Showing 30001 words to 33000 words out of 66006 words

Chapter 11 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

127

Maryam da Zainab suka hana Hafsat Sa?at, taSa nan taSa can, ga tambayoyi da suka tasa ta dasu, duk yadda Hafsat Win takai da jin kunya Saida ta Wan saki jikinta saboda kada suji babu daWi.

Koda zasu tafi haka Umman Sadeeq ta haWa hafsat da manya manyan shopping bags, sannan har mota ta rakata, su Zainab kuma ji sukeyi dama abar musu ita kawai, soyayyar da suke wa Sadeeq ce ta koma kan Hafsat Win.

Ko a Cikin mota husna banza tayi da hafsat, wai ita ala dole fushi takeyi da ita domin gani take kamar ta amshe mata gwamnati ne.

Dariya sadeeq ya ri?a yi ciki ciki ganin yadda husna tayi wani bake bake, sannan ta haWa girar sama data ?asa ita ala dole fushi take.

Hafsat Ko bata ma lura da abinda husnan tayi ba saboda yadda tunani ya hana ta sakat, mamakin Ahalin su Sadeeq take yi "kenan dukansu haka suke da Wabi'ar girmama mutum"

A haka dai har suka isa gida, Sosai Mummy taji daWi sanda Hafsat ta faWa mata yadda ummansu ta amsheta hannu bibbiyu, ga kuma uban designers parfumes data haWo ta dasu kala kala bayan kayan kwaliya da Wan kunnaye.... Hajiya husna kuwa ganin uban kayan dake gaban mummynta tana dubawa kuma a sunan na hafsat ne, ai bata san sanda ta watsar da fushin da take yi ba har da tambayar hafsat cewa zata bata wasu?..

??????????????????????

Tunda Sadeeq yace wa Hafsat ta shirya zasu tafi Airport Wauko su abbanta take murna, zumuWi ma ya hanata yin wanka, doguwar riga kawai ta nema ta saka da madaidaicin hijabi sakar Indonesia irin wanda Sadeeq yake siyan mata.

Bata daWe da fitowa faloun ba saiga Mummy da Husna suma sun fito, fita sukayi tare dayake Sadeeq Win yana mota yana jiransu....

Sanda hafsat ta hango ummanta tana saukowa daga matattakalar jirgi ji tayi kamar ta ruga da gudu gurin ta, amma bazai yiwuba Saboda tsananin cunkoson mutane.
Sanda kuwa taga ummanta da Abban ta tsaye gabanta, daka tsalle tayi ta rungume su duka tana ihu "Alhamdulillah Alhamdulillah Allah Nagode maka!!!"

Saida hankalin kowa ya dawo kansu, Sadeeq da Mummy kuwa murmushi suke saboda sunsan irin sha?uwar dake tsakaninsu, Wunguma sukayi suka shiga motar Dukansu, ko a hanya Hafsat tana jikin ummanta tana mata shagwaSa "Hmmm Noor kenan, wato duka shagwaSa da bakiyi mataba sanda batanan shine yau zaki yi kenan?" Cewar Abban Hafsat wanda ke seat Win gaba kusa da Sadeeq.

Mummyn husna ce ta tsaya tsayin daka har Saida gidansu Hafsat ya dawo dai dai, sannan ita da hafsat Win suka haWu suka dafa abinci, sai wajen magrib Sannan mummy tace zasu wuce gida, ganin Hafsat na zaune inda take ne yasa husna tace "Aunty ki tashi mu tafi gida"

Shiru Hafsat tayi saboda bataso ta bisu, ita a gurinta ma daga yau ta gama zama a gidansu husnan, kayanta ma sai dai a biyo ta dasu.

"Husna bakiga Umman ta ta dawo bane? Ai dama saboda basa nan ne shiyasa tazo gidan mu" Mummyn husna tace haka tana murmushi

"Gaskiya Mummy sai dai ki tafi ke kadai"

"To ai babu matsala, Allah ya bamu Alkhairi" mummyn Husna tace tare dayin Hanyar fita.

Har gate Hafsat da Umman ta suka rakata, cikin ikon Allah kuwa suka tarar da driver sadeeq ya turoshi ya Wauketa.

Bayan sun huce gajiya ne abban Hafsat ya rarraba tsaraba inda ya warewa hafsat nata, ya ware wa Husna da baaba Indo da murja, sai su malam barau da baaba mairo, sai inna kulu ita fa yaranta, daga karshe ya rarraba dabino da Ruwan zamzam wa ma?ota.
Suna zaune a falour Hafsat ta tasa Abban ta a gaba wai saiya bata Labarin saudiyya, sallama suka ji daga waje.

Hafsat ce ta tashi don ganin su waye, wani uban tsalle ta daka ganin baaba indo da Murja a tsaye suna yi mata murmushi "Umma, su baaba ne, harda murja"

Da gudu suka rungume junansu ita da murja, bata kuma bi takan kowa ba tayi Wakinta ri?e da hannun murja, tsarabarta ta fara Wauko mata inda kuma fira ta Sarke tsakaninsu....

Kiran Sadeeq ne ya katse su, hafsat ta Wauki wayar tana murmushi "Assalamu alaikum, Uncle ina wuni?"

"Bazan amsa ba tunda kin manta dani, rabo na dajin muryarki tun jiya da nazo na Wauki Husna."
Murmushi hafsat tayi tana shagwaSa fuska Wadda ita batasan ma tayi ba sannan tace "I'm sorry Uncle Wallahi banjin daWi ne"

A ruWe Sadeeq yace "subhanallah! Meya sameki?

Ai hafsat bata Ankara ba murja ta kwace wayar a hannunta ta kara a kunne "Uncle aukinka yayi kyau" haka murja tace tana dariya

"A'a babbar ?awa yaushe kika iso garinmu?"

"Ai ko cikakkun mintuna hamsin bamuyi ba, ashe haka kuka zama love birds?"

"Hmmm Babbar ?awa pls banda tsokana! Yanzu dai ya hanya?"

"Alhamdulillah Uncle! Mun sameku lafiya?"

"Lafiya Lau Alhamdulillah "

"To Masha Allah, anjima azo a kaimu keje grills don Allah"

"Zaki fara ko murja" cewar hafsat tana balla mata harara

Ta Waya gefen kuma Sadeeq yace "to ranki ya daWe an gama"

Murja na dariya ta mi?awa Hafsat wayar.
"To Shikenan Nagode, pls ka gaida Mummy da Husna" Hafsat tace tare da sauke wayar daga kunnen ta.

"Nidai besty pls ki bani labarin wannan love Win naku"

"Hmmm murja pls ki bari saida dare yanzu dai muyi Wata hirar"

"Noor, Noor, Noor" su Hafsat suka jiyo muryar Umman hafsat tana kwala mata kira, tare suka mi?e suka fita.

Mamakine da murna suka taru suka yiwa Hafsat yawa ganin kakanta malam barau da kakarta baaba mero sai kawunta shehu tare da Amaryar shi Aunty Rafi'a.

Bata gama rufe bakiba saiga inna kulu da zainabu suma sun shigo.

Tsakiyar falon ta shiga tana ta tsalle, daga ta rungume wannan saita rungume wannan, ji takeyi kamar an saka ta a Aljannah, wato haka ?an uwa sukeda daWi.

Ba shiri baaba Indo ta tashi tayi kitchen don Worawa ba?i abinci, suma su Hafsat sai suka bita domin tayata da wani abun.

Cikin ?an?anin Lokaci jollof Win taliya da macaroni ya kammala, zuba wa kow??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a akayi inda aka haWawa mazan nasu suma matan haka, abu dai Gwanin daWi.

"Sun gama cin abincin kenan wayar Hafsat ta Wauki ?ara, murja ce tayi wuff ta Waga kiran tare da cewa "Ranka ya daWe nasan ka kira ne kace ka iso ko?"

"Aikuwa babbar ?awa kin cinka" Sadeeq yace ta can Sangaren yana murmushi.

"To aiko akwai Babban albishir domin kuwa kaka ya iso shida tawagarsa baki Waya"

"Lalala! To ai kawai ki nemar min izini sai in shigo mu fara gaisawa dasu tukuna"

"To bari nazo" murja tace tana kashe wayar


Gurin Malam barau ta ?arasa tare da cewa "kaka wai me zuwa gurin Noor ne yace na faWa muku zai shigo ku gaisa"

"A'a! To Bismillah, kice ya shigo mana, domin kuwa neman shi nake ido rufe" cewar Malam barau yana murmushi

Fita murja tayi don shigo da Sadeeq ita kuma hafsat ta shige Waki wai ita kunya.

A nutse sadeeq ya shigo Sannan ya gaida kowa cike da girmamawa, ai kuwa abin yayi wa kowa daWi ganin sadeeq a Matsayin shine me son hafsat.

Har sadeeq ya mi?e zai fita malam barau yace "Idan kun gama hirar kasa a kirani, akwai maganar da zamuyi"

Risinawa Sadeeq yayi Sannan yace "To"

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*'
*#ALHAJI MADU*
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*15*

*MATAR RASHEED*


________ Yana fita murja tabi bayan shi "Uncle wai Ni kuwa a ganinka wace magana kaka zaiyi maka?"

"Wallahi Nima ban kawo komai a rainaba, kibari muji me zai ce!"

"To uncle Allah yasa muji Alkhairi, bari na kira maka gimbiyar" cewar murja tana komawa Waki da sauri

Koda ta shiga Wakin tarar da Hafsat tayi a kwance, sai dai ta Wan gyara fuskarta "sis Uncle yana jira fa!"

"Mtsweess Ni wallahi kunyar ratsa wa ta cikin mutanen nan nakeyi na fita gurin shi" hafsat tace tana tashi zaune

"Hakanan zakiyi ha?uri ki wuce tunda yana can tsaye tun tuni" murja tace tana riko hannun Hafsat Win


Hakanan ta zira doguwar rigar dake ajiye saman gadon sannan ta samu madaidaicin hijab ta sa, cikin ikon Allah koda suka fito bataga kowa a faloun ba sai zainabu dake zaune tana ba Wan ta tea a feeding bottle, murmushi tayi musu "A dawo lafiya"

"To Aunty" cewar murja tana murmushi

A tsaye yake jingine da mota yana amsa kira, dai dai isarsu gurin dai dai gama wayarshi wadda da alama da mummyn husna yakeyi.

"Assalamu alaikum" Hafsat tace tare da tsayawa Wan nesa kaWan
"Waalaikumus Salam, sarauniya an fito kenan"

Murmushi hafsat tayi tare da cewa "Ina yini"

"Lafiya Lau princess, fatan kin tashi Lafiya, ya kuma farin cikin haduwa da dangi"

"Lafiya Lau uncle" Hafsat tace a hankali tana Murmushi

"Yauwa Uncle mu tafi ko?" Cewar murja tana ?o?arin shiga mota

"Kinsan Allah sai dai idan ke kadai zai kai, domin Wallahi babu inda zani da wadannan ba?in, ko so kike ace bamuda kunya? Kumafa kinaji baffa yace zai yi magana dashi in mun gama hirar" hafsat tace tare da hararar murja

"Kai sis! Idan mun dawo ba sai suyi maganar suba!"

"Nidai wallahi bazan iya fita ba!"

"Pls kudena musun yanzu abar tafiyar zuwa gobe Idan Allah ya kaimu" Sadeeq yace don ya dakatar da musun da suke yi.

"To uncle shike nan" cewar murja badon ranta yaso ba

Basu fi minti goma da fitowa ba Hafsat tace "zamu shiga gida"

"Ni dai princess yau sai naga kamar kina kora ta"

"Wallahi a'a uncle, kawai dai tunda baffa yace zakuyi magana ne naji na kosa kuyi saboda muji me zaice" hafsat tace da alamun fargaba a cikin idonta.

"Hmmmm za dai muji ne ai koma yaushe ne, ai bahaushe yace "rashin ha?uri kesa kace wane me ka shuka" murja tace tana wani basarwa.


Sallama sukayi da sadeeq Win, yanzun ma dai faloun babu kowa sai zainabu da matar kawu Shehu (Rafi'a) suna zaune suna hira.

Da sauri Hafsat ta wuce su tana yi musu murmushi....

Su Hafsat na shiga gida su baffa suka shigo, dama baffa ne yace yana so ya Wan mi?e ?afa shine suka fita tare dasu kawu shehu.

"Yauwa Wan Albarka har kun gama zantawa kenan!" Malam barau yace yana ?arasawa kusa da Sadeeq.

"Baffa mun gama" cewar Sadeeq yana Wan risinawa

"Yauwa To dama abinda yasa nace inaso muyi magana dakai shine, da gaske kana son hafsatou, kuma zaka iya aurenta?'"

Durumdum tambayar ta yiwa Sadeeq ya kasa cewa komai

"Yaro inajin ka"

?an kame kame Sadeeq ya hau yi sannan yace "baffa wallahi inason hafsat sosai, kuma ni ko yau aka Daura min Aure da ita inaso "

"To to masha Allahu! Gaskiya naji daWi sosai da wannan amsar daka bani, yanzu abinda nakeso dakai shine idan kaje gida kayi ?o?arin turo magabatan ka gobe, in yaso Juma'a me zuwa sai a Daura muku aure"

Sai da Sadeeq y zabura sannan yace "baffa da gaske"

Murmushin manya Malam barau yayi domin ya gane sadeeq ya ruWe ne tsabar murna "Ai Abinda yasa ma bazan daura Auren yau ba shine rashin sanin da ahalinka basuyi bane, amma da ace sun sani wallahi yau za'ayi ta ta ?are"

Hannu Sadeeq yasa a Cikin aljihu tare da kwaso kuWin da shikanshi besan adadinsu ba ya mi?awa Malam barau, fir malam barau ya?i amsar kuWin, babu yadda beyi dashi ba akan ya amsa amma ya?i, daga ?arshe dai sai mayar da kudinshi yayi.

*SADEEQ*
Tafe yake a mota yana zancen zuci "wai yanzu nine zan mallaki noor cikin sati Waya, gaskiya Allah yana sona"

Farin ciki kuwa ba'a magana, aiko yana isa gida ya sanar da mummyn Husna, itama me zatayi inba farin ciki ba, a nan ta Wauki waya ta sanar da ummansu.
Sosai itama taketa murna ita dasu Zainab barinma Maryam taji labari.

"Yauwa kice mishi anjima bayan magrib yaje gidan baba Balarabe ya faWa mishi, daga nan ya biyo ta nan gidan inason ganinshi

"To Umma zan faWa mishi in'sha Allah"

Shikuwa sadeeq ya kasa zaune ya kasa tsaye tsabar farin ciki.

Duk yana jin Yadda su Mummyn husna sukayi da Hajiyan shi, saida suka gama wayar sannan ya tashi yayi upstairs don zuwa ya watsa ruwa.

????????

Koda Abban hafsat yaji abinda malam barau yayi akan Hafsat sai bece komai ba ya bashi girmanshi na matsayin suruki da uba da yake dashi a wajen shi.
"Ai wallahi Yaron nan Wan albarka ne, Ni tunda na ganshi naji na gamsu dashi Wari bisa Wari"

"Amma baba Ni sai nake ganin kamar hakan da kayi zai iya janyo mata raini wata rana, saboda za'a ga kamar an gaji da Ita ne" abinda kawu shehu yace kenan yana Wan daure fuska domin shi ji yayi sam abinda baffan yayi be kyauta ba.

"To ubana! Yanzu shehu bokon da kayi har tasa mun kai gejin dazan yanke hukunci ka tsaya kana ?alubalanta ta? To ahir Win Ka wallahi, naga ko ubanta be tsaya ?alubalanta ta ba balle kai"

Inna kulu ce tayi saurin cewa "Ayi hakuri malam, ai Abin duk bai kai nan ba"

"Ki barni da Wan banten uba! To bari kaji *A ranar da Na lura Alhassan yana son Hafsatou (Umman hafsat) to a Ranar na daura musu Aure* kuma dan ?aniyarka tunda kake ka taSa ganin ko dai-dai da rana Waya ya wulakanta ta?"

"Baba ai mazan yanzu dana da ba Waya bane" kawu shehu ya kuma cewa, domin shi fa iya gaskiyar shi yake Magana

Cire hular kanshi malam barau yayi ya wulla mishi "shehu aiba surutu zaka tsaya kana min ba, ka tsire nine, shine zan tabbatar da ka isa kayi abinda kake so"

Tashi kawu Shehu yayi ya fita da gudu yana dariya, shifa abin babansu har dariya yake bashi wani zubin......

?????????


Zaune Hafsat take a cikin hall bayan an gama yin dramar murnar shigarsu Sss2, gaba Waya sai take jin kamar bata son yin auren! Tun randa kawu shehu sukayi drama da baffa akanta take jin tsoron kada fa maganar kawu ta zama gaskiya.

"Hafsat ya! What's happening naganki somehow bored" Mr Naph yace ganin kowa ya fice sai ita kadai a hall Win

"Mr inada damuwa wallahi, amma bansan ya zanyi ba"

Zama Mr Naph yayi a kujerar dake kallonta Sannan yace "can you trust me"

"Yes I can" Hafsat tace tana Wan Waga kanta sama

"To ki fada Min damuwar ki, i promise zan baki shawara me kyau, and kuma har abada babu wanda zaiji"

Saida hafsat taja numfashi Sannan tace "Aure za'ayi min a gida"

"Kinason mijin?" Tambayar da Mr Naph ya jefo mata kenan

"Eh to, zan iya cewa eh"

Murmushi Mr Naph yayi Sannan ya kuma cewa "den it's fine! kada ki damu, Abinda zaki dage akai shine kada ki bari ya hana ki cigaba da karatu"

"Bazai hana ba, saboda da kanshi yayi al?awarin zanta yin karatu har saina ce ya isheni da kaina"

"Okay to pls ki cire damuwa a ranki, and kuma koda wasa kada ki faWawa kowa a makarantar nan kinji? "

"To In'sha Allah" cewar hafsat tana Wan jin kwarin gwuiwa a tare da ita.

"Kuma koda bayan anyi Auren ne, kici gaba da zuwa school Winki kada kice a chanza miki wata, sannan koda wasa kada ki faWawa kowa cewa anyi miki Aure" Mr yace tare da mi?ewa ganin fidya ta iso gurin
"Sis zan tafi amma zamu kuma yin magana gobe" cewar Mr Naph yana barin gurin

"Haba besty saiki barni a aji inata faman jiranki? Ko yau baza'a yi karatun bane? *(Dayake tana koya wa hafsat English, saboda tun bayan da suka zama ?awaye ta lura Hafsat Win tana da kura kurai da yawa shine take guiding dinta, sosai kuma Hafsat Win take fahimta)*

"Za muyi sis, kawai dai bana jin daWi ne" cewar hafsat tana mi?ewa

"Ayyah! I'm sorry" cewar fidya tana kama mata hannu.


?????????

Sosai ake ta shirye shiryen biki, saboda Malam barau ya hana kowa tafiya wai sai bayan bikin, kuma yasa Alhassan ya turawa Tanimu (Babban Almajirin malam barau a yanzu) ?udi yace a samu motoci ayi shata sauran ?an uwa da abokan arziki su tawo suma.

Hafsat bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login