Showing 27001 words to 30000 words out of 144575 words

Chapter 10 - GIDAN AUNTY BOOK 1 cmpt by Mss Lee

miss lee   

28 Jun 2024

28445

rotan da taji anyi , a lokaci daya da gigitacciyar marukan da aka suke akan fuskar wanda bata sani ba ya kara girgitata, lokaci d aya nunfashin ta ya dauke alamun ta suma .


Share
'?

Littafin gidan aunty na kudine , akan 300 kacal , da zaran na gama free pages dina Wanda suka biya ne kawai zasu dinga samun update , mai don gidan aunty zai iya biyan kudin ta wannan account din 7041879581 opay, Ayshatou galadima sai a turo sheda ta wannan number 07041879581.

=ؖ?=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?=ؖ?
 Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA

=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY=ؖ?=ؖ?
(a heart touching love story)

Story &written
By
Mss Lee=ؖ?

=ؖ?=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?=ؖ?

PAID BOOK

Nakusa kammala free pages dina,littafina na kudine akan 300 kacal,
VIP 500,
special 1000
mai bukatar cigaba da karantawa zai biya 300 ta wannan account din 7041879581 OPAY, AYSHATOU GALADIMA, sai a turo shaidar biya ta wnn number 07041879581.

Wanda suke da bukatar a tallata musu kasuwancin su kuma zasu iya yimun magana ta wannan number 07041879581.

BOOK 1 =???

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE =ؖ?=ؖ?& &

Free page 14 >؋?


Wani gigitaccen marin ya kuma saukewa akan amrah da tayi mutuwar tsaye , sosai marin ya shigeta nan take ta fashe da kuka,a matukar firgice ta daga idanuwanta, Wanda taganine yasa zuciyarta bugawa da zauri , fitsarine ke kokarin kwace mata da bata shiryaba, batai tunanin samun sa anan ba ko waninsa , kallan dake firgita Mara gaskiya ya bita dashi kafun ya mayar da idanuwansa kan tahee da kallo daya yayi mata ya dauke kansa da jan tsaki , kan daya daga cikin 3sitter din kujerun falon ya kwantar da ita, wani siririn tsakin ya kuma saki ganin dan karamin abinnan ya sumarda ita, da baya wajan kenan mutuwa zatai, ya kara Jan wani Siririn tsaki  spoiled rat ya fada a kasan zuciyarsa.  Water  ya fada cikin da kakkiyar muryarsa, cikin zabura amrah da jikinta ke faman rawa ta nufi kitchen da sauri ta dakko, zuciyarta sai faman tsinewa tahee yake  nashiga ukuna Shegiya yar yarinya daga zuwan ta tasa ya mareni, nashiga ukuna, Allah yasa bega man da na zuba ba , sai kuma ta zabura cikin sauri ta fito daga kitchen tare da kai masa ruwan sai faman sauke kai take zuciyarta na tsananta bugu, bai kalletaba sai ruwan da ya bude ya yattafawa tahee, a firgice ta tashi zata kara sakin wani karan, if you dare taji saukar muryarsa , kara rintse idanuwanta tayi zuciyar ta na tsananta gudu, siririn tsaki ya saki tare da matsawa can gefe,amrah na tsaye sai faman gumi take hadawa, cikin kausasshiyar muryarsa yace  apologize  daga nan be kara cewa komai ba kamar bashine yayi maganar va, wani irin kuka ne yazo wa amrah amma ta rikeshi, sosai zuciyarta ta kara tsanar tahee, are you mad bata bari ya karasa ba ta ce  kiyi hakuri ta karasa cikin rawar murya sosai takejin ba kin ciki a cikin zuciyarta , kneel and apologize with sympathy  ba yanda ta iya haka ta tsugunna ta shiga bawa tahee hakuri , sai lokacin tahee ta bude idanuwanta, sosai kwayar idanuwanta suka canza kala musamman bakin idan nata da ya fara dan washe wa kadan, gaban amrah ne ya fadi da Sauri ta sun kuyar da kan ta,  bakomai ya wuce  tahee ta fada, ganin king na falon tace  nagode  duk da kwata kwata basu yake kalla ba. Sallamar ammi ce ta katse tunanin amrah , ganin ammin yasata mikewa , Binsu da kallo ammi tayi tare da nufar tahee  lapiyan ki kuwa sai kuma ta maida kallanta kan amrah amrah  ta kira sunan ta , in ina amrah ta soma , ammi bata kulata ba ta kara maida kallanta kan king son , lumshe mata idanuwansa yayi tare da bude wa akanta ba yabo ba fallasa,  me yafaru  ta kara tanbayarsu, dan tabile bakinsa yayi kamar bazai ce komai sai kuma yayi magana a fisge  I just come in, but I will come back later  yana gama fadar hakan bai jira cewarta ba ya juya , duk da kallo suka bi bayansa  ko shine babban yayan su  zuciyar tahee tabuga sosai , musamman da taji ammi na kiransa da  son , katse mata tunani ammi tayi  ba magana nake muku ba amrah ce tayi saurin bude baki daman ammi santsine ya kwasheta, sai yaya king ya temaka mata ta karasa maganar cikin Dacin rai.kallanta ammi tayi cikin damuwa hope bakiji ciwo ba  gyada mata kai tahee tayi, sai a sannan amrah tayi wa ammi sallama ta bar part din, tagefan ido tahee ta bita da kallo tana cije baki, sannu ammi tayi mata kafun ta nufi dakin ta, itama tahee mikewa tayi tare da nufar dakinta.

?'?'?'?'?'?'?'?'?'
>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???

BUNKURE

Dije ce zaunce cikin wata bukka dake dauke da wasu irin tarkace , gefenta kuma bintalo ce sai faman bin wajan take da kallo duk da ba yau suka fara zuwa wajen ba, wani irin dariya aka brake dashi kafun wani hayaki ya cika wajan , kafun wani bakin mummunan mutumi ya bayyana a wajan, duk jikinsa tabo ne a jiki, ga wani irin wari dake tashi a jikinsa, kara bude bakinsa dake faman wari yayi yana faman sakin dariya , ko wannansu kasa sukai da Kai , duk da warin da yake ,  Allah ya kara& .  wata gigitacciyar tsawa ya daka mata, cikin wata murya Mara dadin sauraro ya soma magana  hatta dai , kull din ki kisan yadda zaki dunga magana agaban shugaban ku  ,sun kuyar da Kai Dije tayi tuba muke boka , me biyawa kowa bukatunsa  , wata irin dariya ya barke da ita , kafun ya hade rai  meke tafe da ku, ko da yake Munson me ke tafe daku, me kuke so ayi musu , cikin jin dadi Dije tace so nake a batar dasu , itama wacca aka tafi da ita gidan daula a batar da ita ko a haukatata, sai yata bintalo takoma can da zama  , wata dariyar ya kuma yi kafun ya soma magana  bagamar a haukatar da yarinyarcan ba zaiyuba sai in har tana kusa daku, uwarta da dan uwanta kuma zaki iya kawar dasu cikin sauki idan kin bi sharadaina, a sannan ne kuma za a tura yar taki inda kikeso harta daukaka , washe baki Dije da bintalo sukayi Godiya muke boka katseta yayi yana babbaka wannan mummunar dariyar tasa kafun wani dan karamun kulli ya fado a gabansu, wannan zaki barbada musu a kofar dakinsu, da sun taka shikenan, amma kada ki kuskura wani ya taka basu ba , inba haka ba aikin ze ruguje, sharadi na biyu kuma dole ki bani yar taki na sadu da ita ,dan maniyinta kadai da aljani zai tabane zai zama cikar aikinkubayan hakan ba iya can din va, hatta maganarta sai andungaji akasin hakan kuwa rayuwarkuce zata kaskanta , yana kammala maganar tasa ya babbake da dariya , tsuru Dije tayi tare da kallan bintalo dake faman zare ido batare da wani dogon tunani va Dije tace  na amince kara babbakewa yayi da dariya,cikin muryarshi da bashi da dadin sauraro yace zaki iya tafiya, inna gama aikina sai ku tafi , kallan Dije buntalo tayi kafun ta dauki maganin ya fita waje, yai saura daga bintalo sai wanan bokan da babu komai a jikinsa sai dan ganyen da ya rufe masa al aurarsa. Cikin tsawa yace  mike da sauri kuwa buntalo ta mike tana zare ido, tube kayan ki , kizomun da baya da baya , cikin sauri tsananin yadda ta tsorata da sauri ta cire kayanta , haihuwar uwarta, ta soma tahowa da baya da baya jikinta sai faman karkawa yake. Duwawunta ya zuba wa idanu sai faman hadiyar yawu yake yana sidar baki, cikin azama ya janyo hannunta ta fado kansa, wata kakkarfar ajiyar zuciya yasaki tare da sakin gurnani yana kara matseta a cikinsa, duk da warin da yake, ko motsi buntalo ta kasa sabida tsoran da taji, cikin azama ya juyar da ita ya Dane kanta, ba tare da wani abuba ya dage dan karamin ganyen jikinsa, take a Wajan bakakirin alaurarsa ta fito sai yawo take, bintalo kuwa harta fara hawaye, be tsaya wata jinkiriba ya shigeta da karfin gaske , tare da matseta a jikinsa yana sakin gurnani kamar wani mayun Wacin zaki& & .

?'?'?'?'?'?'?'?'?'
>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???
Yana barin part din ammin nasa hadadden gym dinsa ya nufa cikin kayan motsa jiki, sosai ya motsa jikinsa, ya dau dogon lokaci yana motsa jiki da abubuwa mabanbanta , kafun ya koma dakin sa ya watsa ruwa cikin shigarsa da tayi matukar yi masa kyau ya fito , sanye da blue din t_shirt da white jeans , sosai kakkarfar damshen hannunsa ya fito, kayan ba karamin yi masa kyau yayi ma , gashinn kansa sai faman kyalli yake, duk inda ya wuce sai kamshin imperial ya cika wajan, bai dau dogon lokaci ba yashiga cikin farar Lamborghini din da sai faman kyalli take da dauka ido take, cikin lokaci kankani, jerin motocin nan suka fita daga cikin gidan, sojojin wajan sai faman sawara motocin suke.


Karfe 8:30 na dare amrah ce sanye da dan karamin towel da ko kwiwa be kara sa mata va, sai uban gashin attachment din dake yawo a bayanta. Waka ta saka tana tikar rawar ta , saida ta gaji dan kanta sannan ta kashe tana sauke ajiyar zuciya. Toilet ta nufa da nufin watsa ruwa ko dan kwali babu ajikinta, ta karasa kenan zata kunna fanfo, abinda ta gani ne ya firgitata tare da sakin gigitacciyr kara& ..

Comment and share
'?

=ؖ?=ؖ?=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?=ؖ?=ؖ?
Mss Lee =ؖ?

Masu comment da masu yimun magana akan gidan aunty , ina matukar Godiya da jin dadi
'?&
 Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA

=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY=ؖ?=ؖ?
( a heart touching love story)

Story &written
By
Mss Lee =ؖ?

=ؖ?THE TALENT TROUPE WRITERS =ؖ?

PAID BOOK

MAISAN GIDAN AUNTY DAGA FARKO HAR KARSHE YA TUNTUBENI TA WANNAN NUMBER 07041879581.

MAI BUKATAR AYI MISHI TALLAH YA TUNTUBENI TA WANNAN NUMBER 07041879581 AKAN NAIRA 500 KACAL

BOOK 1=???
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE& & ..

Free page 15 >؋?

Karfe 8:30 na dare, amrah ce sanye da d an karamin towel da ko gwiwa bai karasa mata ba,sai uban gashin attachment din dake yawo a bayanta ,waka ta saka tana tikar rawarfa sai da ta gaji dan kanta sannan ta kashe tana sauke ajiyar zuciya. Toilet ta nufa da nufin watsa ruwa ko d an kwali babu akanta, ta karasa kenan zata kunna fanfo, abinda ta ganine ya firgita ta tare da sakin gigitacciyar kara, a guje ta juya da niyar komawa , amma kafin ta karasa wajan komar wata irin mage ce ta fito ta wajan fara tass da ita, wata karan amrah ta saki, tuni ta fita a hayyacin ta sai faman ihun neman agaji take, dan karamun towel dinta ma tuni ya fadi a jikinta, saukar bulalar dataji a fatar jikintane yasata sakin razanannan kuka, sosai bulalar ta shigewa, bata gama shafa wajan ba ta karajin saukar wata bulalar, kuka kawai ta fashe da shi, ba tsaya ba aka dunga zulamata wannan bulalar, gadan gadan farar Magen nan tayo kanta, ganin haka yasa amrah sakin wani gigitaccen kara tana zube a kasa sumammiya.

*******
Tana shiga daki ta fada kan gadanta sai faman murmushi take saki ita kadai, sosai take sakin murmushi idan ta tuno fuskarsa da irin yadda yake hade fuska, take fargaba da tsoransa ya kara shiga jikinta, musamman da taji ammi na kiransa da son.Lumshe idanuwanta tayi amma still shitake gani ,duk da tsananin tsoransa da ya dirar ma , amma sosai ya burgeta a iya ganin da tayi masa. Wanka ta tashi tayi kafun ta kwanta tana adduar bacci, mintuna kadan bacci ya dauketa.

Sosai wasu irin halitta ke binta, yayinda tarike hannun wani da ba a iya ganin fuskarsa, amma sai faman kareshi take daga cutar dashi dasuke kokarin yi, tun tu ben da tayi ne yasa ta faduwa, shima Wanda tarikewa hannun ya tsaya har yanxu ba a iya ganin fuskarsa, kafun suyi wani kwakkwaran motsi , wadannan halittun sun zagayesu sai tsalle suke saki , daya daga cikin sune yayi kanta yana zaro harshe , daidai yana kokarin cabkota wani irin girgiza ya karade ko ina, take a wajan wata katuwar farar macijiya ta bayyana a wajan, daga gefenta kuma wata farar kuliyace me shegen haske , sosai ta fito da farar farcinan, yayinda bakinta yake abune sai faman  meow meow  take cewa. Zabura wadannan halittun sukai kafun su fara Kai musu sara da faratansu, sosai macijin nan da Farar kuliya sukai musu jina jina lokaci daya suka bace batt ba aganinsu. A firgice tahee ta farka da ga mummunan mafarkin data fara duk jikinta yayi gumi sai faman zufa take hadawa, adduar neman tsari ta fara karantawa har taji nutsuwarta ta Daidai ta kafun ta mike tashiga bandaki, mintuna kadan tafito dauke da alwala, nafila tayi tare da adduoin da oumma ta koyasu hartaji ta kara samun nutsuwa kafun ta mike ta koma bacci.

?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'
>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???>???

BUNKURE

Duk da tsananin yadda bintalo ke ihun ta hakan be sa yaji tausayintaba sai ma kulle mata baki da yayi da kazamin bakinsa me shegen wari, sosai yake zuba muguntarsa akanta, tsabar wahala kusan sumanta uku , azaba na sawa ta farfado, iya rashin imani saida yayi mata yayi mata kaca kaca ko dan yatsanta bata iya motsawa, se hawayen azaba dake digo mata ta ido, azuciya kuwa ta tsinewa Dije yafi a irga duk da kasancewar ta mahaifiyarta. Saida ya gama lalatarsa sannan ya bawa Dije da ke rabe damar Shigowa ya tafi da ita cikin hade rai, duk jikinta yayi sanyi ganin irin aika aikan da yayi wa bintalo, amma ko saudaya batayi nadamar hakan ba tunda burinta zai ciki, cikin razananniyar muryarsa me tsoratarwa ya daka musu tsawa akan su bace da ganinsa, ganin yadda bintalo ta kasa ko motsine yasasa babbaka dariya ku sawa ranku aikinku kamar ya tabbatune sai ga wata kwarya nan ta fado kasa da dan karamun ruwa a ciki jaa da shi, ruwan yasa dije ta dauka ta kwarawa bintalo a gabanta, cikin Karkarwa ta dauka tare da kwara mata, wani irin gigitacciyar azabar kara bintalo ta saki da ya firgita Dije , kara babbakewa da dariya yayi tare da hade ransa , kusan mintuna uku bintalo na kukan azabar nan kafun ta sauke nannauyar nunfashi tare da mikewa da kanta, ganin hakan yasa dijen sakin ajiyar zuciya a haka suka ajiyewa boka kudin da suka zo masa dashi tare da fita da baya baya har suka bar wajan, sai lokacin bintalo ke taku da dingishi dukda azabar da take ji ta ragu babu ita,amma gudun kar a asirinsu ya tonu basu koma gida ba sai wajan shadayan dare lokacin babu wuta, sannan babu me gane halin da suke ciki, zuciyar dije sai faman zillo take akai ta aiwatar da kudurinta kan oumma da suka shige mata hanci , ga wani tsanar su da ke kara ruruwa a
Zuciyar ta.

************
Tunda ya tashi yau be fita ko ina ba sai bayan karfe goma na safe bayan motsajikinsa da yayi, Hakanan yau besan jin kowa a kusa dashi ga yunwa yana jin amma ya kasa motsa koda dan yatsar sane, coffee yake San sha dan haka ya mike cikin takun kasaitarsa kamar kullum, a hankali yake taku sanye Yake cikin black trouser da black singlet , sosai kakkarfar surar jikinta ta bayyana , farar fatar jikinsa sai sheki yake dauka, a hankali ya karasa inda coffee maker din yake, cikin yan mintuna ya gama hada coffee dinsa , a nutse ya zauna kan daya daga cikin sofa din wajen , sipping daya yayi wa coffee din tare da ajjesa, wani irin daci yaji coffee din nayi masa kamar zaisa amai, a hankali ya kara lumshe idanuwansa ko me ya tuna oho, sai gashi ya mike tare da nufar wani daki, ko cikakken minti ashirin beyi ba wani daddadan kamshi ya karade ko ina , a hankali kamshi ya kara kusan towa kafun mamallakin kamshin ya bayyana , sosai shigarsa tayi masa kyau , sanye yake cikin black suit sosai bakin suit din cikinsa ya fito da ainahin kalar farar Tatar s a da sai sheki take , bakin nan kullum sai kara turuwa yake kamar mai shafa abu wajan, har yanxu fuskarsa a hade take amma sosai yayi kyau , ga diamond watche dinsa sai faman kyalli yake, wayace kare a kunnansa sai faman motsa baki yake ko abunda yake cewa ba aji, be tsaya a ko ina ba sai part din amminsa .

A zaune ya sameta cikin shigar manyan mutane da ta saba , sosai tayi kyau cikin shigarta, kujerar da take zaune ya nufa tare da langwabar da Kai kadan, kallansa tayi tare da dauke kanta, bai ce komai ba sai hannunta da ya kamo ya dora a fuskarsa , a fusge ya furta  sorry ammi , ajiyar zuciya ta sauke daman ba fushin take dashi ba ganin yaki zuwa haryanxu kuma tayi kewarsa ne yasa ta yi masa haka, a hankali ya furta  ina kwana ammi na  , murmushinta da baya boyuwa ta saki  ka tashi lapiya son lumshe mata ido yayi kawai batare da yace komai ba , ganin hakan yasan ammi tasan yan miskilancin ne a kusa, kadan suka taba hira yana amsawa kadan kadan,shafa gefan fuskarsa tayi da alama wannan son din nawa ne ci komai ba kara lumshe mata ido yayi tare da bude wa alamun amsa . Mikewa tayi  bari na dafa maka abinci ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login