Showing 36001 words to 39000 words out of 219361 words

Chapter 13 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5141

na tsaka da haWama Daddy abinci zai fara ci maigadi ya isar da sa?on zuwan Alhaji Mamman sirikin na Daddy kuma uban gidansa. Da sauri Daddy ya mi?e tare da shiga ciki ya canjo kayan jikinsa zuwa jallabiya. Yayinda Ammie kuma ta fita ta ?ofar baya domin ?aro abincin. Bata wani jimaba ta koma Wauke da wani kayan abincin. Ta samu har Daddy ya shigo da shi falonsa shi da babban amininsa sai Hajiya Yaya. Ajiye kayan Ammie tai cike da girmamawa ta rissina ta gaishesu batare data damu da hararar da Hajiya Yaya ke mata ba. Sun amsa mata da kulawa. Dan haka kawai sai Alhaji Mamman Win yaji Ammien ta masa kwarjini da shiga ransa. Bai fi sau biyu ya taSa ganinta ba. Lokacin ruguntsumin aurenta sai kuma da sukaje da Daddy gaishesa bayan sun dawo Hajiya Yaya ta dinga zuba tujara daga nan Ammie ta Wau aniyar bazata sake zuwa gaidashin ba. Daga mutunci sai abu ya zama fitina da cin mutunci, tun daga nan ko Daddy yace tazo suje sai tayi yanda tai ta zame jikinta. Abincin ta shirya a gabansu sannan ta fita domin basu damar ci, duk da dai Baban yace sun gode bazasu ci ba sukam. Amma Daddy nata ro?onsu. Dole dai suka Wan taSa kaWan, kafin Baban yasa Daddy kira masa su Ammie su duka. Dai-dai nan kuma Yazeed ya shigo falon daga gani isowarsa garin kenan. Dan tunda daren jiya Ammie ta tura masa sako akan dawowar su Daddy Win, tare da bashi shawarar ya taho da safen dan ta samesa a gida shiyyasa yay sakkon tahowa kafin ya sake guduwa. Yana fatan iyayen nasa su sasanta kansu komai ya wuce kada abun yayta ?ara girma. Sai kuma akai sa'a ya samu kakan nasa yazo tare da mahaifiyar tasa gidan. Cikin girmamawa ya gaida kakan nasa sannan ya gaida abokinsa. Sun amsa masa da kulawa da tambayarsa aiki tare da tsokanarsa akan ?ara zama tuzuru babu aure. Murmushi kawai yay ya maida hankalinsa a gaida Daddy sannan ya gaida Hajiya Yaya itama. Dai-dai nan Hajiya Basariyya da Ammie suka shigo suma. Gaidasu yayi suma da girmamawa. Ammie ce kawai ta amsa masa da kulawa. Hajiya Basariyya kam sama-sama dan tana cikin haushi ne. Ko su baba sama-sama ta gaishesu kamar an mata dole. Anan ma sai Baban ya sake karantar abubuwa da dama. Bayan an natsa da gaishe-gaishe aminin Baba da suke kira Alhaji Kallah ya buWe taron da addu'a. Daga haka ya kalla Daddy cikin mutuntawa ya kirayi sunansa.
? ? ? ?  Usman! .
? ?  Na'am Baba .
Daddy ya amsa masa da girmamawa dan shima yana Waukarsa matsayin uba ne. Kai duk ma abokan Alhaji Mamman a rayuwa Daddy na basu girma irin na uba ne. Alhaji Kalla ya cigaba da faWin,  Mike faruwa tsakaninka da iyalinka ka turata gida har tsahon kwanaki babu wani bayani .
? ? ??  Baba ni bani na tura ba ..........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



....... Ban gane ba Usman, kamin bayani yanda zan gane da ?yau .
? ? Kai Daddy ya jinjinama Baba Kallah. Kafin ya gyara zamansa da ?yau ya shiga zayyano masa abinda ya sani. Kuma ma duk ita Hajiya Yaya ce ta kirashi a waya ta sanar masa. Daga ?arshe ya dora da faWin,  Gasu nan baba ka tambayesu daga Asia Win har Basariyya akwai wanda na zaunar naima magana akan batun? Na barsu ne har sanda yarinyar zata samu lafiya dan shine mafi muhimmanci. Amma sai ita ta nuna min ban isa ba. Nace taje ta duba yarinyar ita da yara sashenta tace ban isa ba ita kuma Basariyya taje, hakan yasa na dakatar da ita da shigowa wajena.....
? ? ? ?  Dolene to sai naje. Itama Basariyyan ai munafunci da gulma ne ya kaita badan ALLAH ba . Hajiya Yaya ta faWa cikin katse Daddy. Tsawa Babanta ya daka mata shima, dole tai shiru tana kumbura fuska.
??  Usman kamin dai-dai, dan abinda kayi Win shine mazantaka. baba Kalla ya faWa, sai kuma ya juya ga Hajiya Yaya yana mai kiran sunanta.  Sadiyy! Dukkan abinda Usman ya faWa haka akai? .
? ?? Babu musu ta jin jina kanta. Sai kuma ta Wora da faWin,  Baba nifa tsakanina da ALLAH koda aurena zai ?are ne tsakanina da Usman sai dai ya ?are a yau. Dan haka ku zama shaida ban amince Yazeed ya auri ?ar Asiya ba. Idan kuma ba hakaba a shirye nake na fiddashi a cikin ?a?ana na barma Asiya tunda haka naga yake bu?ata. Na gaya masa na masa faWa amma yana maidani ban san abinda nake ba, to tunda haka ne dai ya zaSa ko ni ko yarinyar .
? ?? Hankali tashe Yazeed ke duban mahaifiyar tasa. Zai yi magana Baba Kalla ya dakatar da shi ta hanyar Waga masa hannu. Dole Yazeed yay shiru.
? ? ? ?  Sadiyya miyyasa baki son shi haWin nasu? Yarinyar nada wata illane da musulunci ya hanamu auren irinsu? .
? ??  Illoli da yawa kuwa Baba. Ciwuwwuka sun gama zagaye rayuwarta. Sannan mu har yanzu bamu da tabbacin ma suna da uba tunda mudai bamu taSa ganin dangin uban nasu ba balle mu shaida, har bikin yayunta akai a gidan nan mudai bamuga kowa ba, wama ya sani ko basu da uban ne shiyyasa sam ni jinina bai wani haWu da nata ba dan bana ?aunar yarinyar nan, ba kuma na ?aunar uwarta gata nan . Ta ?are maganar da nuna Ammie babu nauyi ko kara. Kai baba Kalla ya girgiza da faWin,  Ashsha Sadiyya, wannan magana tayi tsauri da yawa. Kiyi ?o?ari ki dinga gyara harshenki yayin magana. Dan haka karna sake jin irin wannan zancen banzar ya fito. Munji baki son wannan haWin, wacece kika fidda masa ke a matsayin matar? .
? ? ?  Baba Nazeefar Sabuwa. Idan har Yazeed yana son yaga farin cikina to ya aurenta dan ita nasa tushenta. Idan ko ba haka ba ya shirya rayuwar auren ?unci da ba?in ciki, sannan duk abinda zata haifa babu ruwana da su kamar yanda shima na ciresa daga cikin ?a?ana.....
? ? Cikin takaicinta da harzu?a Daddy ya ce,  Aiko baki isaba wlhy, Maanal na zaSama yarona matsayin matarsa ko kina so ko baki so, kuma wlhy first and last da zaki sake sheganta yaran nan idan ba hakaba kuwa sai ranki ya Saci fiye da yanda kike zato....
? ? ? ?  Kaima kuwa baka isaba Usman, dan yanda kake jin kai uban Yazeed ne nima nice mahaifiyarsa. Nina Wauki cikinsa na tsawon wata tara, nai na?udarsa na kumayi rainonsa haWe da tarbiyya har yakai girman da wata banza a banza daka kawo gidan ka kake Waukar ta a mutum ta isa ta mallake min shi, kai wlhy duk abinda kake ji ka iya na iya fiye da iyawarka Usman, dan....
? ? ??  Sadiyya!!! .
? Babanta ya katseta a tsawace. Shiru tai amma a ranta tana ?un?uni, dan ta Wau aniyar koma miza'ayi sai dai ayi amma Yazeed bazai auri Wiyar Asiya ba dan ita zuwa yanzu ma ta fara tunanin basu da uban. Ganin ran baba ya kai ?olokuwar Saci hakama Daddy da ita Hajiya Yayan Ammie dake saurarensu kawai ziciyarta na mata ?una cike da girmamawa ta kalla Baba.  Baba dan ALLAH ina neman alfarma .
? ? ??  FaWi ko minene Wiyata in dai ina da shi zan miki .
? ? Wani takaici ne ya lulluSe zuciyar Hajiya Yaya ganin yanda Babanta ke bama Ammie muhimmanci a zaman fiye da ita. Baki ta buWe zatai magana ya harareta. Dole tai shiru ta cigaba da hare-harenta. Ammie bata nuna ta damu ba ta cigaba da faWin,  Baba dan ALLAH ku barta ta aura masa wadda take so. Domin gaskiya ta faWa Maanal bata dako isashiyar lafiya ma. A yanzu haka likitocin ma sunce tana matu?ar bu?atar hutu ta yanda al'amuranta zasu dai-daita. Shi kuma Yazeed za'a cigaba da tauyesa babu aurene saboda hakan. Bayan UBANGIJI ya halatta masa auren mata har uku ne. Idan har Maanal matarsa ce ko zuwa nan gaba sai ayi......
? ? ?  Allah ya kiyaye, har abada bako za'ayi ba idan abinda kike tunani kenan ki ciresa kuwa....
? ? Hajiya Yaya ta katse Ammie a harzu?e. Shima Daddy a harzu?en ya katseta da faWin,  Ashe kuwa zaki mutu bayan anyi, dan Maanal ita na zaSama Yazeed kuma shima itace zaSinsa aure tsakaninsu babu fashi da izinin UBANGIJI ko da Asiya data haifeta bata yardaba kuwa. Baba ku ?yaleta, tunda ita bata san masalaha ba dan ALLAH mu zuba aga ni da ita waye keda ?arfin iko akan Yazeed Win.....
? ? ? ?  A'a Usman duk baza'a kai ga haka ba . Baba Kalla ya faWa. Batare da ya jira cewarsu ba ya cigaba da faWin,  Ku duka ku kwantar da hankalinku kuji. A matsayinku na iyayen Yazeedu duk kuna da iko a kansa, amma fa ku sani shima yanada hakki a kanku. Aure dai ba wasa bane, ba kuma jeka ka dawo bane ba. Dan haka ku masa adalci ku barshi ya zaSi wadda ransa ya kwanta da ita koda a cikin zaSin naku ne. Idan kuma babu a cikinsu itace ma babbar masalaha ya auro daga can gefe shike nan matsala ta kare. Saboda haka kai Yazeedu kana da wadda kake so ne? .
? ? ?? A hankali kuma karo na farko Yazeed ya Wago idanunsa da suka kaWa sukai jajur saboda damuwa. Cikin danne ?uncin daya mamaye masa zuciya ya ce,  Baba idan har auren duka zaSin nasu zai zama masalaha na karSa. Zan auri Maanal Win da Nazeefa....
? ?  Baka isa ba sai dai ka auri Nazeefa ita kaWai.... Hajiya yaya ta katsesa cikin daka tsawa. Babanta ne shima ya katseta a tsawacen.  Sadiyya bana son shashanci fa. Yaro ya kawo mafita kinama mutane rashin hankali, ko kunyar idona ba?yaji bare nauyi. Shin kokin manta mune a gabanki bashi mijin naki kaWai da kika raina ba. Ana binki ta lalama kina wani botsarewa saboda wulakanci. To wlhy ki shiga hankalinki. Idan kuma ba hakaba zan hanashi auren Zazeefa Win naga yaya zakiyi. Shashancin banza kai .
? ? ?? Ha?uri ta fara bashi ranta a matu?ar dagule. Tayi hakanne kawai dan ganin yanda ransa ya Saci, ta kuma san halin mahaifin nata idan yay magana baya canjawa. Gara ta lallaSashi suje a haka ita tasan duk ma hanyar da zatabi dan ganin ta tarwatsa wannan aure.... Shima Daddy ha?urin yaba baban, dan haka ya cigaba da faWin,  Shike nan magana ta ?are zai auresu su dukan. Dan haka sai kuje ku fara shiri dan nan da watanni biyu za'ayi a wuce wajan. Rana Waya za'a Waura auren.
? ? ? ? Wani irin motsawa zuciyar Ammie tayi da ?arfi. Hakama Hajiya Basariyya da tun da aka zauna bata tofa komai ba zuciyarta wani irin raWaWi take mata. Ina bazai yiwu ta bari ai wannan haWin ba, sannan bazata taSa yarda aima Yazeed auren gata shi kaWai ba wlhy, Gara a cigaba da wannan fitinar hakan yafi sakata nishaWi, zai kuma fi bada armashi idan yazam anyi auren Nazeefa da Yazeed ne farko. Ammie zatai magana tai saurin katseta ta hanyar fara yi.  Baba mun gode ALLAH ya saka da alkairi ya kuma sanya albarka a al'amarin. Sai dai nakega maganar Waura auren rana Waya kamar akwai damuwa musamman ga ita Maanal. Tunda likitoci sunce abarta ta Wan huta mizai hana a fara yin na Yazeed da Nazeefa daga baya sai ayi da ita Maanal. Komai ma zaifi tafiya a cikin masalaha ni dai anawa ganin, zuwa lokacin itama Maanal ta murmure dan yarinyar ta fyaWu sosai a wannan karon, wlhy abin tausayi kamar bazata rayuba ma. Sai itama Huznah ta samu miji, Inaga sai a haWa dana Yazeed Win kawai ko yaya kukace .
? ? ? ? A maganar farko Hajiya Yaya wani irin daWi da godema Hajiya Basariyya ta shigayi a zuciyarta. Daga ?arshe kuma sai taji zafi danta fahimci hassada Hajiya Basariyya ke son nunawa. Amma zata bita a hakan dan itama ta ribantu. Itama dai Ammie har ranta taji daWin zancen Hajiya Basariyya, duk da tasan tayi hakanne badan ALLAH ba sai wata manufa tata. Shiko Daddy wani irin ?una zuciyarsa ta shigayi, saboda ya jima da fuskantar wacece matar tasa. Cikin takaici kawai yake mata wani kallo mai kama da harara. A Sangaren Yazeed kuwa wani irin tsanar matar uban tashi ya fara ji a karo na farko a rayuwarsa. Duk da ya jima da fahimtar halinta na munafunci dan ta sha haWashi da Daddy a baya bai taSa maida hankali ko damuwa da lamarinta ba. Amma a yau ji yake kamar ya maketa dan ba?in ciki. Shifa ya amshi auren Nazeefa ne kawai dan ya samu dai Mamma ta ha?ura ya auri Maanal. Amma shine munafukar matar nan zata kawo wannan ?auli da ba'adin. Kasa daurewa yayi cikin sanyin murya ya ce,  Ummi anawa tunanin ai ba komai bane. Idan ta dawo ?ar?ashina zama tafi samun kwanciyar hankalin da su likitocin ke bu?ata. Maanal na bu?atar hutu ne da kulawa. Kuma ina sha ALLAHU duk bazan gaza yin hakan akansu su duka ba .
? ? ? Ganin kamar zancen ya shigi baba yasa Ammie saurin tare numfashinsa.  Hakane Yazeed, amma dan ALLAH nima ina ro?onka da abi shawarar Hajiya. Saboda ya kamata aje neman auren Maanal wajen dangin mahaifinta. Ita kanta kuma sake samun nutsuwar zaisa komai ya tafi mana dai-dai yanda ya kamata. Idan akayi na Nazeefar kamar da wata biyar haka itama sai ayi natan. Kamar yau ne ai ka kwantar da hankalinka kaji Yazeed .
? ?? Ji Yazeed yay kamar ya fashe da ihu. Dan idanunsa har wani Wan tara ?walla sukayi. Baba Kalla ne ya ce,  To da gaskiyarsu kuma ta wani fanin idan muka kalla. Tabbas mai irin wannan ciwo mai haWari ya kamata abi dokar likitocin domin samar mata da nutsuwa. Sannan kamar yanda mahaifiyarta ta faWa yana da ?yau aje neman aurenta wa mahaifinta. Dan haka kayi ha?uri Yazeedu kamar yau ne in sha ALLAHU. Kaima idan akai haka zaifi baka nutsuwa da kwanciyar hankali. Ai rabon baima zoba ballantana ya wuce .
? ? ? Albarka duk suka saka da fatan ALLAH yasa haka shi yafi alkairi. Sai dai a Sangaren Yazeed zuciyarsa a matu?ar ?untace take. Haka shima Daddy sam wannan tsarin bai masa ba. Kawai dai dan anfi ?arfinsa ne. Amma ya ?ullaci Ammie da Hajiya Basariyya. Da haka dai taron ya watse.....

? ?? _________&

? ?? Bayan wucewar su Baba Ammie ta samu Daddy akan zataje gaishe da Nene tai mata godiya da ban gajiya. Amma sai yace bai yarda ba. Abin ya bata mamaki, saboda a fusace yay maganar. Zata ro?esa kuma ya Waga mata hannu da nuna mata ?ofa alamar ta fita. Tsantsar biyyarta garesa yasa bataja zancen ba ta fitan, dan ta fahimci a fusace yake da ita ne, sai dai bata san ainahin laifin nata ba ita kam. Koda ta kira Nene ta sanar mata ya hana, sai tace ta jirata gata nan zuwa ita....

?? ________&

? ? ? Hajiya Basariyya kam dariya ta dinga she?awa. Sai kuma tai kiran aminiyarta ta lambarta mata komai. Dariyar suka haWu sukayi tayi su duka. Sai da sukai mai isarsu cike da zolaya Hajiya Kamila daga can tace,  Aminiyata ke kwalba ce wlhy uwar sharri. Cikin ?an?anin lokaci kinsa dole anbi yanda kike so. Ho tawajena kina wuta fa .
? ? ? ??  To ni Win ta wasa ce aminiya ai idan sun san wata basu san wata ba. Idan har ina raye Asiya bata isa samun abinda ni ban samu ba. Ita kanta Hajiya Sadiyya da take ganin kamar na mata aiki ne ta saurari shirina akanta.
? ? ?  Kai ta wajena mi kike shirya mata ita kuma? .
??  hhhhh karki damu sai mun haWu zaki ji komai da komai. Ke dai yanzu kice da Malam Nagode. Zuwa gobe kuma zan turo miki Huznah ya mata dukkan abinda yace dan ina son shap-shap yaron nan ya kawo kasa tunda har na gumtsa musu zancen kada a fara Waukata ma?aryaciya .
? ??  An gama ai karki wani damu kanki .
??  To shike nan sai tazo.
Daga haka sukai sallama kowa ya yanke wayar. Hajiya Basariyya ta faWa saman gado tana mai jin kanta a sama can ?olokuwa da tabbatar ma da kanta yau sa'a tata ce........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.......Sosai ?annen Yazeed sukai farin cikin dawowar mahaifiyarsu gidan. Gaba Waya sun zagayeta anata cakai-cakai kowa na bata labarin abinda ya faru da bata nan. Itako sai murmushin jin daWi take yi musamman akan abinda suka dinga ma Ammie. Suna a hakan Aunty Sabuwa ta samesu. Tashi Hajiya Yaya tai suka shige ?uryar Waki suka rufe kansu. Dama itace tai kiranta tunWazun bayan wucewar su Babansu. Sai da Aunty Sabuwa tasha fresh milk Win data Wakko daga falo sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login