Showing 6001 words to 9000 words out of 72723 words
Abdulƙadir?"
Rashin amsar hakan ce ta sanyashi komawa ya tarkace komai nasa ya fita daga gidan shima ya nufi gidan Yayansa acan ya kwana tun daren ya kira Nasir yake faɗa masa yanason magana da Zeezee lallai yanason ya ƙara samun wasu bayanai akan Maryam da kuma alaƙarta da Abdulƙadir.
******
Tunda ya figi motar suka taho babu me cewa wani ƙala har suka isa wani katafaren gurin shaƙatawa ya kashe motar tare da kulle windows ɗin ya kara ƙarfin A.C yana sauke numfashi ɗaiɗai kamar bazaiyi magana ba itako duk ta takure a guri ɗaya ta haɗe jikinta waje guda sai shassheƙar kuka takeyi cikin yanayin da yake bayyana asalin tashin hankalin da take ciki ta buɗe baki tace “Yaushe zaka daina bibiyar rayuwa ne Abdulƙadir don Allah na roƙeka ka barni na rayu ni kaɗai da farin ciki kamar yanda ka buƙata idan kuma ba rayuwata kake nema....."
Shut up Rafi'ah... " Numfashi ya sauke tare da dukan sitiyari yace “Haba Rafi'ah haba Rafi'ah tayaya zan iya cire kaina a rayuwarki bayan kin riga kin illata rayuwata meyesa tun bakida matsayi a wajena da naji a raina zan fitar dake cikin part of life ɗina kika ƙi bani dama har saida kika huda ɓargona kika zuba jininki sannan ki gudo ki barni shin baki taɓa tunano makomar ƴaƴanmu ba? Rafi'ah baki taɓa kaicon wannan rayuwar ta zubar da daraja da take dokar Ubangiji da kikeyi ba Rafi'ah meyesa kika kasa yafemin ko don arzikin ƴaƴan dake tsakaninmu? Please Noor help me don Allah...."
Rufe masa baki tayi da siraran yatsunta da suka ji zobban gold da azurfa suke ta tashin ƙamshi, ta shiga girgiza masa kai ta buɗe bakinta dake dauke da sautin kuka tace “Waye yace ban yafe maka ba Daddy Ablah? Wai meye ma kayimin ne da kake neman yafiya da taimako na, nifa bakamin komai ba nice ma nayi maka da na fahimci baka sona bazaka taɓa iya yin adalci gareni ba tausayinka da jin ƙanka bazai taɓa raɓata ba amma na nace har takai ga na kure malejinka kayimin korar kare lokacin da na rasa gatan kowa... kaico Abdulƙadir nayi nadamar shiga rayuwarka amma banyi zato ba na zaci rauni na da rashin madafar tarbiyya ta zai sa mijina yaji tausayina ya zamemin gata kodon yin jihadin kuɓutar da imanina...."
Kallon da yafi komai firgita rayuwarta da sanyata tunanin hanyar tsira shi ya rinƙa yi mata saidai maimakon baya da idan ta fuskanci shigarsa irin wannan yanayin take ruɗewa sai yaga yau ta kafesa da manyan idanunta tana kallonsa ido cikin ido cikin ƙwayar idanunta yanayin data ɗauki lokaci yana ganin bayyanuwarsa shine yauma yake gani a cikinsu “Tsana ƙiyayya?" Ya tambayi kansa tare da turawa zuciyarsa saƙon musanta abinda take faɗa masa game da Rafi'an ya buɗe baki zaice tayi saurin ɗaga masa hannu tace “Duk da nasan cikin dokokinka kai ba'a katsar hanzarin ka nikam na katsa karka cemin komai Abdulƙadir kalmomin duk da zakayi amfani dasu gareni na yafe kawai ka barni na tafi don Allah" kalamanta sun ƙara tasirantuwa da yanayin halittarsa ta rashin yawan magana ya sanya shi rufe bakinsa amma badon ya rasa abin cewa gareta ba sai don yaga bata buƙatar furucinsa yasashi kama hannunta ya fita da ita a motar ta sanya dayan hannunta ta ɓamɓare hannunsa tare da ɗagowa suka haɗa idanu abinda a baya ya zama wani mamakantaccen abu a gurinsa a iya zaman da sukayi na shekara biyar matsayin miji da mata bazai iya tuna ranakun da suka fi biyar data iya ɗaga kai ta haɗa idanu dashi ba har yana ɗaukar hakan ma matsayin laifi mai girma gareshi idan har tayi sarƙar da ya fusata zuciyarta ta sanya idanunta cikin nasa yakan yi mata hukuncin da yasan zata azabtu har ta shiga yanayin da zai zamo abin tausayi ga zukatan mutane masu imani.
To wai shi meye yasa yake ganin rashin tausayin Rafi'ah cikin rayuwarsa kamar kalmar ta ce data jima tana faɗa masa “Noor Na yarda koda wahala zata zama ajalina ka barni na mutu da aurenka don Allah kar azabtarwar da kakemin ya gaza hukunci a gareni ka zaɓi mafi munin hukunci saki a guna, zan ɓoye duk wani sirri da yake cikin rayuwata dakai saidai kasani banida hanyar da zanbi na ɓoyewa Ubangijina dana girmama sunnar annabinsa na zaɓi rayuwa a ƙasƙance fiye da rayuwa kamar basarakiya a ƙarƙashin kulawar iyayen daya zaɓamin matsayin jigogi gareni.
Kasani Noor banida wata tawaya a rayuwata data wucce iyayena da nasamu nagartattun iyaye da kaima wani abin bazakayimin ba, ina yawan tambayar kaina yanda akayi ƙaddarata ta zama me tsauri da wahalar da ruhi...."
Saurin kawar da shirun yayi ta hanyar rintse idanunsa yace “kai! Kayy Abdulƙadir meyesa na aikata haka ne?" Sakin hannunta yayi yana mai da ƙofar ya rufe karo na biyu dayakejin tsananin nadamar da bai taɓa tunanin riskar kansa a cikinta ba.
Zama yayi a gefen gadon yana yarfe gumi duk da mugun sanyin dake kwarara ta cikin masuburbuɗar sanyin dake dakin.
Gabaɗaya tsigar jikinsa tashi takeyi zuciyarsa na azalzalarsa ya miƙe cikin sanyin jiki da sarƙewar harshe ya matsa kusa da ita yana matsarta tanaja da baya har suka ƙure bangon ya sanya hannunsa yayi mata zagaye yayi ƙasa da kansa daidai kunnenta ya ɗora bakinsa saman fatar kunnenta ya lasa yana sauke wata sahihiyar ajiyar zuciya, Mace ta farko da bata da tamka a rayuwarsa kenan Rafi'ah....
Cikin Muryar da bata taɓa sanin ya mallaketa ba taji sautin muryarsa ya furta “Ki...kiyi haƙuri zan... Ra...fi...ah... Zan canza na gyaru da gaske na fahimci muhimmancin ki a rayuwata...." Harshensa ya danna cikin kunnenta ya ƙanƙameta da sauri ta yanda bazata iya ƙwacewa ba ya fara romancing nata ta ko'ina yana hawaye masu zafi duk da idanunta a rintse suke tsananin mamakin yanda Abdulƙadir ya maƙaleta yake tsotse wuyanta zuwa tsakiyar ƙirjinta ya firgita saboda tunda take dashi bazata iya tuna ranar da ta samu irin wannan kulawar daga gareshi ba hasali ma idan tayi ƙoƙarin nuna masa muhimmancin romance a rayuwarsu yakan fusata yace mata ƙazama da ita zai wani bata lokacinsa wajen romance nata batasan so nawa yace mata “Rafi'ah matan da sukasan darajar Bura suna waje mace ta baje maka gindi ta lugwigwita maka manhajar jin daɗinka ta saita maka Shikashikan nishaɗi meye kike ganin zai sa na bata lokacina a kanki Ni ba banza bane...."
Wannan kalamai sunayi mata ƙuna a zuci shiyasa takejin a ranta indai karuwa zatafi matar aure daraja wajen mazaje to meye yasa zata wahalar da kanta akan aure meye ake nema a aure ne nishaɗi jin daɗi fahimtar juna da kuma zuri'a babu wanda ta nema ta rasa a bariki zuri'a kuwa Hisham da Ablah sun isheta....
Damtsensa ta damƙa saboda cafkar da taji yayiwa Nipples ɗinta da bakinsa ta buɗe idonta ta saukesu kan fuskarsa har yanzu idanunsa a lumshe suke sai hawaye da yake zuba ta gefensu kyakkyawar Choco color ɗin skin ɗinsa da siririn sajensa da suke mugun cin kuɗi tun da camma sunyi matuƙar ɗaukar hankalinta, yanda yake danna harshensa kan nipples ɗinta yayi bala'in rikita tunanin ta ta damƙi Sholder ɗinsa ta kwace nononta a bakinsa ya kuma kai mata wawura tasan idan ta sake ta shiga hannunsa bazata iya ƙwatar kanta ba shine yasa ta faɗa bathroom da sauri ta datse ƙofar ya biyota bakin ƙofar yana turawa cikin murya me nuna wuyar yanayin da yake ciki yace “Please ki buɗe min Rafi'ah bazan miki komai ba da gaske so nake mu tattauna mu samawa kanmu mafita da yaranmu wannan rayuwar bata dace damu ba gabaɗaya"
Bata taɓa jin a ranta zata iya bata lokaci wajen sauraren zantukan da basu da gurbi a zuciyarta ba shine yasa tayi banza tashi ta zame a kasa tana kukanta me cin zuciya Memory ɗin brain ɗinta na hasko mata rayuwarta ta baya da irin wahalar da tasha a hannun Abdulƙadir duk da sadaukarwar da tayiwa farin cikinsa ta zaɓeshi ta bar mahaifiyarta da mahaifinta ta karɓi ƙunci tsangwama da baƙin ciki duk don taga ta rayu a ƙarƙashin sa, tunda sukayi aure tsayin shekara biyar bata taɓa farin ciki ba amma hakan bai hanata nuna masa walwalarta ba takanyi masa dariya koda zuciyarta kuka takeyi takanyi masa hidima koda gaɓɓan jikinta da jijiyoyinta sun gaji ta sadaukar da komanta ranta da lafiyarta gareshi burinta kawai tsira da mutuncinta da gujewa rayuwar gidan mahaifiyarta amma Abdulƙadir bai taɓa tausaya mata ba bai taɓa dubanta da yanayi na rahama ba bai taɓa tausa kalami gareta ba kullum shi kenan yi mata gorin nasaba da tarbiyya shine mutun na farko daya fara canzawa rayuwarta lissafi kila da bashi ta rubuto a littafin ƙaddarar miji ba da haka bata faru da ita ba.
_Paid book nrml 300 VIP 600 special 1k gmail post 2k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence 09013718241_
[10/16, 11:58 AM] OUM HAIRAN: *AKWAI IRINSU....*
(Eroctic romance and bad destiny)
_Free page 5_
_Oum Hairan_
_Paid book nrml 300 VIP 600 special 1k Email post 2k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence 09013718241_
Shine mutum na farko daya fara cire mata lissafin aure cikin zuciyarta har takejin data rayu da aure irin nasa Gara ta mutu tana garwa galan a garin Lagos shine namijin da taso da zuciyarta da ranta da jininta da jikinta amma shine namijin da bazata taɓa manta butulcinsa gareta ba.....
Yanda yake jijjiga ƙofar da banzar ƙofa ya samu da tuni ya ɓalleta ya shigo amma dake nagartacciya ce sai gajiya da yayi taji ya fara jifa da kayan dake ɗakin yana kiran sunanta yana faɗin “Sai yaushe ne Rafi'ah wai sai yaushe zaki saurareni ki fahimceni ki tsaya kiji dame nake zuwar miki ne?" Tanajinsa tayi banza dashi har saida ya gaji ya fice daga ɗakin taji ya kulle sannan ta fito ta saita kanta ta zauna lokaci zuwa lokaci tana share hawaye ta daɗe a zaune batare data ankara da hakan ba saida taji an murda key na ƙofar ta tashi tsaye ganinsa riƙe da hannun yaran biyu Hisham me 9years da Ablah me 6years yasata kasa motsi wani irin yanayi data kasa gane wanne irine yana kwaranya cikin zuciyarta duk da cewa ta ɗauki shekaru a ƙalla biyar rabonta da sanya yaran a idanunta saida ta tabbatar jini ba ƙarya bane kallo ɗaya tayiwa Ablah ta ganeta yarinyar da Abdulƙadir ya rabata da ita tun tanada shekara ɗaya a duniya yarinyar da saida tayi jinya saboda tausayinta yau gata Allah ya rayata ta take ta murje kamar ba ita ba.
Azalzalarta zuciyarta keyi taje ga yaran nata zuciyarta kuma me tsauri tana gargaɗinta tana tuna mata abubuwan da suka faru.
Matsawa tayi gaban yaran a nutse zuciyarta na dokawa da ƙarfi ta sunkuya tare da kama hannunsu tace “Hisham kaine? Kune Ablah?" Ta faɗi maganar kuka yana kwace mata Ablah ta kwantar da kanta a jikinta itama yarinyar ta sanya kuka tare da maƙalƙaleta tace “Momy Daddy yace tare zamu tafi" Hisham ne yace “Mommy kin tafi kin barmu ko gurin mu baki taɓa zuwa ba tunda Daddy yayi miki duka ya cilloki daga bene Mommy Please muma ki tafi damu gurinki mu zauna banason gidan Daddy babu kowa sai Umman yara itane takeyi mana komi"
Ɗago yaron tayi idanunta sun canza launi tace “Daddynku zai iya Hisham" daga haka bata kuma cewa komi ba ta miƙe ta nufi bathroom ya riƙo hannunta yace “Ko banci arziƙin kaina ba naci arziƙin Hisham da Ablah Mana Rafi'ah.
Dafe kuncinsa yayi saboda marin bazatan da yaji ta sauke masa ya rintse idanunsa cikin wani irin yanayi me kama da zarewar numfashi ya buɗesu kanta ko a mafarki baitaɓa irin wannan mugun mafarkin ba Rafi'ah ce ta samu ƙarfin zuciyar ɗaga hannu ta mareshi Rafi'an da take rarrashinsa idan taga ya shiga yanayin damuwa Rafi'an da yakewa dukan tsiya ya fitar mata da jini a jikinta amma bata taɓayin ranar da ta taɓa samun kwarin gwiwar ramawa ba yau ita ce ta ɗaga hannu ta maresa.....
Bai gama wannan al'ajabin ba ya tsinkayo muryarta cikin karsashi tana cewa “Lokacin da nake rokonka ka duba arzikin ƴaƴan ka sauraramin ka barni ka taɓa sauraramin ko kuwa kai mantawa kayi da cewa uwa mace ita tafi cancanta da cin arzikin ƴaƴanta? Abdulƙadir na haƙura dakai da ƴaƴanka ina lissafawa rayuwata ka mutu dakai da ƴaƴanmu dukka kun mutu a gurina banida kowa ba kuma zan taɓa dawo daku rayayyu ba Please Abdulƙadir ka daina bibiyata kaje ku rayu da waɗanda ka zaɓi rayuwa dasu...."
Yanayin da yake ciki bai iya bashi damar motsi ba har ta saki hannun yaran Ablah ta riƙota tana cewa Mommy karki tafi ki barmu ki tafi damu..." Zame hannun yarinyar tayi daga nata ta fice da sauri tana haɗa hanya sai yanzu mazantakarsa ta dawo yabi bayanta yana kwala mata kira tuni ta hau mota ya tsaya turus yana dukan iska yaran suka biyo shi suka maƙalƙale ƙafafunsa ya sunkuya ya sunkuci Ablah suka koma ciki ya zauna dirshen a ƙasa rungume da yaran yana kuka kamar ƙaramin yaro Hisham yasa hannu ya share masa hawayen yana cewa “Sorry Dad kaine ka koreta ka jefota daga bene Mommy tanason mu har yanzu kaine baka sonmu shiyasa ka koreta muke rayuwa mu kullum a yawo...." Rufewa yaron baki yayi yaci gaba da kukansa yana cewa “Da haƙƙin Rafi'ah ma a wannan halin da nake ciki na yarda Gwaggo wlh na yarda haƙƙin Rafi'ah ke addabar rayuwata innanillahi wa inna ilaihir raji'un yanzu bazata yarda mu sasanta kanmu ba bazata daina aikata zina ba wanda nine sanadi Allah Allah na tuba Ubangiji ka yarda ta shiryu wlh koya take inasonta a hakan"
Yanda uban nasu yake kuka yana sambatu yasa yaran suma suka fara tayashi kuka saida sukayi me isarsu sukayi shiru kansa har sarawa yakeyi saboda ciwo.
Jifa tayi da jakar hannunta ta kulle ƙofar ta yanda babu me shigo mata gidan ta kwanta idanunta har yanzu tsiyayar da hawaye yakeyi rayuwarsu ta baya tana dawo mata.
*******
*TUNA BAYA*
Misalin 1:30pm ƙaramar hukumar Tarauni dake cikin garin Kano kan titin matan Fada wata matashiyar budurwa ce jikin wata arniyar mota ƙirar Honda LE tana latsa waya ta kara a kunnenta cikin Muryar shagwaɓa take cewa “Mommy motana ya mutu a Matan Fada road a turo driver ya ɗaukeni" kashe wayar tayi babu jimawa wata Namijin motar ta parker a gabanta kaɗan bata bada attention ga motar ba har saita taji taku a bayanta tare da sallama dogowa tayi ta sauke idanunta kan me sallamar matashin saurayi ne kyakkyawa Choco color sanye da ƙananun kaya, faɗinsa da tsayinsa duk daidai ne masu birgewa da ɗaukar hankalin matan zamani.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare kafin tayi ƙarfin halin amsa sallamar daidai lokacin da drivernta ya parker ta zagaye zata wucce ya riƙo hannunta ta juyo da sauri cikin alamun masifa tace “Meye hakan kenan?" Sakin hannun nata yayi ya motsa bakinsa da sanyi yace “Sorry!" A zahiri ba jin me yace tayi ba kawai dai ta naƙalci furucinsa ne ta yanda bakinsa ya motsa ta taka zata tafi taji yace “please!..." Sai kuma ya kuma yin shiru wani mutum ne dake cikin motar ya fito sanye da kakin sojoji ya iso garesu yace “Sannu fah Yammata ya tsareki ya kasa magana ko? Kiyi haƙuri ciwon tsoron mata ne ya kamashi amma Ni baya tsorona tunda muka karyo kwana ya ganki yace na tsaya kuma naga kamar ku naku salon na kurame ne sorry auntyna nidai sunana Abdullahi shi kuma...." Rufe masa baki yayi yace “Abdulƙadir madam just your compliment card or phone number"
Ga al'adarta ita ba ma'abociyar sauraren samari bace saidai yau ta tsinci kanta da kasa Musa masa ta buɗe motarta ra ɗauko wani ɗan ƙaramin kati me ɗauke da number wayarta da address nasu ta miƙa masa ya sanya hannu ya karɓa yana mata murmushi ya miƙa mata nasa kowanne ya kama gabansa ta shiga mota.
Tunda ta shiga motar ta tsinci kanta da murmushi wani nishaɗi na ziyartar zuciyarta tana motsa bakinta “Abdulƙadir take furtawa a zuciyarta har kalmar ta fara gaza ɓoyewa a zuciyarta ta fara fitowa. Parking sukayi a harabar katafaren gidan dake lugart road buɗe mata drivern yayi ta fito tana cewa “Jabir ka shigo min da jakata ciki" tana maganar tana shigewa parlourn tayi saurin ja da baya zuciyarta nayi mata zillo kamar zata faso ƙirjinta tsabar tashin hankalin data ishe a parlourn cikin kukan dake fitowa a zuciya tace “Mommy..." Firgigit suka saki bakin juna Hajiya Bara'ah ta miƙe da sauri tana nufo ƴar tata ita kuma tana ja baya tana girgiza mata kai tace “Nikam Mommy wlh na gaji na gaji da rayuwar gidannan Mommy sai yaushe zan daina wannan mugun kallon a gidannan ne kullum sai na kalli abinda zai hanani farin ciki...."
Durƙushewa tayi tana riƙe kafar Mommyn tace “Don Allah Mommy ki daina ki tuba banason ki mutu a haka...." Mari ta zuba mata daya sanyata gimtse maganar tace “Rafi'ah ki kiyayeni da wannan ɗan iskan shisshigin naki wai rayuwarki ko rayuwata ne Rafi'ah ke kullum sai kinja abinda zamu samu sabani dake kullum ina doraki a hanyar da zakiyi rayuwa me ƴanci da farin ciki kina nunamin ke ustaziyya ce bayan kinsan da yarda ta kika zama duk abinda kika zama Rafi'ah da yarda ta kika zama hafizar ƙur'anin sannan goyon bayane yasa aka sanki a duniyar hafizai, to ki fita a rayuwata na faɗa miki kiyi rayuwarki a ƙasƙance kamar yanda kika zaɓawa kanki ba tawa bace takice"
Tana gama wannan faɗan ta zari key na motarta ta fice dama kwarton nata tuni ya fice daga gidan cikin kukan tausayin kai Rafi'ah ta miƙe ta shiga ɗakinta ta faɗa gado tana kuka me narkar da zuciya tana cewa “Allah kafi kowa sanin dalilin da yasa ka ƙaddara Waɗannan fajiran bayin naka suka zamo iyaye a gareni Allah ka kawomin mafita cikin wannan rayuwar kafi kowa sanin na gaji kullum imanina ƙasa yakeyi bana fatan ranar da zan wayi gari nayi fatali da dokokinka bayan ka nufeni da sani harma da sanar da waɗanda basu sani ba" ƙwanƙwanƙwan.... Taji ana buga