Showing 33001 words to 36000 words out of 66006 words

Chapter 12 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

134

tsinke da lamarin ba saida taji ana cewa gobe biki, gaba Waya sai take jinta wani iri "Anya kuwa bata tafka kuskure ba?" idan taga murja tana ta sabgar ta sai ta ri?a jin dama itace.

Ita kuma murja uwar Wumi *(Amma fa inji sis soopy dankwale)* Sai ya zama kamar an bude mata likafa ne, tama dena kula Hafsat Win tunda taga kamar batason Auren, kullum tana tare da sadeeq da Husna, daga a siyo wannan sai a siyo wancan.

Yauma dai da gudu ta shigo gida ri?e da wata ?atuwar leda "kaka Wazu ne muna hira da sadeeq saina cemishi yau za'a je a siyowa Noor gado da kujeru, shine yace wai ince kada a siyo ya siya tun tuni"

"To to Masha Allah, Alhamdulillah da wannan batu, gaskiya naji daWi! Shiyasa nake ce muku yaron nan yaron arzi?i ne" cewar malam barau cike da Annashuwa

"Gaskiya bazai yuwu ba! Ya za'ayi a kai musu tsurar ?a? Gaskiya baba da sake a wannan maganar don bazai yiwu a aurar da ?a haka zi?au kamar kaza ba" kawu shehu kenan (Abokin fadan malam barau >?#?>?#?)

"Shehu ka fita idona in rufe, gaba Waya ka maida Ni kamar kakanka"

"Gaskiya baba Ni dai bazan iya yin shiru ba wallahi, kuma Allah idan aka wulakanta yarinyar nan *The sin is All your's* "
"Shehu har munkai munzalin da zaka ri?a chanza min harshe zuwa na Nasara =?1?"

Kowa dake faloun saida ya dara, don yanzu har so suke suga shehu da malam barau suna wannan dramar tasu.

*HAFSAT "Noor"*
Kwance take a Wakin ummanta tayi ruff da ciki sai tunani take, har ummanta ta karasa kusa da ita bata saniba tsabar Nisan da ruhin ta yayi.

"Noor! Noor!!" Umma ta kira sunanta

A Wan firgice ta dawo daga tunanin tare da cewa "na'am"

"Meke damunki"

"Umma ni gaba Waya yanzu sai nakejin sam banason Auren nan"

"Ni mahaifiyar kice, Nasan yadda kike ji! Don haka ina jin kwatankwacin sa Nima a cikin tawa zuciyar. Kiyi ha?uri! Kiyi ha?uri!! Kiyi ha?uri!!!
In'sha Allah bazaki taSa wulakanta ba a Cikin duniyar nan, tunda na haife ki ya zama duk sujudar da zanyi a cikin duniya saina saki a ciki nayi Miki addu'a, inaso ki saki ranki *kaddarar kowane bawa binsa takeyi kamar inuwarsa* nidai burina kiyi mishi biyayya, koda wasa kada inji kada ingani, sadeeq yana sonki sosai, kuma kowa ya shaida hakan....
Haka dai umman taketa yi mata nasiha masu ratsa jiki, cikin hila da dabara.


*=؃?=؃?=؃?=؃?=?p? @&=?p? @&=?p? @&>?A?>?A?<ؤ?<ؤ?<غ?<غ?<ػ?<ػ?>?8?
@&?>?8?
@&?>?8?
@&?>?8?
@&? Ayyiriri yiriri, yau take Ranar*

Gida ya cika dam sai shiga ake ana fita, ?an kamfani ma sunyiwa Alhassan kara, domin kusan saida kowa yazo, Sannan kowa yana mamakin Ashe dama ?ar shi sadeeq zai aura.

Su murja kuwa sai rawar kai ake, ta shiga cikin sa'anninta sunata sabgar su, Hajiya Amarya *(Noor)* kuwa tana Waki a ?udundune da bargo, zazzaSi ya rufeta me ?arfin gaske, ko tsayuwa bata iya yi, tsabar zazzaSi ha?oranta har hadewa sukeyi. Zainabu ce da Aunty Rafi'a suke gurinta suna kula da ita saboda tun sanda akace an Daura Aure ta rikice gaba Waya.

"Haba Noor! Sai kace bake ba, meyasa zaki bada mu ne! Yanzu haka ga ango can da tawagar Abokan sa sunzo ganinki amma ke kina nan kin rafke" murja kenan wai ita ala dole so take hafsat Win saita tashi.

"Kutumar ubansu abokan angon" cewar Hafsat tana daWa jan bargon tana rufe jikinta

Ba murja ba hatta zainabu da Aunty Rafi'a saida suka kwashe da dariya "lallai Hafsat da gaske kike, irin wannan ashariya da kika mulmula musu?" Cewar zainabu tana daWa kyalkyalewa da dariya.

Ita dai Hafsat bata kuma ce musu komai ba, illa dai tayi luff a cikin bargo.

Ba'a tashi ganin rikici da tashin hankali ba Saida aka zo kai Amarya, ihu Hafsat ta ri?a yi tana cewa itafa Wallahi ta fasa Auren...

Saida Abban ta yayi mata za?al za?al tukuna ta yarda aka fita da ita daga cikin gidan.


*Anya kuwa >?? Hafsat ba jinnu bane a jikinki? Ni dai nayi nan @&? @&? @&? @&?*

*KADA FA KU MANTA NACE MUKU TAFIYAR TAMU ME TSAWO CE, AMMA NIDA KU DUKA SAI MUN DAURE*

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*'
*#ALHAJI MADU*
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*16*

*MATAR RASHEED*


_________koda aka kai Amarya sai aka bar su murja da Aunty Rafi'a da zainabu sai wasu Yan mata na cikin dangin malam barau guda biyu, saboda su zauna da Hafsat Win zuwa washe gari.

Da sauran matan suka koma ne malam barau yake tambayarsu "ina su murja" shine suka ce mishi achan zasu kwana.

"Bazai yuwu ba! shehu maza maza ka Wauki mota kaje ka kwaso su, domin nifa banson irin wannan bidi'ar banzan, babu me kwana musu a gida"

"Baba kwana gidan Amarya aiba yau aka fara ba, Wan Allah ka barsu su kwana mana, yau Waya ne fa" cewar shehu yana mamakin wannan abu na Malam barau

"Bafa zan bari ba! idan bazaka je ka kwaso su ba ne ka sanar dani tun wuri, kaga sai insa shi uban ?ar yaje ya kwaso su"

Tsaff kawu shehu yasan Malam barau zai iya, don haka kawai sai ya Wauki motar Alhassan Win ya tafi gidan sadeeq.

Ba?in ciki kamar zai kashe Hafsat sanda taji wai Anzo kwashe su murja, wato ita Shikenan yanzu ta banu, hakan sai yasa ta ?ara tsanar Auren.

Tunda suka tafi take zaune tana shirga kuka, tayi kukan tayi kukan harta gaji, gaba Waya idonta ya kumbura, hakama fuskarta duka ta haWu tayi jajir, ga wani uban zazzaSi daya ?ara saukar mata akan na da.

Firgigit ta tashi zaune jin ana ?o?arin buWe Kofar Dakin da take ciki.
Sadeeq ne ya shigo cikin wata dakakkiyar shadda ubansu milk colour, Sai ?yalli da mai?o takeyi tana Waukar ido, ga kuma wata tsadaddiyar hula ?ube baka siWik da ita, itama tanata she?i, gaban Hafsat ya ?arasa tare ta yaye bargon data chukuikuye kanta a ciki.
"Subhallah" ya furta a cikin kiWima jin yadda jikin hafsat Win yake huci, janye bargon yayi sannan ya Wago ta sama (for the first time Waya taSa jikinta) zama yayi a gefen gadon tare da Wora ta a saman cinyarsa
"Noor what's wrong with you?" Banza tayi dashi bata ko motsa ba.

"I'm afraid Noor! Murja ta faWa min duk Abinda Ya faru a gida, wallahi tsoro nakeyi ko bakya so na!"

Nanma dai Hafsat batace mishi komai ba sai dai ta Wan motsa kaWan tare da gyara hannunta.

"Noor pls say something to me"

"Ka rabu dani, banason tambayoyi!"

Zare ido sadeeq yayi "Lallai dole ace mace komai ?an?antarta sarauniya ce, ji Yadda take mishi magana cikin isa kuma hankalinta kwance"

"To Shikenan na dena tunda bakya so, amma to ki faWa min me kike so?"

"Inaso ka tashi kafita"

"Noor u're sick! Bazan iya fita na barki haka ba"

"Okay den, do What Ever you like" cewar hafsat tare da zame jikinta daga saman cinyarsa
Mamaki ne sosai ya kama Sadeeq ganin yadda Hafsat Win ta birkice mishi cikin ?ankanin lokaci "Anya kuwa kan Hafsat babu kwankwamai" Abinda sadeeq ya raya kenan a cikin zuciyarshi.

Be kula taba ya shige bathroom, befi minti biyu a ciki ba ya fito ri?e da towel ji?a??e a hannunsa, a saman bedside drawer ya ajiye sannan ya cire hular kanshi da rigar shaddar jikinsa, ya zama daga shi sai farar singlet da wandon shaddar.

Zama yayi sosai akan gadon inda ya janyo hafsat jikinshi, mayafin da aka nannaWe ta dashi ya cire sannan ya fara ?o?arin zuge zip Win rigar jikinta "Uncle kabarni" hafsat tace a hankali
"Quite" abinda sadeeq yace mata kenan yaci gaba da zuge zip Win, suSale rigar yayi sannan ya juyo da ita tana fuskantar shi.

Saida numfashin sa ya tsaya na wucin Gadi sannan ya dawo dai-dai, rintse idonshi ya kuma yi domin shi kadai yasan yadda yaji sanda idonshi ya sauka a saman ?irjin hafsat dake cike fam a cikin baby pink color Win lacy bra, ga fatar very bright and fair, cikinta a shafe yake flat, daga kugu kuma ya buWe kamar faranti, gaba Waya duk sadeeq ya birkice, be taSa tunanin hafsat Win takai haka ba, lallai Allah yana sonshi tunda ya mallaka mishi ita a matsayin halal Win shi.

Hannu yasa ya Wauki ji?ak?en towel Win ya fara goge mata jiki dashi a hankali, duk wannan abin da yakeyi daurewa kawai yake, domin gaba Waya jinin jikinshi ya tsinke.
Har sanyi sanyi ne ke kama shi tsabar yadda tsigar jikinshi ta tashi.

Kusan sau uku yana ji?o towel Win, sannan ya samu jikinta ya dawo normal, "Noor ban sanki da rikici ba, pls kada ki fara yanzu! Wallahi bazan iya jurewa ba"

Ko motsi hafsat batayi ba balle yasa ran zata bashi amsa "dear yanzu kuma Abin ?ar yin shiru ce? Shikenan! ki taimaka ki tashi muje kici Abinci."
"Ni banajin yunwa barci nake ji"

"Tirkashi! Lallai Hafsat da gaske take, amma bari nayi mata uzuri Nasan babu daWi rabuwa da iyaye" be kuma matsa mata ba illah kwanciya da yayi ya sata a cikin ?irjin shi.
Duk hakan da sadeeq yakeyi daurewa kawai yake saboda sonta da ?aunarta sun chakuWu da sha'awar ta sai suka saukar mishi da son kasancewa da ita. Ta Sangaren Hafsat kuwa babu abinda takeji sam game da sadeeq Win, shiyasa ma ta barshi ya rungume ta, ko Irin Wumin jikin mutum bata jiba, yadda kasan katako ne ya rumgume ta.

Sun Wauki kusan minti 40 a haka, sannan barci yayi nasarar Waukesu duka.
Cikin ikon Allah asubar fari suka farka kusan a tare, bata kula shiba ta tashi ta shiga bathroom ta dauro alwala ta fito, tashi yayi ya shiga shima, be Wauki lokaci me tsawo ba ya fito.
A inda ya barta tsaye anan ya dawo sameta, "Noor inje masallaci ko in zauna muyi jam'i tare?"

"Ka zauna muyi tare" hafsat tace a shagwaSe

Saura ?iris alwalar shi ta karye Allah ya temake shi, buWe wardrobe Win dake facing Win gado yayi ya ciro jallabiya da hijab, mi?a mata hijab Win yayi shi kuma yasa jallabiyar sannan ya tada iqama.

Bayan sun idar da Sallar asbah Win saiya kuma jansu jam'i raka'a biyu, addu'oi yayi ta jero wa, a?alla saida sukayi kusan minti talatin zaune sannan suka tashi.

Bayan ta cire hijab Win sai ta Wauki rigarta zata mayar "dear pls kada ki maida rigar nan"
"Uncle kitchen zani fa, kuma gaskiya bazan iya yawo a haka ba"

"Kitchen =?3?! Me zakiyi a kitchen? Karfe shida ma bata yi ba fa"

"Eh na sani! Ina so na dafa mana abinci ne, saboda banaso nayi lattin makaranta"

"Makaranta fa dear!"

"Eh uncle" cewar hafsat tana ?o?arin buWe Kofa

Da sauri ya diro daga gadon don ya ri?e ta, amma cikin rashin Sa'a harta fita, bin bayanta yayi yana cewa "Haba Noor! Wace makaranta zakije yau? Kin manta ke Amarya ce!"

"Amarya ba mutum bace?"

"Mutum ce mana Noor, amma ai ya kamata koda na sati Waya ki Wan huta inyaso daga baya saiki koma Koh?"

"Kaga Ni dai ka nuna min kitchen kawai" cewar Hafsat tana Bin luntsuma luntsuman kujerun da suka zagaye Babban faloun da Kallo

"Pls Noor kice min wasa kike!"

"Wallahi dagaske nake, Allah makaranta zani! Idan kuma bazaka barni ba sai in koma gidanmu tunda naga ba haka akayi dakai ba"

Zaro ido sadeeq yayi "me ya kawo zancen zuwa gida? Pls kibar wannan maganar"

"Okay to na bari amma zaka barni naje!"

"Zan barki, amma yanzu kada ki wahalar da kanki da yin girki, kizo muje mu kwanta kafin lokacin makarantar yayi, Mummyn husna zata aiko mana da abinci anjima"

"To muje" Cewar Hafsat tana maida akalar tafiyar ta zuwa hanyar bedroom Win.

"Sa?e sa?e sadeeq yaji yayi, gaba Waya tafiyar haWa wa tayi da imaninsa suka wuce tare, dama shi Allah yayi shi da son mace me hip, sai kuma gashi Hafsat ta haWa da tudu da faWin duka.

Saman gadon ta haye abinta tare da jan bargo, inda Sadeeq kuma da kyar ya iya Waga ?afarsa ya bi bayanta, shima hawa gadon yayi tare da janyo ta cikin ?irjinshi yana rungumewa.


*7:45am*

Almajirin mummyn Husna ne tsaye a bakin ?ofar faloun su Hafsat yana bugawa, ya buga ya buga harya gaji ya juya don ya tafi saiga Sadeeq ya buWe Kofar ya fito.

Basket Win dake hannun shi ya mi?a mishi tare da cewa "inji mummyn husna, kuma tace wai tana gaisheku"

"Sannu da ?o?ari, Nagode, kace muna amsawa kuma ya kwanan hussy ta" cewar sadeeq sannan ya maida kofar ya rufe.

Koda ya koma bedroom Win nan ya tarar da Hafsat tana ta shan barcin ta, Allah ya ?ara yiwa godiya da bata tashi daga barcin ba, yana mamakin cewar da tayi wai zata makaranta.

Be gama tunanin da yake yiba Hafsat ta tashi zaune tana mutstsika ido "Uncle karfe nawa"

Wall clock Win dake manne a jikin bango Ya kalla tare da ce mata "ten minutes to 8"

Wata irin dira tayi daga gadon tare da chuno baki "Gaskiya uncle baka cika alkawari ba, shine baka tashe Ni ba?"

"Pls Noor ki temakeni kada kije Makarantar nan, Yau gidan nan cika zaiyi da jama'a, kinga idan suka zo bakya nan zai zama abin magana"

Ai Hafsat bata jira komai ba ta fara zunduma ihu tana cewa "itafa ta fasa Auren" gaba Waya ta birkita Sadeeq.
Yayi yayi amma ta?i yarda, itafa zuwa makaranta shine kawai solution

"Okay to zaki je! Amma ina school uniform Winki suke?"
"Suna cikin wancan akwatin, jiya nasa murja ta tawo min dasu" Hafsat tace muryarta raWau kamar ba ita ce ke zunduma ihu yanzu ba

"Okay to kiyi wanka yanzu ki shirya sai kizo falour ina jiranki"

"To uncle Nagode" hafsat tace tana tsallen murna.

Falour sadeeq ya koma, a saman doguwar kujera ya kwanta yana duba rikicin Hafsat "to wai dama haka take ne, ko kuma wani abun ne ke damunta?"

Duk iya tunaninsa be gano komai ba, "Uncle na shirya" yaji zazza?ar muryar hafsat tayi mishi amsa kuwwa a cikin kunne.

"Muje dinning kici Abinci sai in kaiki Koh?"

"To uncle" Hafsat tace tare da wucewa dinning area Win, bubbuWe warmers Win tayi tana kallo, fried arish ne da plantain sai soyayyen kwai, a Wayar kuma farfesun kaji ne, shi kuma vacum flask Win haWin ganyen shayi ne sai ?amshi yake yi.

Mug ta janyo guda biyu ta zuba Ruwan tea Win a ciki sannan ta buWe manyan gwangwanayen kayan tea data gani a saman dinning Win, madara da bournvita ta zuba musu sannan tasa cube sugar guda biyu a ko wanne.

Plate Waya ta cira a cikin plates rack ta zuba duka su plantain da irish da ?wan guri Waya, kujera taja tana kallon sadeeq Sannan tace "Bismillah Uncle zauna" saida ya zauna sannan itama taja Waya ta zauna

Saida ta haWa hannuwanta guri Waya tayi addu'ar cin abinci sannan ta janyo plate Win tsakiyarsu tare da cewa "Bismillah Uncle muci"

"Bana ci" sadeeq yace in i don't care manner

"Pls Uncle Kaci mana" hafsat tace tana langaSar dakai gefe

"Okay ashe babu daWi! Duk Abinda nace miki kiyi bakya yarda kiyi"

"Uncle Allah zan ri?a yi" Hafsat tace da alamun zatayi kuka

"To me yasa tsakanin jiya da yau kika hutsancemin?"

"Uncle nifa Auren ne ban shirya mishi ba, naso ace sanda baffa yayi maka magana kace mishi baka shirya ba"

"Noor so kike na rasa ki! Ko so kike yace ba sonki nakeyi ba!"

"Kamar ya kenan" hafsat tace tana kallon fankacecen agogon dake manne a bangon faloun

"Da ace nayi wani kuskure da yanzu haka kina Wakin wani ba niba"

"Shikenan Allah ya tabbatar mana da Alkhairinsa"

"Ameen Noor, kuma tunda kince baki shirya ba, Ni zanyi hakuri har zuwa sanda kikaji kin shirya zaman Auren sai muyi"

"To uncle Nidai kaci pls" duk ta wani narke mishi

"Okay zanci! Amma promise kin dena jayayya"

"Nadena muci pls, kaga Lokaci ya tafi har nayi latti"


Tea Win tasha rabi sai arish dataci guda uku, plantain Win ma a hannu ta Wiba, mi?ewa tsaye tayi "Uncle na koshi"

Be kula taba ya mi?e tare da shiga ciki, be Wauki lokaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login