Showing 123001 words to 126000 words out of 144575 words

Chapter 42 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

28459

din da aka sata, question ya dunga yi mata tana bashi amsa shima, ya jinjina kwazanta sosai, book din hus????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
na ta dakko masa ya fara yi mata lession din baya da akayi cikin zallan gwarewa , be sha wahala ba wajan yi mata bayanin ganin tana saurin gane wa, hamma da yaga tanayi ne yashi ajje books din kafun ya dauketa gabaki d aya suka koma daki, akan chest din shi tahee ta kwanta tana shakar daddadar kamshin turaren sa, a haka bacci barawo ya kwashesu gabaki d aya .

***** Washe gari tueday da wuri tahee ta shirya ta nufi school bayan king yasata cin abincin dole, suna zuwa ba assembly shiyasa ajikin su ta nufa , lokacin itama husna tazo, ganin da sauran mintuna kafun a fara classes din husna ta fara koya mata previous karatun da aka yi na baya, suna cikin yi yan class din suka fara shigowa da d ad d e da d ad d e, wayan nan yan matan ne suka kara shigowa ynxu ma cikin isgili suka zo zasu yardar wa tahee book , husna ta tsawatar musu daman itama ba sa ga miciji da zuna, tsaki ta tsayen tayi kafin ta kalli ta gefen ta me suna kubra ,  kubry let s go , tana fadar hakan tayi wucewarta , itama dayar suna salma ana kiranta salmyyy baby wucewa tayi tana Jan kwafa, guntun tsaki husna ta saki Daidai lokacin da teachers suka fara shigowa, yau ma lokacin break nayi husna ta kara koya mata wasu abubuwan kafin su nufi cafteria , a wnnan karan ba leafi ta dan taba abincin dukda yanda husna ta rikice da kyawun tahee duk da itama ba baya ba wajan kyau, da ta kalleta sai tace  gaskiya friend ke kyakkyawa ce  ba abunda tahee take ce mata saidai tayi dariya , suna kammalawa classes Dinsu suka nufa ganin lokaci yayi, suna shiga teacher din biology ta shigo class din, tana kammalawa wan teacher din ya shigo, haka teachers suka cigaba da shigowa har lokacin tashi.
Yau ma da gajiya tahee ta koma gida , tanayin sallah cornflakes ta dama da yasha marada sosai , tana gama cinsa ta dakko ice cream ta sha har roba biyu kafin ta dakko wasu chocolate din suma masu shegen dadi, ko ina a gyare ya ke sai faman tashin kamshi yake shiyasa 3rd floor din king kawai ta gyara kafun ta shiga wanka, sai yau ta tuna da wayarta, ganin ba charge ne ysa ta saka wayar a chargy, bayan sallah la asar kitchen ta shiga ta girka musu abinci kafun ta shiga wanka , ana kiran magariba sallah tayi kafun tayi isha i shima , tana idarwa kara shirya jikinta tayi duk da bata saka turare ba sai wani mara karfi da bazata jishi sosai ba da ta saka.
Yana dawowa ta rungumeshi kamar ba ita ba , ganin yanda ya gaji ne yasa ta hada masa ruwan wanka,  I can t do it my self , I need my wife s help , duk da bashi da tabbacin zatayi abunda yace din, amma ga mamakinsa batayi masa musu ko kadan ba ta temaka masa yayi wankan sai wani kakkare fuskatake wai karya kalli fuskarta, sosai king yaji dadin hakan da tayi, suna kammala cin abincin karatunta da akayi mata ya kara koyamata. Suna shiga daki king ya kashe hasken dakin ya bar ita dum light , janyo tahee yayi jikinsa kafun ya hade bakinsu waje d aya, bata hanashi ba itama ta fara maida masa da martani, wani irin susucewa king yayi sai faman gurnanin dadin yake saki, gabaki d aya tahee ta zautar dashi da salon kiss dinta, cikin sauri ya fincike mata rigar jikinta kafin ya fara ya mutsata yanda ya keso, yanxun ma tahee bata hanasaba musamman wani dadi da ya fara ratsa mata kwakwalwa sai faman tura masa breast din ta take yana kara zaucewa, daga nan salo ya canza,wannan karan batayi wani rakiba duk da ta danji zafi amma dadin da takeji ya nunka zafin, king sai faman surutai yake mata yana shi mata albarka , wani abun duk bata gane me yake cewa, yana kara kusantar ta ta ya tanbayeta ko da dadi, cikin sauri tahee ta daga masa kai tana kara rungumosa jikinta.
Bayan komai ya lafa king ya soma tsokanar ta , itama
Kam ba bakin magana sai boye fuskarta da take a cikin kirjinsa.

Washe gari me haka tahee ta cigaba da suka makarantarta kome aka koya mata in ta dawo king zai kara koya mata, yanxu har karatun alkurnani take basa musamman yanda suke tashi sallar tsakar dare, a kwanakin nan gabaki d aya tahee bata samu damar shiga cikin gida ba sabida makaranta da take zuwa.
Haka ranaku suka ci gaba da tafiya yau ya kasan ce satin tahee biyu da fara zuwa school , cikin yan kwanakin nan wata shakuwa ce ta shiga tsakanin ta da husna duk da har ynxu husna bata san tahee na da aure ba, A kullum kuma tahee sai wani haske da fresh da fatar jikin ta take, gabaki d aya kirjinta ya kara cikowa, duk lokacin da king zai kusanceta sai ya tanbayeta ganin yanda breast dinga ke cikowa tana kara murmurewa, wani irin soyayya suke wa junansu kamar zasu hadiye zuna, duk lokacin da d aya bayanan toh daya zai kira yaji lapiyar daya , Tsantsan kulawa suke nuna wa junansu, musamman yanxu king da baya jin kunyar nuna soyayyarsa a gaban kowa .

Yau ta Kasance Friday, gabaki d aya kowa na cikin family farin ciki ne dauke a fuskarsu , kowa Ka gani sai aikace ai kace yake, har wannan lokacin amrah bata yin gangancin haduwa da king sabida bugun mutuwar da yasa akai mata lokacin da zaki yakawo masa bayanin phone number din aka turo masa da text, ita kanta tayi na damar hakan sabida ga baki d aya bata da sakewa yanxu ,kullum fargabar ta kar king ya ganta da warning din da yayi mata da babbar murya in ya kara ganinta.
Karfe 3:02 su ihsan suka nufi airport dan dakko su kabeer da haroon, wasu matasan samari ne chocolate colour suma duk da basu da haske babu mummuna a cikin su, ko wannan su ya aske gashin kansa da ya tara sai kadan da suka bari, kowa yayi farin cikin ganin su ganin yanda suka canza kamar basu ba, babu Wanda be nuna farin cikinsa ba sai aunty dake yaken dole, kowa aka dawo gida hirar Yaushe gamo aka kara kafun kowa yaje ya huta kasan tuwar dakinsu daya suma flat Dinsu da abeey ya bude musu, duk Wanda hidimar da ake tahee bata sani ba tana daki tana baccinta, sai da taje part din su dada ake fada mata dawowarsu, miran king ta gani a wayarta , kunyar daukan kiran take a gaban su dada ga abeey da ya shigo shima, sai da safe kawai tayi musu duk da kunya da tabi ta cika mata ciki, tana zuwa part din su ta tarar dashi sanye da bakar singlet da wando fari, wajan shi ta karasa zata rungumeshi tayi saurin ja baya, kallanta yayi alamun Menene  banasan kamshin turaran nan , da sauri ya kalleta alamun ta maimaita Menene bataso, ta bude baki zatayi magana taji wani irin amai ya ta so mata, da sauri ta nufi toilet din kasa har tana hadawa da gudu, system din gabansa ya ajje cikin tashin hankali yabi bayan babyn tashi, sosai tayi amai da ya sata galabaita, saida ya tabbatar data gama dakanshi ya wanke mata jiki sai faman kare hancinta take, yana ganin hakan sauri ya wa tsa ruwa kafun ya canza kayan jikinsa, be shafa komai ba ya nufi inda take a kwance,dago da ita yayi ta kara komawa luuu zata kwanta  No !! Noo please , stay still , meke damunki, Menene ya saki amai bakinta ta turo masa Nima ban sani ba kawai bana san kamshin turaran da ka sane ,ina shaka naji ina jin amai, kuma ni dan wake zanci da yaji , idanuwansa king ya zuba mata, abunda yake fado masa arai yane yake so ya gasgata,  are you serious  , kanta ta daga masa dan ita dan wake take so taci, da wani irin sauri king ya kankameta a jikinsa , ya rasa Wana irin farin ciki zai yi, gabaki d aya ya susuce ko magana ya kasa bayan rungumeta da yayi a jikinsa, cikin rawar murya ya soma magana  thank you so very much dear, Allah yayi miki albarka, ya faranta miki kamar yanda kika farantamun, ke din farin cikin rayuwa tace da bazan iya musaltawa ba, I love you! I love you !!! I love you , I will now be a father , OMG , ya karasa maganar tasa yana dora hannunsa d aya akan cikin ta , bata gane me yake nufi ba shiysa take bunsa da kallo, wani irin tsantsan kaunarta ta hango a kwayar idanuwansa, a hankali ya kwantar da kansa saman cinyarta, ji yake komai na dawo masa sabo kamar yanxu abun ya faru, daukar damshi damshin da taji ne yasa tayi saurin dago da fuskarsa, hawaye ta gani suna sakko masa akan fusga, yayi saurin kneeling a kasa tare da yiwa Allah sujjada, bazai iya musalta farincikin da yaji ba,  dady ta fada itama kamar zatayi kuka Ganin hawaye akan fuskarsa, murmushin dayasa hakwaransa fitowa yayi kafun ta furta  thank you zawj, I will now be a father, baby na ta girma she will be a momma  har yanxu bata gane ba , shiyasa ta kallesa da sigar tanbaya,  you re pregnant  ya furta mata, da wani irin expression ta kallesa ganin tsantsan farin ciki shin fide a fuskarsa, bata san lokacin da wani kuka ya kwace mata ba, da Sauri ya riko hannunta yana lallashinta har saida tayi shiru  please inasan cikina  ya fada mata a raunace duk da besan dalilin yin kukan taba, tausayi ya bata sosai, Inba me yin butulciwa WACECE ita da zataki Jinin dadynta, saukar hannunsa da taji akan cikin natane yasa ta kankame hannun nasa kafun ta rungumeshi ajikinta  I love you so very much hayaty  ajiyar zuciyar da har ita sai da taji yayi kafun ya rada mata  I can t expressed how much you mean to me maman unborn  , dan dago da fuskarta tayi tana kallansa  Ni fa sunana baby ba maman unborn ba hancinta ya ja mata kafun ya furta  you re not a baby now , yanxu kin zama maman baby , shagwabe masa fuska tayi kamar zatayi kuka  wato tun kafun kaga dan Ka fara nunamun banbanci  , are you jealous  ya furta yana zaro idanuwansa, kin magana tayi ta tashi sai faman kunbure kunbure take, wani irin sanyi ne yaji ya mamaye masa ransa , yayi saurin rungumota Haba ke soyayyarki da bance ai, kadan zamu sanwa baby, kinga ynxu kinzama babbyn baby ko , ita sai yanxu abunda tayi ma yasata kunya tayi saurin boye fuskarta. Jin kansa yake kamar a mafarki  I m gonna be a father, Alhamdulillah ya Allah, Alhamdulillah Ala ni imatullah, Allah nagode maka,Allah ka albarkaci abinda ke cikin ta ka bata lapiya, Alhmdllh  shine abunda king ke faman nanatawa aransa yana yiwa Allah tasbihi.
GIDAN AUNTY
Mss Lee =ؖ?

07041879581

BOOK 1

Page 64

Not edited

Gabaki d aya ranar king farincikin da ya keci ya kasa boyuwa da kansa ya kara dubawa ya tabbatar da cikin , begama farin cikin ba tahee ta bijiro masa da yan wakenta, yace zai kira ayi mata tace shi take so yayi mata, sabida farin cikin ta yau king akaro na farko da zai girka abincin Inba coffee ba da kansa, komai da komai saida tahee ta futo masa dashi gabaki d aya ya bata kitchen din da floor hatta lallausan gashin kansa saida yasan da zuwan king kitchen, yanayi yana nishi, ita dai tahee sai faman dariya take masa, wajan sa dan waken ma da ya sa daya zai ce mata zai hutu wai ya dauka da daddai da daddai ake dafa dan waken, ga wata uban kuka da ya cika a cikin dan waken , yayi gore shar dashi, yana kammalawa tace masa saura tumatun da albasa, tunda ya fara yanka albasa yake lumshe idanuwansa sabida yajinta, da ya tashi yanka ta , gida shida ya rabata , wai haka turawa suke cin albasa, batace masa komai ba ya soya ma ta dakko yajin ta, da kyar ta yarda ya zuba mata yajin ganin uban yajin da take kokarin tunawa, tana saka dan waken abakin ta zaro idanuwanta, kallanta yayi cikin damuwa zai janye plate din  karki ya cutar mun dake bari ko order sai muyi , duk da uban kukan da ya cika mata murmushi ta sakar masa kafun ta furta  yayi dadi, shine kake mun wayo ka iya girki ko , kallanta yayi haryanxu yana kokarin dauke plate din , kukan shagwaba ta saka masa gabaki d aya ya susuce sai faman sannu yake mata, ko da zasu kwanta ma duk motsi daya in tayi sai ya tanbayeta me yake damunta, sosai ya shiga lallashinta har bacci ya dauketa. Kallan flat tummy dinta yai kafun ya kai bakinshi ya sumbata, harta tahee dake bacci sai da ta motsa, gyara mata kwanciyar yayi kafun yayo alwala, sosai yayi nafila ya nuna wa Allah godiyarsa.


WASHE GARI

Yau weekend , tunda tahee ta farka yake tarairayarta harta abinci shike bata da kansa, ita dai sai dai tayi masa dariya wani irin Kaunar cikin na kara shiga ranta, karfe 8:30 ya shiryata, duk yanda taso dojewa saida king yasa ta shirya, yau da kansa yayi driving dinta har zuwa asibitinsa, kowa mamakine ya kamasa ganin king na driving da kansa, abunda ya fi daukan hankali kowa yanda ya rike wa tahee hannu har zuwa office dinta, sai a lokacin ya cire mata facemask din daya sa mata a mota, dakanshi ya duba lapiyan cikin , kafun ayi mata scanning, cikin wata d aya da kwana uku, yana ganin result din wani murmushi ne ya kamasa  so am not that bad  ya furta a cikin zuciyar, wani murmushin ya kuma saki, be dade a office din ba ya dauke sai faman shaqwaba take masa , yawo ya zaga da ita shima bayan ya saka facemask sosai yayi mata siyayya ko me yaga ya burgeshi zai dakko mata, naira tayi kuka tun tana ce masa sun isa har tayi shiru da bakinta. Suna gomawa gida ganin yanda take rike bayanta ne yasa yayi saurin rikota  meke damunki kanta ta dan girgiza masa  babu komai  , kin tabbata ,murmushin jin dadi ta saki kafun ta furta  na tabbata  , daukanta yayi gabaki d ayanta , wani wanka suka karayi atare kafun ya matsa mata jikinta, hakan da yayi mata kuwa ba karamin dadi taji har bacci ya dauketa, rage Ac dakin yayi kafun ya saka mata me dumi, fuskar sa cike da annuri ya nufi part din abeey , jinsa yake kamar a wata duniyar, Daidai lokacin da ya shiga falon abeey shima a lokacin abeey ya fito daka wani kofa, kallan fuskar king da take d auke da annashuwa yayi, kafun ya tanbayi ba asi king ya karasa ya rungeme abeey din ajinka, kamar a mafarki haka abeey yaji dan an dau tsawan lokaci king yayi masa haka , cikin sanyayyar murya king ya furta  finally abeey, akhii dina zai dawo, I will get another moha dago da fuskarsa abeeey yayi alamun bai gane ba,  she s pregnant  king ya furta ko kunya babu, a bazata abeey yaji saukar magana kafun ya fara bin king da kallan tuhuma, dariyar da ya kara fito da kyansa yayi har dimples dinsa na lotsawa na duka sides din yayi, cikin karyayyar murya abeey ya furta  finally my real king is back, Allah na gode maka da ka nuna mun ranar da king dina ya dawo yanda yake, I m so very happy son, I will become a grandfather now, oh my god, Allah ya sauke ta lapiya , Allah ya bata lapiya  , sosai abeey yayi wa tahee addua wani irin farin ciki na cika zuciyar abeey, jiyar fitar da zaiyi ya fasa ma hakan ya koma ya zauna, number mahma yayi dialing, king na ganin haka yayi saurin barin part din.

A part din dada ma yana shiga be dade ba ya fito duk yanda take tsokanarsa, yau kwata kwata be maida mata da martani ba gabaki d aya hankalinsa na kan babyn sa da ya bari, part din ummey ya nufa, waya ya tarar da ita tanayi, be damuba gaisheka kawai yayi ya bar part din. Yana shiga part din ammey ya tarar da ita tana cin gasash shiyar kazar da taji kayan hadi, gaishe da ita yayi ganin yanda fuskarsa ta cika da annuri ne yasa ta kallesa da murmushi dauke a fuskarta,  Son Anya wannan farinciki haka , ko dai akwai albishir me dadi , gashin kansa ya taba a duniya in akwai me saurin gane yanayinsa abayan ammey yake , Daidai lokacin da take saka naman kazar abakinta tayi saukar muryarsa she s pregnant ammey , wani irin kwarewa me shegen zafi ammey tayi a makogwaranta sai faman tari take, da Sauri king ya zuba mata ruwa ya bata , saida tarin ya lafa mata sosai kafun ta kallesa ,  WACECE take da ciki son , a hankali ya furta  your daughter  , yanxu kam kwarewar da ammeey tayi ya fi Wanda tayi na farko sosai, dakyar tarin ya tsagaita mata, ta soma nunfashi a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login