Showing 57001 words to 60000 words out of 66006 words

Chapter 20 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

143

Ba'a Wauki lokaci mai tsawo ba suka isa Asibitin, suna sauka umman ta fara wani amai kore sharr me uban Waci, Allah ma yasa motar ta kare ta babu wanda ya lura, ruwa drivern ya miko mata, bayan ta dauraye bakin ne ta mika mishi ragowar tare da yi mishi Godiya.

Hanyar ward Win ganin likita sukayi direct, Cikin ikon Allah kuwa saura Mutum Daya, basu wani daWe da zama ba aka kirasu, umman ce kawai zata shiga ciki Hafsat kuma ta jirata a waje

Koda umman ta shiga bayan tayiwa likitar bayanin yadda take jine ta bata kwalba tace tayi fitsari a ciki ta kawo mata, fitowa tayi tacewa Hafsat Win tazo ta rakata bayi.......

*_RASHIN SA'A......._*

Su Hafsat na bin corner Win bayi su Aadhil suka fito daga office Win likitan daya ?ara duba jikin Aadhil, waje sukayi Aadhil na cewa "kullum likitan nan sai yace jiki yayi kyau, Alhalin Ni kadai nasan yadda nakeji a cikin jikina da zuciya ta"

"To wai Aadhil Don Allah meye ke damun ka ne?" Cewar hameed yana Wan zargin Aadhil Win

"Nima ban sani ba, kawai dai na kasa gane kaina ne" cewar Aadhil yana yarfe hannuwanshi tare da cire cuff links din hannun rigarshi Waya yana nannaWeshi zuwa damtsen shi

"To Allah ya ?ara Lafiya cewar hameed Win"

Fitarsu daga hallway Win kenan su Hafsat suka dawo "Noor don Allah ki fita bakin Asibitin nan ko Maltina ki samo min in Wan sha, bakiji ciki na ba"

Da sauri Hafsat tace"To Ummah" tare da yin hanyar fita daga Hallway Win da sauri

A hankali cikin nutsuwa take tafiya tana tunanin meye kuma yake damun umman nata, ita dai tunda ta tashi baza tace ta tabayin irin wannan ciwon ba......
Duff taji tayi karo da Abu har tana neman faWuwa, da sauri ta dawo hayyacinta don batasan tamayi nisa a cikin tunanin ba,

Rukota Aadhil yayi batare daya kalli fuskarta ba saboda yafita tsawo sosai "ki kula" Abinda Ya furta kenan a hankali da zummar kaucewa ya wuce
Muryar Aadhil Win da taji yasa ta Wago da kanta da sauri, ido cikin ido suka kalli juna, cikin mamaki Hafsat tace "Mutumin garden!"

Kafin ta ?arasa faWa tuni Aadhil ya ratse ta gefenta cikin hanzari ya nufi mota inda hameed yake ciki yana jiranshi, dama Maltina ya le?a shagon ya siyo

Cikin wani irin hanzari Hafsat tabi bayanshi tana cewa "Mutumin garden ka tsaya kaji, katsaya don Allah!!"

Ai ina...! tuni Aadhil ya shiga motar tare da cewa hameed yaja suje

Tu?a motar hameed yayi yana kallon yadda Aadhil Win yake zufa, kafin wani lokaci kuma jikinshi ya fara rawa numfashinsa yana sama kamar zai shiWe, babu shiri hameed yayi parking a gefen titi Tare Da ?arasawa kusa da wani me Wan kios Win kayan sanyi yana amsar Ruwa, shafa mishi yarika yi yana bubbuga mishi baya a hankali, sannu sannu numfashin ya fara dawowa, Ruwan ya kafa mishi a baki ya Wan sha kaWan sannan ya kauda kanshi gefe alamun ya isheshi.

Saida sukayi kusan minti biyar sannan hameed ya tu?a motar yaci gaba da tafiya Amma zuciyarshi kamar zatayi bindiga


Chan wajen Hafsat kuma, ganin Aadhil ya tafi saita ?arasa ta sayi Maltina Win dayake jakar umman tana hannunta, da sauri tayi cikin Asibitin ba tare data lura da mutanen da suke kai kawo ba, da yawa kuma idanunsu yana kanta musamman maza

Bata daWe da zama ba umman ta fito fuskarta cike da murmushi, sosai takejin wani yanayi na shigarta saboda sanar da ita da akayi zata zama uwa a karo na biyu

"Ummah yauma na kuma ganin me kama da Abba, saura kaWan ma in Fadi ya ri?e ni"

Shiru umman tayi tana tauna maganar "to meyasa baki kirani na ganshi ba?"

"Ai ina yi mishi magana ya tafi be kula niba"

"Nidai Noor rabani da shirgin nan naki, Allah dai ya kiyaye"

Fita sukayi suka nufi inda drivern yayi parking yana jiransu

????????????????

"Kasan Allah idan baka faWa min wacece ita ba saina faWa wa yaya (yana nufin Abban Aadhil)" cewar hameed yana nuna Aadhil cikin Sacin rai,

"Uncle don Allah kabar wannan maganar" cewar Aadhil yana dafe kirjinshi

"A tunanin ka ban ganka ba koh? To Wallahi ina kallon duk Abinda Ya faru har zuwa sanda ta biyoka tana yi maka magana, wacece ita nace? Kasan Allah ko mutuwa zakayi saika fadamin ko kuma in fadawa yaya saiya tambayeka da kanshi"

"Noooooorr ce, Hafsat ce! Itace Wadda naso na Aura, Amma wu?ar ?addara ta tsinke komai" cewar Aadhil cikin ?arajii yanajin wani nauyi a cikin zuciyarsa

Kusa da shi hameed ya koma tare da dafa shi domin ya hango tsantsar rauni da karaya ?arara a cikin idon Aadhil Win

"I'm sorry, banyi haka don na taso da wani ciwon daya fara warkewa a cikin ranka ba, i'm sorry pls"
Batare da yace komai ba Aadhil yaci gaba da faWa mishi komai da komai daya faru tundaga sanda aiki ya kaishi malammadori ya ganta har zuwa sanda suka haWu da sadeeq a masallacin juma'a

Shiru hameed yayi yana jin wani irin tausayin Aadhil Win yana bin duk wata gaSa ta jininshi yanayin raga raga da ita, tabbas dole Aadhil yayi ciwo, "dama har yanzu ana Irin wannan soyayyar?"

??????????????????

Koda su hafsat suka koma gida sosai umman hafsat taketa shirin tarbar Abba don tasan Allah ne kadai yasan irin farincikin da zai tsinci kanshi a ciki

An gama komai, hafsat na dakinsu ita da murja da baaba indo suna hira, ita kuma umman tana daki tanaso tadan kwanta
Motsi ta fara ji a bayanta, sosai ta firgita ganin mutum uku tsaye a kanta (boka dan china, hajiya bilki, da interpreter)
Kafin ta yunkura tuni ya barbada mata wani abu dake hannunshi, a gurin ta zube kamar gawa, hajiya bilki da interpreter ne suka sauketa daga kan gadon sannan boka dan china ya dauki gungumen icen dake gabanshi ya dora a saman gadon

Wasu haruffa ya furta tare da watsawa icen wani garin maganin, tuni icen ya juye ya koma kamar umman hafsat sak
Tare da umman hafsat din a hannunsu Bokan ya kada wani kyalle suka bace duka daga dakin

*MASU KARATU INA ZASUKAI UMMAN HAFSAT?*
*WACE IRIN ?ADDARAR CE KE KUMA BIBIYAR HAFSAT?*

*NASO ACE AADHIL YA TSAYA YA SAURARI HAFSAT, KILA DA KADDARORIN SUN RAGE TSANANI?*

*YANZU UMMAN HAFSAT TA KOMA MATSAYIN GAWA A IDON KOWA, ALHALIN DA RANTA, TUGGU NE DA RASHIN TSORON ALLAH NA BAYIN DA SUKA KWASHE KAYANSU A GURIN RABBUS SAMAWATI?*

*_~ME KARATU A AJE WANNAN A MATSAYIN SHAFIN FARKO A LABARIN IZAYAR RAYUWA DOMIN YANZU KOMAI ZAI FARA!!! ALLAH SARKI TAKWARA=?-?=?-?=?-?=?-?~_*

*NIDAI NACE KUCI GABA DA BIYONI A SANNU*

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*L'
*#ALHAJI MADU*'
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*25*

*MATAR RASHEED*


______Tun daga falour Abban Hafsat yasan yau Akwai matsala, Saboda Duk sanda zai dawo a kujera zai sameta zaune tana jiranshi tasha ado, Amma yau akasin haka ko wadataccen haske babu
Yar damuwa ce ta kamashi saboda tunawa da yayi da rashin lafiyar da take Wan fama dashi kullum

"Assalamu alaikum!, Nace yau ciwo ya rabani da Madam Wina" jin shiru bata amsaba yasa ya ?arasa kusa da ita tare da taSa goshinta Don yaji ko zazzaSi ne ya sata barcin

Sanyi ?arara yaji goshin nata, da Wan hanzari yaci gaba da bin sassan jikin nata yana taSawa, tsoro ne ya kamashi jin duka jikin a sankare, Cikin wata irin Murya wadda take cike da firgici da gigita yace "Hafsat! Hafsat!! Don Allah kar kimin haka!!! Don Allah ki tashi!!!"

Girgizata yake Amma ina! Tabbas tako ina idan ka kalleta kasan babu rai a jikinta koda kuwa baka taSa ganin gawa ba, wata Irin ?ara me ?arfi ya saki tare da Waukar ta yana yowa falour da ita

Ihun da yayi shi yaja hankalin Hafsat da baaba indo da suke hira suka fito da sauri, saida kowa ya firgita ganin Abban Hafsat ya sungumo Ummah a hannuwanshi "Alhaji jikin nata ne dai" cewar baaba indo tana nufar gurin da sauri

Ita kuwa Hafsat ji tayi duk wata jijiya ta jikinta ta tsinke, sannan bugun zuciyarta ya tsananta kamar zata faso kirjin nata tayo waje, sosai ta shiga tashin hankali ganin Abban ta yana risgar kuka jage jage da hawaye, Abinda tunda take bata taSa gani ba kuma bata taSa tunanin zata gani Win ba

Itama baaba indo ihun ta saki bayan taje kan kujerar da Abban Hafsat ya kwantar da umman, Hafsat kam ji tayi ta ?ame a gurin ta kasa gaba ko baya, Wiff numfashinta ya Wauke duhu ya ratsa ta tsakanin jijiyoyin idonta waWanda suke aikawa da kwakwalwarta sa?o.

Baya tayi yaraf zata fadi, hakan yayi dai-dai da tawowar murja wadda fitowar ta kenan daga bayi, da gudu ta nufi Hafsat Win donta tareta daga faduwar, Amma tuni Hafsat Win takai ?asa saboda tazarar dake tsakanin su

Baaba indo ce tayo gurin Hafsat Win tana cewa "Innalillahi wa'inna alaihi raji'un! Lahaula wala quwwata illah billah il aliyyul azeem, murja yi gudu ki kawo ruwa"

Da gudu murja tayi kitchen tare da Wauko ruwa mai uban sanyi daga fridge
Da sauri baaba indo ta amsa tare da buWe wa, Hafsat ta ri?a shafawa a fuska Amma inaa ko motsi batayiba kuma numfashinma nata ya?i dawowa, gaban Abban Hafsat taje tana cewa

"Don Allah tashi ka duba jikin hafsatun itama numfashin ya?i dawowa" cikin azama ya mi?e ya nufi Hafsat Win itama, babu irin Abinda beyiba donta farfaWo amma shiru babu alamar zata farfaWo Win ma, juyawa yayi gurin baaba indo wadda keta faman shafawa umman Hafsat ruwa a fuska wai ko aci sa'ar ta farfaWo

''Ya Allah me nayi maka dana chanchanci Hakan? Ya Allah meyasa ni baka daukeni a madadin su ba, ya Allah na tubaa" yana kaiwa nan ya fashe da kuka me cin zuciya da lakar jiki

Itama murja jinkine take da jikin kujera amma a ?ame domin idonta na kafe a waje guda, Abinda zai nuna maka itama ba suma tayiba shine hawayen dake zarya daga cikin idonta zuwa kumatunta

Baaba indo kuwa kamar ta haukace, domin da wannan Ruwan ya ?are wani ta kuma daukowa tana kuka tana kuma zuba mata

A hankali Abban Hafsat ya tashi yayi cikin daki, dube dube ya fara a saman gado zuwa saman drawer, ganin takardar da yake nema yasa ya dakata tare da dauka, koda ya buWe ya duba wani kukan ya kuma fashewa dashi ganin sakamakon ciwon nata ciki gareta na Tsawon sati shida, sosai zuciyarshi take suya, ji yake yi dama shima ya fadi ya mutu, tunani yake tayama zai iya Rayuwa babu hafsatunshi wadda tasoshi kuma ta zauna dashi a matsayin wanda beda kowa kuma beda komai, dai-dai da rana Waya bata taSa gudunshi koyi mishi gori ba! Shiko ina zaisa kanshi?

Waya ya ciro tare da kiran number kawu Shehu, ?ara ta biyu cikin ta Uku ya Daga tare da cewa "Barka da dare yay........" Ai be samu damar karasa Abinda yayi niyyar furta wa ba ya tsaya jin Irin gurshe?en kukan da Abban Hafsat yakeyi "Shehu Hafsat ta mutu! Matata ta mutu Shehu, na shiga uku! Gashi itama Noor ganin haka ta fadi babu yadda ba'ayi ba taki farfaWowa, don Allah kuzo yanzu domin nima ji nake kamar mutuwa zanyi

Yana kaiwa nan ya ajiye wayar a saman gadon Tare dayin falour yana layi kamar zai faWi, zama yayi a saman kujerar tare da janyo umma jikinshi yana ?an?amewa, ganin haka itama baaba indo saita koma gurin Hafsat taci gaba da jijjigata tana daWa shafa mata Ruwan

Haka dai suka kasance har zuwa lokacin da basu taSa zato ba saboda cikinsu babu wanda ya runtsa dai dai da na second guda, Sai sallamar malam barau dasu kawu Shehu suka jiyo
Tabbas sune kuma tare suke dasu inna kulu da sauran yaranta harda su zainabu da Aunty Rafi'a

*Saboda a jiyan bayan Abban Hafsat ya ajiye wayar a saman gadon ya tafi, Shehu yayita magana yaji shiru sai kawai ya yanke wayar yabar gidan, airport ya wuce saida ya tabbatar ya gama siyawa kowa ticket sannan ya dawo gida yace kowa ya shirya zuwa biyar Win asuba zasu tafi Abuja, mamaki ne ya kama kowa ganin shidai shehun bece musu komai ba, itama inna kulu kiranta yayi yace su samo mota shata ta kawosu nan jigawan komai dare saboda da asuba zasu tafi Abuja gaba dayansu, sosai hankalinta ya tashi saidai ta danne tunda shehun bece mata komai ba*

*KuWin duka daya yi musu booking Win flight Win nashi ne wanda Malam barau ya siyar da gona ya bashi da nufin ya sayi fili ya fara gini, amma jin irin wannan al'amari me girma yaga kudin ma sam basada wani amfani a gurin shi muddin be iya yin abinda ya dace dasu ba*

Suna Daga labule kowa ya ?ame a inda yake, me idanuwansu zasu nuna musu? Wannan wane irin mafarki ne maras kyau, Hafsat Babba da Hafsat karama kwance basa ko motsi

Saida kowa ya tabbatar da cewa ba mafarki yakeyi ba sannan suka fara salati, tuni gida ya cika da koke koke da iface iface, kan kace me makwafta har sun fara shigowa saboda akwai ala?a me kyau tsakanin su

Aciki ne aka samu wata doctor mace ta dubasu, ta tabbatar musu da umman Hafsat rai yayi halinsa, sai dai ita hafsat doguwar suma ce, wata allura taje gida ta dakko tayi mata, cikin ikon Allah ba'a ?ara minti goma ba numfashinta ya dawo saidai bata farfaWo ba

Tsaff aka shirya umman Hafsat *(ko kuma ince gungumen icen boka Wan China=?-?)* kamar yadda Addini ya tanadar domin kaita makwancinta, anso Hafsat ta farfaWo amma ta?i farfaWowa har rana ta fara yi

Haka aka tafi kaita ba tare da Hafsat Win tayi mata kallon ?arshe ba
Bayan an dawo daga kaita kuma aka cigaba da zaman makoki, sosai Abban Hafsat yake kuka da idanuwanshi saboda ya kasa jure wannan abin, Abin yazo mishi a bazata sannan Abinda ke ?ara ci mishi zuciya shine cikin dake jikinta

Sai gurin isha'i Hafsat ta farfaWo Kusan 24hours da sumanta, fisge fisge ta fara tana cewa "ina Ummah na?! Don Allah kuce ba Abinda nake zato bane, don Allah ku taimake Ni"
Ganin kowa na kuka yasa ta tabbatar da Abinda kwakwalwarta ke ayyana mata "da gaske ta mutu? Ina take?"

Kuka duka suka ?ara fashewa dashi ganin Hafsat Win basu yi sallama da umman tata ba, kuma sun san har abada bazata taSa mantawa da wannan Abin ba
Baaba mairo ce tayi mata bayani a nutse tare da bata hakuri tana daWa nusassheta cewa kowa da kalar tashi ?ADDARAR, neman komai Hafsat tayi ta rasa a tare da ita

Domin ji take ta koma kamar fankon ashana, babu miyau babu hawaye ko bugun zuciya ma bata ji, sosai Abin yayi yawa domin convulsion ta ri?a yi harda su aman jini

Dakyar kawu Shehu da baaba indo suka dauke ta suka tafi asibiti, bayan ansha gwagwarmaya ne likita yake sanar musu da cewa ta samu heart attack, kuma jininta yayi sama sosai

Haka dai rabi zaman makoki rabi zaman asibiti, dakyar aka samu Hafsat Win ta fara rage damuwa ranta, Kusan kwanansu goma sannan aka sallame su bayan anyi musu zazzafan jan kunne akan Hafsat Win, domin sai an ri?a kula da lafiyarta sosai sosai

A takaice dai yan jigawa saida suka kusa yin kwana ishirin sannan suka tattara yanasu yanasu don tafiya, kawu Shehu yaso abashi Hafsat ya tafi da ita Amma Abbanta ya hana kuma itama hafsat Win tace A'a, sosai ta fita daga hayyacinta don duka wannan jikin ya zagwanye yabi iska sai Abinda ba'a rasa ba

Bayan kowa ya tafi haka gidan ya koma kamar kufai, sam babu wani walwala tattare da kowa, donma Allah ya taimaka baaba indo tace bazata tafi ba, sai dai ita murja ta koma saboda ummanta ba lafiya.

Hutu Abban Hafsat Win ya amsa a company donya samu isasshen lokacin da zai ri?a kula da hafsat Win saboda tadan dawo da walwalarta koda babu yawa


???????????????

*MU KOMA BAYA ZUWA RANAR DA BOKA YA ?AUKE UMMAN HAFSAT.....*

Koda su Hajiya bilki suka bar gidan basu Bayyana ako inaba sai babban falourn boka Wan China, kwantar da umman Hafsat sukayi a gefe don susan me zasu yi a gaba
Natsuwa interpreter yayi yana sauraron bayanin da boka Wan China yakeyi, saida ya gama tass sannan ya juya zuwa gurin Hajiya bilki don ya fassara mata

"Hajiya cewa yayi yanzu abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login