Showing 96001 words to 99000 words out of 110620 words

Chapter 33 - FYADE COMPLT COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Sep 2024

8154

nigeria . A ranan da ya sauka kai tsaye Gidan Hajiya Kaka ya dura , wanda anan abun ka ga dattako na manya sam bata nuna masa Wani Abu ba ko taji labari . Sai Addu'o i da tayi masu . A falo ta bar shi ,tana kirar Mommy dake ciki bata san da zuwan ta ba . Kasantuwar gidan ba kowa daga ita Sai Hajiya kaka sai Wata jummai mai masu girki da sauran Aikace². A wannan rana ne duk wata ƙaddara ta gama Sauka masu . Domin a wannan yammaci ne shaidan ya shiga tsakanin su ,abun ka ga masoya an dade ba a hadu sam Ita dai Hajiya Lubna ta manta bata da Aure tsakanin ita dashi. Gashi kuma ta gama idda . A haka suka yi suka rafa ba tare da kowa ya san gaskiya ba . Hajiya Lubna ta dawo gidan mijin ta bayan dawowan sa Turkish da sati guda ne , ta fara laulayi wanda Daga nan ne Hankalin ta ya kasu gida biyu . Na farko tunanin ba juna biyu ne da ita ba , don ta dade da yin daurin mahaifa . Na biyu kuma tsoron to yar zina zata haifa kenan . Don a cewan ta bata wannan jin nauyin jiki da Sabon kasala tun a ranan da mai afkuwa ya afku tsakanin su .


Share Al'amarin tayi kusan na Wata biyu Bata Ganin Al'adar ta Wannan yasata zuwa Asibiti ,inda Anan ne suka faɗa mata abun da ya jijjigata wato tana da juna biyu na tsawon wata biyu da kwana ki . Hankalin ta ya tashi tun kuma daga nan zaman lafiya yayi masu kaura , duk ta yanda zata zubar da cikin sai da tayi amma kuma ciki yaki zubewa . Tayi kuka ta kara ta kuma ce ma Daddy fa yar zina zasu haifa . Yayin da shi kuma yake mata proving akan ba yar zina nacee yar sunna ce , don tun bayan tafiyar ta da Wata Daya ana biyu yayi ta kirar ta don ya shaida mata ya dawo da ita amma ba ya samun ta ,daga karshe ya yanke shawarar tura mata taxt massage akan ya mai da ita dakin shi . Anan fa ta kekekashe tace sam . Ita sai an zubda cikin nan ba taza haifa Gurbatacciya a cikin ya'yan ta na sunna ba . Ganin haka yasa Daddy bude mata Wuta akan idan Wani Abu ya faru da Yarinyar to duk abin da ya faru ita ta saya .


Jin Hakan ne yasa Mom Lubnah hakura tana danne kin ta ga juna biyun jikin ta , yayin da Daddy da yaran ta suka dauki Soyayya suka liƙa ma yarinyar da bata zo duniya ba . Kullum Nawaaz duk inda zai fita yaje sai yazo ya daura kansa a cikin Mom Lubnah wai yaji lafiyar Babyn su kamin ya dawo . Sam Mom Lubnah ta danne Ɓacin Ran ta ,itama ta koma nuna ma babyn nata soyayya wanda har Daddy ya manta da wani sabani tsakanin su .

Watanni sun ja har Allah ya sauki Mom Lubnah ta haifi yar ta kyaƙykyawa mace wanda ko Daddy bata bari ya ga yarinyar ba bare kuma har ta bata nonon jikin ta. A cikin wannan yanayi ana haifar yarinyar ko yanke cibi bata tsaya asibitin Richard sun yi ba ta miƙa mawa Aminiyar ta Hajiya Sailuba yar tare da fadin ta dawo Nigeria da ita ,su biyo jirgin yawo ne saboda Anan ne ba zasu samu tsanantawan bincike ba .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un Shine kalmar Daddy yayi yana kallon su Nawaaz da idanun sa suka kaɗa Yusrah kuwa kuka take tana karawa tare da fadin "Mommy me yasa kika yi haka ? Mommy muna son baby fah ,dama ba mutuwa tayi ba kaman yanda kika ce ?. Mommy ki muje Wurin Hajiya Sailuba ita tassn inda ta yarda mana da Yarinya . Girgiza Kai Daddy yayi yana cewa" Babu inda Ba'a nemi Jaririyar ba a nan babu . Hasali ita sailuba Tace a garin Kaduna ta yarda yarinyar ,amma bata san a takamanman wurin da ta yarda ta ba . Munyi bincike iya bincike amma kuma bamu same ta ba ,yau kusan shekara goma sha takwas kenan." .

Kallon Nawaaz Daddy yayi yana cewa " Kayi Haƙuri Nawaaz nasan yanda kake Son Baby kasa A ranka kaman yanda kassan ta mutu bata raye a yanzu ma kasa Ni bata nan . Sauke Ajiyar zuciya Nawaaz yayi yana ɗago da idanun sa da suka yi Jah tare da share zafafan Ƙwallahn idanun sa . Daddy ka yafe ma Momy Don Allah.

FƳAƊE



67-68

Kallon sa Daddy yayi yana Cewa " Nawaaz a yau na yafe ma Hajiya Lubna Allah ya yafeta ya kuma yafe mana Baki Ɗaya. Mom Lubna ce ta sa hannu tana share Hawaye fuskar ta mai tattare da nadama akan Abin da ta Aikata ,kana tace " Na gode Alhaji Allah yaƙara Girma . Amin ya Amsa yana miƙewa tare da Kokarin barin Dining din ne Yusrah tace " Daddy yanzu shikenan mun Hakura da Baby kenan ? . Kallon ta duka suka yi kamin Nawaaz ya amshi zancen yana cewa " So what are we going to do now?. Hakuri zsmuyi shekaru goma sha takwas ba wasa ba Yusrah. Kila ma bata Duniyar . Idanun Yusra ne ya fara tsiyayar da Hawaye , Ciza laɓɓan ta tayi tare da Ɗaura Hannayen ta saman Dinning Table, Tana karkaɗa ƙafarta na Son Ganin Ta samu mafita . Dad , Mom , Zanje Kaduna , tun daga gidan Radio duk wata kafa na sada Zumunta zan sa a bincika a kuma sanar da Batar Baby a shekara ta 2005 uku ga Watan September . Kallon Ta Mom Lubnah tayi kamin tace " Yusrah is impossible for you . Mom zan iya kuma indai Baby na raye a dorar ƙasa inshallah zan nemo ta . Miƙewa tayi tana barin Wurin tare da nufar bedroom din ta . Yayin da Nawaaz ke fadi a zuciyar sa tabbas Ba zamu taba mantawa dake ba Baby , Amma ki yafe mana bisa abun da ya faru . Miƙewa shima yayi yana ɗaukar wayar kirar sa tare da barin wurin . Da ido su Daddy duka suka bi su . Kamin Mommy ta kalli Daddy tana fashewa da Wani irin kuka mai karya zuciya . Rintse ido Yayi yana jin Babu daɗi don yasan zafin da take ji a yanzu a zuciyar ta ba kaɗan bane . Lubnah Kiyi Haƙuri ki bar Wannan kukan , kin san ba lafiya ne dake ba . Ɗago da idanun Ta Mom Lubna tayi tana sauke su akan Daddy kamin tace " Daddy wannan yaran kana ganin zasu yafe mun ? Ka duba idanun su dukan su kishin yar ƙanwar tasu ce kwance tare da Soyayyar ta . Shiru Daddy yayi kamin cike da son kwantar mata da hankali yace " Sun yafe mana Lubna duka komai da ya faru sharri da kaidin shaidan ne . Mu kara du'ai wurin ganin shaidan bai samu kafa wurin tunzira zuciyar musulmi har ya saɓa ma Allah ba . Allah yayi mana katanga da sharrin shaidan . Amin ya Rabil rahman . Mommy tace tana matsa idanun ta da suka ciko da ƙwallah .

1)Lesson na farko a wannan labarin nawa shine mata masu zina da Auren su ,kun ga yanda Karshen su ya kare kama ga irin su Bie Bie da Haaali , Bayan wulaƙantar duniya ga kuma can na Lahira na jirar su.
3)Hajiya Turai kuma Kunji dai Karshen ta a wulaƙance a idon duniya ta mutu cikin izaya,wanda itama muna mata Addu'ar Allah ya yafe mata xunuban ta .
3)Shi kan shi Boss din Aaaryaan gashi yayi ɓarnar amma kuma at the end ya kamu da Soyayyar dake azabtar dashi a rayuwa .
4)Hajiya Lubna tabi Son duniya da daukar tsarin da bana Allah ba tsarin Bature ta salwantar da Rayuwar gudan jinin ta ,amma kuma daga karshe wa cutan ya dawo mawa? Ita ce ,don ta shekara 18 bata ƙara samun kula daga mijin nata da take so ba . Wallhi mata mu dubi Allah mu tuna da lahira da kwanciyar Kabari . Mu bi Allah mu kaurace ma duk wani banna da zunubi . Rayuwa fararra kararra . Wasu tun a duniya suke Ganin Abin da suka aikata wasu kuma sai anje can . Allah kasa mu wuce cikin salama. Don Allah duk wacce na ɓata mata ko nayi mata kuskuren da bata so ba a cikin Wannan labarin nawa na FYAƊE ina mai bata Haƙuri ,kun san idan kai ya ɗau zafi🫣 komai yin sa kake yi . Sai kuma Allah ya haɗa mu a sabon littafi na na gaba mai suna.....MR.XXX (Romantic/Comedian story) . Hausa Novel ne mai dauke da salo na daban tare da darussan rayuwa . Ina maku fatan Alheri....Bafa mun gama littafin bane nasan wasu sun fara fiddo ido 😂 to da dan Sauran mu .

**
Ƙarfe 8:00pm kasar America .
Zaune take a Sallaya Hannayen ta na sama tana roƙon mai kowa mai komai . Addu'a tayi ma Mama sosai kamin tayi ma kan ta , Da motsa bakin ta tayi tana faɗin " Allah ka shirya Aaaryaan , Allah kuma kasa a gobe ya bayar dani Gida , Allah ka rufa masa ka yalwata masa ka kare shi daga sharrin mutun da shaitaan . Duk Addu'an da take yi sam bata san da Aaaryaan a bayan ta ba wanda tun Shigowar shi ya tadda ita tana sallah , kun san irin tafiyar sa baka jin takon sa,magana kuma kasa kasa yake yi ,wannan yasa ko da yayi mata Sallama bata ji shi ba . A sofa cushine ya zauna kujera ne mai kama da Rest chair . Shafa Addu'n tayi tana miƙewa tare da ɗaukar sallayan tana shirin lankafewa ne ta Juyo a hankali don nufa mirror side ta kimtsa kan ta tare da shafa mayuka ta saka Sleep dress tayi Barci . Turuuuuss tayi Zuciyar ta na cinkewa . Ganin yanda ta kasa motsawa daga inda take yasa Aaryaan kallon ta yana sakin mata ƙayataccen murmushi tare da cewa " Na gode da Addu'oin ki my Eashhhh . Amma kin manta bakiyi Addu'a ɗaya ba.? Kallon sa tayi tana sauke Numfashi a hankali kamin tace " Mene shi?. Kiyi Addu'ar Allah ya mallaka Miki Ni , ki zama ke kadai a zuciya ta ,don kin san Ƴammatan bin Miki miji suke yi sai kin yi taka tsantsan .

Humm Numfasawa tayi tana dan kallon sa kamin ta wuce shi tana nufar inda zata shafa mayukan ta . Bayan ta ya biyo yana saka Hannun sa tare da zagayowa ta gaban ta yana Daura su saman Breast din ta ,tare da kwanto da kan sa ta gyefen Wuyar ta . Jin yanda yayi Hugging din ta baya yasa ta furta " Yaa Aaaryaan. Bai bata amsa ba sai hannun sa da yasa yana matsa Nonon ta da Sai da Ɗauke Wuta yana jan yaji shiiiiii wanda hakan yasa ta jin wani yarrrr . Baby na . Baki bani Amsan abun da nace Miki akan mijin naki ba ,kuma nagani a idon ki akwai Abin da kike son fadi ,but why you make silent . ? Ya Aaryaann ka cika Ni pls na shafa mai na kwanta barci nake ji . murmushi yayi yana kai laɓɓan sa tare da kissing din Gyefen Wuyan ta . Wanda yasa ta jin tamkar shocking ya kamata. Kin manta me na faɗa Miki babu barci yau .? Yau Ranan ta muce na ango da Amaryar sa , ki shirya.". Ji tayi ya raba jikin shi da nata wanda hakan yasa ta furta Alhmdlh A Zuciyar ta a tunanin ta Zai tafi ne .

Idanun ta ta fito dasu Ganin ya dawo gaban ta yana fuskantar ta . Hannun ta ya riƙe yana juyawa tare da fara shafa mata man a hankali cikin Wani irin salo . Ya Aaaryaan Ni da kai na zan shafa , dama ina kallon ka haka Ake shafa man a jiki?. Murmushi yayi yana kallon ta tare da Cewa " To ya ake yi . Hannu tasa tana fara shafa ƙafafun ta tare da cewa" Shi yasa idan kana shiryawa zaka tafi Company sai kafi 40mins abun da zaka yi in a just 5minute. Tsayawa yayi yana kallon yanda take shafa lotion din , Dariya na son kubce masa Ganin ita wannan Tsayawan abi ko ina da cream ba tayin shi . Sai da ta kammala ne ta ɗago tana kallon sa tare da cewa " ka gani a minti uku na gama . Kallon ta yayi yana mata kallon duka tare da kallon tun daga saman ta har ƙasa . Murmushi yayi yana matso ta sosai tare da mata alama ta ɗan sunkuyo . Matsawa tayi yana ƙara matso tare da kai bakin sa saitin kunnen ta yana rada mata " My eashaa Anya ma kin iya Wanka kuwa?. Wani irin fusata tayi jin tambayar rainin hankalin nasa , in her on think tayi zaton zai yaba mata sai taji wannan maganan wai anya ta iya Wanka kuwa?. Ganin yanda ta yi kasa da idanun ta tana ɗago su tare da shirin magana yasa shi saurin kai bakin sa yana kama saman kunnen ta tare da cizawa . Haba Wani irin ihu ta sakin masa Tana tsalle Gyefe saboda azaba , hannu ɗaya yasa yana taro ta tare da Rungume ta jikin sa . Sorry dear . Kokarin Kwace kan ta take tana masa kukan Sarganci tare da cewa " Ni sai na Rama ban san Wani Haƙuri ba . Dariya yake yi sosai don har ƙwallah na gangarowa Kuncin ta . Raguwa.! Yayi maganan yana raba ta da jikin shi . Cuno masa baki tayi tana cewa" Kazo na rama . Murmushi yayi yana cewa " daga yanzu da kaina zan rinka Miki Wanka ,har ki iya tukuna . Idanun ta ne ya firfito . kuka ta fara masa tare da bubbuga ƙafan ta a shagwaɓe wanda hakan yasa shi ja baya yana zama a sofa cushine tare da kallon ta yana jin Daɗin ganin ta a hakan . Don komai na jikin ta Rawa yake yi musamman Nonuwan ta da suke ta masa hello Hi . Yanda taga ya kafeta da ido yasa ta cewa " Au kallo na ma kake yi ? Wallahi sai na rama gizo na da kayi . Alama yayi mata da hannu tare da motsa bakin sa cikin dan Miskilancin nan nasa yace " Taho to ki rama . Cikin sauri ta matsa inda yake tare da cewa To sunkuyo na Rama .

Murmushi yayi tare da da kauda kan sa alamun ta rama , wannan yasa A'isha Farida kai bakin ta tana kokarin cizon Sa ,kawai ita dai ji tayi ya Rungume ta yana ɗaukar ta cak tare da nufar ƙayataccen Bed da ita . Yana aje ta ta motsa da sauri zata tashi ya rufa mata yana danne ta tare da sakin nauyin sa kadan yanda motsi ba zata iya ba . Hannun sa ya kai yana rage hasken Bedroom din zuwa Dumb light . Kamin tayi Wani magana ne taji yakai bakin sa yana Ɗaurawa a nonon ta yana fara Karkaɗa su da harshen sa . Hannayen sa kuma yana sakalowa ta bayan ta tare da shafa bayan tamkar yana mata Waiwayi . Gantsare masa tayi nonon ta na dada shafan fuskar sa wanda hakan yasa shi Sauke Sanyayyar Ajiyar zuciya . Wow . Kalmar da ya furta kenan yana ci-gaba da Tsotsan Nonon ta a hankali yana shafa gadon bayan ta . Kokarin ture shi take amma ta kasa . Jin hakan da yayi ne yasa shi karkaɗa Harshen sa a saman Dukiyar Fulanin ta , yana Dariya ,wanda hakan yasa ta dariya itama tana shirin masa magana ne taji Muryar sa yana cewa" Duk abun ki ba zan barki ba yarinya gwara ma ki Natsu .idan kuma kika ƙi To irin na ɗazu zan Miki .

Cikin ƙaramin Muryar ta tace " Ya Aaryaann na gaji don Allah wallahi zafi Wurin ke Mun. A hankali cikin Muryar Rarrashi ya fara ce mata " Please Eashha ta daga Yau sai mun yi kwana kusan 6 ko bakwai Ban ƙara jin Ɗumin jikin ki kusa sani ba . Please ki barni a yau ki daure babu barci kinji . To me yasa? Ni fa idan na koma wurin mama babu Ni babu kai. Murmushi yayi yana cewa " Ni mijin ki ne ai , Mama ba zata riƙe ki ta hanani ba . Gobe za'a shiga dake Aikin Matsalar idon ki anan za'a yi Miki . At least zasu ɗebi 1 week suna kulawa dake . Ki kwantar da Hankalin ki ,ko bakya gani na ki sa ranki ko da yaushe ina tare dake Zuciyata da komai na....."
Mu hadu zuwa anjima 💃🏻
#Mamanteddy

FƳAAƊE

69-70


Hawaye ne taji sun fara kwaranya daga idanun ta wai dama zata ga ko zata ji rana mai irin wannan a rayuwar ta? . Hannu tasa tana Rungume shi kam tare da shigar da kan Ƙirjin sa tana shashsheƙar kuka . Ya Aaaryan da Gaske daga yau zan koma Da gani na irin na saura? Nima zan dawo da gani irin naka?. Tausayin ta ne yakara tsuma zuciyar shi . Hannun sa yasa yana kan ta tare da shafa lallausar suman kan nata . Fiye ma da na wa inshallah . Mama ta sani .? Ɗan Girgiza mata kai yayi tamkar wacce take Ganin shi kana yace " A'a Mama bata sani ba. Muyi mata bazata . Yayi maganan yana Dariya tare da kama suɓu² n Kuncin ta . Murmushi tayi tana kara lafewa tare da cewa " Ina Son ka Ya Aaaryaan..! Saurin miƙewa yayi daga Jikkn ta yana waro manyan idanun sa cike da farin cikin jin kalaman nata yace " Mene kika ce?. Kallon sa tayi tana juyar da kan ta gyefe tare da sa masa dariya ganin yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login