Showing 9001 words to 12000 words out of 219361 words

Chapter 4 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5209

ta yun?ura zata cigaba da tafiya ranta na wani kalar jin zafinsa da mamakin rainin hankalinsa. Ba abinci suka samu yana ci a sashensu ba? Shine dan guntun kutsugu zaizo nan kuma yace a bashi abinci......
? ??  Wai nikam ba dake ake magana ba halan? .
? Ammie ta katse mata hanzari cikin kaushin murya. Jitai kamar zata saki ihu, sai dai babu yanda ta iya dole ta furta,  Ammie nafa amsa daga haka ta nufi kitchen a maimakon hanyar bedroom Winta. Abincin ta zubo mata tana faman ?annan magana a ranta. Itafa wlhy da tasan ma yana gidan bazata dawo ba. Kuma ko yanzu idan taji zai jima a KD Winne gara tabi Didi Shahidah Abuja har sai ya tafi ta dawo kawai. Da wannan tunanin ta dawo da abincin. Tana ?o?arin nufo falon ya mi?e yana faWin,  Bani anan .
? ? ? Kallon dining Win daya nufa tayi, sai kuma ta kalla Ammie kamar zata saki kuka. Ganin Ammien ta Wauke kanta ta maida dubanta gasu Didi Amaal. Da baki Amaal tai mata nuni da Ammie. Hawayen da suka cika mata ido kawai ta haWiye kafin ta taka a hankali ta ?arasa inda yake zaune yana jiranta. Tray Win ta ajiye a gabansa. Tana niyyar barin wajen ya dakatar da ita da faWin,  Dawo ki zauna .
? ?? Yanda yay maganar babu wani wasa kuma a gadarance ya sake kunna zuciyarsa. Sai dai kuma babu yanda zatayi dole ta koma ta zauna dan tun fil azal shi baya wasa dasu. Sannan kaf Win gidan nan babu wanda zai ce baya tsoron Yaya Yazeed. Mutum ne bamai yawan shiga sabgar kowa ba, amma baya Waukar raini. Abincin ya Wan fara ci a nutsensa yana lumshe ido, sai da yay kusan lauma uku ya Wago yaWan kalleta. Fuskarsa babu wani walwala ko alamar wasa ya furta,  Abincin Ammie dabanne a gidan nan Manaal. ALLAH dai yasa ki gadota iya girki dan ina son abinci sosai. Idan ko kina wasa da koya ki ?ara dagewa sosai kinji .
? ? ? ?  Hummm ta faWa kawai batare da tace komai ba. Manyan idanunsa ya Wan zuba mata yana Wan sake tsuke fuska.  Miye wani hummm. Kin san fa bana son halayyar nan naki ai ko? Tom zamu fara ai kenan. Dama baki son ina fushi dake bane. Tunda nai tafiyar nan baki taSa nemana a waya ba why? .
? ? ? Rasama mizata ce dashi tayi, tsahon lokaci bata tanka ba har sai da ya sake tsareta da kaifafan idanunsa sannan ta motsa lips Winta da ?yar ta amsa masa da  Ai ban san da wane layi zan sameka ba .
? ? ??  Hummm dama ba niyyar kiran nawa kike da shi ba. Ni wannan halin miskilancin naki ban san yaya zan kwashe da shi ba Maanal. Amma ba komai zanyi maganinki ai. Yanzu ke miya samu naki layin da ban samunki kwana biyu, ko blocking Wina kikayi? .
? ? ? Nan ma ta jima bata amsashi ba. Kafin ta nisa da ?yar ta amsa masa a ta?aice.  Matsala ya samu, mizaisa nayi blocking Winka .
? ? ? ??  Sai kuma kika gagara zuwa ki gyara ko? .
?? Shiru tai ta ?i bashi amsa. Shima sai ya bar zancen dan yasan Sacin rai kawai zai ?arama kansa. Abincinsa ya cigaba da ci, sai da yana gab da gamawa ne yake sake kallonta da faWin,  Lokaci fa yayi da zaki cireni a gidan gandun nan. Dan kasa isasshen barcin daren nan da nake ya fara isata haka nan Manaal .
? ? ?  Kamar ya? .
? Ta faWa cikin ?osawa da mamaki kuma, sai dai muryarta acan ?asan ma?oshi da kuma sanyi. Idanunsa da suka ?an?ance lokaci guda ya Wan lumshe mata ya sake buWewa. Sai kuma ya wani maidasu ?asa-?asa tare da muryarsa ya furta,  Saboda ina bu?atarki a gefena. A tsakanin nan a matse nake da bu?atarki a kusa dani. Dan haka zanma Daddy magana a tada zancen aurenmu tunda kin kammala karatu harda sarvese ai nayi ?o?ari sosai .
? ? ? Wani irin mugun bugawa ?irjin Maanal ya shigayi. Yayinda jikinta ke wani tsuma. Cikin rawar murya da sake bayyanar rauninta ta ce,  Yaya Yazeed Please ka ?ara min lokaci mana, ka......
? ? ?? Spoon Win hannunsa ya ajiye cikin tsatstsareta da idanunsa da suka hanata cigaba da maganar tata.  Manaal lokaci kuma? Miyyasa ba?ya tausayina. Kin san shekarata nawa kuwa a duniya? 35 fa nake ?o?arin cikawa. Kin san kuwa nakai ma?urar ?urewa da bu?atar abokiyar rayuwa ko? A wancan karon kince kina son kammala karatu, nayi miki wannan alfarmar, kika kammala kika sake ro?on haWa masters naki na sake kauda kaina saboda Dadday, yanzu harda su sarvese duk bance komai ba amma ki sake cewa na baki lokaci. Ko kina son sai an samu matsala na far miki a cikin gidan nan ne saboda halin da nake ciki? .
? ? ? Zuciyarta ce ta sake harbawa da sauri, duk da kuwa bawani fahimtar zantukan nasa take ba kasancewar hankalinta ya gama rabuwa biyu. Shima ganin tunaninta na neman yin nisa da shi ya kira sunanta murya a ?asan ma?oshi. Ajiyar zuciyar dawowa cikin hayyaci tayi, sai kuma takai hannu ta goge ?ar ?wallar dake neman gangaro mata. Cikin rawar muryar kuka ta ce,  Yaya Yazeed! .
? ? ? Idanunsa kawai ya zuba mata batare daya amsa ba. Dan shima dai miskilin ne kamar yanda ake zaginta akan natan. Sai dai ita Win ta takashi ta shanye. Dan shi yakanyi magana a inda yaso idan yaso hakan. Ganin ta?i cigaba da magana ya ce,  Ke nake saurare.
? ? ? ? Maganar take son yi sai kuma ta kasa, sai faman wasa take da dogayen yatsunta masu Wauke da farce masu haske dan babu Wigon lalli a jikinsu duk da kuwa ita ma'abociyar sonshi ce. Nuni ya mata alamar ita yake saurare. Itama saita Waga masa kanta tana ?o?arin shanye abinda ke mata kaikawo ta cigaba da faWin,  Mamma!. Ya kamata ka....
? ? ?  Maanal Please, kema kin san an wuce da wannan matsalar tuni, Mamma tsakaninta da Daddy ne bada mu ba. Mizai sa ki Wauka ki saka hakan a tsakkiyar rayuwarmu. So please indai ba so kike ki sake jana a ?asa ba kuma bayan na baya ki bani haWin kai. Ina bu?atar abokiyar halitatta Maanal. Ina cikin takura matu?a akan hakan kada kisa na cutu .
? ? ? ? ? Idanunta ta rumtse da ?arfi, kalamansa na mata wani kalar kuWa a zuciya da ?irji. Yayinda ta wani gefe suke maimaita kansu a sigar ?addararta ta ?uruciya. Rawa jikinta ke neman farayi saboda abinda ke neman jijjigo gyanbon ?asan ziciyarta da kowa ke tunanin ya jima da warkewa. Kamar wanda ke karantarta ya ce,  Okay na baki dama kije kiyi shawara dama duk wanda kike ganin zakiyi. Kafin nan dai kafin Daddy ya dawo ki tsaida min zance Waya. Idan ba haka ba sai dai kiji batun saka rana. Zuwa anjima ina son ganinki a garden, ki zo min da layin naki dakeda matsala zan saka a dubashi . Ya ?are maganar yana mi?ewa abinsa. Har yay sallama dasu Ammie ya fice a sashen Maanal na zaune kamar gunki da aka dasa don tarihi a dining area Win ta kasa tasowa. Saima wata irin zufa ce data cika mata gaban goshi. Yayinda hawaye ke ambaliya a saman ?ya?yawar fuskarta. Amaal da dama tun Wazun hankalinta ke kanta ce ta ?araso wajen da sauri. Kamota tai cikin rawar jiki tana tambayarta mike faruwa? Maimakon amsa sai ta faWa jikinta kawai ta rungumeta tsam ta saki wani sirrin kuka mai ban tausayi. Rikicewa Amaal Win tayi, hakama Didi Shahidah tuni ta taso ta nufosu. Ammie ce dai kallo Waya ta musu ta kauda kanta gefe, dan ta Waura Wammarar itama bazatai sanya a wannan karon akan Maanal Win ba. Ta gaji da zamanta haka gara ai auren nan ko hakan zaisa ta manta da baya. Tana jiyo yanda ?an uwanta ke sake jera mara tambayoyi a rikice batabi takansu ba tama tashi tabar falon zuwa bedroom Win ta. Bakin gado takai zaune tare da fara sarrafa wayarta, sai kuma ta kaita kunne alamar kira tayi. Babu kuwa jimawa aka Waga daga can, bayan sun gaisa da tambayar juna iyali ta fara magana kamar haka.
? ? ? ??  Nene na kiraki ne akan ?ar gidanki, yau dai ta dawo an kammala service . Ta Wan yi shiru alamar saurare. Sai kuma tai murmushi da cigaba da faWin,  Shine ma dalilin kiran naki Nene. Dan anyi sa'a shima Yazeed Win yana gida yazo wani aiki kuma zai jima kamar yanda ya sanar min. To sai nake ganin hakan damace da za'ayi kawai a huta. Dan nagaji da wannan Wage-Wagen saka ranar auren nasu shi kuma Baban nasu na biye mata. Gara ayi a huta, idan taga abin bawasa bane tama ?arasa nutsuwa. Saboda na fahimci Maanal fa bazata taSa kasancewa a yanda ake bu?ata ba a haka gaskiya. Amma shi idan suka je can zai san ta yanda zai ?arasa mantar da ita komai dan yaron nada hankali da nutsuwa. Banga abinda Yazeed bai mallaka ba da mace bazatai alfahari da shi ba ako'ina matsayin miji . Nan ma tai shiri tana saurare. Ta jima kafin ta amsa da,  Ni abun sake bani tsoro yake. Yanzu haka bakiga yanda ta dawo a fige ba wannan karon kamar kazar fakat. Al'amarin Maanal na tayar min da hankali Nene wlhy . Ta ?are maganar muryarta na rawa.
? ??  Hakane Nene ina kan yimata iya ?o?ari na. Dan ko sadakar nan wlhy kusan don itane bana iya jinkirtawa. Amma dai a aiko mata da ruwan addu'ar ma sai ta cigaba da sha. ALLAH ya kawo iyakar komai ya kuma bama yaron nan ?warin gwiwar kwantar mata da hankali ta sake manta komai .
? ?? In sha ALLAHU Nene bana jin Yazeed. Yarone mai addini da sanin yakamata tamkar mahaifinsa. Dan sam baida halin mahaifiyarsa, baya kuma biyema al'amarinta kamar ba daga jikinta ma ya fito ba.
? ? ??  To Amin ya rabbi sai kin shigo Win ma ?arasa . Daga haka sukai sallama.

? ?? && Auta dan ALLAH kibar kukan nan haka. Wlhy yana Waga mana hankali. Ki mana bayanin mike faruwa ne? Ko wani abu yace dake mara daWi? .
? ? Kanta ta shiga girgiza musu tare da share hawayenta. Sai kuma ta tashi daga kwanciyar datai a jikin Didi Shahidah ta koma ta jingina da fuskar gadonta.  Didi dan ALLAH ku taimakeni, wlhy bana son auren nan bana bu?atarsa dan bazan taSa yin aure ba wannan al?awarine da naima kaina. Amma su Ammie da Yaya Yazeed sun kasa fahimtata. Wlhy kosun matsa nayi auren nan GANGAR JIKINA kawai zai aura, sannan bazan taSa biyayya irin ta aure ba a gareshi, bama shi ba ga kowanne Wa namiji. Didi miyyasa bazai fahimta bane, Maanal ta jima da mutuwa babu ita a wannan DUNIYAR ta mutane. Duk gangar jikin dake rayuwa da matacciyar zuciya bashi da wani amfanin rayuwa. Amma sun kasa fahimta, sun kasa min uziri, dan ALLAH ku ku fahimtar dasu maybe zasufi saurin yarda daku idan ni basa gane yarena. Koku fahimtar da Yaya Yazeed shi maybe ya fisu gane illar yin AJIYA A DUHU da yayi, cigaba da matsawarsa kuma zai zama ?onewar komai daga hasken fitilar da yake ?o?arin haskawa don lalubo abinda ma babu shi koda a cikin duhun....
? ? ? ?  Maanal Please...
Didi Shahidah ta faWa tana kamota jikinta ta sake rungumewa. Itama cikin murya da lallashi ta ce,  Please ki kwantar da hankalinki mana. Kin san ba wani lafiyace ta isheki ba. Ciwonki baya bu?atar irin waWannan abubuwan kinfi kowa sani. Maanal iyayenmu suna son taimakon rayuwarki ne ba cuta miki ba. Sannan Yazeed babu abinda ya rasa daga zama cikakken Namiji. Yana kuma matu?ar kaunarki, duk da boren mahaifiyarsa akan al'amarinku bai taSa canjawa ba. Miyyasa bazakiyi ha?uri ki manta da komai ba ki amshi wannan ?addarar?......
? ??  Saboda ?addara tana tafiya ne da rayuwa Didi, ni kuma na riga na jima da Mutuwa, mi zaiyi da gawa? Mi zai yi da gangar jikin da babu zuciya? Mi zaiyi da wadda labarinta ya jima da rubutuwa da ?arewa? Tuni fa Maanal ta gama mutuwa, na mutu! ni tamkar hawace Didi..
? ? ? ?  Keba gawa bace Maanal, ya kamata ki fahimci bafa komai a rayuwa kake samu hundred percent ba, dole sai kayi ha?uri da wani abun sannan kake mallakar wani. Please ki amshi ?addararki a karon na biyu, nasan zaki ji daWin zama da Yaya Yazeed wlhy mutumin kirki ne, tunda kin san dai babu yanda za'ai a barki haka babu aure. Kuma Yazeed ya dace dake matu?a .
? ?  Didi ban musa miki kirkinsa ba ko nagartarsa ko cancantarsa. Duk abinda kuke hange min nasan fiye da haka gareshi, sai dai bana bu?atar kowanne namiji a rayuwata gaba Waya ku fahimta mana dan ALLAH ..........
'?


?? _Tofa, mace kuwa zai yiwu tace bata bu?atar namiji a cikin rayuwarta?????. Shin jama'a mike damun Maanal ne haka?????

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bily???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.......Hawaye ne suka cika idon Amaal, yayinda Shahidah ke ?o?arin shanye nata itama. Tausayin ?ar uwar tasu na ?ara cika musu zuciya. Dai-dai nan Ammie ta shigo, kallo Waya tai musu su duka ta kauda kanta. Sai kuma tai gyaran murya. A tare duk suka kalleta, Maanal ta share hawayenta da ?o?arin kaiwa kwance, amma sai Ammie ta ri?ota tana kaiwa zaune kusa da ita da faWin,  Auta wai yaushe zaki bar shagwaSa ne? .
? ? ?? Baki Maanal ta tura gaba da yin narai-narai da idanu zata sake sakin sabon kukan Ammien tai mata hararar wasa.  Kina sakin min kuka zan zaneki ne tas a Wakin nan .
? ? A tare suka kwashe da dariya, dan yanda Ammie tai maganar sai ya tuna musu baya. Kai Maanal ta zuba fitina a rayuwarta, ga tsoron dukan masifa. Dan duk rashin mutuncin da zata zuba da Ammie tace zata zaneta take nutsuwa. Ammie data ji daWin ganin damuwar tasu ta kau sai ta cigaba da jansu da hira. Idan ka gansu abin sha'awa kamar wata babbar yayarsu can ba mahaifiyarsu ba. Dan Ammie an mata aure da ?arancin shekaru ne, kuma ALLAH ya bata haihuwan da wuri, shiyyasa idan baka sani ba sai ka ma Wauka ba itace ta haifi su Shahidah ba, dan za'afi ganin Maanal a ?ar farinta kamar. Kamar wasa suka sha hira sosai sai da aka kira Magrib Ammie ta fita. Babu wanda ya sake tada batun auren Maanal Win har dare. Sun idar da salla Shahidah da Amaal suka shiga kitchen, yayinda Maanal ta nufi Wakin Ammie dan tana son tambayarta gobe in sha ALLAHU da wuri zata fita gyaran jiki. Ta samu Ammie akan abin salla tana waya da mijinta, dan haka ta haye gadonta ta kwanta tana saurarenta. Sun jima kafin suyi sallama ta juyo ga Autar tata tana tambayar,  Mi kuma ya faru ?ar shagwaSar Ammie? .
? ?? Murmushi Maanal Win tayi, cikin yanayinta na miskilaye da shagwaSa ta ce,  Ammie ina son naje gyaran jiki gobe in ALLAH ya kaimu, ban sani ba ko kina da kuWi. Jibafa yanda jikina duk ya bushe ga kaina sai ?ai?ayi yake mun .
? ? ? ? ?  Uhm ko bani da kuWi auta ai dole na nemosu, ke idan fitinar gyaran jikin nan naki ya tashi ai duk fatarata ba?ya raga min .
? ?? Sosai Maanal takema zancen Ammien murmushi. Yayinda Ammien ke kallonta cike da jin daWi, idan taganta cikin farin ciki haka daWi take ji, sai ta dinga ganin asalin Maanal Winta ta baya sarkin rikici da kwaramniya, amma yanzu duk ta zama sanyi-sanyi ga miskilanci, sam bata son sabon yanayin nata na wannan shekarun, sai dai babu yanda zatai tana mata addu'a. Katse mata murmushin tai da faWin,  Ke duba wayar nan taki tun Wazun take haske alamar kira . Amsa Maanal tayi da faWin,  Inaga Zezaa ce ko Anees.... sai kuma ta kasa ?arasawa saboda ganin number mai kiran, dan ko saving batai ba, amma nacinsa yasa tuni ta haddace lambarsa a kanta. Fuska ta Wan tsuke, har zata maida wayar ta ajiye sai kuma ta dakata, dan tasan shegen nacinsa ba lallai ya barta ba idan bata Waga Win ba. Inda Ammie take ta Wan kalla, ganin hankalinta baya kanta ta Waga tana mai kai wayar kunnenta. Can ?asan ma?oshi cikin muryar nan tata mai zurfi da rashin sakewa tai sallama. Tana jiyo sautin ajiyar zuciyar RK da ga can, dan haka ta taSe baki kawai.
? ? ? ??  Baby duk kin saka hankalina tashi. Ai da nace idan nayi kira dubu baki amsa ba komai dare zan sake kamo hanyar Kaduna ne .
? ??  Hummm kawai tace a ta?aice tana Wan satar kallon Ammie. Ganin ita take kallo yanzu sai ta Wan sake Sata fuska. Yayinda kunenta ke sauraren RK dake magana cikin kulawa da tambayarta ta samu gida lafiya. Cikin sake maida muryarta ?asa sosai ta ce,  Alhamdullah ina yin abune .
? ? ? ? ? ?an jimm yay na damuwa da nuna ?osawa da shi da tai, koda yake yau an samu cigaba ma ta Waga wayar ai. Dan haka yay guntun murmushi da har tana iya jin sautinsa tare da furta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login