Showing 39001 words to 42000 words out of 110620 words
jin katobarar da A'isha keyi . Okay muje naga Matan nasa . Marshal Abdu Kareem yayi maganan ba tare da ya saurari na bakin A'isha Farida ba , don hankalin sa ya tashi .
Gaba A'isha Farida tayi yayin da Daddy ke bin ta a baya yana jinjina kai tare da shakkun maganan nata na Anya Gaskiya ne? . Tun a waje ya dakatar da duka Wasu masu tsaron sa yana shiga Falon daga shi sai A'isha . A dai dai Kuma Wannan lokacin Aaryaan da Bie bie suna zaune manne da juna suna kissing din laɓɓan su .
Fiddo da ido A'isha tayi tare da yanka wani makirin kuka tana kauda kan ta tare da yin baya tana faɗin " Wayyo Daddy ba zan iya kallo ba , Ka gani ko? Nace maka matar sa ce kuma tace kar a shigo masu....Gigif Aaryaan yayi yana saurin miƙewa yayin da Bie bie ke gyara Rigar ta don ta fiddo da nonon ta duka biyun suna Watayawa . Shi kuwa daga shi sai kayan shan iska . Kallon kallo suke yi da mahaifin nashi , wanda yaji Ƙirjin a yayi nauyi tamkar Ana daura masa Dutse . Aaryaan..! Daddy ya kira sa cike da nuna tsananin mamakin sa da damuwa . Sunkuyar da kai Aaryaann yayi tun da yake ƙwartanci bai taba nadama da jin kunya kunya irin ta yau ba . Cikin rawar murya Daddy ya kuma furta " Aaaryaan...! Abun ka ga mai hali baya fasa Halin sa a Miskilance yace " Daddy..! Tasss tasss tasssss kika ji Daddy yana Wanke fuskar sa da Wasu irin zafafan mari Har Sau uku wanda jin hakan da karar marin ya urin ta A'isha Farida saurin nufar Bayan Kujerar falon tayi tana matse kan ta a can . Itako Bie Bie yanda taga Fuskar Daddy marshal Abdu tamkar yana filin daga ko jeji yasa Ta a wani irin mahaukacin Gudu barin falon tana barin su Trolly din da ake iyayin an zo Kwana dasu....da zata fita ne tayi Karo da ƙofan ji kake rammmm Goshin ta ya bugu da ƙofan fita . tsayawa tayi tana Matsar Hawaye tare da dafa Goshin ta da ya kumbura a lokaci guda . Jin Marin da ya kuma yi ma Aaaryaan yasa ta ficewa bata tsaya bi ta kan ta ba da gudu wanda da ido securities din suka bita . Jin sababin Marshal yasa ka Wasu sojojin da yawa fara ja baya daga Wajen da suke , wasu kuma na Guduwa . Don kun san Zafin zuciya irin na soja , su kuma Wanda yakai matsayin marshal a soja ganin sa idan sojojin suka yi gudu suke yi bare shi ya zuciya .
Kara Waro ido A'isha Farida keyi ganin Yanda Aaryaan yake tsaye duk marin da ya sha bai ko Ƙwallah ba haka fuskar sa bai nuna Alama . Na shiga Uku.! Ko dai shima Soja ne? Idan fa Nine aka yi ma wannan marin wallahi da tuni na amsa kalmar shahada na dade da bakuntar Gida na na gaskiya .
Ina hankalin ka ya tafi Aaaryaan? Aaaryaan Wannan shine tukwicin Gatan da muka baka? .Aaaryaan ina ilimin ka ya tafi Kasan Wacece mahaifiyar ka? Kasan su waye dangin iyayen ka? . Mahaifiyar ka ban Aure ta ba sai da ta sauke Alkur'ani , Yar Gidan malamai ce gaba da baya , Amma shine kai zaka yi zina?. Zina fa Aaryaan ina ilimin ka na muhamadiya Wanda saboda Tsaban naga ka kintsu egyft na fitar da kai ,kai fa Hafizi ne ....Dafe kai Daddy yayi yana cewa yaushe hakan tafara Faruwa?. Shi kam Aaaryaan Tunani maganan Daddy yake yi da yace " Wai mahaifiyar sa tayi haddan Alƙur'ani , kuma dangin ta kaf Malamai ne? A zuciyar sa ne yace " Su waye Malamn wai? Anty Rahma ko Kuwa Mom Ɗi na ,wacce Sallah ma bata damu da ita ba ,amma kuma yake fadin Wai tasan Alƙur'ani? To nima me ya same ni nake kwadayin Zina nake ƙwartanci da nawa ilimin?.
Shashashan banza Aaaryaan ka bani mamaki matuƙa . Daddy Kayi Haƙuri Nasan duka abun da nake baya dakyau amma bana jin zan taba iya dainawa . Saurin kallon sa Marshal yayi itama A'isha na saƙalo Wuyar ta daga Bayan Kujera . Dai dai Daddy na koda masa Gigitaccen Mari da Sai da bakin sa Ya fashe da jini . Giwowin ka kasa...! Daddy yayi maganan yana daga murya a hankali Aaryaan yayi ƙasa da Giwowin sa cike da ladabi ga mahaifin nasa idanun sa na karkaɗawa suna yin jajir kaman jan Gauta .
Idanun sa ya Ɗago dai dai A'isha na leko da da fuskar ta suna yin ido hudu da ita . Abun ka ga mai hali baya fasawa sam bata san lokacin da Tsiwar ta yakaita yi masa Gwalo ba tana Washe baki tare da masa Dariya kasa kasa yanda Daddy marshal ba zai ji ba . Wani irin bakin ciki ne ya ka masa , Tare da malolon bakin ciki , Mace ta farko da ta fara Tarwatsa masa Rayuwa da kokarin jefa sa cikin matsala . Daddy A familyn Mommy Babu wanda zai iya kawo maka Alƙur'ani cikakken izifi biyu har da Mommy , Amma kuma a haka kake cewa sun taso Gidan malamai ?. Shiru Daddy marshal yayi kana ya juya yana kauda maganan don baya So Ɗan sa yasan Gaskiyar Lamarin . Ganin ya juya yana cewa " Na baka kwana biyu kacal ka fiddo da matar da zaka Aura ,idan kuma bakayi Hakan ba zan zaba maka da kaina ko mahaifiyar ka Hajiya Kubrah .
Hajiya Kubrah ai ba mahaifiya ta bace? ina mahaifiya ta take Daddy? Ina A halin ta suke ? Cakkkkkkkk Marshal Abdu Kareem ya tsaya yayin da A'isha Farida idanun ta suka firfito wannan Zancen da yake yi anya Kansa yana lafiya kuwa? Abun da take faɗi kenan kana Taji Muryar sa yana cigaba da cewa " kar kayi mamakin ya akayi na sani, Kai ka raineni tun ina yaro kasan yanayina da yanda nake saurin observing da fahimta , Daddy kun kasa ankarewa da cewa wata rana zan gano Gaskiyar komai? Daddy i need in my side she's my world da ina tare da ita rayuwa ta sai nafi jin dadin ta fiye da komai . Daddy Please Ina buƙatar Mahaifiya ta.... Aaaryaan.! Alh Abdu Kareem ya kira Sunan Yaron nasa tare da juyowa yana kallon sa . Ƙwallahn da yaga Ni a idanun sa yasa shi fahimtar Irin tsananin Soyayyar da yake mawa Mahaifiyar tasa . Yaushe kasan wannan babban sirrin tamu wanda muka birne shi daga mu sai mu?. Daddy mene Mahaifiyata tayi maka da ka gaza hakura duk rintsi ka zauna tare da ita . Daddy a ranan dana ke farin cikin kammalawan Deegre dina na farko naji Hajiya Kaka na kuka tana faɗin halin Mahaifiya ta , Wanda anan ne naji komai da komai , sanadin ku kai da Hajiya Kubrah Mahaifiyata tabar gidan iyayen ta ta shiga duniya , duka Hakan naji Hajiya Kaka na faɗa maka , Kuma tana rokon ka akan ka nemo ta ka dawo da ita gareka , amma sai ka nuna ma.....saurin Dakatar dashi Daddy yayi yana daga masa Hannu kana yace " Aaaryaan banaki maka bane ba ,sai don saboda Kubrah Da kai halin da zaku shiga .
Saboda Hakan ne Yasa Mahaifiyata ke gararanba a duniya , tana Da Yaron da ta haifa da cikin ta kamana amma babu Amfani .! Daddy daga ranan dana ji wannan maganan na dinga sa ido naga ko Mama zata tazo Amma kusan shekaru goma kenan bata taɓa nima na ba , koda Nasan ita ba Attajira bace amma ta zabi ta zauna ita kadai a rayuwar ta anan ne na fahimci karancin ta . Dad Wannan ranan nake jira Ka Fadamin garin ta naje Gurin kakanni na na tambaye su Mahaifiya ta . Aaaryaan...! Har yanzu da sauran ka kwarai . Kasan Wacece Hadiza Kuwa? . Tun ranan da ta bar garin Kaduna nake neman ta har yau ban huta ba ,amma kuma ba'a Sama mun inda take ba . Duk wani soyayya da zaka nuna mata Nafika jin ta a raina Saboda Na zauna da ita ,Nasan Haƙurin ta na kuma san Rayuwar ta . Zan kuma cigaba da nimar mata na ba zan daina ba sai ranan dana daina numfashi kasa ya rufe mun ido . Magana ta gaba , Bana son ka nuna ma kowa kasan wannan maganan ka Rungumi Kubrah a matsayin uwa kaman yanda ka taso ka ganta . Sannan magana ta gaba Kaman yanda nace kasan magana ɗaya nake yi , nan da kwana biyu ka fidda mun da wacce zaka Aura . Yana Gama faɗin haka ya juya tare da ficewa yana barin masa Falon duka ran su da zuciyoyin su a dagule yake . Numfasawa A'isha Farida tayi tana saka hannu tare da goge Dan guntun Hawayen da ya zubo mata don kawai sai taji tausayin sa ya kamata . Miƙewa taga Yayi itama tana fitowa daga Bayan Kujerar da take Maƙale .
"Ohh ALLAH .!
Gani tayi ya nufi bangon falon yana buga kan sa ƙum³ har sau uku tare da juyawa Yana kokarin tarwatsa Centre table din falon don wani ball yayi dashi sai da notin wasu suka kwance . Wayyo Yallaɓai don Allah ka bar mugun kanka a bango Jini zai iya haduwa da kwanya . Yaji Sanyayyar Muryar ta tana masa magana cike da nuna caring . Wani kallon takaici ya watsa mata kamin yace " Kece kika jawo komai sannan kina tsammanin na rabu dake na sa Miki ido? , Ni zaki ma rainin Hankali? To ki sa a ranki tamkar yanzu aka fara don Kece Macen da zan sanar ma Daddy zan Aura , Ke ma kin san me zai biyo baya ba sai faɗa Miki ba... Saurin kallon Sa A'isha tayi kamin tace " Allah ya kyauta na Auri Ƙwarto mai lalata mata , Wallahi na tsaneka kuma ba zan taba Son ka ba har Abada.......!
#MAMANTEDDY.
*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
#Erotic
#Sympathetic&
#Romantic
#Story
018
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
**
Takowa yayi yana ƙara matsowa Daf da ita kana yace " Dama nace Dole ne ki So Ni.? Na faɗa Miki ki So Ni ne? Mtswww Dogon Tsuwa ya Jah yana kallon gyefen sa irin na Wulaƙantarwan nan , Kamin ya kuma juyo da kallon sa yana mata kallon Kasa kasa Wanda Yana cikin dalilin da yasa ta tsani Aaaryaan a zuciyar ta ciki har da dalilin Wannan kallon da yake mata na Yan iska . Hannun sa da taji yana Tallabo fuskar tare da matse bakin ta yana murɗa mata ....Saurin baya tayi tana kokarin ƙwace kan ta Amma kuma ta kasa don ya riga ya kama bakin nata babu ta Yadda zata iya Kwatar kan ta . Cikin Muryar Gadara da izza ya kalle ta ido cikin ido yana cewa " Kar ki fara , kar ki kuskura zuciyar ki ta fara jin Soyayya na , Don ko kinyi kinyi Aikin Banza , ba Auren ki zanyi don ina Jin Son ki ba , Auren ki zanyi Don Na lalata rayuwar ki , ke yau ne kaɗai kika yi mun , Amma Ni tanfatsa Miki zan dingi yi har iya ƙarshen Rayuwar ki . Ya kare maganan Yana sakin ta tana yin taga² zata Faɗi ...hannun ta tasa tana dafe bango kamin tace " Babu mai Ganin bayan Wani Sai Allah kuma abun da kamin inshallah Ni da kaina sai naga Sakayya ta . Nufo ta yayi yanaa zafafe ko mai ya tuna sai kuma yayi shiru yana juyawa tare da komawa yana zama Fice mun daga Falo ki bani Wuri . Naga Mai hanani Abun da nayi niyya .
Wuce shi tayi tana ƙunƙuni tare da cuno masa ɗan mitsulun bakin ta ....bayan ta yabi da kallo da yanda Hips din ta ke juyi , Lumshe ido yayi yana sakin baki don ya kasa Rufewa , neman mata ya zama masa kaman lallura , zai iya Sex da mace a ko ina ,Amma ya rasa Dalilin da yasa yake Ɗaga ma A'isha Ƙafa ,duk da kuwa Tsananin Azabtaccen Sha'awan ta da yake yi amma kuma koda ya yi yunƙurin yi mata Wani Abu Sai ya kasa . Hango ta yayi tana kokarin nufar Dinning room , Wanda cikin doka tsawa yace " Uban me zaki mun Anan Wurin ? . Juyowa tayi ta a kallon sa tare da murmushi duk da magannn yayi mata babu daɗi ,amma a Fuska sai ta washe masa baki ,don ta san Dalilin fushin nasa yau ta gama kai sa Hands down . Yallaɓai Ka manta ne ai lokacin Shiga kitchen Dina yayi a huta lafiya ." Mamaki ne ya kama Aaryaan Amma sai ya dake yana saka hannun sa tare sha shafa Sumar kan sa . Labɓan sa ya ciza yana Lumshe idanun sa tare da tunanin irin izayar da zai mawa A'isha . Tabbas dole sai na hukunta yarinyar nan rashin kunyar ta da girgiwa yayi yawa kin haɗu da dai dai ke ɗan zamani irin ki .”
**
Ɓangaren Hajiya Lubnah kuwa Kwana biyu da Farucin Nawaaz ta shiryo ta taho Gidan Yayan nata Wato Marshal Abdu Kareem mahaifin Aaryaan . Zaune suke a wani babban Falo wanda aka shimfiɗa masa Carpet na Alfarma ,hannun ko wanne ɗauke da Kayan marmarin da aka tana da masu . Ko wacce cikin shiga Ta Alfarma Wanda idan kagan su kasan kudi ne da boko a wurin Mara ilimi bai isa ya shiga cikin su ba . Hajiya Lubna kenan da kuma Hajiya Kubrah . Kishingide Mom Lubnah tayi tana Dada Turo kallabin ta gaban Goshi irin na masifaffun iyayen nan . Muryar Hajiya Kubrah ne ya naji tana cewa " Wannan yaro Anyi shashasha....Duk ƴammatan duniya ya rasa Wanda yake SO sai Yar Aiki?. Hummm Nufae ina tunanin kodai tayi masa wani Abin ne .kin san da ya'yan talaka babu imani sun san Hanyar bokaye da yan tsubbu kusfa² . Dafe Goshi Hajiya Lubna tayi tana sharce Gumin dake sauko mata a lokaci Guda . Innalillahi wainna ilaihir raji'un.... Ni fa Dama Kubrah nafara Wannan tunanin . Nawaaz da bakin Wulaƙanci ne zai kalli Yar Aiki yace yana SO.? Tabbas ba haka kurum ta rabu dashi ba an turaro mun ɗa ne . Don Haka yanzu Za'a kirawo mun yarinyar nan na tube ta na zane mata jikin ta tasssss Don dama ance Karama ce amma sai shaiɗana .
Jinjina Kai Hajiya Kubrah tayi tana bin bayan Mom Lubnah kamin tace " Bari kuwa haka zamiyi idan Taji baƙar uƙuba zata sanar da bokan ya dakata ya cire Son ta a zuciyar Nawaaz. Ke Jimalo Maza fita ki nemo min bulala guda biyu , don Hajiya Kubrah idan kin gama zane ta Nima sanyi mata nawa ne .!
Miƙewa Jimmalo Tayi tana faɗin Tom Hajiya .
**
Da zama ya ishi Aaryaan ganin bashi da Wata mafita damuwa tayi masa goma da Ashirin wannan yasa shi miƙewa yana Nufar Ɓangaren Hajiya Kubrah . Itako A'isha cigaba take da Aikin ta tare da tunanin magannn Aaryaann zai Aure Ni kenan don ya mugun ta mun?. To Ni me ma zanyi dashi har duniya ta nade ba zan Aure shi ba . Ɓoyayyen masoyi na nake jira,don sai a yanzu nake jin son shi ta ko ina yana zagaye jinin jiki na.... Shiru Aisha tayi tana magana a sarari da cewa " To ko yana nan da Miskilancin nasa ko ya daina Oho.!
A'isha Ki zo Part ɗin Hajiya Kubrah yanzu tana jirar ki a rest falour nata . Jin Maganan Jimmalo yasa A'isha Farida juyowa tana cewa " To gani nan zuwa yanzu .
#MAMANTEDDY
*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
#Romantic
#Erotic
#Sympathetic
#Story
019
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
Good morning dear Fans🕊️
_MASU FITAR MUN DA LITTAFI NA GODE🙏🏻MASU KARANTA MUN A BATI KUMA GODIYA NAKE🤨 DON TAKAICI MA DA HAUSHI BAN SAN ME ZANCE MAKU DA YA WUCE GODIYA BA...KU CIGABA AMMA DUK ABUN DA MUTUM YAYI KUSANI FA KANSA YAKE MAWA😏 MAGANA CE WANNAN TA ƘARSHE IN-SHA-ALLAH BA ZAN KUMA BA DON ALLAH A BAR FITAR MUN DA LITTAFI DON ALLAH._
Maganan A'isha ne ya tsaya a fatar laɓɓanta Ganin yanda ta Juyo taga Jimmalo na bin ta da Wani irin kallo mai kama da gargadi ko wani manufa ta daban . Cike da Tsiwa kunsan A'isha bata barin ta kwana bare har tayi tsami ta wurga ma Jimmalo kallo sama da ƙasa tana watsa mata harara tare da cewa " Lafiya ? . Ta ƙare magana tana kama kwankwaso . A zuciyar Jimmalo ne tace " A'a ba zan tsaya faɗa dake ba , Ga Super Ma'ams can suna jirar ki yau zasu sauke miki duk wani Hayakin Kai da Rashin kunya . Su yi maganin Rashin mutuncin ki da kika addabi kowa a cikin gidan nan , ana Miki ko ba'a yi Miki sai kin ci ma mutum mutunci . Lafiya Malama Da'allah dan Ƙara gaba .! A'isha Farida ta ƙare maganan tare da yowa gaban Jimmalo wacce tayi Saurin cewa " Allah ya baki Haƙuri bafa komai . Mtswww To koma dai akwai Ni nan da kika ganni na zama ciwon ido , idan ma ke mayya ce to kurwa ta tafi ƙarfin ki nama ta da ɗaci nan Gani nan bari , Ƙara Gaba ki rufa ma kan ki asiri .! Juyawa