Showing 36001 words to 39000 words out of 66006 words

Chapter 13 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

136

me tsawo ba ya fito sanye da wasu kayan, hannunshi kuma ri?e da mukullin mota.

Duk Hafsat ta kosa ta ganta a makaranta, da Wan sauri yake tu?in amma sai take ganin kamar baya ma tafiya.

Sanda yayi parking a gate Win makarantar ji tayi kamar tai tsalle ta dira daga motar.
"Pls Noor ki kula da kanki, yanzu akwai banbanci ba kamar da ba"

"Okay Uncle in'sha Allah i will take care" hafsat tace tana ?o?arin buWe Kofar motar

Hannu yasa a aljihu ya ciro dubu WaWWai guda goma sababbi kar ya mi?a ma hafsat Win "may be you may need something"

Batason ta ?ara Sata wa kanta Lokaci shi yasa ta amsa tare da cewa "thanks" tana fita daga motar cikin sauri.

Yana zaune a gurin harta ?ule, sannan ne ya tu?a motar yayi hanyar gida.



Shigarsa gidan keda wuya ya tarar da mata zazzaune a varenda suna jiranshi, *Soopy* da *Safiyyat* kuma suna zaune a wani benci dake gefen parking lot.

Yana fitowa daga motar suka kewaye shi.

"Ango munzo tun dazu me gadi yace mana wai kun fita kai da Amarya"

"Wallahi naje na kaita makaranta ne" Sadeeq yace yana kallon murja tana dariya

"Makarantaaa!" duka matan suka haWa baki wajen maimaita kalmar

"Eh" sadeeq yace yana tsare gida

Ganin sadeeq yasha mur ne sai suka ce "To buWe mana Wakin, dama munzo ne mu ?arasa gyara Abubuwan da ba'a ?arasa gyarawa ba sai kuma a shiryata mu tafi buWar kai"

"Okay to yanzu ku shiga ku gama Ayyukan, idan ta dawo sai ayi buWar kan"

Saida ya buWe musu kofa tukuna ya koma mota ya fice daga gidan.

*MALAM BARAU DA KAWU SHEHU*. >?#?>?#?>?#?>?#?

"Ni za'a kawo wa halin shaidanu a cikin ahali? Tunda nake ban taSa ganin wadda aka yiwa aure washe gari ta fita daga gidan mijinta da sunan zata boko ba"

"Haba baba! Tun Wazu fa kake mita sai kace ta kashe mutum" cewar kawu shehu yana dariya ciki ciki

"Yo nikam shehu nama fara zargin ka! Anya kuwa sanda aka turo maka hafsatou da sunan kayi mata faWa ba zigata kayi ba akan ta kashe aurenta ba"

"A'a baba kada azo nan, kayi ha?uri" baban hafsat yace da nufin samun sau?in Abin

"Kai dukanku ma nifa inada ayar tambaya akanku, nifa dama ban yarda da wannan bokon ba, zamaninmu cewa akayi duk wanda ya yarda ya fara boko to asirce shi turawa sukeyi ya zama Nasara shima, kuma haka zaiyita saSawa Allah yana ganin kamar bazai mutu ba"

Babu wanda ya kuma magana jin Abinda malam barau yace

"To wallahi shehu ahir Win ka, idan ma kai kayi mata famfon tsiya to gara tun wuri ka chanza shi, domin bazan yarda ina malamin Musulunci ba na zauna Nasara na juya Ni ba" malam barau yaci gaba da sababi ganin basu bashi amsar Wayar maganar da yayi ba.

"Baba kayi hakuri, da kaina zan yiwa sadeeq Win magana akan kada ya kuma barinta taje makarantar" cewar baban hafsat yana fatan maganar ta tsaya iya nan

Cikin ikon Allah kuwa saiga malam barau yayi shiru yana cewa "to gara dai ka faWa mishi Win"


???????

Acan gidan Amarya kuwa sun gama gyara ko ina har sun dafa abincinsu gangariya sun zuzzuba suna ci, *Soopy da Safiyyat kuma cewa sukayi baza suci shinkafa ba ga farfesun kaza a saman dining* (=??=??=??)
Bayan sun gama cin abincin ne aka haWa kwanukan murja ta wanke.
Ganin babu Abinda zasu kuma yine Aunty Rafi'a ta kunna musu kallo kowa ya Sararraje a kujera ya zubawa TV na mujiya.

???????

Hafsat ce tsaye tare da fidya da A'isha, fidya ce tace "sis Hafsat nidai bamu taSa zuwa gidajen juna ba"

"Wallahi kuwa" cewar A'isha tana kallon hafsat Win

"Kada ku damu, duk randa kuka shirya kumini magana zan kaiku" hafsat tace tana murmushi

"okay to in'sha Allah, sai mun haWu gobe" fidya tace tana tafiya da sauri ganin driver dinsu yayi parking

A'isha ce tace "sis wai wannan Uwar surutun (Husna) kanwar kice?"

"Eh ?anwa tace, halan ta miki wani abin ne"

"A'a batamin komai ba, Ni mamakin abin nakeyi, kinga ke magana ma wuya take yi Miki, amma ita idan ta fara surutu bata gajiya"

Dariya hafsat tayi tare da cewa "haka take amma harda yarinta ke damunta.."

=?1?=?1?=?1?=?1?=?1?

Wanine yazo wucewa ta gaban su hafsat cikin wata *Sabuwar Zazzafar land cruiser Prado black colour, latest series*
Saida yazo dai-dai Hafsat ya sauke glass Win motar ya saita wayar hannunshi ya Wauke ta hoto sannan ya Waga glass Win sama yana ?arawa motar gudu.

Duk Abinda yayi su hafsat basu lura ba saboda hankalinsu na wajen husna dake gudu Don ?arasowa gurinsu.

>??>??>??>??>??>??>??

Shi kuwa yana wuce makarantar su Hafsat Win ya samu guri yayi parking tare da ciro wayarshi yana dialing Win wata number dake nuna ta ?asar waje ce.

"Hello oga! Yaufa naga wannan yarinyar a *American secondary school"*
?an shiru yayi alamun yana sauraren me wancan yake cewa ne

"Eh oga, nama Waukar maka hotonta, yanzu zan turo maka shi ta Whatsapp Saboda ka tabbatar ko ita ce"

"Okay to Shikenan" sannan ya sauke wayar daga kunnenshi yana murmushin samun nasara, yasan har dai itace to yana gab da zama billionaire


*TOFA=?3?=?3?=?3?, MASU KARATU YANZU FA AKA FARA KAFCEN*

*WAYE WANNAN YA DAUKAR MANA HOTON NOOR?, KUMA ME HAKAN YAKE NUFI???*

*NOOR NADA ?ADDARORIN DAKE BIBIYARTA KALA-KALA, AMMA IDAN KUKAYI JIMIRIN BIBIYATA A HANKALI ZAN FAYYACE MUKU KOMAI IN'SHA ALLAH*


*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*'
*#ALHAJI MADU*
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment```
*IZAYAR RAYUWA*

*17*

*MATAR RASHEED*


________Dai-dai sanda Husna ta ?arasa gurinsu dai-dai zuwan Sadeeq, taka musu A'isha tayi har bakin motar Sannan ita ma ta tafi.

"Barka da rana Uncle" Hafsat tace tana gyara zaman jakarta

"Barka Noor ya makaranta?"

"Alhamdulillah Uncle, wai gobe ma za'a fara Exam"

"Masha Allah, to Allah ya kaimu goben lafiya"


"Uncle ba jiya Mummy na da Aunty Zainab sukace bikinku akeyi ba"

"Eh bikin mu ne Husna" inji Sadeeq yana kallonta

"Amma kuma shine kuka fito?" Husna tace tana kallon hafsat

"Hmmm Husna keep quiet! Idan ba haka kuma zan dena daukan ki"

Shiru husna tayi tana raba ido saboda bataso driver ya ri?a dauko ta.

A daidai Kofar gidan su Husna yayi parking Tare dace mata "hussy ki gaida mummy"

Fita husna tayi tana cewa "to Uncle Sai gobe" itama hafsat Waga mata hannu tayi har ta shiga gida


Dayake Babu nisa tsakaninsu, cikin minti biyar suka ?arasa nasu gidan, tun Kafin yayi parking murja da Safiyyat da soopy suka ?arasa parking lot Win suna cewa "Amaryar zamani"

Murmushi kawai tayi musu sanda ta fito sannan tace "yaushe kuka zo?"

"Ai tara na safe ma Anan Gidan tayi mana" cewar murja tana amsar jakar Makarantar Hafsat

Su kuwa su Soopy da Safiyyat binta kawai suke kamar jela suna mamakin wannan karfin hali na Noor.

Sanda ta shiga faloun ma haka kowa yake dun?ule hannu yana yi mata jinjina "sannu da dawowa manyan mata"
Ko kallonsu bata yiba ta wuce Wakinta, anan bakin gado ta suSale uniform Win Sannan ta shige bathroom

Su kuma su murja iya faloun suka tsaya Saboda suna tunanin kada Sadeeq Win ya shigo ya samesu aciki suji kunya

?an mintoci Hafsat Win ta fito sanye da pink Win abaya kanta babu ko Wan kwali, gyararran gashin kanta sai reto yake yi a bayanta, a one sitter sofa ta zauna "ina yinin ku Aunty"

"Lafiya Lau Amarya ya makarantar?"

"Lafiya Lau Alhamdulillah" Hafsat tace tana daWa rashewa akan kujerar

Aunty Rafi'a ce tace "ba zama zakiyi ba, tashi zakiyi muje ciki a shirya ki, don bamason muyi dare.

Koda suka shiga ciki don a shirya ta Saboda a kaita gidansu sadeeq don dangi su ganta, Ni saina dawo falour Don ganin me akeyi

Can saman dinning na hango Safiyyah da Soopy sun haWa wani uban tea me kauri, idan suka kurba sau Waya sai kuma su tura plantain akai=?1?=?1?=?1? (oh babu kunya ba tsoron Allah)

Ita kuma murja tana chan gefen show glass wai ita saita buWe taga meye ke walwali ta ciki (Ni dai nace yi a hankali kada ki fasaa)

Cikin minti ishirin Aunty Rafi'a suka fito da ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Hafsat sanye cikin wani WanWasheshen lafaya golden colour Sai walwali da she?i yakeyi.
Gaba Waya saita koma balarabiya ziryan, kowa sai sam barka yakeyi.

Sanda suka fita harabar gidan saida Sadeeq ya fito daga cikin motar don ya ?ara tabbatar ta itace, gaba Waya tsakar gidan ya cika da kamshin turaren da akayi mata wanka dashi, Dakyar ya iya komawa cikin motar ya zauna sansarai.

Shiga cikin motar sukayi suka Wauki hanya, inda akabar su Soopy da Safiyyat da murja sai sauran ?an matan, nidai matar Rasheed nace ai Kafin ku dawo sai sun cinye rabin store


????????????


"Oga ka Duba hotunan kuwa?"

Ta chan Sangaren aka ce "yea na Duba"

"Oga itace kuwa"

"100% itace babu ko tantama"

"Alhamdulillah oga naji daWi"

"Kada ka damu, yanzu zan haWa kayana na tawo Nigeria I can't wait for that Long, and kuma ka duba account dinka zakaga sa?o"

"Allah dai ya biya oga, Allah dai ya biya"

Murmushi yayi Sannan ya kashe wayar.


Ta chan Sangaren wanda ya amsa wayar ne tsaye a cikin wani glass skyscraper yana hango mutane ?an mitsi mitsi saboda yana cikin bene na kusan hamsin ne.

Bangajejen giant ne, domin ya haWa duka tsawo da murdewar jiki, daka kalleshi zaka gane yana kula da jikinshii sosai , sai kace (john Abraham) Sanye yake da wasu Irin tsadaddun tuxedu suit Ash colour, yanada yalwar gashi akanshi sai dai anyi mishi gyara exactly irin na siddart malhotra, yanada manya manyan idanuwa masu Wauke da light brown Iris, sai dogon hanci daya fara tun daga farkon goshinshi har zuwa Leben shi na sama, bakinshi medium size ne me Wauke da light lips waWanda suke mixed colours, like Pink like maroon.
Sannan Fuskarshi zagaye take da quater million (saje) wanda ya haWe da gyararran kasumbarshi, duka sai ?yalli sukeyi.

Cikin wani taku me cike ta ginshira da izza ya ?arasa tsakiyar office Win tare da Waukar Wasu takardu yana zubasu a cikin wata mens side bag, dana kai kallona sosai jikin takardun sai naga kamar hafsat ce a jiki tana murmushi.

?aga jakar yayi Sannan ya rataya tare da barin office Win, tunda ya fita ake gaisheshi tare da risina mai, amma tsabar miskilanci babu wanda ya kalla balle ya amsa gaisuwar koda Mutum Waya ne a ciki, cikin lifter ya shiga inda saida ya kusa minti goma a ciki Sannan ta saukeshi a harabar companyn

Ko ta ina ka waiga turawa ne iya ganinka, amma Saboda yadda Allah ya kyautata halittar shi babu wanda ya kama koda ?afarshi a kyau.

Wata bakar rollroyce ya nufa me budadden sama sai kyalli takeyi, be tsaya buWewa wa yayi tsalle Waya sai gashi a ciki.

Key yayi mata sannan a hankali yayi reverse tare da yin hanyar dake damanshi, tu?i yakeyi cike da natsuwa da kwarewa.

Tafiyar minti goma yayi takaishi wani madaidaicin duplex me kyau, bashi da wani girma sosai amma daka ganshi zaka gane ya lashe uba-uban kuWaWe.

Koda ya buWe Kofar faloun ya shiga, komai neat yake a cikin Tsari kamar yadda shima yake.

Be tsaya ko ina ba sai cikin wani fitinannen bedroom, German style

A gajiye ya cire kayan jikinshi duka ya tsaya saura boxer Kawai, wani irin churarren jiki ne dashi sai kace wani dan wrestling, damtsen shi har wani chuchchurewa yayi, girjinshi kuwa a buWe yake wanda wasu kwantattun gashi suka mishi ?awanya tun daga farkon ?irjin har zuwa mara.

Bayi ya faWa cikin sauri tare da sakar wa kanshi warm shower, saida a ?alla yakai ten minutes sannan ya fito daure da towel sai wani ?arami a hannunshi yana tsane gashin kanshi.

Turaruka ne iri iri ya ri?a fesawa a jikinshi Sannan yasamu wata men's body huke ba?a me V neck ya zira tare da ba?in wando, shigar ba ?aramin kyau tayi mishi ba kasancewar shi fari me cikakkiyar ?ira.

Wata kofa ya buWe ya shiga, tsaye nayi baki a buWe tsabar mamaki, allon zane ne sunfi guda goma, kuma jikin ko wane allo zanen Hafsat ce tana Murmushi sanye da peach Win abaya, tsabar yadda zanen ya zanu saika ?ura ido tukuna zaka gane zane ne ba hoto ba.

Gaban zanen ya tsaya yana murmushi Sannan daga bisani ya Wauke shi, a kasan shi kuma shima zane ne sak shi, "Aakhil I'm really very sorry, Ina sonka kuma ina kewarka sannan zanyita kewar ka har gaban abada Saboda ka barni da memories Win da bazasu taSa goguwa ba" yana kaiwa nan yasa hannu ya Wauke hawayen daya fito Daga Cikin idonshi

"Kece nake tunanin kila ki iya rage min wani sashi me yawa daga cikin kuncin da rayuwata ta shiga Dalilin rasa Aakhil da nayi" ya kuma faWa yana Kallon zanen hafsat.

"Yau zan tawo gareki da karfina, kuma zan nemi auren ki da gasken gaske sannan na nuna miki irin yadda kikayi kane kane a Rayuwa ta, kin hanani saqat, dalilinki na koma ban iya tantace mace ko namiji, duk a maza nake kallonsu"

Wayar shi ya ciro a aljihu ya daga ya kara a kunne "Mohan is everything ready?"

"Okay I'm on my way"

A gurguje ya Wauki abinda zai Wauka a cikin gidan duka ya zubasu a cikin wata fara ?ar Win backpack Sannan ya rufe gidan ya shiga mota.

A Airport ne bayan yayi parking ya mi?awa wani Bature dake tsaye a gefe mukullin Gidan dana motar Sannan yace "Pls keep it safe, i don't know when I will be back"

Risinawa baturen yayi tare da cewa "Yes sir" Sannan ya shiga motar ya bar gurin.

Shima *Aadhil* samun guri yayi a waiters site ya zauna Kafin screening Win ya kawo kanshi.


*?an ba?in ciki Sai dai ku mutu, ga fa Aadhil ya faso kai* =??=??>?#?>?#?>?#?=??=??=??


??????????????


Lafiya Lau akayi buWar kai aka gama, kowa Idan yaga hafsat sai dai sam barka da Fatan Allah ya kawo zuri'a dayyiba, Mummyn husna ce ta fita gurin Sadeeq tare da tambayar shi shin da gaske ne hafsat taje makaranta Yau kamar yadda Husna ta faWa mata?

"Aunty taje, amma wallahi ba'a son raina ba, babu yadda banyi da ita ba amma ta ri?a zunduma ihu wai ita saita je"

"To Ni dai Abinda nakeso shine ka kula kuma ka kiyaye abinda zai zama na Magana, kasan yanzu ba dabbobi ake kiwo ba mutum akeyi"

"To Aunty in'sha Allah, za'a ta........ ?arar wayar shi ce ta katse mishi hanzari, ciro wayar yayi a aljihu Sannan ya Duba sunan.

Saida yaji zufa tana yanko mishi ganin sunan abban hafsat a jiki, danna wa yayi ya kara a kunne, zaiyi magana kenan yaji muryar Malam barau yana cewa "kai sadiqu kana jina?"

"Eh baffa ina ji, barka da Yamma"

"Barka!, amma ko wallahi ka bani kunya, kuma ka baWa min yaji a ido, yanzu fisbilillah yadda nake kallonka da mutunci shine zaka bada Ni?"

Kasa?e Sadeeq yayi yana sauraron jawabin malam barau.

"Saboda ka zama mijin tace, shine zaka Wauki hanya rigiWi rigiWi ka tafi ka kaita makaranta saboda tace maka tana son zuwa, to ahir dinka, kuma kada na kuma cin karo da irin wannan shirmen banzan."

"To baffa ayi hakuri kuma in'sha Allah baza'a kuma samun irin wannan kuskuren ba". Sadeeq yace yana risinawa kamar yana gabanshi.

"Ato da dai yafi" malam barau yace yana mi?awa abban hafsat wayar


"Na shiga ukuna, yanzu waye yaje ya fadawa baffa Abinda Ya faru? Lallai maganar Mummyn husna da gaskiya andena kiwon dabba sai dai mutum"

Koda zasu koma da Hafsat gida, bayan dangin Sadeeq sun haWa ta da sha tara na arzi?i, da kyar Sadeeq ya ri?a tu?a motar Saboda yadda jikanshi yake a mace.

Bayan sun koma ne suka kara gyarawa hafsat ?akin, sukasa ta Kuma yin wanka Sannan suka ?ara bata wasu shawarwari game da zaman aure, Sannan suka yi mata faWa akan be kamata taje makaranta ba.

Su Safiyyat da soopy harda tsarabar lemukan kwali da aka diba, banda kayan chocolate da suka cika jakaa dasu (saura inji kunce wani abu >?+?>?+?)

Bayan Sadeeq ya Maida kowa gida ya dawo, a falour ya tarar da Hafsat sai she?a dariya take ita kaWai, koda ya lura sai yaga Ashe wani cartoon take kallo, bata ko kalli inda yake ba tace "sannu da dawowa uncle"

"Haba dear Sannu yayi kaWan, ko Wan welcome hug babu?"

"Uncle banaso a wuce nine a Kallon nan, Domin wallahi bear Win Nan ya cika tsokana, Idan ya tsokano Abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login