Showing 54001 words to 57000 words out of 110620 words

Chapter 19 - FYADE COMPLT COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Sep 2024

8165

wayar Hajiya Kubrah kar Ta ga Wannan Al'amarin hankalin ta baƙaramin tashi zai yi ba . Cikin Sauri mama Lantana tace " Kwarai kuwa ya kamata yanzu ayi Saurin isa inda Take don kwantar mata da Hankali . Wannan ne yasa su tashi duka suna sauri tare da nufar Gidan Marshal Abdu Kareem, sai iya Mama Lantana ta tsaya , Wanda bayan tafiyar su ne ta juya tana nufar Bedroom din ta inda Inna Hansai take ,amma itama anan taga Wayam .


Mene hansai ke nufi? Badai tafiyar dana hanata ba ne shine ta fakaici ido na ta yi? . Hummm Sauke Ajiyar zuciya yayi tare da cewa " Ban taɓa haduwa da mace ta gari mai so Tsakani ga Allah ba kaman ki Hansai . Baki na ba zai iya kwatanta Miki godiya ta a gare ki ba .sai dai nace Allah ya saka Miki da mafificin Alheri . Kuma Nima ina nan zuwa gare ki....!

**

Hankalin Hajiya Kubrah yayi masifar tashi a wannan Rana , addu'ar ta ɗaya shine Allah yasa Rahmatu kamin ta mutu bata faɗa mawa kowa itace take mawa Aiki ba . Koda su Mommy Lubnah suka taho kuka ta fasa na makirci har tana shiɗewa tana dawowa wanda hankalin su ya tashi ainun . Ganin haka yasa Daddy sakawa A fitar da Hajiya Kubrah kasar Nigeriya a yau ko hankalin ta zai kwanta . Baifi da minti biyar ba , jirgin Yawo ya sauka a katoton farfajiyar gidan wanda yafi filayen jirgi biyu wannan jirgin yawon na sauka . Wanda mintuna Goma tsakani jirgin ya tashi zuwa kasar London da ita ." Shi kuwa Aaaryaan A wannan Rana ya ga abun mamaki , yanda Hajiya Kubrah ke suma tana farfadowa duka a karya . Bayan yasan itace shaiɗaniyar . Bai koma gidan su Mama ba sai da komai na Kayan A'isha Farida , sannan . A washe Gari ne yaso yakai ta ta fara zuwa ,amma kuma sai Daddy ya matsa kan cewa " Kaduna zasu fara tafiya dangin Mama don su shaida komai. Allahu Akbar . malam kuwa mahaifin Mama Lantana a lokacin da suka isa ya ganta Suma yayi gau....Wanda bayan ya dawo hayyacin sa ne yake kuka ido biyu tare da roƙon gafarar ta , ita tana yi shima yanayi . Daga bisani komai sai dai muce Mashaallh don su Mama na shiga cikin gida ba da jimawa ba su Daddy da Sauran manyan mutane suka taru a zauren Gidan aka maida Auren Mama Lantana da Daddy Marshal Abdu Kareem.....!


Yanzu fa labari aka fara shi dis is just the beginning of the story. Somumtaɓi ne wannan .!



*Kar ku manta the Novel isn't for free it's paid book pls idan kin shirya kindly pay ₦500 for the regular payment while VIP payment it's ₦1000 special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN card via this number 08081202932 ,if it's VTU transfer you will send directly to this number 09061466409 and show your evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 .*
*Mrs USM*
*#MAMANTEDDY*

*🕊️FƳAƊE....!🕊️*

***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***


*AISHATU MAMAN TEDDY 🧸*

***27***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na kuɗi ne Regular group ₦500... VIP group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura kuɗin ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*

```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman? Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki ɗaya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka . Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...” maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu ɓata sam , da Ayar alƙu'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wuƙa . Bhuzuwa Empire Aikin ta ya haɗa ta Hanyar alƙu'ani ,tana ma ƴammata marasa farin jini magani da zallar nono , ƙwai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu buƙatar ƙarin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .

*Second advert*
Ina mata yan ƙwalisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura itace mace , ƙwarai kuwa kaya kike buƙata ? To kin samu . Dangane da Atampha , lace , materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria . Ina masu buƙatar mayafai na alfarma da kuma na ƴammata acafai acafai? To duka zaku same su ƙarin daɗi harda Abayas Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga tsaruwa ƙyau da rahusa ku dai kawai ku tuntuɓi Wannan number domin ƙarin bayani 07039577686.


A wannan Rana Farin cikin Ahalin baya Misaltuwa , Mama ta dauki komai na Rayuwar ta ƙaddara da Jarabta ne daga Mai sama'u . Sai da Suka yi kwana ɗaya a gidan kana a washe Gari Su dauko Hanyar Abj. Wanda daga shigar su Kowa moton sa yayi Hanyar Gidan sa ,yayi Saura daga Mama sai Daddy marshal da kuma A'isha Farida Sai Aaaryan wanda a wannan karon shi ke Driving har suma suka isa Gida . Cike da Nuna Kulawa Daddy ya kama Hannun A'isha Farida yana nufar wani sabon part na daban , Wanda tun da A'isha take a gidan bata taɓa sanin shima wani sasa ne na daban ba sai a yau . Idanun ta na akan Ƙofar Falon inda suke Haye Stairs uku kamin su isa Falon ta kalli Daddy tana cewa " Daddy nan ma Wani Part ne na daban?. Murmushi Daddy yayi yana cewa " Eh A'isha kina son nan ko kin fi son Gidan Aaaryaan can da ya kai ku?. Juyawa tayi tana kallon Aaaryaan Wanda shima idanun sa yake akan ta , Yanda yaga tana farin ciki da walwala kawai sai shima ya tsinci kan shi cikin farin ciki ,amma kuma suna haɗa Idanu sai ya gimtse Fuska tare da kallon can Wani ɓarayi daban . Sauya fuska tayi tana kallon Daddy tare da cewa " A'a Daddy nan yafi mana ko ba haka ba Mama?. Murmushi Mama tayi tana cewa " Ƙwarai kuwa ai tun da yayi Miki Nima yayi mun Farida . Falo biyu ne da babba da kuma Ɗan dai dai , ko wanne cikin kayan ƙawa yake , a ƙaramin Falon ne na tsakiya Daddy ya kai hannun sa yana nuna ma A'isha Wani Ɗaki tare da cewa " Kinga can nan ne Bedroom din ki Wancen Kum......Kamin ya ƙare maganan ne tuni A'isha ta nufi Ɗakin Har da dan gudun ta cike da nuna murna ta shiga Bedroom din . Ihu ta sa cike da Farin ciki tana Faɗin " Wow Dad thank you very much . Ta ƙare maganan tana faɗawa Bed ɗin da yake dauke da Bedsheet mai launin Pink komai na Bedroom ɗin Pink ne da fari gyefe guda Teddi'es ne masu kyau gaske guda uku wanda wurin ya sake ƙayatuwa .

Ƙwanciya tayi tana lumshe ido tana Rufewa tare da fara tuno rayuwar ta na baya da kuma yanda yanzu zata fuskanta , wasu irin Zafafan Hawaye ne ya fara bin saman Kuncin ta tuno da ita nata Rayuwar har yanzu Bata san komai akan ta ba . Ya kamata ta bin cike akan kan ta , tasan su waye iyayen ta wanda suka yi mata Rashin Adalci haka? Bata damu da ko su su waye ba , Abun da a yanzu ta damu dashi shine ta gansu ido biyu ta kuma ji ba'a sin me tayi masu haka A Rayuwa?. Wacece Ni..? Tambayar da take mawa Kan ta kenan ƙwa'lahn idanun ta na ƙara rige² n saukowa tare da bin saman kyakkyawar Fuskar ta .

Kallon su Daddy Da Mama Aaaryaan yayi yana takowa tare da nufo Bedroom din A'isha Farida . Cike da Arrogant Voice na Babu wasa tamkar Wanda yake magana da Yar cikin sa yace " kije ki watsa Ruwa Ki fito zan kai ki Wani wuri ,but if you're interested?. Shiru tayi masa ba tare da ta Juyo da fuskar ta ba har wannan lokacin Idanun ta a Lumshe suke a hankali ta furta " Naji don Allah Sir Aaaryaan kar ka dame Ni . Mamaki ne da takaicin kan sa na mata magana ya kama shi . Duka Ni naja ma kaina da na bari yarinyar nan tana neman Raina Ni. Niko Uwar teddy nace raini ai Awo ma . Cikin sarƙaƙƙiyar Murya mai dauke da zafin Rai yace " Zaki tashi ko sai Nazo nan wurin , Ni tsarar ki ne ina wasa dake ne?.


Shiru Tayi masa bata tanka sa ba bare har ta mayar masa da Amsa . Ganin Hakan ya ƙular da zuciyar sa , Cikin Zafi yakai Hannun sa tare da damƙo Gashin kan ta ,wanda yasa ta sakin Ƙara tana faɗin Wayyyo mama .! Keeeee.....maganan nasa ne ya kasa ƙarikawa ganin yanda yaga Fuskar ta kace² da Hawaye . Cikin Wani irin murya yace " Kukan me kike yi?. Shiru tayi masa tana jan Ajiyar zuciya ,wanda Ganin hakan bai fusata ba ya kuma kirar sunan ta tare da Cewa" A'isha magana fah nake Miki no reply? . Sir Aaaryan na tuna da Ɓoyayyen masoyi ne , Yanzu shikenan ba zan Sake Ganin sa ba? Ban kuma san a ina yake ba ,dana Bi shi inda yake ... Wani irin kallo yayi mata Wanda ta kasa fassara na menene.? Ok Yanzu Idan kina Son Ɓoyayyen Masoyi kawai ki mun biyayya na tsawon wata uku , a wata na Huɗun da kaina zan Faɗa Miki waye ɓoyayyen masoyi kuma da inda yake ."


Saurin kallon shi tayi tana saka hannun ta tare da goge Hawayen fuskar ta , Sir Aaaryaan ya akayi ka san shi to? Don Allah ka kai Ni wurin shi ,wallahi zan maka biyayya ko mene kace mun zanyi kokarin yi maka shi . Hannun sa yakai yana kama dan mitsulun bakin ta wanda tun da take maganan idanun sa na akan bakin nata yanda take motsa shi ji yake tamkar ya kama ya taune . A hakan kina mun rashin kunya ina kirar ki kina mun banza kike maganan na faɗa Miki Waye ɓoyayyen masoyi? . Ya haƙuri i Will never do it again . Hummm I will not trust you any more A'isha , Sai mun kai Wata ukun nan naga kina mun biyayya sannan ,duk Abin da nace Miki kin kiyaye . Hannun sa tayi saurin kamawa tana riƙewa gam tare da saurin cewa " Na amince zanyi maka komai . Wani irin yarrrrr yaji Tsikar jikin sa na tashi Wanda Rabon sa da yaji irin Wannan chajin batir din ya manta . Hannun sa yasa yana Rungume ta jikin sa tare da sauke zazzafan Ajiyar zuciya kaman wanda yake dakon Wani Abu a zuciyar sa wanda a yanzu ya samu . Motsin Murɗo Handle din ƙofar suka ji Wanda hakan yasa A'isha Yunƙurin tashi daga Jikin sa , amma sai taji ya matse ta sosai wannan yasa ta komawa tana lafewa a saman ƙirjin shi duk da hakan bai mata ba ,amma tayi alƙawarin yi masa biyayya har kan lokacin da zai furta mata inda Ɓoyayyen Masoyin ta yake .

Mama ne da Daddy suka shigo Bedroom din Turus duka suka yi ganin su a irin wannan yanayin ko wannen su yasha jinin jikin sa , amma sai Mama ta kira sunan Aaaryan wanda sai a sannan ya sassauta riƙon da yayi ma A'isha , Aaaryan...! Ta furta tana kallon Daddy wanda shima kallon ta yake dukan su da magana a bakin su . A hankali Aaaryan ya raba A'isha da Jikin shi yana miƙewa daga tsaye tare da kallon Mama yana cewa " Na'am Ummie na ."

Mama ne ba Ummien ka ba" .A'isha tayi maganan a zuciyar ta tana cuno bakin ta gaba , Wata zuciyar ne tayi saurin cewa " Ke kama bakin ki ,kina masa maganan da bai masa ba zai fasa faɗa Miki inda Ɓoyayyen masoyin ki yake ,gwamma kiyi shiru hakan nan . Kuna fira ne?. Juyawa yayi yana kallon A'isha wacce itama shi take kallo kamin yayi magana ne ta muskuta tana Sauke ƙafafun ta ƙasa tare da cewa " Sir Aaryaan don Allah fa alƙawari ka Ɗauka . Hummm ɗan Murmushi yayi har Hushiryar sa na bayyana Kamin yace " uhm na Ɗauka ,amma wannan sir Aaaryan din bana son jin shi . Ki rani da Yayan ki.! Yaya na ? Ta furta maganan cike da kokonto kamin tace " Ai ɓoyayyen masoyi ne kaɗai Yaya na ". Okay na fahimta yayi maganaetare da jinjinawa kamin yace " To ki kira shi ki tasa kiyi ta kallon sa kina ce masa Yayan naki . Murmushi Su Mama sukayi suna kallon wannan Drama na Aaaryaan da A'isha . Jin haka kuwa yasa A'isha Rau rau da ido tana shirin kuka tace " Na Amince amma kace zaka faɗa mun inda Ɓoyayyen masoyi na yake .? Eh mana nayi Miki Alkawari , Mama kuka fa na ganta y
Tanayi wai Ɓoyayyen masoyi... Murmushi Mama tayi tana cewa " Shine kace zaka nemo mata shi kenan ?. Eh Mama yayi maganan yana murmushi tare da ficewa daga Bedroom din . Takawa Mama tayi zuwa inda A'isha Farida ke zaune , A'isha tashi ki Wanka ki dauro Alwala sai ki fito kici Abinci .


Gyada Mata Kai A'isha tayi tare da cewa To Mama . Daddy ne yace " Bedroom din yayi Miki ko ?. Eh Daddy sosai ma kuwa ". Murmushi duka suka yi suna jin dadin ganin A'isha cikin walwala kuma ba tare da tasan Wani sirri ne daban da suke ɓoye mata ba a tunanin su .
**
Washe gari da misalin karfe Bakwai na safe A'isha ta kammala Shirin ta cikin Uniform din ta mai launin dark blue skirt Rigar fari da necktight , Wow kyaun nata sai Wanda ya gani . School bag din ta ta goya tana nufar Dinning room inda ta tadda Daddy Da Aaaryaan Zaune Mama kuwa tana kitchen. Gyefe Yusrah ta gani Wacce bata san lokacin da ta iso ba , Kallo Ɗaya Aaaryan yayi mata ya datse Hirar da suke da Bie bie yayin da Yusrah ke maganan zuci da cewa " Yar mara Asali da tushe ta zama yar gida....!

Dama gare ku masu buƙatar Maman teddy ta Tallah maku Hajar ku . Ko wani irin tallah muna yin shi indai bai saɓa ma shari'ar Muslunci ba .🤨 Yanda tsarin yake... Tallah Tun daga Farkon littafi har ƙarshe ana yin shi akan 5k .

Tallah a status for 3 days Ana yin shi akan 2k .

Idan kuma a status ne sau Ɗaya na kwana ɗaya 24hrs ₦500

Idan kuma a saman Page Ne sau Ɗaya ₦500 .

Idan na Sau uku ne a saman Page ₦1k .

Idan kuma aƙasan page Sau Ɗaya ne ana yin shi akan ₦500

Idan kuma ƙasan page ne sau Uku ₦1200

Idan kuma har a kammala book ne a ƙasan page ₦3500

Zaku iya tuntubar nombobina domin ƙarin bayani 08081202932/ 09061466409 .


*Littafin fƴaɗe isn't for Free... pay ₦500 for the regular payment while VIP payment it's ₦1000 Nd the special payment is ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN card thru 08081202932 ,if it's VTU transfer you can send direct via 09061466409 and send evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 tnkc u.*
Mrs usm
***Mamanteddy***


*🕊️FƳAƊE....!🕊️*

***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***


*AISHATU MAMAN TEDDY 🧸*

***28***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na kuɗi ne Regular group ₦500... VIP group ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura kuɗin ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*

```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman? Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki ɗaya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka . Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...” maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu ɓata sam , da Ayar alƙu'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wuƙa . Bhuzuwa Empire Aikin ta ya haɗa ta Hanyar alƙu'ani ,tana ma ƴammata marasa farin jini magani da zallar nono , ƙwai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu buƙatar ƙarin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .

*Second advert*
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*

🏷️ PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

*📍 OUR SERVICES*
✒️LOGO DESIGN
✒️LOGO PACKAGE
✒️ FLYER DESIGN
✒️ BIRTHDAY FLYER
✒️ INVITATION CARD
✒️ADVERT VEDIO
✒️ DIGITAL INVITATION
✒️ STICKERS DESIGN
✒️AND LOTS OF
📝DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN

https://wa.me/message/NM3LPR5VMCG6P1
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals 🥰🤗.

“ Murmushi Daddy Marshal yayi yana Kallon A'isha da farin cikin ta yagaza ɓoyuwa ma saman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login