Showing 63001 words to 66000 words out of 66006 words

Chapter 22 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

137

bankin

File's din yake budewa yana duba abubuwan da suka kamata, gaba daya kanshi yayi zafi saboda files kusan guda hamsin ne a gaban shi gashi gobe Asabar dole yau zai gama duba su

Mai kawo shayi ne ya shigo rike da shayin, bayan ya gaishe shine ya ajiye mishi tare da fita daga cikin office din

Yadda aikin yayi zafi yasa ya dauki shayin ba tare dayin Bismillah ba ya kafa kai, saida ya shanye sannan ya ajiye kofin yana cigaba da duba files din...

Kafin wani lokaci yaji shi ya shiga confuse, kamar akwai abinda zaiyi amma beyiba, ko kuma akwai wanda yakeson gani amma besan waye ba

Dai dai nan hajiya bilki ta shigo cikin office din tasha uban ado cikin bakin lace me kwalliyar peach da lemon green sai uban kamshi ke fita daga jikinta

>??>??>??>??>??>??

*KU BIYONI A SANNU*

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*L'
*#ALHAJI MADU*'
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*27*

*MATAR RASHEED*


________Cike da mamaki abban Hafsat ya dago yana kallon hajiya bilki, sosai yake mamakin yadda ta shigo mishi cikin office kai tsaye ba tare da neman izini ba.

"barka da safiya ranka ya dade" cewar hajiya bilki bayan ta zauna a kujerar da aka tanada don masu zuwa
Yaso yayi banza da ita amma sai yaji kamar an fizgi maganar a bakin shi yace "barka dai hajiya" saida maganar ta fita tukuna ya farga cewa amsawa yayi

Saida ta gyara zaman Jakarta wadda ta dorata Saman cinyar ta sannan cikin salo da kwainane tace "Nasan zakayi mamakin ganina, to bawani abin mamaki bane saboda naji labarin cewa maidakinka ta rasu shine nazo nayi maka gaisuwa sannan kuma na nemi wata yar alfarma"

"Nagode sosai da gaisuwar maidakina da kikayi min, sannan kuma meye alfarmar da kike nema" yanzuma still jin maganar yake kamar ana fizgota karfi da yaji daga bakinsa

Saida tayi farr da ido sannan taci gaba "dama naji cewa Kanada yarinya kuma harma ta taba yin aure, to nima inada yarinyar kuma kusan sa'annine data wajenka, shine nace mezai hana mu hadu mu rufawa juna asiri ko don tarbiyyar yaran mu, kasan tarbiyyar yara mata dole sai mace bayan haka kuma duka yaran namu marayu ne tunda nima mijina rasuwa yayi, sannan zamansu guri daya zaisa su kasance cikin walwala ba kamar suna su daya ba"

"Ranki ya dade ban gane me kike nufi ba?" cewar Abban Hafsat yana mamakin wacece ita? Kuma ya akayi tasan abinda ke wakana a cikin gidansa?

"Eh to, dama dai ina nufin mu hadu mu zame musu iyaye ne, wato dai muyi Aure mu zama zuri'a daya"

Sosai abin yaba Abban Hafsat mamaki yadda mace take tallan kanta da kanta duk da ba'a cikin hayyacinsa yake ba

"Ni dai gaskiya a yanzu banida burin yin Aure sam, sannan kuma banida matsala da tarbiyyar yarinya ta tunda akwai wacce ke kula da ita, kiyi hakuri ki nemi wani" Abinda Abban Hafsat yake son cewa hajiya bilki kenan amma sai yaji kamar anyiwa harshenshi linzami, sam ya kasa furta komai

"Ranka ya dade bakace komai ba" hajiya bilki tace tana wani farr da ido

"to zan duba na gani" Abinda Abban Hafsat ya iya cewa kenan

Sam ba haka hajiya bilki taso ba, duk da haka babu komai zata dawo gobe taga yadda za'a kare "to Alhaji ni zan wuce, kuma don Allah inaso kayi tunani akan maganar da mukayi, sannan ga wannan a kaiwa yarinya ta" hannu tasa a cikin Jakarta ta ciro wasu fashion din dan kunne da sarka masu kyau ta ajiye a Saman table din Abban Hafsat
Mikewa tayi ta fita tare da fatan Allah yasa kafin gobe ya nemeta da kanshi.


Ta bangaren Abban Hafsat kuwa tana fita yaji kamar an zamge mishi kai, sam ya kasa gane me zaiyi ma, gaba daya jikin shi zafi yakeyi mishi, rufe file din gabanshi kawai yayi tare da dora kanshi saman table din yana rufe ido


?????????????


"Kaga malam bana son irin wadannan abubuwan naka, ka sakeni don Allah"

"idan naki sakin naki fah?"

Murguda baki tayi tare dasa hannuwanta don cire hannuwanshi daya zagaye kugunta dashi, ganin haka saiya dada janyo ta sosai cikin jikinshi yana hada nata kugun da nashi sannan ya dora kanshi a saman wuyan ta
"Nidai don Allah ka sakeni, kuma Allah idan baka dena taba min jiki ba saina fadawa mummy"

Saida yayi guntun murmushi sannan yace "Au haba? To zo muje na rakaki ki fada mata yanzu"

"Nidai kawai ka sakeni" tace tana dan bubbuga hannuwanshi daya kanainaye mata kwankwaso dasu

Cikin zafin nama yasa hannuwanshi ya juyo da ita ya zamana suna fuskantar juna, sosai take da tsawo amma kasancewar shi a tsawon ma extra tall ne sai ya zamana a iya saitin kirjinshi kanta ya tsaya, hannuwanshi yasa ya danyi sama da ita yadda fuskar su zata daidai ta "so now continue saying what you are saying"

Ruff ta rufe idanuwanta saboda nauyin shi da take ji sannan tace "nace ne ka dena taba min jiki kuma idan baka dena ba zan fadawa mummy"

"is that all you can do?"

Chuno bakinta tayi sannan ta dan Murguda shi kadan batare datace komai ba, tsaf yana kallon duk abinda take yi saboda tunda ta fara maganar idon shi yana kan dan maidaidaicin bakinta daketa kyallin neutral wet lips

Cikin ranshi ya aiyana "idan banyi wani abuba yarinyar nan bazata dena fada min duk abinda yazo bakinta ba, kuma bazata yarda cewa ni mijinta bane"
Batare daya jira komai ba ya hade bakinsu guri daya, ba shiri ta bude idanuwanta wadanda suka yi kulu-kulu sakamakon tsoro daya kamata, kiciniyar kwace kanta take amma ko gezau ta kasa motsa koda hannun shi
Bugun zuciyarta ne ya tsananta saboda koda wasa be taba kwatanta yin hakan ba, iyaka dai kullum ya rungume ta ko ya rike mata kugu amma taga yau salon yasha banban

Sosai yake kissing dinta kamar his life defend on her lips, ganin tsayuwar na neman gagarar shi yasa ya daga ta chak ya dorata a saman bed, bin bayanta yayi ya kwanta a saman kirjinta, jin ya sakin mata baki yasa ta fara kananun mitoci hade da kukan dayafi kama dana shagwaba "gaskiya ka bari, nifa banson rashin ta ido, fisbilillah meye haka?"
A yadda yakeji a Kanta kullum daurewa kawai yakeyi yake kyaleta amma yau dai gara ya tabbatar mata da cewa shine mijin ba mummy ba ta kullum takeyi mishi barazanar zata fada mata.

Hannu yasa ya fara zuge zip din daya fara tun daga farkon doguwar rigar dake jikin ta har kasa, ihun ceto ta fara tana cewa "wallahi ka sake kamin wani abu Allah bazanji kunya ba da kaina zan fadawa mummy"

"Hmmmm kada ki damu basai kinyi wahalar fada mata ba, abinda zanyi ma da kanshi zai tallata cewa nayi basai kinyi wahalar bata bakinki ba"
Ganin fa da gaske yake yasa ta saduda tare da bashi hakuri "don Allah kada kayi abin kunya Kaga fa ba'a cikin gidanmu muke ba, muna gidan surukai don Allah ka rufa mana asiri, wallahi na dena yi maka rashin kunya"

"So nake nayi abinda dole a bani matata na tafi da ita tunda sun daure miki, kome kikace binki suke kamar yan amshin shata"

Bata kara firgita ba saida taji fatar jikinsu na haduwa dana juna, sosai ta tsorata domin batasanma sanda ya gama cire mata nata kayan har ya cire nashi ba, zunduma ihu ta fara iya karfinta, abinda take masifar jin tsoro ne yau take jin duminshi mararatan a saman mararta "Na shiga uku na, wallahi na rants......." tsit maganar ta yanke sakamakon yadda ya hade bakinsu waje daya

Be saurara mata ba saida ya tabbartar ya tabbatar mata da cewa shine fa mijin ita kuma matar, gaba daya jinshi yake kamar bashiba wani yanayi yakeji a tare dashi wanda be taba Experience din irin shiba, kasala hade da nutsuwa ne suke dawainiya dashi lokaci daya.


"Aadhil! Aadhil!! Aadhil!!! get up zamu rasa flight fa! Wannan wane irin barci kake yi har kusan eleven baka tashiba, naso na barka ka huta saboda zazzabin da kace min kana ji amma time is running" cewar hameed wanda yake tsaye akan Aadhil, da alamu ma shi yayi wanka ya shirya

A firgice Aadhil ya tashi zaune ganin shi ba'a yanayin da yake ciki ba, "kenan mafarki nake yi? ina noor? Yanzu kenan duk wannan badakalar da akayi mafarki ne? Wannan wace irin jaraba ce?" Matar abokin shi cefa, but amma dukda mafarki ne ya akayi ya same ta a cukakkiyar budurwa kuma yanayin da yakeji acikin mafarkin be sake shi ba, a sanyaye ya tashi ya shiga bathroom
Still koda ya cire dogon wandon jikinshi sai ya tarar da short din facha facha da semen me uban yawa, domin kusan rabin wandon a jike yake, sosai jikinshi ya kara yin sanyi

"Ya Allah kaga zuciya ta, ban kwanta da tunaninta ba illa ma kokarin da nake yi kullum akan in tsige ta a cikin rayuwa ta, amma kullum dada shigowa ciki takeyi, ya Allah ka kawo min agaji, ya RAHMAN na tuba" sosai yake jin guiltiness domin gani yake a hakan ma kamar yaci amana ne tunda tana a matsayin matar aure ne, but a yanda yakeji yana jin kamar da gaske ne yayi having sex din, Don wani gefe na zuciyar shi har raya mishi yakeyi cewa "yanzu daka tashi daga barcin kenan wa zai kula da ita, tana cikin halin neman taimako fa" koda yayi kokarin kauda abin a ranshi amma sai yaji yana nan zaune, a akalla saida ya kusa one hour a cikin bathroom din sannan ya samu yayi wankan ya fito.

"Wannan wanka haka kamar na Amarci! ka shiga bayi kaki fitowa sama da one hour, dude nifa Sai naga ma kamar har kyallin Angonci kake, Allah kamar wanda aka kaima amarya jiya da dare" maganganun da hameed ya jerowa Aadhil kenan yana dariya ?asa ?asa

Daram daammm gaban Aadhil ya fadi "kada fa da gaske ne hakan ta faru! to amma ta yaya?"

Sam ya kasa yiwa hameed din magana sai dan murmushi da yakeyi mishi shima sama sama, haka ya gama shiryawa a sanyaye sannan ne ya Mike yana cewa hameed "Uncle zamu samu flight din yau kuwa?"

"zamu samu! dama nace maka mun kusa makara ne saboda kayi sauri ka tashi, ai flight din 2:pm zamu bi in shaa Allah"

Sai sannan Aadhil ya sauke wata ajiyar zuciya tare da daukar tea din da hameed ya ajiye mai a gabanshi yana sipping a hankali, amma can cikin zuciyar shi cunkushe take da tunanin Hafsat

_*Ni kaina matar rasheed saida mafarkin nan ya daburtamin lissafi, don harna fara tunanin yaushe aka daura auren ban sani ba, ashe ashe dai duk shaukin kauna ne*_ =??=??

??????????????

_*hajiya bilki*_

Koda ta fita daga office din abban Hafsat bata tsaya ako ina ba sai gidan boka dan China, tana zuwa ta bashi labarin duka abinda ya faru bata rage komai ba har yadda ta yaudari me kai shayin ta bashi dubu dari ya yarda ta zuba maganin a cikin shayin.

"kada ki damu duka naga abinda ya faru, amma kinyi kuskure daya, ya kamata da kika fito ki dan tsaya kiga zai biyo ki, amma sai kika tawo kawai" cewar boka dan China wanda wani irin mahaukacin kishin abban Hafsat ke dawainiya shi

"to yanzu komai ya lalace kenan?" cewar hajiya bilki cikin tashin hankali

"A'a be lalace ba, amma dai yakamata ki tsaya muga yadda abubuwan zasu wakana" boka dan China ya kuma fadi da cikakkiyar Hausa sai kace jakin kano

Sai sannan hajiya bilki ta lura cewa da boka dan China take magana direct ba tare da enterpreter ba, zaro ido tayi tare da cewa "wai dama kana jin hausa?"


Murmushi yayi mata tare da cewa "inajin Hausa sosai, kilanma nafiki fahimtar wasu abubuwan"

Nanfa hajiya bilki ta fara bitar maganganun da sukeyi da enterpreter, sosai hankalinta ya tashi jin wai boka dan China najin hausa, ba ita ta samu sassauci ba saida ta tuna cewa bata yi wata maganar batanci ga boka dan China ba a gurin enterpreter.

Sosai boka dan China yake jin dariya amma ya danne saboda akwai sauran abubuwan da yake so ya aiwatar, "yanzu abinda za'a yi shine kije ki fara gyaran jikin amarci saboda auren ku bazai wuce kwana biyar ba tunda dai dukanku zawarawa ne"

Da kyar hajiya bilki ta amsa da "to nagode"

"ko zamu shiga daga ciki ne tunda dai nasan idan akayi auren da wuya mu kuma haduwa"

Nanma dai hajiya bilki cewa tayi "to" domin sosai ta firgita da lamarin boka dan china, ashe dama karr yake, duk lumbu lumbu yakeyi mata, to da ace tayi wani abu fa?


_*Nidai nace ai bakiga komai ba hajiya bilki*_=??

???????????????

Sai yamma lis Abban Hafsat ya koma gida, tun daga shigar shi Hafsat taganshi kamar a firgice kuma yanayin shi kamar bashiba, bata kara tsorata da lamarin ba saida ta kawo mishi abinci yace baya ci sannan ya tashi ya shige daki, duk hirar da suka saba yi sam basuyi ba, gashi tanada magananun da takeso ta fada mishi, ciki harda maganar komawarta makaranta

Hakanan taji gabanta na faduwa, duk saitaji zuciyarta babu dadi domin bata taba ganin irin haka daga gareshi ba, koda beda lafiya yakan tsaya ya saurareta balle tunda ummanta ta rasu sai ya ninka kulawar da yakeyi mata.

Ganin batada mafita yasa tacewa baaba indo zataje ta kwanta

"kawalli sainaga kamar bakida Lafiya koh" cewar baaba indo tana kallon Hafsat din cike da kulawa

"A'a baaba kaina ne dai yakeyi min ciwo shine zan dansha magani na kwanta"

"to Allah ya sauwake kawalli, mu tashi lafiya" cewar baaba indo itama tana tashi domin shiga nata dakin


????????????

_*Aadhil Angon mafarki=??*_


Saukar su kenan a kasa me tsarki inda suke shirin yin bulking din hotel din da zasu zauna na iya kwanakin da suke sa ran zasuyi kafin kowa ya wuce inda zashi

"Uncle wallahi yunwa nakeji, kuma wallahi ba komai nakeson ciba illa dambun shinkafa"

"madallah ai saika bada himma" abinda hameed ya iya cewa kenan yana ajiye luggage dinshi kusa da inda Aadhil ya ajiye tashi.

"bari naje na sama mana inda zamuyi squatting naga dare sai kara yi yakeyi, kuma kayi kokari kafin na dawo kayi budurwa yar Nigeria inyaso saita dafa maka dambun" abinda hameed yace kenan sannan ya juya ya tafi batare daya kuma kallon inda Aadhil ke zaune ba

"uncle fa ya fara raina mini wayau, sai ya rika yimin wasu maganganu masu kama da harshen damo, Kodai dazu nayi surutai ne sanda nake mafarkin har ya fahimci meke faruwa?" haka dai ya karaci tunaninshi har zuwa sanda hameed ya dawo tare da mai taxi ya kwashe luggage din ya zuba a ciki sannan ya cewa Aadhil ''Bismillah ango, shigo muje"

A kufule Aadhil ya shiga motar tare da cewa "nifa na gaji da wannan kame kamen da kake yi, idan zaka fito a free ka fadi abinda kake son fada kawai ka fito" ya karashe maganar yana tsare gida


???????????????

Sosai hankalin Hafsat ya dada tashi ganin ta tashi daga barci babu abban ta a cikin gidan, it means har ya tafi wajen aiki ko kuma wani wajen yaje? Yau Asabar kuma ba kasafai yake zuwa office ranar Asabar ba sai dai idan ayyuka sunyi mishi yawa.
Da dai taga tunani ba zaiyi mata ba, kawai saita shirya tare da cewa baaba indo bari taje office din taga lafiya kuwa, tunda dai ba haka ya saba yi musu ba.


Diff idonta ya rufe ta dena ganin komai sanda ta bude office din abban nata taci karo da hajiya bilki na cewa "bikin namu ai inaga kawai a daura shi ranar Laraba me zuwa ne"


*KU BIYONI A SANNU*

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*L'
*#ALHAJI MADU*'
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?

 "??????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?
?
?
?
????????$&?????
 ???np????? <>? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ?!?!?#?#?#?$?$%%% %"%$%?%?%\'^'?(?(z)|)?)?)?*?*?+?+D.F.8/:/U?U?UDWFW?W?W?W????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?WXYZY*Z,Z.Z?Z?Zn[p[r[t[?[?[?[?[$\&\?\?\?\F]H]J]z^|^~^?^?^z_|_?_?_ a"a?a?a?a?b?b?b0c2c4c6c?c?c?d?d?e?e?f?f?f?f?g?g?gPjRj^k`kbklll?l?l?l?m?mnn????????????????????????????????????????????????????????????????????????HnnjolovqxqFrHr?r?r?r?r6s8s:s?t?t?tvvVwXwZwBxDx\y^yzz{{?{?{?{?|?|?}?}?}DF???&?(?*??????????ĂƂ??x?z?|?,?.?????????n?p?J?L?
? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ?????????????????????F?H???????????8?:?Џҏԏ????????4?6?j?l?n?????Ȑʐ̐ҐԐ֐???????????F?H?J?t?v?x?V?X?Z?$?&?(???????????z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hz?|?|?~????????????6?8?(?*?,?N?P?R?8?:???????????????0?2???????????????? ?"?N?P?R?>?@????????8?:? ? ?????2?4?????????,?.?0?????z?|?~?????????Z?\?^?8?:????????$?&? ?"???????"?$???????????F?H???????????0?2?????^?`?R?T?V?????L?N???????L?N?????????????????:??????F?H????????H?J?L?$?&???????? ?"??????????????
? ?0?2?4?????????????????T?V?X?0?2??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????????????,?.?0?P?R?????
? ?????????fh?????rtvRT????? "??L N ?
?
l n f h l n ,
.
0
*????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*,????????????????????XZ??????$&??????. 0 2 $!&!(!?!?!8":"?"?"?"?#?#?#f$h$?%?%&?'?'?'?'?'?(?(?() )?)?)????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?)?)x*z*?+?+?+h,j,?,?,?-?-4.6.?.?.?.?.?/?/?/?/?0?011?1?1?1?2?2?2?2T3V3X3?3?3n4p4?5?5?5666?6?677?7?7<8>8@8?8?8?82:4:?:?:?::;<;>;d<f<h<z<|<~<????????????????????????????????????????????????????????????????????????H~<?<?<?<?<?<?<?<?<===P=R=p=r=t=z=|=~=?=?=?=?=>>??????z@|@~@?@?@?A?A?AC C?C?C?C?C?D?D?D?E?E?EbFdFfFGG G"GvGxGLHNHPH>I@IBI,J.J0J?K?K?K?K.L????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.L0L?L?LTMVMXM?M?M?MpNrNtN?N?N?NNOPORO?P?P?P?Q?Q?Q?R?RSTTUUUUVVVjVlVjWlWpWrWYY?Y?YnZpZrZ?[?[?[] ]"]~^?^?^d_f_h_2`4`6`?`?`?`?b?b?b?c?c????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?c?c`fbfdfff?g?g?g?h?h?h?i?i?iBjDjkk kTlVl?m?m?mNnPnRn|o~o?o?q?q*r,r?r?r(s*s,sttt&u(u8v:v>v@v?w?w?w?w?y?y?yf{h{j{?|?|?|?}?}?}?~?~?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??"?$?@?B?^?`???????΀Ѐ???????????? ?"???????????????2?4?6?
? ??????????????????????????????,?.?0?.?0?2?????.?0?2?6?8?:?2?4?6???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????D?F?H?ԓ֓ؓ0?2?4??????????L?N?P?&?(?*?6?8?:?f?h?j?????.?0?2?????????????ҝԝ???H?J???????
???????????£ģR?T?V?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????? ????????B?D?F?H?(?*?,???????????h?j?????h?j?l?شڴH?J?L?(?*?,????̸θи??????v?x?z?n?p?r???????????????????????????????D?F?H?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HH???????F?H?J???????????????D?F?H????????D?F?????????????????????????????L?N???????p?r?t???????4?6?X?Z?\?f?h?j???????t?v?x?4?6?8????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????@?B?D?F???????????????? ?"?>?@?x?z?|????????????????????
? ?D?F?H?????h?j?l?t?v?x???????4?6?8???????j?l?n? ?"?$??????????4?6?8?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H8?????????????????????"?$???????????????????????????????????????0?2?4?"?$?&?*?,?????????????&?(?*?jlnvxz????ln??????? "?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????? ? ? 



?
?
?
 " ? ? ? H J F
H
J
468?????????"$&??? ????????~????TV????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??JLN??????*,.LNP???b d h j ? ? ? @#B#D#?#?#?#:$<$>$$%&%(%?'?'?'?'?'?(?(?(?(b*d*f*++?+?+?+---?-?-?-(.*.,.h.j.l.?/?/?0????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?0?0>1@1B1.202?2?2?2?3?3?3L4N4P4r5t5v5?5?5?526466677B7D7F7?7?7t8v8x8?8?8?8T9V9?9?9?9?9?9?9?:?:?:8;:;<;?;?;?;?=?=?=?>?>?>"?$?&?????@@@A A"A?A????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?A?ABBBJCLCDD?D?D?D2F4F6F?F?F?FLGNGPG?G?G(H*H,HJHLHNHPHbHdHvHxH?H?H?H?H?H?H?H?H?H0I2IPIRITIVI\I^I`I?I?I?I?I?J?J?J?K?K?K4M6M8M?M?M?N?N?N?O?O?O????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?O?O?O?P?P?P?P?P>Q@QDQFQDRFR?R?R?R?R?R?R?S?S?SZT\T?T?T8U:UU?U?URVTVVVWWWhXjXlXY@Y?Y?Y?Y?Z?Z?Z4[6[8[?\?\?\?]?]?]?_?_?_aaa?a?a?a?b?bRcTc????????????????????????????????????????????????????????????????????????HTc?c?c?c?c?c?c?c?g?g?g iii4j6j8j?k?k?ktmvmxm?o?o?o?o?q?q?qRsTsVs?t?t?t?u?u?u?v?vww?x?x?x*y,y.y,z.z0z{
{ {?{?{?{L|N|P|V}X}Z}?}?}?}>~@~VX(?*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*?,?????????????????????????.?0?2???????
????l?n?p?r?F?H?J?????\?^????????????????????????????????????????ЎҎ???$?&?(?*?,?f?h?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????x?z?|?>?@?B?&?(?*?"?$?&?P?R?T?:??????????????ΚКҚҜԜ:?????????P?R?????ƠȠ????آڢܢ??????????????X?Z???????*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*?,?.????????????????©?? ?"????????p?r?x?z??????????X?Z?\????????? ?????????ίЯүB?D?F???????.?0?2??????????????H?J?L???????8?:?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:? ? ?x?z?|??
? ??????????????????n?p????????????~?????????????????j?l?n???????X?Z?????????????????t?v?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hv?x???????????????????????????N?P?R?????4?6?8????l?n?? ?"???????????8?:? ? ????????J?L?N??? ???????????????????????????????2?4?6???????J?L?N???????
? ?????????????????????x?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????\?^?`?B?D?F???????n?p?r?(?*?,???????^?`?b???????JLN???lnp???DFxz|~???????? "$&`b?????????????B????????????????????????????????????????????????????????????????????????HBDF<>@???


N
P
R
p
r
t
?
?
?
H J L    ? ? ?
?
?
??????TVX???PRTBDF???dfh
 68:tvx??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????
|~???????RTV?????.02??????(*,???!!!f!h!j!x"z"|"6#8#:#$$$^$`$b$?%?%?%'''?'?'????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?'?'`(b(d(?(?(?(t)v)x)?)?)?)?)h+j+l+R,T,V,?,?,?,l-n-?-?-j.l.n.?.?.//(0*0,0?0?0?0111222L3N3P3?3?3?3 4"4$4N4P4R4?4?4?4?4?4?4N5P5R56666.6????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.60626?6?6?6?8?8?8 :":$:?:?:,;.;0;?;?;?;<<<T<V<X<Z<?=?=?=>>r>t>v>R?T?V?X?Z????????A?A?A?A?A?A2B4B?B?B?B?C?C?C4E6E8E:ExEzE?F?FXHZH\H?I?I?I?J?J????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?J?JHKJKLK^L`LbLvMxMzMO
ONPPPRPQQ?R?R?R?R?T?T?T?T?U?U?U?V?V?V?W?W?W?W?WX YYYYfYhYjY?Y?Y?Y?YD[F[H[?[?[?[?\?\?\?]?]?]j^l^n^p^?`?`?`:aa?a?a????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?a?a?a?abbb?b?b?b?b?c?c?c?c?c?c?cdd6d8dldndpdrdtd?d?d?d?d?d?d?d?deeee?e?e?e"f$f&f?f?f?fdgfghg?g?g?ghhh?i?i?iXjZj\j?j?j?j?k?k?k?k?k?k`l????????????????????????????????????????????????????????????????????????H`lbldl?m?m?m?n?n?nrotovo?p?p?p&q(q*qrrr?r?r?r?s?s?s&t(t,t.t?t?t?t?u?u?u?v?v?v|w~w?wxx?x?x?xxyzy|y?y?y?yzzz?z?z?zp{r{t{?{?{?{?{?|?|?|?|}}????????????????????????????????????????????????????????????????????????H}}p}r}t}v}J~L~N~?~?~?~?~? ?"?؀ڀ܀&?(?*????????????????0?2?4?6????,?.?0?2??? ?"?L?N?P? ???r?t?x?z??????????(?*?,?n?p?r?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????? ???8?:??@?B?Ɨȗʗ??????,?.?0???????h?j?l?n?X?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HX?Z?\?^?(?*?,?????????????????ĝƝB?D?F?ڞܞޞ@?B?D???????,?.?0????? ????`?b?????????ܡޡ??R?T?V?x?z?|???????`?b?d?2?4? ????اڧܧ>?@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@?l?n?p?r?N?P?R?T?????b?d?f?????????????L?N?P?b?d?f???????????????N?P?R????????????.?0?2?J?L?N?P???????????????????d?f?h?̷ηзҷ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????*?,?.?f?h?j???????????D?F?H?J?`?b?v?x???????????????????0?2?P?R?T?\?^?`?~?????????????^?`?b?????????????r?t?v???????v?x?z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
? ??
? ?????????????f?h?j??????????????0?2?4???????,?.?0??????????????????????.?0?2??????????????v?x?z?|???????B?D?F?(?*???
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H
?p?r?t?v??????????????? ?"?$?&?????????????????????T?V?X??????? ??????????????? ?"?$?????????????d?f?h?&?(?*?8?:????????,?.?0?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H0?B?D?F?,?.?0???????????????????T?V?X?@?B?D???????j?l?n?0?2?????????x?z?|?????H?J?L?????????????$&(jln"$&(.02ln???JLN????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????DFH???.0???????24PR?????????????   " ? ? ? p r t < > @ (
*
,
v
x
?
?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???DFH????*,.???&(*???vxz???????BD??????RTV??????PRT???> @ B ? ? ? F!H!J!?!?!?!6"8":"<"p"????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hp"r"t"v"?#?#?#6$8$:$8%:%<%?&?&?&N'P'R'.(0(2(?)?)?)?*?*?*?+?+?+...?.?.?.f/h/j/?0?0?0?1?1?1?3?3?3555?5?5?5?6?6?6?7?7?7?8?8?8?9?9:: :?:?:?;?;????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?;"<$<h<j<l<?<?<?<D=F=
> >>8?:?@@@B@J@L@N@l@n@p@?@?@?@~A?A?A?A?B?B?B C"C$C&C?C?C?C.E0E2E4E?E?E?E`FbFdF?G?G?G?GrH????????????????????????????????????????????????????????????????????????HrHtHvH?I?I?I:KK?K?K?K?K?L?L?L?M?M?N?N?N?N?N?O?O?O|P~P?P~R?R?RSS:UU?V?V?V>W@WBW?W?W?W?X?X?X\Y^Y`Y?Y?Y?YjZlZnZ8[:[<[v[x[z[\\\r\t\v\?\?\?\????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\^^^L_N_P_?_?_?_?`?`?`?a?a?accc?c?c?c?d?d?d$f&f(f?f?f?fh@h?h?h?h?i?i?ij@j?j?j?jkkkhkjklk?k?k?k?k?k?knn?s?s?su@u?u?u?u~v?v?v&x????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&x(x*x?x?x?xZy\y^yZz\z?z?z?{?{?{>|@|B|"}$}&}?~?~?~\^`8?:??@?B??????????????
? ????????????? ?"?N?P?R?.?0?2?F?H?J?Z?\?^?\?^?`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????l?n?p?X?Z?\?T?V?:??t?v?x?????????????t?v?r?t?v??????????????@???????Z?\?^?????????????l?n?p???????b?d?f??????????????????????`?b?d?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???? ?"?$?^?`?b?^?`?b?????????????b?d?f? ?????????????????????????????????????????????????????0?2?N?P?????????????????????????????? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ???????p?r?t?D?F?H?$?&?(????????*,.,.0??rtv "$??????H J L ? ? ? ?
?
?
?
?
?
| ~ ? ? ? ? 


(*,????????????????????????????????????????????????????????????????????????H,.*,.???????vxz??????@BDjlnprt |~?8:<02FH??????468?????????"!$!?!?!?!?#????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?#?#?#8%:%<%?%?%?%?'?'?'?(?(?(?)?)?)?*?*?*?*?*?*?*?,?,?,~-?-?-?-?-?-?.?.?.?.?.?.?/?/?/H0J0L0?0?0?0?0?012 2"2?2?2?2?3?3?3\4^4`4?5?5?6?6?6?8?8?8>9????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>9@9B9?9?9?9?9?9?9?9?;?;?;T=V=X=4?6?8??@?@?@BB
B?C?C?C*D,D.D&E(E?E?E?E?F?F?F?F?F?G?G?G:HH?H?H?H?H?H?HPIRITIxJzJ>M@M?M?M?M?M?N?N?NPP
P?R?R?R????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?RzT|T~T(U*U,U?V?V?VRWTWVWbXdXfXYYYY?Y?Y?Y?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z?Z[ ["[$[&[f[h[?[?[?[?[?[?[?[?[?[?[?[,].]0]^^^,_._0_\`^```XaZa\aBbDbFbhcjclc????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hlce
e e?e?e?g?g\i^i?i?i?i?j?j?jvkxkzk?k?k?k
l llm m"m?m?m?m?m?m?mNnPnRnoovpxpzpdrfrhr?s?s?t?t?t?x?x?x?y?y?z?z?z?{?{?{?|?|@}B}D}?~?~,?.?0?ʁ́????????????????????????????????????????????????????????????????????????H́F?H?
? ??l?n?p????L?N?P? ?????????? ?ʉ̉Ή?????`?b?d?????????????̌ΌЌԍ֍؍? ?"?"?$?&?Əȏʏ? ?"?d?f?h??
? ????????????
? ??T?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HT?V?X?,?.?0????|?~???8?:? ? ??????? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????ެ??d?f?h??????????
? ????????h?j?l?ʰ̰ΰ?@?B?.?0?2?F?H?J?&?(?*?ڴܴb?d?f???????????????????????????????????B?D?F?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HF?ƻȻʻ???^?`?b?????????????ҾԾ־????????????????????????? ?"?$? ?"?$?X?Z?\?????,?.?0?????H?J?8?:? ? ?r?t?v?x???????????????$?&?(?J?L?N???????????????????*?,?.?|?~??????????????????????????????
 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ???? ???fhj? ? ?  
 ? ? ? ???Z\^??????.02`bdz|~???tvx2468?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????V X Z ? ? ? ?!?!?!4"6"8"?#?#?#?$?$?$`%b%d%f%?&?&?&?'?'?'D)F)H)h*j*l*,,,?,?,?,?-?-?-|.~.?.
/ //b/d/f/?/?/?/?0?0?0?0?0?0?2?2?2n3p3r344????????????????????????????????????????????????????????????????????????H44?4?4?4X6Z6\6?7?7?7?8?8?899 9?9?9?9\:^:`:?:?:?:p;r;t;v;?;?;?;?<?<?<?<?<=
== =<=>=Z=\=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=>>>&>(>*>,>? ?"?@
@?@?@?@BB????????????????????????????????????????????????????????????????????????HBB:CC>E@EBEbFdFfF
I II?I?I?IDJFJHJ?K?K?KHMJMdNfN8P:PU@UzV|V~V?W?W?W?X?X*Z,Z.Z?Z?Z?Z.\0\2\?^?^<_>_@_V_X_Z_?a?a?b?b?d?dXfZf\f????????????????????????????????????????????????????????????????????????H\f?g?g?gxhzh2i4i.j0j2jbmdm,o.o0oppp\p^p`ppprptp?r?r?rTsVsXs?t?t?tuuuu?u?u?u?uwww
w wwyyy.z0z2z?{?{?{?|?|?|d}f}h}j}?}?}?}?}??? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????N?P?R????b?d?؄ڄ??
???ֈ؈ڈ???????????R?T?V?H?J?L?N?|?~???????????ƍȍ????? ?"?b?d?????????????????????V?X?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HX?Z?4?6?8?ҔԔ֔h?j?l??@????ĘƘȘ:??ܚޚ???????????????????:??N?P?R?$?&?(??????????? ?"?????¤إڥܥ??§ħ??????n?p?r?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????j?l????????????@???????????ڸܸ޸???????????0?2?????????D?F??????????l?n?p??????????N?P?R???????H?J?L???????z?|?????\?^?`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??8?:??????P?R???????,?.?0???????H?J?L???Z?\?N?P?R?????????????x?z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????\?^???????????????????????????? ? 

PRT????LNln????24????????????, . 0 ?!?!?!?"?"????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?"?#$$?%?%?%?&?&?&?'?'?'?(?(?()))>*@*B*?,?,?,8.:.<.//?0?0?0?1?1?1T2V2X2333"4$4j5l5n56
6 6?8?8?8 ;;;?=?=?>?>?>j?l?n?AAlCnCpC?E?E?F?F????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?F?G?G?GLINIPIM M"M|O~O?O(R*R,RSS?S?S?SU U"U?V?V?V?V YYYZZ?Z?Z?ZH\J\L\?^?^?^?_?_?_?a?a$c&c(c\d^d`dbdNgPgRgrgtgvg?g?g?g?i?i?i6l8l?l?l?l?lzn????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hzn|n~n?n?n?n?n?n?n?n?n?n ooBoDoFoHoJo?o?o?o?o?o?o?o?o?o?o?o?obpdpfp?q?q?qrrr$u&u(uHvJvLv?y?y?y?y?y?y?~?~f?h?j?ހ???ҁԁ??????j?l?n???????ȉ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hȉʉ̉Ή???????l?n?????????
?~???????????4?6?\?^?`???›t?v?x??????????????6?8?:?L?N?P?\?^?????:??,?.?0?Ԭ֬خڮܮޮ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???ܲ޲ ?"?$???*?,?.???????????????????????ºĺƺj?l?n? ?"??????????N?P?R?????????????J?L?N?P?????????&?(?*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????p?r?t???????x?z?|?`?b?d?D?F?H?6?8?:?F?H?J?L?,?.?:??p?r????????????????"?$?&?6?8?0?2?4?6???????????????????????????????????????$&(?????????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H "$???l n p l n p r ??????02468:dfhz|??????
LNnprz|~?????????246246dfh? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ."0"2"?$?$?$|%~%?&?&?&?&?)?)?)?*?*?+?+?+P,R,T,>-@-B-r.t.v.?/?/?/|1~1?1?1?1?1N2P2R2?2?2?2V4X4Z4|5~5?5f6h6j6l6|8~8?8?;?;?;?<?<?<?>?>?>,@.@0@AA?B????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?B?B?BnCpCrC?E?E?E?E"G$G&G*H,H.H?H?H?HII
I?I?I?I?J?J?K?K?K?K?L?L?N?N?N?P?P?PRR
RvRxRzR8S:SU@UBUVVV?V?V?V$X&X(X?Y?Y?Y?Z?Z?Z?ZZ]\]^]????????????????????????????????????????????????????????????????????????H^]?]?]?]?]F`H`J`L`r`t`v`?`?`?`~a?a?d?d?d?f?f?f?g?g?g?h?h?h?k?k?kmmm?n?n?n?n?q?q?q?q?r?r?r?s?s?s?u?u?u?w?w?w?w?x?x?x6y8y:y?y?y?y(z*z,z?{?{?{?{?|????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?|?|?|?|?|?|?|?|?|?|?|?|}}P}R}T}V}X}?}?}?}?}?}?}?}?}?}?}?}?}????*?,?????????????`?b?d?ډ܉މV?X?Z?ތ???`?b?d?????????????R?T?V?T?V?X?ҖԖ֖ė????????????????????????????????????????????????????????????????????????HėƗʗ̗ƘȘʘ????????????????????R?T?V?|?~??????ĠƠȠ,?.?0?r?t?v????????????@?d?f?h??????????¬Ĭ??????????????رڱܱ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????Ƶȵʵ:????????Ըָظ???? ?"?>?@?t?v?x?z?|?????޹?????????ƻȻb?d?f??????¾ľ??????(?*?,?????Z?\?^?&?(?*???????? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>?@???????????&?(?*???????????r?t?v???????"?$???????N?P?R?????2?4?6???????????????$?&????????????????H?J?L????????@?\?^?`?~?????H?J?L?4?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H4?6?8????????????@?t?v?&?(?*?,?:?????????????????????
? ???`?b?d????$?&?????????????????   ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? $ & ( ? ? ? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? ? l n p ?
?
?
$ & ( V X Z ?

< > > @ B f h p r t ? ? ? ? ? ? $ & ( ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? $ & ( ? ? ? 
  ? ? ? ? ? ? ? ? ? l ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl n p @" B" D" v# x# z# f$ h$ j$ 8% :% ?& ?& ?& @( B( D( h( j( l( ?) ?) ?) ?* ?* ?+ ?+ h- j- l- P. R. /
/ / \/ ^/ ?/ ?/ ?/ d0 f0 h0 ?1 ?1 ?1 ?2 ?2 ?2 3 3 3 &3 (3 <3 >3 \3 ^3 z3 |3 ?3 ?3 ?3 ?3 ?3 ?3 ?3 4 4 4 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H4 *4 ,4 .4 P4 R4 T4 V4 ?5 ?5 ?6 ?6 ?6 ?7 ?7 ?7 : : : ?; ?; ?; t= v= x= ?? ?? ?? ?A ?A ?A ?C ?C ?C ?D ?D ?D ?E ?E ?F ?F ?F VI XI ZI ?J ?J ?J L @L ,M .M 0M ?Q ?Q ?Q ?T ?T ?T ?T W W W fX hX *Y ,Y 0Y 2Y ?] ?] ?] ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?] ?_ ?_ ?_ a a a ?b ?b ?b ?d ?d ?d Hf Jf Lf ?f ?f ?h ?h ?h j j ?j ?j ?j l l ^m `m bm ?n ?n ?n p p p r r r ht jt lt ?u ?u v $w &w (w *w Hw Jw Lw ?w ?w ?w y y Bz Dz Fz R| T| V| `} b} d} \ ^ ` b ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? >? @? Ȅ ʄ ҄ Ԅ ? ? ?? ? ? ? ? ?
? ?? ? ? X? Z? \? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? l? n? p? ?? ?? ?? ?? ?? ?? `? b? d? ?? ?? ?? ԓ ֓ ؓ ړ ? ? ? ?? — ė ?? ?? ?? .? 0?
? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? D? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HD? F? H? J? t? v? x? ,? .? 0? 2? N? P? R? T? z? |? ~? ?? ?? ?? ?? ơ ȡ ? ? ? ? ? ? "? d? f? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ¢ 4? 6? Ҥ Ԥ ֤ ^? `? ȥ ʥ ̥ @? B? D? &? (? ?? ??
? ? ? ? ƪ Ȫ ʪ b? d? f? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ? ? ?? ~? ?? ?? ? ? ? ?? ?? ^? `? h? j? ?? ?? ? h? j? l? >? @? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ?? ?? ?? d? f? ,? .? 0? ?? ?? r? t? v? x? ?? ?? ?? ?? ?? D? F? ?? ?? x? z? |? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ?? z? |? ~? v? x? z? d? f? h? ?? ?? ?? P? R? T? h? j? ?? ?? ?? ?? ?? ?? V? X? Z? ?? ?? ?? n? p? r? ?? ?? ?? ^? `? b? T? V? X? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? H? J? L? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ?? V? X? Z? ?? ?? ?? D? F? H? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? t? v? L? N? P? R? T? V? t? v? x? >? @? B? ?? ?? ?? ?? ?? ?? Z? \? ^? ?? ? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? @? B? D? 0? 2? 4? p? r? t? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ? ? ? (? *? >? @? ^? `? |? ~? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? &? (? *? H? J? L? N? ?? ?? ?? b? d? ?? ?? ?? ?? ?? ??



r
t
v
?
?
?
^
`
b
B
D
F
?
?
?






?

?

?

:
<
?
?
?
?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?
?
?
?
?
?
?
?
d
f
h
?
?
?
J
L




?
?
?
?
?
?






V
X
Z



<
>
?
?
*
,
.
?
?
T"
V"
X"
?#
?#
?#
%
%
?&
?&
?&
?'
?'
?'
?*
?*
?*
?,
?,
?,
?,
/
/
/
?1
2
`3
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H`3
b3
d3
?8
?8
?8
?:
?:
?:
~;
?;
?;
=
=

=
?=
?=
?=
r?
t?
v?
?@
?@
?@
?@
?@
?@
A
A
A
C
C
C
?D
?D
?D
?E
?E
?E
?F
?F
?F
?G
?G
?G
?G
?H
?H
?H
?J
?J
?J
?L
?L
?L
?L
?L
?L
?M
?M
?M
?N
?N
?N
?N
PO
RO
TO
rO
tO
vO
FR
HR
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HHR
JR

T
T
T
?T
?T
?T
XU
ZU
\U
?U
?U
?U
?V
?V
?V
?V
?V
?V
?V
(W
*W
,W
.W
nX
pX
rX
$Y
&Y
(Y
Z
"Z
$Z
2\
4\
6\
?^
?^
?^
j`
l`
n`
p`
?`
?`
?`
?b
?b
?c
?c
?c
?c
0e
2e
4e
6e
`e
be
de
ve
xe
?e
?e
?e
?e
?e
?e
f
f
f
f
f
????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hf
Hf
Jf
Lf
???h?0??:?z?v?????B??'.6?J?a`l}??X?@?????
?0??p"?;rH?\&x??ȟ?????? ?,?#>9?RlćT???F?6?D?J? ?4B\f?X??????????"?Fznȉ???\? ? ?B^]?|ė?>?4?? l 4 ?] ?? D? ?? ?? ?? ?? ?
`3
HR
f
Lf
456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????????????%9?Kp[?gz???,??????? ?? l.V9D^I?R?]?o?}????? "????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?
?
???????????????????????????????&?? ??p???>? ?!?#?#?$%%"%$%?%???????????????????????????%^'?(|)?)?*?+F.:/U?UFW?W?WZY,Z.Z?Zp[??????????????????????????p[t[?[?[&\?\?\H]J]|^~^?^|_?_"a?a?a?b?b2c6c?c?d?e?f?f?g???????????????????????????g?gRj`kbkll?l?l?mnnloxqHr?r?r8s:s?t?tvXwZwDx^yz??????????????????????????z{?{?{?|?}?}F??(?*??????Ƃ?z?|?.?????p?L? ???????????????????????????????????????H???????:?ҏԏ????6?l?n???ʐ̐Ԑ֐????????????????????????????????????H?J?v?x?X?Z?&?(???????|?~????????8?*?,???????????????????????????,?P?R?:??????????2????????? ?"?P?R?@????:??????????????????????????????????&?"?????$???????H???????2???`?T?V???N?????N??????????????????????????????????????????H?????J?L?&????? ?"???????
? ?2?4???????????V???????????????????????????V?X?2?????????????????????????.?0?R??? ?????h?????????????????????????????tvT???"?N ?
n h n .
0
,???????????????????????????????????????Z???&???0 2 &!(!?!:"?"?"?#?#h$?%???????????????????????????%&?'?'?'?(?( )?)?)z*?+?+j,?,?-6.?.?.?/?/?01?1?1?2?2???????????????????????????2V3X3?3p4?5?566?67?7>8@8?8?84:?:?:<;>;f<h<|<~<?<?<???????????????????????????<?<?<==R=r=t=|=~=?=?=?=>???|@~@?@?A?A C?C?C?D?D?E???????????????????????????E?EdFfFG"GxGNHPH@IBI.J0J?K?K0L?LVMXM?M?MrNtN?N?NPORO??????????????????????????RO?P?P?Q?Q?RSTUUVVlVlWrWY?YpZrZ?[?[ ]"]?^?^f_h_??????????????????????????h_4`6`?`?`?b?b?c?cbfdfff?g?g?h?h?i?iDjk kVl?m?mPnRn~o??????????????????????????~o?o?q,r?r*s,stt(u:v@v?w?w?w?y?yh{j{?|?|?}?}?~?~???????????????????????????????$?B?`?????Ѐ???????? ?"?????????4?6? ?????????????????????????????????????????????.?0?0?2???0?2?8?:?4?6????????F?H?֓ؓ2???????????????????????????2?4???????N?P?(?*?8?:?h?j???0?2?????????ԝ??J????????????????????????????????
????????ģT?V???????????????D?H?*?,???????????????????????????????????j???j?l?ڴJ?L?*?,???θи????x?z?p?r?????????????????????????????????????????????????F?H?????H?J?????????F?H?????F???????????????????????????????????????????????N?????r?t?????6?Z?\?h?j?????v?x?6?8??????????????????????????????????????B?D?F??????????"?@?z?|?????????????
? ?F???????????????????????????F?H???j?l?v?x?????6?8?????l?n?"?$???????6?8?????????????????????????????????????????$?????????????????????????2?4?$?&?,?????????(???????????????????????????(?*?lnxz??n????"??????? ? 

?
?
???????????????????????????
" ? ? J H
J
68??????$&?????????????????????????????????????V?LN????,.NP??d j ? ? ??????????????????????????? B#D#?#?#<$>$&%(%?'?'?'?(?(d*f*+?+?+--?-?-*.,.j.l.??????????????????????????l.?/?0@1B102?2?2?3?3N4P4t5v5?5?546667D7F7?7v8x8?8?8V9??????????????????????????V9?9?9?9?9?:?::;<;?;?;?=?=?>?>$?&???@@ A"A?ABBLCD??????????????????????????D?D?D4F6F?F?FNGPG?G*H,HLHNHPHdHxH?H?H?H?H?H2IRITIVI^I??????????????????????????^I`I?I?I?I?J?J?K?K6M8M?M?N?N?O?O?O?P?P?P@QFQFR?R?R?R?R???????????????????????????R?S?S\T?T:UU?UTVVVWWjXlX>Y@Y?Y?Y?Z?Z6[8[?\?\?]?]???????????????????????????]?_?_aa?a?a?bTc?c?c?c?c?c?g?gii6j8j?k?kvmxm?o?o?o???????????????????????????o?q?qTsVs?t?t?u?u?vw?x?x,y.y.z0z
{ {?{?{N|P|X}Z}?}?}???????????????????????????}@~X*?,???????????????0?2????
???n?p?r?H?J????????????????????????????????^???????????????????????????Ҏ??&?*?,?h?????????????????????????????????????????????z?|?@?B?(?*?$?&?R?T??????????КҚԜ????????????????????????????????R???Ƞ??ڢܢ?????????Z?????,?.???????????©????????????????????????????"?????>?r?z???????Z?\?????? ???????ЯүD?F?????0???????????????????????????0?2?????????J?L?????:? ? ?z?|?
? ???????????????????????????????????????p????????????????????l?n?????Z???????????v???????????????????????????v?x?????????????????P?R???6?8???n? ?"???????:?@??

P
R
r
t
?
?
J L  ??????????????????????????  ? ?
?
????VX??RTDF??fh
 ?????????????????????????? 8:vx??????
~?????TV???02??????????????????????????????*,??!!h!j!z"|"8#:#$$`$b$?%?%''?'???????????????????????????'?'b(d(?(?(v)x)?)?)j+l+T,V,?,?,n-?-l.n.?./*0,0?0?01??????????????????????????1122N3P3?3?3"4$4P4R4?4?4?4?4P5R56660626?6?6?8?8???????????????????????????8":$:?:.;0;?;?;<<V<X<Z<?=?=>t>v>T?V?Z??????A?A?A?A???????????????????????????A4B?B?B?C?C6E:EzE?FZH\H?I?I?J?JJKLK`LbLxMzM
OPPRPQ?R???????????????????????????R?R?R?T?T?T?U?U?V?V?W?W?WXYYYhYjY?Y?Y?YF[H[?[?[?\???????????????????????????\?\?]?]l^n^p^?`?`a?a?a?abb?b?b?b?c?c?c?cd8dndrd?????????????????????????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rdtd?d?d?d?d?deee?e?e$f&f?f?ffghg?g?ghh?i?iZj\j?j???????????????????????????j?j?k?k?k?kbldl?m?m?n?ntovo?p?p(q*qrr?r?r?s?s(t.t?t???????????????????????????t?t?u?u?v?v~w?wx?x?xzy|y?y?yzz?z?zr{t{?{?{?{?|?|?|???????????????????????????|}}r}t}v}L~N~?~?~?~ ?"?ڀ܀(?*??????????2?4?6???????????????????????????6???.?2?? ?"?N?P???t?z???????*?,?p?r????????????????????????????????????????:? ? ?????????h?j????????????????????????????????????2?4?????.?0???????????????0?2?????????x?|?????????????????????????????????D?F?*??
?r?t?v?????????"?$?&????????????????????????????????????????V?X??????????????"?$?????????f?h?(?*?:??????.???????????????????????????.?0?D?F?.?0?????????????V?X?B?D?????l?n?2???????z?|???????????????????????????????J?L?????????&(ln$&(02n??LN?????????????????????????????????FH??0????4R????????  " ? ? ??????????????????????????? r t > @ *
,
x
?
?
???????FH???,.?????????????????????????????(*??xz?????D????TV????RT?????????????????????????????@ B ? ? H!J!?!?!8":"<"r"t"v"?#?#8$:$:%<%?&?&P'R'0(??????????????????????????0(2(?)?)?*?*?+?+..?.?.h/j/?0?0?1?1?3?355?5?5?6?6?7???????????????????????????7?7?8?8?9: :?:?;$<j<l<?<?<F= >>:?K?K?K?K?L?L?M?N?N?N?O?O~P?P?R?RSU??????????????????????????>U?V?V@WBW?W?W?X?X^Y`Y?Y?YlZnZ:[<[x[z[\\t\v\?\?\^^??????????????????????????^N_P_?_?_?`?`?a?acc?c?c?d?d&f(f?f?f>h@h?h?h?i?i>j@j??????????????????????????@j?j?jkkjklk?k?k?k?kn?s?s>u@u?u?u?v?v(x*x?x?x\y^y\z??????????????????????????\z?z?{?{@|B|$}&}?~?~^`:? ? ?????????"?P?R?0?2?H?J?\?^?^?`?????????????????????????????????n?p?Z?\?V??v?x?????????v?t?v?????????>?@?????\???????????????????????????\?^?????????n?p?????d?f??????????????b?d?????"?$?`?b???????????????????????????b?`?b?????????d?f???????????????????????????????????????????????????????????????2?P??????????????????? ?????r?t?F?H?&?(????????????????????????????????,..0?tv"$????J L ? ? ??????????????????????????? ?
?
?
?
~ ? ? ? 

*,.,.????xz????B??????????????????????????BDlnrt~?:<2H????68?????????????????????????????????$!?!?!?#?#:%<%?%?%?'?'?(?(?)?)?*?*?*?*?*?,?,?-???????????????????????????-?-?-?-?.?.?.?.?/?/J0L0?0?0?01 2"2?2?2?3?3^4`4?5?6?6???????????????????????????6?8?8@9B9?9?9?9?9?9?;?;V=X=6?8??@?@B
B?C?C,D.D(E?E?E???????????????????????????E?F?F?F?G?GH?H?H?H?HRITIzJ@M?M?M?M?N?NP
P?R?R|T~T??????????????????????????~T*U,U?V?VTWVWdXfXYYY?Y?Y?Z?Z?Z?Z?Z?Z [$[&[h[?[?[?[???????????????????????????[?[?[?[?[.]0]^^._0_^```Za\aDbFbjclc
e e?e?g^i?i?i?j???????????????????????????j?jxkzk?k?k ll m"m?m?m?m?mPnRnoxpzpfrhr?s?t?t?x?x?y???????????????????????????y?z?z?{?{?|B}D}?~.?0?́H? ??n?p???N?P??????? ?̉??????????????????????????̉Ή???b?d?????????ΌЌ֍؍ ?"?$?&?ȏʏ ?"?f?h?
? ????????????????????????????????????? ??V?X?.?0???~???:? ? ???????????????????????????????????????????f?h??????? ??????j?l?̰ΰ>?@?B?0?2?H???????????????????????????H?J?(?*?ܴd?f?????????????????????????D?F?Ȼʻ??????????????????????????ʻ??`?b?????????Ծ־????????????????"?$?"?$?Z?\???????????????????????????\????.?0???J?:? ? ?t?v?x???????????????????????????????????????&?(?L?N?????????????,?.?~?????????????????????????????????????????????????
 ?? ??hj? ? 
 ? ? ??\^???????????????????????????????02bd|~??vx468?????????????????????????????????????????X Z ? ? ?!?!6"8"?#?#?$?$b%d%f%?&?&?'?'F)H)j*l*??????????????????????????l*,,?,?,?-?-~.?. //d/f/?/?/?0?0?0?0?2?2p3r344?4?4???????????????????????????4Z6\6?7?7?8?89 9?9?9^:`:?:?:r;t;v;?;?;?<?<?<?<
= =>=??????????????????????????>=\=?=?=?=?=?=?=>>(>*>,> ?"?
@?@?@BBC@EBEdFfF I?????????????????????????? II?I?IFJHJ?K?KJMfN:PU@U|V~V?W?W?X,Z.Z?Z?Z???????????????????????????Z0\2\?^>_@_X_Z_?a?b?dZf\f?g?gzh4i0j2jdm.o0opp^p`prp??????????????????????????rptp?r?rVsXs?t?tuu?u?u?uww wwyy0z2z?{?{?|?|f}h}??????????????????????????h}j}?}?}????????????????P?R???d?ڄ?
??؈ڈ??????????????????????????????????T?V?J?L?N?~???????ȍ?? ?"?d???????????????X?Z???????????????????????????Z?6?8?Ԕ֔j?l?>?@???ƘȘ?ޚ???????????????P???????????????????????????P?R?&?(??????? ?"???¤ڥܥ§ħ????p?r?????????l???????????????????????????????????>?@???????ܸ޸???????2?????F???????n?p???????????????????????????????????P?R?????J?L?????|???^?`?????:????R?????.?0?????J?L??\?P?R?????????z?????^???????????????????????????^?????????????????? 
RT??Nn??4??????????????????????????????????. 0 ?!?!?"$$?%?%?&?&?'?'?(?())??????????????????????????)@*B*?,?,:.<./?0?0?1?1V2X233$4l5n5
6 6?8?8;;?=?>???????????????????????????>?>l?n?AnCpC?E?F?G?GNIPI M"M~O?O*R,RS?S?S U"U?V?V?V???????????????????????????VYYZ?Z?ZJ\L\?^?^?_?_?a&c(c^d`dbdPgRgtgvg?g?g?i?i8l??????????????????????????8l?l?l|n~n?n?n?n?n?noDoHoJo?o?o?o?o?o?o?o?odpfp?q?qr??????????????????????????rr&u(uJvLv?y?y?y?y?~h?j????ԁ????l?n?????ʉ̉Ή????????????????????????????????n??????
?????????6?^?`?›v?x?????????8?:?N???????????????????????????N?P?^?????.?0?֬ڮܮޮ??????޲"?$??,?.?????????????????????????????????????????????ĺƺl?n?"???????P?R?????????L?N???????????????????????????N?P?????(?*???????????????????r?t?????z?|?b?d?F?H?8?:???????????????????????????:?H?J?L?.??r???????????$?&?8?2?4?6?????????????????????????????????????????????????????&(????????????????????????????????"$??n p n p r ????248:fh|???
??????????????????????????
Npr|~??????4646fh? 0"2"?$?$~%?&???????????????????????????&?&?&?)?)?*?+?+R,T,@-B-t.v.?/?/~1?1?1?1P2R2?2?2X4Z4~5??????????????????????????~5?5h6j6l6~8?8?;?;?<?<?>?>.@0@A?B?BpCrC?E?E?E$G&G,H.H??????????????????????????.H?H?HI
I?I?I?J?K?K?K?L?N?N?P?PR
RxRzR:S?@?f?h???????Ĭ?????????ڱܱ??????????????????????????????????ȵʵ?????ָظ??"?@?v?z?|??????????Ȼd???????????????????????????d?f??¾ľ????*?,???\?^?(?*????? ?>?@???????(?*???????????????????????????????????t?v?????$?????P?R???4?6????????&??????????J?L?????????????????????????????????>?@?^?`?????J?L?6?8???????>?@?v?(?,?????????????????????????????????????????? ???b?d???&???????????  ? ? ? ? ? ? ? & ( ??????????????????????????( ? ? ? ? ? ? n p ?
?
& ( X Z

> @ B h r t ? ? ? ? ??????????????????????????? & ( ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? & ( ? ?
  ? ? ? ? ? ? n ??????????????????????????n p B" D" x# z# h$ j$ :% ?& ?& B( D( j( l( ?) ?) ?* ?+ j- l- R.
/ / ^/ ?/ ?/ ???????????????????????????/ f0 h0 ?1 ?1 ?2 ?2 3 3 (3 >3 ^3 |3 ?3 ?3 ?3 ?3 4 4 ,4 .4 R4 T4 V4 ?5 ?6 ?6 ???????????????????????????6 ?7 ?7 : : ?; ?; v= x= ?? ?? ?A ?A ?C ?C ?D ?D ?E ?F ?F XI ZI ?J ?J >L @L .M ??????????????????????????.M 0M ?Q ?Q ?T ?T W W hX ,Y 2Y ?] ?] ?_ ?_ a a ?b ?b ?d ?d Jf Lf ?f ?h ?h j ??????????????????????????j ?j ?j l `m bm ?n ?n p p r r jt lt ?u v &w (w *w Jw Lw ?w ?w y Dz Fz T| ??????????????????????????T| V| b} d} ^ b ?? ?? @? ʄ Ԅ ? ?? ? ? ?
? ? ? Z? \? ?? ?? ?? ?? ?? n? ??????????????????????????n? p? ?? ?? ?? ?? b? d? ?? ?? ֓ ؓ ړ ? ? — ė ?? ?? 0? ? ? ?? ?? ?? ?? ? ??????????????????????????? ? F? H? J? v? x? .? 0? 2? P? R? T? |? ~? ?? ?? ȡ ? ? ? "? f? ?? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? ¢ 6? Ԥ ֤ `? ʥ ̥ B? D? (? ?? ? ? Ȫ ʪ d? f? ?? ?? ? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ? ? ?? `? j? ?? ? j? l? @? ?? ?? ?? ?? ? ?? ?? f? .? 0? ?? t? v? x? ?? ?? ???????????????????????????? ?? F? ?? z? |? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? |? ~? x? z? f? h? ?? ?? R? T? j? ??????????????????????????j? ?? ?? ?? ?? X? Z? ?? ?? p? r? ?? ?? `? b? V? X? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ??????????????????????????? ? J? L? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? X? Z? ?? ?? F? H? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? v? N? ??????????????????????????N? P? T? V? v? x? @? B? ?? ?? ?? ?? \? ^? ? ? ? ?? ?? ?? B? D? 2? 4? r? t? ?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? *? @? `? ~? ?? ?? ?? ?? ? ? (? *? J? L? N? ?? ?? d? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? 

t
v
?
?
`
b
D
F
?
?




?

?

<
?
?
?
?
?
?
???????????????????????????
?
?
?
f
h
?
?
L



?
?
?
?




X
Z


>
?
,
.
??????????????????????????.
?
V"
X"
?#
?#
%
?&
?&
?'
?'
?*
?*
?,
?,
?,
/
/
2
b3
d3
?8
?8
?:
?:
?;
?;
???????????????????????????;
=

=
?=
?=
t?
v?
?@
?@
?@
?@
A
A
C
C
?D
?D
?E
?E
?F
?F
?G
?G
?G
?H
?H
?J
???????????????????????????J
?J
?L
?L
?L
?L
?M
?M
?N
?N
?N
RO
TO
tO
vO
HR
JR
T
T
?T
?T
ZU
\U
?U
?U
?V
?V
???????????????????????????V
?V
?V
?V
*W
,W
.W
pX
rX
&Y
(Y
"Z
$Z
4\
6\
?^
?^
l`
n`
p`
?`
?`
?b
?c
?c
?c
2e
??????????????????????????2e
4e
6e
be
de
xe
?e
?e
?e
f
f
f
Jf
Lf
?????????????
?0??????v?????L?,?b  ?'1?8?A?R?\rd?j?t?|6????,????L????????.????? ??0(?7 @?G>U^@j\zƒ?ޜ??з???\?b???? B??-?6?E~T?[?j?ỷ??ܞ?H?ʻ\???:??????????l*?4>= I?Zrph}??Z?P????????.?^??)?>?V8lr?N???N?:?????
?&~5.HV?f?x?}V?.???d???????( ? n ?/ ?6 .M j T| n? ? ?? ?? ?? j? ? N? ?? ?? ?
.
?;
?J
?V
2e
Lf
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuv&0? ??0?g??*?Ax? ?/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hTimes New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???hDJ?GKJ?G?!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*p2!????

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login