Showing 45001 words to 48000 words out of 219361 words

Chapter 16 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5153

white rise kin san bazasu ci tuwon nan ba. Tunda akwai stew a fright kema kin huta kenan. Nima na wuce sai na dawo .
? ? ??  To aunty, ALLAH yasa ayi nasara. Amma ke baza'a miki komai ba? .
? ?  No Linda na huttashsheki kinji, bamma san ni sanda zan dawoba. Komai na dawo na samu a gidan zanci bye .
? ?  Okay bye bye .

? ? ? ? ?? Tunda ta fito ya wani zuba mata idanu ko ?yaftawa bayayi kamar yanda ya saba. Bashi kaWai ba kowa na faWa a zuciya ko'a fili Maanal ?ar gayu ce gata kuma ?ya?y?yawa. Ko bada kwalliya ta saka kaya ba zakaga sun mata ?yau. Balle kuma ace tayi kwalliyar ai abin sai wanda ya gani. Gata dai ba fara ba, amma da wahala namiji ya kalleta bai sake mata kallo na biyu ba duk ustazancinsa da kamewa. Badan tafi sauran mata ?yawu ko wani abu ba, a'a itama kamar kowacce mace take, kuma komai nata irin na kowacce mace ne. Sai dai yanayinta na kamewa da Waure fuska kan taka musu birki wajen yimata magana ko fuskantarta kai tsaye. Sam bata da sakewa da mutane, sannan bata da yawan fara'a ko magana sai a inda taso yi ko ga wanda taso yimawa....
? ? ? Sai da ta tsaya a gabansa ta Wan yamutse fuskarta da babu walwala sam. Dan bata son kallo sam, ko yaya ake kallonta takan tsargu taji a jikinta, shi kuma taka kallo Wabi'arsa ce. Yanda take faman yamutse fuskar da sake Waureta ya sakashi sakin murmushi da warware hannunsa daya harWe a ?irjinsa. Sai kuma ya Wan furzar da iska mai nauyi a bakinsa yana sake zuba mata idanun.  Wannan Waure fuskar fa? Ko duk laifin rashin cikar lokacin ne? .
? ? ? ?? Maimakon amsa masa zancen nasa sai kawai ta basar tace masa,  Ina kwana? .
? ? ??  To lafiya ba ?alau ba .
?? Kamar zata sharesa sai kuma ta Wan kallesa. Fuska ya marairaice mata kamar wani Wan yaro. Janye idanun nata tai kawai. Shima sai ya saki murmushi. ?ofar motar ta buWe mata yana faWin,  Bismillah . Komai batace da shi ba ta shiga. Shima ya zagaya nasa Sangare ya shiga. Motar yayma key suka fice a gidan. Sai da sukai Wan nisa a tafiya ya kalleta kaWan ya maida hankalinsa ga titi.  Nace miki ina lafiya amma ba Lau ba, baki tambayeni mike damuna ba? .
? ? ? Hankalinta na'akan novel Winta ta amsa masa da,  Ai banga alamar ciwo a tare da kai ba. Nasan neman maganarka ne .
? ? ?  Oh oh, ni Rafeeq bin Kasheem. Ni har wani neman maganane da ni kuma? .
? ?  Humm .
Kawai tace a ta?aice. Shima sai ya murmusa yana mai jinjina miskilancin yarinyar nan. Bai sake cemata komai ba sai zuwa can a bazata yaji tana ce da shi  Yaya jikin Aunty? .
? ? ?? Har cikin rai yaji daWi, dan haka ya amsa mata fuskarsa ?awace da murmushi.  Jikin Aunty babba Alhamdullah. Duk da dai yau ban le?ata ba sai zuwa anjima. Da ?yar ma na kuSuto kaina a asibiti dan na zo na kaikin nan.
? ?  Ai sai da nace ka barni naje kawai .
??  Bazan iya hakan ba ai. Shi abu mai daraja killacesa ake. Kaffa-kaffa da shi kuma akeyi. Fatana ma na samu na Sarar da waccan gwamnatin data tare min ko'ina. Sai kuma nayi sakaci wasu ?an bani na'iya su shigo neman hanyar min kutse?. Ko baki yarda ba .
? ? ? ?  Kaima kasan mi kake nufi .
? ?  Ki rantse kema baki sani ba? .
? Shiru ta masa. Dan tama gaji da surutun. Yasa ko fahimtar labarin batayi ma. Sun iso katafaren comyanin *_MAWAAD_* daya tsaru da gini na zamani. Gashi babba sosai ta yanda hasashenta bai taSa hasaso mata ba. Yanda aka tsara ?aton harabar wajen da furanni koraye da jajaye harma da wasu kalolin abin ?ayatarwa, ga kwalta lafiyayya shimfiWe. Hatta ababen hawa na ma'aikata an fakasu ne cikin tsari da birgewa. Bawani hauma-hauma ko hayaniya. Sai securitys dake kula da tsarin shiga da fitar kowa a wajen hatta cikin harabar. Dole ne wajen ya birgeka, dan duk iyayin mutum idan yazo *_MAWAAD COMPANY_* sai tsarinsa ya birgeka..........
'?





('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



......... Ya kikaga companyn? . RK ya katse mata tunaninta. ?oyayyar ajiyar zuciya ta saki tare da juyowa ta Wan kallesa. Ganin shima ita Win yake kallo sai ta Wauke kanta kawai. Cikin Wan yamutse fuska ta ce,  Balaifi komansu da tsari gaskiya. Sai dai ina fatan ba ?awar gini bace kawai .
? ? Dariya ya Wan yi a ta?aice. Ya ce,  Maanal bari na baki a buWe, Mawaad Company ko kamfanin Rolex bazasu nuna masa yatsa ba a Sangaren agogo. Basa Waukar ma'aikaci sai wanda yasan abinda yake yi. Sannan babu zancen sai Wan wane ko sanayya, akwai turawa ma'aikata anan tun daga Chinese harma da Europe da sauran ?asashen ba?a?en fata. Komansu da ?a'ida da doka yake tafiya. Kayansu ba kayan yara bane, manyan sarakuna da attajirai ke iya sayen kayansu a kowacce kusurwa ta duniya, tunda kikaga turawan nan da larabawa na tururuwar amfani da agogunan Mawaad ai ba sai na cigaba da cewa komai ba. Barama dai na daina cewa komai, ke da kanki zakizo kina bani labari watarana in sha ALLAHU. Abinda nake so dake dai ki nutsu wajen interview nan. Dan harda boss Win companyn da kansa za ai miki ita, ina nufin CEO na companyn. Duk da dai nasan banda matsala dake in sha ALLAHU. ALLAH ya bada sa'a da nasara idan alkairi ne. Muje na rakaki har ciki. Zan jiraki har ki kammala sai muje ki duba Aunty babba ko? .
? ? ? ?  A'a ka koma wajen aikinka kawai ba damuwa. Idan na gama zan koma da kaina. Tunda bamu san yanda abin zai kasance ba. Duba Aunty kuma basai ka kaini ba zanje da kaina ne .
? ??  Hummm ya faWa fuskarsa Wauke da murmushi. Daga haka suka fito a tare. Idan ka gansu dolene su birgeka matu?a. Dan sun dace da juna. A jere suke tafiya cikin tsari da nutsuwa. Dan shima RK dai-daita tafiyar tasa yay data Maanal duk da kasancewarta mai sanyin tafiya da tsantsar nutsuwar iya taku. Sam bata da hauma-hauma ko garaje a tafiya ita. Sun tsaya a haWaWWiyar ?ofar wajen data kasance ta zallar gilashi, koda yake bama ?ofarba shi kansa ginin akwai gilashi sosai a cikinsa shiyyasa ya zauna da ?yau kaikace ba'a Nigeria kake ba a wata Chaina ce can dan sune mayu. Sai dai kuma a cikin Abuja wannan ba komai bane kasancewar akwai gine-gine na ?awa da ?asaita da sukafi Mawaad Company komai ma. Duk da sanin da securitys Win ?ofar sukaima RK sai da ya saka I'd card Win aikinsa akan wani computer sannan ?ofar ta buWe masa da kanta. Ya gaisa da securitys Win idanunsa akan Maanal datai kicin-kicin da fuska. Juyawa yay ya musu Wan ta?aitaccen bayani a kanta. Cikin gamsuwa suka shiga jinjina masa kai...
? ? ? ? (Eh lallai ashe kallo na daga ciki) cewar Maanal a zuciya. Dan kuwa tabbas Companyn nan ya ginu da iya nasa tsarin da ?awa. Sun fara iske reseption, anan suka tsaya suka saka sunansu sukai signing kamar yanda tsarin Companyn yake ga ba?o ga ma'aikaci, kafin ma'aikatan dake a floor na farko, zamu iya cewa wani department ne anan na sashen Companyn, duk sun du?ufa aiki, yayinda wasu ke faman kai kawo da uzirin gabansu daya shafi aiki. Tunda suka shigo wasu ke kallonsu, wasu na zungurar wanda basu gani ba, yayinda wasu ke ?uskus, wanda ke Wan kusa da su kuma na gaishesu. RK kaWai ke amsawa, Maanal kan Wan jinjina kanta kawai itadai tana mai kallon komai. Daga haka suka isa ga elevator, shi ya danna ta buWe, ya mata nunin ta fara shiga sannan shima ya shiga. Shine ya sake daddana number floor Win da zasuje sannan ya matso kusa da ita yana magana a hankali.  Kin fara ganin yanda tsarin yake ba? .
? ?? Maimakon amsa masa da baki sai ta ce masa,  Uhmm . Kawai, dai-dai nan suka iso inda suke son zuwa. Sai da ta gama buWewa suka fito. Sun samu matashiyar budurwa Wauke da files a hannu zata shiga elevator Win. Tana ganin RK ta saki Wan murmushi da faWin,  A'a ashe shiyyasa yau garin kamar da hadari, ashe babban ba?o ne damu a Mawaad .
? ? Murmushi yay mata da amsa mata da,  Kedai masheranciya ce Labibah. Ykk ya aikin? .
? ??  Babu wani sharri sai gaskiya. Aiki gashi nan muna ciki. Nikuma ina lafiya .
? ??  To Masha ALLAH. Iji dai boss na nan? .
? ?  Humm zaune kuwa. Kasan baya wasa ai sai da dalili ko zai le?a office Win gwamnati. Yanzu naga ya dawo dan ya shigo da safe sai kuma ya fita.
? ?  Okay, to bari mu ?arasa .
?  Babu damuwa. Sis.. barka tunda shi ya kasa gabatar min dake .
?? Karan farko Maanal data Wauke kai daga garesu ta Wan juyo ta kalleta. Hannu ta bata kawai alamar suyi musabaha batare da tace komai ba. Sai shine ya ce,  Labibah bazaki taSa canjawa ba. Da kinyi ha?uri ai zanzo da ita har office Winki ne idan na gama da boss .
? ?  Ato shike nan babu damuwa kuje. Nima zanje office Win CMO ne .
?  Okay tom ba damuwa sai mun fito .
? Daga haka ta saki hannun Maanal ta shige elevator Win su kuma suka wuce. Office Win Assistant Winsa shine farko kafin na boss dake ciki. Ya tarbesu da girmamawa alamar akwai sanayya tsakaninsa da RK Win sosai. Dan RK Win yata tsokanarsa kafin yace masa bari ya sanarma boss Win zuwansu. Ita dai Maanal hankalinta ma nakan Wan bin Office Win da kallo. Komai tsaf kuma ?al babu wani tarkace ko hayaniya. Baifi mintuna huWu ba ya fito yana sanarma RK oga yace ya shiga shi kaWai. Murmushi kawai RK yay da Wan girgiza kansa. Kafin ya matsa inda Maanal take zaune dan shi? dama yana daga tsaye ne.
? ?  Kinga ina zuwa. Minti biyar kawai .
?? Kanta ta jinjina masa batare da nuna damuwar da yay tsoro ko Sacin rai daga fuskarta ba. Daga haka ya wuce ita kuma ta ciro novel Winta daga bag ta cigaba da karatunta. Shima Assistant Win barin Office Win yay da alama akwai inda zaije. Kusan mintina huWu sai gashi ya dawo. Mazauninsa ya koma ya zauna bayan ya ajiyema Maanal ruwa da lemo. Baice mata komai ba itama batama kulashi ba balle kallon abinda ta ajiye. Tana nan a zaune fin mintuna goma sannan RK ya fito. Zama yay a kusa da ita yana bata ha?urin daWewarsa. Cikin nuna rashin damuwa ta ce,  Ba komai . Ta maita hankalinta ga book Winta. Shima dai wayarsa aka kira, dan haka ya mi?e ya fita aka sake barinta ita da Assistant. Suna nan a haka wani Wan abu dake desk Winsa yay ?ara, mi?ewa taga yayi ya nufi hanyar officer Win ogan kamar yanda suka faWa. Bai wani jima ba ya dawo, cikin mutuntawa yace mata ta taso suje. Littafinta ta saka a bag ta mi?e batare da tace dashi komai ba. Ta wani elevator ba wanda suka shigo ita da RK ba suka shiga da Assistant Win, cikin sakanni ya saukesu inda suka nufa, koda suka fito nan ma sai taga offices ne a wajen. Sun shiga wani waje da alama ta nuna conference room ne, sai dai bai ?arasa da ita can ciki ba ya nuna mata wajen zaman daga nan ta inda aka shirya kamar masau?in ba?i. Tana zama wata ta kawo kofin coffee ta ajiye mata da drink. Atare suka bar wajen ita da Assistant Win sai ita kaWai kenan. Babu abinda ta taSa ta sake ciro novel Winta ta cigaba da karatu......

? ? ? Fin tsahon mintuna talatin tana a wajen babu wanda ya sake zuwa, har ranta ya Wan fara sosuwa sai ga wasu mutane uku sunzo sun gittata sun shiga conference room Win, tsakanin inda suka bin da inda take akwai ?ar tazara, shiyyasa bata wani shaida kowa ba. Bayan shigewarsu fin mintuna biyar wasu biyu suka sake wucewa, kasancewar bata Wago ba a yanzu sai da suka gama shigewa taji motsin rufe ?ofa. ?an mintuna kaWan Assistant ya zo wajenta yace ta shiga. Kanta kawai ta jinjina masa tare da maida???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? book Winta a bag ta mi?e. A ranta tana mamakin wannan abu kamar wula?anci, ana tattalin Waukar ma'aikaci da alama su nan yanga sukeyi. Da wannan tunanin ta tura glass door Win a hankali ta shiga da sallamar da bata tunanin zasuma iya jinta saboda yanda ta yi ta ciki-ciki, dan wani irin bugawa ziciyarta ke mata da sauri-sauri da batasan dalili ba, amma haka ta danne tana ?arama zuciyar tata ?arfi. Sai dai kuma da alama sun ji sallamar tata Win, dan wasu a cikinsu sun amsa. Taji hakan ne a bayyane dan ba kallonsu take ba su duka. Sai da Waya a cikinsu ya furta,  Bismillah zaki iya zama . Sannan ta Wan Wago ta kallesu tana mai jinjina kanta zuciyar tata dai na cigaba da bugu.
? ? ? Mutane ukun dake fuskantar inda zata zauna kawai ta iya ma kallo cikin sakan biyu. Wanda ke zaune kuma a kujerar dake gefen inda take bata ko kallesu ba. Sai kujerar dake tabbatar da oga kan zauna yayin meeting shima bata wani dubesa ba. Shima kuma kansa a du?ufe yake yana duba wani magazine kamar ma bai san da zaman kowa ba a wajen. Kujera Waya taja ta zauna zuciyarta na mamakin ai mutane biyar kawai taga sun shigo, ya akai taga kusan takwas anan?, rashin mai bata amsa ya sata shiga gaidasu. Amsa mata duk sukayi, sai dai bata jin shi wancan ya amsa Win. Shiru kamar na mintuna biyu kafin Waya a cikinsu ya fara mata tambaya. Babu ko War a tare da ita ta amsa masa. Kansa ya jinjina sosai dukansu suna mamakin ta. Wanda ke tsakkiyar sa shima ya sake jeho mata tasa tambayar. Nan ma ta sake amsawa babu ko wani War. Dukansu kam sai da suka sake dubanta wannan karon saboda jarumtarta da kaifin basira da suke kallo a bayyane, sai dai abinda basu sani ba dannewa kawai takeyi, dan tana cikin wani hali da ita kanta ta gagara bashi fassara. Gashi a masu mata interview ba wai ba?a?enmu bane balle ma ace hausawa. Hausawa biyu ne ma kawai a cikinsu sai CEO Win da har yanzu bataga fuskarsa ba. Amma dai hannunsa dake sa?ale da wani shegen Designer agogo da zoben dake neman harmutsa tunaninta na azurfa ya nuna bakin fata ne duk da kallon fisha tai masa kawai.
?? Na ukunne da baice komai ba tun Wazun a yanzu cikin turancinsa mai fita da harshen Chinese ya furta  Woow, You are amazing young lady . Sai kuma ya shiga tafa mata. Suma sauran tafa matan suka farayi suna mai kallon boss Win nasu da har yanzu bai tanka ba baima maida hankalinsa a kansu ba yanata duba magazine Winsa hankali kwance. Ganin dai bashi da niyyar kulasu suka ha?ura suka daina. Sun bata takarda da kayan aiki tai zanen agogo a take anan, zanen da yay mugun basu mamaki da ?aryatar dasu. Daga haka File suka tura mata da mata bayanin zata cike tai singing a take anan. Bata musa ba taja file Win gabanta. Ta Wan dudduba abinda ke cikinsa kafin ta shiga gudanar da dukkan abinda suka bu?ata zuciyarta na mata wani irin sanyi ?alau dan kuwa dai sun tabbatar mata da Waukarta aiki ne. Acan ?asan ranta kuwa tana mamakin nasu tsarin. Daga interview a take a wajen kuma babu batun kaje ka jira sai a tabbatar maka da an Waukeka aiki. Haka dai ta gama cike komai tana zancen zucinta ta basu. Bayan sun dudduba suka mi?ama ogan nasu da sai a yanzu ya ajiye magazine Win ya fara duba file Win.
? ?? A karo na farko oga kwata-kwata da yay kamar bashi nan a wajen ya Wago kansa bayan kammala duba komai na file Win, cikin wani irin dakewar murya ya jeho mata tasa tambayar data tilastata kallonsa. A yanzu ba bugun zuciya kawai taji ba, zuciyar tatace gaba Waya zata iya cewa ta tarwatse a dalilin kallon ido cikin ido da sukaima juna. Suma, Waukewar numfashi, ko gushewar hankali ko tsatstsagewar zuciya batasan yanda zata kira yanayin data tsinta kanta a wannan lokacin ba ma.........
'?

? ? _Tofa jama'a mi kuma ke shirin faruwa anan?. CEO na Mawaad Company da Maanal? Kumuje zuwa wasan na ainahi ma yanzun ne zai fara a duka Sangarorin=?? in sha ALLAHU =? ?=?L?_.



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
=?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Fin mintuna biyu sunama juna kallon tsakkiyar idanu babu ko ?yaftawa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login