Showing 90001 words to 93000 words out of 144575 words

Chapter 31 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

32168

kowa ya shigo dakin har sai lokacin da aka gama gyaran jikin, a tunaninta ammey ma zata zo sai taga sabanin hakan, harta kwanta bacci bata sanya ammeyn a idanuwanta ba .

Arana ta biyu ma haka su amzy suka canza saban style din gyaran jikin,gawasu abubuwa da ake bata tana sha , hatta abinci ta dena ci sai fruit din da take sha kullum , da kayan da ake bata , sai wata kaza da kullum sai ta cita ,tana ci tana kuka haka suke sata cinye wa dole , yanxu ma su mahma da small mom ne kadai suka shigo part din, banda tubarkalla Masha Allah babu abunda bakinsu yake furtawa, suma yanxu ko munti goma basu yi ba sukabar part din, dan takaici har kuka tahee tayi , a haka bacci ya dauke ta.

Arana ta ukun ma hakance ta faru kwata kwata basa bari ko kofar dakin ta nufa balanta ma tace zata dauki wani abun , ko me take so shi ake mata, cikin dan kankanin lokaci jikinta kuwa ya dumurmure sosai har wani santsi yake yi, suna cikin aikinsu suka fara jin hayaniya na tun karosu, kulle dakin da tahee take amzy tayi tare da nufarsu, ko wanne daki tasa aka bashi inda za a dunga musu gyaran jikin suma , duk yanda suka so ganin amarya abun yaci tura an hanasu hatta sumayya daukin ganin yanda tahee zata dawo take kawai a ranta. Duk yanda tahee taso abarsu su shiga an hanata ganin kowa , yau kwanan ta uku raban ta dashi ,sosai take kuka cikin dare ganin kullum soyayyar sa kara shiga cikin zuciyarta take .


**** Akwana a tashi ba wuya wajan Allah SWT yau ta kama kwana biyar kenan ana yiwa tahee gyaran jiki , bayan kyaran jikin da take mata kuwa kunya ta cire sosai take koyawa tahee dabarun aure da yanda zata shawo kan mijinta, cikin kwana kinnan ta koya mata abubuwa da dama hatta tafiya sai da ta nunawa tahee kala kala , wasu abun ma kunya suke bata da amzy ta fada zata sunkuyar da kanta kasa,har yau kuma bata kara saka kowa na cikin gidan a ido ba sai yar hirarsu da take ji lokaci zuwa lokaci, suma sosai aka gyara su sai faman santin kyan da sukai sukeyi,ita de amzy sai faman dariya take musu musamman tunawa da kankat din da tayi, idan suka ganta sukuma wani irin santi zasuyi.

Duk da amrah da basma sunsan abunda ke faruwa ,babu Wanda ya tako yazo inda ake gyaran, amrah na kwance tunda mutumin da yazo mata yaji mata rauni take jinya dan bakaramun rauni yaji mata ba ,kuma ta hana kowa sanin halin da take ciki sai Aunty da taji dadin abinda ya samu amrah. Kamar daga sama sai ga basma itama ta shigo cikin kananan kayanta da karamun trolley dinta,hakan da tayi sosai ya bawa kowa mamaki musamman yanda tasaka itama a gyara mata jikin nata.

Washe gari kunshi akayiwa gabaki d aya mutanan gidan har dada ba a bari a baya ba, kowa da kowa part din ya shigo, hatta su aunty duk kowa yazo banda basma da tayi karyar bata san kunshi .dadace kai batazo part din ba aka je har nata part din akai mata, duk da hakan kuma an hana kowa ganin amarya, a ranar akayi mata kunshi ja da baki da ya kara fito da kyaun siraran yan yatsunta, kunshi sai ya fito tar dashi kamar daurashi akai ,da yamma kuma akai mata gyaran kai,suma ata ban garan mutanan gidan kowa anmishi gyaran kan, ana kammala wa kuwa aka umarce kowa da ya koma part dinsa, saida aka tabbatar da bakowa ne sannan mahma da small mom suka nufi dakin da tahee take,suna shiga ko wannansu ya tsaya ,tsabar mamaki ko kwakkwaran motsi sun kasa sai bin tahee suke da kallo da amzy tasa tashirya cikin wani hadaddan lace kamar yaune Auran, iya kyau ta tahee tayi kyau,ko makiyi ya ganta sai ya yaba kyan da tayi, kwata kwata kasa magana sukai sai hannunta da mahma ta kama soka fito falo inda su ummey suke, suma sosai yaka da irin kyaun da tahee,kunyace ta kama tahee ko kwakkwaran motsi ta kasa balantana dagowa ta kallesu sai hannunta da take faman wasa dashi.
Kafun goma gabaki dayan su kowa ya nufi part dinsa yayi saura daga mahma sai tahee , Zaunar da ita mahma tayi ,sosai tayi mata nasiha kamar yar cikinta ba abunda tahee take sai kuka ,karfe 12 tasa a kazo dau karsu kai tsaye part dinta aka nufa da ita batare da ta bari kowa ya gansu duk da kasancewar ba taro za ayi ba kamar yanda abeey ya sake jaddada mata babu taran da za ayi gobe za a kai yarinya dakinta, duk da mahma tanbayeshi amma yace mata haka mijinta yace , jin hakan yasata kira wayar king amma kwata kwata ba yashiga ,kusan kwanaki biyar kenan ynxu bata sa shi a cikin idanuwanta ba , bama itama hatta mutanan gidan babu Wanda ya gansa, suna shiga part din dada wani daki ta nuna wa tahee akan taje tayi wanka ta Hutu , kamar tasan abunda take bukata kenan, duk da haduwar da dakin yayi hakan be sa ta tsaya kallan dakin ba sai ma toilet da ta nufa ,ta dade sosai a ciki kafun ta fito jikinta da white rub,kome ta taba kamshi yake tashi musamman dakin da ya cika da wani irin sanyi kamshi me cika zuciyar masoya, kwata kwata bata kallanta gabanta bayan. Tafi to daga toilet din, burin ta kawai ta kwanta ,Daidai tazo saitin gadon sai abu ya dan bigi takalmin kafar ta ,tayi baya zata fadi, hannu daya yasa ya janyota jikinsa suna fadawa saman gado ita a kansa& &




=ؖ?=ؖ?=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?=ؖ?=ؖ?



Mss LEE =ؖ?=ؖ?
=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY =ؖ?=ؖ?
( a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee =ؖ?


=ؖ?=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?=ؖ?

Wannan page din nakune MAMAN SUDAIS,UMMUN SAEED, ISARATU917 .

PAID BOOK

MAI BUKATAR COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YA TUNTUBENI TA WANNAN NUMBER 07041879581.

BOOK 1=???

Page 51_52=ؖ?

Zaro idanuwanta tayi waje tana kallansa da mugun mamaki akan fuskarta, kokarin tashi take akansa amma ya ki bata damar Hakan bata Ankara ba sai ji tayi ya mirginata ta koma kasan sa , motsi ta somayi da bakinta ,kokarin magana take amma ta kasa sai kallan kofa da take , bin jikinta yake da kallo ganin wari irin kyau da ta kara yi masa , fuskarta ta ciro sai glowing yake ,tunda yake a rayuwarsa zai iya rantsewa bai taba tsayawa ya rike ko hannun mace ba , shi kansa mamakin irin kallan da yake mata yake ,kamar wani magnet haka ya kura wa fuskarta kallo, babu abunda ya fu birgeshi kamar yanda lips dinta suke faman rawa, ga kwayar idanuwanta da suka kara haske da sheki, hannunta d aya ta daga zata turesa yayi saurin rike hannun sai yanxu idanunsa suka kai kan zanan dake hannunta, kokarin kwace hannun take ya kara rikewa,bin hannun yake da kallo kamar yau yata ba ganin hannun nata , a hankali ya dago da kallan su zuwa gare ta  wanene yayi miki wannan abun ,bata gane me yake nufi ba shiyasa ta dan kallesa , kunshin dake hannunta ya nuna mata da ido, dan kawar da Kai tayi kafun ta furta  watace , bece mata komai ba sai hannun da ya kara bi da kallo, bude tafin hannunta yayi guda d aya tare da yi wa hannun kiss, saurin fusge hannunta tayi jin bakon lamari na ziyartarta tun daga kan dan yatsun kafarta,hannun kallanta yayi ganin ta hade ran ta ,tana bude hannun, kara rike hannnun yayi tare da zuba mata lumsassun idanuwansa, Are you still angry ya furta mata,bata bashi amsava sai ma cewa da tayi  ni ka saukar mun ajiki ,bata kammala zancan nata ba ya kara kusan tota sosai, hakan da yayi kuwa shi yabawa damar bathrub dinta kara budewa,breast dinta daya gama shan gyara sosai suka kara girma,kallan ta yayi kafun ya mayar da kallansa kan breast din a karo na biyu, hannu daya yasaka ya fincike bathrub din, baki ta bude da niyar yin ihun ya hade bakinsu waje daya, wani irin kiss yake mata me wuyar fassara,sumbatarta kawai yake idanuwansa a kulle, hannunsa daya yakai kan breast din, jin laushin su kadai yakara zautar dashi, duka hannayensa biyu yasaka ya damki breast din nata,matsasu kawai yake da hannayensa biyu, fisge bakinta da ya fara yayi tayi tana kuka kasa kasa jin yanda bakinta da breast dinta ke zafi, saukar bakinshi akan breast dinta ne yasata sakin wani ajiyar zuciya me karfi, rintse idanuwanta da suka fara canza launi tayi, sakonsa sosai yake ziyartarta, kasa kasa ya somayi da hannunsa har ya dora akan mararta, zaro ido waje tahee tayi wani irin tsoro da fargaba na ziyartarta,ganin yana kokarin cire mata pant din jikinta ne yasata sakin kuka , a mugun rude ta fara basa hakuri dan Allah yaya king kayi hakuri bazan sake ba,dan Allah , be kulataba sai hannunsa da yake kokarin do rawa a kasan Marar ta ,cikin sauri ta riko hannunsa , tana langwabar da Kai , cikin muryar da bata san ta iya ba ta soma bashi hakuri Dan Allah dady , kallanta yayi jin dadyn data kara ambata,muryarsa a shake ya furta  meyasa wani kukan takaicine ya kamata , tsoran ta ma kada wani yashigo dakin ya samesu a haka ni banaso  ta karasa da niyar sakin kuka, hannunsa ya dora abaki alamun ta yi mishi shiru, shirun kuwa tayi masa tana fiki fiki da idanuwanta, ni inaso ya bata amsa ,waro idanuwanta tahee tayi jin amsarsa, Dan Allah kayi hakuri , mahma zata iya shigowa ko dada dan Allah kabar dakin nan , jinjina mata kai yayi, sune bakyaso su ganki, toh bari na baki ajiyar baby inyaso sai su gani da kyau , fashewa kawai tayi da kuka ganin ta rasa abun cewa ma,dariyar da take kokarin fitowa ya hadiye tare da daure fuskarsa , girgiza masa kai tashiga yi kamar wata yarinya , dan Allah  tsoro duk ya bayyana a fuskarta sai faman hada gumi take  ba fushi kike da dadyn ba, shiyasa zan miki abunda zaki dena fushin , girgiza Kai tash??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????iga yi tunkan ya karasa zancansa  na dena fushi da kai Allah , girgiza mata kai yayi  nan yardaba  bata bari ya kai karshen zan can saba tace  Allah da gaske nake , karamun dan ya tsansa ya mika mata friends, burun ta kawai ya bar dakin shiyasa tayi sauri sarke karamun dan yatsan, gajeran murmushi ya saki mun zama friends tunda kin amince and duk abunda friend yake ayi dole ayi kinyarda  nan cikin sauri ta gyada masa kai na yadda  , kallanta kawai yayi batare da cewa komai ba  ba tafiya zakayi ba tayi sauri fada tana dauka bathrub dinta, girgiza mata kai yayi  ah ah anan zan kwana kamar wacce zata saki kuka ta furta kayi hakuri dan Allah mahma zata iya shigowa, ok bari na kira ta sai na fada mata ba sai tazo ba kina wajena ya karasa yana daukar wayar tasa, da wani irin mugun sauri takamo gabansa batasan lokacin da ta fincike wayar hannunsa ba, zaro idanuwansa yayi da mamaki kafun ya hade ransa lokaci d aya ,tana ganin yanda ya hade ransa take a wajan wasu hawaye suka fara sakkomata, cikin yar rawar da hannunta ya soma ta miko masa wayar kayi hakuri dan Allah , be amsa mata ba sai zama da ya gyara, wani saban kukan ta fashe masa dashi dan Allah kayi hakuri dady , be ce mata komai sai hannunsa d aya daya mika mata atunaninta wayar zai karba sai taga ya rike hannunta tare da kaishi saitin bakinsa ya sumbata I like it so much  ya fada tare da kara kai bakinsa kan hannunta da yasha maroon din kunshi ya sunbata.motsin da ta Jine yasata saurin hade hannayenta biyu  dan Allah dady ?gashinan mahma zata shigo ,please badan niba  da mamaki ya kalleta,lalle bata san wanene shi ba sunan kawai take ji, kara gyara zama sa yayi, ita kuma gabaki d aya ta rude mikewa yayi tare da zuwa inda take Daidai lokacin da ake taba kofar dakin, da wani irin sauri ta janyosa bayan kofar tare da dora hannunta guda daya kan kirjinsa,he can t believe it wai shi ne abayan kofa yau , bece mata komai ba sai hannunsa da ya saka cikin aljihu yana kallan ikon Allah. Basma ce ta bude kofar tana kallan tahee dake jikin kofar itama ,kokarin shigo dakin take amma tahee taki bata wannan damar, sakin baki tayi tana kallan yanda ta koma ko wata babbar albarka ,yar dariya basma ta saki duk da azuciyarta ba haka bane, Lalle baki da hankali,da kika tsaya akai miki wannan abun da ko kyau be miki ba , kallan tara saura kwata tahee tayi mata sam ta manta king na bayan kofa ko ina da ja da kyan da nayi, ta karasa zancanta tana dan juyawa, karki damu wanda akayiwa dan shi ya yaba ya biya tukwuici kinga nana bukatar yabawar wasu  ta karasa zancan tana turo kofar ta tare da barin basma da sunan tsaye,sai alokacin idanuwanta suka sauka kansa , gira d aya y dage mata da sauri kuwa ta juya masa baya wani kunya na kamata Allah yasa be jita ba, murmushi ya kasaki kadan da ko a la b  bansa be fito wa ,cikin kunnnata ya rada  na yaba amma ban bada tukuicin ba ai  ya kara zancanta tare da daukar wani Siririn box me shegen walwali, ita dai har yanxu bata san meke faruwa ba dan taki yarda takallesa, wani dan siririn chain ya ciro a ciki meshegen walwali da daukar ido yasa mata a tsintsiyar hannunta , jikin chain din wani dan karamin adone da rubutu a cikinsa. "Ga tukwuicina , ya karasa zan cansa da yi mata peck a kumatu,kasa motsi tayi saida taji karar rufe kofa alamar ya futa, wani irin ajiyar zuciya ta sauke fatanta Allah yasa karya hadu da kowa a hanya , chain din hannunta ta kura wa ido ganin yanda take ta faman walwali a hannunta har yanxu , sumbatar hannun tayi tana sakin murmushi ita kadai ,wani irin son king ne ke kara shiga zuciya da bargon ta , a wani ban garan kuma ta na tausayin kanta ne sanin cewa baya santa, kwallar da ta tarar mata ta goge , shaf shaf ta shirya jikinta cikin kayan bacci tare da kwantawa,bata dade ba bacci yau keta me cike da mafarkai daban daban.


('('('('('

WASHE GARI

Tunda ta tashi sallar asuba da wani irin tsoro da firgici ta tashi, ita kadai sai faman kuka take, jikinta har ya fara daukar zafin zazzzabi, tana idar da sallanta amzy ta shigo dakin cikin sallama bayan ta kuma mahma ce ko wannansu d auke da tray a hannunsa, cikin sanyin jiki da kunyar da ya kamata ta gaishesu,gabaki d aya amsa mata sukai cikin farin ciki ,trays din hannunsu suka ajje mata ,mahma na mikewa ta kalli amzy amzy ga yata nan ki tabbatar kinyi abunda ya dace , Insha Allahu cewar amzy tana sakin murmushi, fita mahma tayi ta barsu itama amzy abincin da aka kawo wa tahee tasata ci da kyar shima din tsakura tayi, bayan ta kammala cin abincin da kusan mintuna talatin amzy ta miko mata babban tray din gabanta, kaza ce a ciki jikinta duk Kantu sai wasu kayan fruit da wani abu da bansan ko menene ba ta sata sa ciki, kamar zatayi kuka kuwa hka ta zauna tana ci jikin ta duk ba dadi yau , da kyar ta cinyesu, tana kammala ci amzy ta sata yin wani wanka bayan Wanda tayi da turaruka da ya fi na baya kamshi,tana fitowa amzy ta shafe mata jikinta da wani abu sai glowing fatar jikinta keyi, bayan sun kammala ne amzy ta kara zaunar da ita , darasin yanda ake kula da miji ta fara mata da yadda zata kankaro wa kanta mutunci, sosai take mata darasi akan zaman aure da hakuri da juna, ta karasa zancanta dacewa  da yawa matan hausawa sun kasa ganewa , zama da miji bawai kawai auratayya da za kudunga yi bane aure, akwai kyauta tawa, akwia biyayya, akwia tsafta, uwa uba iri girki, kafin kiyi masa magana ki tabbata me dadi ce zata fito daga bakinki, idan kinga ransa yana abace kisaka kissarki ta mace ki shawo hankalinsa tare da kwantar masa da hankali, idan wani abun farin ciki ya samesa ki nuna masa kin fisa farinciki, idan na bakin ciki ne ma ki nuna masa rashin jin dadi, ki zama me kula da tsabtar ki da tsaftar mijinki, dan kina da yar aiki ba hakan ne ze baki dama ba kice bari ta wanke wa me gidan ki abu ba,komai dukiya da nasabarki ki kyautatawa mijinki, dan boxer din nan idan nacire dauka ki wanke masa cikin farin ciki( da yawa mutane abunda basa ganewa wanke wa miji boxer da singlet ba kazanta bace kamar yadda wasu ke dauka,wallahi ba karamun so , mutunci da kima yake karawa mace wayan mujinta ba, shiyasa hausawa ke cewa yare asirce miji suke yi kuma da yawa daga ciki ba haka bane tsantsan kulawa da mijine kawai,masu Shan maganin mata kuma ku kiyayi kanku wallahi ba kowana magani ne ake sha ba,idan kika yawaita shan maganin mata Wallahi duk ranar da baki shaba mijinki sai ya jiki wani irin, idan kinasan gyara kanki ina kika bar fruit masu daraja, ina kika bar dabino,kwakwa, da madara,abubuwa da ban daban , idan matsincin ne ki yawaita yin Tsarki da ruwan dumi wallahi ke da kanki zaki ji canji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login