Showing 66001 words to 69000 words out of 110620 words

Chapter 23 - FYADE COMPLT COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Sep 2024

8167

duka wai ba mafarki bane? Duka Gaskiya ne ? Wayyyo Maama n........maganan A'isha ne ya ɗauke tare da daukewar Numfashin ta ,nan take tayi baya Aslam yana Saurin riƙo ta tare da Haɗa ta da jikin shi . Suma masu tayi nan gauuuuu bata ko motsi .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un Kalmar da Mama keyi kenan tana rasa Samar ma kanta mafita . Girgiza A'isha Farida take yi ganin yanda ta sanƙare babu alamun rai yasa Mama cewa " Shikenan ta Hadiye Zuciyar ta ta mutu . A'isha na , A'isha Kar ki mutu ki barni lahaulaaa walaaaa a wajen Falon ta ƙare maganan don da sauri tamkar mai tabin Ƙwaƙwalwa mama ta nufi part ɗin Hajiya kaka .

Shiko Naawaaz Idanun sa na akan Yusra da idanun ta ke kakkafe babu alamun nadama ko danasani , Wani irin zuciya ne ya ɗebe sa wanda bai san lokacin da ya nufi inda take ba , saurin riƙe sa Sadeeq yayi yana Faɗin Yusraht fita ...! Ki fita yanzu ki bar gidan nan , don akan A'isha zasu iya halakaki ban san Meye tayi masu ba , sai kace ita ce Macan Aljanna ? .


Jin magannn Sadeeq yasa Naawaaz rintse ido cike da kunar rai hannun sa da yake a dunkule ya kai masa a fuska , Saurin kaucewa Sadeeq yayi Yusra na barin falon da gudu . Tana nufar Farfajiyar gidan . Saboda Tashin hankali da tsoron abun da Naawaaz zai mata ko motar ta bata tsaya dauka ba , ta fice ta gummaci ta ƙare ma Abin Hawan Titi . Inshallah daga yau ta gama rayuwa mutuwa zata yi ... Shine furuncin da kuma Addu'ar da take yi a zuciyar ta kenan .

**
Haali ne zaune tana sakin wani Murmushi tare da furta " Bie bie kenan , A gani na yafi kamata ki rabu da Aaaryan ki nemi second ki kama abun ki ,shiga sabon jini ne , Kuma wai kike tsammanin ya Aure ki ?. Wani irin duba Bie Bie Tayi ma Haali kamin tace " Kin mata da tsohuwar zuma ake magani .? Kar ki manta ko ba Aaryaann ba zan samu matashi kaman sa ne na Watsewata , Sharing Muna raba ƙuruciyar mu ne tare .ina nufin ke kin san komai , yanda nake Tahowan nan kusan 40 na rinƙa sex da yaro kamar su Aaryaann wani irin kyau zaki ga ina yi mata Misaltuwa ko ban shafa mayuka masu tsada ba haka zaki ga jiki na ya sauya gwanin burgewa . Don haka shawara ga keman idan ....ya isa Bie Bie ai dama Nasan da Wannan , sai dai Ni na kara sanar dake . Su kuma wasu wulakantattun matan Auren fa , da tsofaffi ne ma suke basu kudi duk su gama balaja'u akan su , daga karshe kaji ance virginal Cancer ta shiga .

Cabe baki Bie Bie tayi tana cewa " Wannan sakararru ne ai , yanda nake kwashe ma Yaro ƙuruciyar sa ,to haka kema kike kwashe tsufan mazan ki koma tsohuwa lokaci daya ki rasa sanin dalili ,to yau kin bude ma wannan ya Zura Sandar wujijjigar sa , Gobe kin bude ma wani mai ji da furfurar sa . Ai ko cuta ko wanne zaki samu. Amma yara ke kika buɗe nasu Idanu dake kadai zasu rinƙa alaka , a tare zaku tsufa a lokacin da ke kin fi 55 ko sittin a lokacin shima tsufar shi zata fara bayyana . Sakin baki Haali tayi tana kallon Bie Bie tare da bushewa da Wani irin dariya . Kallon Haali Bie Bie tayi tana cewa " Amma Ɗazu kin shayar dani daɗi ,sau ina jin ki tamkar Aaaryaaan. Wai da mene kika yi ta cin dubura ta dadin yayi mun yawa baki ga Har suma na kusa yi ba .? Hannu Haali ta daga tana shafa kan Bie Bie tare da cewa " Dadewa a bauta yanci . Shekara Nawa Lesbian sana'a ta ce , don haka Nasan abubuwa da dama Wanda zan saka ki jin kololuwar Dadi .

**
Sam Aaaryaan bai bi takan Sadeeq da Naawaaz ba ,idanun sa na akan Aslaaam da yanda yake shafa Kan A'isha yana hura mata iskar bakin sa a hankali . Wani irin kishi ne da takaici gami da Haushin sa ya kamasa . Wannan yasa shi sunkuyawa yana kai Hannun sa tare da Kokarin kwace A'isha Daga gare sa . Malami Da'allah dan cika ta , ko maharramar ka ce. ? Wani irin kallo Aslaam yayi masa kamin yace " A'a ba maharramata ba ce , Amma Kuma duk lalacewa ai ban taɓa yunƙurin bata mata rayuwa ba. Wani irin fusata Aaryaann yayi yana ƙoƙarin magana ne Mama da Hajiya kaka suka shigo . Cikin rudu Hajiya kaka ke fadin ku sata a moto , Kar mu rasa Rayuwar ta . Fincikar A'isha Farida Aaaryan yayi daga Hannun Aslaam yana yin waje da Sauri da ita tare da nufar Farfajiyar Gidan . Motoci ne suke tashi kowa na shigar moton sa tare da nufar Asibitin da Aaaryan ya nufa da A'isha . Tafe yake yana magana Kamar mai sambatu ,Niko nace sambatu soyayya. Sam bai san me yake fadi ba . A'isha zaki iya tafiya ki bar Ni? Kin san ba zan taba Rayuwa ba babu ke .! Bazan iya ba.


A haka suka shiga wani ƙayataccen kuma tsadaddan Asibiti wanda da isan su ,gadon marasa lafiya suka iso suna gungura A'isha tare da shuga da ita dakin taimakon Gaggawa... Kaiwa da komowa duka suke yi zaratar maza hudu kowa da abun da take Fighting akan mace daya Wato A'isha Farida.

Sun tsaye wata nurse ta fito tare da kallon Su Tana cewa " Kuyi hakuri inshallah zamu ceto rayuwar ta . Keeeee malama ina Doctor yake ?. Kallon sa Nurse din tayi tare da cewa ' yana Hawa na uku yana yin tiyata. . kallon Banza Aaaryaan yayi mata tare da budar hawar yana nufar daki na uku . Bude kofar yayi wanda sai da suka firgita . Saurin Rufewa wata nurse tayi tare da fadin " Sir Aaaryan meke faruwa? Muna bakin Aiki ne fa ?. A wani irin fusace ya kalle ta yana cewa " Wannan ku ya shafa , Rayuwa .! Rayuwa ta ce take cin garari , Rayuwa ko mutuwa .! Doctor Lawal ne ya kalli Aaaryan cike da tashin hankali bai taba ganin Aaaryaan cikin wannan yanayi ba .mutumin ma da yake yin komai a mulki da Miskilanci amma yau yazo masu a zauwace.

Sir Aaryaan meke faruwa ? Tana kasa kuje ku ceto mun rayuwar ta ....maganan nasa ne ya dauke dai dai idanun sa na sauka a fuskar mace wanda ba kowa nace face Haali ,anyi mata Allurar Doguwar suma ,da'alama Surgery ake mata . Bin ta yayi da kallo yana Fiddo ido cike da tsoro da Ɗaurewar kai. Gani yayi ana mata Surgery tare da matso mata nono a fiddo mata dashi . Alamu ya nuna ko shafi malera ce ko kuma kunkuma ko mata maza . Kalaman ta ne suka fara dawo masa zuwan ta Companyn sa. Buedar gadon yayi yana yaye Rigar jikin ta da ƙarfi ,inda Ƙirjin sa ya buga rassss don da badon da kwana gaba ba yanda zuciyar sa ya buga mutuwa zaiyi nan take . Ganin Zabgegiyar Gindin maza irin nasa ya gani a tare da ita . Innalillahi wainna ilaihir raji'un. Wannan wacce irin masifa ce ? Ina wannan rayuwa zaki damu? Wacece Haaaliii...?




Hummmm masoya na dama na faɗa maku labarin nan yazo maku da sabon al'amari wanda da yawa al'umma basu san da hakan ba . To a page na gaba ma ji shin wacece Hali? , masu lesbian kuma ku rinka bi dai a slow . Kun ga Dai abun da Aaryaan ya gani yanzu game da Haali babban aminiyar sheƙe Ayar Bie Bie......"

#MAMAN TEDDY

```Fyaɗe.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*

Ayshatou Mamanteddy

***32***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*

🏷️ PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

*📍 OUR SERVICES*
✒️LOGO DESIGN
✒️LOGO PACKAGE
✒️ FLYER DESIGN
✒️ BIRTHDAY FLYER
✒️ INVITATION CARD
✒️ADVERT VEDIO
✒️ DIGITAL INVITATION
✒️ STICKERS DESIGN
✒️AND LOTS OF
📝DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals 🥰🤗.
**

Juyawa Doctor Lawal yayi cikin sauri ba tare da yabi takan Aaaryaan ba , tun da ya fahimci a sama yake . Wani irin Ajiyar zuciya Aaryaan yayi yana juyowa cikin sauri tare da kallon Sauran Nurses din Wurin . Kai tsaye yake tambayar su inda Doctor ya nufa . Wanda anan ne suke fada masa ya dade da nufar Emergency room inda A'isha Farida take . Bai kara kallon inda Haali take ba , tun da a kallo Ɗaya ya fahimci Ita ce dai Haali wacce ya sani . Hankali ya tashi matuƙa a wannan Sa'ilin . Yayin da Mama Lantana ban da du'ai babu Abin da bakin ta ke ambata wa . Suna tsaye ne Daddy ya halarta Wurin . Shima sosai hankalin sa ya tashi faɗa yake yi sosai kun san Abun ka ga Soja dan zafi . Ita dai Hajiya kaka sai taya shi take yi don itama Yusra ta ɓata mata Rai sosai . Haƙuri za'a yi Hajiya Aikin gama ya riga ya gama , Abun dake ake gudu ya riga ya faru . Mama ce tayi maganan murya a sanyaye . Kallon Mama Naawaaz yayi yana cewa " Mama Nasan A'isha zata tashi ba zata mutu ta bar Ni ba ." Buɗe Baki Hajiya Kaka tayi tare da furta " Ikon Allah Zamani? Har yaushe Wannan Abun ya fara Afkuwa ban sani ba . ? Wani irin kallo Aaaryaan yayi masu duka tare da juyawa Yana basu wuri ba tare da sun sani ba . Murmushi Mama Lantana tayi tana faɗin " Uhmmm Hajiya Allah dai ya bata lafiya . Aslaam ne da Sadeeq suka amsa da Amin .

Bayan barin Wurin da Aaryaann yayi kai tsaye moton sa ya nufa tare da shiga yana kwantar da seat din shima yana kwantar da kansa . Lumshe ido yayi yana tunanin Abubuwa na rayuwar sa. Dai dai da sakanni daya ban taba yi ba batare da nayi tunanin ki ba . Dani kika dace ba da wa'ancen shashashun ba . Rintse idanun sa yayi wanda yake jin suna masa zafi. Kusan mintuna ashirin yana kisima yanda Zai tsara mata rayuwar ta daga Ita sai Shi . Hannun sa yakai yana ɗaukar Wayar da tare da karawa a kunne . Ya jikin nata yanzu ? . Ya yi maganan fuska babu yabo babu fallasa . Ok mashaallh ,kar a bari kowa ya ganta , har sai na dawo ." Yana maganan tare da datse kirar . Key yayi ma moton yana fara silalawa tare da barin Cikin Asibitin. "

A kan hanyar sa ne ta komawa Gida ya fara kisimawa a kansa cewa " Dole A'isha Term daya zata yi a school ɗin nata daga nan tayi exam din ta sai ya bar da ita kasar tayi karatun ta a kasar waje acan zasuyi Rayuwar auren su , hankalin ta zai fi kwanciya zata kuma manta da komai na ɓacin rai ko damuwa . Karar wayar sa ne yasa shi kallon side din da ya aje , sunan Mom ya gani wato Hajiya Kubra , ba tare da yayi wani dogon Tunani ba ya kai hannun sa yana daga Kirar . Hello Aaryaann " . Na'am Mommy ". Kan sa tsaye ya amsa ta tamkar wani abu bai taba faruwa ba ko bai san komai ba , wanda tsakanin su kar tasan kar ne , Yasan tasani haka itama . Aaaryaan na dawo Gida Nigeria yanzu haka ina Airport . Okay welcome mom , Yanzu zan taho na dauke ki. " Yauwa Allah yayi maka Albarka . Amin yace yana datse kirar tare da komawa baya yana ɗaukar sabon Titin da zai kai sa har Airport .

**

Zama Yusra tayi gaban Mommy dake ta tsaitsaye ta da fada , haba Yusra Haba , kaman karamar yarinya ? Wani irin hali kike tsammanin saka A'isha Farida .? Komai ka iya faruwa da ita? Why My Yusraht? Me yasa kika yi mana haka ? . Mom Lubna ke maganan cike da ɓacin Rai . Mommy I'm sorry , ba zan sake ba , i Will never do that again Mom . Ta ƙare maganan tana rike Hannun Mommy tamkar zata fashe mata da kuka na tsaban makirci don ta lura Mom Lubnah ka iya mata komai a yanzu . Ganin yanda Fuskar ta ya sauya yasa Mom Lubnah tunanin tayi nadama ne sosai . Humm Numfasawa tayi tana sauke Sanyayyar Ajiyar zuciya . Shikenan Yusraht , Ki kaunaci A'isha , ki SO ta , Wallahi tausayin ta nake ji mara Misaltuwa a zuciya ta . Ba ta da kowa Yusra da ya wuce ku? Shiyasa nake farin ciki a yanzu kasancewar Naawaaz na mugun Son ta , wanda Nasan zai kula da ita ba zai taba Wofuntar da ita a rayuwa ba . Kin ga kuwa ai hakan ya kamata komai tuwo na mai na .

Wani irin sabon takaici ne ya rufe Yusraht amma sai ta danne tana cewa " Mommy Amma fa Aaaryaan da A'isha da Soyayya a tare dasu ,ina Ganin hakan a ayayyakun su . Ohh ALLAH.! Mom Lubna ta furta tare da dafe kan ta .


Aaaryaan ba zai taba Son A'isha ta kasance matar sa ba , Cox shi ba mutum bane mai son Hayaniya That's number 1 , sannan na biyu Yana son Gayu da kyale² while ita ba haka take ba . Baya son surutu ita kuma Akwai shi . Tayaya zasu yi Soyayya a haka ? . Ki kalli ƴammatan sa fa? Babu sa'oin ki ke kan ki bare kuma A'isha secondarian . Hummm kawai Tausayawa ce wanda kema irin sa nake so kina rinƙa mata , banda nuna banbanci . Amma wai Mommy kin san Asalin A'isha Farida ne ? Yanda kike nuna mata soyayya tamkar wanda kika shayar da ita ? Mommy a ƙwayar idanun ki fa neke ganin Soyayyar A'isha kaman yanda kike nuna mana .

Yusra don na nuna mata soyayya ai ba laifi bane ba ? Kuma a da baya ai bana son ta , na fara son yarinyar tun ranan dana ganta kuma muka yi ido biyu . Saboda tana da hali mai kyau . Mikewa Yusra tayi a fusace tana faɗin " And So.? Sai kuma mene Mommy , kin nuna kina son ki aura Na Ya Naawaaz ita , to Wallahi tayi kuskuren Auren Jinina ta shiga Uku , Saboda na tsane ta ba zan taba Son ta ba . Mara Asali yarinya kawai . Tayi maganan tare da juyawa da sauri tana hayewa Stairs ranta a bace idanun ta sun rufe . Girgiza Kai Mom Lubnah tayi kurum tana kuma ji a zuciyar ta a yanzu ne taga lokacin da zata amince da Wannan Auren .
**
Ɓangaren su Mama kuwa suna can awa da wanni wai A'isha tana barci don Ba'a bar su sun shiga ba . Daga karshe sai da Su Nawaaz suka gama yayin zaman su , suka tashi don fara ƙirar sallar la'asar da akayi. Daddy ne da Hajiya Kaka suka nufo gida , ya rage saura mama Lantana .

Bayan Aaaryaan ya dawo da Mom Kubrah gida ne ya kwanta ya huta Na dan awanni kana ya fito don tafiya masallaci anan kuma ya tadda dai dai su Daddy na isowa . Hajiya Yau ba sandar ne? . Kaji mun Shakiyi Ai dama da karfi na . Dariya Aaaryaan yayi yana tahowa tare da masu Barka da Dawowa . Sai da suka ɗan taɓa Tsokanan su ta jika da kaka , kana Ta kama hannun sa tare suka nufi sashen ta .

Yanda Falon Hajiya kaka yake k a rantse na sabuwar Amarya ya ce . A saman Carpet ta zauna shima yana zama a gefen ta , dai dai Wata Sajida mai kula da ita tana tahowa tare da mata Barka da Dawowa . Sajida dauko mun Ruwa na sha . To Hajiya ." Bayan tafiyar Sajida ne Hajiya kaka ta kalli Aaaryaan tana cewa" Oh Wai kai kuwa Aaaryan ban taɓa jin kayi zancen Aure ba . Yau fa A gaban ka Nawaaz ke maganan Aisha Farida, Kuma mun gama magana da Alh Abdu yanzu kaminmu ƙariso . Zamuyi magana da A'isha indai ta amince to a watan nan za'a daura Auren don ayi da ran mu ba sai mun mutu ba . In yaso daga baya a tare. Wani irin buga masa Ƙirjin sa yayi , wanda yayi saurin dafewa , Idanun sa na juyewa . Kai to idan kana da Wata Nasan ka dama tun tuni da shegen tara ƴammata ,to ka fidda daya ranan da muka zartar za'a daura Auren A'isha da Naawaaz to sai a daura da naka a hade . Ganin yayi mata shiru yasa ta cewa " Aaryaan dafa kai nake yi .

Shiru Aaaryan yayi kamin cikin wani irin yanayi ya furta " Hajiya bani da lafiya ne . Abun ka ga tsofaffi masu jira su cafe irin Hajiya kaka . Cikin sauri ta bude baki tana cewa " A'a haba dama dama ai lamarin ka da walakin . Ni na dade ina tunanin kana fama da karancin Sha'awa , shiyasa har yau baka tattara wacce zaka Aura ba . Amma ka kwantar da hankalin ka mijin , Zuwa yamma kazo nan zan baka Wani magani sai kasha inshallah komai zai zama dai dai .amma haka ai ba zai yiwu ba .

Tun da Dai Hajiya ta fara maganan da ido yake kallon ta , har ta gama Dariya na son kamasa amma sai ya dake. To Hajiya Bara nayi sallah na dawo . To Aaryaann Allah yakaro lafiya maza jeka kayi.

Ficewa yayi yana Dariya har ya isa farfajiyar gidan ,idon sa ne ya sauka akan malamin A'isha Farida , wanda lokaci guda ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login