Showing 60001 words to 63000 words out of 72723 words

Chapter 21 - AKWAI IRINSU COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Jan 2025

6071

riƙe da ledar da alama ta nuna magunguna ne buɗe motar yayi ta sanya maganin a kujerar baya ta zagaya ta shiga yaja suka tafi.
Sunyi nisa sosai ya sake parking ya fita bai daɗe ba ya dawo ya ajiye kayan hannunsa ya sake yiwa motar key suka ɗauki hanya ya ɗago yace “Ina mukayi gidanmu ko gidan Daddy" “Gidan Daddy" batare data ɗago ba ta bashi amsa a gajarce shima bai kuma ce mata ƙala ba ya juya akalar motar zuwa gidan Daddy sukayi parking daddy dake tsaye a sama yana kallonsu suka fito suka shiga ya sauko yana cewa “Aa ya haka Deeny ince tun ɗazu mun gama magana daga asibiti gidanka zaku wucce ko da matsala ne?" Da sauri tace “Eh Daddy akwai...." Saurin tare numfashinta yayi yace “Aa Daddy babu wata matsala kawai dai tace nan zan kawota ne" daƙuwa Daddy yayi mata yace “Ungo nan Ummana ya zakiyi haka indai kun tabbatar babu matsala nikam ku tafi gidanku zanfi samun nutsuwa Deeny Rafi'ah matarka ce tariga ta sauka daga sashi na tun daga lokacin da sadakinka ya shiga acct ɗinta shaidu kuma suka tabbatar da ɗauruwar wannan aure me ɗumbin tarihi wanda aka fara nemansa aka gama a cikin kwana guda ina fatan Ubangiji yasa ƙarshen kukan Ummana ne yazo ayita haƙuri Deeny zama da yaro sai ankai zuciya nesa"




Shafa kwantacciyar sumarsa yayi yace “shikenan Daddy dama banason takura mata ne nafiso ta yarda ta bini da kanta" matsawa kusa da ita yayi ya kama hannunta yace “Ummana zakibi mijinki ko?" A ranta ba son bin nasa takeyi ba amma bazata iya watsawa Daddy ƙasa a ido ba dole ta ɗaga kai yayi murmushi yace “To aje ayi biyayyar kuma ayi hƙr Wlh Rafi'ah zanyi shaidar mijinki fiye dake dana haifa bashida matsala yaron nan ki riƙe Deeny zaki yaba"
Nasiha sosai yayi mata zuciyarta ta karye kuka sosai takeyi tana ayyanawa wai yau itane zata tafi gidan wani ba Abdulƙadir ɗinta data sadaukarwa komai ba bata gane ashe ƙaryar ƙiyayya takewa Abdulƙadir ba saida Daddy yasata a mota Deeny ya rufe yaja motar suka ɗauki hanyar arear da gidansa yake daidai lokacin ta ƙarawa sautin kukanta ƙarfi shikenan ta faru ta ƙare anyiwa mai dami ɗaya sata ya tabbata fitar rabo ce tasa Abdulƙadir yanke musu wannan mummunan hukuncin shikenan ta rabu dashi ta rabu da ƴaƴanta ta rabu da ahlinsu mutanen kirki?.....



_*Oum Hairan*_
[11/17, 7:25 AM] OUM HAIRAN: _*AKWAI IRINSU30....*_



_*Oum Hairan*_



*Alhamdulillahi 💃💃💃💃Meta force yayi anshamu a online business da na cuta da yaudara, Amma meta force yazo yawarkar damu,Meta Force Yafi kowanne crypto project a ynz , inhar kanada qashin arziki zo kusan menene Meta Force kuyi register zakuyita godemin tsawon ryw😃 in kana da rabo acikin wannan tafiya zaka iya zama millionaire ckn kankanin lkc, Alhamdulillahi da zuwan Meta Force alkhairin Allah 💃💃inhar Zaka jajirce 7200 kacal zai iya kaika 1m acikin wata daya kacal👌meyafi wannan, duk Mai Neman Karin bayani ya nemeni_akan wnn number 08141390323*



_Paid book via acct 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank proof of pay 09013718241_




Kuka takeyi da ita kanta bazata iya tantance wanne iri bane tasani Deeny baya cikin nau'in mutanen da zakace kanajin tsanarsu saidai ita fah bataji tasoshi ba kuma batayi wani maraba da shigowarsa rayuwarta ba amma ya zatayi dashi dole ta tara hannunta ta karɓeshi matsayin zaɓin mahaifinta kuma kaddararta dole tayi masa kallon alkhairin rayuwarta domin tanada yaƙinin zaɓin zai zame mata na alkhairi.
Wata ajiyar zuciya ta sauke me ƙarfi kasantuwar bakon al'amari da taji ta a ciki ta fara buɗe idanunta a hankali ta saukeshi saman yalwataccen ƙirjinsa da yayi mata gurbin kwanciya a Shi yanda yake yawo da hannunsa a bayanta Saida taji jijiyoyin da suke kai saƙo brain ɗinta na neman yin spark tayi ƙarfin halin janyewa a jikinsa tana kallon yanda ya Lumshe ido ya ɗora kansa saman sitiyari ya buɗe bakinsa yace “Bamu fara rayuwa ba Ƙurrah karki hora kunnena da zuciyata da sauraron sautin kukanki inaso ya zama a lokuta datattu zanke ji ko ganinsa lokacin da zai zamana indai na gansa zan shiga ɗimuwa da tashin hankali Ƙurrah don Allah ki daina kuka haka kina sani tuhumar kaina ko nayiwa rayuwarki kutse ne ko kuma ban cancanta da matsayin dana taka bane..."




Girgiza masa kai tayi ya buɗe mata motar yace “Nan nake rayuwa Ƙurrah duk da ina yawan zuwa Niger nafi zama a ƙasarku da Canada saboda harkokina da kasuwanci na sunfi ƙarfi a can" riƙo hannunta yayi suka shiga cikin parlourn ta saki wani ɓoyayyen numfashi da alamun shi ɗin yanada tsafta komai nasa a tsare yake.
Yana janta da hira har suka haura sama anan ne ya shammaceta ya sunkuceta tayi dariya tana zillewa yayi sama da ita ya azata a wani katafaren gado na babansun ya bita ya kwanta a samanta ya ɗora kyakkyawan lips ɗinsa saman kuncinta ya sauke mata wani sahihin sihirtaccen kiss me tada taumin manyan mata tare da sanya harshensa yana lasar gurin ta saki wata siririyar ajiyar zuciya batason su cika kusantar juna batada juriya akan lamarin namiji.
Bata fahimci meye yake shirin aikatawa ba saida taji hannunsa saman ƙirjinta tayi saurin riƙeshi tare da mirginawa ta mike ta nufi ƙofar toilet ta shiga ta watsa ruwa ta fito ɗaure da, Rafi'ah tun a baya ba me kunyar fidda Jikinta bace bare yanzun. Shiko yana kwance yayi matashin kai da hannunsa yaji fitowarta ya tashi ya nufi bathroom ɗin shima ya watsa ruwan ya fito sallar magrib sukayi yajasu sukayi nafila raka'a biyu ya kama kanta yayi mata addu'o'i yana rokon Allah alkhairin dake tattare da ita koda yaso suci abinci kin ci tayi tace ta ƙoshi dole yayi mata taci kaɗan sannan suka kwanta a wajen kwanciyar ne sukaso su samu matsala yanason shigewa Jikinta ita kuma taƙi.




Ganin yanda yaketa shafa bayanta zuwa ƙasan mararta ne yasata jan zuciya tace “Deeny!" Yanda ta kira sunansa ne yasashi nutsuwa ya dakata da abinda yakeyi saukar muryar nata na sake kara masa ƙarfin yanayin da yake ciki can ya kuma tsinkayo muryarta tace “Deeny Dakai mukaje asibiti kuma kai suka sanarwa matsala ta inasha magani duk da cewa ban tsammaci aure a wannan lokacin ba saidai dama nasan bazan daɗe ba zanyishi shiyasa na fara aiki da wasu magunguna don Allah kayi alfarma gareni ka barni zuwa lokacin da zan samu lafiyar....."
Kallon da yake yi mata ne yasata ɗan shiga yanayin tsoro kaɗan ta kasa ƙarasa maganar tayi ƙasa da kanta “Kamar kwana nawa?" Batayi tsammanin zai bata wannan damar ba duba da yanayin da tagani a ƙwayar idanunsa hakan yayi mata daɗi tayi ƙas da murya sosai tace “Maganin watanni uku aka ɗorani akai yanzu sati shida kenan dana fara using dasu"
Six weeks Ƙurrah?" Tashi tayi zaune tana ƙoƙarin sanya idanunta cikin nasa amma yaƙi bata dama saboda Lumshe nasa da yayi yana shafa mararsa da wata Murya me narkar da ruhi yace “Shikenan ga wasu can ma zakici gaba da amfani dasu gabaɗaya amma fa ni badon kaina na yarda da wannan tsarin ba kawai dai na fahimci kamar kinason samun wani ilimi ne a kaina kafin ki sallama min kanki...."





“Wlh ba haka bane Deeny na gama ilimi akanka tun daga lokacin da ka zama zaɓin mahaifina" janyota yayi jikinsa ya kama fatar kunnenta yana siɗa na tsayin lokaci tayi luf a jikinsa ɗumin jikinsa yana ratsa Jikinta yace “Ban damu ba Ƙurrah wlh a takure da addu'a da azumi na kawo shekara shidan nan shaiɗan bai huda zuciyata ba ni ki barni zanci a haka kinji"
Rintsa idanunta tayi cikin muguwar faɗuwar gaba tace “Aa Deeny..." Harshensa taji yana tsotsar dokin wuyanta ta Lumshe idanunta wasu hawaye masu ɗumi suka ziraro mata tanajin yanda yake yawo da harshensa kan wuyanta zuwa bayan kunnenta, wani salo yaketa zuwar mata dashi me cike da nutsuwa da tsayawa a rai duk yanda takeson bijire masa ta kasa Deeny ya laƙanci mace fiye da yanda ta kalleshi a farko tanaji tana gani ya rabata da duk wani abu na'in sutura na Jikinta hatta Barimar dake kunnenta Saida ya cire mata da yazo zare mata zoben hannunta ne ta riƙe hannunsa tana girgiza masa kai ya Lumshe idanunsa ya buɗe tare da juya zoben a yatsansa ya zareshi ya ajiye shi guri daban yaci gaba da aika mata da saƙonninsa da suka mantar da ita komai tanajin yanayin tasa baiwar Saida ya kamata a hannu sannan ya rage musu hasken ɗakin yayi addu'ar kusantar iyali ya shigeta ta riƙeshi da sauri ta saki ƙara da gaske taji kamar zai haɗeta saboda kaurin dick ɗinsa da tsayinta.





Saida ya huta sosai bayan ya shiga fadar tata sannan ya ɗora da sha'aninsa yau Rafi'ah take tantance tabbas akwai maza akwai muna maza akwai ku tashi ga mazan sunzo tasani a cikin maza samun namiji me iya sarrafa mace kamar Abdulƙadir aiki ne a baya haka take dauka ashe shima da ubansa yau tashiga hannun mazajen na gaske baiyi wani dogon zango ba saidai duk wata taswirar nutsuwarta ya kwance da nasa salon koda taji yayi release Saida ta sauke ajiyar zuciya domin idan yaci gaba da cinta daɗin da takeji zaisa ta fara yi masa ihu kuma yayi wuri da yawa ta fara zubar da kanta ya gano lagonta.
Bayan lafawar abubuwa ne ya maƙaleta a jikinsa yana shafa bayanta yana yabawa da samun mace kamarta tabbas Allah na sonsa da arziki daya bashi mace kamar Rafi'ah shikam yayiwa Allah godiya kuma dole yayiwa Abdulƙadir godiya da jinjina daya samu ikon sakar masa matarsa ya aure abarsa.
Shassheƙarta ne ya dawo dashi hayyaci yayi saurin ɗagota yace “Ƙurrah!" Saurin kai hannu tayi tana share hawayenta ya kunna hasken tayi saurin jan duvet ta rufe Jikinta ya zubawa fuskarta idanu yace “Kukan me kikeyi?"




Sunkuyar da kanta tayi tana kai hannu zata ɗauki zobenta ya rigata ɗauka ya damƙe a hannunsa annurin fuskarsa gabaɗaya ya ɗauke yaja iska yakai cikinsa ya furzar ya miƙe ya nufi bathroom duk sai taji zuciyarta ta ƙuntata amma yazatayi ne ita, a baya tanajin kamar ta cireshi a rayuwarta saidai daga jiya zuwa yau ji take yi kamar shine rayuwar tata ta ina zata fara ne Deeny mijinta zaɓin ubangiji kuma zaɓin mahaifinta....
Haɗa kanta tayi da gwiwarta tana kukanta data kasa rarrashin zuciyarta fitowa yayi ɗaure da towel yana tsane jikinsa ganin yanda ta ƙudundune a cikin hijjab tanata jan zuciya yasashi duk yaji ya muzanta boxes ɗinsa ya sanya kawai ya sanya wata riga buɗaɗɗiya don ta tsane masa ruwan dake jikin gashin jikinsa ya haura gadon ya sanya hannu ya ɗago fuskarta ya fara share mata hawayen sun jima a haka kafin ya buɗe bakinsa yace “Kiyi haƙuri Ƙurrah Ubangijin da ya rabaki da Mijinki yafi kowa sanin dalilin da yasa ya aikata hakan nasan kinason mijinki ko bakiyi haka ba kuma da sanin hakan naji nima inasonki Rafi'ah Da gaske ni shaida ne wlh tallahi billahillazi la'ilaha illahuwa Air Marshal Abdulƙadir Ibrahim Barzah yana sonki so me tsanani saidai a cikin hakan bazai hana Allah ya kwaceki daga garesa ya bawa waninsa ba"




Iska ya shaƙa kana yaci gaba da cewa “Ki daina raba ɗaya biyu kuma ki godewa Allah da uban ƴaƴanki ba mutuwa yayi ba...." Da sauri ta ɗago tace “Mutuwa Deeny meye zai kasheshi?...." Murmushi yayi yace “Rabo Ƙurrah ya kike tsammani ace bai sakarmin ke ba nifa banji haushinsa ba duk da cewa a farko nayi baƙin ciki da naji labarin irin sadaukarwar da kikayi masa ya butulce Miki Rafi'ah Na samu labarin komai na rayuwar aurenku kamar ina gurin ta bakin babban Aminin Abdulƙadir wato Abdallah bai ɓoyemin komai ba har ya ƙaramin da Indai mace nakeso ta kirki me sadaukar da duk wani farin ciki don mijinta to karna barki har ya ƙaramin da shi kansa badon tsoron tashin hankalin da zasu fuskanta shida amininsa ba da tsaf zai nemi aurenki, kuma da ƙarfafa gwiwarsa da kuma taimakonsa na samu ganin Daddy da farko Daddy bai amince min ba don yaji nace masa nasan Abdulƙadir sani na sosai har Saida Abdallah ya shiga maganar sannan Daddy ya ɗan nunamin naje nayi addu'a.
Nasha wahala daga karshe Shine na samu Mai martaba Mahaifina na sanar dashi abinda ke faruwa Rafi'ah inada magana amma inada zurfin ciki Mai martaba ne ya fahimci banada walwala shine ya fara tuntuɓata daga ƙarshe na labarta masa komai wlh ƙarya bata cikin tsarina amma ban faɗawa Mai martaba Rayuwar da kikeyi ba a bincikensa ne ya gano hakan kuma bai dakatar dani ba yama ƙarfafa gwiwa ta tare da sanar dani Alh Abdulkarim Jamal Shuwa mutuminsa ne sosai zaiyi masa magana. Daga shigarsa maganar gashi har anyi an gama to ya zanyi ne Ƙurrah inasonki kinason wanina a haka zamu rayu kenan?"




_*Oum Hairan*_
[11/17, 7:25 AM] OUM HAIRAN: _*AKWAI IRINSU31....*_



_*Oum Hairan*_



*Alhamdulillahi 💃💃💃💃Meta force yayi anshamu a online business da na cuta da yaudara, Amma meta force yazo yawarkar damu,Meta Force Yafi kowanne crypto project a ynz , inhar kanada qashin arziki zo kusan menene Meta Force kuyi register zakuyita godemin tsawon ryw😃 in kana da rabo acikin wannan tafiya zaka iya zama millionaire ckn kankanin lkc, Alhamdulillahi da zuwan Meta Force alkhairin Allah 💃💃inhar Zaka jajirce 7200 kacal zai iya kaika 1m acikin wata daya kacal👌meyafi wannan, duk Mai Neman Karin bayani ya nemeni_akan wnn number 08141390323*



_Paid book via acct 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank proof of pay 09013718241_




Miƙewa yayi yana gyara musu makwancin ya kamata ta miƙe suka shiga bathroom kallonsa tayi tace “Ni la fita zanyi wankana Ni ɗaya" bai ja mata ba don ya lura itan hukuma ce sai rarrashi hakan ya bashi damar ƙarasa gyara gadon ya feshe ɗakin da Room fresher ya kunna Room hitter wajen ya ɗauki wani yanayi me daɗi tana fitowa taji yanayin ya birgeta yanda ta ganshi yayi sujjada sai taji ya bala'in bata sha'awa ta duba agogo biyu da rabi na dare riga ta sanya daidai lokacin da yayi sallama ya taso yana kashe musu hasken ya jata suka kwanta yana shafa sumarta zuwa bayanta yana hura mata iska a kunnenta da haka bacci ya ɗauketa yanajin numfashinta ya sauya ya zare jikinsa a hankali shi ba ma'abocin shagala da bacci da dare bane haka yaci gaba da ibadarsa har aka fara kiraye²n asuba ta tashi ta ganshi zaune da alƙur'ani me tsarki a hannunsa ta shiga bathroom tayo alwala tayi raka'atainul fajri ta zauna.





Tana zikirorinta har lokacin sallah ya ida yajasu sallah sukayi bata iya zaman azkar ba a gurguje tayita ta kwanta saboda wani irin bacci me nauyi da taji tanaji a ƙasan ta zame ta kwanta ya gyara mata kwanciya a jikinsa yaci gaba da azkar ɗinsa, lokacin daya kammala baccinta yayi nisa ɗagata yayi ya azata bisa gado ya gyara mata kwanciya shima ya kwanta bacci me daɗin gaske yayi tafiyar ruwa dasu.
Kiran wayarsa ne ya farkar dashi ya mika hannu ya ɗauki wayar number Amminsa ya gani yaji kamar karya ɗaga saidai bashida kwarin gwiwar aikata hakan shine kawai dalilin da yasa ya danna accept yace “Assalamu alaikum Ammy kin tashi lfy...."
Katse shi tayi da cewa “Aure kayi Deeny saidai ni banda isar da zaka sanar dani wa zaka aura saidai naji a media yanzu Deeny kana ganin kayiwa kanka zaɓi na kwarai kenan Ka zaɓawa ƴaƴayanka International Karuwa matsayin uwa..." “Ammy Please Falyaƙul khairan auliyasmut don Allah karki aibatamin mata inasonta kema ki sota matata tanada nagartar da yawancin mata suka rasa...." “Dakata sallamamme sauna tunda ranka yanaso ai dama bazaka gano aibun hakan ba yanzu yaushe zaka dawo?" “Sati uku ya rage na gama abinda nazo yi amma yanzu bazan dawo ba sai nan da 2 months saboda Ƙurrah tanashan magani" “maganin me?" Ta faɗa da sauri, sai yanzu ya fahimci katoɓarar da yayi yayi saurin gyarawa da cewa “Sorry Ammy tanada matsalar ciwon ciki ne so amma an ɗorata akan magani" murmushi tayi badon ta yarda ba sai don bata cika son yawan jan magana dashi ba.





Shafa bayanta yaci gaba dayi yana hura mata iska a saman kanta taja ajiyar zuciya tace “Meyesa baka sanarwa Ammy aurenmu ba?" Gyara musu kwanciya yayi sandar girmansa tana miƙewa ya sake matseta yace “Rigimar Ammy ce kawai nima sai bayan an daura auren na samu labari" yana maganar yana kama kunnenta yana lasa ta saki ajiyar zuciya tare da miƙewa ya kamota suka kalli juna ya kashe mata ido yace “Please Ƙurrah yanayin yana bukatar fire"
Lumshe idanunta tayi tana watsa gashinta baya ya cafkota cak yaja musu bargo.





Ta ƙanƙame jikinta itakam asalin gajiya ce take damunta shi kuma ta fahimci so yake ya fitineta shine kawai yasa ta bashi haɗin kai nutsuwa sosai ya sama musu tare sukayi wanka ya fita ya haɗo musu take away sukayi breakfast suna tsaka da break ɗinne wayarta ta fara ring suka ɗaga kai a tare Air Marshal abinda ta gani kenan takai dubanta ga Deeny shima ita yake kallo ya ɗauki wayar ya kara mata a kunnenta taƙi magana ya kara a nasa yayi sallama shiru ce ta ratsa na tsayin lokaci can yaji an sauke ajiyar zuciya an kashe wayar ya kalleta yana miƙewa yace “Idan ya kiraki ki daga ku gaisa kun riga kun haɗu bazan hanaki waya da uban ƴaƴanki ba saidai ki kula da haƙƙin aure Ƙurrah"




Binsa tayi da kallo zuciyarta cike da tunanin shi wanne irin mutum ne? Kiran ne ya shigo ta ɗauka jikinta ya mutu murus karawa tayi a kunnenta tare da yin sallama ya sauke ajiyar zuciya yace “Happy married life Rafi'ah ina tayaki murnar samun miji kamar Deeny tabbas shi ɗin daban yake kin tsinci dami a kala zakiji daɗin rayuwa dashi bashi da damuwa don Allah ki kula dashi ta yanda ko rabuwa kukayi Allah bazai jarabceki dalilin cutar dashi ba...."
“Abnoor ina Hisham da Ablah?" Abinda ta tambaya kenan yaja numfashi yace “Hisham yana America Ablah kuma tana gidan Salmah" “Gidan Salmah kuma Abdulkadir amma meye zai hana ka bani su?" Murmushi yayi yace “Aa Bazan iya ba duk da nasan zasu samu duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login