Showing 9001 words to 12000 words out of 81012 words

Chapter 4 - KALBIM HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

16 Sep 2025

182

tsinke mata tana qanqamesa tana jin tsananin sonsa shi kadai dan shi kadai take jin sonsa amma babyn kwata kwata kamar bata santaba dan kanta dake kokarin juyewa koma ya juyen.

Sun jima a hakan suna kuka duka su ukun harda babyn da suka matse a tsakiyarsu.

Sun jima a hakan kafin umman tayi bacci da babyn shi kuma ya fita sallan magrib yana dawowa a gida yayi ishai sukai baccinsu.


***kwanaki suka fara tafiyar musu ahankali ahankali ya fahimta da kyau kamar ummansa ta haukace sedai hauka bame tashin hankali ba wanda asalin yunwa da infection ne daya mummunan shigarta a gurin haihuwar me mugun karfi daya juyar mata da kai kwata kwata ta manta wai haihuwa tayi.

Mama sakina na cikin tsananin damuwa da tashin hankalin da suke ciki sbd yunwa da ciwo me karfin gaske na kokarin shigar babyn wadda tafara qanqamcewa ga Abdul din da shima wahala take neman kashesa da qananun shekaru.

Abdul kuwa da ummansa sun koma masu baran karfi da yaji sbd duk zai tafi gurin aikin wahalar dayake yi binsa takeyi bata zama fitowa takeyi dan haka tare suke zuwa ya zaunar da ita guri daya wasu su bata sadaka sbd tinanin almajirace wasu kuma gudunta ma sukeyi.

A cikin wannan halin sukai sati kusan uku sedai zuwa lokacin duk jamaar kauyen sun fahimci fatiman ta samu tabin kwakwalwa dan haka sadakar ma aka dena bata.


****FATIMA UMMITA shine sunan da Abdul ya sakawa qanwarsa dayake jinta kamar ransa dan kuwa shine me goyata da kansa duk yawon da zaiyi da ummansu yarinyar tana bayansa harya saba yanzu kauyukan gabansu suke zuwa tallan yalo dayake sara yana siyarwa.


UMMITA daga baya umman na bata nono dan haka tafara lafiya ta koma cikakkiyar lafiyayyar baby sedai har lokacin sitirar sakawanta daya ce tak wadda mama sakina ta saka mata,

Wanka kuwa sai suyi sati baayi mata ba sai daga baya yake kaita mama sakinata tayi mata harda hudan kunne tai mata ta saka ma yan kunne harda wasu kayan ta sake siya mata guda daya dan itama batada wani karfi.
##MAMUH
#LIMBAS
#ZAADENS
#BESTSTORY
#UMMITA LIMBA
#JANNAH ZADEEN
#DONOR


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
6
*ZUZEAMVENTURES*
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?


************
Malam AYOUB LIMBA ma'aikacin wata maaikatar qera robobi ne dayakeda gaskia da amana tareda kwarjini da farin jini sosai ga duk wanda yayi hulda dashi sbd gaskiyansa da hakurinsa tareda sanyin halinsa.

Ayoub baida uwa a cikin matan babansa ya taso sbd tasa uwar ta rasu tin yana qarami,

Cikin azabar yan ubanci data matar mahaifinsa ya taso babu sauki ko sassauci a halinda ya taso cikinsa a gidan mahaifinsa gashi mahaifin nasu bame zama bane yawon nema yake zuwa,

Azaba da ukubar gidan ya sakasa zamowa me zafin nema da kokarin aiki wanda ya saka ya fara banbanta da yaran gidan sbd yanada 'da'a kokarin bin na gaba,

A cikin masu aikin me gari ya samu ya shiga suna zuwa kauyuka cin kasuwa suna siyar masa da hatsi da albarkatun gona sukan yi kwana biyu basu dawo ba.

Tin ana ganinsa yaro shekarunsa basu kai ba har kokarinsa ya kwacesa ya zama sharp yana iya huldodi sosai wanda ya saka ya samu matsayi me tsafta a zuciyar me gari daga nan ya hadasa da wasu mutanensa dake wani kauye masu zuwa birni suka fara zuwa dashi,
Cikin kankanin lokaci acan ma ya samu mutane masu kaunarsa ya bar kauyen kwata kwata sedai yazo ganin gida Allah ya fara rufa masa asiri.

A wannan lokacin da Megari yake tamkar mahaifinsa sbd kauna da kuma juya masa dukiyar dayake yi a can birin sbd shekarunsa sunja sosai ya zama matashi me gaskia da amana kwatsam Allah ya karbi ran maigari wanda hakan ya saka kaf yan kauyen masu hassadarsa suka taso suka zuga iyalan megarin suka kwace komai nasu tas basu bar masa komai ba.

A cikin gidansu kaf daga yan uwansa har matan babansa harma maqota hassadarsa sukeyi dama matasan kauyen kaf sbd babu wanda ya taba fita birni nema a tarihin kauyen sai shi ya shiga cikin masu arziki harma da dan karatunsa ya koyo dan haka tsanarsa suke ji sosai da baqin cikinsa sbd babu me abinyi a cikinsu
Gashi ko gona babansu baida bare suyi noma daga me saida rake sai me saida itace da dadai sauran irinsu da baa wani samun komai.

Rasuwar me gari da wata hudu nasu mahaifin ya rasu dan abinda ya bari wanda duka idan aka hada bazaa samu dubu dari ba aka tattara aka raba aka bawa kowa ya tattara yabar kauyen.

Watansa biyar da tafiya ya samu aiki a wani kamfanin qera roba wanda gurin qerawan yake wajen birni sosai harya zo kusa da kauyensu sosai dan haka sai hakan yai masa dadi dan babu jimawa ya fara gini a kauyen da dan qaramin filin daya siya.

Aikinsa yana rufa masa asiri sosai dan abinda yake samu din yanayi ba laifi hakama shi kadaine dan kauyen a cikin kaf ma'aikatan gurin dan haka shine kusa yakeda sani sosai a bangaren dan haka kowa ya tashi neman abu shi ake nema.

Hakurinsa da kwantar da kansa tareda rashin rawar kai ya saka yayi farin jini sosai da suna a gurin,

Sabuwar hassada ce da baqin ciki ta sako yan kauyen da yan uwansa gaba daya suka fara kokarin ganin sun masa baqin ciki amma bai taba damuwa kuma yana taimaka musu sosai.

A maaikatar yake kwana amma yana gama gininsa na qasa ya dawo gidansa daga nan yake zuwa aikinsa kullum akan kekensa sabuwa dal daya siya.

Gama gidansa da wata uku ya hadu da Fatima da sakina qawayen da suka taso tare tin yarinta baa kauyensu suke ba kauyen kusa dasu,

Fatima a hannun kawunta take sbd itama marainiya ce dan haka kawun na ganin Ayoub nada abin lasawa tini ya basa aurenta ba bata lokaci akai auren bayan tabarma da buta sai setin kayan cin abinci na silver babu abinda ya siya mata ya tattara aka kaita sedai daga baya ayoub ya siya musu katuwar katifa da abubuwan buqatarsu suka gyara gidansu.

Zuwan sakina gurin fatima kauyen Allah ya hadata da baba ila shima ya aurota suka dawo zama kauye daya.

Baba ila kwata kwata baya kaunar Ayoub dan yana cikin yan hassadarsa dan haka ya fara shiga tsakanin Amintar Sakina da fatima duk da sam sakina bata yadda da hakan ba saida fatima taga hakan zai fara kawo matsala a auren sakinar se ta dan ringa janyewa sbd a zauna lafiya.

Shekara daya da auren cif Fatima ta haifi Namiji wanda Ayoub ya sakawa sunan Maigari wato ABDULAZIZ AYOUB LIMBA.

Abdul ya taso mahaifinsa da ummansa suna tsananin sonsa da kaunarsa cikeda gata da kulawa musamman da mahaifinsa ya kasance masu dan karfi a kauyen,

Ayoub baya barin Abdul fita waje wasa ko yawo kaman yanda yaran kauye sukeyi hakama sitiran sakawansa da cimarsu ma daban take me tsafta da wadata,
Ayoub ya killace iyalinsa sam baya barinsu shiga mutane sosai sbd yasan baa kaunarsu a kauyen dan haka zaa iya cutatar dasu dan haka ko fatima bada kowa take hulda ba bayan danginsa wainda itama suka tsaneta da 'danta amma duk da hakan tana dan mu'amalantarsu.


Abdul yana kaiwa shekarun fara karatu Ayoub ya sakasa primary school dake can local government kullum yana kaisa da keke ya daukosa idan antashi.

Fara karatun Abdul ya sake banbantasa da yaran kauyen gashi ya taso baa wani shiga mutane dashi sai ya kasance baida iya muaamala da mutane,
Gurin aikin babansa ne kadai yake sakewa yayi wasa sbd acan suna sonsa kasancewansa fari sosai Kyakkyawa sbd daga babansa har ummansa farare ne tas.

Abdul ya dauko farin jinin babansa da kwarjini tin yana yaro duk inda akaje dashi idan ba kauyensu ba da bazasu taba sonsu ba sansa akeyi sosai.

Abdul nada shekara goma sha uku ya zama wani irin nitsatsen yaro mai daukan ido da nutsuwan data kere ta masu shekarunsa wanda asalin miskilanci ne daya taso a cikinsa na tasowa kai daya ba abokin wasa sai iyayensa yai masa yawa gashi lokacin ilimin boko da addini duk babansa ya tsaya akai yana basa.

A ranar wani jumaa da ayoub yayi kwana biyu yana kwana gurin aiki sesai ya dawo gida ya koma sbd ayyukan da sukai yawa gashi maaikatansu da yawa basa nan sbd lokacin baa gama dawowa hutun sallah bane.

Ranar a gida ya wuni tareda Abdul suka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?je local government sallan jumaa sukayo siyayyar kayan kwalama suka dawo
Duk inda suka wuce take zakasan uba da 'da ne sbd kamanninsu dasuke bayyane.

Suna dawowa gida a tsakar gidan fatima tai musu shimfida suka zauna dukkaninsu tana gyara musu su lemun da suka siyo da karas da harma da yalo suna fira suna ci.


Ayoub bai bar gidan ba sai da yayi sallan ishai yai musu seda safe ya fice Abdul nai masa saida safe kaman ya bisa amma fatima ta hanasa duk da washe gari ba makarantar boko.

Karfe biyun dare kauyukan kusa suka dauki hayaniyar gobara data tashi a ma'aikatar robobin take jamaa suka ringa fitowa cikik mamaki da tsoron kada wutar ta biyo daji tayo musu nan.

Wasu kuwa haka kawai suka ringa godewa Allah da wutar sbd dukkanin baqin cikinsu akan maaikatar yake.

Fatima dayake basa shiga huldodin mutane taji hayaniyar sama sama amma bata fito ba duk da ba baccin takeji ba kirjinta kawai takejin yayi mata wani irin nauyin gaske kamar numfashinta zai dauke,
Ga Abdul a gabanta sai wani irin gumi yakeyi kamar yana mafarki mara dadi.

Hannunta da yai mata nauyi ta miqa inda yake kwance kan katifarsa ta tayar dashi tana karanta masa addua.

Bude idanuwansa yayi tareda tashi zaune.

Ajiyar zuciya ya ringa jerowa yana hada zufa tana share masa kafin tace

"Tashi je ka wanko fuskarka kayo alwala kazo kayi sallah kayi mana addua ni banajin dadi."

Miqewa yai ya nufi kofa ya fito tsakar gidan wanda yana fitowa abind kunnuwansa suka fara ji shine ihun da mutane keyi suna cewa

"GOBARA TA KONA GIDAN ROBAR SU AYOUBA" kalmar da harya mutu bazata taba fita daga kansa da kunnuwansa ba.

Faduwa gabansa yai tsoro me tsananin gaske ya shigesa ya juyo da sauri zai kalla ummansa ashe itama ta jiyo hakan.

Tana fitowa tsakar gidan ko takarmi bata tsaya sakawa ba ta nufi kofar fita gidan tana saka hijabin dayake hannunta.

Bayanta Abdul din yabi jikinsa na rawa tsoro na shigarsa.

Tafiya takeyi kamar mahaikaciya Abdul na riqe da hijabinta batareda sunsan insa suke jefa kafafunsu ba.

Fitarsu gidan ashe ana ankare dasu suna yin nisa aka fada gidan aka kwashe musu kusan fiyeda rabin kayansu da abubuwansu harda katuwar katifarsu.

Tafiya me dan tsayi sikai tin daga nesa taji ana fadar wanda suke ciki mutum uku ne sedai ayi hakuri dasu dan kam babu ta yanda zaa iya fiddasu.

Sarewa kafafunta sikai ta kife a gurin Abdul yayi saurin kamota jikinsa na rawa yana kiran sunanta.

Da rarrafe ta qaraso Abdul din na kamata duk da tafi karfinsa.

Da sauri aka riqeta tana kokarin yi cikin wutar tana kiran Ayoub da karfi jikinta na wani irin rawa da tashin hankalin dayake neman juyar mata da kwakwalwa.

Abdul ma kuka yakeyi sosai yana kiran sunan babansa shima yana kokarin tafiya ana riqesa yana ihu me karfin gaske.
#MAMUH
#LIMBAS
#BESTYSTORY
#BESTLOVE

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
7
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?

************
Gawar da aka jera part part dinta kamar gawayi a gabansu ne ya saka ummansa somewa a gurin shima zubewa yayi a gurin yana wani irin jijjigar data saka daya daga cikin abokan aikin baban nasa dake gurin rungumesa ya qanqamesa da karfi yana kira masa sunayen Allah tareda addua.

Umma kuwa maza ne suka zuba mata ruwa a gurin sbd babu mata a gurin dan girman lamarin itama dan tanada dolenta ne a cikin wutar ta iso gurin batareda ta sani ba.

Tana farfadowa ta sake somewa jini na balle mata a gurin wanda babu wanda ya lura sbd duhu da kuka tashin hankali duk da anriga anyi asuba a lokacin.

Abdul dinne ne da aketa tofawa addua ya lura da umman tasa da gudu yayi kanta yana kallan jinin daya bata kayanta.

Daidai nan sakina ta iso gurin cikin matsanancin tashin hankalin daya sake daga hankalin Abdul da tsoro sbd kwasar umman da akai zuwa gida hankali tashe.

Suna isa gida mama sakina cikin gaggawa ta taimakawa fatiman jinin ya tsaya ta kwantar da ita tana karanta mata yan adduain data sani tinda ba wani ilimi me zurfi ne dasu sosai ba.

Rasuwar Ayouba tayiwa fatimar mummunan dukan daya saka cikin da basusan dashiba kusan zubewa,
Ayoub ne gatanta,
Ayoub ne a matsayin uwa da ubanta da danginta sbd batada kowa bayan kawunta wanda ya aurar da ita ya tattarata ya watsar sbd daman neman hanyar rabuwa yake da ita ya huta daga wahalar dayake ganin yanayi da ita.

Ayoub baida uwa baida uba sai yan uba da matan mahaifi wanda sukafi son balai akansa,
Waye zai zama gatanta dana yayanta a duniyar yanxu?

Abdul yayi kuka yayi kuka harya rasa ya zaiyi wani kukan sbd gawar mahaifinsa da aka jera masa baisan yaya zaiyi da ita ba,
Durkusawa yayi gaban gawar yana sake fasa wani sabon kuka kirjinsa na wani irin radadin da baisan mene ba.

Baba Ahmed wanda yake abokin aikin baban shine ya karbi ragamar komai sbd karfe tara na safe ma ta kusa kusan dukkanin maaikatansu na nesa da kusa sun iso tardda yan kallo na kauyen da makotan kauyen dan haka ba bata lokaci akai taho gida aka hada gawar aka yayyafa mata ruwan wankan gawa sbd bazaa iya maza wankan ba aka hadasa a farin likafaninsa aka nade akai masa janazah a kofar gidansa inda ya samu mutane daidai gwargwado sbd a cike kauyen yake ranar da mutane sbd abinda ya faru.

Tinda Abdul ya rungumi gawar babansa dayake nade a kyalle yaji zuciyarsa na wani irin ciwo da nauyi kaman zata zazzago tareda wani irin radadi kaman tana bushewa.

Kukansa daukewa yayi tsaf saida aka dawo daga kai baban ya dawo gida shi kadai batareda wani ya biyosa ba yana shigow gidansu ya tararda ummansa kwance daga ita sai mama sakina da wasu daidaikun mutane da suka gama gaisuwa suka miqe suka fice.

Tahowa yayi ya zauna gefen ummansa wadda ta dago jajayen idanuwanta da sukai mata tsananin nauyi ta xuba masa shima ita ya kalla ya sunkuyar da kansa wasu hawaye masu tsananin zafi suka gangaro masa suna sauka qasa gabansa.

Mama sakina ma kasa riqe kukanta tayi tafara hawaye masu zafi tana rufe fuskanta da tafukan hannayenta.

Duka a cikinsu babu wanda ya damu koma tsayawa tantance irin satar da akai musu a gidan bayan fitarsu mama sakina ma data lura batai magana ba sbd radadi da ake cikinsa.

Shiru gidan yayi har yamma babu wanda ya sake shigowa gidan sedai ayi sallama abdul din ya fita idan abokan aikin baban sukazo amma ko yan gidansu Ayoub din tinda safe suka zo akai komai dasu daga nan suka watse kowa yake harkan gabansa.

Mama sakina tayi abinci tayi duk dubaran da zatai suci babu wanda ya iya cin komai a tsakaninsu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login