Showing 141001 words to 144000 words out of 144575 words

Chapter 48 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

32158

 kura masa ido Tahee tayi hakanan take ji bata so ta dena kallansa , har ya  karaso inda take bata sani ba sai daddad ar iskar bakinsa me  kanshin mint da ya hura mata a fuska,nunfashi ta sauke tare da ajiyar zuciya  wannan kallan fa ,kamar kina missing d ina , bata san lokacin da hawaye suka fara sakko mata a ido ba da ita kanta bata san na Menene ba , cikin tashin hankali ya ri keta a rud e ya soma tanbayarta  me ya faru?, me kikosa?, baki da lapiya ? Cikin ki? Baby& .. , bai  karasa ba ta had e bakinsu waje d aya , sosai take kissing dinsa kamar me jinyunwar haka , kokarin raba bakinsu yake ta kara had e lips dinta cikin nashi yau da kanta take basa hot kisses d in da yake neman zautar dashi,be hanata ba sai ma  kara gyara mata tsayuwar ta yayi, tana sakin bakinsa ta soma sunbatar face d insa ta ko ina, kafun ta rungumeshi tana sakin wani saban kukan, ya ilahiiiiiiii, please banasan kukan nan yana ta bamun zuciya please kiyi shiru karki d agan hankali , gyada masa kai tayi kafun ta soma share hawayen , kallanta yayi sosai kafun ya furta  me yasa ki kuka  ajiyar zuciya Tahee ta sauke , kafun ta bud e bakinta da yayi mata nauyi  Nima ban sani ba , kawai banaso ka fita ne yau murmushi ya saki me d au sauki yana jan hancinta, am sorry kinji akwai operation d in da zanyi wa wani a zuciya , but zan i promise insha Allah zan dawo dawuri,okay ? , kamar zatayi kuka ta d aga masa kai , oya smile  ya fad a yana kara sakar mata wani murmushin, a hankali ta murmusa dukda har zuciyar batajin dad i sam,  please kaci abinci kafun ka fita  ,d an risina mata yayi kafun ya furta  duk yadda madam tace  , bata san lokacin da murmushi ya su buce mata ba sai da ta murmusa, har sukaje wajan dinning hannunsu na sar ke da na juna , da kanta tayi feeding d insa a baki har lokaci kuma bata dena binsa da kallo ba , wayarshi da ya bata d azu ta mika masa , kiss yayi mata a kumatu ka fun ya d auki main wayarsa dake kan dinning d in , ko a bakin kofar fita daga falon nasu  kin sakinsa tayi har hakan yaso bashi dariya da Alama yau rigima takeji, da ya juya zai fita sai ta ri kosa ko tace  zawj amma babu Wanda zaiyi operation din sai kai  , hannunta biyu ya kama kafun ya mayar da ita cikin falon ya dur kusawa,  zan dawo ba da dad ewa ba , yau naga alama rigima kikejii, take care of you and my baby, I love you  , a sanyaye ta furta  I love you too, kafun ta soma masa adduar data saba yi masa idan zai fita  har zuciyarsa yaji dad in adduar da tayi masa haka kurum yaji kamar ya fasa fitar shima sabida kewarsa da yaji ya soma yi lokaci guda Amma ba damar hakan sabida operation d in da zaiyi.

A kan kujerar da ya zaunar da ita anan ta kwanta, ita kad ai ta dungajin kad aici na damunta , Addu ar neman tsari ta soma yi a cikin zuciyarta tare da yiwa mijin ta adduar dawowa gida lapiya,tana zaune akan kujerar wani wahalallan bacci mara dad i ya d auke ta .

('('('('


ABUJA

A  bangaran zarah da khaleed wata irin soyayya suke wa oumma , duk Wanda ya gansu tare da oumma babu me cewa ba Itace ta haifesu ba , sosai Hutu da kwanciyar hankali ya bayyana a jikin oumma ta zama babbar hamsha kiyar mace , a yanxu Dady ya bud e mata babban super market da ya zama mallakinta komai na ciki a  kasar waje ake kawo mata musamman da dady ya had a ta da wata matar abokinsa da take zaune a London ita da yaranta, a tsakaninsu sosai Amin ta ya shiga tsakaninsu har ya zam to sun zama  kawaye sosai duk da har yanxu hajiya madina bata taba zuwa nigeria sun had u ba saida ko kaya za a kawo akwai Wanda take sawa ya kawowa oumma da ynxu ake wa la kabi da Hajiya maryam.

A yanxu ma shirye shiryen tafiya BUNKURE suke da dady yace zasu kai wa ziyara kafun su wuce saudiya, da farko oumma ta so  kin zuwa amma dady ya zaunar da ita tare da yi mata nasiha akan tawakkali da hakuri, duk da yasan macece me hakuri da juriya dan ko shi saida ne. Gabaki d aya gidan tare zasuje hatta hajiya da itama tace da ita za  ayi tafiyar , A kano zasu fara sauka ta jirgi kafun su bi ta mota zuwa BUNKURE .

Sanye zahra take cikin shigar doguwar Abaya pink colour tare da small fashion bag d inta fara da shoe din  kafarta me d an tsini shima white colour , tayi rolling da mayafin abayar da ya kasance shima pink colour , babbar wayar  kirar iPhone 13 promo max d inta ita bayn kwabar pink colour ne me d antan barin barbie, sosai kayan sukai mata kyau, dukda ba wani makeup ne a fuskartaba amma sosai tayi kyau, d ayan hannunta kuma janye yake cikin medium size trolley bag d inta. Khaleed ne ya fito shima cikin shigar  kananan Kaya d aya hannunsa shima janye da trolleys guda biyu bayansa hajiya ce itama taci uban adonta na tsofaffi har da ba kin glass a idanunta. Oumma da dady ne suka fito suma sosai shigarsu ta  kayatar, dady sanye yake cikin wani Boyel d in manyan kaya blue colour da suka  karawa fuskarsa dattako da annuri, oumma kuma sanye take cikin wani tsadajjen material pink colour sai adansa flowers me blue da yake jiki, ta kalmin kafarta da Jakarta sai ya kasance blue colour yayin da mayafinta ya kasan ce pink colour , ita kadai sai walwali take , duk inda ta motsa sarkar wuyanta da stone Suma sai sun  kada,kallan juna zahra da khaleed sukai , kafin zahra ta karasa wajansa tana masa rad a a kunne, shima khaleed kamar  karamin yaro yayi mata rad a a kunne suka  kyal kyale da dariya, cikin had a baki suka furta  Oumma Wlh kunyi matching sosai 100% , sun kuyar da Kai oumma tayi cikin jin kunya ganin hajiya a falon tarasa Yaushe zarah zata dena  barin bakin nan nata , itama hajiya da ta fuskanci oumma taji kunyar maganar zarah sai tayi shiru batare da tace komai ba , Dady kuwa kanshi kawai ya girgiza aranshi yana tunanin lokacin da zahra zatayi hankali. Basu  bata lokaci ba suka d au hanyar NNAMDI AZIKIWE INTERNATIONAL AIRPORT, cikin sa a da suka je Airport d in ma basu zauna ba jirginsu ya tashi zuwa Garin Kano Ta dabo.

Hour 1 d aya da mintuna 10 ne ya kawo su Garin Kano , kai tsaye manyan motocin da suke jiran su a Airport d in aminu Kano Suka shiga , Dadyn da zahra sai khaleed motar su d aya , oumma kuma ta zauna tare da hajiya, a maimakon su nufi Gidan su na G.R.A kai tsaye hanyar da zata kaisu Bunkure suka nufa , gabaki d aya oumma sai ta kasa sakewa tuna abubuwan da sukai mata,fahimtar hakan yasa hajiya cikin dattako ta rike mata hannu karki damu babu abunda zai faru sai Alkairi , gyada mata kai oumma tayi, mamakin yanda suke bin hanyar tayi wani wajan duk angyarashi ba kamar daba , lokacin da aka shigo layinsu saida gabanta ya fad i ga Taheer d inta da ya fad o mata arai, tun daga layin shiga unguwarsu aka soma bin motocin su da kallo, wasu rayan na bin motar har aka zo bakin kofar gidan su , labari har ya kai cikin gidan cewa ga mutanan Birni sunzo da manyan Mota.mazan cikine kawai suka fito dan sosai rayuwa ta canza musu, suma su kawu sule shida rabi u kowa yayi jugum jugum Suna jiran abinda zai faru, Dan duk atunaninsu anzo kama d aya daga cikin sune, su Dady ne suka fara fitowa , tsakanin Rabi u da kawu sule har yar rigen du kawa sukai wajan gaishe da Dady, da fara a a fuskarsa ya amsa musu, su oumma ne suka fito daga mota suma , gabaki d aya babu Wanda ya gane oumma a cikinsu , kamar yanda suka gaishe da Dady haka suka gaishe da su oumma kafin cike da fargaba kawu sule ya furta  Allah yasa ba kamamu kukazo yi ba Dan girman Allah kuyi hakuri , kallan mamaki oumma ta bishi dashi, abunda bata ta ba gani ba kenan wai magana cikin salama , cikin sakin fuska dady ya furta  ko zamu iya shiga daga ciki , d an shiru sukayi kafun Rabi u ya furta  bari na yiwa yan gidan magana  , tun kafin dady ya amsa masa har yashiga gida , cikin  kan kanin lokaci kuma ya dawo Bismillanku  , su oumma ne suka so????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?????????  ma yin gaba kafun su khaleed suka bi bayansu, suna shiga suka tarar da anshin fid a musu doguwar tabarmar da gaba d aya ta fita a hayyacinta duk ta zare , bin gidan oumma tayi da kallo gabaki d aya ya canza mata yanxu babu wannan  kazantar, batare da wani  kyan  kyami ba suka zauna nan tabarmar, ragowar yan gidan kuwa gabaki d ayansu cun kushewa sukai waje guda a  kasa kowa ka gani abun tausayi ba kamar suba, da d ad d ai da d ad d ai suka soma gaishe da su oumma har lokacin kuma babu Wanda ya gane ta a cikinsu, kaka ta bawa ce ta fito cikin d akinta sai faman d ingisa  kafa take, kallan Oumma ta tsaya yi kamar zatayi Magana kuma ta fasa itama zata tsugunna Oumma tai saurin ru kota, a hankali oumma ta furta  kaka tabawa , itama kaka tabawa cikin dafe  kirji tayi saurin furta  Maryama , gabaki d aya  yan gidan kallan kallo suka fara a tsakaninsu suna tunanin wace maryama ake nufi,murmushi me ciwo oumma ta saki kafun ta furta  Na am  , ai ba shiri kaka tabawa ta fashe da kuka tana neman yafi yar oumma , abinda bata ta ba tsammani ba ,  ko karin dur kusawa take duk da ciwon da  kafarta take mata amma oumma ta hanata hakan batare da  kyan kyamiba oumma ta rungumeta a cikinta, suma  yan gidan sai alokacin suka gane wacece, gabaki d ayansu ko wannensu neman yafi yar oumma yake ita dai babu abunda take yai sai murmushi, ta lura Dije da Bintalo basa cikinsu amma bata ce komai ba , saida komai ya lafa kaka tabawa ta soma basu ha kuri akan basu da abunda zasu basu, sukuwa sai murmushi kawai suke sakarmusu,  kara neman yafi yar oumma kaka tabawa tayi kafun ta soma labarta mata irin neman ta da suka dungayi da neman Taheer da har yanxu basu ganshi ba, sannan da irin cin zalin da Dije take gana musu, cikin kuka taka tabawa ta  karasa da  maryama nasan Alhakin kine yake bibiyar mu, na ro ke ke da Girman Allah, ki yafe mana , mun gane kuskuren mu , itama oumma cikin kuka take furta  Na yafe muku gabaki d ayanku , itama a ta  kaice ta basu labarin barowarta gida da Auran ta, abunda yafi baba oumma mamaki yanda suka nuna tsananin farincikinsu babu Hassada, nasiha sosai dady yayi musu da jan hakali cikin hikima da dattako, koda ya kammala hajiya itama sai data  kara yi musu nasihar su so junansu da hakuri da juna , Tashi khaleed yayi, ba dad ewa aka soma shigo da manyan kayan Aminci tun daga kan shinkafa, makaroni da mai da manja har dasu Dankali da doya da kwai sai da aka ajjemusu, sosai akai musu siyayya hatta oumma siyayyar taso bata tsoro, cikin kuka kaka tabawa ta soma yi musu Godiya da addua , daman tun safe babu abinda suka ci, Dije ta tattara komai na anfanin gidan ta siyar Dashi, hatta gidan tayi  ka karin siyarwa Allah be bata sa a ba , ta ibi wasu kayanta a cewar ta zata shiga yawan samo kud i, har lokacin kuwa Bintalo ba a  kara ganin ta acikin unguwar ba.

Gabaki d ayansu saida Dady yabi ya rarraba musu kud i akan su ja jari, wasu dubu hamsin wasu talatin, kaka tabawa kuwa dubu d ari ya bata cif cif . Babu Wanda baiyi nadamar abunda yayi wa oumma ba gashi a sanadinta, mijinta ya temaka musu, itama oumma tsarabar da tayi niyar basu tasa aka rabasu, Atampopi mazan kuma shadda, hatta hajiya kaka sai data bawa kaka tabawa tsarabar kujerar makka , so kaga farin ciki wajan mutanan gidan kamar su akai wa albishir, itama oumma sosai taji dad in canzawarsu ko ba komai an zama  yan uwa yanxu, ko da zasu tafi har bakin  kofa suka rakosu suna yi musu addua , ba  karamin dad i oumma taji ba harda hawayenta da zasu rabu, aranta kuma tana Adduar Allah yasa shima Taheer yana cikin  Koshin lapiya a duk inda yake, basu d au dogon lokaci ba suka kama hanyar komawa Kano dan gobe da sassafe jirgin su zai tashi zuwa  kasa me tsarki.

('('('('('('('

1:29pm Tahee ta farka a firgice sabida mummunan mafarkin da tayi, da Sauri ta janyo wayarta tare da dialing number d insa amma abun mamaki switched up ake ce Mata abun da bai ta ba faruwa ba ,  kara dialing number tasa tayi the same abinda ake ce mata kenan, ajiyar zuciya ta sauke data Tuna cewa zai may be ko yana cikin theatre har yanxu, ganin lokacin sallah na tafiya ne yasata mi kewa ta nufi d akinta.
Tana idar da sallah wanka tayi cikin material d in me rawa black colour , ganin babu Wanda ya shigo part d in harsu ihsan yasa ta saka wayarta kawai a aljihun kayanta , tare da rolling d in mayafinta da niyyar zuwa part d in Dada.

Lokaci d aya gabanta ya yanke ya fad i, ga wata irin iska data soma ratsa mata zuciya kamar ana cire mata wani sassa na jiki, hannunta dafe da zuciyarta ,gabaki d aya yau ta rasa me ke damunta lokaci zuwa lokaci Babynta na fado mata arai ganin haryanxu be kira taba .


A  bangaran king kuwa a hanyar dawowansa
Gida ,lokacin da yake driving dan yau shikad ai yafita dan dakansa yake driving yau, hatta zaki yau be fita dashi ba ,Daidai Lokacin da ya yanki kwanar Area d in babban titin da zata sadashi da banana Island wata babbar trolley data  bullo tayo kansa gadan gadan,  ko karin Jan burki yayi amma sai burkin ya kwace take a Wajan babbar trolley d in tayi sama da motar da King yake ciki tare da fad owa duk ta rugurguje. Driver ciki na ganin hakan yayi saurin d aga wayar sa dake ringing kafun ya furta  Angama sir  sai kuma yayi saurin Jan trolley d in da gudu ganin a  ko karin tsayar dashi.

Wasu matasa biyu da akai abun kan idan su ne sukayi saurin  karasowa inda motar king take kafun su kira jami an  yan sanda ,ganin yadda motar ta lotse , wani card da d aya daga cikin samarin ya ganine ya d auka kafin yayi dialing number , Daidai lokacin dasu Abeey suke zaune a falon dada kiran matashin ya shigo wayarsa , haka kawai zuciyarsa ta tsinke kamar ba zai d aga ba sai kuma ya d auka , tun kafin yayi magana Matashin saurayin ya sanar dashi Accident d in king duk da be tabbatar da alakarsu ba ,  babu abunda Abeey ya ke furtawa face Innalillahi wa inna ilaihi raji un, cikin gaggawa ya bada umarnin akaishi NAHYAN hospital ko sauraran su dada dake tanbayar me ya faru be yi ba , cikin tashin hankali suka nufi asibitin lokacin har manyan likitocin asibitin sun shiga da shi Emergency Room, tsaro sosai Abeey ya sa a saka a cikin asibitin gabaki d aya , dai dai lokacin da uncle musaddiq da uncle saleem suka karaso cikin tashin hankali suma , sun fi 2 hours tsaye a bakin emergency room har lokacin kuma likitocin da suka shiga basu fito ba sai abubuwan da nurse ke ta faman d akkowa. Umarni ya bama uncle saleem da yaje ya d akko su Dada amma kar a fada musu condition d in da king yake ciki sai sunzo. Hakan kuwa akayi yana zuwa ya tarar dasu ashirye hakanan komai ummey asanyaye take yinsa , ga wata iska da take ratsata kamar lokacin data rasa Moha d inta ,ga baki d aya da mutanan gidan aka tafi ban da tafi dake fama da fad uwan gaba lokacin.

Suna shiga asibitin saura kadan jiri ya kwashe ummey, Ammey kuwa sai faman murmushi take saki a fakaice da mutum ya kalleta kuma zaiga Tsantsan tashin hankali akan fuskarta . Lokacin da suka samu labarin accident gabaki d aya mutuwar tsaye sukai, ummey kam yau ta kasa daurewa tazo zata fad i Abbey yayi saurin ri ke ta hakan kuwa ba karamin bacin rai ya saka Ammey, gabaki d aya ita sai ta nuna tafi shiga zamuwa Dan har faduwa kasa saidatayi gabaki d aya kowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login