Showing 120001 words to 123000 words out of 144575 words

Chapter 41 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

28438

kafun ta nufi part din su dada , sun dade suna hira abinci kafun ta shiga part din ummey da ammeey, hatta prt din su ihsan da su sumayya ko wanne sai da tashiga , sunji dadin zuwan nata kuwa, part din aunty ne da ta shiga har ta karaci zaman ta basu fito ba tun bayan fada mata da me aikin ta tayi tace gatanan zuwa, tana ganin lokaci ya ja ta koma part din dada anan suka ci gaba da hirarsu, dada na ganin 6 tayi ta Koreta acewarta mujinta ya kusa dawowa kuma gobe zata fara zuwa makaranta.
Tana komawa part din ta , turaran wuta ta saka me shegen kamshi, kafin ta sake wani shirin cikin kananun kaya masu shegen kyau da suka fito da ainahin shape din jikinta, abinda zata dafa take tunani message din da ta gani a wayar ne ya dauke mata hankali , wasu irin kalaman soyayya me tsayawa mutum a rai ya turo mata, da ka karshe ya jaddada mata kartayi abinci, ganin hakan yasa ta dakko pop corn dinta , tana ci tana watching wani cartooon da akeyi, white paper din data hangone yasa tayi saurin dakkota, kamar yanda tayi tsammani kuwa, kalmar da aka saba fada mata shi aka kara fada mata yanxu ma , tayi alkawari ko Wanene yake ajjewa sai ta kamasa, door bell din da aka dan na sau daya ne ysa ta ajje popcorn dinta, ta karaso wajan door din, lekawa tayi kadan ta hangosa ta kashe mata ido d aya , tana bude kofar yayi saurin shigowa, kafun yayi magana tayi masa wani fari da ido, cikin wani irin salo tayi masa Sannu da zuwa , kasa motsi yayi daga inda yake, ganin hakan yasa ta karbi ledojin hannunsa ta ajje masa, cikin wani irin saban taku daga canza ne daukan hankali, kamar rakumi kuwa haka ya dunga binta har tasa yayi wanka ta tayashi shiryawa, mamaki ne fal ransa surar jikinta sai faman fusgarsa yake yana kokarin sassaita kansa, ledojin ya bude mata , kayan ciye ciye sosai a ciki, tun daga kan pizza, burger , da shawarma sai ice creams da yawa da ice pops , ga uban chocolate da ke ciki kala kala, dayan ledar kuma, Kifi ne manta guda uku gasassu sai ledar kaji gasasshe shima , sakin baki tayi tana kallansa  dady wannan abincin fa , Kai tsaye ya bata amsa  it s for my baby , rungumeshi tayi da har saida yayi ajiyar zuciya sabida yanda boobs dinta suka taba masa kirji yayi kewar su sosai, kallanshi tayi kafun ta furta  wanne zan zuba maka a ciki , na koshi , ya bata amsa dan gabaki d aya bashi da mood din cin abinci, so yake kawai ya kasance tare da ita , idanuwansa har sun fara sauya kala sabida duk motsi daya da zatayi sai jikinta ya dan motsa, bataci komai ba itama sai ice creams da ice pops din data iba ragowar duk ta sasu a cikin fridges din da yake shake da wasu kayan ciye ciyen,  yayi sanyi da yawa , you have to eat dan yau zakiji yunwa  , kallan shi tayi da yace zata ji yunwa , bata gane abunda yake nufi ba shiyasa tace masa ta koshi ita, tana shan ice cream dinta tana lumshe idanuwa, lokaci zuwa lokaci tana bashi shima a baki, sai data gama ciye ciyen ta , tace masa zataje tayi brush , Tom kawai yace mata , tana shiga dakinta ya kashe light din kasan tare da barin dum din, TAHEE na cikin yin brush din ya shigo toilet din, ware idanuwa tayi sabida babu komai a jikinta sai karamin towel ganin shi da towel din ma yasa jikinta daukan rawa, zata fita ya hanata gabaki dayanta y dauketa, duk yanda taso ya ravu da ita be kyaletaba saida sukayi wankan tare , wajan sa kaya ma shine ya saka mata kayan da yake so duk da kasancewar komai na jikinta a bayyane yake cikin rigar.suna kwanciya ya kashe light tare da matso da ita jikinsa, jikinsa har ya fara rawa, bata hanashi yin abunda yake so ba, sai ma biye masa da tayi lokacin da yake sumbatarta bata san kara zautar dashi take ba, daga nan zani ya canza salo a zatanta iya romance zai tsaya sai dataji yana adduar saduwa da iyali,ya dade yana biya wa kansa bukata, wannan karan batayi masa rakin da ta saba ba, ta daure sosai ko shi saida yaga bajintarta, bayan komai ya lafa sun yi wanka ne tace masa yunwa takeji, kifin dazu yayi warming tare da feeding dinta a baki da kansa , ganin yanda take rike kwankwasone yasashi fara matsa mata wajan a hankali, a jiyar zuciya kuwa ta fara saukewa dan ba karamin dadin message din take jiba,da wuri ya sata tayi bacci sabida school dinta gobe . Shima da wurin ya kwanta rungume da ita.


WASHE GARI

Yau ya kasance Monday ,tun bayan sallar asuba tahee bata koma bacci ba , jinta take kamar a cikin sabuwar duniya , ganin yanda take farin ciki hakan yayiwa king dadi, yanxu ma duk yanda yayi da ita taci abinci taki ita ba tajin yunwa , da kyar taci abincin shima dan kadan, kayan uniform dinta take kalla ita kadai sai faman sakin murmushi take,shiryawa tayi cikin uniform din da ya kasance light blue din sararin samaniya sai wani dark blue din skirt shima , daga sama wani irin jacket ne da baya fito da jikin mutum shima dark blue, wani mini hijab ta dakko shima light blue ta saka tare da saka ta kalminta black colour , OMG sakin baki nayi kawai na zuba wa sarautar Allah ido, kyau iya kyau, fadar irin kyau da kayan sukayi mata bata baki ne,ko makiyi yaga kyan da tayi sai ya yaba mata , beret dinta dark blue ta dauka ganin ta kasa saka wa ne ta nufi dakinsa, ya na zaune d auke da system ta shiga dakin, tundaga kan kafarta har zuwa kanta yake binta da kallo, wani irin masifaffen kyau me kayatarwa da tafiya da inajin mutum tayi, shikansa kasa d auke idanuwansa yayi akanta , a gabanshi ta tsaya tana sakar masa murmushi  dady nayi kyau , more than kyau , amma am feeling jealous I can t leave you ki fita haka , sakin baki tayi tana kallansa kafun ta dubi jikinta ganin babu ta inda jikinta ya fito, raurau tayi masa da ido amma ya dage bazata fita haka ba da kyar ya kyaleta shima sai dai kullum face masks a fuskarta, ta yarda da hakan shiyasa wani light blue din facemask ya baka mata kafun ya saka mata beret dinta, u look more than beautiful, I love you  murmushi ta sakar masa tana hugging dinshi,  thank you sweetheart  , say it again  sweetheart  ta kara maimaita masa, kokarin janyota yake tayi saurin yin baya tana dariya , lokaci ta nuna masa , bece mata komai ba ya bita dakinta, school back dinta da ta kasance black color ta Rataya aban gare d aya , wata jaka ya mika mata me shegen kyau cikinsa cike yake da kayan kwadayi,  all the best  , kallanshi tayi alamun bata gane ba kafun ta furta  ba tare zamuje ba dady , am sorry Zanzo wataran,I have to go somewhere, take care masu kula dake sunanan nothing will happen to you, and kar ki cire facemask din sai zaki ci abinci , in kin gama sai ki dakko wani a bag dinki kisaka,ok murmushi ta saki tana daka masa hannu  okay ,suna fitowa wasu jerarrun motoci ta gani she kyalli suke dukansu ba kake, suna ganin king suka sara amsa tare da tahee itama , ita abun dariya ma ya so bata, wata matace ta karaso wajan me dan jiki da shigar suit a jikinta , ta tunana tahee harya  this way ma am  , kallan king tayi ya jinjina mata kai, bye bye tayi masa kafin ta shiga cikin motar, wannan matar ce ta kulle mata motar kafun sukara sarawa king, zasu jira ya basu umarnin tafiya , a hankali motocin suka fara slow, TAHEE na motar tsakiya sauran motocin biyu muma duk bodyguard ne a cikinsu, 17 minutes ne ya kawosu wani kayataccen building JOLAS PRIVATE SCHOOL, abunda aka rubuta da wani irin design, suna zuwa bakin kofar bodyguard daya ne ya fita yayi wa masu tsaron magana kafun a wangale musu baba nan gate din makarantar , wow  tahee take furtawa a kasan zuciyarta sabida haduwar makarantar tun kafin ta shiga, jefi jefi tana ganin wasu masu irin kayanta, tunda kasancewar private school ce da ba ko wana me arziki zai iya sa dansaba sai da motocin su tahee ya dauki hankali wasu daga makarantar, tafiyar mintuna biyu sukayi sukazo wani babban waje da yafi ko ina haduwa, ga wasu mutane kusan su 7 tsaye a wajan, ana tsayar da motar wannan Matar ta bude mata kofa ta sara mata,ga baki d aya mutanan da zasuyi  ya da ita suka karaso wajan suna gaisheta , banbarakwai abun yayi mata musamman wani girma da suke bata,  you re highly welcome maah suka fada tare da dakko wani rose red colour zasu mika mata wannan Matar ta karba saida ta duba ta sannan ta mayr musu suka bata, Godiya tayi musu kafin ta mikawa matar rose din& ..


Msss lee =ؖ?
GIDAN AUNTY
07041879581

Mss Lee =ؖ?

BOOK 1

Page 63

Suna shiga office din principal din aka kawo mata ruwa, ita abun nasu ma mamaki ya fara bata , cikin kulawa principal din me suna rose ta fara yi mata interview da kanta, itama tahee tana bata amsa cikin baiwar da Allah yayi mata, sosai madam rose tayi mamakin kwakwalwar tahee ganin yanda take amsa questions din kamar yanxun ake koya mata babu gargada, da farko tayi tunanin za a kai tahee ss1 sai da tayi mata interview taga kokarinta ya wuce wannan class din, harta ss 2 bazea yu Asataba , Number king madam rose ta kira har sau biyu kafun a na ukun taji an dauka , a tunaninta king ne sai da akayi magana ta gane bashi bane, At the meeting  zaki ya bata amsa daman number sace bata king ba,ganin hakan yasa itama bata bin kiran ba ta jagoranci tahee zuwa class din da aka bata wato ss3 flora, lokacin da suka shiga gabaki d aya hankalin yan ajin ya dawo kanta ,ganin madam rose a ajin, mikewa sukai gabaki dayansu cikin zallan turanci suka gaishe da madam rose , kafin mss Afia da take daukansu Mathematician ta gaishe da principal din itama,nuna mata tahee principal din tayi kasantuwar Itace class mistress din ajin,cikin ya ran turanci madam rose ta gabatar mata da tahee a matsayin new student kafun ta bar class din,kallanta mrs afia tayi tare da nuna mata wani kujera da ke 3rd seat alamun taje ta zauna, cikin girmamawa kuwa ta karasa ta zauna tare dayi wa wacce take wajan sallama tayi zamanta, maths din mss afia ta cigaba da yi musu, saida ta kammala kafun ta dan dawo baya sabida tahee ta fuskanta, ai kuwa gabaki d aya ta gane maths din da a akai musu Sabida yanda take koyawa musu daki daki, saida aka kammala kafun ta kalli tahee cikin cikin yaran turanci ko xaki gabatar mana da kanki , a nurse tahee ta mike kafin cikin yaran turancin da maki aka sari da tayi sai da suka dauka ba bahaushiya bace sabida yanda ko wana word yake futa  My name is taheera Mohammed  , yan tanbayoyi mss afia tayi mata cikin nutsuwa ta bata amsa duk da yawan idanuwa da taji akanta,tana gamawa mss afia ta tafa mata kafun gabaki d aya ragowar student din suma su ta fa mata, mss afia zaka fita kenan massager ya shiga da wasu books , kai tsaye desk din da tahee take mss afia ta Nuna mata, tana kai mata tayi Mata bayanin sauran subject din da zaa yi musu yau ne , ragowar books dinta yana wajan madam rose.
Tunda mss afia ta bar class din gabaki d aya ajin yayi shiru kowa har kar gabansa yake , tagen tahee ce ta dan kalleta kafun ta miko mata hannu  I m husna ma aruf me gwanjo, nice meeting you , itama mika mata hannu tahee tayi nice meeting you too , murmushin jin dadi husna ta saki kafin ta cigaba da duba books dinta itama, mintuna biyar tsakani sai ga wani teacher din ya shigo shima , chemistry ya rubuta cikin bold din rubutu, book din chemistry din tahee ta dakko da wani karamin book, abun da ya koya musu jiya ya fara tanbaya wasu daga cikin class din suna amsawa, musamman ta gefen ta da mafi akasari tafi bada amsa  Good class rep gabaki d aya yan class din tafa mata sukai, TAHEE kuwa na tsuwa tayi tana sauraran bayanin topic din da yake musu me suna EVOLUTION OF ARTIFICIAL ORGANS, yana gamawa ya fara tanbayoyi ko yan class din sun gane, wasu na amsawa wasu kuma nayi masa tanbayoyi, saida ya kammala kafun husna ta mike a matsayin class rep din class din ta gabatar masa da new student din da aka kawo, shima tanbaya yayi wa tahee game da topic din yau, nan ma duk bayanin da yayi saida ta basa harda karin Wanda yayi musu, tafa mata yasa yan class din sukai kafun ya kalli husna cikin yaran turanci  ki koya mata sauran karatun baya da akai ok sir husna ta bashi amsa, yana fita tahee ta dan kalleta  please ko zaki iya aramun note dinki , mika mata husna tayi tare da mathematician din da aka gamai musu  but lokacin break yayi , ki bari inkin koma gida zaki fi nutsu inyaso gobe sea na fara koya miki Wanda akayi na baya duk da facemask din dake fuskar tahee hakan be hanata sakin murmushi ba  thank you  , you welcome  husna ta bata amsa ita ma, wasu daga cikin yan class din ne suka fara futa yayi saura mutane kadan, watace dake can bayan seat su uku suka taso cikin rangwada Daidai inda tahee book din tahee yake wata daka cikinsu ta saka mata kafa, book din ya fado, shewa suka saki kafun su bi tahee da husna da dirty look suna jan tsaki,  am sorry please, haka halinsu yake basu da kunya sabida suna ganin suna da me tsaya musu , gyada mata kai tahee tayi kafun ta dauki book dinta  it s ok  , messenger ne ya kara shigowa kafun ya mikawa tahee wani wasu card , yana fita husna tayi mata bayanin Wanda zata dunga karban abinci da kuma books ko wani abu da take so, ganin lokaci na tafiya ne yasa suka nufi cafeteria din kamar yanda husna ta jata , suna shiga cafterian matan dazu da wasu suka fara shewa suna nuna tahee, master card din abincinsu husna ta nuna , tanbayar abunda za a basu husna tahee, TAHEE bata karbi komai ba duk yanda husna tayi da ita, wani table aka nuna musu me zaman mutane biyar suka nufa, husna ce ta karbo musu abincin ta mikawa tahee nata, bata ci abincin ba ganin yanda mata da maza suke kwata kwata bata da sake wa, mrs afia ce ta shigo cafeterian gabaki d aya student shiru sukai dan sun san halinta, inda tahee take ta nufa kafun ta nuna musu wani empty seat yadda tahee zatafi dadin sakewa , kamar kuwa ta sani wajan yafi Mata duk da bata ci komai na wajan ba, lokacin break na karewa suka koma class, da daddai da daddai teachers Suke shigowa class din, duk Wanda zai fita sai husna ta gabatar masa da new student din ajin har lokacin tashi yayi, gabaki d aya tahee tayi week kamar ba ita ba har yanxu kuma bata cire face mask din fuskartaba, Ana tashi wasu dan kara dan karan motoci kuda uku ba ka ke suka shigo cikin harabar makarantar, Daidai inda tahee take motocin sukai parking, cikin taku Matar me suna stela ta bude mata kofa bayan books dinta da sauran abubuwa da ta dakko wa tahee, sallama sukayi da husna da itama aka zo daukarta. Tahee tana komawa gida wanka tahee da sallah kafun wani baccin wahala ya dauke ta, ba ita ta farka ba sai wajan karfe biyar, cikin sauri ta mike, Sallahr la asar tayi kafun ta shiga kitchen har yanxu baccin fuskarta be saketa ba, cikin kankanin lokaci ta dafa musu abinci mara nauyi tare da kunun aya me shegen dadi, tana kammalawa gidan ta kara Kimtsawa kafun ta shiga wanka , har lokacin kuma baccin da take ji be sake taba, sallar magariba tayi kafun ta Jira ta isha i shima tayi , tana Idarwa bacci ya dauketa akan daddumar.

8:50 king ya shigo part din ganin bata falon ya nufi dakinta, ganin yanda take bacci akan daddumane yasashi dan zaro ido kafun ya kara so inda take , gabaki dayanta ya dauketa ya mayar kan gadon, bude idanuwanta da suka jike da bacci tayi tana kallansa, dan hancinta yaja kadan  sleepyhead , tashi zaune tahee tayi  Yaushe ka dawo , now ya bata amsa sorry bansan bacci ya daukeni ba, sannu da zuwa, ya aiki , ta jera masa duka tanbayoyin lokaci d aya,  Alhamdulillah  ya bata amsa a hade , kafun ta temaka masa yayi wanka shima ya shirya, abinci tahee ta zuba musu sukayi feeding juna kafun ya tanbayeta abunda aka koya masa, bayanin karatun ta shiga yi masa dukda shima yayi mamakin ss3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login