Showing 24001 words to 27000 words out of 72723 words

Chapter 9 - AKWAI IRINSU COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Jan 2025

6058

Dada me aikinsu shiyasa batada ƙuyar aiki Indai ɓangaren sarrafa abinci ne.
Cikin lokaci kaɗan ta gama tuwon shinkafarta da miyar kuɓewa Saida ta fita ta samu wani soja zaune bakin kofar parlourn ta yana ganinta ya miƙe yana sara mata kamar zai mata meye haka yake girmamata tayi murmushi tace “suna fa" cikin ladabi yace “Abdulkarim" zaro ido tayi tace “Dakyau kuma na aiki babana?" Murmushi yayi yace “Girmanki ne uwar ɗaki na me ake buƙata?" Takarda ta miƙa masa da kuɗi ita kanta batasan kayan nawa za'a siyo mata ba amma tabada kuɗi ya kusa dubu ashirin ya ɗauki mashin ya fita bai kuwa jima ba sai gashi ya dawo ya kwankwasa kofar ta buɗe ta karɓa ya miƙo mata canjin tayi masa murmushi tace “Babana ya siyawa ƙanne na sweet" da sauri yace “Uwar ɗakina canjin da yawa siyayyar gabadaya ta dubu bakwai ce kudin da kika bayar kuma 23k" kallonsa tayi tace “Haka nace babana" sara mata yayi yana godiya ta shige ciki ta haɗa miyarta ta dauko kankanarta ta gyara da abarba ta tace a mixed ta haɗa just ta jere a dinning ta gyara gidan ta kunna masa turaren wuta ta faɗa wanka ta fito ta shirya cikin wasu riga da wando ta daure gashinta ta tubke jelar ta nanneɗeta kamar donut ta shafe kowacce kusurwa da turare ta ɗauki wayarta kenan taji an murɗa ƙofar ta ɗago da sauri ganin Abdulƙadir yasata rausayar da kai ta aje wayar ta nufeshi ta kama kuncinsa tayi masa pack tace “You are welcome my life" tana maganar da murya me ɗaukar hankali.





Hannu yasa ya shigar da ita jikinsa yace “Welcome Baby I hope baki takura da zaman kaɗaici ba" girgiza masa kai tayi tana janyewa ta fara rage masa kayansa Saida ta zare masa komai ya rage daga shi sai singlet da boxes taja hannunsa suka shiga bayi tace “Nasan zakaso watsa ruwa sannan...." Kashe mata ido yayi yace “sannan ke...." Noƙe kafaɗa tayi tace “Nothing abinci sai muyi sallah sai muje shop saimu dawo muyi bacci" zaro ido yayi yace “Taɓ sannan na mutu ma kenan da gaske Noor inada feeling daƙyar na iya riƙe kaina fa zuwa lokacin tashi na shima don nasan in na dawo bazan koma office bane" Lumshe idonta tayi gabanta ya tsananta faɗuwa wannan wahalar shi kuma ita yakeso zata ta daure ta rinƙa jurewa ko don farin cikinsa.
Da kanta yau ta cire kunya ta wanke mijinta tas sannan suka fito duk ta zuba masa kasala suna fitowa ya riƙota jikinsa dole kan bata son nuna masa a'a yasa ta sakar masa jiki suka mori juna sosai cikin mamaki bayan kammaluwar komai ta shafa kansa tace “Abnoor!" Buɗe idanunsa yayi a kanta tayi dariya tana rufe idanunta tace “ji nayi yau bansha wahala sosai ba" dariya maganar ta bashi sosai ya kama kunnenta ya ɗan ciza yace “A hankali ma zaki daina jin komai sai daɗi"




Wanka suka kumayi suka shirya tana shafa masa wuyansa tasa bakinta ta ɗan cijeshi ya saki ƴar Siriyar ƙara ta fice da gudu tana masa dariya ya biyota suka rinƙa zagaye parlourn tayi wuf ta fice harabar gidan ya kuwa bita tayi baya tana dariya suka rinƙa zagaye gidan ganin taki bari ya kamata yasashi durƙushewa ya saki yar ƙara yace “Ashhh Noor ƙafata wani abu ya cijeni" da sauri ta juya ta nufosa cikin kiɗima ta zube a gabansa ta kama ƙafar daya riƙe tana dubawa tana gogewa da hannunta ta ɗago kanta kawai sai yaga tana hawaye tace “kayi hƙr wlh bansan akwai abinda zai cijeka ba na shiga uku AbNoor muje Hospital kar ko Scorpion ce...."
Dariyar da taga yasa ne yasata sakin ƙafar ta zauna a gurin tana shure² ya dagata cak yace “yarinya nafiki wayo ai" ciki suka koma ya sauketa a dinning yace yawwa naci abincin farko saura na biyu me kika girka mana?" Buɗewa ya farayi yana jinjina kai ya ɗago yace “Wow! Ƴar aljanna ko kinsan ina office nake tunanin inda zamu muci tuwo yau shi nakeso ke har Gana Hajja na faɗawa yau tuwo nakeso ko na shinkafa kona semo ashe kinanan kema kinajin hakan a ranki"





Murmushi tayi ta wanke hannunta ta zuba ta sauka ƙasa ta zauna ta tanƙwashe ƙafarta tace “Baacin tuwo a sama kuma nice zan baka nagaji da kullum saidai ka rinƙa ciyar dani to yau nice da ladan" murmushi yayi ya buɗe mata baki ta rinƙa bashi abincin tayi mamakin yanda yaci tuwon sosai tanata yi masa shirmen surutanta shi kansa da yaga ya cinye tuwon har malmala biyu da rabi Saida yayi mamaki yace “Kai! Noor amma bani kaɗai naci tuwon nan ba ko?" Murmushi tayi tace “saima ka ƙara" dariya yayi yace “haba Baby kya barni haka kinyimin wayo bakisan soja baya ƙoshi ba" turo baki tayi tace “Nidai mijina sai ya ƙoshi a waje yake soja a wajena Sadiyayye ne" kalmar ta bashi dariya sosai wato tsabar taga makwancinsa shine na Sadiyayye"
Cire mata hannu yayi ya fara bata daƙyar ta cinye rabin ya ɗauko wani zai buɗe tace “Allah ka buɗe saidai ka cinye" fasawa yayi yace “ok naci ɗumame da safe" kallo suka zauna sunayi tana mishi tausa akayi Isha sukayi yace “dauko hijjab ɗinki muje gidan Abdallah" tsalle tayi ta rungumeshi tace “Dama inason ganin matarsa ta kirani sau biyu da jiya tace zasuzo kuma tace tayi baƙi daga Kano Amma yau zasuzo...." Suna maganar aka fara taɓa Ring bell ta parlourn ya janyeta yace “kuma kinyi ta fitarki kinsan Ni yanda nake zakizo ki manna min wannan spark boobs ɗin naki su kwance min lissafi"



*Oum Hairan*
[10/16, 11:58 AM] OUM HAIRAN: *AKWAI IRINSU....*
_(Emotional Eroctic romance and bad destiny)_



_*Oum Hairan*_
_Paid book nrml 300 VIP 600 special 1k Email post 2k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence 09013718241_

_*13*_
Buɗe ƙofar yayi Abdullahi ya gani sukayi wa juna murmushi yace “Shikenan mun huta dama nasan idan nace mun fasa sai munyi rigima" Nasiba ce ta shigo tana ƙarewa parlourn kallo tace “Wow! Masha Allah General Abdul Gidannan yayi kyau sosai dama saida karenka kakanga na wani nikam gidannan inajin haɗuwarsa amma bantaɓa hasaso hakan ba" juyawa tayi gurin Rafi'ah dake saka hijjab tace “Amarya baki laifi munzo muyi muku faɗan girma ne" ƙasa Rafi'ah tayi da kanta tana wasa da yatsunta Abdulƙadir ya kalleta yace “Ke kam kin kai mara kunya nan kunyarsu kikeji ko? To Abdullah kunyarka takeji" dariya sosai Abdullah yayi yace “Yo ba dole taji kunyata ba na gama aikina kullum nikenan bani Port Harcourt bani Maiduguri bani Kano tafiya kamar falke an samu buri ya cika an manta ma dani ai dole Rafi'ah taji kunyata ko ban gajiya fa batayimin ba bayan nine ma da gajiyar duk wani tiritiri na auren nan naku"
Murmushi Abdulƙadir yayi yana kallonta yace “Wai haka?" Noƙe kafaɗa tayi yace “Ok dama nasan bazai zama haka ba kawai ya faɗi son zuciyarsa ne ko?" Girgiza kai tayi sukayi dariya Abdullahi yace “Wato ba eh ba ba a'a ba kaji yaren manya" gaisawa sukayi ta kawo musu kayan taɓawa Abdullahi yace “To gadai Abdulƙadir ga Rafi'ah wannan soyayya taku daga Allah take duk ba soyayyar ba babbar hanyar da zaku share yanzu itace turbar haƙuri domin duk wani so kafin aure ne in aka riga akayi aure sai an cuɗanya shi da haƙuri shine zaaci moriyarsa yanda ya kamata"





Nasiha sosai yayi musu goma ta wucce sukayi musu sallama suka tafi ya juyo ya kalleta yace “saime?" Lumshe ido tayi tace “Sleeping" girgiza kai yayi yace “aa tunda kin daina jin zafi sai ayitayi ko?" Saurin Girgiza kai tayi yayi dariya yace “kuma kinga sai naci kaɗan" sulalewa tayi ta shige ɗakinta tayi wanka tana shiryawa ya shigo ya riƙo weast ɗinta ya kwantar da ita a ƙirjinsa ya kama boobs ɗinta yana shafawa daga ginshiƙinsu zuwa nipples ɗin ta kwantar dakai sosai zatayi magana ya haɗe bakinsu dole tayi shiru shirin da bata ƙarasa ba kenan suka kwanta.
Rayuwar tasu abar so abar sha'awa ga kowa yanda suke kula da juna kamar babu wata matsala da zata shigo rayuwarsu sun rayu a haka tsayin watanni uku ne kowa birgeshi sukeyi matsala ta fara shigowa ne daga lokacin da yanayinta ya fara sauyawa daga yanayin lafiya zuwa yawan zazzaɓi ciwon kai kasala a farko yayi ta ita ya bata kulawa sosai har dai ya lallaɓata sukaje asibiti aka dubata gwajin farko aka gano shigar ciki gareta sati biyar





Tunda Nasiba matar Abdullah ta sanar dashi ciki keda Rafi'ah ya kafeta da ido itama kallonsa takeyi da mamakin yanda idanunta yake nuna mata ya ɗauki maganar ba ita ba hatta Nasiba saida abin ya tsumata ta kalleshi sosai tace “General Abdulƙadir kamar baka yi farin ciki da wannan kyakkyawan albishir nawa ba?" Iska ya hurar daga bakinsa yace “Ok muje ko?" Duk sai yanayin ya zame mata baƙo tayi tunanin yanda yake yawan ce mata Idan ta haifa masa baby za'ayi kaza idan babynsa yazo duniya kaza zata ga faifayayyen farin ciki a kan fuskarsa maimakon hakan sai taga sauyin mode nandanan.
Suna zuwa gida ya kashe motar ya fita saɓanin kullum da yakan buɗe mata koma ya riƙe hannunta su fito yau ko arzikin kallo ma bata samu ba duk jikinta sai yayi sanyi ta fito ta rufa masa baya suka shiga ciki ya shiga dakinsa itama dake dama zazzaɓin nata ne yayi zafi yau ya takura sukaje asibitin ɗakinta ta shige ta cire hijjab ɗinta ta kwanta zuciyarta fal saƙe² to meye ya hanashi farin ciki da wannan kyauta da Ubangiji yayi musu wadda kudinsu mulkinsu ko ikonsu bai isa ya basu ba to meye nufinsa? Ko kuma irin nasa farin cikin ne a haka?




Ji tayi bazata iya jurewa ba ta tashi tsam ta fita ta nufi ɗakinsa ta murɗa ƙofar ta tura tare da shiga, mamaki ne me haɗe da fargaba suka cikata ta ganinsa zaune ya haɗe kai da gwiwa ta isa gareshi ta rusuna ta dafa gwiwarsa ya ɗago idanunsa da suka kaɗa sukayi jawur ya zubasu a kanta.
Kawar da nata tayi ta buɗe baki tace “Abnoor nayi maka wani laifi ne?" Girgiza mata kai yayi ta sauke wata gwauruwar ajiyar zuciya tace “To meye ya sanya mode ɗinka canzawa nandanan haka a daidai lokacin da yafi cancanta da mu nuna farin cikinmu?" Ajiyar zuciya yayi ya riƙo hannunta ya ɗagota ya ɗorata a cinyarsa ya shafa cikinta sannan ya buɗe bakinsa yace “ya akayi kikayi ciki da wuri haka Noor?" Da mugun mamaki ta ɗago idanunsu ya haɗu zatayi magana ya rigata da cewa “Ban tsara haihuwa da wuri haka ba Noor shekara uku haka zuwa biyar ya kamata mu samu kafin mu fara tunanin samun haihuwa sai gashi ke kawai kinzo kin samu ciki ko wata biyar baki cika ba haba Noor shekaruna basu kai na fara tara yara ba kamata yayi in samu irin 43 zuwa 45 kafin na fara haihuwa shine dalilin da yasa kikaga na canza yanayi kawai ina tunanin ta yanda zamu zubar da cikin ne...."





Miƙewa tayi da sauri tana ja baya tace “Zubar da ciki AbNoor kamar munyi shege?" Shima tashi yayi ya tako gabanta yace “Wani shegen akanyi farin ciki dashi domin an shiryawa samunsa dama fine Rafi'ah iya haka ma naji daɗi domin na tabbatar da lafiyar ƙwayayen halitta ta amma cikin nan za'a zubar dashi zamu samu wani a gaba"
Girgiza masa kai tayi tace “Aa Noor bazan iya zubar da cikina ba cikin da nake kallonsa matsayin wani sauƙi kuma rangwame sannan mafita ga rayuwata AbNoor inason cikina ka barni na haifeshi in yaso saimu tafi hutun inma shekara goma ne a gaba sai muyi"
Mari ya ɗauketa dashi daya sanyata zubewa a wajen cikin fusatar da bata taɓa sanin yana da itaba yace “Haka nace banason cikin nan kuma dole a zubar dashi" Girgiza masa kai tayi tace “Aa AbNoor inason cikina kuma bazan zubar ba saidai ka kasheni tayi maganar tana miƙewa zata fice ya riƙota tare da janyota jikinsa yanajin gunjin kukan da takeyi har cikin ransa ya tsani ganinta tana kuka mugun sanya masa kasala kukanta yakeyi to amma ita meye yasa bazata fahimceshi ba yaushe ma sukayi aure da zasu fara tunanin haihuwa baya da shi har yanzu ma bai gama jin a ransa zai iya haɗa zuri'arsa da ita ba tabbas yasan Rafi'ah batada matsala nagartacciyar mace ce da kowa zaiso ta kasance uwa ga ƴaƴansa kazalika mahaifinta Alh Abdulkarim Jamal shuwa shima quality's na mutum idan suna yawa to nasa sunyi to amma uwarta fah? Yasan dai ɗabi'a naso take musamman wacce aka tsotseta a nono"




Cikin kasalar harshe yace “Noor meye yasa abu ƙarami zaisa ki fara canzamin lissafi akanki dama akwai wani abu da zan nema a wajenki wanda bazaki iya yimin ba Ni banason kisha wahala ki bari ki ƙara kwari ƙugunki ya ƙara girma sai kiyi cikin nifa ba haihuwa ce banaso ba dagani har ke shekarun haihuwarmu basu yi ba a yanda na tsarasu ki bari ki daina yimin musu"
Janyewa tayi daga jikinsa ta kama hanya zata fita ya kira sunanta ta tsaya yace “Ina magana kina tafiya?" Cikin sanyin jiki tace “Ni kaina bansan akwai ranar da zatazo na bijirewa ra'ayinka ba AbNoor kayi haƙuri babu biyayya ga abokin halitta wajen saɓawa Ubangiji yanzu idan na yarda ka zubar min da cikin nan kuma ya kasance shi kaɗai ne ƙwaina dana ɗauko shikenan na nakasa? Nikam kayimin wannan sadaukarwar kaima ka barni na haifi abuna son da nake maka ne yasa nakeson jininka ya haɗu da nawa"
Cikin ɗaga murya yace “Notting Rafi'ah nifa dakene banason haɗa zuria...." Wannan kalma tayi mugun dukan dodon kunnen Rafi'ah batasan sanda ta juyo ba ta zubansa idanu jikinta na rawa tace “Ni AbNoor?" Babu kunya ya matso yace “Hakane Gara na buɗe miki aikin nan ki fahimci inda na dosa gaskiya zanji ciwo ƴaƴana su taso su rinƙa kiran Mommy da kakarsu shiyasa kawai banason haɗa zuria dake"




Tsabar baƙin ciki kasa motsawa tayi daga inda take tsaye kawai ji tayi juwa tana ɗibanta da wani ne ya tareta ya sanar da ita wannan mummunan furuci daga bakin Abdulƙadir ya fito zahiri bazata yarda ba bayan rashin yardar kuma komai ma zai iya faruwa tsakaninsu fita tayi da sauri daga ɗakin ta koma nata ta kulle ta zube a ƙasan tiles ta saki wani kuka me tsumama zuciya karo na farko tun bayan aurensu data fara jin nadamar wannan aure tun baaje ko ina ba Abdulƙadir ya fara goranta mata Nasabarta kaico da Mommynta da irin wannan mugun tambarin data barwa rayuwarta.
Sanyin da taji yana shiga gaɓoɓinta ne yasata tashi ta haura gadon ta kwanta tayita juyi zazzaɓinta na ƙara ƙarfi hawaye ya kasa tsayawa a idanunta tun tana tunanin Abdulƙadir zai shigo dakin harta haƙura baccin wahala ya ɗauke ta shikuma ficewa yayi daga gidan ya nufi wani gurin hutawa duk zuciyarsa babu daɗi shi bisa ɗabi'ata yana mugun jin haushi meyi masa musu amma ita Rafi'ah yau ta fara saboda ya bata fuska ta raina shi harshi take cewa bazatayi ba kai tsaye"




Ciwon wannan kalma yana taɓa zuciyarsa yayi ƙwafa tafi nawa kafin ya kira Abdullahi yazo ya sameshi da mamaki yake kallonsa yace “kayimin kiran gaggawa kuma kayi shiru" ɗagowa yayi idanunsa sun kaɗa sunyi ja yace “Banason cikin nan Abdullah zubar dashi zanyi" Abdullah daya ɗauki kofin ruwa zaikai bakinsa baisan sanda ya sakeshi ba yana masa kallon mahaukaci yace “Meye yake damunka ne Abdulƙadir zubar da ciki kuma akan me?" Share gumin da goshinsa yayi yayi yace “Tun kafin na auri Rafi'ah zuciyata take tunani game da yaran da zata haifamin Abdullah nikam zanji takaici ƴaƴana su taso suga wannan shaiɗaniyar matar ce ta haifi uwarsa gsky a'a gara muyi rayuwarmu babu ƴaƴa"
Murmushi Abdullahi yayi yace “To ita ta yarda?" Cikin damuwa yace “shine abinda yasa na kiraka tunda nake da Rafi'ah tun daga neman aurenta kawo yanzu bata taɓa nunamin turjiya ba sai akan wannan issue ɗin yanzu dai na taƙaita maka har marinta nayi amma ta kafe akan raayinta"
Jinjina kai Abdullahi yayi yace “To mahaukacin kare ne ya cijeta da zata yarda da wannan tsarin naka na son zuciya Abdulƙadir Kanada son kanka da yawa kaga yanzu kuna zaune lafiya da matarka ka shigo da wani bakon al'amari da zai rusa muku farin ciki yarinyar nan tana sonka kaima kanasonta yanzu idan ka furta mata wannan dalilin naka kana ganin zaka ƙara haske a gurinta Uwa fah General ka kiyayi lamari tsakanin ɗa da mahaifi babu mai shiga sai Allah kar kaga ta bijire mata akan aurenka ka ɗauka zataci gaba da bijire mata a'a bazai yiwu bane ko kai kaga zata dawwamar da rayuwarta wajen jayayya da mahaifiyarta indai da gaske son da kake iƙirarin kanayi mata na rayuwa tare mutuwa tare ne to saika taka mata birki bare kai kasan da iliminta bazata takeba kaga Abdulƙadir babu wata shawara da zan iya baka akan wannan gurgun tunanin naka kaje ka sake lale in ta yarda ku zubar normal ne kuma lafiyarta ne amma kawai nace me to...."




Nuna masa hanya yayi yace “Jeka Abdullah tafi ka bacewa ganina kafin na tarwatsa kanka" murmushi yayi ya miƙe ya dafa shi yace “Kabi a sannu Rafi'ah rayuwarka ce in kayi wasa da damar ka guy zaka koka a gaba" da wannan ya shiga motarsa yayi tafiyarsa.
Ya daɗe a wajen yana tunanin mafitarsa ya kasa samowa yana ganin wayarta yaƙi dagawa kiranta takai goma amma baya dagawa jikinta duk yayi sanyi ta tashi daƙyar tayi wanka ta sanya kayan baccinta tun kafin tasan ciki gareta ta daina son turare amma yau hakanan ta shafe jikinta da turare don shi ta fito domin taji shigowarsa.
Ɗakinsa ta murɗa ta shiga yana tsaye daure da towel a ƙugunsa ta taka a hankali ta isa gabansa ta sanya hannu ta ɗauki lotion ta matsa a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login