Showing 45001 words to 48000 words out of 72723 words

Chapter 16 - AKWAI IRINSU COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Jan 2025

6074

cikin ba ya haƙura ya bar mata shi amma wannan karon da gaske yaji shifa zai iya haƙura da ita akan wannan yawan haihuwar tata ita daga an taɓata sai ciki batada aiki sai ciki?
Koda suka koma gida taga sauyin mood a gurinsa saidai bata wani damu ba wannan karon domin tasan matsalarsa kuma dama tunda ba daidai suke ba idan ta wahalar da kanta cewar sai yayi walwala ai ta zalunci kanta, wahala sosai takesha saiya kasance kwata babu wata alaƙa me daɗi tsakaninta da Abdulƙadir da farko abin bai wani dameta ba abu ɗaya data fahimta yanzu wata dabi'a daya tsira duk wani romancing da sukeyi kafin kwanciya ya daina saidai kawai yana zuwa ya jagwalgwalata yayi gaba abinsa ita mamakin da hakan yake bata bafa ita take nemosa ba shine yake kawo kansa amma kamar yanayi a kan dole still ga wata tsangwamarta da yake yi hatta Hisham Saida ya canzawa yaron ko ganinsa yayi ya shiga ya rinƙa binsa yana kiran Daddy amma ko kallon tsiya baya samu bare sarai dana arziƙi.




Bata wani damu ba domin tun wannan abinda ya faru taji gabaɗaya ya sare mata cikin hakan ne wata rana tana kwance a parlour ya shigo rannan kamar an faɗa masa Ya Hajja ta mutu ya zauna a kujerar dake kallonta yace “Zaki koma Maiduguri gabaɗaya" kallonshi tayi da sauri ya jinjina kai yace “Yeah ina buƙatar gdannan bazakizo ki cikamin gida da ya'ya ba haihuwa kamar kaza"
Zuciyarta ta sosu da maganarsa amma haka ta haɗiye ta miƙe tace “ok" daga haka bata kuma ce masa komai ba ta shige ciki shima baibi ta kanta ba ya fice washegari kuwa ya gama mata komai yasata a mota da kayanta suka tafi sosai ta wahala a tafiyar nan don bayan zuwansu Saida tayi jinya ta kusan sati kafin ta ware taci gabada harkokin ta da ƙarfin hali, Saida tayi wata biyu bai waiwayeta ba ko wayarsa zata iya ƙididdigewa itama yawanci ita ke kiransa to ta fara gajiya hakance ta sanyata tattarawa ta bari itadai tasan wanda ya cancanci ya nemi wani tsakaninsu shine tunda shine ya ɗauko amanarta gaban iyayenta kuma yake da abubuwan tambaya a gurinta to tunda yaji baya da muradin hakan babu komi suyi rayuwar yanda yake sonta.





Tafiya ta miƙa watanni biyar babu shi babu dalilinsa komai nasu ya ƙare ta kirashi domin sanar dashi bai daga wayar ba ta tura masa saƙo taga ya duba amma baiyi mata reply ba kuma baiyi wani abu akai ba haka ta rinƙa zarar kuɗinta tana amfani dasu wajen hidimar gida batare da kowa yaji ba Ya Hajja ta fahimci matsala saidai taƙi bata cikakkiyar amsa kullum ce mata takeyi babu komai yanayin aikinsa ne duk da cewa tasan ɓoye mata tayi kuma tasan tsayin watannin da yayi baizo inda suke ba saidai batada ta cewa Saita yarda sannan za'ayi wani abu.
Wata na bakwai ne cikin dare ciwo ya kamata da gaske Allah yasa ta nemi ƴar aiki ta kirata tazo tace ta kira mata Gana Hajja ta sanar da ita hakan kuwa akayi ana faɗa mata ta taso driver ya kaita suka tafi asibiti saboda issues na waccan haihuwar aka karɓesu bata jima ba ta haihu saidai yaron baizo da rai ba.
Bayan ta huta ne suka koma gida aka suturta yaron zuwa makwancinsa Abba ne ya sanar dashi haihuwar da mutuwar yaron bayan an haifeshi yace zai shigo yau da dare hakan kuwa akayi bai shigo ba sai sha ɗaya na dare ya shigo ɗakin tana kwance rungume da Hisham dake ta tsayawa ɗanta da magani yaron bai lalace ba duk da cikin da yasha.




Ɗagowa kawai tayi ta kalleshi ta mayar da kanta ta Lumshe idanunta zuwa yanzu ta fara cire tsammani da samun kulawarsa shiyasa ma bata wani damu da ganinsa ba ya zauna a gefenta yace “Ya jikin?" Batayi masa magana ba bai tsammaci dama tayi masa maganar ba shiyasa ya kama hannun Hisham dake bacci yace “Na kira wayarki a kashe meye ya faru?" “Bude idanunta tayi ta zubasu akansa tace “Dama kasan inada waya ne?" Tambayarta tuhuma ce shiyasa bai bawa amsarta muhimmanci ba ya miƙe yana cewa “Ok darene ki kwanta munyi magana da safe" ko bai faɗi haka ba batada niyyar ɓata lokacinta akansa yama ƙyaleta da jimamin rashin ɗanta data gama shan wahala da fuskantar wulaƙanci akan cikinsa.
Da safe gidan ya cika da danginta na ɓangaren second Daddy nan taga madarar ƙauna ashe duk wanda baya rayuwa a cikin danginsa yana fuskantar ƙalubale, sai yamma gidan ya watse kuma namiji don bashi da kunya sai wani shisshige mata yakeyi itakam tayi biris dashi kamar ma batasan da dawowarsa ba bayan sati guda ne ya bijiro mata da maganar komawa nan ta tsalla ta cake tace ita babu inda zataje rigima har gidansu Abba yasa tazo domin jin meye yasa tace bazata koma ba tana zuwa tasa masa kuka tace “Abba kuyi haƙuri duk wani abu dake faruwa ni dashi ya shafa nidai kawai alfarma ɗaya ku nema min ya barni na rayu a nan nafi samun nutsuwa" cikin hassala yace “Ita yarinyar nan bata fahimtata kullum cikin zargina take Abba ya za'ayi inada mata amma batasan ko kirana tayi a waya idan taji ban kirata ba Rafi'ah duk wata kulawa da take bani ta daina kawai don abu ɗaya daya faru bisa tsautsayi Abba meye yasa bazata rinƙa yimin uzuri bane"




Abdulƙadir akwai kaifin baki nandanan ya lauyace Abba har Saida Abba ya amince dashi yace “Rafi'ah kiyi haƙuri kibi mijinki yafi alkhairi akan zamanki na nan" idanunta na tsiyayar hawaye tace “Abba yace nan yafi dacewa dani saboda nafiya haihuwa kamar kaza to meye kuma zanje nayi masa acan idan ya barni anan banma gansa ba bare nayi ciki na haihu kamar kaza...."
Ya Hajja ce ta cafe da cewa “Abba don Allah karka takurawa Rafi'ah taga girmanka tabi yaron nan kaji fah yarinyar nan shekara uku bata taɓa furta wani abu game dashi ba gashi har ya fara tsikar da zuciyarta da rashin mutumcinsa kaji fa haihuwa kamar kaza to ita kaɗai take haihuwar da bai cika bada ciki kamar zakara ba ai inaga bazata cika haihuwa kamar kaza ba kawai yaje ya barta anan ni wannan auren nasu wlh tausayin yarinyar nan nakeyi duk ta fige ta lalace ita kuma ga jarabar zurfin ciki taki fadar asalin matsalarsu"




Gana Hajja ce ta cafe da cewa “Tunda ma kukaji ta dage kan bazata ba shi yasan meye yasa tace bazata koma ɗin ba naga farkon aurensu daidai lokacin da kowacce mace take tsoron kusantar mijin saboda batasan me kaje yazo ba ita ta sadaukar tabisa ko mutuwa ake ta yarda ta mutu kunga kenan ashe duk wanda lokacin da baisan komai ba ya yarda to kuwa lokacin daya zama ɗan gari akaga yana gujewa gari to shakka babu wuya yajiyo a garin kawai kayi hƙr Audu kaje in ka samu lokaci ka rinƙa zuwa"
Tashi yayi ya fice a fusace duk sai taji bataji daɗi ba saidai ta fahimci sai ta rinƙa nuna masa itama tasan ciwon kanta, yana tafiya Gana Hajja ta jata ɗakinta ta zaunar da ita ta fara tambayarta da farko shiru tayi mata Saida taga ta fusata tace “shikenan tunda baki ɗaukeni uwa ba Rafi'ah ni kallon Hadiza nakeyi Miki ashe ke bakimin kallon Mommy" idanunta ne ya kawo ruwa zuciyarta ta karye tace “Gana Hajja ba haka bane kawai abin yayi munin da banason bakina ya furta shi amma zan faɗa miki saidai don Allah karki sanarwa ya Hajja.
Nan ta zayyane mata duk abinda ke faruwa har kamashin da tayi shida Billy da yanda Billy kullum Saita turo mata videon fasiƙancinsu saboda hakanne ma ta daina WhatsApp gabaɗaya........




_Paid book nrml 300 VIP 600 special 1k via acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank proof of payment for this number 09031307566 or 09013718241_




_*Oum Hairan*_
[11/17, 7:25 AM] OUM HAIRAN: _*AKWAI IRINSU....*_




_Ina ƴan kasuwa Ina iyayen adashi? ina caterers kitchen_ _kunason a tallata muku hajojinku? kuma fa kofa a buɗe take Kuyi magana da Oum Hairan 09013718241 za ta tallata maku hajarku ku samu tururuwar customers cikin kudi ƙalilan har kullum dai karku manta mai talla shi ke da riba_


_Bonus page 👇🏼_
_Guys send your_ _Payment via this account_
_3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank_
_Nrml 300 VIP 600_

_Shaidar biyanki ta wannan Number_
_09013718241 or 09031307566_

_Katin mtn_
_Still ta wannan Number_ _09013718241 or 09031307566_



_*23*_
Durƙushewa Gana Hajja tayi tana furta Innanillahi wa inna ilaihir raji'un hawaye ya wanke mata fuska tace “Rafi'ah wacce irin mace ce ke ne don Allah anya irinku sunada yawa a duniya kuwa kawai saboda namiji kikeson kashe kanki yanzu wannan baƙin cikin kika bari a cikinki yake neman kasheki? Taɓ aikuwa wannan abu ba Ya Hajja ba har Abbanku sai yaji don dama shine yace Billy ta koma gidanku wato da yace kince bazaki zauna da itan ba ashe shine sanadi har Salmah na cewa ai dama batayi tunanin zaki bar Billy ta zauna kusa dake ba ashe shine munafiki aikuwa kinyi ƙoƙari kin isa jinjina da masarauta ce za'a naɗaki sarauniya Rafi'ah"
Riƙe hannunta tayi cikin tashin hankali tace “Aa Gana Hajja ki rufamin asiri karki faɗa musu kawai ni burina nayi nesa da Abdulƙadir saboda zuciyata ta fara kasawa ɗaukar damuwarsa idan naci gaba da zama kusa dashi zan iya samun matsala gana Hajja addu'a itane saiful muminin zanci gaba da addu'a akansa babu hijjab addu'a tsakanina dashi saidai jiran lokaci"
Duk yanda taso Gana Hajja tayi shiru da bakinta kasawa tayi tadai ce mata to amma tana fita taje ta samu Abba ta sanar dashi duk abinda Rafi'ah ta faɗa mata Allah Sarki surukai na ƙwarai sun shiga tashin hankali sosai don Abba cewa yayi tunda abin nasa ya wuce ƙima kawai zai kira Second Daddy a raba auren"





Riƙe ƙafarsa tayi tace “Please Abba karkayi haka wlh inasonsa ba burina rabuwa dashi ba nidai kawai ƙaddarar ce ta fara girmar tunanina Na taso da ciwon ƙyamatar zina tun bansan kaina ba nake rokon Allah karya ƙaddara min zama da fasiƙin miji banason zina Abba na tsani zina in ya daina shikenan Ni duk wani halinsa bai damuna zuwa yanzu nafi kowa abin faɗa game da Daddyn Hisham duk yanda zanyi dashi na sani matsalarmu kawai wannan sabuwar ɗabi'ar daya koya"
Jinjina kai Abba yayi yace shikenan Rafi'ah amma fah dole ki komawa mijinki ita kuma Billy zanyi maganin ta ki shirya zan kirashi yazo ku tafi" Ya Hajja ce tace “aa Abba ɗan barshi ta ƙara ƙwari ko kwana Hamsin tayi da haihuwa in yaso Saita koma ɗin idan an haihu ana buƙatar gyara" Abba baiyi gardama ba ya barta Saida ta ƙara sati biyu kullum zai kirata da safe su gaisa ya tambayeta Jikinta da Hisham suyi sallama sai dare kuma da dare ya kirata yakai sau nawa so dake bata wani sakin jiki dashi baya sakewa suyi magana kwananta Arba'in da ɗaya da haihuwa kamar yana lissafe yayiwa garin Maiduguri dirar bazata tana kitchen yau kawai taji tuwon shinkafa takeson ci miyar agusi ta tsuke cikin wasu matsiyatan riga da wando bombom ɗin nan dake fitar dashi hayyaci ya baje a ciki tana wanke kifi zata zuba hancinta ya jiyo mata ƙamshin turarensa gabanta ya faɗi don dama jiya da sukayi waya yakece mata “Noor baki ko nemana baki kewata kuma kince komai ya wucce anya kuwa baki daina sona ba nikam ina azabtuwa a ƴan kwanakin nan idan baki taimakeni kin bani mafaka ba wlh tsab zakiyi takaba don ajalina zai iya sauka kowanne lokaci don haka ki shirya tarata at anytime"





Saƙalo Weast ɗinta taji yayi ya tura hannunsa cikin rigarta yana shafa cikinta yace “I love her Noor please ki yarda ni mai ƙaunarki ne bambancin yanayi da fahimta bazasu taɓa sanyawa na tsaneki ba don Allah...."
Bakinta ta ɗora saman nasa tayi kissing nashi tace “I believe you My millon inason rayuwarka tayi kyau tayi ƙarko" rungume juna sukayi girkin da ba'a ƙarasa ba kenan ya murɗe gas ɗin tun a kitchen suka fara shafe dukkansu a matse suke da son kasancewa daƙyar ta zame suka koma cikin gidan suka zube a parlour dake Hisham da Nasira suna Gidansu Ya Hajja nan suka bawa kansu Chargi fiye da tunani ta shayar dashi zumarta da bata goguwa a zuciyarsa Rafi'ah tun farkonta akwai sanin masarrafin ɗa namiji danma ba wani samun guri tayi ba.
Ya gamsu sosai yayita kissing nata yana shafeta daƙyar ta zame a jikinsa saboda ta lura ba barta zaiyi ba batakai dayin wanka ba saida ta ƙarasa miyarta sannan tayi wanka shima yayi suka hau dinning yanayin kallon da yake mata Saida ya sanyata fargabar dare yau tasan ta kaɗe har ganyenta tunda ta sake Audu ya ɗanɗano zumarta wata kusan takwas rabon dasu haɗu.





Saida suka ƙoshi ya rakiceta suka fice siyayya ranar harda ta banza ya kira Gana Hajja yace su riƙe Hisham anan zasuje unguwa in sun dawo da wuri zasuzo su ɗaukeshi mace da miji sai Allah tuni sun manta da komai sun rungumi junansu bayan sun dawo sukayi wanka sukayi sallah ko masallaci baije ba suka baje kayan suna dubawa yana kara mata a Jikinta tanata dariya ya cika da farin ciki yanason ganin Noor ɗin tasa cikin farin ciki hakan na ƙara masa karsashi.
Kwantar da kansa yayi a Jikinta ta sanya hannu ta tallafo haɓarsa idanunsa a Lumshe suke amma sai taga hawaye a gefensu tasa hannu ta share masa da sauri tace “Abnoor meye hakan?" Buɗesu yayi akanta yace “Kiyi hƙr don Allah nasan irin ciwon da kikeji a ranki amma kike dannewa Rafi'ah wlh Abdulƙadir ɗinki yana sonki ni ina buƙatar kulawa da addu'a Noor meye yasa Muhammad ya mutu ne?" Da rashin fahimta tace “Waye Muhammad?" Shafa cikinta yayi yace “Babyn da kika haifamin mana bansani ba ko wulaƙanta kun da nayi ne da cikinsa Allah ya jarabceni akansa bantaɓa jin ciwon mutuwa ba kamar ta Muhammad duk da bansanshi ba anya ba magungunan da nasa akayi Miki amfani dasu farkon cikin nan bane suka kasheshi?"
Murmushin takaici tayi tace “To meye kuma na damuwa AbNoor dama Bakada buƙatarsa shiyasa da yazo ya koma abinsa...." Lumshe idanu yayi yace “Yanzu inaso Rafi'ah don Allah kar wannan dana saka yau ya mutu shima kinji"





Da sauri ta ɗago tace “Me kasa AbNoor?" Ɗagowa yayi yayi mata murmushi ya riƙo hannunta yace “Indai hasashena ya zama gaskiya kamar yanayin da naji lokacin cikin Hisham Da Muhammad to bana ko tantamar yauma rabone ya kawoni na sake saka ƙwai na a mahaifarki don Allah kiyimin ƙyaƙyasa me kyau kinji"
Girgiza masa kai tayi tace “Aa AbNoor ka bari don Allah wlh inashan wahala dauriya na fika amma nima inason hutu Ni bamani da komai fah kayi shiru kar kasa Mala'iku su amsa" lakace mata hanci yayi yace “Au haba Noor da gaske kinashan wahala seriously inason baby nasan jarabta ce lokaci guda tunda Nasamu labarin Haihuwar yaron can naji na cika da farin ciki sai bayan na gama murnata Abba yacemin amma yaron ya koma wlh Saida na kusa faɗuwa, Noor tun ranar naji Ni kawai so nake naga mun kuma haihuwa babynmu biyar suna yawo a tsakaninmu wow Noor rayuwar zatayi daɗi Allah ya nuna mana wannan lokaci"





Mamakinsa kawai takeyi lallai ubangiji shine (Yudabbirul Amru) bata gama mamakin ba ya sunkuceta sukayi ciki ya kunna musu haske ya kwantar da ita ya bita ya danne yana shafata cikin murya me sanyi yace “Yau Ni zanyi komai kiyi kwanciyarki abu ɗaya nake buƙata daga gareki ki rinƙa shafamin kan ludayin kinji"
Kamar yanda ya buƙata haka tayi masa ya rinƙa sarrafa nononta yana juyashi a bakinsa yana mulmula duk wani majiya daɗi nata tare da shafo Majalisar Dinkin Duniyarta ya sanya yatsansa a ciki yana cakuɗawa yanda ruwan daɗin ke ambaliya a Jikinta ƙara rikitashi shikam baitaɓa ɗorar da wani daɗi a jikin Billy ba amma ya rasa jarabar da yasa yaƙi rabuwa da ita shegiya duk ta lalata shi garama da Baban nata ya ɗauketa ya shirya yi mata aure"
Cinta yayi bada wasa ba suka gyara jikinsu suka kwanta bacci na nutsuwa me cike da kwanciyar hankalin masoya ya tara mata gajiya over Rafi'ah ta jima da fahimtar Abdulƙadir jarababbe ne indai zaka baje masa majalisar ɗinkin duniya ya caccaka to shifa bashida wata damuwa har numfashinsa sauyawa yake indan ya samu yanda yakeso,😍





Washegari a gidansu suka wuni babu wanda ya nuna masa sunsan da abinda ke tsakaninsa da Billy sundai lura baya ko ƙaunar jin maganarta ayi sai dare suka koma gida taso tafiya da Hisham yaron yace bazai bisu ba Audu yace abarshi itama bata matsa tasan dai zata karɓa ne a Jikinta.
Saida yayi sati guda a Maiduguri sannan ya ɗebe iyalinsa suka koma Port Harcourt rayuwarsu kamar basu taɓa samun matsala ba wani kulawa yake bata ta musamman satinsu biyu da dawowa ta kama mura me mugun zafi da zazzaɓi Nasiba ya kira ta dubata ta dubi Audu tayi dariya Abdallah yace “Kefa kin fiya shashanci" murmushi yayi yace “Nasani Bama saikin wahalar da kanki ba tun ranar da na ajiye abuna nasan dashi kawai dai Noor taƙi yarda ne shiyasa na kiraki ki tabbatar mata"
Dukkansu da mamaki suke kallonsa Nasiba tace “Aikuwa saiki yarda ciki dai ya tabbata" “Sati uku da kwana biyu da awa.... Ɗalle masa baki Abdallah yayi yace “To sharp shooter na gane tun ranar da aka haɗu komai ya daidaita ok Allah ya raba lafiya ya kuma ƙara danƙon ƙauna Ni na daɗe banji labarin soyayya irin taku ba Audu son baya hana fafatawa kuma kaine mara jin magana" kanne mata ido yayi yace “Ai yanzu inajin magana ko Noor?" Yanda yayi maganar yana durƙusawa yana kwantar dakansa a cinyarta yabawa Nasiba da Abdallah dariya itama tayi murmushi tace “Ban tabbatar ba" turo baki gaba yayi yace “Yaushe zaki tabbatar sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login