Showing 27001 words to 30000 words out of 72723 words

Chapter 10 - AKWAI IRINSU COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Jan 2025

6059

hannunta da nufin shafa masa ta buɗe baki tace “Barka da dawowa AbNoor inata kiran wayarka baka kusa ko tana silent" riƙe hannunta yayi da takai zata shafa masa man fuskarsa a haɗe kamar hadari yace “fita anan Noor..." jin umarnin tayi kamar ya buga mata mashi ta ɗago zatayi magana yanda taga fuskarsa yasata sunkuyar da kai ta fice sumsum jiki babu ƙwari ta koma ɗakinta daidai lokacin da wayarta ta katse ta tsaya sororo da rashin madafa ƙarar neman agajin da wayar ta kuma ɗauka ne yasata matsawa Ya Hajja abinda ta gani kenan yana yawo kan sensor ɗin takai hannu ta ɗauka cikin sallamawa itakam indai Abdulƙadir zai ci gaba da yi mata haka Gara ta hƙr da cikin nan ta yarda a zubar ɗin ai yace a gaba zasu samu.




Karawa tayi a kunnenta tare da sallama Ya Hajja tace “Duk namijin da yake gudun zuri'a dake ba ƙaunarki yakeyi ba don Allah ina baki shawara karki taɓa zaɓar farin cikinsa akan wani Bayahuden ra'ayinsa kiyi masa biyayyar da ba gani zaiyi ba bare ya gane kinyi masa ki tsai da hankalinki ki fita a harkarsa ki raini cikinki har lokacin da zai isa haihuwa ki haifo mana mu munaso Rafi'ah.
Yo wannan ma ai iskancin banza ne da wofi yasan bayason cikin ubanme yasashi yayi miki sai yanzu bayan ya gama jin daɗinsa zaice zai miki wata fuffukar iska" “To amma Hajiya..." “Amma me Rafi'ah karkice min komai wlh ban amince kiyi biyayya garesa wajen zub da ciki ba sannan abu na gaba Bilkisu zatazo bautar ƙasa Port Harcourt ban yarda ki bata masauki a gidanki ba ta zauna a inda aka nema musu naji tana zata kirashi ta sanar dashi a gidansa zata zauna" ajiyar zuciya tayi tace “Kayy Hajiya meye a ciki zamanta a nan ai yafi a camp ɗin wlh ki ƙyaleta babu komi Billy ai ƙanwa ce a wajena" iska Ya Hajja ta furzar tace “Nidai ban yarda ba ban kuma amince ba nafiki sanin wacece Bilkisu zuwanta Port Harcourt ɗin ma nasan da manufa bare kuma ta samu zuwa ta zauna tare daku tsaf zata fitineku" murmushi tayi tace “La yu'uminuu ahdikum hatta yu hibbuliy akheehi ma yu hibbu liy nafsihi, Ya Hajja faɗin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama cewa Imanin ɗayanku baya cika har sai yasowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa misali in nice matsayinta zanje bautar ƙasa garin da bansan kowa ba amma akwai coursin Brother na mazaunin wannan waje ne shida iyalinsa kawai sai na buƙaci zama a wannan waje sai acemin a'a bazanje ba saboda gudun kar na takurawa matarsa, Ya Hajja nikam bazanji daɗi ba zanji ciwo matuƙa da wannan nake ganin nan ne yafi cancanta da Bilkisu ta sauka kuma kinga dama ba lafiya ce dani ba na rinƙa samun sauƙin wasu abubuwan"




Duk yanda Ya Hajja taso ganar da ita ta fannin Bilkisu taki ganewa dole ta ƙyaleta amma taci alwashin indai ta isa da Bilkisu bazama taje gidanta ba duk da tasan shima Abdulƙadir ba amincewa zaiyi ba, haka suka kwana suka yini suka kuma kwana baya ko nemanta ko abinci ta girka inda ta ajiye haka zata daukeshi kwana kusan goma ita dai ta gaji da wannan zaman gabar ko gaisheshi tayi baya amsawa kullum cikin haɗe rai yake idan ta ganshi hatta ɗan tayin cikinta hautsinawa yakeyi yaudai ta ƙudurce zata tunkareshi ko zai korota.
Bayan sallar Isha ta shirya ta zura hijjab ɗinta har ƙasa ta fita ta nufi ɗakin nasa cikin sallamawa tayi sallama batayi zaton zai amsa ba taji muryarsa a sake ya amsa hakan ya ƙarfafa mata gwiwa ta isa gabansa ta durƙusa yasa hannu ya ɗagota ya zubawa fuskarta dake tsiyayar da hawaye ido tare dasa harshensa ya fara lashe hawayen ta buɗe idonta cikin rawar murya tace “AbNoor kayi hƙr ka daina fushi dani akan naki amincewa da nufin ka gareni na haƙura na amince ka daina fushi dani amma naso ace badon saboda rashin nagartar mahaifiyata bane kake ƙyamatar haɗa zuria dani naso ace don ra'ayin kanka ne kakeson hakan...."
Rufe mata baki yayi da nasa ya fara saƙalo harshenta da nasa ta kwantar da kanta luf a ƙirjinsa ya cire bakinsa daga nata yace “Shikenan shikenan ya isa Noor cikinki kinaso ko?" Saurin ɗaga masa kai tayi yayi murmushi yace “Is Okay surelly nabar miki abinki Allah ya inganta manashi yayi masa albarka ya rabaku lfy saura me?"



*Oum Hairan*
[10/16, 11:58 AM] OUM HAIRAN: *AKWAI IRINSU....*
_(Emotional Eroctic romance and bad destiny)_



_*Oum Hairan*_
_Paid book nrml 300 VIP 600 special 1k Email post 2k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence 09013718241_

_*14*_
Rungumeshi tayi sosai ta saki ajiyar zuciya me ƙarfi tare da sakin wani kuka da batasan wanne iri bane ta sakeshi ta juya zata fice ya riƙota da sauri yace “Ina kuma zaki Noor 10 days fa" noƙe masa kafaɗa tayi zatayi magana yace “Not not Noor banason jin komai duk da cewa ba yanzu na tsara haihuwa ba na yarda na haihu saboda ke bai kamata ki kuma cewa komai ba bayan nayi miki abinda kikeso" ƙasa tayi da kanta tanada abubuwan faɗa da yawa amma ya hanata cewa komai saima ɗagata da yayi cak ya azata a gadon ya kashe musu glub tare da ja musu malulluɓi hakanan takejin batada feeling nashi saita danganta haka da rashin nutsuwar zuciyarta amma batayi yanda zai gane ba haka tayita daurewa har ya samu cikakkiyar gamsuwa ya sauka akanta tare da rungumeta inda ita kuma ta rinƙa jin zuciyarta na tashi tana hautsinawa ta tashi tsam ta shiga bathroom ta rinƙa kelaya amai bayanta ya biyo ya taimaka mata ta wanke gurin suka koma wa makwancinsu ita dai wannan kwana batayisa ƙalau ba shi kansa Saida ya tausaya mata yanaji a ransa ai duk ita taja matsalar shi wannan wahalhalun da yakeji mata suna sha shine ya cire masa son ƴaƴa a ransa amma tunda taga zata iya ba saitayi ba shidai yasan daga wannan ɗin zata daɗe bata sake haihuwa ba inma zatayin kenan.





Washegari tun asuba yace mata ta shirya da wuri zasubi jirgin ƙarfe takwas zuwa Lagos zaiyi wani assignment batayi masa musu ba duk da cewa bataso tafiyar ba haka ta shirya suka ɗauki hanya a Lagos hotel suka sauka washegari suka koma barikin sojan nan ɗin ma gidansu babba ne sunyi rayuwar sati biyar anan ya gama abinda akeyi a lokacin ne kuma akayi musu wata rasuwa a Maiduguri ya sanar da ita daganan Maiduguri zasu wucce taji daɗin zuwansu Maiduguri a ranta tanajin Allah yasa yabarta acan domin tunda lafiya ta goce mata takeson nesa dashi shi kuma ta lura nacinsa ma ƙaruwa yakeyi baya yiwa yanayinta uzuri ita ba lafiya ba ga jarabarsa ko yaushe shi bai gajiya in yanzu bai nema ba anjima sai ya nema haka take fama dashi koda sukaje Maiduguri taji daɗin rayuwar a can duk da cewa ba gida ɗaya suke da surukarta ba amma tana samun kulawa a wajenta duk wani abu da tasan me ciki zatayi sha'awa kullum a hanya yake ta aiko driver ko Abdullateef da yake hutu.


******

Yau Laraba ce ya kama kwanansu tara a Maiduguri tun safe ya fita daga gidan shi da Abba suka tafi Kano wani taron ƙusoshin gwamnati tana kwance a parlour kamar ruwa batada wani ƙwari a jikinta da gaske take karba a jikinta ciki ya doshi wata huɗu amma kullum fito mata da sabuwar tsirfa yakeyi tana nan kwance tana aikin daya zame mata ibada wato bacci taji ana taɓa bell na parlourn ta tashi tana muttsuke idanunta ta kwalawa Nasira me aikinta kira ta fito da sauri ta rusuna tace “Gani Hajiya" cikin alamun ƙosawa tace “Kiji waye?" Miƙewa tayi ta isa bakin ƙofar tana tambayar “waye" Muryar Salmah ce tace “Mune" kallonta tayi tayi mata umarni da buɗe ƙofar ta buɗe suka shigo tanayi musu sannu da zuwa idonta nakan Billy dake ƙarewa parlourn kallo tana yatsina suka zazzauna Salmah tace “Aunty Rafi'ah babyn nan namu yana baki a jikinki dubi yanda duk kika rame sai dogon hanci kawai" murmushi Hadiza tayi tace “Ni sai naga a hakan ma tafi kyau shekaran jiya da muka haɗu da boss ɗinta yazo duk ya rikicemin wai nice ma'aikaciyar asibiti na basu maganin laulayin nan da takeyi ko na faɗa musu hanyar da zasubi suyi maganin matsalar nikam nayi dariya nace banda abinka Yaya Audu ita da take Pharmacy doctor ai tafini sanin abinda ya dace Indai fannin magani ne tunda kaga ta hakura tanashan wahalar da alama ciwon bashida magani bakiga fa yanda ya ruɗemin ba wai yanzu don Allah haka Noor ɗinsa zatayita shan wannan wahalar Ni wlh abin nasa har tausayi yabani naji dama nice Mus'ab ke rikicewa akaina haka"





Taɓe baki Billy tayi tace “Kawai dai raki na mace idan ta samu guri yo Banda haka meye abin wahala a cikin da har zata wani narke haka gani tayi ya damu shiyasa take masa abinda taga dama" haɗiye wani abu tayi me ciwo tana saita injin idanunta a kan Billy ta miƙe tana cewa “Aunty Hadiza bari na kawo muku ko lemone kunsan gidan petiant babu komai saidai yanzu a samar dashi" Salmah ce ta tashi tace “Aa yi zamanki bari muje mu ɗauko saikace baki"
Sun yinar mata duk wani aikin gidan ranar tare sukayi amma banda Billy da tayi ficewarta daga gidan har suka tashi tafiya bata dawo ba suko sukace bazasu jirata ba sukayi tafiyarsu itama ta tashi ta nufi ɗakinta tayi wanka ta shiryawa tarɓar mijinta tunda sunyi waya ya sanar da ita yana hanya bakwai daidai suka shigo shida drivernsa sukayi parking yana shigowa ta rungumeshi ta baya tana dariya tana cewa “Miss you love nayi kewarka da yawa" murmushi yayi ya wantsalota gaba idanunsa akan Billy dake zaune yace “nafiki jin hakan ya kika yini ya baby" rufe idanunta tayi da hannunta tana murmushi shima murmushi yayi yace “Ke kuma uwar me kikeyi anan?" Turo baki tayi gaba tace “Yanzu Yaya Audu saboda kawai na kawo maka ziyara shine kake faɗamin magana naga...." Tsawa ya buga mata yace “Oya kama gabanki ziyarar ubanki kika kawo min ko kuma kinzo naɗar rahoto..." Riƙe hannunsa Rafi'ah tayi tace “Colm down mana AbNoor bakonka annabinka Please meye laifin wanda ya tuna dakai" janyeta yayi yace “wannan munafukar yarinyar kike nemawa gurbi a gidanki to kuwa in kikayi wasa zata kashe miki aure Bilkisu tashi ki barmin gidana inason matata wlh baki isa kizo ki sanyamin idanu ki haifarmin da fitina da matata ba sannan tun wuri ki nemi daidai dake ga Abdullateef nan ke banda tsaurin idonki me zanyi dake..."





Cikin jin haushi da gatsali tace “Abinda kakeyi da wannan makirar matar har kayi mata ciki mana...." Dukan da yakaiwa bakinta yasa kanta haɗuwa da bango ta saki ƙara ya kuma hamɓarar da ita tare da cilli da ita waje kanta ya haɗu da molu ɗin flower jini ya ɓalle mata ya koma ya kwashi jakarta da wayarta ya cilla mata ya koma ciki yana huci Rafi'ah data takure a gefe ya finciko ya shaƙi wuyanta yace “Na tsani yarinyar nan Rafi'ah karki ƙara bata gurin zama a gidana ki kiyayeni zanci mutumcinki akan hakan"
Hawayen tausayin Billy ta share tace “Amma AbNoor jini fa ka fitar mata a jikinta meye laifin data aikata maka data cancanci haka daga gareka" dafe kuncinta tayi hawayen yaci gaba da sintiri ya fara faɗa da hargagi yana surfa ruwan bala'i ranar har banza yace mata kawai akan Billy ita dai duk sai taji bataji daɗi ba da tasan abinda zai biyo bayan zaman Billy kenan da bata barta ta zauna ba yanzu gashi ya shigo da walwalarsa kawai abu kaɗan yasa walwalarsa ta gudu




Koda daddare da taje ɗakinsa bugun duniya yaƙi buɗewa haka ta koma nata jikinta a mace ta kwana tana juyi da safe da wuri ta tashi ta haɗa musu abin kari ta koma ciki ta shirya ta fito ta nufi ɗakinsa daidai sanda ya buɗe ƙofar zai fito ta rakuɓe jikin ƙofar ya sauke idanunsa akan fuskarta ga shatin hannunsa nan kwance a kuncinta ya sauke numfashi tare dakai hannunsa yace kin tashi lafiya Noor ƙasa tayi da kanta tana shirin magana ya katse ta da cewa.
“Daidaitonmu zai fara ne daga lokacin da kika daina yimin musu akan duk abinda nasaki" kwantar da kanta tayi a jikinsa tace “Amma ka daina marina AbNoor ko a addini ba'a yarda da marin fuska ba domin itan daraja gareta" numfashi yaja yace “Is ok muje muci abinci bazan iya zaman Maiduguri ba komawa zamuyi"
Bataso komawar ba hakanan ta maze ta nuna masa farin cikinta suka karya yanata janta da hira tana murmushi bayan sun gama driver ya tuƙasu zuwa gidansu suna shiga Ya Hajja ta taresu da murna tana cewa “Sai ina kuma da sassafe" zama yayi yana ɗaukar dankali yana kai mata bakinta yace “Zamu koma garinmu Ya Hajja ina Kwana" gaisawa sukayi ya tashi yace “Zanje mu gaisa da Abba kiyi ki gama goma jirginmu zai tashi"
Yana fita ta dubi Ya Hajja tace





“Ya Hajja ina Bilkisu?" Murmushi tayi tace “Tana ciki tun jiya zazzaɓi ya rufeta Rafi'ah kin ganewa idanunki da nake ce miki a'a kike cewa tazo babu komai to wannan ƙiyayyar bansan asalin abinda ya haɗata ba kawai dai nasan tabbas Audu ya fara fito da ƙiyayyarsa ga Billy ne daga lokacin data fara banzatar da kanta ta zama mara aji wlh bayajin kunyar cin mutumcin kowa akan yayi masa zancen Billy"
A tausaye tace “Tana ina Ya Hajja?" Ɗakin da Billy take ta nuna mata ta buɗe ta shiga tana kwance a gado tana matsar hawaye ta zauna tace “Sannu Bilkisu bansan haka zata faru ba...." Ɗaganta hannu tayi tace “Ya isa Rafi'ah Ni bakiyimin komai ba saidai ta shafeki wlh ta shafeki mijinki yaci mutumcina mafi girman cin mutunci saboda ke nasan Yaya Audu yana dukana saidai baitaɓa yimin dukan wulaƙanci irin na jiya ba sai a kanki sabodake ya karomin volume na rashin mutunci na kasa samun dama ko yaya Rafi'ah ko yaya a wajen mijinki"
Tashi tayi zaune tace “Bani yayiwa ba kansa yayiwa Rafi'ah in har yana ƙyamata tane akan halina meyesa ya aureki wai me kika fini ne da yake wulakantani akanki? Ya dakeni ya fitarmin da jini a fuskata saboda ke na rantse da Allah wannan wulaƙancin bazan yafeshi ba saina ɗauki fansarsa ko yanzu ko anjima" tashi tayi ta shige bathroom tabar Rafi'ah sake da baki ta taɓe baki ta mike ta fice tana faɗin “Allah ya kyauta nida ban kar Zomo ba meye na jin haushi na akan ratayeshi"




Bangaren Gana Hajja ta shiga suka gaisa suna ɗan taɓa hira ya shigo Gana Hajja ta ɗauko wasu magungunan mata masu asalin kyau ta bata tace “wannan end of discussion kenan magunguna ne na babansun da turaruka kiyi amfani dasu zaku gode min" karɓewa yayi yana dariya yace “amma dai Gana Hajja kin iya tsaraba dama yarinyar nan duk ta zama raguwa bata da wani kokari saina bacci" murmushi tayi tace “Jikan namu ne a haka bayason takura" ficewa yayi yana cewa “nidai ke nake jira" miƙewa tayi Gana Hajja ta rakata har mota suka shiga yajasu har Airport suka tashi.
Cikin watanni biyun ne kuma haka kawai ta nemi feeling ɗinta ta rasa batason komai daya wucce bacci kwanciya da farko abin bai fara basu matsala ba saida yaga abin bamai ƙarewa bane sai yaje aiki ya yini ya dawo da dare yanason hutawa da ita ta kama wannan baccin me nauyi abin haushi yake bashi ya kwana bai rintsa ba to yau ɗinma tun la'asar yakeson komawa gida yayi wasu baƙi suka shiga meeting ko a meeting ɗin Saida ya kirata bata ɗauka ba yasan tanacan tana bacci shiyasa ya tura mata saƙo sakone dake nuna asalin buƙatarsa gareta sai shida saura ta tashi da sauri ta ɗauki wayarta ta nufi sama tayi wanka ta fito a lokacin cikinta watanni bakwai ta ɗauki wayar tana dannanwa taga saƙonsa tayi murmushi ta nufi ɗakinsa tana sanya turaren wuta ta koma parlourn tayi sallar magrib tana karatun Kur'ani ya shigo ta rufe ta miƙe tana masa sannu da dawowa amsawa yayi ya ɗagota yace “Kinga saƙona shine ko reply" langwaɓar dakai tayi tace “to yanzu ba gaka ka dawo ba" lakace mata hanci yayi yace “Ok nayi komi ba komi"





Ƙasa tayi da kanta ƙirjinta yana bugawa in bata manta ba duk ranar da ya kusanceta yanzu ji take yi kamar yana zuba mata ruwan barkono a gabanta kuma gabaɗaya ni'imarta ɗaukewa takeyi.
Ya lura da sauyin mode ɗinta saidai bai bawa hakan muhimmanci ba ya shiga wanka ya fito yaci abinci tun kafin ya gama cin abincin ta kifa kanta a dinning ta kama bacci bai tasheta ba saida ya gama komai ya kira Nasira ta gyara wajen ita kuma ya ɗauketa cak suka shiga ɗakinsa suka kwanta ya zare mata komai ya fara sarrafata ta buɗe idanunta a kansa daya ƙanƙance tace “Washhhh AbNoor kaina" bai saurareta ba yaci gaba da cakuɗa boobs nata a hannunsa ta riƙe hannun ya ɗago yace “Bari mana Noor kin ko san halin da nake shiga da wannan yanayin naki Please inashan wahala ki bari" lumshe idanunta tayi ta daure ta fara tayashi ita wahalarta idan ya shigane shi kuma kafin ya shiga ne sunyi nisa a wasannin sosai ya ɗaga ƙafarta ya fara ƙoƙarin shiga gabaɗaya jikinta ya ɗauki rawa amma bai saurareta ba saima dannawa da yayi ta saki ƙara tanajin ninkin bala'i a cikin gabanta shi kuma wani sahihin daɗi me mantar da mutum kansa yakeji ya lumshe ido yanajin nutsuwa na saukar masa.





Sun jima a haka ji take yi kamar ta fasa ƙara yanda gabanta ya ɗauki azaba itadai batasan sanda ta tureshi ta wuntsila daga gadon ba mararta kuwa ta ɗauki wani masifaffen ciwo gabaɗayan jikinta yana ɓari ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login