Showing 3001 words to 6000 words out of 219361 words

Chapter 2 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5197

ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
_______________

........ Kayi ha?uri dan ALLAH RK . Aneesa ta dawo da RK dake bin maigadi da kallo idanunsa sun kaWa sosai. Iska ya Wan sake furzarwa batare daya daina kallon maigadi Win ba. Sai kuma yay murmushi da gyara tsaiwarsa hannayensa duka biyu a cikin aljihu. Kansa ya Wan girgiza tare da juyo da dubansa yana kallon Aneesar fuskarsa da murmushin dake bayyana damuwarsa.  Baku min laifin komai ba Aneesa. Haka itama banji haushinta ba sam. Sai dai bazan iya rabuwa da ita ba kamar yanda take bu?ata. Da gaske ina son ?awarku matu?ar so da ban taSama wata mace ba da sunan soyayya ta aure. In dai zan jure waccan shekara gudar data shuWe mizai hana na iya jure wannan balle yau dana san gidansu. Zan cigaba da farauta nasan watarana zan dace in sha ALLAH
? ?? Zezaah da ranta yakai ?ololuwar Saci ta ce,  Humm amma RK kasan dai Maanal da kafiya. Wlhy duk abinda tace bazatai ba bafa zatayin ba. Ya kamata kaima ka gane hakan tunda dai kagani. Shekara Waya cur ana abu Waya amma komai bai canja ba. Taya yanzu kake tunanin zata canja da kuke nesa da juna? .
? ? ? ??  Nabar komai a hannun UBANGIJI, shine mai sarrafa zuciyoyi a yanda yaso ai Zulfah, ina ji a raina zata canja . RK ya bata amsa yana haWiye damuwarsa. Aneesa ce tai Wan murmushi, har cikin ranta tausayinsa take ji. Murya ta kwantar cike da son kwantar masa da hankali ta ce,  In sha ALLAHU kam tunda ka dogara da ALLAH zakaci riba. In dai Maanal matarka ce kuwa sai ka aura, itama nasan ba tana yin komai danta wula?antaka bane, akwai dai wani dalili, saboda duk wanda yasan Maanal sani na gaskiya yasan bata da wula?anci, na nesa da itane kawai ke mata kallon girman kai amma sam ba haka bane ba wlhy .
? ??  Nima shaida ne Aneesa, shiyyasa nake mata uziri .
? ?  Nagode sosai daka fahimci haka RK. Bari muje mu ?arasa gida muma, mun gode sosai da ?o?arin ka, ALLAH yabar zuminci ya saka da alkairi. Mun tasoka tun daga Jos .
? ? ? Murmushi ya saki mai sanyi. Sai kuma ya girgiza kansa tare da shafa kwantaccen sajensa ya ce,  Babu damuwa. Dama Abuja zanzo ai. Ku ba nan anguwar kuke ba kenan?.
? ? ? ??  Eh anguwannin duk daban-dabanne . Zeezah ta bashi amsa.
? ?  Oh to ku muje na kaiku ai har gida kuma. Kunga idan na tashi dawowa saina tattaroku dan ?ar darun nan tawa al'amarin ta sai da ku a kusa .
? ? Dariya sukayi gaba Waya. Babu musu suka koma motar yaja suka bar anguwar. A gidan su Zezaah duk suka ce ya saukesu. Dan basu da nisa da Aneesa da ?afa ma zata ?arasa. Su Zeezah dai ba masu kuWi bane ba. Amma akwai rufin asirin ALLAH. Da alama ?ar darun tasa ta fisu komai dai kam. Godiya suka masa da sake bashi ha?uri. Ya tabbatar musu babu komai sai ya dawo dubasu zuwa weekend. Zai kuma kirasu a waya in sha ALLAH. Daga haka yaja motarsa ya wuce...

? ? ?? &&&&&

? ?? A hankali ta jingina da jikin gate Win ?walla na cika mata ido. Dauriya kawai takeyi, amma tausayi RK ke bata matu?a. Ta jima da fahimtar irin Wunbin soyayyar da yake mata a cikin idanunsa. Sai dai tasan bazata iya bashi abinda yake bu?atar ba. Kota bashi ma zata cutar da shi ne kawai dan bazai taSa samunta yanda yake hu?ata ba. Dan zuciyarta ta jima da mutuwa. Mutuwa irin wadda mushenta ma baida daWin kallo. A zahiri take Maanal, amma a zuciya tuni ta mutu, ta mutu babu ita a wannan rayuwar... RK na tuna mata abubuwa da yawa a rayuwarta da sam bata son tunawa, shiyyasa akoda yaushe take yakicesa a jikinta ta ?arfin tsiya. Amma shi ya kasa fahimtar akwai wani ciwo ne a zuciyarta da ya jima da raunata ta ta yanda babu wani Wa namiji da zai sake morarta.....
? ?? Raff-raff!! Sautin tafi da dariya ya sata dawowa hayyacinta. Hannu ta kai ta share guntun hawayenta kafin ta kai dubanta ga mai dariyar da basai an mata ?arin bayani ba tasan Huznah ce. Ita Wince kuwa. ?ya?y?yawar budurwa fara doguwa san kowa ?in wanda bai samu ba. Zata girmeta a shekaru, girma ma bana wasa ba dan Huznah zata iya zama kusan sa'ar babbar yayarsu duk da dai ita yayar tasu zata iya girmarta....
? ? ? ? ? ?  Agola kafi Wan masu gida. Wato iskanci yayi lagwada har ba'a so dawowa gida ba kenan? . Huznah ta faWa tana watsa mata kallon wula?anci.
? ?? Idan gate Win da ke kusa da su ta motsa to Maanal ta tanka. Dan kuwa daga kallo Wayan nan bata sake dubar ko sashen da Huznah take ba taja akwatinta tai gaba cikin tafiyarta mai sanyi da tarin nutsuwar da kowa ke Wauka iyayi da yanga ce. Sai dai kuma hakan a gareta normal ne. Dan tun ma tana tashen rashin jinta tafiyarta mai sanyi ce.
? ?? Ba ?aramin takaici rashin tankawar ya saka Huznah ba. Cikin haushi ta lailayo ashariya ta maka ma Maanal. Sai dai yanzun ma bata samu amsa ba, Maanal Win kuma bata waiwayo ta dubeta ba harta shige Waya daga cikin Sangarorin gidan. Domin Sangare har biyar ne a gidan ciff kasancewar matan mai gidan uku ne. Sai sashensa, sai kuma na samarin yaransa. ?ammatan dai kowacce tana sashen uwarta ne....
? ? ? ? ??
? ? Shigowarta sashen nasu da abinda ta taras ya wanke mata gaba Waya damuwarta. Dan kuwa taci karo da ?an uwanta biyu da yaransu duka sunzo gidan domin dawowar tata kawai. Ai tuni ta watsar da damuwar RK data Huznah suka rungume juna. Sosai suke matu?ar ?aunar junansu ta yanda idan ka gansu kai kanka sai sun matu?ar burgeka.
? ? ? ? ??  Amma Didi kikace min ke bazaki wani zo tarbata ba .
? ?? Dariya wadda ta kira da Didin tayi tana mai dungure mata kai da faWin,  Na?i zuwa babarki ta ?ulaceni Auta .
? ? ? A tare suka kwashe da dariya, dai-dai nan wata dattijuwar mata cikin kwalliya ta fito daga wani lungu mai nuni da hanyar kitchen ne dan hannunta ri?e yake da wani Wan bowl. Tuni Maanal ta saki yayunta ta nufi matar da sauri ta wani daka tsalle ta rungumeta. Dariya yayunta da yaransu suka sanya. Yayinda matar ke faWin,  Oh ya ALLAHU jama'a sai yaushe Maanal zata girma ne? Yanzu idan kika karyani fa? .
? ? ?? Cike da shagwaSa, tare da sake shigewa jikin matar ta ce,  Ni dai bazan taSa girma ba Ammie. Nayi kewarki fiye da kowa da komai. I really miss you Ammie na .
? ? ? ? ? ? ?aramar dariya Ammien ta saki mai ?ayatarwa, tare da sake rungume Wiyar tata a jikinta tana mai sumbatar kanta da faWin,  Nima nayi kewarki sosai Maanal. Congratulations my Auta, yau dai finally an gama boko.
? ? ?  Kai Ammie dama ana gama boko? . Ta faWa cikin dariya mai ?ayatarwa da mutane da yawa basu san tana yi ba. Itama Ammien dai dariyar ta sake yi, sai kuma ta Wagota tana mai ?are mata kallo da ?yau.  Auta duk kin sake rame min, kina lafiya kuwa? .
? ? ? ? ? ? Kanta ta kwantar a jikin hannun Ammien data ri?e, sai kuma ta amsa da,  Lafiya Lau nake Ammie. Kewarki ce kawai ta hanani sukuni .
? ?  Oh wai kin damu mutane da kewar Ammie kawai. Kina nufin mu bakiyi kewarmu ba ne Auta? .
? ? ? ??  To Sarkin kishi, ALLAH Ammie ban taSa ganin mai kishinki sama da Didi Amal ba. Kijifa dan ALLAH, nayi kewarki itama dole sai nayi kewarta? .
?? Jefota da filo Amal tayi, da sauri ta kauce tana murmushi. Yayinda Didi Shahidah da Ammie da yaransu ke musu dariya..........
'?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
________________

.......Bayan an natsa da murnar dawowar tata da gaishe-gaishe Ammie tace ta wuce ta gaida mutanen gidan. Fuska ta Sata kamar zatai kuka, sai kuma ta shiga ro?on Ammien akan dan ALLAH ta barta taje tai wanka ta canja kayanta tukunna. Ammie zata ?i su Amal suka tayata ro?onta. Dole ta barta taje ta fara wankan sannan, yayinda su kuma suka cigaba da aikin shirya abinci dan dama girki suke sanda ta shigo.
? ? ? ?akin da yake mallakinta ta shiga, an gyarashi tsaf ga ?amshi mai daWi na turaren da take matu?ar so na tashi a cikinsa. Sosai Wakin ya haWu, sai dai haWuwar tasa baisa ta taSa jin daWin zaman gidan ba. Kawai dai tana zaune ne saboda mahaifiyarta na'a cikin gidan ne. Duk kuma inda Ammie take rayuwa koda a dokar daji ne itama zata zauna ta rayu saboda a duniya bata haWa komai da soyayyar da takema mahaifiyarta ba. Ita Win dabance a zuciyarta. Idan tace daban tana nufin daban a cikin dukan daban. (ALLAH ka gafartama iyayenmu, wanda suke raye ka bamu ikon ?yautata musu=?-?=?O?).
? ?? Jacket Winta ta fara cirewa, tare da ?urama rigar ido tana mai sakin murmushi. Finally yau ta gama sarvese, duk da Ammie tace boko ta ?are, itafa a gareta yanzu ne aka saka Wanba, sai dai Ammie tayi ha?uri amma sai taga ?arshen biro in har ana ganinsa. Sanin yaran can zasu iya shigowa su fara addabarta yasa ta?arasa zame kayan nata da sauri-sauri ta ciri towol daga Waldrop Winta fari tas ta Waura. Bayin ta nufa dan tasan duk abinda zata iya bu?ata Ammie ta saka mata shi kasancewar ta jima bata gida. Dan watanni biyar kenan bata zo ko weekend ba. Tunma data wuce sarvese sau Waya tazo gida, Sacin ran data gumtsa a zuwan yasa tai al?awarin ?in sake zuwa har sai ta kammala. Alhamdullah kuma gashi sai da ta kammala Win.
? ? ? ?? Wanka tayi na gaske. Dan sai da ta tabbatar ko'ina na jikinta ya mata yanda take so sannan ta fito tana raSar ruwa da ?amshin shower gel Win ta mai shegen daWi daya gauraya da na sabulunta da turaren wanka. Maanal tasan sirrin gyaran jiki da kula da jikin ma. Dan yarinya ce ?ar ?walisa akwai son gayu. Damma ba Maanal Win da bace data taso da shegen son kwalliya kamar ?ar aljanun. Tana tsaka da shafa mai Amal ta shigo. Ci??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ke da tsokana ta ?araso gareta tana faWin,  Uhm kaga ?ar ?walisar gidanmu Autar Ammie. Irin wannan ?amshi haka kamar zaki tashi gari .
? ? ?? Murmushi mai sanyi Maanal ta saki da Wan girgiza kanta tana ajiye man hannunta data matsa. Wanda ta matsa Win ta fara shafawa a fuska tana faWin,  ALLAH Didi sai kisa a rataye mutum a tsakiyar kasuwa. Daddyn su Safnah na ha?uri dake gaskiya. Yanzu mine abin wani ?walisa anan daga shafa mai dai sai wanka. Ni ko fauda bazan shafaba ma .
? ? ? ? ??  A'a wlhy dole ki shafa. Zakije gaida waWan can ?an tsirkun ai sai kin cakare. Dama ga Wan mutuminki yazo garin, dan muna shigowa da shi na fara cin karo a harabar gidan nan Wazun .
? ? Cak Manaal ta dakata daga shafa man da take zuciyarta na wani irin motsawa da ?arfi, a take fara'ar fuskarta ta Sace Sat. Sai kuma ta fara haWiyar numfashi da sauri-sauri. Fahimtar hakan ya saka Amal wayancewa da faWin,  Amma ban sani ba ko shirin komawa yake a lokacin dan da akwati na gansa ma fa. Fitinanniyar uwarsa a tare da shi ko rakkiya tai masa oho musu .
? ? ? ? ? ? A hankali Manaal ta saki numfashin data Wan ri?e a ma?oshinta. Sai kuma ta cigaba da shafa manta da kauda zancen ta hanyar faWin,  Ina dai fatan kin soyo min fara ta Didi? .
? ?  Harma da su Alewar madara Munaya ta matsa nai miki .
? ? ? ?  Oh my sweet daughter Wina, Shiyasa nake son yarinyar nan. She is my bestie .
? ??  Uhm kudai kuka sani. Ni tashi ki shirya ke ake jira aci abinci. Kin san yau akwai hira duk an haWu .
? ? Murmushi tayi cike da jin daWi, dan tafi kowa son irin wannan haWuwar tasu. Takanji kamar su dawwama a haka tare gaba Waya kamar yanda suke da can. A gurguje ta shirya cikin doguwar rigar Abaya milk color da Wan kwalliyar coffee kaWan a jiki. Ta saka turarrukanta masu sau?in ?arfi. Suna ?o?arin fitowa Shahidah ta shigo Wakin, dariya suka sanya mata dan sun tuna baya. In dai kaga Shahidah tai irin wannan shigowar fuska a ?waSe to abinci aka ajiye zasu fara ci sukuma suka ma?ale a Waki hira, ita kuma sam bata da jimirin yunwa musamman idan ta dawo daga makaranta ta kwaso rana. Sai ta shigo cikin haushi tana faWin ( ALLAH idan baku fitoba zanci nawa ne ).
? ? ?? Baki suka haWa wajen furta ( ALLAH idan baku fitoba zanci nawa ne ). Ai ba shiri Shahidah ta sanya dariya da musu da??uwa. Daga haka suka rankaya suka fito inda Ammie ke zaune a tsakkiyar falon da ?an jikokinta zagaye da ita. Dan a anan aka shirya abincin yanda za'aji daWin ci fiye da saman table.
? ?? Manaal na zama yaran duk suka matso kusa da ita kowa na faWin tare da ita shi dai zai ci. Ganin abin zai zama rigima ta mi?e tana faWin,  Kunga ku jira ku gani . Kitchen ta shiga sai gata da babban faranti ta Wakko, ganin haka Ammie tace,  To ai kawai zuba gaba Waya anan Auta sai muci duka baki Waya ..

? ?? Cike da farin ciki suka ci suka ?oshi, damma Ammie ta hana surutu. Bayan sun kammala babbar yarinyar Didi Shahidah mai suna Barru ta gyara wajen tsaf sauran yaran na tayata. Maanal ya gyara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login