Showing 27001 words to 30000 words out of 66006 words

Chapter 10 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

131

yace "Mummy kada tayi barci taje ta shirya zata rakani anguwa, Ai be rufe bakiba husna tace "Nima zani uncle"

Murmushi yayi "to daughter na"


Gaba daya zuciyar hafsat ta tsinke da gudu take bugawa gashi ta rasa dalili, sai ma wata fargaba da taji tana shigar ta a hankali duk tsigar jikinta suka tashi.

A hankali ta juya ta nufi hanyar dakinsu tana tafiyar ta mai sanyi a hankali cikin natsuwa.
Ai hakan da tayi sai ya zama kamar dama juya hips dinta takeyi da gangan saboda skirt Win ya fitar da shape dinta sosai..

SADEEQ
Kara Daskarewa yayi, kuma a gaskiya shifa hakurinshi ya fara karewa kada ya tsaya kallon ruwa kwaWo yayi mishi kafa.

Tana shiga Wakin ta faWa kan gado "innalillahi nifa Wallahi yanzu wani irin nauyin yaya SADEEQ nakeji, ya zanyi?"

Hakanan ta mike ta shiga wanka, bayan ta fito ba wata kwalliya tayi ba sai lotion data shafa tasa wet lips a bakinta, bakar Abaya tasa wadda taji Swarovski stones a duka gaban rigar sannan ta yafa mayafin, wayarta ta dauka sai ba?in flat shoe data sa.

Wanin irin cool kyau tayi, very neat babu hayaniya sam a kwalliyar.
A hankali take saukowa daga benen tana danna waya, Sadeeq dake zaune a saman kujerar da take saitin benen ne ya zuba mata ido "lallai yarinyar nan so take ta haukata ka, yanzu fa ta shiga da atampa, amma shine harta kuma yin wanka ta shirya" zuciyar shi ta faWa mishi haka.

Koda ta sauko saita samu Waya daga cikin kujerar ta zauna, wayar hannunta ta kara a kunne tana murmushi "Murja kenan, wato baza dai ki chanza ba Koh?" Abinda Hafsat tace kenan tana murmushi

"Eh wallahi, azumin ma gudu yakeyi waifa har ankai 20 fa"

"Noor bani murjar mu gaisa" cewar Sadeeq yana mi?a mata hannu alamar ta bashi wayar

Mi?a mishi wayar tayi tana haWa yatsun hannunta cikin juna, sannan ta gyara zama domin tasan zataga drama.

Ai kuwa Sadeeq na amsar wayar ya sata a speaker "Hello babbar ?awa!"

"Lah!! Uncle Ashe kana kusa?" Murja tace tacan Sangaren

"Ina kusa babbar ?awa, nace ko nayi laifi ne don naga an dena nemana sam"

"Uncle wallahi tunda sis Hafsat tace tana gidanku duk randa mukayi waya sai nace ta gaishemin da kai"

"Aikuwa dai bata faWa min"

"To kabarni da ita! Ashe dama har yanzu tana nan da wannan miskilancin nata?"

"Huuummmm nidai babu ruwana don tana jinki"

Kyalkyalewa da dariya Murja tayi "to ai uncle gaskiya na faWa"

?ar hira suka yi Sannan ya mi?awa Hafsat wayar ta tare da cewa "je kiyi wa mummy sallama sai mu tafi, banaso dare yayi sosai bamu dawo ba"

"To" Hafsat tace tare dayin hanyar dakin Mummyn, ko cikakkun minti biyu batayiba ta dawo ri?e da husna wadda itama har anyi mata wanka an chanza mata kaya.

Yauma dai kamar kullum shi ya buWe mata kofar motar "Bismillah princess"

""Yau kuma"" Abinda hafsat ta raya a cikin zuciyar ta kenan Sannan ta shiga motar.

A hankali yake tuki yana tunani, gaba Waya ya rasa ta yadda zai fahimtar da hafsat Abinda ke cikin zuciyarsa domin kallon ?aramar yarinya yake yi mata sosai.

A wani babban restaurant yayi parking, bayan ya buWe motar ya fita ne ya leko da kanshi ta glass yace "pls ku bani some minutes yanzu zan dawo"

"Okay saika dawo" hafsat tace tana ci gaba da kallon wayarta

Cikin restaurant Win ya shiga inda yayi musu bulking Win special apartment wanda yasan Babu me damunsu, Sannan yasa aka shirya musu saman table Win da abubuwan ciye ciye marasa nauyi.

Koda ya koma be musu magana ba, ita dai hafsat tana cikin yin game Win *Words puzzle* taga an buWe kofa, ajiyar zuciya ta sauke ganin Sadeeq ne.

Hanya ya nuna mata da hannun shi "Bismillah Ranki ya daWe"

Fita Hafsat tayi bayan ta sauke husna Wadda harta fara gyangyadi a saman cinyarta, da sauri ta duka don ta Wauke ta "princess bari kawai na Wauke ta, banaso ki wahala" cewar Sadeeq yana Waukar husnan.

Ita dai hafsat sai ta zama sai ido, domin Abin ma ya fara wuce ?wa?walwarta.

A saman sofar dake gefen table Win nasu ya kwantar da husna tare da gyara mata kwanciya.

Ita kuma hafsat zama tayi a Waya daga cikin kujerun dake Fuskantar table Win.

"Alhamdulillah" Abinda Sadeeq yace kenan bayan shima ya zauna

"Bismillah mana kisha ruwa"

"Uncle kanaji fa a gida na cewa Mummy na koshi"

" Okay, to Kisha Koda ice cream ne"

"To uncle"

Sun kai kusan minti goma a gurin zaune babu wanda ya cewa Wan uwanshi uffan, sai Sadeeq ne yayi gyaran murya Sannan yace "Hafsat! Don Allah inaso ki fuskance Ni dakyau, banaso saina gama yi miki bayani kice baki gane me nake nufi ba Saboda banida kwarin gwiwar dazan iya maimaita miki"
A zahirin gaskiya na daWe ina ganinki idan naje Wauko husna daga makaranta, kuma lokuta da yawa naso nayi miki magana amma saina nemeki na rasa, to sai ranar da Allah yasa kika zo gidanmu tukuna muka haWu har mukayi magana, bazan tsaya yi miki boye boye ba, Nidai tsakani da Allah sonki nakeyi, ko kuma ma ince kauna, inaso ki zamo matata kuma sirrin komai nawa, zan ri?e ki da amana da zuciya Waya, kuma kome kikeso a cikin duniyar nan hardai befi karfi na ba nayi alkawarin zanyi miki shi, so pls Abinda nake so yanzu shine ki fada min tsakanin ki da Allah me kike ji game dani?" *(Kada kuji abin yayi muku wani iri, saboda duk wanda be cika sabga da mata ba zaku sameshi da gaggawa da kuma titsiye, haka suke)*

"Kunya, tsoro, mamaki, farinciki kai komai ma taruwar wa hafsat yayi a cikin zuciyarta, rasa me zatayi tayi, nannauyar ajiyar zuciya ta sauke Sannan tasa tafukan hannunta ta rufe fuskarta.

"Pls hafsat kice wani abu mana, wallahi shurun nan naki tsinka min zuciya yake yi"

"Uncle Ni kunyar ka nakeji, kumafa kaga kai baban ne, me zakayi dani"

"Fa?at" Abinda Sadeeq yace a fili kenan, sannan a cikin zuciyarshi kuma yace "lallai ne, yaro dai yaro ne! ai yadda Allah yayi kira a jikinki ba Lallai bane ma a samu Yar shekara ishirin tayi cikar da kikayi"

"To yanzu har dai Ni nace naji nagani kuma inaso zaki yarda ki Aure Ni?"

?aga mishi kai tayi tanajin kamar ta nutse a cikin kujerar da take kai.

Ai Sadeeq ji yayi kamar ya tashi ya rungumeta saboda farin ciki, komai nashi sai yake ji Kamar an sabunta mishi shi.
Gyara zama yayi yana murmushi Sannan yace
"Kuma abunda nakeso ki sani shine, Ni banada Soye boye, rayuwata Free take, and kuma inason kulawa pls"

Ita dai Hafsat har yanzu kanta na du?un?une a Cikin gyalenta ta kasa furta ko A.

Koda yace ta tashi su tafi, da kyar ta iya mi?ewa, hakama a motar duk tabi ta chure guri Waya wai ita kunya.

Yana cikin tu?i wayarshi tayi ?ara, fito da Ita yayi ya duba sai kuma yayi murmushi ya kara a kunne "Hello *Aadhil* two day's" fuskar shi ce ta chanza daga murmushi zuwa tsantsar tashin hankali.

"Innalillahi wa'inna alaihi raji'un! Yaushe!!!" Abinda Sadeeq ya kuma cewa kenan

"Lahaula Wala quwwata illah billahil Aliyyul Azeem" girgiza kai kawai Sadeeq yake yi Alamun tashin hankali

Still dai shi ke maganar domin ba'a jin me wancan yake cewa.

"Kaga kuma saboda rashin zumunci irin namu wallahi bansan gidan kuba"


"Okay to! Yaushe zaka dawo??"

" Eh, To Allah ya kaimu, shi kuma Allah ya jikanshi da Rahma yasa ya huta, but gaskiya a really missed a golden friend"

Gefe ya samu yayi parking Domin be jin zai iya ci gaba da driving Win.

"Uncle meya faru" cewar hafsat ganin yadda cikin ?ankanin lokaci ya shiga damuwa


Saida ya furzar da wata irin iska me nauyi daga bakinshi Sannan yace "Wallahi wasu twins ne da mukayi karatu tare dasu a Oxford University (London) Shine yanzu Waya daga cikin Biyunin *Aadhil* ya kirani yake fada min Wayan ya rasu tun kusan 3month back, duk ban sani ba, still kuma ban san gidan suba balle naje nayi musu gaisuwa."

"Ayyah!! To ka kira *Aadhil* Win mana sai kaji yana ina, kaga sai yazo ya tafi dakai" hafsat tace da Alamun damuwa

"Yace min yana maldives island, kuma wai sai nan da two months zai dawo"

"Allah ya jikanshi Uncle, wallahi har naji tausayin daya Biyunin"

"Hmmm Noor kenan, wallahi donma baki sansu bane *Aadhil da Aakhil sunansu, komai tare sukeyi kuma sunyi matukar sabawa da juna, ko Irin fadan nan da Yan biyu sukeyi su sam basa yi, kuma Kamar su Waya sak, babu me iya banbance su sai dai ta halayyah, Aakhil Akwai surutu da shiga jama'a, kuma idan kayi mishi saiya rama ko kai waye. SaSanin Aadhil dashi kuma yake mugun miskili, babu ruwanshi da kowa domin shi be?i ya rayu shi kadai bama, kuma kome zaka yi mishi bazaima Waga kai ya kalle kaba balle ayi zancen ramawa, course dinma Waya da Aakhil (technical engineering) Shi kuma Aadhil (Art and graphics) ya karanta...*

Waigawar da zaiyi sai yaga hafsat na kuka kashirSan sai goge hawaye takeyi, tsabar mamakin daya kamashi kasa magana yayi, saida ya saisaita kanshi Sannan yace "Noor kukan me kikeyi?"

Tana jan majina tace "Uncle Wallahi tausayin Aadhil ne ya kamani, yanzu yaya zai yi? Kuma fa kace sun saba sosai"

"Lallai Noor sai dai a barki! Yanzu daga jin labari sai kuka?, To pls kiyi hakuri kinji"

GyaWa kai Hafsat tayi alamun to.

Kukan da hafsat tayi saiya daburta mishi lissafi "Idan zani gaisuwa sai muje tare kema kiyi mishi gaisuwa Koh?"

"Eh Uncle" Cewar Hafsat tana ?ara goge hawayen fuskar ta

>??>??>??>??>??>??>?? *Ni dai Matar Rasheed cewa nayi anya Sadeeq, kada fa kaje gurin Aadhil da Hafsat yayi maka kwace*


*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*'
*#ALHAJI MADU*
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*14*

*MATAR RASHEED*


_____Tun ranar da Sadeeq yace yana son Hafsat ta koma Soye kanta a daki, ita ala dole wai kunyarshi takeji shida Mummyn husna, Abinci ma sai mummy ta shiga Waki take fitowa taci.

Yau ne ta kama jibi sallah, kowa sai shirye-shiryen abubuwa Sallah yake, da?yar Mummy ta lallaba Hafsat tabi Sadeeq shopping Win kayan kwalliyar sallah, dama ta bada Winkin kayan sallar hafsat ba tare data sani ba, Domin tanaso da sallah Sadeeq ya kaita wajen ummansu ta ganta.

"Princess daga na fada miki sirrin zuciya ta kuma saiki gujeni?, Duk kinsani a cikin damuwa, pls ki Dena Soye min kanki don Allah, Na rokeki!" Maganar da sadeeq keyiwa Hafsat kenan sanda yake tukasu ita da husna.

"Uncle wallahi kunyar Mummy nake ji Sosai"

"Ashe! To gaskiya kima dena, nidai nafison free life, banaso wani ya shiga damuwa saboda Ni"

"Uncle dazu Aunty tasa wani abu a jikin pant Winta, dana tambayeta menene saita cemin wai pad ne (Always pad), nace mata me yasa tasa shine tace wai saina girma tukuna zan sani, Pls Uncle idan Kasan menene ka faWa min!" Husna ce ta daddage ta jero wannan jawabin

Ba Hafsat wadda aka ce tayi abin ba, hatta Sadeeq Saida yaji kamar zai nitse a cikin motar, "wai kuwa husna wace Irin yarinya ce?"

Hafsat ko san?arewa tayi a seat Win da take zaune, numfashi ma saitayi dabara take zu?a.

"Uncle bakace komai ba"

"Husna nidai ban sani ba, amma idan munje gida ki tambayi mummy"

"To uncle, ka tuna min idan mun koma gida"

Girgiza kai kawai Sadeeq yakeyi yana mamakin irin surutun husna, wato idan tazo ta sameka kana kashi ka zaune abinka kenan!

Gaba Waya siyayyar dai haka akayita babu daWi Domin sam hafsat ta?i sakin jikinta, gani takeyi kamar Sadeeq na kallon pant Winta. Ni dai nace huzna kin Sata show wallahi.


Duk inda kabi sai dai kaga kowa da sabon kaya, ba yara ba ba manya ba, kowa kuma cikin farin ciki yake,
*Sallah kenan*

Hafsat ce tsaye a gefen motar sadeeq inda tasa wani uban WanWasheshen lace Sa?ar kasar Australia, gaba Waya sai ta zama kamar wata zinariya, sosai leshin ya amshi jikinta da fatar ta, barin anyi mishi Winkin bubu gown ta manyan mata *( Don samun irin wadannan laces Win ku tuntubi M&Z GENERAL ENTERPRISES 08144185899 siyan Waya ko sari)*

Gidan su Sadeeq zasu je domin su gaida Umman su Sadeeq, da sauri Sadeeq ya fito yana Wora wata lafiyayyiyar hula akan gyararran gashinshi, sai ?yalli takeyi.

Yana murmushi ya buWewa Hafsat Mota suka shiga ita da husna, dayan side Win shima ya shiga tare da barin cikin gidan...

Yau kam jinshi yake a Matsayin ango Domin bini bini saiya kalli hafsat yayi murmushi, yasan Mummyn shi zataji daWi Sosai idan taga zaSin shi, saboda ko makaho ya shafa Hafsat yasan ta isa a sota.

Horn yayi a bakin wani tangamemen gida, girman gidan har Saida yaba Hafsat tsoro, domin gidan bazakace ma a Nigeria yake ba, kama haba tayi tana tunani a cikin ranta "waisu wadannan kamar ha?o kuWaWen sukeyi a cikin ?asa"


"Madam mun iso, let get in" Muryar Sadeeq ta jiyo yace mata haka, Ashe tuni har an buWe gate ya shiga da motar ciki ita bata saniba tana duniyar tunani.

Ashe a wajen bata ga komai ba domin a yanzu ganinta tayi kamar a cikin harabar *O? Arena* "anya kuwa ba wani gurin ya fara kaimu ba Kafin muje gidan su?" zuciyar Hafsat ke raya mata haka

Ri?e hannun husna tayi bayan ta sauka daga motar, push pink Win gyalenta ta gyarawa zama a saman kafadar ta sannan ta rike milk colour Win Lois Vuitton mini bag dinta a hannun hagu inda ta maida husna hannun dama.

Tun kafin su ?arasa bakin Babbar ?ofar dake kallon su taga wasu classics girls guda biyu sun fito, kamarsu Waya sai dai Waya tafi Waya haske.

Suna ?arasawa kusa dasu duka su biyun suka Wafe a jikin Hafsat tare da cewa "welcome home our beloved inlaw"

"Zainab! Maryam! Sai kun karya ta!" Abinda Sadeeq yace kenan yana tsare gida, waishi irin babban nan

"Bro wallahi dana ganta ne sai Naji kamar na cinye ta tsabar so" cewar Zainab tana daWa rungume hannuwan Hafsat

Ita kuma Maryam cewa tayi "Hmmm Lallai bro, irin wannan Abu haka!>?? Ashe dole ka ri?a dumping Win ?awayenmu idan sun nuna suna ciki"

"Okay!!! Yau na zama kakan ku kenan Koh" Sadeeq yace yana daWa tsuke fuska

"Lalala shikenan ma! kuma Allah Mun Sata daku, wallahi har mummy nama saina faWa mata"
Waigowa kowa yayi yana mamakin me akayi mata da zafi haka (Husna)

"Daughty meya faru" Cewar Zainab tana ?o?arin kama ta da Waya hannun da bata ri?e hafsat dashi ba, inda ita kuma husna ta ma?e kafaWa Alamun baza tazo ba

"Babu ruwana daku nace, kunki kulani kuma Aunty Maryam har tureni tayi"

TaSe baki Maryam tayi,
"Wallahi husna kin shiga uku da manyance"

"Aunty Maryam wallahi bayan manyance harda kishin bala'i, jifa abinda take cewa, wai mun?i kulata, it means kishi take don mun kula beloved inlaw Win mu" cewar Zainab tana ballawa husna harara

Shikuwa Sadeeq sanin cewa Idan husna ta fara rikici shine kefin kowa shan wahala yasa da sauri ya ri?e mata hannuwa "ohh dear, wai banace ki dena biye musu ba, duk fa haushin ki suke ji saboda kin fisu kyau da kwalliya"

Washe baki husna tayi "dagaske uncle?"

"Eh mana, kuma Abinda nakeso dake Yanzu shine kwata kwata kada ki kulasu"

"To uncle ai dama babu ruwana dasu"

Wayon da Sadeeq yayi wa husna kenan Allah ya taimake shi bata hutsance mishi ba.

Koda suka shiga babban faloun ruWewa Hafsat tayi, amma dayake tanada confidence ba lallai kowa ya gane hakan ba, mamaki kan mamaki haka ta ri?a tunani a zuciyarta "Anya kuwa! To ina su Sadeeq suka samu wannan uban kuWin da har suka gina wannan katafaren gidan wanda ko tiles dinshi Abin kallo ne?" Haka ta gama zancen zucin ta bata lalubo amsar ba.

Yanda ummansu sadeeq ta amsheta zata iya cewa tunda take bata taSa ganin mace mai mutunci irin taba, rungumeta tayi tanata sa mata Albarka, Sannan da kanta ta kama ta ta kaita dining ta haWa mata kayan ciye ciye, hakan da tayi sai ya sa kunya ta ?ara rufe hafsat Win, ita kuma umman sai ta ?ara sonta saboda ko daga farko abinda yasa taji hafsat Win ta shiga ranta farat Waya shine natsuwar da tagani a tare da ita, ga kuma yadda ta kasa sakin jiki Alamun dai ta fito daga gidan tarbiyyah.

Sosai su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login