Showing 138001 words to 141000 words out of 144575 words

Chapter 47 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

32171

din kwalbar da ya shigar mata kafa, wayansa ya dauka da niyar kiran Ammeey tayi saurin dakatar dashi ,bata san lokacin da bakinta ya furta me zaka mata, d an kallanta yayi shima na  yan second kafun ya furta yaja hancinta kad an  wani kunun ayar zansa a kawo mana , ita kanta bata san lokacin da take wani abun ba  No kabari gobe zanyi maka wani kajiii babyn? Ynxu bari na fara temaka maka kayi wanka sai kaji abinci ,okay? Kanshi ya d aga mata alamar toh kafun ya kuma cewa  but bari na saka a kawo mana wani kunun aya , Kema ai naga kina san kunun Ammeey no kaji ka fara yin wanka already na hada maka another juice please ni yunwa mukeji nida babyn ka fa  ,cikin ya ta ba kafun ya saki wani ajiyar zuciya  toh ayiwa dady hakuri yanxu zakuci abinci yana kai karshen maganar sa yashi ya nufi kofar da zata sadashi da ban dakinsu, ajiyar zuciya Tahee ta sauke cikin zuciyar ta kuwa cewa take  Allah ya tsare na karacin abincin shaid aniyar iblisarcan, Wanda naci a baya ma a rashin sani ne , muguwa me kama da kwarkwata, ta Allah ba taki ba  , gudun karya sakko ya tarar da abun kunun yasa tayi saurin fita daga d akin, Daidai inda kunun ayar yake ta nufa , a bun mamaki amaimakon ta samu kunun ayar sai wani  bakin ruwa da ta samu, addua ta soma yi cikin xuciyarta, kafun taje ta dakko Mopper ma gabaki d aya ruwan kunun ayar ya kuma komawa ba ki , karfin adduarta ta soma tun tana yi a zuci haka ta cigaba dayii ita kanta bazatace ga adduar da take karantawa ba, da Bismillah ta fara goge ba kin ruwan harta kammala, tare da kunna karatun alkurani yanda bazai damesu ba , tana cikin Kimtsa falon ya sakko  kasa shima cikin shigar kayan bacci blue colour masu Taushin gaske , serving Dinsu abincin tayi atare suke feeding din junansu har suka kammala , a kan 3sitter ya zauna ita kuma ta kwanta akan cinyarsa tana wasa da sajanshi  babyn ta kira sunansa a hankali kamar me rad a , kallanta yayi alamar na am duk da ne bud e baki yayi magana ba  wacece Ammey a wajan ka  wani lallausan murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa da ya kara kawata kyawun fuskarsa har hakan yaso bata mamaki, mi kar da ita yayi zaune tare da kamo hannunta Suka nufi d akinsa ta lipter , zaunar da ita yayi akan sofa kafun ya bar d akin , mintuna kad an kuma ya dawo hannunsa d auke da wani karamin white box s,budewa yayi take a wajan wasu hotunan Suka bayyana duk da darewarsu amma babu abunda ya samesu, sorry laifina ne da har yanxu baki gama sanin Tarihin mijinki ba,nasan kinsan full name dina , amma still zan kara fad a TAHNOON ZAYED AL_NAHYAN, mumu 4 ummey ta haifa Akheee moha shine babba Allah ya masa rasuwa ,sai ukhtiii next tomorrow itama zaki ganta , sai ni sai kuma auta zoya , tun ina  karami na nake  bangaran Ammey sabida yanda take nunamun soyayya da wata shakuwa ta musamman komai ta samu ni zata fara bawa kafin ta bawa kowa na gidan har hakan ya kara sha kuwa a tsakaninmu, soyayyar da take munne yasa sau da dama mutane sai su dunga d aukar cewa ita tahaifeni sabida wani irin shakuwa da yake tsakanina da ita, part d in ammeey na dawo cikin abinci, komai nawa a part din Ammeey nakeyinsa, hatta kwana a part d in ammeey nake yi har lokacin tafiyata waje karatu, acan turkey na kammala karatun likitancina, har na kammala at time moment&  sai kuma yayi shiru yana runtsu idanuwansa , itama kallansa tayi sabida wani irin tausayinsa da ya mamayeta, tabbas ba karamin cutar dashi Ammeey tayi ba , hannunta d aya ya dam ke cikin nasa , At That moment, mukayi accident da Akhi , and at the same time motar da muke ciki ta kama da wuta , duk yanda nayi kokarin cecensa na kasa , ina jin zafin hakan every single day idan na tuna na kasa cetan best brother , I can t save him, na kasa cetansa , agaban idona wuta ta  konashi ya karasa zancansa kamar nunfashinsa zai d auke , rungumeshi Tahee tayi tana fashewa da wani irin kukan tausayinsa , tabbas idan Ammeey zata iya  kona mutum da ransa toh tabbas zata iya yin kome tace ,a zuciyar ta kuwa fad i take  Ammey kin cuci rayuwar mu, kin rusa mana farincikin , tana zan iya sanar Dashi kece kika kashe masa d an uwa, kika rabasa da mahaifiyarsa , shafa bayanta yake a hankali cikin rad a rad a ya furta  banasan kukan nan naki idan ba so kike Nima nayi ba , duminki kawai nakeso,zuciyata ba dad i inasan farin cikin matata  , ya karasa kalmar matata Tahee ta had e bakinsu waje d aya, duk yanda taso tsayar da hawayen fuskarta ta kasa , wani irin deep French kiss take basa, gabaki d aya ta mantar dashi abunda ke damunsa, light din dakin king ya kashe kafun yaja bargo ya lullu besu sabida sanyin da yake busosu& ..


After 2 hours kwance take a jikinsa gabaki d aya taki yarda su hada ido,  a ina kika samo wannan karatun, I like it please kunyarnan ta tafi haka tana cutana fa  bugun kirjinsa tayi a hankali amma dukda haka saida yace ouuuush, yana kara rungumeta a jikinsa , lumshe idanuwanta tayi kamar me jin bacci Amma sam ba baccin take ba , tunanin yadda zata tona wa Ammey asiri kawai take a cikin ranta, tana cikin tunanin bacci ya d auketa, forehead d inta ya sumbata kafun ya  kara rungumeta a jikinsa, abubuwanda Suka faru tsawan shekarune suka dawo yawo akansa, babu inda ya fi tsaya masa arai kamar mutuwar d an uwansa, ganin yanda jijiyoyinkansa suke  ko karin ta shine yasa ya soma adduar tsari cikin zuciyarsa , ya d ad d e yana addua kafun yayi nafila akan rokan Allah ya sassauta masa abun da yake ransa kafun shima ya kwanta yana kara rungumota a jikinsa.


********
('('('('('

WASHE GARI king yana tafiya masallaci itama Tahee ta Tashi tayi sallarta, bacci take ji sosai shiyasa ta koma zata kwanta, a side d in hagun da king ya fi kwanciya a gefen ta kwanta , hannunta d aya ta zura ta karka shin pillow sa yanda zataji dad in kwanciya sai taji abu kamar yana tokararta, gyara kwanciyar ta tayi yanda zata fi jin dad in baccin nata amma still tanaji kamar abu na sukarta, ni kewa zaune tahee tayi tare da yunkurin canza pillows din, hannunta ne ya sauka akan tsakiyar pillow d in hannunta , da Sauri ta janye hannunta tana karantar addua, wajan ta kara ta bawa amma still tanajin kamar akwai abu a wajan, cikin rashin tsoro ta kara kai hannunta wajan still har yanxu tana jin abinda takeji, rigar pillow d in ta yi saurin zazzagewa kafun ta kara taba wajan, still dai abun na Wajan, cikin Sauri ta dauki pillow d in ta nufi d akin ta dashi, reza ta fara nema cikin sa a kuwa ta samota, bakin pillown ta farka duka kafun ta zazzage abinda yake ciki,  karamar kwabace ba ka ta bayyana a cikin abin cushion d in, bakinta d auke da Bismillah ta bud e kwalbar, wani haya kine ya fito daga cikin kwalbar ba ki kirin da shi ,Addua Tahee ta fara da  karfi cikin  kan kanin lokacin kuwa haya kin ya bace gabaki d aya . A Daidai lokacin da wannan kwalbar ta fad o a daidai lokacin kan king yayi mugun sara masa , ga wani jiri jiri da ya soma d aukarsa, part d in ammey zaishi amma ya fasa ya nufi nashi part d in, yana shiga cikin falon sa ya fad i kasaaaaa..

#MANAGE
GIDAN AUNTY
07041879581
MSS LEE =ؖ?

MAI BUKATAR KARANTA GIDAN AUNTY HAR KARSHE YA TUNTUBENI TA NUMBER TA .

BOOK 1

Not edited

Page 71-72
=??
Tunanin abunda ta gani cikin pillow ne ya fi komai d aga mata hankali, yanxu gabaki d aya hankalinta ya karkata kanshi, so take tasan ko yana lapiya , wayarta ta soma dubawa ganin batanan ne yasa tayi saurin barin d akin har zata hau sama sai ta fasa ta sakko kasa , Wanda ta gani akasanne ya bata mamaki bata yadda da hakan ba shiyasa ta  kara matsowa dan tabbatarwa kanta ,tabbas , shine ta kara nanawata, da Sauri ta karasa inda yake , a hankali ta kai hannunta kan goshinsa , sanyi goshinsa yayi hankali a tashe ta soma jijjigashi, kuka ta fara ganin abun kamar a mafarki gashi ko motsi ya kasa yi , gabaki d aya ta rasa abunyi, ruwan da ta gani tayi saurin  balle murfin tare da yayya famasa ruwan amma gabaki d aya kamar ba mutum take yayyafawa ba , rud ewa ta karayi ga wani irin murd awa dataji cikinta ya soma yi mata , salati kawai ta soma hannunta d aya dafe da mararta yayin da d aya hannun nata yake kan fuskarsa, kuka kawai Tahee take da iya  karfinta ganin ko motsi bayayi,rubutun da dada ta batane ya fado ranta da Sauri ta mi ke duk da tsananin murd awa da cikinta yake mata , fridge d inta na sama ta hau cikin Sauri sauri gudu gudu , tana bud ewa Kuwa ta ganshi, da Sauri ta dauko ko kallan gabanta bata yi, Daidai inda yake ta nufa , cikin Sauri ta  balle murfin robar ta soma yayyafa masa kafun ta bud e bakinsa ta saka masa ruwan kad an, tari ya fara sosai wani ba kin ruwa ya fara fitowa daga bakinsa, adduar da oumma ta koya mata ta soma kafun ta fara tofamasa, gabaki d aya fuskarsa tayi zufa duk da sanyin Ac dake ratsa ko ina na falon, ruwan adduar ta kara saka masa ,yanxu ma tarine ya sarkesa jijiyoyin kansa gabaki d aya sun fito waje, ta d au kusan 20 minutes tana masa addua kafin ya soma ajiyar zuciya , gyara masa kwanciya tayi yanda zai ji dadin sakewa . Tsawan lokaci Tahee ta d auka tana bin kyakkyawar fuskarsa da kallo, a zuciyarta kuwa addua take faman yi masa , dabarace ta fad o mata, babbar plasma Tvn ta ta kunna tayi connecting, suratul Bakara ta kunna ta saka volume dadda zata dunga ji daka kitchen, kafun ta kulle kofar shigowa part d in gabaki d aya , cikin d auri ta shiga kitchen dan ta Sama musu abunda zasu ci, chips tayi masa tare da pepper chicken , sai omelette din da ta kara yi masa , amaimakon ta had a coffee yau hakanan zuciyarta bata yadda da kayan coffe din ba shiyasa ta d ona ruwan tea me cike da kayan kamshi,Lokacin data duba a gogo almost 10:30 tayi , a dinning ta jera musu breakfast d in kafun ta dawo inda yake , fuskarsa ta soma shafawa a hankali, kusan tsawan 2 minutes kafun ya d an saki a jiyar zuciya, idanuwansa da sukai masa nauyi ya bud e a hankali bakinsa d auke da addua, zuba mata narkakkun eyes d insa yayi itama shidin ta ke kallo, temaka masa yayi ya zauna kafun ya kalli inda yake da mamaki, kokarin tuna abunda ya faru yake amma ya kasa , me yasa na ke kwance anan ya furta cikin sanyin murya , kallansa Tahee tayi na  yan sakanni kafun ta furta  ka gajine shiyasa bacci ya d auke ka , ynxu ka tashi kayi Wanka sai muci breakfast  , a gogon hannunsa ya kalla ganin lokaci yayi saurin mikewa tsaye tare da ita a jikinsa, dining din ya nufa dakansa yayi serving abincin a plate, jinsa yake kamar an cire masa abu me nauyi a kirjinsa ga bakinsa kwata kwata ba appetite din abinci,batare da yace mata komai nan ya soma bata abincin abaki har saida ya tabbatar ya isheta, zata bashi yayi saurin kawar da kansa gefe ,  I lost my appetite, and inaso nayi wanka  , kamar zatayi kuka ta kallesa  ko na dafa maka wani abunne  murmushi ya sakar mata sosai da ya dad e beyi kamar saba  don t worry bari na fara wanka , okay ? , a sanyaye ta furta  okay , wayarsa ya mika mata kafun ya furta  used it  , tana kar ba ya juya ya nufi upstairs,kallan wayar tayi na  yan seconds hakanan yau take dan taga abun cikin wayar, da pin ajiki abun mamaki tana saka hannunta pin d in ya bud e take a wajan hotan ta ya bayyana lokacin da take part d in Ammey, da Sauri ta shiga photos gabaki d aya babu hotunansa a ciki sai hotunanta da ita kanta bata san lokacin da aka d auke ta ba, wasu hotunan bacci take aka d auketa , hatta lokacin da ta Samu matsalar kai, da ta fara shigowa part d insa akwai hotunan a ciki, hawaye ne ya fara tarar mata a ido tayi saurin sharesu, soyayyar mijinta na kara shiga cikin zuciyarta , a hankali ta cigaba da kallan hotunan ita kadai tana murmushi.


********
*********** A cikin part d in Ammey kuwa a zuciye ta fasa wani babban glass d in jug, gabaki d aya idanuwanta sun canza Sabida bala in da yake cinta , sai faman zagaye inda aka kawatashi kamar wajan iska take ko tsoran a ganta bata yi, daga gefe d aya wannan mutumin da yake yawan zuwa d akin amrah shima zaune, dukda ba a ganin fuskarsa a yadda idanuwansa sukai ja mutum zai gane yana cikin tsan tsan tashin hankali da bacin rai, a fusace Ammey ta jiyo kan mutumin,  kace mun kasaka kwalbar ban inda ya dace Garin ya akai komai zai lalace lokacin da burinmu yake gab da cika, bazan d auki a sara ba , bazan d auka ba , na dad e da tsara rayuwata , babu Wanda ya isa yace zai lalatamin,zan kashe sa , sannan na kashe duk Wanda yayi run kurin ruguzamun shiri, kamar ydda nayi rantsuwa da dodo , bazan sa ba ba dole burina ya cika ,yau ba sai gobe ba zan fara aikina dole na basa babbar kyauta da zai  kara ruguza farincikin sa har abadah , ta karasa zancanta tana sakin wani d an iskan dariya , taso wa mutuminnan yayi daga zaunan da yake , inda Ammey take ya nufa tare da kamo hannunta d aya yana shin shinar wuyanta, tsaki Ammey taja tana turesa , a zuciya ta furta  wannan ba lokacin da ya dace bane , raina a bace yake karka kara batamin, kaje wajan waccan karuwar yarinyar tukunna me zubin arha banza da kasaba latsawa, komai ina sane dashi , da karfi ya matse hannunta guda d aya , cikin wata kausash shiyar murya ya furta  ke baki isa ki hanani jikin kiba sabida ked in mallakina ne , dole na kashe mijinki dan naga alama yana kokarin shigar mun hanci da kudun duni, yanxu zan barki sabida raina a  bace yake , akan duk da haka yau zan kawar da aikina akan d an talikin can, sannan karki manta dole ki fara aikin boka yanxu, bazan taba yadda jinin da ke cikin waccen shed aniyar ya fito duniya ba , zuwan shi duniya kamar ruguzama shirin da muka dad e munayi ne ,inaso a salwantar Dashi cikin  kan kanin lokaci, dan wannan karan bana bu katar kuskure , kafun na koma kan yan iskan yarancan da suka dawo, suma rayuwar su tana cikin gangara  ,  karar fad uwar glass sukaji da Sauri suka juya dan ganin ko wanene, babu kowa a wajan da Sauri Ammey ta nufi inda glass d in ya fashe , nan ma babu kowa a wajan sai glass d in sai kuma labulen da aka d an bud e da alamun mutum ya tsaya a wajan, cikin tashin hankali Ammey ta  kara dubawa babu wa kowa a wajan gabaki d aya , a bangaran mutumin kuma yana jin fashewar abu ya d auki wani Jan zobe ya saka a hannunsa tare da soma karanta wasu abubuwa marada a dad in ji take a Wajan ya  bace gabaki d aya. Da Sauri Ammey ta shiga cikin falon ta nan ma ba kowa a jan, cikin bacin rai ta d auki wani d an karamin aban kifi fari tas Dashi ta buga a kasa tare da caka masa  karamin wu ka ko tsaran azo Atarar da ita bata yi, a kausashe ta soma magana  inaso a kasheta , sannan aka she mun abunda ke cikinta , sanadin hakan inaso zuciyar mujinta ya buga sai kuma ta fara  kyal kyalewa da dariya tare da nufar d akin ta na sa azuciyarta tana ayyana duk Wanda yayi gangancin saurarar magan maganinsu na d azu to ya kawo kansa Halaka dan sai ta kashe koma wanene  .

('('('('('('

Apart d in Tahee kuwa har yanxu karatun Alkuranin da ta saka bata kashe ba sai ma  kara volume da tayi da Zata hau sama , Hakanan take jin ranta babu dad i lokaci zuwa lokaci sai ta ta ba cikinta ,intatuna halin da mijinta yake ciki sai kuma taji zuciyarta na bugawa haka kurum, dakin da yake ta shiga lokacin harya shirya cikin shigar kananan kaya da kullum yake futo da  kyansa da kwarjininsa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login