Showing 48001 words to 51000 words out of 144575 words

Chapter 17 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

32177

ta kowa da abunda yake sa kawa a ransa.

>???>???>???>???>???

Tunda aunty ta koma part din ta tsabar murna bata bata sanar wa da amrah da bata falon komai va, yayarta da ta haifi amrah ta kirawo,  yar uwa rabun jiki, Al bishirinki  banji amsar da aka bata ba sai dariyar da aunty ta saka  uhmmm tsinanniyar can ai ta mutu, yanxu aikin mu zaizo cikin sauki daman  gabaki d aya yadda ta ga taheen sai da ta sanar wa yar uwar tata suna yi suna dariyar farin ciki , tana gama wayar tata takirawo aminiyarta, bata jira komai ba ta nufi dakinta cikin kasa kasa da murya ta sanar da ita Abunda ke faruwa,banji me akace mata ba Amma sosai ta nutsu tana saurarar kawar tata , wata dariyar mugunta aunty ta Saki  bar shashashu , a tunaninsa ina yin duk wannan abun sabida su, Kema kinsan wacece ni , ina gama an fani dasu zan zubar dasu , kara kyalkyalewa tayi da dariya, sun dan jima suna wayan kafun ta kashe kiran.

******* wayace kare a kunnan amrah , sosai ta nutsu tana sauraran abunda ake ce mata, fuskarta dauke da yalwataccen murmushi, ta dauki dogon lokaci taba wayan kafun ta kashe , dariya ta saki sosai saida tayi me Isarta sannan ta tsaya  Lalle yarinya da dani zakice zaki taka, cikin sauki na gama dake saura aunty inma in ta kammala mun aikin ta karashe zan can nata tana sakin dariyar mugunta harda rike ciki, ta dade a hakan sai ga aunty ta shigo itama dakin, duk abunda ya farun saida auntyn ta sanar da ita, nunawa tayi kamar batasan anyi ba, ta kara shiga cikin murna dan tabbatar da zancan mahaifiyarta, tsabar murna har wata kwarya kwaryan liyafa suka hadawa kansu ko tunanin su duba a asibiti ba sayi , duk a tunaninsu ta mutu.

>???>???>???>???

Direct office dinsa ya nufa da ita sai faman kuka take masa, baice komai ba sai ajjeta da yayi cikin wani bedroom me kamar daki komai nacikin daki akwai a ciki ga wasu na urori dake dakin kamar ba cikin asibiti ba, murkususun ta cigaba dayi tana kiran  dady !! Dady , kallanta yayi yana lumshe idanuwansa da suka fara gajiya sabida ciwon kan da yake ,kafun ya karaso a hankali inda take, wasu injection ya hada tare da nufar inda take, tana ganin injection dinnan ta kara sakin wani saban kukan, tana girgiza masa kai  banaso , banaso be kulata ba har ya karaso wajan , a guje ta mike duk da ciwon dake cinta ta saka kafa zata gudu, taku daya yayi ya rike damtsen hannunta, kuka ta saka masa tana kokarin kwace hannunta da ya rike , ganin allurar hannunsa yasa taci gaba da kokarin guduwan, sosai tasaka iya karfinta tana san kwace wa , kwakkwaran riko daya yayi mata tare da zaunar da ita kan gadon har lokacin kuka take, alkuran ya ajje abayansa tare da kallonta  na fasa to, yimun shiru , kallan hannunsa tayi ganin babu alluran yasa lokaci d aya kukan nata ya tafi, jingina tayi da jikinsa tana dan turo baki , be ce mata komai ba har kusan minti daya tana wasa da abun rigarta, allurar da taji ya tsira matane yasata sakin kara da niyar mikewa, sosai ya riketa kwakkwaran motsi ta kasa harsaida ya kammala allurar tasa, hade rai yayi sosai kamar bashi ba , cikin kausashshiyar murya ya firta  yi mun shiru tsit kuwa kukan nata ya dauke sai karamin lips dinta da take turo masa , tsawan lokaci suna a haka lokaci zuwa lokaci yakan dago da idanuwansa , jim kadan ya kara dago da idanuwan nasa yaga ta fara bacci, ajiyar zuciya ya sauke kadan am dead  ya furta kawai kafun ya dakko wasu na ura, sosai yayi bincike akan ta bayan Wanda yayi mata lokacin dressing , nunfashi ya fesar ganin kiran abeey, be dau dogon lokaci ba ya dauki kiran , kana ina  shine kadai abunda abeey yace masa,  office  king ya furta tare da lumshe idanuwansa kamar abeey na kallonsa, ko minti biyar cikakkiya abeey beyi ba ya shigo office din, inda tahee take kwance ya kalla tare da girgiza kansa,  me ya sameta ya kara tanbayar king din she lost her memory abeey da sauri abeey ya kallesa tare da furta Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, ganin hakan yasa king ya mike daga inda yake tare da nufar abeey din, please abeey karka tayar min da hankali , kasan ba lapiya Kake dashi ba please abeey  , zuciyarsa abeey ya dafa tare da dafe kan sa, rikosa sosai king yayi duk da yanayin tashin hankalin da ya shiga amma a fuska ba alamun hakan, dago da idanuwansa abeey yayi da suka fara jaa alamun ciwon sa zai tashi, kayi mun alkawari guda daya kallansa king yayi da lumsassun idanuwansa, sosai abeey ya kara dafe zuciyarsa  KAMUN ALKAWARI ZAKA AURETA YAU DINNAN  .


Comment and share
'?
Mss Lee =ؖ?

Alhamdulillah yau na kawo karshen free pages dina , mea san cigaba da gidan aunty zai turo kudin sa fa wnn asusun 7041879581 palm pay Ayshatou galadima , sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.

Masu comment ina Godiya =ؖ?>???.
=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY=ؖ?=ؖ?
( a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee =ؖ?


PAID BOOK

MAISAN COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YAYI MUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 07041879581

BOOK 1

BONUS

PAGE 28 and 29>؋?
2 page ne na hade muku>???.

 IMPOSSIBLE  cewar king da idanuwansa suka fara canza launi,cikin bacin rai, be bari abeey ya kara magana ba cikin sarkewa, how on earth abeey zakace na auri wannan yarinyar, as small as she is, yarinyar da in da Auran wuri nayi zan haifeta, please abeey mana I can t marry her,never , cikin sauri abeey ya kallesa ganin yadda idanuwansa suka fara canza kala ,yasan ransa ba karamun baci yayi ba Amma shima ba yadda zayyi tunda babu Wanda yake wucewa kaddarar sa, bazaka iya aurantaba kake fadamun abeey ya fada azafafe,  yes I can t marry her ,and I will never  cikin bacin rai abeey ya mike tsaye,  shikenan kaje Kayi duk yadda kaga yayi maka tunda ban isa da Kai ba,yau ni ka kewa musu akan abunda na umarceka dashi, nagode sosai, Allah yajikan dan uwanka Muhammad nasan da yana raye da shine zaimun wannan alfarmar ya aureta ya karasa a raunane , cikin sauri king ya dago da idanuwansa jin sunan da abeey yakira, abeey yakirawo sunansa a sanyaye, daga masa hannu abeey yayi  bana bukatar jin komai daga bakinka, kaje kayi duk yadda kakeso , yana gama fadar hakan ya kama hanyar fita, jiri ne ya d ebesa zai fadi cikin zafin nama king ya riko hannunsa tare da zaunar dashi, kara tashi abeey yayi wani jirin na kokarin ka yadda shi, bana bukatar temakonka  , rintse idanuwansa king yayi, cikin sanyin murya ya furta  am sorry abeey, please ka zauna be kulashiba sai ma kokarin tafiya da yayi  Dan Allah  king ya kara fada kamar Wanda nunfashinsa zai fita daga g???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?angan jikinsa, kallansa abeey yayi duk da tsananin tausayinsa da yakeji a kasan zuciyarsa, azahiri kuwa hade ransa yayi shima, waje ya samu ya zauna ,  am sorry abeey king ya kara fada har yanxu idanuwansa na kasa, ba fushi nake da kai ba,amma inaso ka tuna halin da amminka zata shiga, da me kake so taji da rashin ganeta da yarinyar bata yiba ko da rashin temakonta da zakayi,karka manta kai me temakon Al umma ne, meyasa bazaka tausayawa rayuwar yarinyar nan ba ,sanadiyyar rashin mahaifiyarta da d an uwanta tashiga wannan halin, kayi tunani inda nine.. be bari abeey ya karasa zancan nasa ba king ya soma magana zan aureta amma da sharadi da sauri abeey ya kallesa murmushi na kokarin su buce masa,abunda bai taba tsanmanin jiba daga garesaba, bai kalli abeey ba yaci gaba maganar yan uwanta zan sa a bincika,I will marry her just for her condition, idan memory dinta ya dawo zan saketa  kallansa abeey yayi jin ya anbaci saki, amma be ce masa komai ba,yanxun ma be kalli abeey ba, and it has to be a secret marriage,wannan ba aure bane temakone kawai data warke zan sauwake mata yana gama fadar hakan ya kalli abeey, shima har yanxu abeey din shi yake kallo na amince abeey ya furta yana sauke ajiyar zuciya. Be kuma kallan abeey ba ya mike tare da shigewa toilet , da kallo abeey ya bishi yana girgixa kai, kafun ya mike tare da fita daga dakin, tunda ya shiga toilet ba abunda yayi sai jin gina kansa da yayi da kofar toilet din, sosai kansa yake sara masa,sink ya kunna,a hankali yake watsawa fuskarsa ruwa, ya dau godon lokaci a haka kafun ya fara sauke a jiyar zuciya, karar da ya Jine yasa shi bude idanuwansa da Sauri tare da barin toilet din, kwance take a inda ya barta , jikinta sai faman karkarwa yake, kara sakin wani karan tayi, ze tura ta, ze turata  shine abunda bakinta yake faman furtawa,a hankali ya karasa wajan tare da dora hannunsa kan goshinta, a matukar razane ta farka , Zee.. turata& . Zeee turata ,mugune shi ta furta tana kokarin barin gadon, ganin yadda ta fita a hayyacin tane yasashi rike dan tsan hannunta, ture hannusan ta shiga kokarin yi, ganin ta kasa kwacewa ne yasata fashe cewa da kuka,  ze tureta  ta kara furtawa,  shhhh ya furta mata, bata kulawa ba sai kokarin kwacewa da take , tsawar da ya daka matane yasata hadiye kukan nata tana girgiza masa kai hawaye na futo wa daga idanuwanta, zauna  ya furta mata tare da sakinta, can nesa dashi ta zauna tana takurewa waje daya, yadda tayine yasa shi kallonta, ya Allah  ya furta kafun ya mike ahankali da nufar inda take, zama yayi daga gefen ta kadan , ganin tana kokarin ja da baya ne yasa shi kallanta  me ya faru ,lan gwabar masa da kai tayi tana turo baki, idanuwanta duk sun Tara kwalla, yadda tayi da fuskar ta tane yasa ya zuba mata idanuwa,kusan tsawan mintuna biyu yana kallan kyakkyawan fuskarta , ganin ta motsane ya sashi dauke idanuwansa,da sauri tahee ta kallesa  daddy na ta karasa kwallar data tarar mata yana zubo mata, be ce Mata komai ba sai kallanta da yayi  mugune shi zai turata fa zuwa lokacin harta fara shash sheka , it s ok karkiyi kuka  ya furta kamar wadda akasa dole , kara turo bakinta tayi gaba zata sake magana ya dakatar da ita, yanxu zan tanbayeki, ki bani amsa kinji gyada masa kai tayi kamar wata yarinyar, dafe goshinsa king yayi yana taunar le be, yaya sunan ki ya furta a hankali, shiru tayi kamar me tunani sai kuma ta washe fararan jerarrun hakoranta, dady ta furta tana tafa hannayenta, ya tsawa kallanta yayi  bani ba , sunanki na tanbayeki , yanxun ma kara turo bakinta tayi, sunana dady ,jinjina mata kai yayi batare da yace mata komai ba  dady ya furta a kasan zuciyarsa, I have a lot to do kafun na sake ki, I will try my best hankalinki ya dawo before I divorced you  , mikewa tsaye yayi ganin lokaci na tafiya, wasu magunguna ya dauka tare da allurai yasasu cikin wata bag kafun ya kalle ta, Taso mu tafi kamar jira take ,cikin sauri ta mike ta karaso inda yake , hannunsa ta rike gam kamar wacce za a kwacewa ,be ce mata komai ba suka nufa barin office din, tunda taga sojojin dake ganin wajan jikinta ya fara rawa ta kara kankame hannunsa sai faman buya take a bayansa,zaki ne ya karaso wajan tare da sara masa, a guje ta juya daniyar guduwa cikin tsoro ganin kayan jikinsa,riko hannunta king yayi ganin ta tsorata da sojojin dake wajan, jakar hannunsa kawai ya mika wa zaki,kudun dune shi tayi tana kara buya a jikinsa, Ya Allah ya furta cikin zuciyarsa kafun ya fara tafiya da ita, dakin da su ammi suke ciki ya nufa, har yanxu suna a yadda ya barsu, kallo daya yayi musu tare da dauke kansa, ammin sa kawai take tunani ganin irin ramar da tayi lokaci d aya, tahura taho nan dada ce dada ta fada tana miko mata hannu,kara boyewa tayi bayan king, matsowa dada tayi daniyar tabata, bata Ankara ba saiji tayi tahee ta fashe da kuka ,sallallami dada ta saka Innalillahi wa inna ilaihi rajiun,ke yayi zafi  dada ta fada tana sakin baki, duk kallanta su ummey sukai, itama ammin kokari take tayi magana amma ta kasa sabida yadda muryarta ta dushe, ummey ce tayi karfin halin magana ya jikinta kamar yadda ya fadawa abeey itama hakan ya fada mata  she lost her memory  da sauri ta dago da idanuwanta tana fadan sunan Allah,kallanta dada tayi  yimun bayani naji yana mamori (memory) , nunfashi ummey ta sauke kafun tayiwa dada bayani, itama dadan salati ta dauka , ammi ko jinsu batayi sai bin tahee da kallo da take, itama taheen tana bayan king tana binsu da ido ta rikesa gagam , shigowar abeey ne ya katse musu shirun su, da sallama ya shigo dakin fuskarsa dauke da yalwataccen murmushi, kallo daya yayi musu ya dauke kansa tare da kallan dada,  dada ya kamata mu goma gida ko, Inyaso sai a tattauna a can , gyada masa kai dada tayi da Sauri eh haka ya kamata,amma ita tahuran fa , kallan king abeey yayi, shima king kallan yadda ta rike sa yayi kafun ya kallesu  zan taho muku da ita abeey besan lokacin da murmushi ya subuce masa ba ,be ce komai ba ya kalli dada dada tunda zai taho da ita kinga sai mu jira su a gida  yanxun ma kai dada ta daga masa ,dukansu mikewa sukai tare da barin dakin,har lokacin tahee na tare da king,yana ganin sun shiga lifter ya juya tare da koma wa office dinsa,suna sauka premises ba bata lokaci suka shiga motocin da aka fito dasu, manyan sojoji na biye dasu, Kai tsaye hanyar da zata sadasu da gida suka nufa.

>???>???>???>???>???>???>???

KANO

Tana zaune cikin dakin da zahra ta bude mata har yanxu ,so take ta rama sallolin da ke kanta amma batajin zata iyayi da kayan jikinta, tana cikin wannan tunanin taji an kwankwasa kofa, shigo  ta furta a sanyaye, zahra ce ta shigo cikin dakin bakinta dauke da sallama,bayanta ma khaleed ne da manyan ledoji, ledojin suka ajje mata,ko wanne fuskarsa dauke da murmushi,  oumma gashi dady yace akawo miki kwalla ne oumma taji yana san taran mata, nagode sosai  ta furta musu, ganin yanayin da take cikine yasa ba Wanda yayi magana,har zahra zata bude baki khaleed yayi saurin rike hannunta oumma bari mu baki waje ki shirya jinjina masa kai tayi tana ajiyar zuciya, kama hannun zahra yayi tare da barin dakin,tsawan mintuna biyar tana zaune a inda suka barta ganin lokaci na tafiya ne yasa ta mike ,daya daga cikin ledojin ta bude, manshafawane da yawa a ciki da turaruka,dayan ledar kuma abayoyine da hijab a ciki, harta sa zata hannu zata bude ledar karshe sai ta fasa tare da shiga ban daki, tsawan lokaci kafun ta fito daya daga cikin abayoyin ta saka tare da kabbara sallah ganin alkibla, ta dade tana sallolinta ,har amrah ta dawo dauke da babban tray a hannunta, bata fita a dakin ba sai ma jera wa oumma kayan tayi a cikin kwabar dakin,ganin ta idarne yasa zahra dakko abinci da ta shigo dashi tare da ajje mata  oumma ga abinci , maganinki kuma suna wajan dady dan murmushi oumma ta sakar mata, Tom nagode da kulawa sosai zahra ta washe hakwaranta kafun tayi wa oumma sallama , bin ta da kallo oumma tayi tana jinjina karanci irin da su a wannan zamanin, kallan abincin da aka kawo mata tayi ,kwallan da take kokarin boyewa suka sauko, saurin goge su tayi tana istigfari aranta  Allah na tuba , Kai ka dai ne abun bautawa,Allah kaine mahaliccinmu sannan kafi kowa son bawanka, Allah na rokeka ka karesa a duk inda yake sosai tashiga yi masa addua tare da tahee tsawan lokaci ,kafun ta tsakuri abincin da aka kawo mata, ji take kamar tana cin magani ,a haka taci kadan tare da ajjewa& ..

>???>???>???>???

Tunda suka dawo gida babu Wanda ya kara tada maganar, Kai tsaye part din dada suka nufa baki d ayansu, waya abeey ya dauka tare da kiran mutanan gidan, gabaki d aya ya umarce ganin manyan gidan,a karshe ya jaddada musu kar yaron da yazo wajan,kowannansu amsawa yayi cikin kan kanin lokaci suka halarci babban falon dada. Lokacin da uncle Salem ya kira aunty suna zaune ita da amrah , sun hada dan karamin kwarya kwayar walima,ko wannansu inka duba fuskarsa zaka ganta dauke da farin ciki,musamman amrah da ta fi kowa farin cikin jin labarin mutuwar tahee, suna cikin wannan yanayin ne uncle saleem ya kira aunty, cikin sauri ta dauki wayar tana kashe murya cikin damuwa, Muna falon dada kizo ke kadai yana cewa hakan ya katse wayar tasa, aunty har da mikewa dan murya kasan cewar a speaker ta saka wayar, kamar wasu kawaye haka suka tafa ita da Amrah, jin yadda uncle saleem yayi magana cikin sanyi yasa suka kara yadda da mutuwar taheen, mayafinta dake kan kujera aunty ta dauka tare da yafawa, kallan amrah tayi tare da kashe mata ido daya bayan ta marairaice fuskarta gwanin tausayi kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login