Showing 27001 words to 30000 words out of 81012 words

Chapter 10 - KALBIM HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

16 Sep 2025

180

bin dakin da aka shige da ita suna shigewa.

Su kuwa tsayawa sukai batareda kowannensu ya zauna ba se dad din kawai sbd shi kam yana buqatan zaunawan sbd bp dinsa dayaki ba daidaiba.

Saleem na isowa Ammar da maheer dake tsaye ya kalla kafin yayi gurin dad ya zauna kusa dashi yana cewa

"Dad you're not looking good kana buqatan ganin likita kaima"

Girgiza kai dad din yayi yana bude baki a hankali yace

"No Am ok"

"But dad....

"Saleem i said am fine,ok?

Kasa yadda da hakan saleem yayi amma ya kyalesa kafin suki Jannah din tukuna.

Maheer wayoyi yafara yi da wasu kwararrin likitocin guda biyu dake india yana fada musu abinda ya samu Jannah din shi kuwa Ammar kofar dakin ya zubawa idanuwansa baya k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????yaftawa kansa na juyawa sbd a irin haka ne da hannunsa ya dauko mum dinsa ya kawota asibiti sedai aka fito kaman haka akace masa ta rasu dan haka ya kasa motsawa daga inda yake kofar dakin kawai yake kallo.


Duk dubaru da abinda doctors ke tinani dan ta farfado baiyiba numfashinta da bugun zuciyarta ya dakata wanda ya sakasu shiga fargaba da shakkar abinda suka fara tinani dan haka cikin gaggawa aka fara bincike da Awo awo.

A cikin qanqanin lokaci jannah ta koma kaman wadda ta jima tana jinya bakinta ya bushe ya sauya hakama tayi wani irin pale gashi bata farfado ba.

Sai zuwa asuba aka bari suka shiga inda take bayan sunyo sallah sun dawo kenan.

Suna shigowa kowannensu shiru yayi suna kallanta cikeda fargaba da mamakin sauyinta na lokaci daya.

Saleem ne kadai ya iya kiran sunan Allah yana qarasa gurinta da sauri sedai ba ikon tabata dan oxygen ne ma a hancinta.

Dad kuwa likitocin dake tsaye ya kalla cikin sanyi na nutsuwa yana cewa

"Dr Abraham wats wro...

Katsesa Dr Abraham yayi da cewa

"She'll be fine Sir
We're waiting for her results so lets all wait...

Magana saleem zaiyi dad ya katsasa da cewa

"Yace ba wani abu babba bane so mu jira din"

Guraren 8 na safe Mimi ta iso asibitin batareda da breakfast ba sbd tasan babu wanda a cikinsu zai iya cin abinci a asibiti sbd sunada qyanqyami duk da asibitin kyanta ma kusan kaman a hotel yake.
#MAMUH
#ZADEENS
#LIMBAS
#BESTYSTORY

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
15
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

**************
A tashin farko da likitocin suka fara samun results nata abinda suka samu shine ya sakasu haduwa meeting a tsakaninsu sbd tabbatarwa.

Cardiomyopathy wanda yake leading to heart failure ne wanda suka tabbatar suka sake kwanaki suna tabbatarwa kafin suka yanke shawarar sanar da ZAADENs din wainda a cikin kwanakin suna cikin matsanancin halin damuwa da quncin da basu taba sanin dashi ba,

Dukkaninsu sun jingine ayyukansu sai sintirin asibitin sukeyi gashi har lokacin bata farfado ba ta koma wata kalar tausayi tayi fari fat da ita gata yarinya shiyasa tausayinta yake qara rikita zukantasu.

Mimi ce da Maheer a cikinsu suka fisu karfin hali dan kuwa dad dai yana gida yana karban treatment na kwantar da hankali da damuwa da akeson ya cire a ransa.

Doctors buqatan ganin Dzad din da kansa sukai sbd tattaunawa dashi da familynsa.

Dzad din tareda Maheer da Mimi suka iso asibitin sbd Ammar da saleem suna asibitin tinda safe.

Koda suka iso Maheer ne ya fara shigowa dakin da jannah din take sanye cikin black giorgio Armani Suits Tukuna Dzad Sanye cikin Armanis din shima amma masu kauri wata tsadaddiyar Cardigan Mimi na gefensa cikin doguwar luxury abaya ash.

Saleem dayake tsaye yana waya sanye cikin sweatset na balenciaga ash juyowa yayi yana qarasa gurin Mimi ya dan rungumeta cikin kunnenta ya rada mata "Goodmorning Mimi" sbd bai kammala wayar dayake ba.

Dad ma a cikin sauti kadan yace "goodmorning dad"

Amsawa dzad din yayi yana maida kallansa kan Ammar daya taso ya qaraso gabansa ya rungumesa yana cewa

"Komai zai zama daidai Ammar okay"

Numfashi me sanyi da nutsuwa Ammar din ya sake yana cewa

"Yes Dad insha Allah"

Mimi ya kalla ta miqa masa hannu ya kama ahankali yana cewa

"Goodmorning Mimi"

"Meyasa kake wasa da naka health din Ko abincin kirki ka dena ci,
I don't like seeing you like this My boy"

Hannuwansa biyu ya zuba a aljihun Off-white burberries din dake jikinsa yana murmushin karfin halin kaunar Mimin nasa.

Dukkaninsu akan Jannah suka maida kallansu Maheer na fidda wayarsa ya sanar da babban doctor din zuwansu.

A office dinsa ya gayyacesu suka nufi office din dukansu banda saleem da aka bari a dakin yana waya.

Zaunawa sukai dukkaninsu a office din banda Maheer dayake tsaye a bayan Dad Ammar da Mimi kuwa a kusa da juna suka zauna tana riqe da hannunsa cikeda kauna da kulawa sbd batason ganinsa cikin damuwa ko kadan.

Dr Abraham kallansu yayi daya bayan daya kafin ya kalli dr Josh dayake gefensa yace ya gabatar da takardun dayake dauke da bayanin komai.

Ajiye takardun na results dinta da suka gama sakawa a komai nata dayake computer ya koma ya zauna tareda kunna juyo musu da kan Computer din da zasu ga abinda zasu nuna musu yanda ya kamata.

Dr Abraham ne ya kalli Dzad a natse cikin kwanciyar hankalin yanda zasu fahimcesa yafara zantukan da duka basa wani ganewa yana kwana da zancen sbd rage musu shock din zancen tukuna daga karshe yace,

"Ms Jannah is suffering from Cardiomyopathy.....

Shiru office din yayi babu wanda yace komai sai kallan kallo da sukewa doctor Abraham din da dr josh.

Maheer ne ya bude baki cikin gaskiyarsa yace

"And wat does that mean Doctors???

Numfashi Doctors din suka sauke a tare suna kallan familyn daya bayan daya dan ganin ko akwai wanda ya gane abinda suke nufi amma babu alamar sun ganen dan haka ya miqe tsaye ya zagayo gurin Dzad ya kallesa cikin nutsuwan datafi da baya kafin ya dawo da kallansa kan Maheer da yayi tambayar yace

"Heart diseases,her heart is failing"

Shiru dakin ya sake dauka babu wanda ya matso sai daya bayan daya suka fara dawowa suna kallansa dan tabbatar da abinda sukaji da kuma tabbatarda shin hakan ya fada kokuwa.

Shima kallansu ya ringa yi daya bayan daya yana gyada kai with seriousness sbd su san bafa fada kawai yake ba he's morethan serious.

Dzad ne yafara bude baki yace

"Her heart is failing????

Yes Mr Zad and I'm sorry she's not in her first stage shes....

Yanke jikin da Dzad din yayi a gurin ya katse Dr Abraham din ya kallesa da sauri cikin tashin hankali

Dr josh kuwa cikin sauri ya danna bell din kiran nurses dinsu yana tasowa shima.

Mimi da Ammar kuwa mutuwar Zaune sukai a tare kowannensu jikinsa na neman qanqarewa da tashin hankalin da baa saka masa rana ba.

Maheer kuwa cikin tashin hankali dayake cakar masa da kai ya rasa ma me zaiyi ya ringa kokarin daukan Dad din yana ambatar sunansa da karfi tareda neman taimakon gaggawa.

Cikin gaggawa da sauri aka dauki dad din kaman ransa ya fice akai emergency dashi.

Ammar silalewa yayi hannuwansa da kafafunsa na rawa ya zame qasa yana son numfashi me qarfi amma kirjinsa ya toshe ya tsaya cak wani abu me nauyin gaske ya danne masa kirji zuwa maqoshinsa.

Idanuwansa wani irin ja sukeyi suna kasa hada hawayen kansu,

Mimi ma hawaye tafara sosai tana kasa riqe kukanta tana cewa

"Jannah dan Allah karki barmu kema,kece madadin zayneb Allah ya kawo mana dauki,innalillahi,
Jannah meya hadaki da Cutar zuciya kema?"

Saleem koda ya iso babbar masifar datafi komai a garesu ta fadowa familynsa dan haka shima shock din daya sakasa kasa yadda da zancen yayi ya sake tsare dr Abraham wanda ya zauna dasu ya sake musu bayani da karatun yanda ciwon yake dallah dallah tareda basu tabbacin yanzu tafara irin wannan ciwon na idan har ta zama exhausted ko wani physical activity da zai saka bugun zuciyarsa qaruwa to idan tayi collapsing zata ringa daukan kwanaki kafin ta farfado hakama Ahankali zuciyar zata cigaba da gazawa saga bugawa yanda ya kamata da blockage.


Rawa jikik Ammar yakeyi sosai hakama Dukkaninsu daqyar ya iya bude baki muryansa na shaqewa da Tashin hankalin daya manta yaya yake a rayuwarsa ko gani sosai bayayi yace

"Menene Mafitar ciwon da lafiyarta??

"Tanada sauran time na shekaru qalilan kafin Heart din yayi failing gaba daya...."

"Wat are your suggestions then??? Maheer ya katsesa kai tsaye idanuwansa jajir kaman zai shaqe dr Abraham din ya rabasa da tasa zuciyar sbd wannan mugun labarin dayafi mutuwa daya basu.

"Heart transplant" ya fada shima kai tsaye yana kallansu daya bayan daya yana kallan yanda zasu karbi zancen.

Dukkaninsu da sauri suka dago suka kallesa cikeda mamaki me tsananin gaske da sabon shock.

Shiru sukai dukkaninsu sbd tabbas Sun sake dawowa inda suka bari rayuwa tayo Uturn dasu a lokaci me tsanani da quncin da suka bari a baya akan Zayneb.

Babu wanda ya sake cewa komai sbd tashin hankalinsu daya nunku tareda tsananin mutuwar jiki me ciwo da radadin zuciya.

Gurin Dad dukkaninsu da aka hade daki daya da Jannah dan saukaka musu komai sbd dukansu suna son ganinsu guri daya.

Wani irin kuka me tsima zuciya da saddakarwa Mimi takeyi a jikin Saleem wanda shima kukan yakeyi sosai yana shesheka.

maheer wani irin ja idanuwansa sukai da fuskansa gaba daya ya zauna ya riqe kansa dayake jin kaman zai tarwatse sbd tsananin ciwo.

Ammar kuwa ficewa yayi daga asibitin ya nufi gurin therapist dinsa sbd jin yake kansa na juyawan dayake neman rabuwa da wuyansa hakama ruwa kawai yake nema ya fada ko zai rabu da ransa ya huta da abinda yake ji.

Allah kadai ya kaisa gidan Dr shilah lafiya sedai koda ya isa ko gani bayayi sosai hakama hancinsa har habon jini yake.

Tana bude gidan ta gansa da sauri ta kwalawa masu aikinta kira suka taho suka kama mata shi kai tsaye toilet din office dinta suka nufa dashi tayi sauri ta kunna ruwa suka cika bathtub suka sakasa ciki banda kansa data riqe tana cewa ai sauri a kawo mata first aid.



Wuni daya gaba daya zaadens sun koma kalar tausayi ga dad din ma tunda ya farfado aka sake nasa bayanin komai ya sake rikicewa daqyar akai controlling bp dinsa wanda shikenan idan ba Allah ya tsare ba ya kamu da hawan jini kenan.

Ammar ma saida Mimi taje gidan dr shilah a daren ta taho dashi ya dan samu dawowa hayyacinsa dan haka suna dawowa gida ita taita kulawa dashi,

A daren babu wanda ya rintsa a kaf familyn sbd suna cikin jarabawar Allah,

Maheer ne a tsaye akan kowa yana kulaw sbd kowa yayi breaking suna neman shiga mummunan halin da duniya zata sani.

Cikin ikon Allah washe dari guraren 9 na safe Jannah ta farka.

Asibitin suka dunguma suka nufa kowannensu na kokarin boye damuwarsa sedai kana kallansu zakasan suna cikin qunci da damuwa.

Cikeda kulawa da kauna suka ringa mata sannu Mimi kuwa zaunawa tayi kusa da ita tareda rungumeta ahankali tana shafa fuskanta cikeda kauna da kulawa jiki a mace.

Shi kansa dzad ganin ta farfado ya sakasa samun karfin kuzarin warkewa.

Bayani dr Abraham yayi musu na babu matsalar komai yanzu kawai dai abinda ya fada musu ne su kiyaye she should not be bothered with any physical activities ko exhaust and duk abinda zai kawo mata gudun bugawan zuciya a gujesa if not Heart din zata tsananta gudun failing wanda ba lallai tayi shekarun dayace mus din zatai ba.


Motoci uku ne suka daukosu a jere zuwa gida Inda kaf masu aikin gidan suke tsaye suna jiran isowansu cikeda jimami da tausayin Jannah wadda suma masu aiki suke tsananin kauna sbd kwata kwata bata wani damu da matsayinsu ba tana kaunarsu da son sakewa a cikinsu.

Koda motocinsu sukai parking a harabar gidan dake dauke da securities bude musu mota akai ana musu barka da zuwa musamman Dzad da kaman zaa zube qasa a durqusa masa.

Jannah na gefen Ammar da Mimi tana tafiya a hankali cikin sanyi sbd karfin jikinta bai gama dawowa ba shes weak hakama tayi wani dan fayau da ita fararen idanuwanta ne kadai masu wani irin kyau ke amsa gaisuwa da sannun da masu aiki da Nannys dinta ke mata wainda tin tana yarinya suke kuma koda ta girma tace kar a sallamesu ta saba dasu.

Nan Ama ce ta qaraso ahankali ta kamata daga gurin Ammar din wanda yake jin sanyi na mamayesa da nutsuwar datake ta dan lokaci sbd ganin sun dawo gida da jannah.
#MAMUH
#BESTLOVE
#ROMANCE
#LOVE
#AY LIMBA
#ZADEENS

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
16
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

************
Kai tsaye Bedroom dinta Nan Ama ta nufa ita daman kuma babu ranar da baa gyara komai na dakin kaman yanda aka saba.

Su kuwa sauran Yan gidan kowa Bedroom dinsa ya nufa sbd su samu kawunansu su sake su dan yi baccin da sukai kwanaki babu dan haka gidan yayi tsit masu aiki sukai suka kammala aikinsu na ciki suka tattara suka koma kitchen ba hayaniya.

Acan Bedroom dinta kuwa toilet ta nufa ta tube ta shiga ruwan zafi dan gasa jikinta dayayi mata nauyin kwanciyar kwanaki.

Ta jima a toilet din kafin ta fito daure da brown towel babba kanta na tsiyayar ruwan data wankesa sbd kwana biyun ba gyara duk ya dameta.

Ko data fito Tea da snacks kusan kala hudu ne aka shigo dasu aka ajiye akan lafiyayyar table dake tsakiyar makeken Bedroom din nata.

Ac ta dauki remote ta kashe gaba daya tana zaunawa tareda kunna hand dryer dake gefen dresser dinta tana son busar da kanta amma sai taji tanajin gajiya sosai irin wadda bata saba ji ba dan haka ta ajiye ahankali tareda danna bell dake gefen gadonta na kiran Nan.

Ba bata lokaci akai knocking dakin tareda shigowa ta juyo kadan ta kalli Nan din tin kafin tai magana Amah ta lura da Abinda take so taqaraso tana daukan dryer din tana kunnawa ta fara busar mata da kan tana cewa

"Sorry"

Thank you tace da muryanta me sanyi tana tambayar Aman kwananta nawa a asibiti.

Fada mata Amah tayi tana sake mata sannu batareda ta sanar da ita qarin komai ba sbd suma basusan menene yake damunta ba dan kuwa ciwon nata bayan familyn da doctors dinsu babu wanda yasan menene ya sameta.

Ana gama busar mata da kan ta miqe ta shirya cikin oversize Cardigan din balenciaga da dogon wandon balenciaga din shima wanda yakeda fadi sosai tai sallah tana idarwa ta sha tea din da aka kawo da cake kadan take taji ta sake gajia dan haka ta nufi gadonta ta kwanta take bacci ya dauketa na gajia.


Kaf familyn gidan babu wanda ya fito sai yamma sosai suka fara fitowa kowannensu yayi wanka da sallah sun saiyo kayan jikinsu.

Asalin limited edition designers suke duka a gidan wanda ake zuba ba qananun kudi ba ana siya,

A rayuwarsu kaf basusan wani abun ba bayan asalin designers na amfani dashi,

Takarman takawarsu kadai kudadensu wani budget dinne na rayuwar wasu ta shekaru bare watches nasu dasu sakawa na manyan dollars da basusan zafinsu ba,
Sutura kuwa baa magana sbd ajinsu ma kadai ya isa ya nuna menene a jikinsu dan haka gaba daya ZAADENs babu wanda closet dinsa kudinta vazata budewa mutane da dama sabuwar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login