Showing 24001 words to 27000 words out of 219361 words

Chapter 9 - AJIYA A DUHU COMPLETE HAUSA NOVEL

13 Jul 2025

5204

kuma na kawosu asibiti baiyi tunanin cigaba da ganinsa ba amma sai yaga ya tsaya tsayin daka komai anayi da shi, yayi tunanin kawai tausayi da taimakone sai da aka dawo Abujar nan ya Wan fara zargi a ransa sai kuma dai yay saurin kaudawa tunda bashi da tabbas musamman ganin RK Win matsayin likita shima. Ashe kuwa hakanne.
? ? ?? A ranar su Amrah suka koma Kaduna harda Hajiya Basariyya data wuce bisa tirsasawar Daddy dan kuwa badan taso ba, taso ace sai taga kwal uwar daka. Ta zata da Daddyn zasu tafi sai yace mata shi yana nan har sai yaga yanda hali yayi akan jikin Maanal Win. Hakan ya masifar ?ona mata rai, dan ta kalla abunne a sigar rainin hankali irin na maza kawai. A ganinta Daddyn nason holewa da Ammie ne a wannan ?ayataccen gida shine ya fake da ciwon agola. Ita Ammie tsaf ta fahimci manufar Hajiya Basariyya Win, amma sai ta basar kawai tama dinga ?arfafa Daddy Win akan yaje suma suna da hakki a kansa, tunda dai Maanal Win tana samun dukkan kulawa anan Win gasu kuma ga Yazeed shi yaje ya huta gashi ya dawo daga tafiya. Sam Daddy ?in saurararta yayi, daga ?arshe ma ya fara fushi da ita dole tai shiru ta zuba masa ido kawai su Hajiya Basariyyan suka wuce...
? ? ? A Sangaren Yazeed kuwa ya fara janye jikinsa daga RK. Tun RK Win bai fara fahimta ba har ya fahimta. Dan sai wani isa ma Yazeed ke nuna masa akan Maanal Win yanzu da gadara. Mamaki hakan ya bama RK, dan shi a zatonsa Yazeed da Maanal uwa Waya uba suke ko uba Waya dan yana Wan tantamar Ammie ta isa haihuwar kamar Yazeed Win. Bai daiyi magana ba yabar abin a ransa dan ganin iya gudun ruwan Yazeed Win. Ana cikin wannan dambarwa a tsakaninsu Hajiya Majdiya yayarsa tazo duba Maanal ita da yaranta tun daga Zaria. Dan shine ya kirata yake sanar mata, aiko baiwar ALLAH sai gata tazo. Ammie tayi mamakin hakan kasancewar batai waya da Hajiya Majdiya Win ba akan hakan. Sai Hajiya Majdiyan ke sanar mata,  Sirikinki ne ya kirani yake sanar min ai.
? ? Murmushi Ammie tai da faWin,  Haba nayi mamaki fa, sai kuma hankalina bai kawo nan Win ba. Ai babu abinda zamuce da Rafeeq sai fatan alkairi. ALLAH yay masa albarka .
? ? ? ?  Amin ya rabbi. Yaya jikin nata yanzu? Dan naga hankalinsa a tashe yake matu?a yau har cewa yay na nema masa masu saukar Alkur'ani yana son ai mata .
? ? Ajiyar zuciya Ammie ta sauke. Zuciyarta na sake jin nutsuwa da RK Win.  ALLAH sarki, ALLAH ya saka masa da alkairi. To Alhamdullahi zamu ce. Sai dai har yanzu bata san wanda ke kanta ba. Amma dai suna tabbatar mana bugun zuciyarta na dai-daita zuwa yanzu. Kowane lokaci kuma zata iya farfaWowa cikin hayyacinta.
? ? ??  ALLAH ya bata lafiya, yasa ya zama kaffara. Abin tausayi yarinya ?arama haka da wannan irin babban ciwo mai haWarin gaske, ALLAH ka bamu ikon cinye jarabawoyinmu. Shiyyasa gata nan sanyi-sanyi ko kuzarin kirki bata da shi. Ban taSa sanin tana da wannan lalurarba ai da tuni na haWaku da Rafeeq Win dan aikinsa ne. Yanzu haka reshen wannan asibitin suka buWe acan garin jos shine yaje can da kansa yake ri?e da asibitin kusan shekara Waya kenan, anan ne ma ALLAH ya haWasa da ita .
? ? ? ? Murmushi Ammie tayi tare da jera addu'a ma RK Win. Ganin yanda Ammie ta Wauki zancen da muhimmanci Hajiya Majdiya ta cigaba dama Wan uwanta campaign wajen Ammie. Yinin gaba Waya suna a tare sai bayan Magrib RK ya Waukesu ya maida can gidan babbar yayarsu dake nan Abujan zasu kwana anan dan sai gobe idan ALLAH ya kaimu zasu koma Zaria. Sosai Ammie taji daWin kasancewa da Hajiya Majdiya a wannan rana. Dan zaman ya sake tasirantar da abinda take ji a zuciyarta game da RK da Maanal idan har ALLAH ya tashi kafaWunta. Bata Soyema Nene da su Shahidah ba akan ala?ar Dr Rafeeq Win da Maanal. Suma sai abin yay musu daWi matu?a, dan suna ganin idan har ALLAH ya baiwa Maanal lafiya wannan itace hanya mafi sau?i da maganar Yazeed zata janye cikin sau?i batare da sun Sata ran Daddy ba kamar yanda duk suke gudu. Dan gwara dai a ha?ura da batun Yazeed Win nan haka nan tunda dama ita wadda ake dan ita bawai tana sonsa bane. Abu na biyu sudai a haka yanayin Dr RK ya musu hundred percent, dan mutum ne mai sau?in kai ga girmama na gaba da shi, ga yanda yake Wawainiya dasu a asibitin nan cike da mutuntawa ma abin a soshi ne. Shi kansa Daddyn sun fahimci RK Win ya shiga ransa. Sai dai babbar matsalar sun san ga Yazeed za'a sameta kam. Dan kowa yasan Yazeed na matu?ar son Maanal wannan a bayyane yake. Sannan shi kansa mutumin kirki ne, dan yana da nagartattun halaye masu yawan gaske daya gada ga Daddy, tako ina Yazeed ya cancanci zama mijin Maanal kodan halaccinsa garesu, dan hatta Daddy ya sansu ne a dalilin Yazeed. Sannan kodan Daddy a bama Yazeed auren Maanal, mahaifiyarsa ce kawai matsalar gaskiya, dan Hajiya Yaya sam ba kanwar lasa bace. Bata da kirki ko mis?ala zarratin, kanta kawai ta sani, kuma tabbas zata iya aikata komai akan wannan auren kamar yanda take shan faWa idan har akayisa. ALLAH dai ya bama Maanal Win lafiya, zasu cigaba da tayata addu'ar zaSin alkairi dan duk MAZAJE biyun nan sun matu?ar cancanta da aurenta...

? ? ? & A mota Hajiya Majdiya ke bama RK labarin hirarrakinsu da Ammie, babu abinda yake sai murmushi da ?ara jin ?aunar ?ar uwar tasa. Sai da ta gama bashi labari tsaf sannan ya jeho mata tambayar abinda ke cimasa zuciya..
? ?  Humm Aunty Alhamdullah na samu karSuwa wajen Ammie da ?an uwan Maanal, sai dai ba duka ba .
? ?  Kamar ya ba duka ba miye matsalar to? .
? ? ? ?  Yazeed Aunty, Yazeed shine matsalar kuma na fahimci yana da ?arfin faWa aji akan ?an uwan nasa. Da farko dai ni da shi normal gaskiya. Amma kwana biyun nan ban san miyyasa ba ko ya fahimci ala?ata da Maanal Win sai naga yana jajja baya dani, sannan yana min gadara da al'amarin Maanal Win. Dan ma baida yanda zaiyi ne kasancewata Waya daga cikin likitocinta shiyyasa. Har abin ya fara bani mamaki dan kamar wani mai kishi da ni. Sai dai nasan ba hakan bane tunda mizai sakashi yin kishi akan wadda suke Uba Waya ne ko uwa Waya ma ban sani ba . Ya ?are maganar cikin damuwa sosai.
? ? ? ? Fuskar Hajiya Majdiya cike da damuwa itama ta furta,  To kodai Yazeed ma son Maanal yake? .
? ?  What?!!! ..
? RK ya faWa a Wan razane yana taka birki da sauri.........
'?


>?#?Sai ka Sarar daku malam Rafeequ



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Abubuwan da nake saidawa
Atamfofi
Laces
Shadda
Materials
Takalma
Jakunkuna
Mayafai
Trolley
Sarka da dan kunne
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

______________

........ Kamar ya sonta Aunty? Wace magana kike haka? Ba mahaifinsu Waya ba? .
? ? ?  Ba mahaifinsu Waya ba Rafeeq. Dan Alhaji Usman bashi ne ya haifi Maanal ba ita da yan uwanta biyu mata. ?annen Maanal maza biyu da kake gani Waleed da Hameed sune ?a?an dake tsakaninsa da Hajiya Asiya. Kaga ko zata iya kasancewa Yazeed son Maanal yake yi shiyyasa. Kuma kamar yanda ka faWa ya fahimci kana sonta ne a yanzu shiyyasa ya canja maka. Amma ka bari zan bincika komai in sha ALLAHU .
? ? ?? Wata irin zufa ce ta gauraye illahirin jikin RK. Idanunsa har sun kaWa na damuwa. Yana ganin ya fara bin hanyar nasara ashe akwai sabuwar ?ura a tafiyar, dan tabbas indai har Yazeed son Maanal yake da wahala shi ya samu. Ammie dai bazata?i Wan mijinta ba, haka shima Alhaji Usman Win bazai ?i Wansa ba, ita kanta Maanal Win bashi da tabbacin bata son Yazeed Win ma a.....
? ? ??  Kaga ka kwantar da hankalinka fa, in sha ALLAHU komai zai kasance cikin sau?i. Ba nace zaka iya samun Maanal bane cikin sau?i, ban kuma ce?bazaka iya samunta ba tunda komai na ALLAH ne. Dan haWin Yazeed da Maanal zai yi matu?ar wahala saboda nasan wacece mahaifiyar Yazeed. Hajiya Sadiyya da wahala ta amince da wannan haWin musamman yanda nasan tayi bala'in tsanar Hajiya Asiya. Dan haka kada ka karaya da izinin ALLAH nasara tamu ce, kai dai kawai ka cigaba da neman soyayyar yarinyar shine babban makami a hannunka bayan goyon bayan Hajiya Asiya a yanzu .
? ?? Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke. Sai kuma ya zari handkhachief ya goge zufar goshinsa.? Hakane kam Aunty, ina jin tsorone kawai kar ya kasance itama Maanal Win tana sonshi, wannan kam kinga bazan iya jayayya da kowa ba tunda itace mai zaman auren.
? ? ? ??  Eh tabbas kam, amma nidai ban taSa jin akwai wata ala?ar soyayya a tsakaninsu Win ba gaskiya. Tunda da akwai na faWa maka mahaifiyar Yazeed sai a hankali ce, da sam bazata bari a zauna lafiya ba. Amma yanzu ma inda wata shawara, ka samu lokaci ka shigo Zaria wajen Abbansu Najma. Ka masa bayani a matsayin kana son ya maka iso wajen Alhaji Usman Win akan maganar mana, ni kuma kafin kazo zan sake bincikawar kamar yanda nayi maka al?awari .
? ? ?? Ajiyar zuciya mai haWe da ?ayataccen murmushi RK ya saki, sai kuma ya kama hannun ?ar uwar tasa ta sumbata yana faWin,  ALLAH ya saki a aljanna Aunty na mai share kuka na .
? ? Dariya tayi tana mai kai masa Wan rankwashi a kai, hakan ne ya sakashi shima yin dariyar sannan ya tada motar suka cigaba da tafiya......

? ? ?? ('('('('('('('

?? Alhamdullah wannan zuri'a suna cikin farin cikin farfaWowar Maanal a yau, duk da ba'a barsu sun ganta ba har zuwa yanzu saboda likita dake tare da ita hakan bai hana bayyanar murmushi a fuskokinsu ba. Sai da su Dr Ranjet suka gama mata dukkan abinda ya dace kafin su ka bu?aci Nene dake goge mata jiki kullum ta shiga ta goge matan. Shahidah da Amal kuma sukai shirin komawa gida haWo mata abincin da Doctor yace zata iya ci. Bayan kammalawar Nene Daddy da Ammie ne suka fara shiga. Tana kwance fayau da ita saboda ramar da tayi na ciwo. Gaba Waya na'urorin da aka sanya mata a kwanakin da suka gabata an janyesu, sai igiyar daketa jikin hancinta kawai. Jin ?amshin turaren Daddy kusa da ita sosai ya sakata buWe idanunta da suka Wan kumburo, daga cikinsu sun Wan yi ja sun kuma ?ara girma. Daga shi har Ammie dake tsaye ta zubama idanun, sai kuma a hankali ta saki murmushi mai sanyi tare da mi?a musu hannunta. Ammie dake murmushi tana hawaye ce ta kama hannun tana kaiwa zaune bakin gadon kusa da ita. Yayin da shi kuma Daddy ya Wan du?o ya shafa kanta yana murmushi shima, kafin yakai zaune a kujerar gaban gadon.
? ? ? ?  Sannu kinji Daughter. ALLAH ya baki lafiya yasa kaffara ne .
? ? Kanta ta Wan jinjina tana sakin murmushi, sai kuma ta motsa lips Winta a hankali ta furta,  Amin Daddy nagode .
? ? Murmushi ya sake mata, tausayin yarinyar da ?aunarta na sake gauraye zuciyarsa. Maanal ta maida kallonta ga Ammie dake sharar hawaye. Nan ma a hankali ta ce,  Ammie ki daina kuka na samu lafiya fa . Kai Ammie ta shiga jinjina mata tana share hawayen da sakin ?ar dariya.  Na daina Maanal kinji, ALLAH ya ?ara miki lafiya da nisan kwana. ALLAH yasa kaffara ne, ALLAH ya rabaki da wannan ciwo gaba Waya .
? ? ??  Amin Ammie nagode. Ina su Didi fa? .
? ??  Sunje gida yimiki abinci yanzu zakiga sun dawo. Ko kina son cin wani abune a kirasu su yi miki? .
? ? ?an shiru tayi alamar tunani, sai kuma ta kalla Daddy dake ta kallonsu yana murmushi, itama Wan murmushin ta masa sannan ta sake maida dubanta ga Ammien.  Ammie sumin faten dankali, sai kunun gyaWa
? ??  To shike nan bari na kirasu karsu taho .
?? Kai Maanal ta jinjina mata, yayinda Ammie ke ?o?arin kiran su Amal. Dai-dai nan Yazeed ya shigo Wakin da sallama Waleed ri?e da hannunsa, sai Hameed biye da su. Daddy ne ya amsa masa. Yayinda ita kuma ta zuba musu raunannun idanunta. Da sauri Hameed da Waleed sukayo inda take cike da farin cikin ganin idanunta a buWe. Hannunta duk suka kama suka ri?e suna kaiwa dur?ushe daga ?asa ta yanda fuskokinsu zasu daidaita da tata.
? ? ?  Alhamdullahi Didi ta samu lafiya . Cewar Hameed yana sake ?an?ame hannunta. Shima Waleed cike da Woki ya furta,  ALLAH mun gode maka yau muna cikin farin ciki Daddy Didi ta buWe ido .
? ?? ?aramar dariya Daddy yayi da faWin,  Alhamdullahi shima. Maanal cikin magana a hankali tace,  ?an turai kamarku daban . Dariya duk suka ?yal?yale da shi. Itama saita maida kallonta ga Yazeed dake tsaye kawai yana kallonsu fuskarsa ?awace da murmushin farin ciki. Kallon da take masa ya sashi ?arasa ?arasowa gaban gadon sosai. Sai kawai ta lumshe nata idanun a hankali ta kuma sake buWewa duk a lokaci guda.
? ? ? ? ?  Alhamdullahi. Sannu Maanal ALLAH ya ?ara lafiya yasa kaffarane kinji .
? ? ?? Murmushi ta sakar masa a karo na farko, murya can ?asa ta ce,  Amin Yaya nagode .
? ? Amsa mata yay cike da farin ciki, jiyake tamkar ya rungumeta a jikinsa sai dai babu damar hakan. Balle ma ga Ammie a wajen ga Daddy. Suna a hakan dai kuma sai ga RK. Tunda ya shigo idanunsa akan Maanal Win ne shima, itama dai shi Win take kallo da Wunbin mamaki. Yayinda zuciyarta ke raya mata (shi wannan duk inda naje sai ya bini ne shin?) Rashin mai bata amsa yasata janye idanunta a zahiri daga kansa. Shima sai dai janye nasan yayi tare da ?arasowa ya gaida Daddy da Ammie cike da girmamawa. Maanal ta sake shan mamakin ganin yanda duka amsa masa da kulawa da alamar sanayya sosai kuma. Dubansa ya maida a kanta yana mai Wan kashe mata ido, hakanne ya sakata yimasa ?aramar harara. Murmushi ya saki mai faWi da ?o?arin Waukar file Winta dake a drower Win gefen gadon yana faWin,  Gawa ta?i rami yaya jikin? .
? ?? Dariya Daddy da su Waleed sukayi, yayinda Ammie tai Wan murmushi kawai. Yazeed kam fuska ya sake tamkewa kamar bai san minene dariya ba. Yayinda Maanal ta Wan tsuke fuska itama tana hararar RK Win yanzu ma. Yi yay kamar bai ganta ba ya mi?ama Yazeed hannu cike da sha?iyanci yana faWin,  Babban Yaya barka ?anwa ta mi?e. ALLAH ya ?ara lafiya yasa kaffara ne ya kiyaye gaba .
? ?? Rasa abinyi Yazeed yayi, sai mamakin RK Win ke sake mamaye masa zuciya. Wani gefe kuma na tunanin RK fa bawai yasan ainahin ala?arsa da Maanal bane, dan kuwa kallon yayanta uba Waya yake masa kenan. Daurewa yay ya Wan sake fuska ganin Daddy na kallonsu ya bashi hannun shima suka gaisa yana amsawa da,  Amin doctor muna godiya, kuma kunyi ?o?ari ai sai fatan alkairi a gareku .
? ? ??  Doctor! .
?? Manaal ta faWa a hankali cikin suSutar baki idonta akan RK. Kafin ma RK yay wani yun?urin bata amsa Waleed yabata amsar da  Eh mana Aunty shine likitanki tare da Dr Ranjet. Kuma yana da kirki kullum sai yaje damu yawo ya saya mana abubuwa, yana kuma cemana mu dinga miki addu'a a dallarmu ALLAH ya baki lafiya ko warke gaba Waya ki daina wannan ciwon  .
? ?? Sake dai kallon RK Win Maanal tayi kawai, zuciyarta na wani irin motsawa a ?irjinta da sauri-sauri kamar ma ciwon nason dawowa sabone komi. Ganin kallon da Ammie ke mata ta sata lumshe idanu kawai tai shiru dan ita kam bata kuma san abin faWaba bayan hakan. ?oyayyen murmushi kawai RK yayi yana cigaba da dudduba abinda ya kamata, sai kuma ya fara mata tambayoyi a hankali. Dole ta buWe idanunta a kansa dan yanda yake magana can ?asa-?asa tsigar jikinta har tashi take. Kasa amsa masa ko Waya tayi da baki, sai jinjina masa kai kawai da girgizawa. Wani irin kishi ne ya turni?e Yazeed, dan shi mutum ne mai kishi sosai. Rai a Sace ya Wan du?o shima gareta murya can ?asan ma?oshi ya furta,  Kina son cin wani abu Miss? .
? ?? Idanunta ta Wan maida garesa,  Yaya su Didi na zuwa da abinci ai . Ta faWa a hankali dan muryan baya fita sosai. Cikin jinjina mata kansa ya ce,  Na sani, ko Wan fruit haka ba?ya so? Ko wani abu bayan abincin? .
? ??  Zanci apple to, amma green .
??  An gama Baby . Ya faWa cikin raWa ta yanda ita kaWai taji sai RK dake kusa da su sosai. Saurin kauda kanta tayi, sai kuma ta kalla sashen da Ammie da Daddy suke. Ganin hankalinsu na kan su Waleed yasa ta sauke ajiyar zuciya. RK ta Wan kalla, sai taga shima yay wani kicin-kicin da fuska yanata rubutu a file Win ta. Tana ?o?arin janyewa ya Wago

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login