Showing 21001 words to 24000 words out of 81012 words

Chapter 8 - KALBIM HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

16 Sep 2025

179

dare sosai yana gidan saida tayi bacci a jikinsa tukuna yayi musu saida safe yabar gidan yakoma local government da daman yariga ya kama gurin bacci kayansa ma nan dan baima da niyar zuwa garinsu.

Wanka kawai yayi ya sauya kaya ya saka wayarsa caji ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya take yayi baccinsa hankali kwance.
#MAMUH
#BESTLOVE
#AY LIMBAS
#UMMITAH LIMBA
#JAN ZADEEN
#DONOR


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
12
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

**********
Washe gari bai tafi gurinsu ba sai bayan azahar ya biya ya siya musu kaji lafiyayyu guda biyu da fruits ya taho.

Koda ya iso Ummitah tanata yawon kofar gida da jiransa sbd tana tashi bata gansa ba taso daga musu hankali inna ta tashi tsaye akanta akan karma ta fara musu borin data saba.

Mamanta ce ta ringa lallabata har suka samu ya iso bata rikice musu ba.

Yana zuwa tayi kansa da gudu ta maqale dan ita shi take damuwa dashi ba kayan dayazo dasu ba.

Ciki suka nufa ya miqawa mama kayan hannunsa yana dauke da Ummitan da hannu daya mama na mamakin yanda bayajin nauyinta ko kadan.

Abinci sika ci tare tareda fruits daya saba da cinsu sbd sune suka fara zama abincinsa acan sbd farko farkon zuwansa yayi fama da yunwa da dan rashi kafin ya samu abinyi dan haka su yake siya na kudi kadan yasha ruwa ya kama kansa shikenan shiyasa suka shigesa.

Suna gamawa aka sauya mata kaya tarin kayan daya siyo mata ta saka hijab me kyau da takarmi da turare suka fita.


Suna fita mama sakina ta fidda kayan ta sakawa Ummitah nata a akwati dakyar ya rufe itama nata sakawa tai a akwatinta daya siyo musu ta rufe inna ma takarma da atampa biyi da tirare ya siyo mata dan haka tsofin kayansu da tarin sabulai da omo daya siyo musu ta ringa rabawa yan gidan da moqota tsarabar Hamman Ummitah wanda take aka ringa jin kaunar Ummitah da hamman nata.

Yawo suka tafiyarsu can local government yaje da ita masaukinsa ya siya mata kayan ciye ciye sukaita yawo harda saloon ya kaita akai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? mata harma da wankin kafa.

Se yamma sosai sika dawo bema zauna ba ya juyo.

Naman kajin ma da mama ta soya tai masa abinci baici ba yace su cinye kawai fresh sabon nono me hade da madaran shanu kawai ya karbo ya tafi dashi ya sha da dare yayi shirin bacci ya kwantawarsa.


****satinsa biyu a garin babu ranar baya fita da Ummitah ya kashe musu kudi sosai ya sake sangartata
Kaf garin babu wanda bai jinjinawa girman kauna da shaquwar dake tsakaninsu dan dole ma aka shafa musu lafiya gashi yanada alkhairi sosai sam baida rowa yan garin sun lasa arzikinsa sosai dan haka kowa yanzu kaunar Ummitah yake sbd farin jinin da ABDULAZIZ din yayi a cikin kwanakin kalilan kowa adduar arziki da budi tareda nasara yake masa.

Da zai tafi saida akai rigima da Ummitah sosai kafin ya tafi cikeda kewanta yabarsu da kewansa suma.

Bayan dawowansa abubuwa sunci gaba da tafiyar masa cikin wani irin nasara da budi dan tini yafara tafiye tafiyen kewayen lagos.

Ahankali rayuwa taci gaba da tafiyar masa hakama karatunsa sosai yake tafiya daidai sai gashi har ghana yafara zuwa harkan business din computers.

Acan ghana ma yayi mutane sosai,

Ta bangaren business dinsu da alhaji saad kuwa komai Allah ya saka musu albarka sosai ake tafiye tafiye kudi na shigowa sosai kuma ganin ABDULAZIZ din yanada wani irin farin jinin aiki ya sakasa fara sakasa a aikin ta can bangaren lagos sai ya zama ABDULAZIZ din baya abuja baya lagos ga karatu da kuma dayan business dinsa dayake habbaka sai ya zama busy sosai bai wani cika zuwa gida ba sai akai akai sedai kullum yana cikin waya dasu dan bai taba bacci ba batareda yayi waya da Ummitah ba wadda itama duk tsananin bacci batayinsa sai lokacin kiransa yayi sunyi waya take bacci.


*****lokacin yaja karatunsa yana gap da kammaluwa hakama zuwa lokacin kudi sun fara zauna masa sbd tako ina kudi shigosa sukeyi business dinsa na tafiya hakama na gurinsu saad na tafiya.

A shekaran daya kammala degree dinsa a lokacin yafara fita qasar waje tareda saad akan harkan business dinsu dayayi wani irin habbaka hakama ga nasa na daban na harkan computers da aircraft dinsa dayake daukaka sosai kaman ma saurayin matashi ba dan kudi kam suna zaunuwa.

Italy suka fara zuwa suka share kusan watanni kafin suka dawo shi ya sauka a ghana shi kuma saad ya wuce abuja.

A ghana saida share tsawon lokaci kafin ya dawo lagos tukuna ya wuce abuja acan yayi service dinsa.

Da yana service ne yake yawan zuwa ganinsu Ummitah daya sauya rayuwarsu a garin suka koma tamkar taurarin dake haske garin.

A garin ABDULAZIZ LIMBA shine tamkar gatansu kuma sarkinsu sbd yansa yake taimakawa kowa yake musu alkhairi dan ya riga ya saba duk abinda zaiyi aike me yawa yake aikowa sbd a rabawa mutane harma da maigari ABDULAZIZ ya zamar masa tamkar wani ginshikin dayake jingina akansa.

Alkhairi yake musu sosai sbd kowa na kaunar Ummitansa duk inda ta wuce kowa sonta yake hakan yasa babu abinda bazai iyawa yan garin ba,

Ya gina musu islamiya da masallaci me kyau hakama gidansu mama ya koma wani tauraro a garin da babu abinda suka rasa a kauyen.

Yana gama service babu bata lokaci ya jona degree na biyu a italy sbd business dinsu dayake tafiya acan sosai dan haka ya tattara yabar kasar ya tafiyarsa.

Yaso dawo dasu Mama abuja sbd karatun Ummitah amma sbd baya zaune a qasar yasa yafi samun nutsuwa dasu zauna acan gida cikin family da tsaro kafin yayi settling tukuna dan ko ya dawo dasu baida nutsuwa tinda bayanan hakama suma basu saba da nan dinba zasu shiga kadaici da damuwa dan haka tinda shima baida takamaimai inda yake zaune saiya zabi su zauna acan din kafin ya zauna guri daya.

Mashin ya siya aka ajiye na kai Ummitah makaranta me kyau kawai hakama babu abin jin dadin dabai zuba musu ba.

Acan italy yana karatu ne tareda business hankali kwance cikin nutsuwa da ilimi da wayewan data shigesa sedai bai sauyaba daga mara son hulda da mutane sosai da hayaniya yana nan ABDULAZIZ AYOUB LIMBA dinsa HAMMAN UMMITAH.

Bayan halinda da dabiunsa da basu sauya ba babu abinda bai sauyaba daga garesa,
Ya koma wani irin kakkarfan namiji me ji da sabon jini da farin jini da kwarjini me karfin gaske tareda kudi dasuke zauna masa hakama matashin da kyau da nutsuwansa suke sakawa mutane kwarjinsa sosai.

A rayuwarsa bayan bautawa ubangijinsa idan gari ya waye geamin ko jogging yake fita kowace safiya
Daga can kuma yana dawowa yake wanka yayi breakfast ya fice karatu daga can yana dawowa gurin aikinsa yake wucewa,
Wani lokacin kuma aikin yake fara fita kafin ya tafi makaranta daga baya.

4 years ya share a italy ya gama karatunsa tini ya fara aiki me kyau sbd iliminsa dayake fin na abokan karatunsa ko yaushe dan haka yana gamawa ya samu aiki kusan guri hudu masu kyau da girma akaso daukansa aiki amma karshe ya fara aiki a wani babban kamfanin qera jiragen sama kuma a babban matsayin daya sakasa mallakan gidan kansa da motan hawa har biyu.

A farkon fara aikinsa kwata kwata babu wata dama ko kadan ta barin kasar yayi tafiya dan haka duk yanda yaso tafiya gida bai samu damar hakan ba seda maman da kanta ta karfafesa akan babu damuwar komai yayi zamansa tinda suma suna lafiya ba matsala ko damuwar komai.

Ummitah data zama yar budurwa itama karfafasa tayi akan ya vari saiya samu time tinda idan yazo zai daukesu ne yabar qasar dasu gabaki dayansu.


Hakan ya basa qwarin gwiwa da kwanciyan hankali ya nutsu akan aikinsa.

Baai wata shida da fara aikinsa ba sukai tafiyan karatun wani program na wani aircraft dazasu hada a kamfaninsa dayake kokarin budewa shima zuwa Sidney.

Tinda yayi tafiyar su Mama suka dena samunsa shima kwata kwata ya dena samunsu sbd wayarsu da aka sace daga zuwa bikin wata yar gidan da aka aurar aka kai binni sukaje kai amarya.

Sun siya wata wayar amma tsautsayi da kaddara suka hana Ummitah haddace numbernsa sbd kullum cikin yawon kasashe yake numbernsa ba daya bace dan haka bata haddace numbernsa ta Sidney dinba sabanin sauran numbers nasa data haddace dan haka communicating ya yanke a tsakaninsu kwata kwata.

Sun shiga damuwa da tsoro sosai wanda ya saka Ummitah komawa wata sanyi sanyi hakama maman.

Amma dayake sunsan yace yana dawowa zai taho ya tafi dasu sai suka ringa saka idon zuwansa kawai ba waya,

Duk yan gari sunsan wannan karan ABDULAZIZ LIMBA na zuwa tafiya zaiyi da mamansa da Ummitansa dan haka aketa kewansu tin basu tafi ba.


Ummitah karatunta yayi nisa hartana ss1 suna kokarin shiga ss2 amma babu labarin HAMMANTA,

Tin suna saka ran zuwansa har suka cire rai suka ringa adduar idan ba wani abin ne ya samesaba.

Ahankali rayuwa tafara sauya musu gatansu ya fara ragewa sbd duk abinda ya tanadar musu ya qare sun fara shiga damuwa da matsin rayuwa.

Halinda suke ciki ba shine damuwa da quncinsu ba rashin jinsa da ganinsa dan haka suka sake dagewa da addua ba dare ba rana harma da azumi Allah kadai suke roqon ya saka yana lafiya Allah yasa wannan shirun nasarace tafe garesu.


*******Babban tashin hankalin daya riski rayuwarsu shine bayyanar dangin mahaifinsu ABDULAZIZ din garin da babbar maganar data saka mama kusan somewa saida aka riqeta.


Ummitah suke so a basu sbd sun samu labarin ABDULAZIZ yayi kudi zuwa ma zaiyi ya tafi dasu bazaa sake jin labarinsu ba dan haka basu Aminta da hakan ba Aure zasuwa Ummitah anan ta yanda bazai taba barin nan dinba har abada.

Ba mama kadai ba ko inna tana gama jin zancen kuka ta fasa tana rokon ALLAH ya kawo musu ABDULAZIZ kafin a lalata rayuwar Ummitah da suka daukan masa alkawari da rayukansu akan bazasu taba barin rayuwarta ta lalaceba.


Su kawu kuwa acikin kankanin lokaci suka bude wuta akan hakan wanda magana har a gaban me gari dayaqi yadda da maganarsu shima.

Mama kuka ta zube a gabansu tana rokonsu akan kada suyi hakan su bari ABDULAZIZ ya dawo qasar.

Kallanta kawu shehu yayi yanajin wani baqin ciki na taso masa sbd jin wato ma ABDULAZIZ din baya qasar sbd samun daukaka gasunan yaransu sun danqare a kauye basa komai sai aure aure suna tara yara da qananun shekaru.

Tsokin baqin ciki kawu shehun ya sake yana kallan kawu isyaku da shima baqin cikin yake yace

"Wlh bazamu jirasa ba tinda ba shine ubanmu ba,aure kuma wlh babu wanda ya isa ya hanamu yimata aure tinda duka sa'anninta gasunan anmusu aure harda haihuwa wasu ma
Duk kunbi kun mayarda yarinya sakarta shiyasa zaizo ya dauketa yakai qasar turawa ta qarasa lalacewa ko?
To idan shi yafi karfinmu baimasan damu ba to ita kafin tafi karfin namu zamu nuna matsayinmu kanta"

Cikin kuka mama ta dago jajayen idanuwanta zatai magana kawu shehun ya katseta a kufule da cewa

"Ke wlh babu abinda zamuji
Ke wlh ma vazata qara sati a gida ba nan da kwana uku idan bata fidda miji ba aure zamu daura mata da 'dan uwanta 'dan wajen isyaku jibi a daura musu aure mu tafi da ita ta tare ai shikenan idan ya dawo ya ringa kai mata ziyara acan da duk ma abinda ze kai mata ya ringa kai mata acan"

Hawaye masu tsananin zafi ne suka gangarowa mama sbd a bayyane tsananin kwadayi da baqin ciki da hassada ce zata sakasu yin abinda sukeson yi.

Qara mama ta sakasu amma karshe sune aka bawa gaskia sbd sune dangin uba dan haka hankalin mama dana maigari ya tashi sbd bazasu taba bari a iya lalata rayuwar Ummitah ba sbd itace rayuwar ABDULAZIZ kuma kuzarinsa na nan duniya.
#MAMUH
#LIMBAS
#BROTHERS LOVE

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
13
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?


**************
Kwana biyu daga mama har Ummitah da inna babu me walwala cikin tsananin damuwa suke wanda ya saka inna fara ciwo ahankali dama ga tsufa sosai ya cimmata komai yi mata akeyi ko mama ko Ummitah.

Maigari baba Alhassan ma duk yanda zai samu mafita ya nema babu dan haka ya kira Mama sukai shawara akan kudin dayake ganin shi kadaine mafita garesu dan hanawa su kawu shehu Ummitah.

Shiru mama tayi sbd nauyi da girman zancen amma kuma basuda zabin daya wuce hakan sbd shi kansa ABDULAZIZ zaifi jin sassaucin hakan akan su bari a tafi da Ummitah dan haka ta sauke numfashi ta dago ta kallesa shima shiru yayi sbd SAYYID shine 'dansa tal namiji wanda yake so fiyeda duka yayansa dasuke mata kuma dika dika su hudu ne uku mata sai sayyid din wanda yake qaraminsu hakama duka duka baifi shekara goma sha takwas ba zuwa da sha tara so yake shima yayi karatu ya zama kamar ABDULAZIZ da suke kallo kaman wani taurari dayakeda haske mara dishewa,Amma ayau ya yadda ya dirqushe masa rayuwa ta hanyar daura masa aure da Ummitah dan hanawa dangin ubanta tafiya da ita.

Mama ma ganin kaunar Baba alhassan din dayakewa ABDULAZIZ ya sakata amincewa take gashi Sayyid din ma yanada son koyan karatu shiyasa kullum yake yawo makarantar yan boko yana kallansu yanda suke karatu.

Koda mama ta isa gida da maganar inna jikinta ya rikice wanda ciwon ajali kawai yazo mata ba bata lokaci ta zama wani iri haka suka kwana akanta anata abu daya asubar fari tace ga duniyar nan.

Sabon damuwa da tashin hankalin rashin inna suka shiga itada Ummitah dan haka suka ringa kukansu su kadai.

Rasuwar inna ta saka su kawu daga auren dan haka a kwana biyu Ummitah ta fita hayyacinta 'dan uwanta kawai take tsananin so da buqatan gani.

Mama kuwa rashin inna dana ABDULAZIZ dinne ya ringa zuciyarta itama amma basu janye uzurinsu na aurenba dan haka inna na kwana bakwai da rasuwa aka saka Ummitah a lalle ba sanarwa sedai kawai aka ringa tayasu murnan dole.

Kafin labari yakaiwa su kawu su taho tini baba alhassan yaje gurinsu ya nema aure da dan arzikin daya rage masa duka ya basu sbd zalama suka amince atake ma suka daura auren kafin yan neman auren su tafi.

Mama kuwa duk abinda ya rage musu ta tattara ta siyar tai bikin Ummitan ta siya mata kayan daki da abubuwan buqata aka kaita.

Acan gidan baba alhassan ma gyara musu daki daya yayi lafiyayye da bandaki aka gyarawa amarya ta tare.

Ummitah tayi kuka kaman zata zarewa mamanta hakama maman tayi kuka hadda ciwo amma haka suka rabu.


*****komai ya lafa ankwana biyu kuma Ummitah bata dena zuwa makaranta ba wadda karshe ma itada sayyadin din mijinta sika koma suna zuwa tare daga karshe ma aji daya aka yan dubaru aka sakasu sbd ta dan ringa koya masa abinda bai ganeba tinda ta dade a karatun ita.

Bayan auren shakuwa da kusanci sosai ya shiga tsakanin Ummitah da sayyid suka fara son junansu sosai,

Soyayya me karfin gaske sayyid yake mata kaman yanda itama take masa dan haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login