Haba sai kace wata ba?uwa zauna mana Maanal ga ?an uwanki nan na bikin cin gyaWa ka kuci. Da fatan dai kun dawo lafiya? Kuma komai ya kammala? .
? ? ? Kai kawai Maanal Win ta jinjina mata kanta a ?asa, sai dai yanzu da Wan gajeren murmushi a fuskarta. Ganin bata zauna Win ba Hajiya Basariyyar ta sake nuna mata kujera. Kai ta girgiza mata da kama hannun Munaya ta ce,  A'a Momy mun gode dama munzo gaisheki ne kawai .
? ? ? ?  Masha ALLAH aiko ina godiya. Sai dai ni bana cin mi?e gaskiya azo mini hira dai. Suma su Shahidah ki faWa musu ina godiya sun barni da jira. Tun Wazun har abinci nasa akayi dasu ga gyaWa da aka dafa amma shiru kake ji .
? ?  Zan faWa musu in sha ALLAH Momy . Maanal ta faWa cikin muryarta mai zurfi da nutsuwa. Daga haka ta kama hannun Munaya tana mata sallama. Da harara duk suka bita har Hajiya Basariyyar. Sai da ta gama ficewar harda turo ?ofar Huznah taja tsoki da faWin,  Ni wlhy Momy ina mamakinki, kiyita wani musu magana mai daWi. Shegu sunzo sun gaje mana gida baka isa kai magana ba Daddy ya kama faWin yayansa ne suma na halak. Ko ina suka zama ?a?an nasa agololi. Ni ko wanda ma yakema kallon ?a?an nasa ?ilama da cikinsu tazo.
? ??  Hummm .
? Kawai Hajiya Basariyya ta faWa tana kaiwa zaune batare data kula maganar Huznah Win ba. Hakan ya sake bama yaran haushi suka cigaba da zagin Maanal dan kamar ma sunfi tsanarta fiye da sauran ?a?an Ammien. Duk da kuwa sun?i jinin Hameed ma da Waleed da Ammien ta haifa a gidan suke matsayin uba Waya dasu. Balle da Daddyn ke tsananin nuna musu soyayya. Dan yanzu haka ma yana tare dasu ?asar Amurika yin hutu. Duk da dai yace taro zaije ya tafi da su. Amma babu wani taro kawai yaje dasu ne dan hutawa na sati har biyu...

? ? ? Rai Sace Manaal ta koma sashensu. Sai dai yanda bata gayama kowa abinda ya faru ba babu wanda ya tambayeta. Sai ma zama tai suka fara hirarsu. Babu jimawa kuma Daddy ya kira Ammie ta video call. Daga nan suka gaisa da shi ya bama Hameed da Waleed da Ammien ta haifa a gidan. ?anensu kenan guda biyu. Yarane matasa da zasu iya kai shekara sha biyar da sha uku. Suma duk kamanin Ammie suka biyo kamar su Maanal Win. Sai dai su farare ne sun kwaso hasken fatar Alhaji Usman Chalawa sosai kasancewarsa farin mutum tas..
? ? ?? Suna cikin hira da ?annen nasu ne babu zato akai knocking ?ofar falon. Kafin wani yay magana a cikinsu mai knocking Win har ya shigo. A take Maanal ta shanye fara'ar fuskarta da maganar da take da Waleed ko nace faWa irin na sako duk da kuwa ta girmesa sosai. Kauda kanta tai da jan mayafin abayarta daya zame ta rufe gashinta da ?yau, yayinda su Amaal ke masa barka da shigowa. Shiko yana amsawa da Wan murmushi hankalinsa akan yaransu dake gaishesa duk da sai da ya gama ?arema Maanal kallo a kai-akaice.
? ?? Gaban Ammie da hankalinta itama ke kansa tana Wan murmushi ya ?araso. Cike da girmamawar da yake bata ya rissina yana gaisheta. Da kulawa take amsawa itama, kafin ta Wora da faWin,  Baka wuce Abujan ba kenan? .
? ? ? ? ?  Eh Ammie fasawa nai saboda wanda zanje wajensa yace yana Lagos sai gobe zai dawo. Nima kawai sai na bari sai goben na tafi dan bana son naje naita zaman jiransa ina kuma da abinda zan Wanyi anan Win .
? ? ?  To ALLAH yayi jagora. Yay muku albarka, ya kuma saka muku hannu a dukan al'amuranku .
? ??  Amin ya rabbi Ammie Nagode sosai . Ya faWa cike da jin daWi yana maida hankalinsa kan Maanal dake ?o?arin tashi tabar falon. Kansa tsaye ya furta,  Ke ?ar hidimar ?asa yaushe kika dawo? ........
'?
? ?

? ? Hummm yanzu fa aka fara shimfiWar bama wasan ba. Mi kuke tsammani. Yazeed, ga kuma RK. Ga Maanal da bama musan al?iblarta ba. Shin wai mi aka AJIYE A DUHUN nan ne? Ya dai kamata a haska mana mu gani ko zamu tayasu lalube

Maza garzayo cikin tawagar littafan zafafa biyar da zasu zo muku da sabon salo na musamman in sha ALLAHU. Kowanne da salonsa da kuma takunsa. Mi kuke jira, ai sai kawai kuzo ayi tafiyar nan daku karku bari sai wasu sun baku labari.=??=??=??=?L?



A fa dun inda ZAFAFAN suke ZAFAFAN ne>???=??=??=?M?

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??


ALBISHIRINKU
=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

Idan kinada burin samun babban jari>?? ko siyan wata babbar kadara irinsu gida mota ko gold fili ko Gona ko canja kayan daki ko kinada yanmata kinaso kisaimusu kayan aure ko canja rayuwarki daga tunanin yauda kullum xuwa lissafin dollars =ذ?daga Kwance =؃?
Uhmmm garzayo kiyi rijista da 52U kiyi aiki kisha mamaki acikin shekarar nan rayuwarki xata canja ta dalilin yin rijista da $21 kacal=?1?

Yar uwa kisani cewa a kullum muna fuskantar tashin hankali idan akace mana darajar dala tatashi=?+?
Kullum naira da muke kashewa darajarta Kara faduwa takeyi=?)?

Tsadar rayuwa kowa yanxu fama yake da wnn tashin kayan=?0?
Mezai Hana kuxo mu runtuma muyi harkar dollars din kawai sbd yazamana ko ina muna nan >??

52U harkar dollars ce Mai sauki ga samu 52U alkhairi ce rijista kawai xakayi da $21/35k bayan haka baasaka kudi a 52U kuma 52U babu level level kawai rijista ne akeyi da kudi ba platforms bane L' Networking ne=د?
Yanxu mu yan 52U idan akace mana dala tatashi murna mukeyi ba bakincikiba sbd inkanada dala kacanjashi naira ninkuwa yakeyi=؃?

Kaya kullum farashinsa tashi yakeyi Baya saukowa muna rokon Allah yahoremana abin saya don ga tsada gashi babu isheshshen kudin saya akwai kura wllh=?? Amma Inda kudin abin bazaimaka wahalaba=??
52U idan kayi rijista xata Baka jarin loan a dashboard Dinka Wanda kullum zaidinga juyuwa =ذ?

Kubiyoni domin Jin cikekken labarin 52U don koda kudinka saida rabonka abin na yan baiwane

52U ba platforms bane networking ne kuje kuyi bincike kafin kuyimin magana

08031507345

___________




______________


........Idanu Manaal ta Wan rumtse kamar zatai wucewarta sai kuma ta dakata saboda hararar da Ammie ta watsa mata, cikin sanyinta ta furta,  Yau ne Yaya, ina yini .
? ? ?? Batare daya amsa ba ya sake furta,  Ai da yake ke ba?ya zumunci ko a waya sai kinso ake jinki. ALLAH ya sanya albarka to .
? ?? Kasancewar ta fara tafiya a ta?aice ta amsa masa da Amin. Ganin da gaske barin falon zatai kuma harga ALLAH dan ita yazo ya dakatar da ita da sake faWin,  Zoki bani abinda kuka girka anan Win naci .
? ?? Cak Maanal ta sake tsayawa zuciyarta na wani kalan harbawa da sauri-sauri, sai kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login