Showing 30001 words to 33000 words out of 110620 words

Chapter 11 - FYADE COMPLT COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Sep 2024

8175

da suke yi Aaaryaan bai kalle su ba hasali bai ma Ɗago ya dube su ba idanun sa na akan Wayan hannun sa . Assalm ne shima ya dube ta yana cewa " Taho nan .! A hankali A'isha ta fara takawa duka idanun su na akan ta matsawa tayi kusa da Aslaam wanda Nawaz idanun sa suka yi Jah lokaci guda . Sai kuma yaga ta wuce shi tana tahowa gaban Nawaaz shima suka ga ta wuce shi ...a hankali ta matsa inda Aaaryaan ke zaune a gyefen sa ta Jah ta tsaya idanun ta na fidda ƙwallah mai taba zuciya . Jeki duba kitchen time table ki kawo mun abin da nake bukata yau .! Ya katse ta da fadin hakan . Kallon su Nawaaz yayi wanda suka rasa me hakan da tayi yake nufi , ku tashi mu tafi part Dina Momy.....!


#MAMANTEDDY
*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
Romantic
Sympathetic
Love N
erotic story

AISHATOU MAMANTEDDY

*11*

Littafin fƴaɗe na kuɗi ne...Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani kuɗin littafin ba. Regular group₦500...Vip group₦1000... Special₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan kuma VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409
**
Kallon sa Suka yi Sadeeq na dariya don Ganin Abin yake tamkar Almara , duka bai gamsu da cewa da gaske Son A'isha Farida suke yi ba , don yasan hakan ma abu ne mai yiwuwa ba . Abu ɗaya yake gani da fahimta shine Kawai Don Su biya ma kansu buƙata suke Son ta ba wai don Wani Abu ba ,da kuma zarar sun samu abun da suke nema da buƙata zasu dibar Mahaukaciya da ita . Komawa Su kayi suna zama tare da Barin Aaryaann a tsaye ,wanda hakan yayi matuƙar ƙular dashi . Cikin fusata da Faɗa yafara cewa " me kuke Nufi Ina yin maku magana ko matsi baku yi ba. Aslaam ne ya katse shi yana cewa " Bama buƙata , Na A'isha wanda zaka yi break fast dashi muma shi muke buƙata . Wani irin kallon Banza Aaaryaan ya watsa ma Aslaam kana yace ' Ban gane ba ? Kana nufin sai girkin ta kadai zaka ci? To bari na faɗa maka Allah yasa Idan baka ci ba mutuwa zakayi shine magamin Ajalin ka Wallahi babu wanda zai yi karin kumallo Anan . Sadeeq ne ya tashi Tsam yana nufar Kitchen zuciyar sa na masa Daɗi su suna can suna saɓani shi zai biya bukatar sa da duka abun da suke fata da buri kenan . To wai kai Aaryaann wannan kishin duka na meye ne ? Naga dai Ita yar Aikin ka ce , ada baya ina da burin lalata ta amma kuma a yanzu burina ta zamo matata . Ai ban hanaka ka ba , Amma ka bari sai mun sallame ta a aiki daga nan sai kayi duk abin da zaka yi mata ,ta tashi a karkashi na . Okay nawa kuke biyan ta , i promise that zan linƙa mata Abun da kuke bata . Aslaam ne ya katse Gaddamar da sukeyi tare da Wannan maganan tasa kai tsaye . Mtswww Tsaki Naawaaz yayi yana kallon Aslaam tare da cewa " Ai baka fi mu Arziki bane ba kowa zai iya linƙa mata ai...amma Ni nafara cewa ina Son ta don haka dole ku bar mun . Kuna Son ta ko kuna Son Jikin ta? . Ni tsakani da Allah nake Son ta ...Amma koma meye ai kai ka fara kauda Budurcin ta ,kuma a haka dai ina Son ta . Nawaz yayi maganan yana kallon Aaryaan. Juyawa yayi Ganin Babu Sadeeq a wurin cikin Wani irin Sarƙakƙiyar Murya yace " Ina Sadeeq? . Aslaam ne ya amshe shi da cewa " A'a To ina Ruwan ka da inda yaje? Ka sani ko Hajjajun shi tayi Kirar shi?. Wani irin sara kan sa yayi masa Muryar sa na sauya Lokaci daya ...Ina A'isha ?. Duka Hankalan su ne ya dawo jikin su Cikin Sauri suka miƙe tare da nufo kitchen din inda A'isha Farida take da Gudu ....

Ɓangaren A'isha Farida kuwa ita dai tana aikace Aikacen ta hannun ta Ɗauke da wuƙa . Ji tayi An Rungume ta ta bayan ta don ko motsin shigowa bata ji ba bare kuma taji tako . Jikin ta ne ya haura rawar Ɗari na tsoro Muryar ta na makerkyata ta fara cewa " Don Allah Yallaɓai kar ka mun komai Wallh ciwo nake ji a jiki na . Ji tayi yana ƙara shigewa Jikin ta tare da Goga mata Sandar Girman sa yana goga mata ta bayan ta , Wani irin Tsoro ne ya kuma kamata . Jin yanda Yake miƙar mata da Buran sa a bayan ta yana shafa ta tare da Sauke Numfashi kaman mai Naƙuda . Hannun sa ya zagayo da shi ta bayan ta yana shafa Bayan ta tare da rungumo Nonon ta duka yana matsasu Ajiyar zuciya ya Sauke mai ƙarfi tare da murta " Oh God..! Wani irin Razana tayi jin Muryar da bana Aaryaann Din ba . Wayyo Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un tayi maganan tana juyowa cikin Sauri suna kallo ido cikin ido . Me nayi maka ? Meye kake so daga gare Ni?. Shiiiii Sau Ɗaya kawai zanyi , Nima inji Dadin Da Aaryaann yaji daga Gareki Har yake ikirarin cewa Shi kadai ne dake . Wallahi ban sani ba ban san mene yaji ba...ta ƙare magana Muryar ta na sarƙewa cike da tsoro da tashin hankali . Wani irin kallon kasa kasa yake mata na shahararrun yan iska kana ya lasa laɓɓan sa na ƙasa yana cewa " Ai na san ke bakin dadin naki ba ,Ammma Shi ya sani shiyasa Nima nake Son na san dadin na ɗanɗana .


Jah baya tayi Da Sauri tana haduwa Da Gas wanda cikin sauri ya riƙo ta yana fizgota jikin sa . Idan kika mun ihu wannan abun da kike girkawa zan zuba A gindin ki naga Karyar kuka . Kama bakin ta A'isha tayi tana Girgiza masa kai Alamun ban hakuri Amma kuma ko takan ta bai bi ba . A natse yake gyara Rigar ta tare da fara ɗagawa yana sa hannun sa ....ohhhshhhhh ya furta yana kama Nipples ɗin ta tare da matsawa yana mulmula kan nonon ta kaman haka yake Miki ko? Yayi maganan yana Ɗago kan sa tare da kallon ta yana kashe mata ido Ɗaya. Tuni Gumi ya gama Wanke ta kaman wanda tayi wanka , Idanun ta na fidda Ƙwallah . Sam bata ga Shigowar su ba sai Wani Damƙa da Nawaaz yayi ma Sadeeq Kai ƙaramin tantiri ne , ya ingiza shi Dai dai Aslaam na kai ma fuskar sa wani mugun Duka ,ji kake Dummmbbbbb ....Shi kuwa Aaryaan da Ransa ya gama ɓaci A'isha Farida ya kama yana kallon Fuskar ta kawai ya fara Ɗauke ta da Mari tass tasss Har Sau biyu ... Zubewa tayi a wurin tana kuka mai sauti mai kuma ban tausayi . Yi mun shiru ko yanzu nayi ƙasaƙasa dake . Tashi ki fita ki shirya in Kai ki inda nace xan kai ki yau maza fita ki bani Wuri . Ganin yanda ya doka mata Tsawan yasa ta saurin miƙewa tare da kokarin barin Wurin amma gaba ɗaya sun cike hanya babu hanyar da zata Wuce . Juyowa Yayi a matuƙar jin zafi yana kallon Sadeeq kai ƙaramin dan iska ne? . To Bari na faɗa maka Wani Abu duk ranan da kayi kuskure Gindin ka ya shiga jikin A'isha Wallahi sai na datse shi ....Buɗe baki duka suka yi na mamaki A'isha Farida na juyawa da Gudu tana barin Falon .

*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
Romantic
Sympathetic
Love N
erotic story

AISHATOU MAMANTEDDY

*12*
*Night update*

Littafin fƴaɗe na kuɗi ne...Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani kuɗin littafin ba. Regular group₦500...Vip group₦1000... Special₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan kuma VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409
**
Tana ficewa daga kitchen ko ganin gaban ta ba tayi cilla ƙafarta kawai take yi bata ko ganin gaban ta A haka ta isa Ɓangaren su na ma'aikata . Shigewa Ɗakin Yaya Maryamu tayi Tare da zubewa a tsakiyar Wurin , idanun ta na kaɗawa dafe kan tayi tana fashewa da kuka ta dauki kusan Mintoci Ashirin a hakan kana zuciyar ta tafara riyar ta mata barin Cikin Gidan , A hankali ta furta " Na bar Aiki a cikin gidan daga Yau , kuma ko mene suka yi mun Allah ka saka mun . Wai dama Wannan kalubalen Yaya mata suke fuskan ta a rayuwarsu ko kuwa dai nice Allah ya jaraba ? Me yasa basa Ganin duk abin da zasu yi min mara kyau ne ? Sun dauke Ni tamkar Kazar kowa? Tamkar Tom&Jerry...Me nayi masu suka salwanta mun Rayuwa , Kai Kai Duniya Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un....Ta ƙare maganan tana fashewa da Kuka tare da Zabura tana nufar Inda jakar bakon ta yake . Dauka tayi a hankali tana saka Hijabin ta har ƙasa tamkar Ustaziyyya tana fara ficewa daga Dakin Yaya Maryamu wacce take can bata san halin da A'isha Farida ke ciki ba ,duk da itama zuciyar ta a ko wani sakanni tunanin A'isha da halin me take ciki a yanzu take , nan ko bata san ita ta gama tsara ma kanta yanda zata yi ba .

**

Juyawa Aaaryaan yayi a fusace yana ƙoƙarin barin Kitchen din ne Sadeeq ya riƙo hannun shi tare da Kallon sa , Aaryaan Son A'isha kake yi da har kake faɗa akan ta? . Wannan bai shafe ka ba , Amma Ni ba Son ta nakeyi ba , kawai Ni ne kaɗai Zanyi mu'amala da ita har Ƙarshen Rayuwar ta . Wani kallo Aslaam yayi masa kamin yayi masa magana ne Nawaaz yace " Amma kasan wata rana dole zata bar cikin wannan Gidan ko? Kuma Sannan Zatayi Aure tun da bata Rako mata duniya bane .! Okay zan ga wanda yake da zarrar Auren ta ." Wani irin kallo duka suka bi shi dashi wanda kallon su bai tsaya yi ba ya juya a fusace yana barin Wurin . Nawaaz ne yayi Dariya yana cewa " Tabbas da a malesia muke a yanzu to da munce Aaaryaan ya fara Koyon shaye² . To wai me yake nufi? Sadeeq ya katse Nawaaz tare da kallon su duka . Nima ban sanin masa ba , amma koma meye nidai Ina Son A'isha . Aslaam yayi maganan kai tsaye ba tare da yaso jin na bakin su ba . Wani kallo Naawaaz ya watsa masa na baka isa ba , kana yace " kai kuma a wane ? To baka isa ba ...Faɗa ne da tanka² ya rinchaɓe tsakanin su wanda Sadeeq na tsakiya yana Masu sulhu tare da basu baki akan suyi Hakuri Duka ,Ammma kaman ana Dada yayyafa Ma Abun wuta faɗa suke yi a tsakanin su wanda tun da suke basu taɓa yin irin sa ba .

**

Fitowa Harabar Gidan A'isha tayi sum³ tana kokarin ficewa daga Wurin tare da nufar Gate. Kamin ta ƙarika Wurin Gate ɗin ne taga Ana budewa Alamun moto zata Shigo ko zata fita . Tsayawa tayi ba tare da ta juyo ta kuma kallon cikin gidan ba , Amma sai taji karar rufe mota . Ke Ina zaki tafi kije?. Wani irin tsoro ne ya kama A'isha jin Muryar Aaryaan Sam bata san lokacin da ta saki Jakar kayan nata ba a ƙasa . Rarraba ido ta tsaya tana yi cikin rawar murya take kokarin magana amma ta kasa . Fashewa masa da kuka tayi tana kallon sa tare da cewa " Don Allah ku rabu dani , wallahi na bar Aikin ka kyale Ni . Gani tayi ya nufo ta cikin zafin Nama kamar mayunwacin Zaki . Ina nace Miki zan kai ki yau? . Ya jefa mata tambayar ba tare da ya tsaya bi ta kan maganan nata ba . Tsayawa tayi tana kallon sa Ido ƙurrr tana dawo masa A'isha Farida yanda take da Tsiwa . Murguɗa masa baki tayi tare da cewa " Ana Aikin dole na gaji ba zan yi ba . Bai mamaki ba don kar ya riga da ya gama sanin Wacece ita.? Wani murmushi ya saki mai karamin Sauti kamin taji ya fizgota tana Faɗawa jikin sa ba shiri . Mamaki ne da Tsoro ya kamata ganin a farfajiyar gidan su yake kokarin mata rashin Da'a... Dole sai kin zauna , babu inda zaki je ... kisa a ranki gidan nan kaman Gidan mijin ki ne ,babu saki Babu Yaji . To kisa Wannan gidan ma haka yake ,kin shigo ta ke nan har Abada .


Buɗe baki tayi a gigice tana ƙwaɗa Kirar Sunan Wayyo Mama na shiga uku ,kizo ki fiddani a gidan nan. Idon ma'aikatan Wurin ne maza da mata ya dawo kan su . Wanda Ganin hakan yasa Aaaryaan kife ta da Marin da sai da ta kusa shiɗewa . Wuceee muje......!!! Yayi mata maganan cikin daka Tsawa . Tsayawa tayi tana cijewa tare da kallon mutanen Wurin tana kuka tare da cewa " Ku kuwa bayin Allah kuna tsaye kun kasa taimako na? Ku fa...Kamin ta yi wani magana ne taji ya kama hannun ta yana buɗe Moton shi tare da wurga ta ciki yana Rufewa ....."



KUYI HAƘURI NA YAU BABU YAWA ,NAYI BUSY NE SOSAI😻
#MAMANTEDDY

*🕊️FƳAƊE....!🕊️*
#Romantic
#Sympathetic nd
#Erotic
#story.


#BONUS
Wannan shafin bonus ne saboda ganin yanda Wasu ke tambayar Littafin Fyaɗe a groups da Sauran Mutane ,a tunanin su littafin kyauta ne , Amma sam ba haka bane , masu tunanin Wannan littafin Free ne to na kuɗi ne tun a farkon pages dina na Wancen na faɗa don haka ga Bonus nan duk mai buƙatan Wannan littafin na kuɗi ne Regular group ₦500...Vip group ₦1000... special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409.

013

Bismillah.!
Ba tare da ta san ina zasu nufa ba ,ko ina zai kaita a wannan halin ya fice da Moton sa daga cikin Gidan baya ko waiwaye ransa a dagule yake . Kaman kuma yanda itama Nata zuciyar tayi mata baƙi , tambayar da a kullum a ko wacce Rana take mawa kan ta ɗaya shine " Mai tayi masa yake azabtar da ita haka ? Wata zuciyar nata ne ta kuma cewa " Inda zaki duba dakyau zaki ga Sau biyu kenan yana Wanke kyaƙyƙyawar fuskar ki da Mari wanda ko wani guda Daya sai kin kusa Shiɗewa don azaba . Wannan wani irin zalunci ne daga Aikin Girke² ya zama izaya kaman Wanda na taba yi masa Wani abu? Ko Yusraht da na Nasan nayi mata Sau daya na ganta kuma bata sake zuwa ba bare tabi ta kaina da Mari ..." Juyo da kallon sa yayi yaga idanun ta na akan sa , Wanda da'alama wani Duniyar tunanin ta faɗa . Ke Lafiya kike kafe Ni da Ido ? . Ya kare maganan yana zuba mata Lulun idanun sa . Kauda kan ta tayi gyefe tana bin Windown motan da kallo tare da juya masa kyeya. Keee...! Ta ji ya kuma Kirar ta ,wanda tayi masa banza kaman Bama tasan da ita yake yi ba .

Takaici ne ya kamasa Wannan yasa shi cigaba da Driving ɗin sa Yana jin tsananin Zafi a zuciyar sa musamman idan ya tuna da yanda ya tadda Sadeeq na ƙwaɓe Wandon sa yana Goga mata Buran sa . Ƙiuuuuu Taji ƙarar taya a ƙwalta Aaaryaan na kusan Kara mawa wani mai mota Civic Allah ya kiyaye yayi Saurin kaucewa . Tsoro ne ya kama A'isha zuciyar ta na bugawa wani irin ƙara take ji na haɗuwar mota da Ƙwalta . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Take maimaitawa kan Aaryaan na buguwa Da Jikin Seat Ɗin Allah ya kiyaye Glass Din Windown .Cikin ƙara ji ta matsa Kusa dashi tana kai hannun ta tare da Kama fuskar sa tana Tallabo shi duka , Wayyo Yallaɓai kana lafiya kuwa? . Tayi maganan a matuƙar firgice tare da Tsoron halin da zata gan shi ciki ...Ganin idanun sa a rufe bai ce mata komai ba kaman Wanda baya numfashi yasa ta Saurin saka Hannayen ta duka biyun tana Girgiza kan sa tare da Tallabo fuskar sa ganin yanda Mutane suka fara tunkaro motan nasu don hankulan jama'u ya tashi...Aaar...Aaryaann ....! Ta kira sunan sa cike da Rawar murya tana shirin fashewa da Kuka . Kamin ta rufe baki ne taji ya kamo bakin ta yana haɗawa da nashi tare da kama laɓɓanta yana Tsotsa , cuku² take na Son Ƙwace kan ta ,amma sai tara hannun sa yayi yana matse ta tare da lalubar Harshen ta yana cafka cikin Wani irin Salon da yasa A'isha Farida fara tunanin Aaryaan wannan abun nasa is much . Hawayen Idanun ta ne suka ƙarika Sauko mata dai dai mutane sun taru suna bubbuga Murfin Moton wasu kuma window Glass din . Sam Aaaryaan baya ta kansu bai ma san da su ba sai A'isha Farida dake watsa ido tana rarraba su . Hannun sa take ji yana shafa hannun ta da ya haɗa su tare da murxa yan yatsunta .... Ganin Wannan Abun yasa mutane fara maganganu suna fadin Wannan Wani irin shahara ne haka ? Idan matar sa ce duk soyayyar iskancin nasu su Baro Gida su taho Titi suna Shirin hada mana Haɗari ? . Wasu ne suka amshi mutumin da cewa " Kai Anya Matar sace ,kasan fa masu kudin nan babu Allah a tare dasu , kar yazo yasaka yarinya a moto ne da karfin tsiya yana shirin lalata da ita kalli fa yanda take kokarin kwace kan ta daga Gare shi?. Yallaɓai Sir bude motan .! Muryoyin mutane mabanbanta ya shiga Kunnuwan su . Amma kuma har A lokacin cigaba yayi da kissing din laɓɓan ta kamin daga bisani ya zare bakin sa daga nata .

Tsayawa tayi don sai a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login