Showing 21001 words to 24000 words out of 219361 words

Chapter 8 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5206

wannan haWin, ta karSa ne kawai dan maida alkairi da hallaci. Har miye abin kace nace da Sacin rai akan abinda ALLAH ne maiyi kawai. Wani rabon zafi ne da shi musamman ma na aure, idan aka tsananta sai ya kawar da rayuwa kuma ayi abinda ba'a son a bayan ran masu adawar .
? ? ?  Oh kina nufin zaki kawar damu kenan ki aurama Yazeed ?ar ki? .
? ? Hajiya Yaya da kalaman Ammie suka shige ta ta faWa a hargitse. Murmushin Ammie ta sake yi da faWin,  Rayuwa da mutuwa ai na ALLAH ne kawai Hajiya. Ina fargar da kune dan ikon ALLAH yafi gaban wasa, ku daina matsawa da yawa dan ALLAH .
? ? ?? Wannan fa kalamai na Ammie sune suka sake tunzura wutar wannan harmutsi. Dan takai har Hajiya Yaya na i?irarin maka Ammie a kotu wai tace zata kashe su ta aurama Yazeed ?arta. Haka ta kira maigidan tana zazzaga masifa. Ta gama ta fice zuwa gidansu ita da ?ar uwarta suka sanar da mahaifinsu. Lokacin da su Manaal suka dawo gidan sun tadda komai a hargitse matu?a. Ga su Hajiya Basariyya ?an biki sun dawo daga Abuja ita da yaranta. Aiko ta shiga tai kane-kane tana ?arama wutar fetur a bayan fage. A yau kam Maanal data jima da mutuwa mai rashin ragi ga duk wanda ya taSata sai gata ta dawo. Wani irin Sacin rai ya rufe idanunta. Cikin razananniyar tsawa ta ce,  Kai haba ya isa haka mana. Nace ya isa!! Ya isa!!!. Wai shi Yazeed Win anyisa da gold ne ko diamond ko tagulla ko azurfa ne? Ko na taSa ce muku dama ina son aurensa ne? Gashi nan ku tambayesa ko sau Waya nata amsa masa ina son sa? Shin Yazeed na taSa cewa ina sonka? Ka faWa musu mana ko zasu kama kawunansu. Ni nan da kuke ganina bama Yazeed ba kowanne namiji bana bu?ata, domin Manaal ta jima da amincewa zata rayu a matsayinta na MACE kawai batare da kowanne NAMIJI ba takowanne fanni. Kun taSa ganin wanda ya mutu yana son kasancewa da rayayye? Mi matacce zaiyi da rayayye? Ko shi rayayyen mi zaiyi da matacce?. Dan haka idan kunso ku aurama Yazeed mata huWu a rana Waya ko duka matan duniya shine zaku birgeni ko kanku dan ALLAH, damuwarku ce wannan. Ku daina fakewa da maganar Yazeed kuna cin zarafin Ammien mu, idan ba haka ba wlhy wlhy zakuga ainahin Maanal kuwa. Dan kaf Winku sai kunsha matu?ar mamaki ba tsoro yasa ake ?yaleku ba girmama kaine da darajar shi Yazeed Win da Daddy. Saboda ina girmama waWan nan mutanen guda biyu a cikin TARIHINA. Zan iya ce muku sune suka saka zuciyata banbanta sunan MAZA daga jam'in da nai musu. Amma tunda kunce ku baku san kawaici ba kumuje zuwa daga yau a gidan nan ni daku Wan halak ka fasa. Na fiku iy.....
? ? ?  Manaal!! .
? Ammie ta faWa cikin tsawa tana ?o?arin ri?ota. Kanta ta shiga girgizawa sai kuma ta fashe da kuka mai ban tausayi tana cigaba da faWin,  Ammie ki barni na gaji, nagaji haka nan Ammie. Mi mukayima rayuwa ne? Mi muka tare musu ne? Mi mukayi musu da zafi haka da kowa ke son ganin ya wula?anta rayuwarmu, na taSa ce musu bazan rayuwu ba sai da wani NAMIJI ne Ammie?. Basa tunanin kafin su ina dake ba! Basa tunanin ba dole bane sai mace ta rayu da namiji zata amsa sunan mace? Basa tunanin na ha?ura da wanda ma yay sanadin kawoni wannan duniyar bisa izinin UBANGIJI balle su, su Win nan da ba komai ba a rayuwata. Su Win nan da zan iya canjawa da ire-irensu a duk lokacin da naso. A tunaninsu dole-dole sai da sune zan RAYU?! Ko babu su zan rayu Ammie, zan rayu dake kaWai da ?an uwana kun isheni, kun wadatar dani a wannan rayuwar, bana bu?atar kowanne namiji, suje, suje ban bu?atarsu..... kuka ya sar?e ta sai tari. ?ull!!! ?ull!! Jini ya dinga ambulowa ta bakinta ta hanci.
? ? ?? Wani irin firgitaccen kukan tashin hankali Ammie ta saki jikinta dake ri?e dana Maanal na rawa. Tuni Shahidah, Manaal da Yazeed sun yo kansu a Wari. Su kansu su Hajiya Yaya da tawagarta da sauran jama'ar gidan al'amarin ya matu?ar firgitasu. Dan a wai-wai suke jin Maanal nada matsalar ciwo mai haWari, amma basu taSa ganinta a ciwon ba, kai zasu ma iya rantsuwa basu taSa ganin ana aman jini ba sai yau musamman wannan da takeyi ta baki ta hanci.
? ? ?? Kowa ya rikice an rasa mai cewa a tafi asibiti. Sai baba maigadi ne daya iso wajen a hargitse yake faWin asibiti ya kamata a tafi. Da wannan magana tashi suka zabura gaba Waya. Cak Yazeed ya Wauki Maanal daketa aman jini ya nufi hanyar gate a maimakon motocin gidan saboda tsabar yanda ya rikice. Shahidah, Amal, Ammie suka take masa baya sai Amara da itama ta zabura ta bisu tana kuka. Fitowar Yazeed dai-dai da isowar RK ?ofar gidan, dan haka a cikin rikicewa Amal ta buWe motar RK Win kawai tana cema Yazeed Win ya shiga batare data tantance motar waye ba itama. Shima bai wani tantance komai ba ya saka Maanal a ciki, da sauri itama Ammie ta shiga ta rungumeta tana kuka da faWin,  Haba Maanal ya zaki mun haka, dan ALLAH kiyi ha?uri kada ki tafi ki barmu mu muna sonki, muna tsananin ?aunar Maanal. Muna bu?atar ki a duniyar mu Maanal...
? ? Wannan furuci na Ammie shi ya zaburar da RK da ya tsaya yana kallon ikon ALLAH, sai kuma lokacin ya gane Ammie da Amra dake kuka. Duk da halin da Maanal ke ciki itama bai gagara ganeta Win ba. Ai da wani irin tashin hankali ya tada motar, Yazeed ya shiga kusa da shi suka bar anguwar. Napep Amal da Shahidah da Amrah suka tare suma suka bi bayansu....

? ? ? Yazeed ne ya faWa masa asibitin da zasu je, inda Maanal ke ganin likita kenan. Asibitin kuWin ne, kasancewar kafin su isa ma Yazeed ya kira abokin nasa doctor Nazeer ya sanar masa zuwansu suna isowa suka samu nurses har huWu da Doctor Nazeer Win kansa na jiransu a waje. Da ?yar aka iya SanSare Manaal daga jikin Ammie. A kallo Waya idan kai mata zakai tunanin bazata sake rayuwa ba. Dan yanda take yun?urowa ?irjinta na Wagawa tana aman jinin kaWai ke nuna akwai sauran numfashi a tare da ita. A haka dai aka shiga da ita ciki kowa a kiWime. Dai-dai nan suma su Shahidah da suka biyosu a napep suka iso...
? ? ?? Abu kamar wasa sai ga ?aramar magana ta zama babba. Dan yanda doctors ke shiga da fita Wakin da aka shiga da Maanal basa ko sauraren kowa zai tabbatar maka al'amarin yayi tsamari da yawa. Dan har zuwa goman dare babu wani bayani mai daWi. Zuwa sannan Nene ta iso, (Nene ?anwar mahaifiyar Ammie ce da yanzu take kallo kamar mahaifiya. Zamu iya cewa ma ta sandinta Ammie da ?a?anta suka zo cikin Kaduna. Ita a anguwar dosa take, ita da zuri'arta. Dan itama yaranta huWu duk maza a yanzu haka duk suna da aure da ?a?ansu suma, sai Waya ce kawai mace itama dai tayi aure).
? ? ? Har wannan lokacin RK na asibitin, hasalima tuni ya shige cikin likitocin da shi ake bama Maanal taimako kasancewarsa shima ?wararren likita masani a fannoni da dama daya shafi aikin. I'd card Winsa kawai ya nunama Doctor Nazeer ya amince masa shiga cikinsu aka rufu kan Maanal. Haka shina Yazeed tsaye yake da ?afafunsa. Duk abinda akace ana bu?ata kafin wani dogon lokaci zakaga ya kawosa. Sai su Ammie suka kasance ?an addu'a da share hawaye. Daga can gidan dai babu wanda ya biyo bayansu, sai dai Yazeed ya kira mahaifinsu ya sanar masa. Ya kuma tabbatar masa a yau Win nan zai baro inda yake zuwa Nigeria. Domin shima hankalinsa yay matu?ar tashi bana wasa ba. Koda yasa Yazeed ya haWashi da Ammie kasa magana tayi sai kuka data fashe masa da shi kawai. Sai hakan ya sake birkita masa lissafi gaba Waya babu shiri ya fara neman ticket ta online......

? ? ? ___________

? Alhaji Usman Chalawa bai iso ba sai washe gari wajen misalin ?arfe Waya na rana. Babu wanda yasan da dawowar tasa a cikin matansa, dan hatta ita ma Ammien bai sanar mata ba. Sai Yazeed kawai ya sani. Shi kuma tashin hankali ya mantar da shi sanar ma kowa sai da Daddyn ya tura masa sa?on yazo ya Waukesu sun kusa sauka sannan ya tuna. Ya bar asibitin ne dai-dai lokacin RK na bada shawarar yima Maanal transfer zuwa Abuja. Dan gaskiya jikin nata sam babu daWi. Su kansu likitocin sun fara karaya, RK Win ne ma ke ?arfafasu duk da shima gwiyawunsa a sare suke yana dakewane kawai da ?arfafa kansa...
? ? ? Kai tsaye asibiti Yazeed yayo dasu Daddyn. Rungume Ammie su Waleed sukayi, yayinda take kallon mijin nata cikin karaya idanunta cike da ?walla. Cike da kulawa ya girgiza mata kansa alamar kar tai kuka. Sai kawai tai ?asa da kanta tana mai rungume Hameed da Waleed sosai a jikinta. Idanun nasa ya Wauke cike da damuwa ya maida kan su Shahidah dake gaishesa. Ya amsa musu da kulawa yana tambayarsu mai jiki. Maimakon amsa sai suka fara hawaye suma. Jiyay gaba Waya zuciyarsa ta ?ara karaya, da ?yar ya iya gaishe da Nene, sannan ya wuce office Win doctor inda suke meeting shi da su RK. Doctor ne yay ma RK bayanin matsayin Daddy a wajen Maanal duk da tare da Yazeed suka shigo, dan RK bai Soyema doctor ala?arsa da Maanal Win ba. Cikin girmamawa RK ya rissina ya gaishe da Daddyn. Nan ma doctor ya sanarma Daddy RK likita ne, ya kuma masa bayanin shawaran da suke akai yanzu haka game da maida Manaal Win Abuja. Babu wani musu Daddy ya yarda, tare da ?arfafasu cewar ayi komai yanda ya kamata ama bar Sata lokaci, bari yaje ya bincika ko akwai jirgi mai wucewa yanzu sai su wuce a ciki zaifi mota sauri....

? ?? Hakan kuwa akayi, dan zuwa la'asar an gama shirya Maanal zuwa tashar jirgin ?asa. Zasuyi gaba harda Nene da su Shahidah. Ammie kuma sai zuwa gobe in ALLAH ya kaimu da safe zasu bisu ita da Daddy kamar yanda ya bu?ata.
? ? ? ? Suna isowa Abuja ambulance ce tazo ta Wauki Maanal dan tuni RK ya gama booking komai. Shi da Yazeed ne suka bi ambulance Win, yayinda mijin Shahidah da yazo shima ya Wauki su Shahidah Win da Nene da Amal. Yaran duk suna Kaduna sai gobe idan ALLAH ya kaimu Ammie zata taho da su nan. KK HOSPITAL asibiti ne mai tsanani ?yau da kowa ya sani a cikin Abuja. Suna da ?wararrun likitoci da suka san aikinsu ?warai da gaske. Suna ?o?ari matuka wajen bama mara lafiya kulawa yanda ya kamata, ga sau?in kashe kuWi dan talaka da mai arzi?i duk zasu iya biya. Babu wani Sata lokaci cike da kulawa aka shiga da Maanal, yanda ake girmama RK a asibitin yasa suka fahimci eh lallai yana da wani matsayi babba a wajen.........
'?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Abubuwan da nake saidawa
Atamfofi
Laces
Shadda
Materials
Takalma
Jakunkuna
Mayafai
Trolley
Sarka da dan kunne
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

__________

.......Yau kwanakin Maanal biyu a KK HOSPITAL. Zamu iya cewa Alhamdullahi abubuwa sun fara dai-daita, duk da dai har zuwa yau ba'a barin kowa shiga inda take sai doctors kawai. Tun a jiya su Ammie suka iso suma ita da Daddy. Tsabar munafunci na Hajiya Basariyya sai ta ce zata biyosu taga jikin Maanal Win. Dan a waccan ranar da Daddy ya dawo tunda ya koma gida ya rufesu da faWa ita da Hajiya Yaya akan ?in zuwansu asibiti, sai dai faWan nasa yafi tsamari akan Hajiya Yaya data zama itace sanadin komai, dan yama sanar mata ya haramtawa Sabuwa zuwa masa gida, idan kuma tai gigin zuwa ALLAH sai ya saka jami'an tsaro sun kamata. Itama kuma ta jira hukuncinsa bayan Maanal ta warke dan yanzu baida lokacinta. Tofa wannan abu da Hajiya Basariyya dake laSe taji yasa ta dawo ta lallaSa Daddyn ta bashi ha?uri akan nata laifin???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? daya faWa na?in zuwa asibiti kawai, ta kumaji duk halin da ake ciki akan maida Maanal Abuja shine ta ma?ale itama zata bisu. Ammie bata san da batun ba sai da suka fito zasu wuce taga Hajiya Basariyyan. Sosai ta sake jinjina makircin matar a ranta, dan ta jima da gane wacece Basariyya, sai dai bata taSa nuna mata ba ta barta da halinta. A lokacin ma murmushi kawai tai batace komai ba, hakan kuma sai ya ?onama Hajiya Basariyyan rai, ta rasa wacece Ammie, ta rasa ta inda zata kamo lagon matar, ta rasa ta inda zata shiga jikinta kamar yanda take shiga jikin Hajiya Yaya tasan sirrinta. Amma ba komai, idan tasan wata ai bata san wata ba.
? ?? Anan Abujan itama ta kwana dan Daddyn nada gida anan Win dan yana harkar sayen gidaje da sayarwa ne. Kasancewar komai akwai a gidan yasa sauka kawai sukai anan Win. A yanzu ma haka tana a asibitin tare da su. A Wakin da aka kwantar da Maanal Win Wakine na musamman kamar palor da bedroom, dan haka duk suna a palor Win zaune itama Maanal na daga ciki babu mai shiga sai dai su le?ata ta jikin ?ofar glass Win. Shahidah da Amal suka iso Wauke da abinci, bayan duk sun gaishesu suna ?o?arin zama Daddy da RK suka shigo Wakin sai wani ba'indiyen likita da shine akan case Win Manaal Win ma. Gaishe da Daddy su Shahidah sukayi, sannan suka gaisa da su RK da suma suke gaida su Ammie. Su RK na ?o?arin barin wajen kamar daga sama sai Hajiya Basariyya cewa tai,  Nikam likitan nan kamar na sanka . Yanda tai maganar idonta akan RK ya sakashi fahimtar da shi take, kallonta ya Wan yi sai kuma ya rissinar da kansa tunda bai san matsayinta ba a garesu ya ce,  Mommy zata iya yiwuwa. Sai dai ban san a ina kika sanni ba .
? ? Batare data damu da kallon harara da Daddy ke mata ba ta ce,  A zaria gidan Alhaji Saminu Ashafa .
? ?? Cikin jinjina kai RK ya bata amsa da,  Ni ?anin amaryarsa ne Majdiya .
?? Kafin Hajiya Basariyya ta samu yin magana Ammie da Daddy suka dubeshi. Abinda ya faru a ranar da sukaje Waurin aure gidan Alhaji Saminun ya shiga dawo mata a rai. In dai batai kuskuren fahimta ba shine yaron da Hajiya Majdiya ke mata bayanin yana son Maanal kenan. Wani irin sanyi taji a ranta, dan koba komai ita dai yaron ya shiga ranta a lokaci guda, sannan ta samu karSuwar addu'ar ta akan al'amarin Maanal Win da Yazeed tunda ga raba gardama yazo.. Shikam Daddy murmushi yayi cike da nuna mamaki ya ce,  Ikon ALLAH ashe ma kai Win na gida ne doctor. Ai nasan Hajiya Majdiya kuwa sosai saboda Alhaji Saminu aminine kuma Wan uwana ta fanin mahaifiya, zan iya cemaka ma neman auren Majdiya da komai dani akayisa .
? ? ? Wani Wan karen daWi ne ya ratsa RK har cikin ma?wallaton zuciya. Sai yake jin gaba Waya matsakarsa ma shi ta ?are kenan. Nan take ya ?ara sakewa da Daddy. A karo na farko Daddy ya shiga Wakin da Maanal ke kwance shi da Ammie da Nene kawai. Sosai tausayin Maanal ya ?ara mamayesu, dan Ammie kasa daurewa tayi sai da tai kuka. Duk wanda yaga Maanal Win sai yayi matu?ar tausaya mata. Numfashi ma sai da taimakon na'urori take yinsa. Duk ta sake figewa. Sun mata addu'a suka fito aka bar Nene kawai dan doctor ya bu?aci a Wan goge mata jiki a canja mata kayan jikinta. Da ance Ammie tayi amma ta nuna bazata iya ba. Sai dai Nene tayi. Tsaf Nene ta gogema Manaal jiki aka canja mata kaya. Doctor da RK suka shigo, hakan yasa Nene fita ta basu waje dan suyi aikinsu. Ta tarar da Hajiya Basariyya cike fam da takaici, wai tana fushine ita ba'ace ta shiga ta duba Maanal ba, shine taima Daddy ?orafi akan hakan.? Shi kuma ya?i tanka mata shine ta cika tai fam. Ita dai Ammie ha?uri ta bata, yayinda su Amal ke mamakin abinda Hajiya Basariyyan tayi. Ita kanta Nene abin ya bata mamaki, dan bataga abin wani ?orafi ba a wajen tunda gasu Shahidah suma ba'a barsu sun ganta ba. Ita kanta dan Ammie tace bazata iya gogema Maanal Win jiki bane aka barta ta shigan. A haka Yazeed da yaje Kaduna ya dawo ya samesu, tare da duk yaran gidan yake tafe, amma abin mamaki yau Win ma Hajiya Yaya bata zo ba....

? ? ? Da mamaki Amrah ke kallon RK, har dai ta kasa ha?uri sai da tayi magana. Murmushi yay mata da tambayarta ya gajiyar biki. Hakan data faru tsakanin Amrah da RK sai ya tsayama Yazeed a zuciya har sai da ya kira Amrah Win gefe ya binciketa. Kanta tsaye ta sanar masa abinda ta sani. Yayi mamaki ?warai da gaske. Haba no wonder yake mamakin yanda RK Win ke tsaye very serious akan case Win Manaal Win. Ya jima yana son haWa al'amarin a ransa amma ya gaza samun makama, tunda shi dai sun fitone kawai suka samu motar RK Win a ?ofar gida, daga wannan taimakon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login