Showing 36001 words to 39000 words out of 110620 words
nayi tunanin yaran nan ai ban kawo Naawaaz zaice yana Son Yar Aiki ba kai mashaallh ,naji dadi ko ba komai yaran mu zasu taso da Soyayyar Talakawa da kuma nakasa dasu . Murmushi Daddy yayi tare da cewa " Ƙwarai kuwa Alhaji , Yanzu ka fara tuntuɓar ita mahaifiyar Aaaryaan don kuji Halayyar Yarinyar da Nasaban ta . Ƙwarai kuwa Hakan za'a yi , idan komai mun kammala shi suma su Sadeeq da Aslaam duka sai su fiddo da matan su Da shi kan shi Shakiyi Aaryan don na lura ya fi su rashin kirki .... Dariya Daddyn Naawaaz yayi yana faɗin Ai duka Alhaji Halin su daya ne ,shiyasa abotan ma yazo Daya .Nima kuma zan fi son naga an hada Auren nasu duka a lokaci guda anyi mun huta , daga nan babu maganan Ƙuruciya duka zasu daina komai idan an aje iyali . Ƙwarai Kuwa wannan Gaskiya ne , Yanzu mu samu Sun Honorable duka mu haɗu iyayen mu tattauna a daren yau don mu san yanda zamu ɓullo mawa Al'amarin . A haka suka rabu a wannan lokacin kuma Daddy ya kasance baya gida Wannan yasa shi Kirar Hajiya Kubrah yana Sanar mata da komai .wanda jin hakan yasa gaban ta faduwa Ƙirjin ta na bugawa amma da yake ta goge da iya zama da mai gidan nata sai ta nuna masa babu komai Duba da ganin yanda ya nuna farin cikinsa ga Abin.
**
Ƙwance yake a falon idanun sa a Lumshe tamkar mai jin barci nan kuwa sam ba hakan bane damuwar sa a yanzu Biyu ne wanda a da baya ya dauka damuwar Daya ne ,shine yanda zai shawo kan A'isha Farida har ta amince da Soyayyar sa ,amma kuma a yanzu ne ya ga damuwar sun kasu masa gida biyu Ganin yanda Suke Fada Da Aminin sa duka kowa na SO .! Lumshe Ido Aslaam yayi yana saka Yatsunsa tare da turbitsawa a saman suman kansa da ya taru bai Rage ba . Sajen fuskar sa yake shafawa tare da tunano the first time da suka fara Haduwa da A'isha a ranan ko da ta fita farin ciki yake yana faɗin yayi mata , Tsiwar ta da Wautanta ya tuna da Tsaban neman maganan da tayi a Companyn Naawaaz abun yasa shi Murmusawa lokaci guda , Mom Hauwa ne dake ta tsaye a kan sa tana Faɗin Yau baka fita Aiki ba Aslaam Hope all is well? . Aslaam...!! Ta kira sau kusan biyu amma duka bai jin ta bare yasan Wai tana Tsaye a kan sa . Hohoho ta ƙare maganan tare da tafa Hannayen ta biyu , ƙafarsa ta dafa tana kallon sa Wanda jin hakan yasa Aslaam Saurin muskutawa yana miƙewa daga Zaune Mom What's Going on?. Kallon sa tayi tana gyara Daurin kallabin kan ta tamkar wacce bata Haifi ya'ya uku ba , ta basa Amsa da cewa " kai ne zan tambaya ai. Tun ɗazu ina ta magana amma ka faɗa Duniyar tunani , Wacece tayi sa'ar Sace tsadaddan tsaftataccen zuciyar Ɗana haka?. Kallon Momyn nasa yayi yana dariya Hushiryar sa suna bayyana kamin yayi shiru don Aslaam mun san ba gwani ne wurin magana ba , A takaice zamu iya Kirar sa da mai zurfin ciki . Aslaam ....! Ambassador Hauwa taƙara Kirar sa tare da masa kallon ina Sauraren ka fa.
Sauke Ajiyar zuciya Aslaam yayi yana saka hannun sa tare da Haɗawa dana Ammien nasa . kan sa ya daura a Ƙafadan ta kaman yanda ya saba Wannan sargancin na Autan har yanzu bai aje ba . I fell in love. ! Eiaaaaa...! wow...!!! cewan Hajiya Hauwa tana Dariya tare da kallon Yaron nata . Ai tuntuni dama kana Soyayya but a yanzu kana so kace mun Soyayyar Aure kana Shirin Daukomun Suruka kenan .? Mashaallh.! A ina take , Tana Wani mataki a karatun ta? . Mom she's from poor family...basa da Kudi iyayen ta . and SO what? Hajiya Hauwa tayi maganan tare da cigaba da cewa " Kudi bai dame Ni ba , Kasani Gida na gidan boko ne , So na tabbata Yar ilimi zaka dauko mun , me matsayar karatun ta , masters Holder ce ko mene?. Mom she's secondarian . And Hausa maid din Aaryaan ne . Ina nufin cleaner da sauran aikace aikace kaman yanda jully ke mun anan to ..... Enough I said enough please..! Are You okay (Kana natsuwar ka kuwa). What's Gone In to ur mind? Yar Aiki kuma wacce bata da ilimi ko na digiri , ban taɓa Wannan mafarkin ba , so Please mah Love forget about that Girl, ka manta da ita ka fiddo da Wata . A matsayina ko digiri Holder ce ka Aura zanji kunyar nuna ta a matsayin surika a matsayina na Ambassador pls ka cire ta a mind dinka kaji?. Ta ƙare maganan tana Kwantar masa da murya alamun rarrashi . Momy kin san yanda nake son ta kuwa? Mommy kalar Son da nake ma Alhali na irin shi nake mata. Yanda ba zan iya rabuwa daku ba duk rintsi duk wuya haka itama . Fiddo da ido Ambassador Hauwa tayi cike da mamakin kalaman sa tare da tashin hankali Taga ya mike yana tsugunawa a gaban ta giwowin sa kasa . Ina Son ta ba kuma zan iya rabuwa da ita ba , Mom pls indai kina So na to ki amince Da Soyayya na akan A'isha Farida that's Fact . Yana faɗin mata haka ya juya yana Ɗaukar Keys ɗin sa tare da ficewa daga Falon alamu ma gidan baki Ɗaya zai bari . Bin bayan sa tayi da kallo bai taba mata musu ko ja inja da Maganan ta ba sai a Yau . Of course Yess na gani Aslaam kana son yarinyar nan , mahaukacin So ma kuwa ...amma Ni Tayaya zan kauda duka burina akan Ganin ka Auri irin matar da na dade ina maka mafarkin Aure , Na haƙura ka Auri zaɓin Ranka . ? Shiru tayi tana fara tunani akan lamarin kamin ta muskuta tana kokarin kirar Hajiya Kubrah don Ƙawaye ne sanadiyar Abotan Aslaam da Aaryaann .
Dai dai Nan kirar Hajiya Kubrah na shigowa . Dauka tayi a Zuciyar ta tana faɗin kaman kin san ke nake shirin kira yanzu don a gidan ki an ballo mun ruwa . Ko gaisawa Hajiya Kubrah ta kasa yi da ita , don Aminan dake tsakanin ta da Ambassador Hauwa yafi karfi fiye da mahaifiyar Aaaryaan tun da ita Ƙanwar miji ne . Hajiya Hauwa kina lafiya? Kinji wani masifa da rashin rabo na Nawaaz nan ta fara rattaba mata zance tare da cigaba da cewa " Duk Gata irin na Naawaaz wai ya kare yar Aiki na yake SO.! Kuma su su marshal sunyi alagagaf wannan wata irin ja'iba ce ta shigo mun gida? Wallahi duk yanda zanyi sai nayi ganin Ɗana Naawaaz bai Auri A'isha Farida ba, Wannan yasa na kiraki Nasan kune da Ganin kasa kasa Kun ga juya kunga yau shawara Zaki bani mene zan yi naga bayar wannan soyayya tasu? Wani ɗifff Hajiya Hauwa tayi kaman Wanda Ruwa yaci yacinye ta . Ita A'isha Faridn mace Ɗaya ne a gidan mai aiki ko da wata?. Ambassador Hauwa ta Watsa ma Hajiya Kubrah maganan cike da Ɗaurewar kai . Tirƙashi🫣 .
**
Kai nifa Hankali na ya kasa kwanciya da natsuwa Hansai . Tun ranan da A'isha na ta bar Gidan nan Ban ƙara baccin Dadi ba Wallahi . Ina ganin kaman da damuwa fa.! Ko kirana A'isha tayi zaki ji kasashin ta ya ragu kaman ba A'isha na ba Wallahi . Kallon Mama Lantana Hansai tayi tare da cewa " A'a Lantana kar kuyi tunanin wannan , Ai A'isha kullum girma take yi hankali kuma na zuwa mata . Don Allah ki kwantar da hankalin ki kwana nawa ne A'isha zata dawo Miki? To kuma idan Ma Tayi Aure fa , dole zaki hakuri Kinga kuwa gwamma tun yanzu ki saba da rashin ta na dan lokaci . Shiru Mama Lantana tayi tana Tunanin maganan Hansai kana ta.......!
Kuyi hakuri da Wannan yau nayi busy da yawa ,amma zuwa bayan isha'i zan maku night update.
*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
016
Night update🥱
Don Darajar Allah masu fitar mun da Wannan littafin su bari, ku bari Don Allah sanin kan ku ne wannan littafin na kudi ne mai buƙata ya biya kudin shi y karanta cikin salama.
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
So sorry for the late Update 🙏🏻.
Tana gyara Zaman ta . Shiru Inna Hansai tayi tana tunanin Rayuwar Mama Lantana dana A'isha Farida , a zuciyar ta tana cewa " Gaskiya ya kamata Nasan yanda zanyi naje na duba A'isha don naga Halin da take ciki ...idan kaga Uwa na yawon maganan Yar ta ,to tabbas cikin biyu akwai daya shine Ko Tana cikin jin dadi ko akasin Haka . Lantana ki yi haƙuri Nasan nice Wacce na kawo wannan shawarar wurin Aikatau ɗin ,Wanda Nasan dole halin da kike ciki haka itama Farida take ciki , Kuyi hakuri don Allah .kayyya Haba Hansai Ai mu babu abun da zamuce dake sai Allah yasaka Miki da gidan Aljanna . Hansai tare dake kika taimaka mun na Raini A'isha Farida , kin tuna dare yakan tsala ina zaune tare da kallon A'isha ina Kuka duka a tunani na ba zata yi rai ba , Saboda wahalar da tasha yarinyar nan . Wannan yasa kike Ganin ina damuwa akan ta ,buri na a kullum bai Wuce naga Walwalar ta bana Son naga ko kaɗan ta shiga cikin Wani mawuyacin Hali . Ina Ƙaunar A'isha Farida fiye da kowa nawa ,ta dalilin ta na Rabu da duk Wata rayuwa ta mai kyau na jin dadi dama akasin Hakan ....kin tallafa mana tamkar Uwa da Uba yanda suke mawa Ya'yan su haka fa kika yi kokarin ganin A'isha ta samu rayuwa mai inganci . Na gode Hansai . Allah sarki Abin da Hansai tace kenan tana Goge ƙwallahn da ya taru ma Ƙwarmin idanun ta , Babu abun da zamuce sai Godiya ga Allah da ya raya mana A'isha Farida har ta kai misali mu cigaba da Addu'ar Allah ya bata miji na gari wanda ko bayan Ranmu zai zama mata Uwa uba . Kallon Hansai Mama Lantana tayi kana tace " Amin ya Ilahi Hansai Wallahi kullum addu'a ta kenan . Don mu shekarun sun ja muna hararar Kusan Sittin . Murmushi Hansai tayi tare da cewa Wannan Gaskiya ne fa .
**
Ɓangaren A'isha Farida kuwa bayan ta kammala Wanke Masa Gajeren Wandon sa biyu tana yi tana yarfe hannu ,tare da cewa " Wannan mutumin wai me ya mai dani ne? Daga Girki na koma wanke mawa Kato Wando da Singilati .? Humm A haka tana yi tana gunguni tare da matso ƙwallah ta kammala tana fitowa zuwa falon sa . Dai dai Ana budo Kofar Falon tare da Matsar da labulen . Ƙirjin ta ne ya buga mata Daammm Ganin Fuskar da ta kasa mantawa dashi don ta tsorata Tun lokacin da taga Bie bie da Aaryaann a wannan halin da ta kusan shiɗewa .idanun ta ta fara kyafƙyaff da su kana ta fara harshashen shin itace ta Dawon ko yaya?. Hannun ta ta gani Dauke da Trolly Bags guda biyu ko wanne cike yake .
Wani irin banzan Kallo Bie Bie ta Watsa ma Aisha Farida kana ta yamutsa baki tana faɗin " You again.? Yess m'aam. Hunmm Wani irin yamutsi tayi tare da cewa " Where is your boss? . Tsayawa A'isha tayi tana dawara kana tace " I think he's......Kamin ta ƙare maganan ne taji ta doka mata Tsawa tare da cewa " Mtsss bani Hanya da Allah na wuce . Saurin raɓewa A'isha Farida tayi tare da juyawa tana bin bayan Bie Bie da kallo . Hango Aaryaann tayi yana fitowa daga Under ground ....Ohhh bieby mieee . Bie bie tayi maganan tana Nufar Aaryaan tana Rungume sa tare da Sumbatar Bakin sa . Saurin kasa A'isha Farida tayi da Ido ganin iskancin da Bie bie ke kokarin masa....Hannun ta tasa tana shafa Fuskar sa tare da Masa kallo mai cike da So da kauna mai zafi .Huuuuuhhhh numfashi ya sauke yana Jin yanda take kai Hannu ta kasan Bananan shi tana Shafawa cikin wani irin Salo tana murmushi tare da furta " I miss You uhhhh....." bakin sa yayi saurin Haɗewa da nashi yana tsotsan Laɓɓanta cikin Wani irin Salo ....zuiii³ din Da A'isha keji ne yasa Ta saurin Ɗagowa idanun ta ne suka ga Mata Abin da yafi ƙarfin ganin ta . Jikin ta ne ya hau kyar ma na tsoro ganin yanda ta tsaya a tare suke romance babu Abin da ya dame su hankalin su kwance . Sam ita dai bata san Lokacin da suka diba ba , don ta faɗa Duniyar tunani . Muryar Bie Bie Taji tana cewa " Oyah dauko min Jaka ta ki biyo NI dashi Under ground .
A hankali A'isha ta sunkuya tana Ɗaukar jakar tare da bin bayan su don su Iyayen love tuni sun shige . A falon farko ta tadda su zaune manne da Juna suna aikin abun da suke yi tun a falo . A wannan karon Aaryaan gaba ɗaya Hannayen sa na akan Nonuwan bie bie ne . Sai Wani Magana take masa kasa kasa shi kuma yana Aikin liliya mata nonon ta tare da matsasu . Aje jakar A'isha Tayi jikin ta a sanyaye duk taji babu daɗi jikin ta . Bieb Na Dawo fa nan gidan ne da zama , Sai nayii sati Daya sannan zan koma . Idanun sa na akan Breast din ta ba kuma tare da ya Juyo ya kalle ta ba yake cigaba da wasa da su .A'isha kuwa a Zuciyar ta cewa take " Ita bata jin Zafi ne , Ai Ni Ko da hannu na,na buge sai kaji kaman na mutu don a zaba . Muryar Aaryaan taji yana ba bie bie Amsa da" What's About Husband?.
Forget About Him please . Mun samu matsala ne , Nd Ina so na rabu da Auren sa ne , Kasan menene a gabana bai wuce Auren ka ba .! Wani kallo yayi mata Wanda A'isha Farida bata san lokacin da bakin ta ya buɗe ba ta tsaya tana kallon su tare da mamakin Wai dama tana da Aure take kula Wannan Aaryaan ? .Hummm Numfasawa tayi Wanda jin saukar Numfashin A'isha yasa Bie Bie juyowa a zafafe . Uban kike kallo ko mene? Baki san inda zaki ake Trolly Bags din bane ba .? Sorry mah. Kiyi Haƙuri A'isha Farida tayi maganan tana saurin daukar Jakar . Keee .! Zo nan.!!
Aaryaan yayi maganan yana kallon A'isha wanda a sanyaye ta matsa kusa dasu . Zauna anan kasa ki masa mun kafana sun min tsami ,kin gama Wankin Dana baki?. Ɗago ido A'isha Farida tayi dai dai zata masa magana taga bakin su hade suna tsotsan harshen su...Cikin Rawar murya tace " Sir Aaryaan na gama , Amma don Allah ka karo mun wasu na tafi na Wanke maka...........!
#MAMANTEDDY
*🕊️FƳAƊE...!🕊️*
017
Littafin fƴaɗe na kuɗi ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu buƙatar book din Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
**
Wani irin kallo ya watsa mata Kana yace " Tashi ki bani Wuri ,kina kallon mutane da ido a kakkafe na rashin kunya . A hankali A'isha Farida ta mike tana sharar Gumin dake Tsatstsafo mata don taga Tashin hankalin da bata taba gani ba a yau . Muryar Bie bie Taji tana cewa " Kar ki bar kowa ya taho nan yau yana tare da matar sa ...Tom A'isha tace yayi da axuciyar ta take cewa " Wai matar Aure ke bin Yaro karami saurayi wanda bai wuce 30 ba a duniya..? Ficewa tayi a hankali tana barin Part ɗin gaba Daya . Kai tsaye ta fara nufar farfajiyar Gidan don dama idan zata isa Ɓangaren Hajiya Kubrah sai tayi baya ta koma Harabar Gidan sannan zata Dauke Hanyar Bangaren ta . Fitowan Marshal tare da masu take masa baya yasa A'isha Farida saurin zubewa Har ƙasss tana gaida shi kaman yanda Sauran Ma'aikatan suka yi . Har yayi Gaba sai kuma ya dawo yana kallon A'isha Farida , A wani bangare kike Aiki?. Cikin Kame kame don yayi mata Kwarjini A'isha Farida tace " Ɓangaren Yallaɓai Aaryaan . A'a Yau bai fita bane ba? To ki sanar masa ina Son Ganin sa yanzu .? Buɗe Baki A'isha Farida tayi cike da Tuno maganan Bie Bie da take cewa kar ta bari kowa ya shigo Inda suke yana tare da matar sa . Kallon Daddy tayi tana kama hannun ta tare da haɗasu ...a'a Tashi maza.! Yayi maganan cikin kwantar da murya da son ta saki jikin ta ,don ya fahimci itace Yarinyar da Naawaaz ke So.!
Wani irin Shiru tayi tana tunanin to yanzu yaya zatayi? Ba Wai ta je kirar sa bane ba Bie bie tayi mata shegen duka don wannan ta lura karamin Aikin ta ne . Tuno da marin da ta dingi sha a wurin Aaaryaan yasa ta magannn zuci tana cewa " Wannan shine lokacin da Nima zan rama , baka San Wacece Ni ba , Ai kowa yaci tuwo dani mita ya sha ....zan fara Haukata ka tun daga yau , Duk Abin da kamin daya bayan daya Sai na Rama kana daga bisani na Gudu , dama duk cikin gidan nan babu Wanda yasan inda muke da zama Ni da Mama na .
Kallon Daddy tayi tare da cewa" Ai ai Yana tare da matar sa , Yace kar Na bar kowa ya iso Bangaren sa Hajiya ta dawo daga Tafiya . Matar sa...? A'a Wannan Wani irin zance ne haka ? Aaaryaan din ne yake da mata?. Tsitttt Wurin yayi don