Showing 18001 words to 21000 words out of 219361 words

Chapter 7 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5207

a duhu, Uncle Please ka mana bayani .
? ?  To uwar gulma an?i Win. Ga ?ofa maza kama gabanki idan na gama zan nemoki. Auntyn ma kice ta hutar da kanta ma gaisa bayan an Waura auren .
? ? ? ? ?  Oyooooo!! Korarmu ma ake, kinga Amrah taso mu ware to . Tai maganar tana kama hannun Amrah suka nufi ?ofa. Mi?ewa itama Maanal tayi dan bazata yarda a barsu su biyu ba, sai taga shima ya mi?e idanunsa a kanta kamar zai cinyenta da su.........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Abubuwan da nake saidawa
Atamfofi
Laces
Shadda
Materials
Takalma
Jakunkuna
Mayafai
Trolley
Sarka da dan kunne
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

____________

........Fuska ta Sata sosai kafin ta kallesa babu wasa.  Kasan fa bana son irin haka ko? .
? ? ? ? Kansa ya Wan rausayar gefe yana murmushi da raba idanunsa a kanta. Cikin raWa-raWa ya ce,  Sam ban sani ba sai dai yanzu da kika faWa min .
?? Harararsa ta sake yi zata raSasa ta wuce yay saurin shan gabanta yana ?ara faWaWa murmushinsa.  ALLAH idan kika ce sai kin fita tare zamu fita ne, kuma duk inda kika shiga sai na biki a gidan nan kin dai sani .
? ? ? ?agowa tai da mamaki ta kallesa,  Ka bini fa? .
? ??  Yes gwada kuma ki gani, kin dai sai ni nafi mayen ?arfe ai garama ki koma ki zauna kawai .
? ?? Kanta kawai ta Wan girgiza, a zuciyata tana faWin (Kai guy Win nan bala'i ne). A fili kam sai kawai ta koma ta zauna a kujerar dake kusa da ?ofar dama anan ta tashi. Ajiyar zuciya ya sauke shima tare da komawa ya zauna a inda ya tashi. Sai da ya Wiba abincin zai kai baki sannan ya Wago ya kalleta.  Bismillah . Kanta ta girgiza masa kawai batace komai ba. Shima sai bai damu ba ya cigaba da faWin,  Ina su Aneesa? .
? ? ? ?  Gida .
? ?? Ta faWa a ta?aice.
Kansa ya jinjina kawai shima. Sai kuma falon yay Wan shiru, a can ?asan zuciyarsa wani irin farin cikine ke Wawainiya da shi. Har dai ya kasa dannewa sai da ya furta,  Ashe ma ni a gida nake farauta amma naita wahalar da kaina. Ya kuke da su Najma? .
? ? ?? ?agowa tayi na Wan kallesa, ganin shima ita yake kallo sai ta maida kanta ga wayata kawai.
? ??  Humm zama da miskilin mutum dai sai ha?uri, shike nan tunda bazaki sanar min ba. In tai wari naji. Ni bara na faWa miki nawa ala?an da su to. Mahaifiyarta Yaya tace uwa Waya uba Waya. Nine autan Wakinsu, shiyyasa kikaji Najma na kirana Uncle .
? ? ? ?? Har cikin rai sai da taji tashin hankalin ala?ar tasu. Amma sai ta dake a ta?aice ta ce,  Masha ALLAH .
? Murmushi yayi da Wan girgiza kansa.?Dai-dai nan Hajiya Majdiya tayi sallama. Amsawa yay yana mai maida dubansa ga ?ofar tare da bata izinin shigowa. Koda ta shigo idonta a kansu, fuskarta kuma ?awace da murmushi.  Auta na kasa ha?uri ne ALLAH, yanzu Najma taje mana da wani daddaWan labari .
? ? ?  Kai wannan yarinya da gulma take aunty .
? ? Cikin dariya Hajiya Majdiya ta ce,  Aini gulmar tata ta biyani. Kai idan hakan ta kasance zanyi matu?ar farin ciki Rafeeq. Kaga tuwona maina kenan, ALLAH ya tabbatar da alkairi dai .
? ? ? ?? Ko kunya Babu ya amsa da,  Amin aunty. Sai kita tayani addu'a dan gimbiyar har yanzu ta?i bani babban fili koda na zuwa gidane a sanni. Kuma shekara Waya kenan muna tare .
? ? ?  Kai haba shekara Waya fa? Wai kodai dama itace kake faWa mana ni da Aunty Babba kwanaki wadda kuka haWu a jos? .
? ??  Tabbas itace aunty .
??  Ikon ALLAH, ni ashema abu a kusa dani yake haka. Karka wani damu kanka Maanal yarinyar kirki ce kamar yanda kake mutumin kirki. Na tabbatar itama zata soka .
? ? ? ? ?? Ko kunya babu ya kalli Maanal yana wani Wage gira da faWin,  Wai haka? .
? ?? Da sauri ta Wauke kanta zuciyata na wani irin gudu da sauri-sauri. Yayinda take jin wani irin takaicinsa na yanda ya Waureta gaba Waya a wajen matar da take matu?ar ganin girma da kimarta. (Ya ilahi, RK kuwa nada hankali?) Ta ayyana a zuciyarta tana jin kamar ta saki kuka. Ita sai ma taji tausayin Hajiya Majdiya Win yanda taketa farin ciki kamar ma ance an aura masa Maanal Win.....
? ?
? ? ? ? Bayan ficewarta ta kallesa da idanunta da suka kaWa dan masifar dake cin ranta. Sai dai tana motsa baki zatayi magana ya mike yana dariya.  Koma mi kike son faWa haWiye abinki ni na tafi wajen Waurin aure, ALLAH yasa muma azo namu nan kusa . Yay ficewarsa yana kashe min ido Waya ga dariyar rainin wayo yana yi. Yana fita baifi da mintuna biyu ba, kafin Maanal ta gama tattaro abinda ya dun?ule mata nunfashi Najma da Amra suka dawo. Rungumeta Najma tai tana farin ciki wai zata zama matar Uncle Winta. Surutanta take amma ita Maanal sam bata wani fahimtar komai....

? ?? _____________&

? ? ? ?  Wai nikam lafiya duk kin zama wata sukuku ko duk gajiyar bikin ce haka Auta? .
? ? Didi Shahidah ce mai maganar tana zama kusa da Manaal dake kwance a doguwar kujera idanunta a lumshe. Tunda suka shigo gidan ta zube a wajen tana bitar abinda ya faru a Zaria. ?aramin murmushi ta sakar ma ?ar uwar tata. Sai kuma ta yun?ura ta tashi zaune sosai.  Babu komai Didi. Kawai na kwanta ne dai .
? ? Murmushi Didin tai mata, sai kuma ta kai hannu ta Wan shafi fuskarta.  Auta gyaran jikin nan na amsarki sosai. Idan kika yosa duk sai ki canja kamar wata amarya dake .
? ? ? ? Da sauri Maanal ta Sata fuska. Zatai magana aka buga ?ofar falon da ?arfi har duk sai da suka razana. Hajiya Yaya ce sai yaranta biyu biye da ita. Cikin hargagi da masifa ta shiga ?wala kiran ainahin sunan Ammie. Duk mi?ewa sukayi, dan yanda take a birkice zakasan babu lafiya. Ita kanta Ammie da sauri ta fito Wankwalinta a hannu.
? ? ?  Ya salam Hajiya miya faru? . Ammien ta faWa tana ?arasowa cikin falon da sassarfa.
??  Oh tambayata ma kike miya faru? Wai Asiya nikam kodai ke kika haifar min Yazeed a gidan nan ne? .
? ? ? ? A hankali Ammie ta sauke ajiyar zuciya tana mai girgiza kanta. Sai kuma a nutsenta ta bata amsa da  Hajiya kiyi hakuri ban san akanmi kike magana ba. Yazeed ai kowa yasan kece kika haifesa .
? ? ?  To kuwa tunda kin san ni na haifi abina ki fitar min sabgar yaro. Dan wlhy idan ma kina mafarki ne ki farka. Ki kuma je ki sanarma bokanki anan anfi ?arfinki anfi ?arfin tsafinsa. Alhajin dai da kika iya mallaka har kika aura kinci nasara, wataran kuma ruwa zai ?arema Wan kada shima. Amma Yazeed har gaban abada bazai auri wannan ?ar taki ba, wancan ya samu ya gudu da ?yar ko nace uwarsa ta mi?e tsaye a kanku shine ni za'a ?a?udubar min yaro da tsafi da asiri a haWashi da sauran ciwo. Kuma wlhy daga yau sai yau, kika sake Waukar min yaro ya kaiki anguwa duk abinda nai miki kece kika jashi a gidan nan, mayyar mata kawai.......
? ? ?  Haba Mamma nafa miki bayani Daddy ne yace muje ba laifin Ammie bane ba . Yazeed daya shigo falon ya katseta cikin sar?ewar murya. Kansa ta juya da masifa kamar zata cinyesa. Harda faWin idan har bai rabu da Maanal ba ALLAH sai ta Waga masa mama. Sai kuma ta juyo ga Ammien ta cigaba da mata zagi na rashin mutunci da gori. Gaba Waya rayukansu Shahidah sun gama Saci, yayinda Amal ta kasa ha?uri ta yun?ura zata tanka mata Ammie ta hanata. Dole tai shiru. Da gudu Maanal tabar falon kuka mai ?arfi na ?wace mata. Hakan yasa Amal bin bayanta itama zuciyarta kamar zata kama da wuta. Sam bata so Ammie ta hanata ba. Amma koba yau ba ta Wauki alwashin sai ta gogema matar nan abinda ke kanta. Haba wanna abin ya isa haka mana. Tasara miyyasa mutanen nan basu da adalci sam, kowa dai Ammiensu kowa Amminsu sai kace itace kaWai kishiyarsu. Taga dai suma kishiyoyin juna ne, amma basa fitinar juna sai Ammie, shin sai yaushe ne Ammiensu zataji daWin rayuwar aurenta?. A gidan mahaifinsu bata zauna lafiya ba, fitinar miji data uwar miji, aka dawo ta kishiya har sai da ta bar musu gidan, yanzu kuma anan ta kishiyoyi har biyu....

? ? ? Sosai Hajiya Yaya ta diga jidali da tujara wa Ammie kamar ta samu Wiyarta. Ammien kuma bata tanka ba bata bar ?a?anta sun tanka ba. Hakan kuma shine mafi mata ciwo, kai su duka su wannan shirun da Ammien ke musu akoda yaushe na ?ona musu zuciya da ruhinsu. So da yawa suna mata abu dan ta tanka amma sai ta basar. Da ?yar Yazeed ya lallaSata ta fita. Suka bar Ammie da su Manaal cikin matsanancin Sacin rai. Ga Ammie ta hana kowa maganar har dare sashen nasu babu daWi. Hakan yasa duk suka kwanta da wuri. Sai can cikin dare Maanal ta bar Wakinsu da ayanzu yake nata ita kaWai sai idan sauran ?an uwan nata sunzo gidan ne ta koma na Ammien. Ta sameta tana salla, dan haka itama ta fasa kwanciyar tayo alwala tabi sahunta. Sai da sukai sallar asubahi suka Wan sake kwanciya Maanal Win dai nata daurewa dan bata jin daWi......

? ____________

? ?  Wai Auta bazaki tashi a barcin nan naki ba haka nan. Jibafa lokaci ko kari bakiyi ba, ga ?an uwanki na jiranki ki rakasu gidan mai gyaran jiki. Suna fara damunki kuma nasan zaki manta da yunwar cikinki ne ku tafi .
? ? ? ? ? KaWan Maanal ta buWe idanunta ta Wan kalla Ammie mai maganar ta maida ta lumshe tare da sake naWe jikinta waje guda. A yanayin mai barci da yanayin muryarta mai zurfi ta amsa da,  Ammie bana jin daWi . Da sauri Ammie ta ajiye abinda ke hannunta ta nufeta. Zama tai a bakin gadon tare da janye duvet Win da take a ciki ta Waura hannunta a goshinta, da sauri ta janye ta maida a wuyanta.  Ya salam, Manaal kinga tashi muje asibiti jikinki zafi, amma bayan kinyi sallar asubahi ne ma zazzaSin nan dai? .
? ? ?? Hannun Ammien ta ri?o ta rungume a ?irjinta. Cikin rauni ta furta,  Ammie abinne zai zo, ga kuma ?irjina yamin nauyi, kwana biyu kenan kullum da safe nake zazzaSin, shekaran jiya ma da muka taho banda lafiya .
? ?? Sosai rauni da damuwa suka bayyana a fuskar Ammie. Muryarta har rawa yake wajen furta,  Yaushe ya dawo yimiki kuma Maanal? .
? ? ? ??  Ammie duka watannin nan da banzo gida ba yanayi. Na ?arshen nan kwanana uku a hospital ma, hakkin ma ji nake kamar zai dawo .
? ?  Ya arrahaman. Amma a watannin nan idan na tambaye ki kuma kita cewa babu damuwa. Haka kika dinga shiga cikin halin nan Manaal amma kina Soye min? Shiyyasa tunda naga duk kin sake figewa nasan kin Soyemin abubuwa ne. Nikam wannan ciwon naki na tayarmin da hankali, dan ALLAH Maanal ki cirema ranki duk wani abu, itafa rayuwa Waya ce, sannan bawa baya kasancewa a cikinta sai da jarabawa dama. Bakiga na ha?ura nima na manta komai ba, hakama ?an uwanki? .
 ALLAH Ammie babu abinda na sakama raina, kune kuke ganin kamar har yanzu ina ri?e da abubuwa, amma sam ba haka bane ba. Nifa musulma ce, kuma nasan minene rayuwa da ?addara. Ki cigaba da min addu'a kawai Ammie .
 In sha ALLAHU koda yaushe cikin yi muku nake. Kuma Alhamdullah da sauyin rayuwa da UBANGIJI ya bamu mai tazara sosai, idan mukai dubi da baya. Tashi kiyi wanka naima bana maigadi magana ko zamuje wajen mai maganin nan tunda nasa anji daWinsa .
? ? ? ? ??  Amma Ammie shima kuma gashi ya dawo ai .
? ?  Duk da haka Manaal, ai kin samu ban iska tunda an samu sassaucin wahalar nan da kike sha kusan na shekaru bakwai .
? ? ? ?? Kanta ta Wan jinjina cike da damuwa. Dan ita kanta ciwon nan na Waga hankalinta, ga shi kusan duk sanda zatai period sai abun ya ?waSe mata da ciwon mara da take fama da shi shima, dan kamar ciwon maran yana zama sanadin tada ciwon zuciyar ne sakamakon tuno mata da abubuwan da suka faru baya da hakan keyi a duk irin lokacin. Har rama take farayi idan akace maka lokacin nan ya matso mata. Dan ita kaWai tasan irin kalar azabar da take sha a rayuwarta. Duk yanda zata misalta ba lallai a fahimta ba. Shiyyasa idan akace mata haihuwa nada ciwo sai taita mamaki da ganin anya zata kai azabar da take sha a ciwon mara idan zatai period. Itafa nata ma dabanne dana duk wanda ta taSa sani, ?an uwanta ma duk sunayin ciwon idan zasuyi prioud Win, amma bai kai ko rabin nata ba. Kuma sunayin aure duk suka daina. Ammie tace ita suka gado, dan itama tasha fama har sai da ta haihu sannan. To ita abin nata ya zama biyu ne, ga ciwon zuciya kuma, shiyyasa hankalin kowa ke matu?ar tashi a duk sanda irin haka ya taso musamman akan ita Manaal da nata yafi tsauri.
? ?? Ammie da kanta ta taimaka mata har zuwa bayi bayan ta haWa mata ruwan zafi. Haka ta daure tayo wankan ta fito sai kuma rawar sanyi. Kasa zaman shafa mai ma tayi ta haye gadon ta sake ?udundunewa. Dai-dai nan Amaal da Shahidah da Ammie tai kira a waya ta sanar musu suma Baba maigadi magana akan maganin Maanal Win dan Wan uwansa ne ke bata suka shigo Wakin. Su kansu su Shahidahn duk fuskokinsu sun nuna damuwa. ?arasawa sukayi inda Manaal Win ke ?udundune suna mata sannu. Sai kuma Shahidah ta juya ta fita tana faWin bari na amso maganin dan kamar sallamar Baba maigadin. Ilai kuwa shine, dan babu jimawa ta dawo da magani a gora. Da taimakon Ammie suka bama Maanal Win saboda rashin sonta da magani. Tana gama sha kuwa sai amai, dama haka yake mata, sosai tayi aman har ta basu tausayi. Haka suka taimaka mata suka gyara mata jiki ta sake yo wanka ta canja kaya ta koma ta kwanta. Cikin amincin UBANGIJI sai kuma barci mai nauyi sosai yay awan gaba da ita. Ajiyar zuciya suka dinga saki a tare, saboda in sha ALLAHU suna ganin kuma shike nan.
? ?? Barci kuwa tayi sosai, dan bata farka ba sai bayan azhar. Alhamdullah taji daWin jikin, ta samu ta sake yin wanka Ammie da kanta ta bata abinci, sai da taci sosai dan Ammien nata lallaSata ga kuma waya da sukai da Nene zata zo gobe in ALLAH ya kaimu ya sake sakata jin daWi saboda matu?ar son Nene da take a rayuwarta. Ga kuma ?an uwanta zagaye da ita. Hakkanne ya sake ?arfafata zuwa bayan la'asar tace suje ta rakasu gidan mai gyaran jikin zata iya. Koda sukace a'a sai Ammie tace suje ai fitar zata saka ta sake jin ?arfin jikinta ta kuma warware. Da wannan shawarar sukai amfani suka tafi........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Abubuwan da nake saidawa
Atamfofi
Laces
Shadda
Materials
Takalma
Jakunkuna
Mayafai
Trolley
Sarka da dan kunne
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

_________

.........Fitarsu babu jimawa ashe masifar Hajiya Yaya ta jiya bata ?are ba. Dan yau yinin nan guda bata gidan, sai yanzu zuwa yamma sai gata ita da ?anwarta da suke kira Aunty Sabuwa a gida da yaranta ?ammata guda biyu. Nan fa wata sabuwar fitinar ta tashi dan har sashen Ammie suka sameta wai sun sake zuwa mata gargaWi ita da Maanal akan Yazeed. Yayinda aka nuna ?aramar ?ar Aunty Sabuwar wai itace Yazeed zai aura dan haka sai Maanal da Ammie su maida maitarsu a kansa. Ba ?aramin zafi kalaman sukaima Ammie ba. Ga shi lokacin su Manaal ma basa gidan taje raka su Shahidah gidan mai gyaran jikin da za'ai musu. A yanzun kam kasa daurewa Ammie tai ta yayyaSa musu magana. Fuskarta kuma Wauke da murmushin da yake ?ona zuciyarsu ta kalli Sabuwa mai kora bayanin..
? ??  ALLAH sarki ai mu wannan abin farin cikinmu ne Sabuwa. Ina kuma taya Yazeed murna da fatan alkairi dan ko bai auri Maanal ba har gobe Wa yake a gareni tunda ina auren mahaifinsa. Daga ke har Yaya kuma ku daina Wagama kanku hankali akan Maanal, dan ita dama sam bata bu?atar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login