Showing 63001 words to 66000 words out of 81012 words

Chapter 22 - KALBIM HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

16 Sep 2025

204

link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI
Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta.
Siyen na gari maida kudi gida.
08105064494

************
Shiru tayi tana lafewa gefensa har suka isa dining room din suka zauna Fiddausi cikeda girmamawa tai masa ina kwana da barka da fitowa tafara serving nasu daidai nan Sayd ya shigo yana ajiye wayarsa da ipad din hannunsa kan Console mirror dayake room din yazo ya zauna yana yiwa AZIZ din barka da safia cikeda girmamawa kafin ya kalli falaq datai sanyi a kujeran gefen daddynta sbd ya mata fada kaman bazata bude baki tai magana ba sai ta tina Daddynta sam baya barinta yiwa Sayd ba daidaiba ko kadan dan hakan ne ma take ganin Sayd din kamar kishiyarta a gurin daddynta wasu lokutan sbd Sayd koyaushe koina yana tareda daddynta yafita kusanci da daddynta gashi dan haka ta bude baki tana kallansa kaman zatai masa kuka sbd shagwaba tace

"Goodmorning Uncle" (shi ya zabi ta kirasa da hakan)

Dariya yai mata yana amsawa sbd yasan jira take yace me akai mata tafara kukan banza da baya mata wuya duk data fara girka amma sam baya jin wuyar kuka ko kadan.

"Falaq din Mama yaya dai??

Kallansa tayi da sauri bayan ta kalli maman da sauri wadda bata kalleta ba ta dawo da kallanta kan Uncle din qasa qasa batason Daddynta yaji sbd baa hayaniya idan zaaci abinci yana gurin hakama batason maman taji tace

"Falaq Aziz ba mama nidai"

Maman taji ta hakama daddyn dan haka ya dan dago fararen idanuwansa ya kalleta tayi shiru tana kallan Sayd wanda yake mata dariya ahankali dan yasan abinda zata fada daman dan ta tsani a kira sunanta batare dana ubanta ba.

Abinci suka fara ci batareda kowa ya sake magana ba cikin nutsuwa,

Kallan Daddynta takeyi yanacin abincin a natse,

Kallanta yayi jin idanuwanta akansa,

Tissue ya miqa hannu a natse ya dauka ya goge mata gefen bakinta ahankali kafin ya kalli abinda yake kan plate nata ya maida idanuwansa akan fuskanta yana cewa

"Bakyaso ne??

Girgiza kai tayi tana sake murmushi me kyau tace

"I love you besty"

Murmushi me sanyi ya sake mata yana cigaba da cin abincinsa
Itama cigaba tayi da cin abincin tana cika da farin ciki sbd duk duniya babu abinda takeso sama da Daddynta,
Kaunarsa take sosai da gaske shiyasa bata gajiya da kallansa tana jin idan mamanta tana tare itama saita ringa kishinta akan Daddynta.

Suna gamawa shine ya fara daukan Tissue ya goge bakins bayan ya sha ruwan dumi kadan dan bai cika sakawa cikinsa abu me sanyi sosaiba.

Miqewa yayi Sayd ya miqe shima yana bin bayansa tareda daukan wayarsa dake vibrating kira na shigowa ya dauka yana dakatawa ya juya ya nufi office din AZIZ na gida yana amsa wayar a natse harya isa ya kashe yana bude ipad dinsa yafara duba sakon dazai bawa AY din.

Shigar office din ya nufi laptop dinsa dake aje ya kunna dan duba sako da aka turo.

Yana duba sakon karance bayanin yayi tareda duba dukkanin bayanan da aka tiro tareda shi kafin ya kashe ya rufe ya fito ya nufi palon AZIZ din wanda yake zaune a natse yana waya wadda ta sakasa tsayawa jiran ya kammala.

Ya dan jima yana wayar kafin ya gama ya ajiye wayar yana kallan Sayd wanda ya matso ya miqa masa ipad din hannunsa yana cewa

"Duka anyi draftin komai na Fris And Co hakama anyi rescheduling haduwansu Vilias da Zuwansu.

Sakon email dayake kan screen din ipad din yake karantawa yana sauraron Sayd din wanda komai yake cikinsa yana sake masa bayanin a natse da girmamawa.

Ajiye iPad din gefensa yayi bayan ya gama duba komai yace

"Meye feedback na tafiyan Falaq??

"An duba komai babu matsalar komai kaman yanda ta fada 3days ne and anyi arranging komai so all is good sai...

Wayarsa suka kalla su dukan sbd kiran daya shigo ya katsesa.

Ganin me kiran ya saka AZIZ cigaba da jiran bayanin Sayd din wanda ya kallesa da girmamawa yana budo sakon wanda shine kusan karo na hudu suna turo buqatar son ganin AZIZ LIMBA din amma sam ba damar hakan.

Cikin nutsuwa Sayd yace

"Saleem Zadeen ne yake sake turo buqatan son ganinka tareda Fiars"

Shiru yayi batareda bawa zancen mahimmanci ba yace

"Reject them"

Kallansa Sayd yayi kafin yace

"Yes" yana rejecting nasu kai tsaye ba tsayawa ya juya ya fice bayan ya sanar dashi nan da mintina goma zaa tafi mota is ready.


Acan Palon mama kuwa tsare falaq tayi tana mata fadan surutu da iyayinta akan tafiyar da zasuyi wanda bata taba kwana ba gida ba sai wannan karan.

Gyada kai Falaq din keyi kamar tana jin fadan da ake matan tana gudun tace aa maman tayo kanta dan haka tai tuba da nutsuwar dole har aka gama tukuna maman ta janyota tana gyara mata zaman jacket din da Fiddausi ta kawo mata t saka tareda jakarta da qaramar akwatinta na lv me tsadan gaske suka fito maman na mata adduar tsari da lallabata kaman ba tin safen suke fada ba.

Koda ya fito sanyeda Farin goggles dinsa sallama kawai yayiwa maman falaq ta kama hannunsa suka fice tana murna.

Sayd daya gama sakawa an saka kayansu a mota bude masa motar yayi yana kallan Falaq dake murna tana kallansa tana masa magana da hannu alaman tana farin cikin tafiya da daddynta.

Motar suka shiga shima ya zagaya ya shiga gaban motar sbd ba shine zaija ba driver ne.

Suna fara tafiya ta dawo gurinsa tana kunna masa children's show din datake kalla tana dariya shi kuwa zubawa hannayenta idanuwansa yayi shiru batareda yace komaiba wanda hakan ya saka motar shiru sai ita kadaice take shaaninta.


Tafiya me tsawo sukai har zuwa inda zaayi,
Parking sukai yana kallan gurin wanda kusan iyayen yara da yaran sun riga sun fara camping dan haka suma qarasa sukai gurin Manyan teachers din nata sukai reporting cikin girmmawa malaman suka gaidasa suna masa barka da zuwa tareda dan yiwa falaq wasa.

Koda suka juyo Sayd da kansa ya fara buga musu tasu runfar dan haka zagayawa falaq din ta kama hannunsa sunayi a gurin tana murna sbd sam baya barinta shiga yara ko kadan bayan school koyaushe tana killace a gida dan haka takejin dadin wannan lokacin sosai daya barta kuma haryaxo da ita.

Suna cikin zagayawa wayarsa tayi ringing ya dauki wayar a natse yana komawa nesa da mutane sosai dan amsawa ita kuma ta nufi inda ake siyan kyautukan da iyaye zasu siya su bawa yaya da wanda yayan zasu siya su bawa iyayen duk yana cikin wasa da abubuwan da zaayi musu dan haka tana isa farin cikinta ya qaru sbd har taga abinda zata bawa daddynta.

Da gudu ta koma gurin Sayd tace yazo ya gano.

Janyosa tayi da sauri tana cewa ya siya mata kafin wani ya siya.

Suna isowa gurin da gudu ta nufi farar shirt da aka rubutawa "MY BEST MAN" tace

"Uncle ka biya da sauri ina so"

Kallan shirt din yayi hade da fcap dinta zaiyi magana tace

"Please kafin wani ya biya inaso zan siyawa Besty"

"Ok ok naji bara na biya to"

Kokarin ciro wallet dinsa dake cikin wandonsa yayi Suka tsinci daddadiyan muryanta mai cikeda farin ciki da nutsuwa itama tana cewa

"Hey miss ina buqatan wannan shirt din"

Juyowa da sauri falaq tayi tana saukar da idanuwanta akan.

Jannah da batasan da falaq din a gurin ba hannu ta miqa zata ciro rigar Falaq tayi saurin cewa

"Excuse me miss,Wannan nawa ne muna kan biya"

Juyowa Jannah tayi ahankali cikin nutsuwa ta dora idanuwanta akan Falaq datai maganar da nuna tsananin sonta da rigar.

Fuskanta ta zubawa fararen idanuwanta tai mata kallan seconds. Batareda tace komai kyan yarinyar da wani kwarjinta daya cike mata ido ya sakata sake wani Kyakkyawan murmushin daya sake bayyanar da kyanta itama daya saka falaq din Zuba mata ido a ranta tana cewa she's beautiful amma bazan bar mata rigan da zan bawa daddyna ba.

Cikin murmushin dayake qarawa Jannan burgewa ta bude baki tace

"Hey beauty,
Kibarmin pls i have someone very very very special da zan bawa as a tsaraba am going back home pls pls pls Baby"

Baya falaq taja kadan tana kallanta kaman wadda tai sa6o tace

"Very dinki uku ne ni kuma nawa da zan bawa is very very very very very very very special,
Ni yama fi naki komaiba....

Dariya maganar ta bawa Jannah ta sake kallanta da mamaki me tsananin gaske tace

"Tace pls Beauty kiban zan ninka muku kudin so biyar am giving it to the love of my life...

Katseta falaq tayi da cewa

"No my BestDaddy shine ya dace da wannan rigar sbd kalman shine tafi dacewa dashi akan kowa"

Fara jin haushi jannah tayi ta kalleta tace

"Ba da tsofi rigan ta dace ba so pls stop wasting my time ki bani rigan kafin kwace a hannunki wanda zaiyi payment dinma gashinan kina gani ya tsaya magana da wani"

Batareda falaq ta juya kallan Uncle dinta ba tace

"Did you just call my daddy tsoho?
Daddyna shine yafi duk mazan dake koina kyau da komaima ko kyansa ma ke bakiyiba ai"

Murmushin takaici jannah ta sake tana kallan bakin falaq din dayake rashin kunya ba tsoro amma sbd takaicin maganar tata wayarta ta ciro tana miqawa gaban fuskan falaq tana cewa

"Kin taba ganin me kyau da class din wannan a qaraman rayuwarki??

Kallan hoton kan wayar falaq tayi wanda Kyakkyawan fuskan Ammar zad take bayyane yana zaune sanyeda suit farare yayi kyau sosai da murmushi akan fuskansa.

Kallansa ta sake yi kafin ta dago ta kalli jannah din ta sake mata wata dariyar data saka jannah din itama dariyarta sbd ta dauka dariyar ta sakar mata ne.

Dariya sukai sosai kafin falaq ta dena dariyar ta kama hannunta zuwa gurin Daddynta dayake nesa dasu sosai yana waya har lokacin.

Kwace hannunta jannah tayi sbd sauri takeyi ita bata time din batawa daman biyowa tayi ganin wata a gurin.

Cikin sakewa Falaq tace

"Kin nunamun naki zan nuna miki nawa"

Kin tafia jannah tayi dan haka sbd tai mata wayo taje ta karba rigar sai t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ace

"Kije kizo dashi gani nan ina jira ina kallanki kada tsoron ganin Best Man ya sakaki guduwa dan bazaki iya nuna daddy dayake tsoho ba"

Matse fuska falaq tayi tana cewa

"Bestyna baya zuwa kiran kowa saina Falaq Aziz and bazan kirasa sbd kowa ba sai sbd kaina dan haka bazan kirasa nan ba amma wait and see...

Nufarsa tayi da gudu tana kusan kaiwa gurinsa ta kira sunansa ya juyo a natse gaba dayansa yana kallan yanda take tahowa da gudu.

Jannah dataso falaq din na tafiya ta juya ta karbi rigar ta tafiyarta
Juyowansa ya sakata tsayawa a gurin tana kallan fuskansa dayake kallan Falaq da dukkanin kulawansa batareda ya kashe wayar dayake ba.
#MAMUH


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
34
*KALPANAH COLLECTION*
08105064494
Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku.
https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC
Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI
Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta.
Siyen na gari maida kudi gida.
08105064494



************
Falaq riqo hannunsa tayi cikin farin ciki da murmushi tana janyosa dan ya siya mata rigar da kansa.

Tinda suka tinkarota taji numfashinta na fita da sauri bugun zuciyarta na qaruwa ahankali idanuwanta na kasa daukewa daga kansa,

Aura dinsa ce gabaki daya ta cike ganinta harma da hanci da bugun zuciyarta dayake tsananta ahankali ahankali,

Waya yake har lokacin a cikin nutsatsiyar turancin da muryansa datake fita ahankali a kame ba hayaniya cikin wani irin steez.

Suna kawowa daf da ita qamshinsa me tsananin sanyi da nutsuwa da tsadar gaske na Tomford ya sauya iskan datake shaqa da gurin datake tsaye.

Ta gefenta ya wuce batareda ma yasan da akwai rai a gurin tsayeba yana nufar inda Falaq ke jansa wadda itama suna wucewa juyowa tayi ta kalli Jannah din wadda take tsaye a gurin batareda ta motsa ba bare juyowa ta kallesu..

Sayd da already ya biya kudin suna isowa ya miqa mata jakar da aka saka kayan Ta karba tana murna batareda ta saki hannun daddynta ba suka bar gurin batareda ta juyo ta kalli jannah ba sbd batason ta sake kallan Daddynta sbd tanada kyau.

Jannah kuwa daga inda take tsaye bata juyoba wucewart tayi ta nufi motarta datai parking ta bude ta shige tareda barin gurin tana dan dafe setin zuciyarta dayake bugawa da karfi ahankali tana dora idanuwanta akan titi kuru ta nufi gidan Daddy mahmoud datake zaune acan.


Falaq kuwa daddynta ta bi yana waya har lokacin ya zauna kujeran hutawa da Sayd ya hada masa da rumfa tareda table da abubuwan falaq din suke kai sau ipad da roban ruwan dayasha ya rage akai.

Wayarsa yaci gaba da yi a natse bayan ya zauna kenan.

Farin goggles dinsa ya zare ajiye gabansa yana dago fararen idanuwansa ya zubawa falaq dake wasa sosai a gabansa tana tsalle tareda abokanta da teachers dinsu uku da suka shiga cikinsu suna sake karfafa tsallen da farin cikin wasan.

Sayd dayake busy mutum ne dan kusan shine office din AZIZ da kansa kokuma yace shime computer dinsa dan hakanne ya saka shi baida wani hutu koyaushe aiki ne kawai da handling abubuwa.

AY na gama wayar ajiyeta yayi tareda sakata do not disturb sbd bawa 'yarsa cikakkiyar time da nutsuwansa dan haka a hankali cikin nutsuwa ya dora kafarsa daya akan daya ya jinginar da bayansa a kujeran yayi relaxing yana folding hannuwansa a zuba mata ido yana kallan yanda take dariya.

Dariya da farin cikin falaq shine yake sake bayyanarda tsananin kamarta da mahaifiyarta da kamannin dabiunsu shiyasa a irin wannan lokutan zuciyarsa take sanyi da tsananin kewan Ummitah wadda yake kan karban therapy har yanzu da lokaci me tsayi yaja na rashinta amma haryanxu zuciyarsa bata taba dawowa daidaiba sbd ya riga ya samu raunin da ba lallai ya warkesaba har yabar duniya sedai yana iya kokarin hana hakan kaisa qasa sedai da dama wasu lokutan saiya kusan kaiwa kasa kaman bazai iya daurewaba Sayd ne a tsayin dakan ganin hakan bata faru ba,

Babu wanda yake gani ko ya taba sanin rauninsa sai Sayd wanda yasan zuciyarsa rasa jarumtarta takeyi idan ciwon rashin yar uwarsa ya taso masa wanda hakan ya riga yayiwa rayuwarsa illan da Allah ne kadai zai tallafesa.


Itama kallansa takeyi akai akai tana nuna masa abinda suke cikeda farin cikin kasancewansa a gurin..

Lumshe mata fararen idanuwansa kawai yakeyi tareda gyada mata kai a natse yana murmushi a duk lokacinda ta nuna masa.

Ahaka suka jima kafin lokacin sallah yayi ya miqe sayd ya kawo masa ruwan da yai alwala sukaje sukai sallah suka dawo a lokacin ta gaji sosai itama sallan tayi kafin tai lunch tareda kowa har lokacin yana nesa zaune cikin tint yana dan duba sakonni tareda sauraron Sayd wanda ZAADENs suka sake nema yai rejecting nasu kai tsaye sbd bayajin Har abada zasu samu abinda sukeso daga AZIZ LIMBA dan sune sukeson ganinsa kuma suke buqatan ya amsa gayyatarsu zuwa garesu wanda indai hakan ne to kome sukeso garesa bazasu taba samu ba har gwara su su kawo kansu da kansu to akwai yiyuwar su samun dan haka kwata kwata yama qi sake sanar masa request din nasu yake rejecting kai tsaye.


Har dare sosai aketa party da wasanni tareda wasu abubuwan na ilamantarwa ga yara da wanda suka fara zama yan mata da matasa har kusan 9 tukuna aka gabatar da gurin baccin yara da tint masu kyau da kowa iyayensa suka tanadar masa dan haka ba bata lokaci Falaq da aka gama gyara mata komai kaman wadda tafi kowane 'da a gurin sbd Daddynta da uncle dinta babu abinda baa tanadar mata ba da zata buqata.

Daga ita har Daddynta Sayd bai taba wasa da duk lamarin daya shafi buqatarsu ko kulawa ba musamman shi din sbd hakan ne ma yasa babu wanda yasansa duk duniya irin Sayd,

Lafiyayyar tanti da a wadace da nutsuwa aka hada masa shida Falaq din dan haka ba damuwa ko wani rashin jin dadi tayi baccinta shi kuwa bai wani yi baccin ba.

Sayd kuwa nasa tantin daban,

Daurewa sukai washe gari aka qarasa sauran activities din aka sake kwan suka tattaro suka dawo cikin farin ta samu abinda takeso karan farko da daddynta yabarta ta shiga irin wannan activities din kuma ya tafi da itan dan haka koda suka dawo bayan gama gaisawa da mama bai tsaya komaiba ba ya shige bangarensa dan yana buqatan hutawa.

Sayd ma hutun yake buqata dan haka abinci kadai yaci ya shige shima.

Ita kam sbd murna yau shirin takeji da mama dan haka a jikin maman ta kwanta tana bata labari kala kala hardana Kyakkyawar lady din data hadu da ita.

Yanda take yawan fadar Kyau da class din Ladyn ya saka Mama tsokanarta da cewa

"To kodai Wannan karan Falaq Aziz taga wadda zata iya bari uban nata ya aura??

Shiru tayi tana sake tino Fuskan jannah din da yanda take magana muryanta ba hayaniya amma kuma tace wani yafi daddynta kyau dan haka ta girgiza kai sa sauri tana bata fuska tace

"She's good amma No daddyna bazai aureta,baya sonta tace wani yafisa kyau kuma tamun tsawa kuma daddyna yafita komai,bana sonta kwata kwata ma"

Fiddausi dake son shan labarin tace

"To inda batai miki tsawan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login