Showing 135001 words to 138000 words out of 144575 words

Chapter 46 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

32160

d an mujin naki da ke kadai zaki iya naga sai faman shan kamshi yake kwana biyu, ko taya kuke rayuwa oho , tana karasa zancanta ta mi ka wa Tahee furar, in banda murmushi da Godiya ba abunda Tahee take wa dadar, sosai ta sha furarta har su ihsan suka shigo cikin falour suka cigaba da hira, kamar daga sama amrah ta shigo falon dadar, wayar hannunta da take dannawa ce ta su buce mata bata san lokacin da bakinta ya furta  Kutmar uba da wani irin kallo dada ta kalleta , Wana irin shashan cine wannan sai kace nasara zaki magana ashariya  ,gabaki d aya amrah bata jin ta ban da kallan Tahee da take jikinta na tsanan ta rawar da yake , ko ta bun wayar ta batai ba ta ruga a guje tana d ora hannu aka. Babu Wanda ya damu da halinta , inda samo kuma yaci ace sun saba, share zancanta sukai sukaci gaba da hira , a part d in dada Tahee tayi sallar la asar d inta kafun ta wuce part d in ummey. Kamar yadda ummey ta saba kar barta yanxun ma hakance ta faru, gabaki d aya saida ummey ta cika gaban Tahee da abubuwan ciye ciye, dukda tsananin kunyar da ummey ta sakata sai da ummey tasa ta saki jikinta sukai hirar su babu wani surukanci a ciki, kasan tuwan ummey balarabiyya shiyasa ta fuskanci Tahee sosai ta nuna mata dabarun zaman aure da yanda zata kula da cikinta , duk da kunyar ummey da taji hakan be hana ta share shawarwarin ummey da zasuyi mata anfani ba , da zata tafi sai da ummey ta hada mata kayan kwad ayin datasa a kawo mata, tun kafin a kai mata part d inta ta soma shan magarya tsabar kwad ayi irin nata. Apart d in ummey ma ta d an jima , har ta yi hanyar part d in ammey ganin ana kiran sallah yasa bata tsaya ba ta nufi part d inta , sosai tayi missing ammeey kwana biyu kwata kwata bata ganin ta a part d in dada , tana idar da sallahr ta shaf shaf ta dafa musu abinci mara nauyi, kafun ta  kara gyara jikinta , tana so ta shiga part d in ammeey ganin lokaci ya  kurene yasa ta hakura da niyar gobe taje.

A gajiye ya shigo gidan , Kai tsaye wanka ta tameka masa yayi kafun tayi serving Dinsu , abincin ma yau Asama suka ci kafun ta d ebo magaryar ta cikin yar karamar roba tana sha , kallan ta ya tsayayi ta kashe masa ido d aya  magaryace fa , zakasha ? Tayi tanbayar tana kallansa , gyad a mata kai king yayi alamar eh, guda d aya ta dakko masa zata saka masa abaki ya kawar da kansa gefe, hannunta biyu tasa ta kama fuskarsa zata saka masa magaryar ya kara dauke fuskarsa  kace zaka shafa  ta fad a a shagwa be , shima kansa ya d aga mata alamar eh kafun ya nuna breast d inta da ya fi komai tsone masa ido ,  wannan nake so bata bari ya kara zancansa ba ta mi ke zata gudu yayi saurin ri kota ,  please baby  , marairaice masa tayi kamar zatayi kuka  ban warke bafa kamanta  ,d an  karamin ya ke kawai ya saki ba tare da yace mata komai ba , a kwana biyun nan Sam ta kasa gane kansa  meke damunka  girgiza mata kai yayi alamar bakomai ,  kamanta al kawarin da Kayi mun, duk abunda yake damunka zaka fad a mun, it s a promise, kamanta ? girgiza mata kai yayi alamar a ah, gefen fuskarsa ta shafa cikin kwantar da hankali ta furta  To fad amun , Sabida ni nafisan my old king ba wannan da baya mun fara a sosai ba  , ita kadai ta ke shawo kansa , kallanta yayi for second , besan ta yarda zai fad a mata ba ,  please  ta kara maimaita masa , a hankali ya furta  Abincin da kika ci last was from ummey, and &  bata bari ya  karasa zancan saba sabida ta gano me yake  ko karin cewa da mamaki ta kallesa  I thought wannan magana ta wuce , me ya kawo zancan ummey a ciki , don t even start it , I m fine , our baby is fine , all this days damuwar da ka sawa kanka kenan? Why? kallanta yayi ganin ranta na  ko karin  baci  it s like that baby, karki fara wannan fushin please  , gefen fuskarsa ta shafa  it s okay , but ka cire wannan damuwar aranka , okay? , kanshi ya d aga mata alamar toh kafun ta furta haaa, hakan kuwa yayi kamar yanda tace, magaryar ta saka masa a baki tana sakin dariya , d an kad an ya tsotsi magar yar kafun ya cire ta cikin bakinsa  wannan baby ya koya miki kwadayi da yawa , komai ke kina ci  , gwalo kamar tahee tayi masa , tana jingine a jikinsa shi kuma yana aiki a system, tunanin maganar sa ta d azu ne ya fa d o mata arai, da sauri ta kawar da zancan tana anbatan sunan Allah. Ganin ta soma gyangyad ine yasashi ajje system d insa , adduar da ya saba yi mata duk dare ta tsari yayi mata kafun bacci ya d aukesu manne da juna .


~&?~&?~&?~&?~&?
~&?~&?~&?~&?~&?~&?
~&?~&?~&?~&?~&?~&?~&?

BUNKURE

A cikin  yan kwana kin nan abubuwa da dama sun faru, a wannan lokacin sosai kaka ta bawa ta fara danasanin musgunawa su oumma da tayi arayuwa, kullum cikin ro kar Allah take akan Allah yasake had a ta dasu ko zasu yafe mata. Yanxu komai ya sauya agidan ganin irin rayuwar rashi da suka fara tsintar kansu a ciki. A  bangaran Dije kuwa kud i takesamu, Sabida yara  yan matan da suke kaiwa karuwanci , sosai liyafa ta cigaba , har tsawan wa????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? nnan lokaci bintalo bata  kara waiwayar gida ba , itama dijen yanxu kwata kwata bata damu da dawowarta ba . Kullum  yan gidan sai dai su zuba mata ido dan babu Wanda ya isa ya tanka mata .Gabaki d ayansu sunyi nadamar abubuwan da sukayi wa oumma da su tahee , ganin yanda rayuwa take garasu, Dije kuwa sai saban wulakanci da ta  karo, ganin yanxu ita ke temaka musu, sai ta gama yi musu wulakanci san ranta kafun ta san musu abunda za su d anci a bakinsu.

?'?'?'?'?'?'?'
Yau ta kama Thursday, har wajan karfe 9am na safe king na tare da babynsa sai faman shagwa ba take sakar masa , yana fita d an malele Tahee tayi , ta zauna ta shanye kayanta tass, kamar yan da tayi niya jiya , shiryawa taya cikin doguwar pink din Riga da bata kamata sosai ba , Hakanan yau ta d auke dogon hijab abunda ta nufi part d in ammeey, tana shiga taji wata iriyar hajijiya na kamata , cikin Sauri ta samu waje ta zauna , babu kowa a cikin falon har tsawan mintuna 10, ganin har yanxu ammeeyn bata fito bane yasa Tahee nufar  kofar d akin ammey da niyar  kwan kwasawa, kalaman da tajine ya matukar hautsina mata  ya  yan cikinta, gabaki d aya ta rasa Wana irin tunanin zatayi, wata iriyar hajijiyace take kokarin kayar da ita tayi saurin dafe bango, wasu irin azababben hawaye ne suka fara sakkowa daga saman kuncinta , babu abunda ta ke nanatawa sai kalmar  Innalillahi wa  inna ilaihi raji un, Allahumma ajirni fi musi bati, wa akhlif li khairan minha  bakinta rawa ya fara , so take tace wani abu amma ta kasa ga wani irin masifaffen ciwan kai da ya sakko mata lokaci d aya , cikin fitar hayyaci Tahee ta bar part d in , Allah ya temaketa bata had u da kowa ba , Tana shiga cikin part d inta ta  kara tarar da abunda ya hautsina mata ciki, kallan kallo suka tsaya yiwa junansu, kafun a hankali cikin wani irin shu umin murmushi Ammey ta kalli Tahee da tayi mutuwar tsaye ,  yarinya kenan, kinji abunda kunnuwanki be kamata suji ba yanxu ,amma duk da hakan kin rage mun aiki cikin wata gigitacciyar tsawa Ammeey tace wa Tahee ta zauna, ita kanta Tahee bata san lokacin data zube  kasa ba tana bin Ammeey data had e rai da kallo. Cikin wata iriyar murya me firgitarwa ammeey ta soma magana  bazan tsaya kwana kwana ba , bari na fito miki a mutum yanda zaki fi saurin fahimta, abunda kunnuwanki suka ji miki hakane, nice na suba maganin zubar da ciki a cikin abincin da waccan munafukar ta kawo miki da mugun zabure Tahee ta kalleta, bakinta har rawa yake wajan furta  AUNTY , akaro na biyu da ammey ta kara dakawa Tahee tsawa ,karki kuskura ki kara kirana da wannan sunan,har yanxu ke yarinyace , tsawan shekaru na dauka ina Gina masarauta ta , rana d aya kice zaki rusamun ginin da na dade inayi, tabbas shi zai janyo a jalinki, kamar yanda ya janyo ajalin sauran.GIDAN AUNTY
07041879581
Mss Lee =ؖ?

BOOK 1

Page 69

A rude Tahee ta dafe cikin ta , da wani irin shock take kallan Ammeey, kallo na tsantsan tsana , idan kowa yace zai ce Ammeey zata yi wannan abun bazata taba yadda ba sabida yadda ta nuna musu  kauna tun suna  kanana , bata gama shiga Rudu ba sai da taji muryar Ammeey , zaki yi tunanin ina sanku ko, toh babu Wanda na tsana a duniya kamar ku, sau dadama da na fara gina masarauta ta kune kuke ruguzamun, shiyasa nayi al kawarin ruguza duk Wanda yayi  kokarin ta bamun masarauta, bama ke ba koma wanene yayi gigin shiga gonata sai na kawar dashi. Ada nayi tunanin  kyaleki amma sam sai naga kin fu kowa za kewa a cikin su wanda shine babban kuskuren da nayi na shigo dake cikin a halin nan,azato na baki da wayo,Aushe sam ba hakan bane , bana kawo ki gidan nan dan ki zauna cikinsu bane , na kawo kine dan ki  karasa aikin da na fara , na kawo kine ki kashe mun tahnoon , Wanda kike i kirarun mijin ki a yanxu  . Cikin rud ewa Tahee ta soma binta da idanuwa, gabaki d aya jikinta rawa yake , jin maganganun ammeey take kamar a mafarki ko a cikin wani film da ba gaskiya ba , Ni na kashe mijina , bazai yuwa ba , mijina fa , kisa  , abunda Tahee take faman nanawa a cikin ranta . Ta sowa Ammey tayi daga kan kujerarta fuskarta babu ko alamun fara a, Daidai inda Tahee take a zaune ta tsugunna itama tana bin fuskar Tahee da wani shu umin murmushi,hannunta d aya ta d aga zata ta bata Tahee tayi saurin bige mata hannu hawaye na sakkowa daga cikin idanuwanta, a zuciye Ammeey ta janyo kanta ba imani ta tsinkawa Tahee mari , cikin  kunar rai ta cigaba da magana  idan kikai kuskuran musa mun abunda zansaki to ki tabbata yanda na kashe mahaifinki haka zan kashe mahaifiyarki da d an uwanki, sannan na dawo kanki Keda abunda ke cikin ki da dole sai ya fita ko kina so ko ba kyaso dan King nawane ni kadai, bazan ta ba yadda wata taso abunda na dad e inaso ba  . A zuciye Tahee take kallanta zuciyarta harwani tafarfasan ba kin ciki take , cikin kunar rai ta d aga hannunta da suke faman yi rawa tana nuna Ammeey, murya a sha ke Tahee ta soma magana  kece kika kashe mana Abbu dama, kece kika sa ayiwa Abbu yankan rago, duk tsawan wannan lokacin da sa hannunki a  batan Oumma da Taheer ?me mukai miki ?lefin me iyayena sukai miki da zaki sakamusu ta wannan hanyar? mi kewa tsaye Ammey tayi batare da ta damu da amsawa Tahee amso shin taba ,Wani ruwa da ta gani akan center din kujeran ta d auta,cikin sakin murmushi ta soma magana  bani da lokacin amsa miki wannan tanbayoyin naki,amma kamar yadda nasha Alwashi , duk wanda yayi gigin tarwatsamun burukana toh kamar ya tarwatsa rayuwarsane, kamar yadda na salwartar da ran ubanki, na tarwatsa ahalinki, sannan na kashe miki d an uwan mijin ki, na raba tsakanin uwa da d a , bani da wani sai na cikar burukana da yayi saura yanxu kuma kece mukullun Karshen cikar burina , zan baki d an kwanaki biyu , ki salwartar da abunda yace cikin ki sannan da ki kashe mijinki, idan ba haka ba ki fidda rai da kara ganin ahalinki har Abadah, Tana kai karshen zancanta Ammey ta bar d akin tana sakin wani shu umin murmushi .  Innalillahi wa  inna ilaihi raji un, Allahumma ajirni fi musibati wa aklifni karyan minha, Ya Allah kaga baiwarnan taka, Allah kai ne Wanda kace mu rokeka, Allah kaga wannan baiwa taka , Allah ka nuna ikonka akan bauwarka, ta karasa zancanta tana sakin wani kukan bakin ciki, kukan da ta dad e batayi irinsa ba , ace maka shin ka yana kusa da kai Wanda ka Amin ta dashi ka basa yadda yazamo shine makashinka,  Innalillahi wa  inna ilaihi raji un  ,gabaki d aya Tahee ta rasa Wana irin tunani zatayi sabida yanda komai na tunaninta ya tsaya mata , ji take komai da yake faruwa kamar a mafarki ne ba a zahiri ba , Wacce ta nuna masu so Itace maka shin mahaifinta , wani irin tsantsan tsanace taji tana yiwa Ammey da ya kore duk san da take mata , ga wani zazzafan zazzabi daya rufeta lokaci guda , da kyar idanuwanta suke buduwata , a hankali ta lallaba ta nufi dakinta ko kallan gabanta batayi sosai , bata tsaya a ko ina ba sai kan gadonta, lokaci d aya zazzabi da ciwon kai ya rufar mata daya sa wani irin bacci mara dadi ya d auketa me cike da mafarkai.


***** 2:30pm ta farka daga baccin daya kwasheta tana karanto adduar da tazo bakinta , lokaci d aya abunda ya faru d azu ya shiga dawo mata cikin kwakwalwarta, tabbas d an Adam butulune, sallahr azahar ta gabatar tana mika ka Allah kukan ta tare da adduar neman tsari daga Sharrin Ammeey da masu hali irin nata , a hankali kuma wasu zafafan hawaye suka shiga sakko mata cikin kwayar idanuwanta tuno irin yankan ragon da akai wa abbunsu, gashi bata san Wana hali oummanta suke ciki ba , a d aya  bangaran kuma tana tsoran halin da mijinta zai shiga idan yasan wacece ta kashe masa d an uwa , macen da ya d auketa kamar mahaifiyarsa, macen da tafi mahaifiyarsa kusanci dashi , rana d aya ya fuskanci Itace makiyarsa ,  Innalillahi wa inna ilaihi raji un  ,Na barki da Allah shi kadai yasan yanda zaiyi dake cewar Tahee tana goge hawayen fuskarta , a d ayan  bangare na zuciyarta kuma ta sha alwashin sai ta tonawa Ammey a siri ko ta halin  ka ka . Bata jin yunwa shiga bata yi abinci ba , sai ma addu oi da ta du kufa yi na Kariya a gareta da abunda yake cikinta . Yinin ranar gaba ki d aya cikin  kunar rai tayi shi , sai ma kokarin sassaita fuskarta da tayi gudun kar ya dawo yaga mood d inta ya canza.

('('('('

Karfe 8:40pm king ya shigo part d insa lokacin har Tahee ta kammala komai na ta ,ta saka wasu kayan bacci masu matu kar d aukar hankalin, gabaki d aya kayan jikinta ana ganin surar jikinta,cikin wani irin salo ta karasa Wajansa tare da hugging d insa , shi kansa king saida yayi ajiyar zuciya ga idanuwansa da ya fara canza kala zuwa kalar ja musamman yanda cikakkun breast d inta suka ta ba masa kirji, medium size jug d in hannunsa yayi saurin dam kewa , d an d age Tahee tayi kafun ta sakar masa peck a kumatunsa , cikin disashewar murya ya furta  welcome back baby  , be amsa mata ba sai ma face d inta da ya bi da kallo, me yasa face d inki tayi Jaa, are you okay ? Saurin kawar da kanta gefe tayi tana kara saisaita face dinta , cikin yar shagwaba ta furta  bakaine ka ki dawowa ba , kuma babynka suna so su ganta , yaufa kamanta da mu gabaki d aya ta  karasa kamar zata saka masa kukan shagwa ba, oh my god, zaki kasheni da wnnan salad naki ,okay dadyn baby yayi lefi ayi masa hakuri and anjima zamu gaisa da baby ai ko ? Ya karasa yana kashe mata ido d aya , kawar da zancan tayi ta hanyar karban karamin jug din hannunsa  Menene wannan ? , kallan jug d in yayi kafun ya furta  kunun aya Ammey tayi mun , yana kai karshen maganarsa jug d in na subucewa ya fad i tass, gabaki d aya ya tarwatse sai yar kwalbar da ta saukar wa Tahee a  kafa, kuka ta fashe masa dashi, cikin rud ewa ya d auketa yayi bedroom dinsa da ita , atunaninsa kwalbar data caketane amma ita sam ba haka bane , kukan bakin ciki ne yazo mata ganin saban Salan iskanci Ammey wato ta basu kunun aya su mutu.



#MANAGE PLEASE =?O?
GIDAN AUNTY

07041879581
MSS LEE =ؖ?


BOOK 1

Page 70

Lallashinta yayi har tayi shiru bayan ya gama dressing

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login