Showing 87001 words to 90000 words out of 219361 words

Chapter 30 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5136

Winka.
?? Muryar Huznah da basu san da zuwanta wajen ba ta ratsa kunnunwansu. Gaba Wayansu juyawa sukai suna kallonta, ganin yanda hawaye ke sauka mata da gudu a saman ?ya?y?yawar fuskar ta ya sasu mi?ewa. Hannunta Yaseerah ta kamo ta zaunar a kujerar kusa da ita, itama takai zaune tana ri?e hannunta alamar lallashi. Shima zama yay mijin Yaseerah Win, wani irin tausayin Huznah na ratsa shi. Tabbas yasan ta Waukarma kanta abinda yafi ?arfinta, amma ko ya cigaba da gaya mata gaskiya yasan ba lallai ta fahimcesa ba. Gyaran murya yay a hankali, hakan ya sasu Wagowa su duka suka kallesa..
? ? ??  In sha ALLAHU zan taimakeki. Sai dai ki sani wlhy Uncle AA nada wahalar sha'ani. Amma akwai mafita Waya da nake miki hasashen idan kin gwada maybe ki dace....
? ? Jikin Huznah har rawa yake ta ce,  Wace irin mafita ce. Komai wahalarta ALLAH zan gwada, komai ?alubalenta kuma zan jure .
? ? Kansa ya jinjina mata, sai kuma ya sauke numfashi.  Batun yanzu ba nasan Grandma suna fama da Uncle AA yay aure. Kuma a yanzu haka ma suna gab da masa auren ne amma bani da tabbacin sun sama masa matar ko basu sama masa ba, duk da dai akwai wata sister Win mu dake sonsa matu?a kuma naga duk dangi nason a gaWasu aure, shine dai bai maida hankali ba. To ina ganin mafita Waya ce na baki number Win grandma, ko kuma ki shirya na kaiku ke da Yaseerah kamar zaku gaisheta sai muce ai ke budurwar Uncle AA Win ce. Idan ALLAH ya taimaka aka dace sai kiga ya amsheki dole bisa umarninsu. Hakan yayi miki? .
? ? ?? Cike da zumuWi ta amsa masa, tana share hawayenta ga dariya. Shima murmushi yayi hakama Yaseerah. Ya ce,  Sai ki zama cikin shiri dan sai nan da kwana uku .
? ?  Miyasa ba yau ba? .
Ta faWa cikin damuwa.
??  Bata nan ne shiyyasa, amma ina saran dawowarta gobe ko jibi in sha ALLAHU .
? ? ?? Ajiyar zuciya Huznah ta sauke. Badan taso hakan ba tace ALLAH ya kaimu. Dai-dai nan kira ya shigo wayarta. Koda ta duba sai taci karo da Yaya Yazeed. Mamaki ta kamata, dan hakan kan jima bai faru ba ganin kiran yayan nasu. Haka dai ta daure ta Waga dan tasan in har wayar ta tsinke bata Waya ba sai taci ubanta a hannunsa. Ko amsa sallamarta baiyi ba cikin kaushin murya ya ce,  Kina ina nazo gidan Shahidah ba?ya nan? .
? ?? Rawa jikinta ya fara, cikin karkarwar harshe tace,  Yaya wlhy bawani wajefa naje ba ina gidan Yaseerah ne nazo gaisheta .
? ? ??  Na baki mintuna ashirin kawai ki dawo gida. Idan ba haka ba hummmm! . Ya yanke kiran. Kanta tai wani irin dafewa dan takaici, batama san ta fara antayama Yazeed Win zagi ba Yaseerah na tayata. Babu dai yanda zatai dole ta kimtsa mijin Yaseerah Win ya Wauketa domin maidata da kansa. Dan hakan kawai zatai ta kuSuta daga bala'in Yaya Yazeed. Dabarar tata kuwa ta taimaketa, dan ganin Abdul-hakeem Win ya sassauta tanadin da Yazeed Win yay mata. Sai dai duk da haka taci zagi da faWa akan fitar sassafe babu kuma sanarwa. Ya kuma ja mata dogon gargaWi akan in har ta kara fita a gidan wlhy sai ya mata dukan mutuwa.
? ? ? ? Yana tafiya ta koma Waki tai kiran uwarta ta gaya mata tana kuka. Zage-zage itama Hajiya Basariyyar ta dinga yi da tsinar Yazeed Win. Sai da sukai san ransu ta koma lallashin Huznah da kwantar mata da hankali akan zatama Yazeed Win magana da kanta. Daga haka sukai sallama. Bata ko ?ara fita a Wakin ba duk Suruntun da su Shahidahn keyi akan shirin tarbar ba?i su Oum. Sai ma nacin son samun AA take a waya amma hakan ya gagara. Da alama ma yayi blocking Win ta ne ita bata gane ba. Ai ko saita zauna tanata kuka. Sai da tayi mai isarta barci yay awon gaba da ita.....

?? ___________&

? ? ? ? ?arfe huWu da kusan rabi dan?areriyar motar Fawzan ta iso gidan. Yana gama parking Barrah da Haneeff suka fice zuwa cikin gida aguje suna ?wala kiran mamansu. Dariya Fawzan ya dingayi, dan shi ALLAH ya Waura masa son yara matu?a. Kodan har yanzu ALLAH bai bashi bane. Dan matarsa bata taSa ko Satan wata ba shekara shida kenan. Oum ma dariya take ma yaran. Maanal dai komai batace ba, sai ma jagorantar su Oum tayi zuwa cikin gidan. Sun sami Shahidah na ?o?arin fitowa tarbar su Oum, dan haka sukaci karo a ?ofa. Cike da wani irin farin ciki Shahidah da Oum suka rungume juna. Sai kawai Shahidahn ta saki kuka. Harga ALLAH tana matu?ar son Oum, dan mace ce ?ar halak da bazasu taSa mantawaba a tarihinsu. Ta matu?ar taka rawar gani a garesu da Ammien su ta yanda baki yayi kaWan ya bada labari. Itama Oum Win hawaye take da murmushi duk a lokaci Waya, ta Wago Shahidah tana mai share mata hawaye.  Uhm-uhm kefa yanzu kin girma Sheedan Oum, ke uwa ce babbar yaya kuma .
? ? Dariya Shahidah ta shigayi, hakama Fawzan dan tuno wani abu daya shuWe. Maanal ma dai murmushi ne mai faWi akan fuskarta. Abinda a yanzu yake da matu?ar tsada da wahala a gareta. Sai da Shahidah ta saki Oum sannan ta lura da Fawzan, cike da mamaki ta ri?e haSa da faWin,  Oh ni ALLAH wanake gani haka ya zama dattijo? .
? ? ??  A'a tsoho na zama ba dattijo ba . Fawzan ya bata amsa yana hararta. Dariya duk suka sanya masa. Shahidah ta ce,  ALLAH kuwa ka yarda ka zama dattijo yanzu Yaya Fawzan .
? ?  Kema kin zama dattijuwar ai .
? Ya faWa dai-dai suna kaiwa zaune a ?ayataccen falon nata. Dai-dai nan mijinta ya fito. Cike da mamaki idonsa akan Fawzan ya ce,  Kai kai wanake gani haka kamar Darma a gidana .
? ? ? ?  Ya arrahaman Busam! .
?? Shima Fawzan ya ambaci sunansa yana mi?ewa. A tare suka cafke alamar lallai sun san junan kuwa sani bana wasaba. Ai sai su Oum suka koma ?an kallo. Sai da ?yar Shahidah ta iya faWin,  Nifa ban gane ba, wai dama kun san juna ne? .
? ? ?  Farin sani ma kuwa. Darma tare mukai degree master namu ai a Germany, sannan a yanzu haka akwai ala?ar aiki a tskaninmu. Kawai dai baya son zumuncine shiyyasa baki taSa ganinsa a gidan nan ba.....
? ??  Wula?anci ai kai zumuncin kake so? .
? ?  Nadai fika tunda ni naje gidanka har sau biyu . Cewar Abban su Barrah. Dariya Fawzan yay da faWin,  Gori kenan. To yanzu ai gashi ALLAH ya kawoni, ashema ni ?anwata kake aure kai wannan abin kunya da yawa yake .
? ??  Ato kaima dai ka faWa .
Cike da girmamawa Abban Barrah ya gaida Oum. Itama ta amsa masa da kulawa cike da farin ciki. Nan fa aka Salle taWi tsakanin Oum da Shahidah, Fawzan da Abban Barrah. Yayinda Linda tuni ta cika musu gabansu da kayan ciye-ciye Maanal na tayata. Duk wannan bidiri da ake Huznah na Waki tana sha?ar barci abinta. Sai da Maanal ta taje Wakin ajiye kaya ta ganta baje a gado. Komai bataceba ta ajiye ta dawo wajen su Oum. Sai ga RK da dama yay musu alkawarin samunsu a gidan. Nan fa hirar ta ?ara armashi dan tuni Abban Barrah ya janyesu sun koma falon ba?i dan Oum ta sake itama suyi tasu hirar. Hakan yama Oum Win daWi sosai, dan ta samu tattauna abubuwa da yawa da Shahidah wanda Maanal ta kasa sanar mata komai saboda zurfin ciki da miskilanci. Sai da akai magriba sun dawo Huznah ta fito. A Wan yatsine ta gaishe su, sai dai saukar idanunta akan Fawzan yaso birkita mata lissafi. Sai da ta nutsu ta fahimci ashe ba AA Winta bane kammanni ne kawai. Dan suna kama sosai da AA Win, sai dai wasu abubuwa da suka Wan babbanta su. Hakama kuma suna kamanni da Oum matu?a. Hankalin Huznah ne ya tashi, dan haka kawai take ji a ranta wannan mutumin na kama da AA Win ta hakama matar, sai dai yanda ta gaishesu yasa daga amsa gaisuwar kowa ya watsar da ita musamman RK da kamar basu ?aunar juna ita da shi.
? ? ? Su Oum na gidan nan har tara, dan har sai da Autan ta ya kirata yana damunta shi dai ta dawo ya koma gida tun Wazun duk basa nan gida babu daWi kuma yana jin yunwa. Dariya Oum take masa da tsokanarsa akan wannan hali nasa na Wafa, ya girma amma bai san ya girma ba koda yaushe yana la?afe da ita. Idan tai masa aure yaya kenan. Shi dai ro?onta ya cigaba da yi akan su taho kawai. Tace shi bazai zo ya samesu anan ba yace ya gaji. ?yalesa tai tace gasu nan tahowa. Amma wayar Maanal fa ba'a gyara bane?. Sai cemata yay eh wai mai gyaran yace sai Monday ma.
? ? ??  ALLAH ya kaimu ta bashi amsa tare da sanar masa gasu nan dawowa. Sosai Shahidah ta haWama Oum shata ta arzi?i, duk da tasan tafi ?arfin duk abinda ta batan. Saboda suma su Maanal haka Oum Win ta haWo musu abubuwa iri-iri na tsaraba. Da suka fito kuma sai da suka shiga super market ma aka ?ara wasu sayayyar. Huznah dai duk jikinta yayi sanyi da ganin waWan nan ?an gayun mutane gogaggu wayyayun ?an boko da hutu da jin dadi ya gama ratsawa. Sai kuma gefe Waya na zuciyarta ya kasa samun nitsuwa akan kamannin Fawzan da AA Winta da kuma Oum. Jiki a sanyaye ta biyo su Maanal rakkiyar su Oum har mota. Maanal na manne da Oum Win sai shagwaSa take mata cikin maganar nan tata ?asa-?asa dake sake narkar da RK tana ba?anta ran Huznah da ganin tsantsar iskanci ne kawai da bariki kesa Maanal Win maida muryarta haka. Gefe kuma Fwazan na tsokanarta wai sun saka musu Oum Win su tsakkiya da shagwaSar tsiya, ita tayi Auta yayi.
? ?? Dariya kawai Oum tayi da faWin,  Babu ruwanka barni da kayana, suyi abinsu san ransu ko Auta? .
? ? Cike da jin kunaya Maanal ta Soye fuskarta a jikin Shahidah. Dariya suka sanya mata. Daga haka sukai sallama Oum na sanar mata wayarta zata taso mata ?eyar AA ya kawo mata idan an gyara. Kai kawai ta iya Wagama Oum tana Wan murmushi, amma a ranta tasan bamai yiwuwa bane ya kawo da kansan. ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Shima kansa Fawzan murmushi yayi yaja mota suka fice. Sai RK dake tsaye jikin tasa. Ciki su Shahidah suka koma da yaran aka bar Maanal a wajensa zasuyi sallama, kamar zata sharesa. Sai dai ganin yanda Huznah ke wani binsu da kallon ?waf ya sata nufarsa....
? ? ??  Humm dama haka kika iya shagwaSa my queen? .
?? RK ya faWa yana binta da kallo ?asa-?asa. Murmushi kawai tai masa mai sanyi kanta a ?asa. Batare da tace komai ba. Shima sai ya saki murmushin da sake maida hannunsa ya harWe a ?irjinsa.  Koda yake ma ni fushi fa nake dake .
? ? ? ?an Wagowa tai ta kallesa da faWin,  Akan mi? .
??  Humm akan komai ma. Yanzu ace akwai ala?a mai ?arfi irin haka a tsakaninki da AA amma ban taSa sani ba Maanal, ko'a fuska baki nuna min ba shima haka kuka wani rufeni a duhu. Zaman amana kenan? .
? ? Sosai gaban Maanal ya faWi, ta zuba masa ido, ganin shima ya zuba mata nasa idanun tai saurin janye natan zuciyarta na duka. A ranta kuwa tunani take wace ala?ar a ciki yake magana kenan? Badai yaji komai ba? Badai yasan komai ba? Shi AA Win ne ya sanar masa kenan kamar yanda yace zai yi ko kuwa? Dan tanada ya?inin Oum bazata faWa masa ba duk da kasancewarsa jininta ?ani uwa Waya uba Waya.
Cikin wani irin sanyi ta ce,  Mi kaji a kaina? ..........
'?


=?(?=?(?=?(?=?(?=?(?=ض?
@&?






('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


.......Da mamaki ya ce,  Abubuwa da yawan gaske .
?? Harbawa zuciyarta ta sake yi, ta ce,  Wanne da wanne? .
? ? ? Sai da yay wani Wan murmushi da gyara tsaiwarsa ya bata amsa da,  Ai bazasu ?ididdigu ba. Ashe ke ?ar gaban goshin Aunty Babba ce .
? ??  Bazaka faWa min ala?ar da kaji ba kenan? Bayan kuma kai ne ka Wakko maganar .
? ?  Miyasa kika damu da sai kin ji? Ko akwai wani abu da kike tsoron kada ace naji ne? .
? ? ? ? Harararsa ta Wan yi, cikin rashin sakewarta da miskilanci ta ce,  Nikam mizan so ace kar kaji? Kawai dai naga ka Wakko maganar ne da zurfi .
? ? ?aramar dariya yayi da faWin,  My queen rikici. To kwantar da hankalinki banji komai ba bayan wanda kika san naji a gabanki. Amma dai zan koma Aunty ta bani labarin ?uruciyarki kaf, idan ma da hotuna duk a haWa min nasha kallo.
? ? ?  Kaji da shi dai .
?? Ta faWa tana Wan yin murmushin da yake matu?ar son gani akan fuskarta. Sai dai bata yi masa sai idan taso. Sai da ya wani Wan lumshe idanu da buWewa sannan a kanta, ya ce,  Miya samu wayar taki ne wai? Inata kira ba'a Wagaba daga baya kuma naji switch off. Na tambayeki Wazun baki ce komai ba yanzu kuma naji Aunty na faWin AA zai kawo idan an gyara .
? ? ??  Uhm faWuwa tayi ne a jiyan lokacin da kake kira. Shine Oum ta bashi ya gyaro .
? ??  Ayya ALLAH ya kiyaye to, da gyaran nan ai da wata aka saya kawai. Ga wannan ki ri?e kafin asan abinyi dan zama ba waya babu daWi . Yay maganar yana mi?o mata iPhone 15 Winsa. Kanta ta girgiza tana kallon wayar, sai kuma ta Wan kallesa.  Kabar wayar ka ai yace zuwa gobe za'a kammala gyaran .
? ? ?  Ni kuma gashi bazan iya cigaba da ha?urin rashin jinki ba. Please kar muyi jayayya .
? ?? Komai bata sake cewa da shi ba ta amsa wayar. Daga haka tace masa sai da safe. Tsareta kawai yay da idanunsa bai amsa ba. Ta Wan ?ibta masa nata, alamar yaya dai? Sai ya saki murmushi da Wan Wage mata gira shima. Harara kawai ta sakar masa da juyawa tana faWin,  ALLAH ya kaika gida lafiya . Tai gaba abinta. Har ta shige ciki yana binta da kallo. Sai da ta Sace masa ya sauke ajiyar zuciya yana wani lumshe idanu ya buWe. Sai kawai ganin Huznah yay a gabansa. Tsaf ya shanye murmushin dake saman fuskarsa kamar bashi ba. Yay kicin-kicin da fuska batare daya nuna yasan da ita ba ya buWe motarsa zai shiga amma sai ta ri?e murfin caraf.
? ? ?? A Wan fusace ya ce,  Lafiya? . Dan shi tun randa ya fara ganin Huznah sam bata masa ba. Fuska ta Wan marairaice kamar ba ita ba ta ce,  Kayi ha?uri dan ALLAH ina da tambaya ne .
? ?? Kamar bazai tanka mata ba sai dai ya daure ya ce,  Tami? .
? ? ?  Wanda naji kana kira da Uncle Fawzan, da wannan matar. Dan ALLAH suma ?an family Win Darma ne? .
? ?? Wani kallon sama da ?as ya mata a wula?ance ya ce,  Kina da bussines da sune ko Darma Family Win? .
? ? ?? Murmushi ta saki mai sanyi da Wan du?ar da kai kamar mai jin kunya. Sai kuma ta ce,  Kusan hakan, ni ce wadda AA Darma zai aura .
? ? ? ?? Gaba Waya RK ya wani wantsalo mata idanu waje da mamaki ya ce,  What AA fa? .
? ? ??  Yes .
? ? Ta bashi amsa cike da jin alfahari da kwarin gwiwa. Sai ya rasama abin faWa dan aljabi. Shi dai yasan idan bai faWama wani halin AA ba wani bazai kuwa bashi labari ba. To amma masu iya magana kance baka shaidar mutum akan mace. Sai dai sanin da yayma AA kai da kamar wahala. Mutumin da aketa fama da shi tsayin shekaru yay aure ya?i. Tabbas Huznah mace ce ?ya?y?yawa da duk inda kake son mace mai ?yale-?yale za'a nunata. Amma miya ja AA nan wajen da babu kamun kai babu aji da akasan cikakkiyar mace data amsa mace da shi. Kai shifa zai iya rantsuwa yanda Maanal ke jansa a ?asane ke ?ara masa soyayyarta. Dan yana son mace mai suna mace data san kimarta. Rasa abin faWa ya sashi cewa,  Sai da safe nikam zan wuce .
? ??  A'a yayana ai baka gama amsa min tambayata ba Please .
? ? Sake juyowa yay daga haka kansa yun?urin shiga mota da yake ya kalleta da mamaki, wai yau shi take kura Yaya, bayan duk ganinta da yake a gidan kusan kwana nawa baya jin tama taSa ko gaidashi. Amma sai ya shanye mamakinsa ya furta,  Mi kike son ji kuma? .
? ? ?  Ala?ar matar nan da suka zo da Fawzan Win da kuma AA? .
? ??  Wannan ai shi AA Win ya kamata ki tambaya nake ga ko? Ko kuma su masu nan gidan tunda naga suma suna da ala?a da su mai ?arfi ma kuwa .
? ?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login