Showing 33001 words to 36000 words out of 81012 words

Chapter 12 - KALBIM HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

16 Sep 2025

189

kuwa aikin babbar Asibitin da ake ginawa yayi nisa wadda sike tinanin dawowa Nigeria neman donors idan an kasa samu a kasashen da suketa nema.


*******lokaci yaja babu wani haske ko sauyi daga ciwon Jannah wadda zuwa lokacin ita kanta ta cire rai daga rayuwar kwata kwata gashi shekaru sun dan ja tana gani abokan karatunta suna nisa a karatu suna tafiya karatu tana zaune gida a killace bata taba samun fita ba sbd duk abinda takeso ko take buqata a gida ake gabatar mata dashi,

Ta debo shekarun a cikin rashin walwala da farin ciki bare sakewa,
Tsaron da ake bata yayi yawan daya qarasa kashe mata sauran rayuwa da hope datake dashi,

Ta rasa shekarun walwalan quruciyarta a tsare cikin ciwo da tsananin tsaron iyayenta,
Ta taso batasan me duniyar waje take cikiba,
Batasan yaya ake walwala da nishadi ba,
Tsaron da ake bata ya koma tamkar horo a rayuwarta data mutu,
Tsananin son da ake mata ya koma tamkar gubar datake kashe rayuwarta batareda sun sani ba,
Tana ganin irin fadi tashi da matsanancin qunci da rayuwar dacin da ahalinta keyi sbd nemar mata kalbim din da zata rayu dan haka take ganin kanta a matsayin baki da mummunar kaddarar ahalin,

Bata kawo musu farin cikin da suke fatar ta zamar musi ba ta zama mummunar kaddadar datake quntata kowanne mutum dayake cikin familyn.

Ta cire rai daga rayuwa duniyar takeson ta bari Allah ya dauki rayuwarta ta huta da qunci da ciwon datake ciki suma su huta da gwagwarmayar da babu tabbas.
#MAMUH
#ZAADENS
#LIMBAS
#JANNAH ZADEEN
#UMMITAH LIMBA


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
18
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci? cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA? NEW PROMO YA KAMMALA=؃?
**************
A lokacin da ta cika shekaru goma sha shida Ammar ya gamo karatunsa ya dawo a matsayin cardiologist doctor sedai hakan bai sauya komai dan kuwa har lokacin baa samu donor ba.

Duk yanda sukeso su saka farin ciki da walwalwa a rayuwarta sunyi amma babu haske ko kadan sbd ta riga ta saka kanta a duhu da dacin da babu fitowa hakan kuma yana tsananin qona zuciyoyinsu dan haka Mimi ta ringa ganin ta nuna musu su hakura abarwa Allah a jira lokaci kawai wanda kuma yana kusa tinda ciwon nata yayi nisan da yanzu ba iya qunci kadaine yake dabaibaiye da ita ba hadda ciwo sbd tayi weak sosai batada kuzari kaman kowa.

Dr Abraham ne kwatsam yakira dad kai tsaye ya sanar dashi sunada wata patient datai nisa kuma yana saka ran zuciyarta kila zatai matching.

Dad na jin hakan daman ba qananun kudi yake sakarwa Dr Abraham ba akan a samar masa zuciyar koda ta patients dinsu ne idan aka ga sunyi nisa.

Akwai patient biyu da dr Abraham din yayi sanadin mutuwarsu sbd zuciyarsu sedai rashin saar da akeyi familynsu basa yarda suyi donating zuciyarsu wadda daga karshe suke mutuwa a banza batareda an samu cirewa.

Wannan karan ma Dad numfashi ya sauke yana cewa

"Idan ka tabbatarda wannan din zaiyi matching kayi treating patient din ko nawa ake buqata zaa biya ya warke ka sallamesa zamu bibiyesu mu samu heart din daga baya sbd suma ana magana ko yayi nisa ba zasu yadda ba,
Idan har zaiyi ka tabbata a nemar masa lafiya kawai"

Ajiyar zuciya dr Abraham yayi yana yadda da shawaran Dad din sbd tini suka gama da rayuwarsa ta hanyar sakashi a jikinsu kudi ne kawai yake duka kaman zaaden dinne shima dan haka babu abinda baya musu.

Ammar na jin an samu wadda xatai matching ya kasa nutsuwa da kansa ya ringa taimkawa da familyn yaron da kudi sosai yana shiga jikinsu su kuwa suka aminta dashi sbd yanada kwarjini da kwantar da kai.

Dr Abraham ma kulawa da sakewa ya ringa yi dasu a matsayin caring doctor.

Yaron baida uba mum dinsa ce kawai sai sisters dinsa biyu yan asalin Ethiopia ne.

Familyn Nuhan da zaadens kusanci ne da kauna me karfi ta shiga tsakaninsu da dr Abraham wanda ya nunawa familyn Nuhan Zadeens nada tsananin tausayi ne kawai da son yara sbd basada yara sosai shiyasa suke taimaka musu sosai duk da suma sunada nasu kudin amma sbd son kusantar su ZAADENs din da kuma burin ganin yayanta mata sun samu shiga familyn sbd ganin Ammar da maheer sai mahaifiyar nuhan din ta sake dasu sosai tana sake shige musu sosai.

Maheer kuwa da yarta daya yayi amfani ya san komai na familyn da irin karfin dasuke dashi wanda ko zai iya kawo musu matsala ya gama sanin komai nasu ya fahimci basu da wani power ko hanyar samun powern dan haka ya janye mata.

Duk kusancin da suka samu familynsu nuhan basu san zadeens nada wata 'yar ba sbd kwata kwata sun boyewa duniya ita tini.

Nuhan yaji sauki sosai sbd taimakon su Dad din da suka zubarda kudi sosai aka n3ma masa lafiya.

An sallami nuhan din ko wata biyu bai rufa ba Daddy mahmoud ya iso qasar
Kwana hudu da zuwansa
Aka kira familyn nuhan aka sanar dasu ya samu Mummunan accident da sabuwar motar da Maheer yayi masa kyauta anata murna.

Irin yanda yayi accident kwata kwata kwata yayi damage dan haka su Maheer ne sukai family tinda sun zama daya akai asibitinsu dr Abraham dashi.

Suna isa akai ciki dashi cikin gaggawa tareda Ammar wanda yake cikin likitocin da zasu basa taimakon gaggawa.

Babu tausayi babu komai dr Abraham ya shiga tiyata da dashi tareda Ammar da babban 'dan Dr Abraham din wanda yake qwararran likitan zuciya.

Zuciyar Nuhan suka cire wadda take bugawa ahankali suka dinkesa tareda gurare da dama a jikinsa sbd munanan raunikansa da harma inda baiji raunina sun yanka sun dinka sbd hana na kirjinsa ya zama daban.

An fito da Nuhan wanda baiyi surviving ba ya rasu tin a gurin aiki suka rubuta
Take mahaifiyarsa ta yanke jiki ta fadi a gurin hakama sisters dinsa dole su Maheer ne sikai komai tareda saka hannu a takardun karban gawar da sauran formalities din.

A cikin qanqanin lokaci akayo asibitin da Jannah da daman komai anyi mata a shirye take da karban donor din.

Abinda basu saniba shine suna nasu allah yana nasa koda aka shirya komai zuciyar Nuhan ta dena bugawa ta mace itama dan haka daga Ammar din harsu dr Abraham kaman zasu zare sukaji.

Dad ma jin yayi kaman zuciyarsa zata fashe sbd duk wahalar da sukai ta tashi a banza.

Maheer ma kasa hakuri yayi ana gama komai na janazan nuhan ya tahowansa goda ya rufe kansa a daki.

Ammar ma kasar ya bari tareda daddy mahmoud.

Gabaki daya zadeens shiga zaman makoki sukai kowa zuciyarsa qunci da daci wanda Mimi da familyn nuhan suka dauka dik rashin nuhan dinne.

Rasuwar Nuhan da wata daya aka suka sake samarda wata matching donor din a porthacort wanda daddy mahmoud ne ya samo shima namiji ne ba tausayi suka tattaro duka familyn suka taho cewan hutu da business tripaka sanarwa Mimi da jannah din.

Dr Abraham da Dr finn daban suka taho qasar sbd aikin kawai.

Ba tausayi akai damaging brain din saurayin da iyakacinsa shekaru sha tara zuwa ashirin aka zare tasa sedai kuma shima kafin ayi aikin aka rasata wanda daga yanayin brain damage daya samu ne kafin acireta.

Wannan karan kusan dukkaninsu kusan bugawa sika kusan yi sbd tashin hankali da masifar dasuke jin kansu a cikinta.

Haka shima yaron akai accident dashi can aka tsinci gawarsa aka nema iyayensa aka miqa musu.

Ko sati biyu basuyiba suka tattara suka bar qasar.

Haka suka dawo suna ci gaba da nema,

Tin suna dauken daddaya har yakai da karfin gaske suka ringa neman donors,

Ahankali ahankali suka ringa aikin barnar da tini tausayi da shakka ta cire musu basa tausayin kowa akan abinda suke so,

Tin suna aikata hakan akan son zuciyarsu harya zamana sun hade kai da DIKKO DILLA wanda yake asalin safarar mutane yana kaiwa qazaman qasashe suna siyarwa a bayi kokuma aikin bautar ginar baqin mai da gurbatacciyar business.

Kudi sosai suke bayarwa idan anyi safarar mutane ankai qasar da zaa kai acan zaa ringa auna mutanen da akai safara har asamu wainda ake saka ran zasuyi a hakan mutane da dama suka rasa rayukansu maza da mata masu qananun shekaru batareda su kuma sun samu abinda suke so ba.

Ranakun qunci da damuwarsu da tsoron rasa abinda suke tsananin so sai qaruwa sukeyi sbd Jannah sai nisa takeyi a yanzu ta koma da oxygen ma take rayuwa koyaushe a hancinta dashi take komai sbd nisan datake qara yi.

******ZADEENs HEALTH CEN ta kafu a Nigeria inda sukeda manyan branch biyu lagos da Abuja,

Asibitine na kudi sosai data tsaru ta hadu tamkar baa Nigeria dinba,

Basa qasar amma asibitin nasu ta karbu tayi suna sbd taimakon da ake badawa sosai a asibitocin kyauta ga marasa karfi wanda hakan ya saka tai fice tayi suna ga masu karfi da marasa karfi.

A wannan lokacin ne kuma Maheer yayi aure da wata qwararriyar Nurse Yar Nigeria dake zaune a Sidney din.

Ya aureta ne sbd ta hanyarta suka samu donors kusan guda uku amma basuyiba tanada kyau da ilimi sosai tareda tsananin son kanta itama ga duk abinda takeso hakama kai tsaye yaji yana sonta kaman yanda itama taji yayi mata sbd indai zata samu duniya da jin dadin dayake cikinta kamar zamowa sirikar zaadens to babu abinda zai dameta da abinda sukeyi hakama iyayenta su kawai abinda suka sani shine idan suka zama family da zadeens shikenan basa buqatan komai kuma.

Anyi auren Maheer da Aneesa wadda suke kira Anny ta ajiye aikinta kawai dai sedai a cikin gida basa buqatan kowace nurse me kulawa da Jannah yanzu itace take dubata dan haka sai jannah da ciwonta suka sake zama sirri ga mutanen duniya.

Sun zabi boye jannah da ciwonta ne ga duniya sbd barnarsu bazata taba fitowaba hardai yanzu da sun riga sunyi nisan da basa jin kira,

Babu wani tausayi daya rage musu na duk wanda basuda jini dashi dan haka a tsaftace suke barnarsu batareda da sanin duniya ba hakama Mimi ma kwata kwata batasan mummunan abun da ahalinta suka zama ba,

Saleem dayake yaro a cikinsu kwata kwata shima baya cikin abinda akeyi din amma kusan shima a garesa ko yayane idan zaa samowa Jannah zuciyar da zata buga a kirjinta ta rayu kaman kowa to bai damu da yanda zaa samotaba duk da bai taba kawo a kansa cewan Kisan gilla ake aikatawaba dan nemowa jannah tata zuciyar.

Shigowar Anny familyn sai ta zamo a cikin wainda ake barnar da ita duk da bata taba saka hannunta ba amma komai ta sani kuma itace ke hana Mimi gane komai koda taso ganewan sam Anny bata barin ma tasan me duniyar take ciki,

Hakama itama tana amfani da nata recourses din gurin nemo donors,

Iyayen Anny Dadynta shima yanada rufin asiri sosai sedai baida power da karfin ikon dukiyar da zadeens suke dashi kuma shima yanada gurbatacciyar business dinsa ta boye dayake yi ta baqin mai da harkan Mining dasuke a boye dan haka ba bata lokaci ya sake hadewa da Zadeens dik da dukiyarsu baa gurbace take ba da komai sedai jinin rayukan mutane dasuke hallakawa sbd tsananin son zuciyar data rufe da tsatsar son kai mara amfani.

Tsananin kauna da son dayake tsakanin Ammar da jannah ya saka Mimi rokan? daura musu aure da dan lokacin daya ragewa jannah din.

Dad sbd takaici da baqin cikin maganganun mimi da koyaushe basuda dadi jin yakeyi inda zuciyar Mimin zataiwa jannah babu abinda zai hanasa rabata da ita ya sakawa Jannah.

Ammar da kansa ya zabi bazai taba auren jannah a hakanba saita samu lafiyarta ta samu ilimin da ciwo ya hanata samu ta zamo abinda sukeson ta zama tukuna zai aureta da bugun gaba.

Dad kuwa da maheer kwata kwata basa shaawar auren nasu sbd Tsananin kaunar da sukewa kowannensu basason auren yazo ya sakasu jin Ammar ba nasu bane dan a jininsu suke jinsa.

*****Kaddararsu gabaki daya ta sauya ne daga lokacinda Ammar ya fara tattarowa ya dawo Nigeria tareda dr Abraham da dr finn a matsayin manyan likitocin asibitinsu.

Dr Abraham da dr finn basu ji komaiba daga baro qasarsu suka dawo Nigeria sbd a cikin hutu da daula sike ko a Nigeria din sbd suma sun riga sun zama zadeens dan kuwa babu abinda yake boye a tsakaninsu.
#MAMUH
##BESTSTORY
#BESTLOVE
#BESTSTORY

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
19
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah >?p?=?L? Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k>?m? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
=????=????=????=????=????=???? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA=؃?


**************
Dawowansu Nigeria da dan lokaci Dr Abraham ya bada shawaran dawowansu gabaki daya anan sbd a yanda yaga rayuwar nan din take samun abinda suke so anan bazai wuya ba duba da kusan koyaushe koina kuka akeyi da yanda mutane suke bata ko ake kashewa dan haka anan komai zai tafi musu a sauki sabanin can da akwai wani irin tsananin tsaro da binciken da zai iya kawo karshensu gaba daya.

Wannan ne ya saka gabaki daya Ahalin ZADEEN's sukai bankwana da komai suka dawo Nigeria inda suka bude sabuwar rayuwa.

Irin suna da tarin dukiya da manyan matsayin dasuke dashi a can qasashen ya saka cikin qananin lokaci suka samu wata irin power a Nigeria sukai suna musamman daman sun jima da yin sunan sbd tsananin taimakon da suke badawa a asibitocin kauyuka da birni da asibitocin gwamnati ma sai ya zamana anata yabonsu ana kaunarsu.

Sam basada sakewa da mutane kaman yanda basa muaamala da kowa sai masu karfin iko,

Ammar gaba daya ya koma ya zama volunteer baya wani zama koyaushe yana gurin yawon asibitoci da kauyuka bada taimakon dan nuna tausayi ga mutane wanda hakan ke qara musu wata irin qima a gurin jamaa.

Daurewa Ammar yakeyi kawai sbd biyan buqatansu amma kaf dinsu babu abinda suka tsana kaman rayuwa da mutane marasa karfi da sukewa kallan kaman dabbobi.


Dawowansu Nigeria yayiwa Mimi dadi sbd Sun samu damar sauyawa Jannah guri da rayuwa,

Jannah ganin yanda familyn suka kasa hakura su dangana sai ta fara kokarin bawa kanta qwarin gwiwan rayuwa dan sakasu farin cikin da kusan suka rasa na shekaru.

Hakan datai ba qaramin tasiri yayiba akansu dan kuwa farin ciki mai tsanani suka shiga sedai kuma qarasa cire tausayi sukai aransu suka cigaba da farautan rayukan mutane.

Ammar ya dena yawon dayake yi sedai ayanzu suna likitocin da suka saka a asibitin gwamnati da manyan na kudi tareda sake kudin da hankali ma baya dauka dan samun zuciya ga wadda haryanxu duk masu musu aikin basu san waye ake nemawa ba dan ko sunanta baa taba fadaba bare wani yaji.



*******
Ummitah dake zaune tana dan dafe gefen cikinta dayake mata wani irin nauyin datake jin kamar zai shigar mata wani gurin rintse idanuwanta tayi ahankali tana dan sauke numfashi ahankali.

Mama dake gefenta sannu tai mata tana cewa

"Kodai zamu tafi asibitin ne Ummitah"

Girgiza kai tayi ahankali tana cewa

"Aa kila zuwa anjima ko idan nasha magani ciwon zai lafa mun"

Kallanta maman tayi tana jin kaman karta bari zuwa anjima su tafi asibitin kawai amma kuma tinawa da ABDULAZIZ yace zai aiko a tafi dasu sbd bayanan yasa ta barta din idan sun tafi kaman yanda ha fada taci gaba da ganin likita acan.

Sayyid ne ya shigo gidan dauke da Farar leda a hannu ta Fruits daya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login