Showing 72001 words to 75000 words out of 144575 words

Chapter 25 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

28456

mahma ta sakar masa  kayan legend daughter ne abeey yace a taho dasu sauran sai auntyn ka ta karaso gobe ,zauna se na bude maka girgiza mata kai yayi  no need mahma ta bude baki zatayi magana sha aban yashigo dakin bakinsa dauke da sallama,tsayawa kallansu yayi kafin ya karaso cikin dakin  mahma yanxu kinga danki shine har kin fara mantawa dani dan hararar sa tayi  zaka shiga tsakanine  daga mata hannu yayi yana furta  toh mahma me kuke tattaunawa sannan wannan akwatunan na wanene  budar bakin mama se cewa tayi  ka bari duk lokacin da ka kawo mun matarka kaima sai a dama dakai dan haka bamu waje  kyalkyalewa da dariya sha aban yayi  Lalle Geee kana da farin Jini ,kowa kai yake so, basma ma sabida kai tazo gidannan Bawai gaishe da abeey ba kamar yanda ta fada, ga sauran yan matan gidan musamman wannan ne rawar kan , wani shegen kallo king yabi sha aban dashi kafun ya kalli mahma good night mahma murmushi mahma ta sakar masa  night too son ,kama hanyar fita yayi yana hararan sha aban,cikin daga murya ya furta  ina gaishe da amarya ,Jan kunnansa mahma tayi,sai da ta bari king ya fita kafin ta furta  ka fita idona sha aban ouch ya furta yana kama hannun mahma din mahma amma ba kya ganin king zai saki yarinyar nan d zaran ta dawo sense dinta,ko da ace yana santa mahma toh shi haryanzu ya kasa gane hakan,ya kamata kiyi wani abu akai shiru tayi kamar me nasani kafun ta gyada masa kai  zan fara zuba masa ido tukunna amma mahma basma fa kinsan ba dan kowa tazo gidan nan ba sai shi,gashi yana da mata ,gyada masa kai mahma tayi , wannan ba matsalata bane ,idan yace yana ra ayin auranta fine, Inyace bayaso ai babu Wanda ya isa ya masa Auran dole ko jinjina mata kai yayi alamar gamsuwa kafun su ci gaba da wata sabuwar hirar.

****tunda ya bar part din mahma zantukanta suke dawo masa , so!?? Din da tace shine abunda ya fi tsaya masa arai ga kayan lefe da suke shirin yi batare da sanin saba,yanxu shi yazaiyi ,dole yasan mafita tunkan abu ya kwabe masa Musamman idan small mom tazo gobe , ya Allah  ya furta cikin ransa. Koda ya koma part dinsa be shiga dakin da take ba sabida hukuncin da ya Yankewa zuciyarsa dole ya nesan teta.hakan ce kuwa ta faru be shiga dakinta ba sai wani dakin sirrinsa da ya shiga , babu komai aciki sai na urorin computers cike a wajan, d aya daga cikin computers din ya nufa , a ciki ya hango yadda take bacci cikin kwanciyar hankali,abunda ya faru tun bayar fitansa ya duba, mamakine ya kara kamasa ya fuskanci duk lokacin da ya fita zai tarar an gyara ko ina , a tunaninsa masu aikine sai yau ya kara tabbatar da zarginsa , a nutse take yin sallarta,bayan ta idar karatun alkurani tayi cikin kira a me dadi da natsuwa.mamakinsa be kare ba sai lokacin da ya ga ta gyara ko ina , Anya yarinyar nan ba aljana bace . Kashe komai na wajan yayi tare da fita, lifter ya hau ya karasa 3rd floor dinsa , ko ina kamshin ac ne ke tashi kamar ba a amfani dashi, system dinsa ya dauka ,itama sosai yayi aiki akanta ya dade yana aiki akan system din har wajan karfe 3 na dare, har ya kwanta da niyar yin bacci kalaman mahma ya kara fado masa ransa  kana santa!? , dogon tsaki yaja yana kokarin kawar da zancen amma ya ki barin sa , mikewa yayi tare da sakkowa dakin da take , har yanxu baccin ta take cikin kwanciyar hankali. Fuskarta ya zubawa idanuwansa, so innocent take baccinta kamar bata da damuwa, dan siririn gashinta da ya rufe mata ido ya sa dan yatsansa ya gyara mata kafun ya kara kallan kyakkyawan fuskarta,lips dinta da yayi ja sosai shine yafi daukan hankalinsa,daidaita fuskarsa yayi zuwa tata,sumbatan bakin nata yake kokarin yi ,kalmar  kana santa  shine ya fado masa rai yayi saurin janye bakinsa kafun ya mike wajan gabaki d aya yana rintse ido. Rana ta farko a rayuwarsa da ya kwanta akan sofa, sai faman rintse ido yake ko tunanin da yake ze bar zuciyarsa, ya dade yana kwance akan sofa din nan ,ganin kansa na sara masa ne yasa shi mikewa tare da komawa kan gadon, ko kallan inda take beyi a tunaninsa ko zai samu ya rintsa,abunda zuciyarsa ke kokarin kimtsa masa yake kokarin kaucewa,ganin yana kara wa kansa zafi ne yasa ya janyota jikinsa, a tare ko wannansu ya sauke a jiyar zuciya,a hankali kafin bacci ya d auke shi.

>???>???>???>???>???>???>???

YOLA

9:30pm
Lokacin wani wahalallan bacci ne ya dauki mutanan dakin , TAHEER na gefe shima yana baccin wahalar, jiya yi kamar antabasa,a zabure ya mike yana kokarin kwace kansa, biyu daga Cikin mazajen da suke tare da sune suka rikeshi gagam bayan sun yi na saran bude kofar, idanuwansa kawai suka bar masa abude baya iya komai sai bin su da yake da kallo , komai suna yi ne cikin kulawa da taka tsantsan, sabida yadda gidan yake da wahalar futa amma duk da haka suka sha da kar, kamar sun san hanyar ko ina na wajan, sai da sukayi tafiya me Nisan gaske bayan sun fito dashi, wata mota da akai parking ne suka samu na sarar boyeshi a ciki kafun su juya da niyar tafiya, rike hannunsu yayi hawaye na zuba a cikin idanuwansa,a wahale ya furta  suwanene ku,me yasa kuka te makamun  , dayan guy din na kusa dashi ne ya kallesa amaimakon ya amsa masa tanbayarsa sai ya sakar masa yalwataccen murmushi ka kula da kanka,wannan motar zata futar dakai daga Garin nan ,da zaran kafita kada ka sake ka kara waiwayota  yana kammala zancan sa ya juya,kara rike hannun mutumin taheer yayi, dan Allah ku fada mu suwanene ku , dukansu murmushi suka sakar masa kafun Wanda ya rikewa hannun ya furta  SIF ,nagefansa kuma ya furta LOLA ,basu kara bari ya furta wani abuba ,Wanda yace lola ya fesa masa wani farin abu a fuska take a Wajan bacci ya daukesa Daidai lokacin da motar nan ta soma tafiya, motar na barin wajan mutanan nan suka rikede tare da komawa macijansu.

>???>???>???>???>???
?'?'?'?'?'
Washe gari da wani irin ciwon kai ya tashi, da gyar yake bude idanuwansa da suka kada ,wani irin jiri jiri ne yaji yana kokarin kamasa, yana tashi itama tahee ta farka kamar wacce tasan lokacin tashinsa, a hankali ta fara karanto adduar tashi daga bacci duk a kunnansa,be kulataba har yaje ya shirya cikin wata ash din jallabiya ne shegen sanshi, kansa har yanxu da lemar ruwa alamun wanka yayi,yau ko masallaci be jeba anan cikin dakin yayi sallarsa,a haka tahee ta fito itama sai kunbura baki take ganin yaki kulata,cikin nutsuwa tahee ta kabbara sallar ta , komai cikin nutsuwa da bin ka ida take yinsa, duk abunda take yana kallo amma haryanxu be motsa daga inda yake ba,tana idar da sallar ta soma karatun alkurani cikin wata kira a me shegen dadi, lumshe idanuwansa yayi dan jin dadin karatun yake har cikin zuciyar sa,sosai ya kasa kunne yana sauraran karatun da take, ta dau dogon lokaci tana karatun kafun ta idar,a hankali ta nufi inda yake tare da dora kanta a saman cinyarsa,cikin sanyin murya ta furta  dady yi yayi kamar be jitaba, ko motsawa beyi ba daga yadda yake,kara kiran sunansa tayi,amaimakon ya amsa mata se cewa yayi baki iya gaisuwa ba da sauri ta furta  dady ina kwana banza yayi da ita kusan mintuna d aya kafun ya bude rinannun idanuwansa da suka kada,kwata k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wata besan dogan magana yau, tashi ki zaune ya furta ba tare da ya kalletaba,da sauri kuwa ta mike zaune zan tanbayeki , ki amsa mun kawai  , be jira ta basa amsa ba ya fara tanbayarta game da karatun alquranin da ta fara karantawa , wanene ya koya mata",shiru tayi kamar me nazari kafun ta bude hannayenta biyu alamun itama bata sani, still tanbayar da yayi mata game da sallarta ,shima nan da hannunta ta nuna masa kafun ta furta  Nima ban sani ba ,tanbayoyi ya soma yi mata game da addininta, sosai kuwa take basa amsa ,shi kansa yayi mamakinta.a karo na farko daya furta  TAHEERA MOHAMMED ,be karasa kai zancen saba sabida yadda yaga tayi saurin dafe kanta,kallanta yayi kafun da kyar ya bude bakinsa  me ya faru kanta kawai take nuna masa,shiru yayi yana binta da idanuwa tsawan mintuna daya kafun ya kara furta  taheera Mohammad  wannan karan kuka ta saka masa Sabida yadda taji kanta na mata zafi,tafukan hannayensa yasaka yana taba goshinta,babu zafi ko daya sai zufar da ta fara tsatstsafo mata, ciwo yake miki da sauri ta daga masa kanta, be ce mata komai ba sai mikar da ita da yayi tsaye ,direct kan bed din ya kwantar da ita, duk yadda take tsattsafo da gumi haka ta dage sai ta lulluba, be ce mata komai ba ya lullubetan, karki bacci ina zuwa ya furta mata a hankali,kanta kawai ta daga masa ,ya mike zai tafi kuma ta kara rike masa hannu, dady kada ka tafi kaji , lumshe mata eyes dinsa yayi  yanxu zan dawo yana furta Hakan ya bar dakin , sunan da ya kira dazu take kokarin tunawa,ganin yadda kanta ya kara daukan zafine yasata rufe idanuwan nata, be jima ba ya dawo dauke da wani cup dan madaidaici, gefan fuskarta ya shafa , a firgice ta bude idanuwan ,Wanda ta ganine yasata binshi da idanuwa,mikar da ita zaune yayi kafun ya mika mata cup din hannunsa, shanye ki ban kofin ,karban kofin tayi tare da kaishi Daidai bakinta, tana shakar kamshin sa tayi saurin janye bakinta, cikin marairaicewa tace  bana sha kara hade ransa yayi kafin ya nuna mata cup din  kishanye kafun ran ki ya baci kamar zatayi kuka tayi kurba d aya ko hadiyeshi batayi ba ta fesoshi waje,sosai kuma ya batawa king farar rigar jikinsa,ta dago da niyar yi masa musu ganin yadda ya hade ransane yasata kara kafa kai cikin kofin, cikin sauri ta shanye abunda take ciki kafun ta mika masa kofin, ko minti d aya batai ba ta mike daniyar barin wajan, hannunta na dama ya rike gagam tare da mayar da ita wajan da ta tashi,hannun ta fara kokarin kwace wa ,dayan hannun na toshe da bakinta, yana kula da ya na yinta sarai amma duk da hakan be sakar mata hannun ba sai ma janyota da yayi jikinsa,wani irin amaine yazo mata ba shiri ta fara kwarashi a jikinsa,lumshe idanuwansa yayi yana jin yadda take kwara bakikirin aman cikin fitar hayyaci,sai da ya bari ta gama kwarara aman kafun ya dagata a jikinsa gabaki dayanta ya nufi toilet da ita.

?'?'?'?'

Tunda suka watsa masa powder dinnan yake bacci cikin babbar motar da tayi kama da ta masu daukan kaya.tafiya ce me dogon zango tun suna tsayawa a hanya har suka dena ,cikin sharara gudu motar nan take tafiya har Garin Allah ya waye,har lokacin kuma taheer na cikin motar,cikin wani babban waje me cike da mutane suka tsayar da motar. Surutan mutanene ya farkar dashi,azabure ya bude idanuwansa ganin bakowa a Wajan sai tulun kaya yasashi fara rarraba idanuwansa,ga Duhun da ya toshe masa fuska baya gani, cikin fitar hayyaci ya fito daga cikin motar ba tare da kowa ya ankara dashi ba,cikin layi ya soma tafiya ,yana wuwwuce mutanan da ke babban wajan, ga tsakanin yunwar da ta haifar masa da jiri,ta fiya kawai yake baya kallan gabansa, gashi ko takalmi babu a kafarsa, Daidai wani babban titi ya soma ratsawa Kwata kwata baya ganin gabansa, motoci kuwa sai kauce masa suke, cikin sharara gudu wasu bakaken BMW suka shawo kwanar wajan ,ba tare da sun ankara dashi ba motar nan tayi sama dashi, ya fado ko motsi ba yayi, cikin sauri driver din motar ya fito,ganin baya motsine yasashi dora hannu aka , shikenan na zama gawa Nima , tun kafin a tabbatar da mutuwar Wanda ya kade ya soma kuka, cikin Sauri wasu sojoji biyu suka fito daga cikin motar, cikin turanci suke tanbayar drivern yana basu amsa,a hankali aka bude bakar BMW din bayansu,da Sauri d aya daga cikin sojan ya zo wajan kofar tare da sarawa na cikin motar, a hankali wata farar kafa ta zuro da kafarta,kafun ta fito da gangan jikin ta gabaki d aya , fatabarakallahu ahsanin khalikin, kyakkyawa ce matar , gata fara sosai kana ganinta kaga cikakkiyar balarabiya , sanye take cikin jallabiya irin ta mata ash colour da ya rufe jikinta gabaki d aya , a hankali ta soma ta ku sojojin nan suna take mata baya har ta karaso wajan da taheer yake a kwance, ya salam  ta furta a hankali kallansu tayi cikin bacin rai  me kuke jira ku sashi a car cikin gaggawa kuwa daya daga cikin su ya dauki taheer zai sashi a motar su  on my car ta kara firtawa, mah wani soja ya furta ,kallan da ta jefa masa ne yasashi sunkuyar da kai kafun ya shigar da taheer cikin motar ta,a guje suka bar wajan,Kai tsaye motocinnan basu tsaya a ko ina ba sai a cikin babban private hospital din cedarcrest hospital ltd dake sam mbakwe st ,ba bata lokaci a ka dauki taheer zuwa emergency. Wayar matar ne ya soma ringing cikin wakar larabci,dan guntun murmushi ta saki kafun ta dauki wayar cikin muryar larabci ta soma maganar da bana ganewa, bata dau dogon lokaciba ta kashe wayar.d aya daga cikin sojojin ne ya nufeta ,cikin girmamawa ya furta  mah the flight is ready  ,kamar bazata kulashiba sai kuma ta bude baki ta furta  cancel the flight  ,sara mata kawai yayi kafun ya furta  yes mah .

Kusan 40 minutes kafun fitilar emergency din ta dauke , kofar na budewa suka fito da taheer da akai w bandage a jiki ga abun oxygen a fuskarsa,wasu kwallar ne suka tarar wa matar ganin irin halin da dan karamin yaron ya fada , wani babban likita ne yazo wajan,cikin girmamawa ya gaisheta ,kafun ya nemi alfarmar ganinta, bin bayansa tayi har zuwa office dinsa, cikin harshen turanci ya kara gaisheta kafun ya soma tanbayarta menene alakarta da mara lapiyan,budar bakinta kawai ta furta  SON ,da mamaki ya kalleta ,har ya bude baki da niyar cewa wani abu ta dakatar dashi  straight to the point plx  ,nunfashi ya dauke kafun ya soma magana  saka makon wahalhalun da yashane yasa shi samun bad injury a jikinsa,and gashi ana barinsa da yunwa dole yana bukatar abinci masu gida jiki,alamu sun nuna ana azabar dashi ta hanyar duka dan duk jikinsa shatin duka ne ganyu da ta bata masa ciki, buguwar da yayi ba sosai bace ,wahalar da yashane yasashi suma a lokacin amma Alhamdulillah yanxu an tseratar dashi and a matsayin ki na mahaifiyarsa yana bukatar kulawarki sosai ta uwa ,gabaki d aya taji bayanin nasa amma mamakinta ina iyayan yaran ganin babu me bata amsane yasa ta kalli doctor din, zan iya ganinsa  ,gyada mata kai yayi kafun ya furta why not,a tare suka nufa wani special daki da aka kwantar da taheer .kwance yake yana bacci ga nunfashinsa dake futa a hankali,bin sa ta farayi da kallo ganin irin raunukan da yaji,sosai duk Wanda yaga taheer sai ya tausaya masa, kamar zai kai Yaushe kafin ya farka  zai iya farkawa daga anjima zuwa gobe da safe  ,jinjina masa kai tayi,doctor din na fita ta bada umarni a kawo abinci masu rai da lapiya na Gina jiki, ba bata lokaci kuwa suka cika umarninta, har a kai sallar azahar tana zaune a dakin da taheer yake lokaci zuwa lokaci tana amsa waya.


?'?'?'?'?'

Tunda ya shiga toilet din yayi sauri cire rigar jikinsa da ta bata,kallan yadda take lumshe ido yayi kafun ya karasa wajan ta hasken toilet din ya kashe gabaki d aya kafun cikin rintse ido yacire mata rigar jikinta da ta baci itama , duk da ya kashe hasken futulan hakan be hanashi rintse ido ba,sai da ya tabbatar ya cire mata komai na jikinta kafin ya kara daukar ta suka shiga wata glass din kofa dake cikin toilet din tare da turo kofar,ya dau kusan mintuna 40 a cikin toilet din kafun ya kunna hasken toilet din, sanye yake cikin bathrobe din Riga fari tass da ita ,itama taheen Itace sanye a jikinta, har yanxu tana rike a hannunsa ,wannan karan daukar baby yayi mata kafun su fito daga cikin toilet din, a Wajan shiryawa ma ya dau dogon lokaci a wajan kafun su shirya ,wannan karan ma saida ya kulle idanuwansa kafun ya sa mata kayan,turaransa na imperial majesty da babu me amfani dashi ya fesa mata,kallan yadda yake taje kansa da ya taru tayi kafun cikin kwabe fuska ta cire scarf din da ya dauka mata akai,yalwataccen gashin kanta ya fito fili, itama nuna masa nata kan tayi  dady nima  ,kallan kan yayi kafin kamar Wanda aka umartan ya tasoma taje matan,yana yi yana lumshe ido, cikin kankanin lokaci suka shirya ,kama hannunta yayi suka nufi kalansa bayan ya dora mata mayafi akai ,cikin kulawa dan sanyin murya kamar bashi ba ya furta me ke damunki yanxu  murmurmur tayi da ido kafun ta furta  yunwa nake ji ,dun gure mata hai yayi ta kyalkyale da dariya kafun ya kama hannunta suna barin part din.

****Daddadan kamshin turaran sune ya karade ko ina na cikin falon dada, gabaki d aya mutanan gidan yau sun hallara a babban dinning din part din dada, kowa kofa ya zubawa ido ta ganin ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login