Showing 21001 words to 24000 words out of 110620 words

Chapter 8 - FYADE COMPLT COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Sep 2024

8151

yanda ta fashe da kuka tana cewa " Wallahi ka cuce Ni ka cuci Rayuwa ta ... Na fara Jin Son ka a zuciyata a tunani na kai na Allah ne ashe na banza ne ...Kamin ta rufe baki ne taji ya Ƙwaɓe bakin ta yana mata Kallon yi min shiru . Tashi ki fita kije ki Bama Ƙawar surutun naki labari ..." kallon Sa tayi tana fashewa da kuka , Wato Abin da Yaya Maryamu ta Faɗa mata Gaskiya ne , gashi a kwana ɗaya ana biyu sun lalata mata Rayuwa da Tarbiyya Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Kalmar da take faɗi kenan a sarari . Rintse idanun sa yayi yana tuno da furucin ta ,Ada baya na fara Son ka a tunani na kai na Allah ne amma ashe ba haka bane , Wannan maganan yake juya shi a kansa ... A kuma hankali take sauka da ƙafafun ta a gadon, Tana kuka tare da jan majina . Ke Me kika ce Ɗazu? Banza tayi masa tana lallaɓawa tare da daga ƙafarta a hankali .

Ganin yanda take masa banza yasa shi tashi a zafafe yana damƙo Hannun ta . Ɗago idanun ta tayi tana kallon sa , A hankali ta furta Allah yasaka mun . Me kika ce? Yayi maganan yana tsayawa a gaban ta . Ɗazu kin yi maganan kin fara Sona? Yanzu kuma fa?. Cikin Muryar nuna tsana da ƙyamata tace " Allah ya ƙyauta bana Son ka na tsane ka ...kuma Wallahi duk ranan da Ɓoyayyen Masoyi na ya bayyana sai na Faɗa masa abun da ka mun , kai Sumar dani kayi ,shi kuma gaba Ɗaya Rayuwar ka zai Ɗauke maka shi . Mugu ...! Ke ...! Ya kira sunan ta ba tare da yaji ko ɗar a maganan nata ba . Kallon sa tayi tana cigaba da sharce hawaye . Ki barci yanzu ki huta ...zuwa Yamma kizo ina Buƙatar ki .

Ƙasa basa Amsa tayi kawai sai juyawa tayi tana ficewa daga Bedroom din tare da barin part Ɗin nasa . Tsayawa tayi a Farfajiyar gidan sam ta kasa nufar ɓangaren su don bata san me zata faɗa mawa Maryamu ba ,wannan yasa ta nufar Ɓangaren Hajiya Kubrah . Tun da ta fito Aaryaan ya biyo bayan ta Wanda ita bata sani ba , sai da yaga Tafiyar Izuwa Part ɗin Momyn nasa sannan ya juya don ya Watsa Ruwa . Wayar sa ya Ɗaga yana sanar da Hajiya Kubrah kan a Turo masa Wata ma aikaciya ɗaya . Yana aje Wayar nasa ya shige Privacy. Tsintar kan sa yayi a wannan lokacin cikin rashin Walwala . A haka ya fito bayan ya gama kimtsa kan sa a falo ya tadda Yar Aikin har ta iso . Ki shiga ciki ki gyara mun ko ina na Bedroom ɗin ...to yallaɓai tayi maganan tare da Ɗan risinawa . Ɗaukar Tarkacen sa yayi yana shirin nufar Companyn sa wanda a ƙa'ida sai ya shiga Part ɗin Momyn sa sannan yake tafiya ko ina . Tun daga Shigar sa ya fara jin maganan Hajiya Kubrah kaman haka . Au dama Sharri kika zo kikayi ma Ɗana?. Dama tun zuwan ki na fahimci da manufa ..munafuka kinje kina buɗe masa kirji da nono kina Girgiza masa jiki to ba dole ya lalata ki ba ,don Yaro na lafiyayye ne ,kome yayi miki ke kika kai kanki don haka tun da Abun naki sharri ne a yanzu zan sallame ki bana zauna da irin ki ba masu bin jini na da Sharri .

Kuka A'isha Farida ta fashe dashi ,jiri na ɗibar ta don har a lokacin babu Ƙwari a tare da Ita . Maryamu ne ta kalli Hajiya idanun ta na fidda Hawaye ..Hajiya kiyi Hakuri ki taimaki A'isha da Rayuwar ta , FƳAƊE suka yi mata ba Sir Aaryaan bane kaɗai har da Abokanan sa . Sharri ne dama tuntuni lalatacciya ce ta gama Watsewan ta yazo tayi ma Yaro na sharri nasani ko wani cutar aka turo ta ,ta goga mashi kai Wai Ni Talaka basa taɓa barin masu shi Sukuni..?

Muryar sa ne ya katse su wanda cikin Muryar ko a jikin sa ya motsa bakin sa a Miskilance tare da takowa cikin falon . Momy ba lalatacciya bace , Virgin ce sannan.....Kamin ya cigaba da magana Hajiya Kubrah t kuma cafewa tana cewa " Bana Faɗa Miki ba ? Taje ne tana masa karkaɗa Da girgiza Nono ,kayi mun dai dai Aaryaan tun da yar iska ce ...Ni tunani na ma Allah yasa bata goga maka Wani cuta ba yanzu kaje Asibiti a duba ka kasan talauci Babu abun da bai sakawa .

Bai tanka momyn nasa ba har ya ƙariko inda take tsaye tana sirfa masifa , Hannun sa yasa yana Hugging din Hajiya Kubrah . Morning Dear. Abun da tace kenan tana murmushi jin yanda taji shi komai lafiya . Ɗago kansa yayi yana kallon Gyefen da A'isha ke tsaye Momy i need in my side .ki barta kar ki sallame ta , Amma yau kar tayi aiki ta huta saboda ta ɗan ji rauni . Buɗe baki Yaya Maryamu tayi cike da mamaki ina duniya zaki damu ....Har Aaryaan ya fice bata sani ba ,sai Muryar Hajiya Kubrah da ta cigaba da cewa " Ai indai wannan ne sun saba ,wani jin jiki tayi ,su da suka saba yi a Titi ma a nasu Ɗari Hamsin . Maryamu fita mun da Wannan yarinyar ....!




Good night 🥱😄

*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
Romantic
Sympathetic
Love N
erotic story

AISHATOU MAMANTEDDY

*08*
*Morning update*


Littafin fƴaɗe na kuɗi ne...Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani kuɗin littafin ba. Regular group₦500...Vip group₦1000... Special₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan kuma VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409
**
Ganin yanda idanun Hajiya Kubrah ya rufe yasa Maryamu Kama A'isha Farida tana yin Waje da ita a zuciyar ta tana tunanin Anya Abun da Hajiya Kubrah keyi ba zatayi nadama Ba? Ido biyu da hankalin ta ta Ɗaure ma Ɗan cikin ta Gindin yayi Iskancin sa Da yara mata har da Yan Aikin sa ,kuma wai take Kirar hakan da Wai lafiya yake dashi ...ita A'isha Farida ce ta karkaɗa masa Nono da jiki ? Kai za'a yi sakayya tun a duniya ba sai an kai ga Lahira ba inshallah . Da yardan Ubangiji sai ya dawo yana Roƙon ki yafiya Farida Kar ki yafe masa Abun da yayi Miki zai gani tun a duniya ba sai an kai ga ƙiyama ba . Yaya Maryamu tayi maganan tana sharce Hawayen fuskar ta . A'isha Kar ki faɗa mawa kowa Abun da ya faru tsakanin ku da Aaryan ko a cikin gidan nan ba zan bari kowa ya sani ba ,Kema ki tabbatar baki Faɗa mawa kowa ba ,har mahaifiyar ki . Yaya Maryamu ta kuma maganan bayan sun isa Ɓangaren su Ruwan ɗumi ta Ɗaura a risho ɗin ta ɗan ƙarami na can ƙasa tana maganan ranta a ɓace . Gumi na Karyo mata don ta lura har a lokacin A'isha Farida na jinjiki Surutun nan nata tayi laƙwam tamkar ba ita ba . Sai dai kawai bin Yaya Maryamu da ido da take yi . Farida Kinji me nace Miki ko?. A sannan ne A'isha Farida ta gyaɗa kan ta tare da cewa " Eh Yaya Maryamu amma zan faɗa mawa Mama ta sani don Kar na mutu Batasan dalili ba . Yaya Maryamu A yanzu fa zaman jirar Azara'ilu nake yi domin Nasan ba zan Rayu ba . Shiru Yaya Maryamu tayi a sannan ne tace ' Ba zaki mutu ba A'isha Farida Kinji ,wannan Yanda kika ji a yanzu ko wacce matar Aure ta riski Hakan a daren ta na farko da mijin ta ,amma ke naki Yasha banban da nasu ...tun da Sabon Allah ya aikata a kanki ,ta sanadiyyar Yi Miki FƳAƊE . Kar ki faɗa mawa kowa wannan sirrin ya tsaya daga Ni sai ke .ko mama kar ta sani ,idan ba So kike zuciyar ta ya buga ba . Saurin fiddo da idanu A'isha Farida tayi kana tace " A'a sam bana so Mama ta mutu ta bar Ni , don ita kaɗai nake rayuwa ,Buri na a kullum naga tayi farin ciki ba bakin ciki ba ... Murmushi Farida tayi tuno da Mama Lantana kawai da tayi . Motsa bakin ta tayi Dimples ɗin ta na Loɓawa gyefe da gyefen Kuncin ta . Yaya Maryamu kin san meye? Wallahi ina Son Mama sosai ban San me yasa ba? Ina fa Son ta fiye da kowa fiye da kaina ma. Hummmm sauke Ajiyar zuciya Maryamu tayi kana ta kama Hannun A'isha tana cewa " Na san hakan tun daga zuwan ki nan a ranan farko da kikayi babu Mama ,kin san me ya faru kuwa? Girgiza Kai A'isha Farida tayi cikin Sauri tana cizan laɓɓan ta na Ƙasa domin zugin da har a lokacin Virgina ɗin ta yake yi kawai dai Dauriya ce take don babu wanda zata yi ma kuka ya rarrashe ta...ga kuma surutu da ya zama mata jiki . Maryamu ne ta cigaba da cewa " Tsakar dare fa na farka naji kina sambatu a barci kina Kirar sunan Mama . Buɗe baki A'isha tayi na mamaki don bata san ta yi ba...Dariya Maryamu tayi da sai a lokacin dariyar yazo mata . Kuma ai har yanzu karya ne ki kwanta ki tashi bakiyi sambatu Kirar sunan Mama ba ,ban dai taɓa faɗa Miki bane , saboda nasan yanda kike Son ta ,itama tana Miki SO fiye da Wannan domin kuwa itace ta kawo ki Duniya baki Ɗaya . Yaya Maryamu ina Son Mama sai dai ban san a wani hali take ciki ba a yanzu Nasan dai a ko ina take tana mun addu'a . A'isha taho muje na gasa Miki jikin ki kiyi barci Kinji ?. A tare suka nufi Banɗaki don Maryamu ta gyara mata jikin ta sosai . Kuka Maryamu keyi A'isha nayi yayin Da Maryamu ke cigaba da Zage² tana faɗin Wannan wani irin mara imani ne Wannan Wani irin zalunci ne ? Kashe ki yake son yi ko mene ne? . Wai duka ne suka afka Miki a lokaci guda ko kuwa yaya ne? . Cikin Muryar Kuka A'isha Farida ta bata amsa " Yaya Maryamu shi kaɗai ne ya hana su suyi mun wani Abu . Wato shine tantiri Ɗan iska shi Basarake Shine kadai yayi Miki Wannan cin mutuncin ai zai haifa shima . A haka tana gasa ta tana sababi fita tayi tana samun Su Ganyen Bagaruwa da Sauran kayan matsi na mata a dole ita zata yi mata gyara ....a tunanin ta ai shikenan tun da yayi da ita Sau Daya ya lalata budurcin ta ba zai ƙara bibiyarta ba , ba tasan a tunanin Aaryaan Sam ba haka bane ba .

**

Zaune yake yana meeting da Ma'aikatan Trading Companyn sa amma gaba Ɗaya Hankalin sa baya jikin sa , Gaba Ɗaya tunanin A'isha Farida yake don haka duk wani maganan ƙaruwa da suke yi game da Companyn da kuma wanda suke buƙatar shares su hada hannun jari da Companyn nasa sam baya Fahimtar su . Lumshe Lulun idanun sa yayi yana buɗe su . Ji yake tamkar ace A'isha ne a gyefen sa a yanzu . Tun da Yake bai taɓa haɗuwa da Cikakkiyar budurwa ta ko ina a tsam take ba , ga ɗanɗanon ta na daban kaman A'isha Farida . Sir Yanzu Ya za'a Yi kenan Zamu iya hada Hannun mu basu shares ɗin ko kuwa Muna sauraren ka . kallon Miss Lieliy Universe yayi Wanda take masa Wani irin kallo na nuna tsananin zafin soyayya...itace macen da tayi zarra akan sauran Matan Wannan Companyn nasa Wanda duk soyayyar su akan sa boyewa suke yi don Rashin kirkin da da Miskilanci ga tijara . Amma ita Kan tsaye ta tun kare sa ta bayyana masa Soyayyar ta duk da a wannan rana yaci mata mutunci amma tayi ɓarin ƙasa² ba ta daina ba..." Yar Gayu ce ta ƙarshe ,kuma mahaifin ta shine Sannanan Ɗan kasuwa ne Wato Abdu Abdullah ,Saboda yawon ganin Aaryaan Kareem da take yi a tashoshin zumunta da Tv News haka da Sauran su tun daga nan Ta Ɗauki soyayyar sa ta liƙa a zuciya ita ba don kudin sa take Son sa ba ,kawai saboda halittar sa a cewan ta a ko'ina zata iya presenting ɗin shi a matsayin miji tayi alfahari Sir Aaryaan Kareem kenan . Ƙyawun shi kawai take buƙata ,kuma da hakan ta buƙaci Aiki a Companyn sa don yafi mai da hankalin sa anan fiye da Asibitin shi wanda ya dauke wannan tamkar Wurin taimako ne kawai , wurin samun sa shine Companyn sa . Ashekara ta dubu biyu da sha takwas liliey itace ta Karbi Kambun wacce tazo ta Daya a masu kyau a duk Nigeria don haka indai kyau ne Allah ya bata ban san wayafi Wani tsakanin ta da A'isha Farida ba . Wannan yasa ake mata kirari da Miss Universe sunan ta kenan a cikin ƙawayen ta da Sauran Al'umma ...Saboda kuma tsaban Son da take ma Sir Aaryaan Kareem ne yasa Ta Zuwa masana'antan sa Aiki wanda batayi kasa a gwiwa ba ta faɗa masa sirrin zuciyar ta ko da bai bata Amsa ba .

Kallon Miss liliey yayi kana yace " Sectary ..! Cikin sauri tana wani shaƙe murya tare da zaƙaƙa shi ta amsa shi da cewa " Yesss Sir . Bana cikin Mood ɗin da zan iya attending Wannan meeting kizo Office dina yanzu ki same Ni . Okay Sir . Tayi maganan tana jinjina kai . Miƙewa yayi yana fara barin meeting Room ɗin tare da hawa lifta yana nufar office din sa . Lieliy ita ce Sectary ɗin sa wannan yasa duk wani shige da fice na Companyn zuwa gare sa a hannun ta yake . Bin bayan sa tayi cikin Sauri tana nufar office din sa .
Shigan ta yayi dai dai da yana Magana alama da gida yake Waya . Sallau kaje Part Ɗin Maryamu ka dauko mun wannan yarinyar ka taho mun da ita . Sallau ne ya hau inda inda daƙyar ya iya cewa " Yallaɓai ai yan aikin na da yawa wacce a ciki kuma Companyn ka za'a kawo ta ?. Shiru yayi ma Sallau yana cigaba da Duba laptop ɗin gaban sa tare da bin cikar masana'antan . Eh ka faɗa ma Maryamu ta baka A'isha Farida ka taho mun da ita na baka mintuna Goma yanzu . Aje Wayar yayi yana kallon Miss liliey da fuskar ta ya sauya . I'm here Sir. Yanzu Sallau zai taho da Wata yarinya ƙarama ki barta ta shigo ita kadai . Ok sir . Juyawa tayi jikin ta babu kwari ranta duk ya yi ba dadi . Wacece ita? Yarinya kuma karama da yace . Haka ta koma mazaunin ta tana ficewa daga Office din duk ta kosa taga Wata yarinya ce har ya damu da ita yake cewa a kawo ta Companyn sa to tazo wa zai koma da ita? Tare zasu koma kenan ..? Haka dai miss Lieliy tayi ta kisima abubuwa a ƙwaƙwalwar ta .

**

Wayyo Ni A'isha Farida Wayyo Ni Yaya Maryamu ba zani ba ,kashe Ni zaiyi Wallahi . Kuka A'isha keyi tana bore jin sakon Sallau , Wanda ita kan ta Maryamu ta kasa samun sukuni hankalin ta yaki kwanciya da Wannan Kirar da Aryaan yayi ma A'isha da Tsakar Rana karfe biyu da Rabi . A'isha Bana tunanin zai yi Miki Wani Abu ne , kila yayi nadama ne yake son ya kai ki asibiti a duba ki ,ko me nene ai ba zai Miki ba a waje dole sai ya dawo gida . Akwai mutanen sa acan babu abun da zai Miki kila yayi nadama ne . Yaya Maryamu kin tabbata? A'isha tayi magana tana mai gamsuwa da Maganan Maryamu kwarai kuwa . Yanzu tashi ki bi Sallau kar kiyi wani laifin . Mikewa A'isha Farida tayi Mayafin ta babba ta yafa tana zagaye fuskar ta dashi . Dama Riga ce da Skirt a jikin ta na atampha . Fuskar ta tayi fiyau ta fice Suna nufar farfajiyar gidan Sallau na bude mata moto ta shige suna fita dai dai mai Adaidaita na Sauke su Inna Hansai da Kuma Mama Lantana . A Companyn kuwa tun da suka shiga A'isha ke kalle² wannan wani irin arziki Allah yabasa tun daga Ƙuruciya haka ? Amma kuma a haka yake aikata fasadi da zina . Har suka iso Inda Sectary ɗin nasa take Wato miss Lieliy A'isha Farida ba ta sani ba . Are You.? Furucin da Miss liliey tayi mata kenan tana taɓe baki tare da mata kallon sama da ƙasa . Don a tunanin ta bata jin A'isha Ko turanci tana jin yess bare kuma No . Ke House cook din shine ko kuwa cleaner? . Don dasu kikayi kama ?. Eh Hajiya Haka yake . Okay kila Abinci zai faɗa Miki kalon wanda yake so na dare oya to shiga . Tayi magana tana mata alama da inda Aaryan yake . A hankali ta sa hannun ta wani zuuuuu taji kofar na budewa . Ƙirjin ta ne har a lokacin yake buga mata . Tana shiga office din Sam bata kalle sa ba don bata lura da inda yake ba...Juyawa tayi tana bin ƙofan da ya koma da kan sa yana Rufewa . Ganin ya rufe ta ciki yasa ta juyowa tana ware ware nan ta hango sa Fuskar sa kaman na shanu a murtike a hankali ta fara takawa . Yallaɓai barka da Aiki Gani ance kana Son Gani na . Ɗago idanun sa yayi yana kallon ta kana ya juya yana taba Telephone din companyn Wanda kira ce yayi ma Sectary ...Bana bukatar Isowar kowa , duk wanda yazo Kice ba zai samu gani ba a yau . Duk Maganan da yake A'isha ba tsaye tana bin Wurin da kallo . Kusan mintuna biyar ne taji yayi magana yana cewa " Taho nan ."

A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login