Showing 60001 words to 63000 words out of 66006 words

Chapter 21 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

138

biyu zaiyi ya gama aikinsa, yace zai Wan taSa mata ?wa?walwa sannan akaita nesa da Garin nan ayar da ita domin idan aka barta a garin nan zata iya ganin wanda ta sani, kuma ganin wanda ta sani a gurinta dai-dai yake da warkewarta"

"Kace mishi ina godiya sosai, sannan idan za'a yar da ita don Allah a kaita chan kudanci ne irinsu *ekiti state ko ondo ko osun*"

Haka suka gama duk shawararsu sannan boka ya kwaso kayan tsafinshi yana watsawa akan umman Hafsat daga karshe kuma ya yafa mata wani zani take ta Sace batt..... *(Allah ka tsaremu daga sharrin mahassada da masharranta da makiya Addinin ka ya Allah)*

Anan boka ya bukaci hajiya bilki da tazo su shiga ciki kafin ta koma gida, don sosai ya sameta yadda yakeso saboda ya daWe be samu wadda zai baje kolinsa a kanta ba sai ita data yarda, saboda mutane da yawa koda ya musu aiki idan ya bukaci kwantawa dasu guduwa suke basa kuma zuwa

Domin halittar shi babu kyan gani, shi a Yan China Win ma yana daga cikin mafiya muni, saboda kamar waada haka yake, kuma hancinsa sam babu in banda ?ofofin shan iska, idanuwanma can ciki sai rafkeken kai.
Bashi ya rabu da ita ba sai wajejen sha daya na dare, sannan ne ta koma gida cike da farin cikin komai ya faru Kamar yadda takeso, yanzu Abu na gaba shine yadda zata samu kan Abban Hafsat Win

???????????????

*AADHIL..........*

Still dai a ranar da hameed ya tsare shi akan saiya faWa mishi *WACECE HAFSAT?* _SUNAN DA NASO IN SAWA LITTAFIN_

Ganin irin halin da yake ciki yasa yace zai taimake shi yabar ?asar kawai, Saboda ko shine iya Abinda zai iya yi kenan, don haka be maida Aadhil gida da wuri ba saida ya tabbatar ya dawo normal, kuma koda ya maida shi Win yaci Sa'a Abba ya dawo

Anan ne ya shaida musu cewa doctor yace jiki yayi kyau Amma idan da hali ya kamata yaje gurin wani doctor abokinsa da yake a Dubai domin ya ?ara duba jikin nashi sosai

Jin haka take Abba ya amince, Anan ya umarci hameed Win da cewa cikin kwana uku ya sama wa Aadhil Win visa, idan kuma shima hameed Win yanason zuwa to su tafi tare

Sosai Aadhil yaji dadin dabarar da kawun nasa ya shirya, koda suka shiga daki sai godiya yakeyi mishi harda hawaye,


*Idan muka dawo cikin labarin yanzu ya kama da tafiyar Aadhil da hameed Dubai zai doshi sati biyu*

*HAFSAT BAIWAR ALLAH.......*

A hankali a hankali yau da gobe ta fara hakura, da kullum saitayi kuka sau babu adadi amma yanzu Allah ya taimaka sai ayi kwana biyu ma batare da tayi kukan ba, saboda sosai baaba indo da Abbanta suke kokari ganin sun bata farinciki

Yau Abban zai koma hutun daya dauka, don haka sai yace baaba indo da Hafsat Win su shirya su tafi Tare

Dai dai sanda suka sauka dai dai Zuwan Hajiya bilki itada makiyin Allah wato boka Wan China, yauma dai babu wanda yake ganinsu sai dai su kadai suke ganin mutane

Ayau takeso a fara aikin dazaiji babu wadda yake ?auna a duniya irinta kuma zai iya rabuwa da kowa saboda ita, wani irin shu'umin murmushi boka Wan China ya saki ganin Yadda hajiya bilki ta shagala da kallon Abban Hafsat Win, take ya ayyana a ranshi cewa dole ne yayi wani abu wanda shima bazai dena samun nashi rabon ba, Don da alama idan ta samu Abban Hafsat Win complete shi zata watsar dashi ne


Bin bayansu suke har cikin office Win, da sauri boka Wan China ya barbaWa Wani magani a kujerar da Abban Hafsat Win zai zauna, ai kuwa ya zauna ba tare daya kakkabeta ko yayi bismillah ba, yana zama yaji kamar an soka mishi wani abu a cikin kwakwalwar shi

Amma Saboda kada Hafsat Win ta shiga damuwa saiya basar ba tare daya nuna musu kanshi na ciwo ba, duk Abinda yake Hajiya bilki da boka suna tsaye suna kallo har zuwa sanda me kawo shayi yazo ya tambaye shi shin a kawo mishi shayi ne?

Sosai hajiya bilki taji farinciki ganin zasu gama aikinsu da wuri, saboda a cikin magungunan Akwai wanda akeso yasha

Koda aka kawo shayin Kafin ya ajiye saida yayi bismillah tukuna, to hakan saiya hana boka Wan China zuwa kusa da kofin, koda ya dauka zaisha saida ya kuma yin bismillah Win, tuni boka yayi waje yana ce mata su bar gurin saboda shi ko shayin ma baya gani sannan kuma wannan yarinyar taurarinta masu matukar ?arfi ne
Kuma muddin itama tana cikingidan to tabbas zata iya Sata musu aikinsu, koma Gaba Waya aikin ya?i yiwuwa

Shiru Hajiya bilki tayi domin neman mafita, cikin seconds kuma ta saki murmushi

"Boka kawai itama a duba mata miji wanda zata maguzu a gidan, kuma a kawar da hankalin duk wanda ya shafeta a kanta, daga kan baban nata har zuwa duka dangi, ya zamana sun shafa'a da zancen ta koma su manta da ita gaba Waya"

"Inma da hali a Neman mata miji Wan iska, mugu dan shan jini ko Wan luwaWi, wanda kullum zai ri?a jibgarta kamar jaaka, sannan ya zamana tanada kishiya mara imani yadda zatafi cin ubanta"

=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?


*WAYYO HAFSAT ?IN MU*

_BANYI EDITING BA SABODA BANASO NA KUMA MAIMAITA WANNAN TASHIN HANKALIN, DA RASHIN IMANIN_


=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?=?-?


*KU BIYONI A SANNU*

*#SAGIR*L'
*#SADEEQ*L'
*#ALHAJI MADU*'
*#GARBA SHOLI*
*#AADHIL (The true lover)*


```Pls share and comment``` =?O?
*IZAYAR RAYUWA*

*26*

*MATAR RASHEED*



______"Abba mu zamu koma gida" Hafsat tace tare da mikewa
"Okay to ga mukullin motar kiba drivern Company yana bakin gate, kice nace ya kaiku sahad store kuyi siyayyah sai ya wuce daku gida" Cewar Abban Hafsat yana mi?a mata mukulli haWe da A.T.M card Win shi

Amsa Hafsat tayi tare da cewa "To mungode Abba, baaba taso muje!"
Tare suka fita da baaba indo suna ?ar hira kaWan

"Hafsat!" Wani dake chan gefe ya kira sunanta, tsayawa tayi tanaso ta tuna inda tasan shi, "matso mana mu gaisa" Mutumin ya kuma ce mata ba Tare daya bari ta tuna a inda ta sanshi ba

"Baaba bari nazo" Hafsat tacewa baaba indo tare da yin gaba kusa da mutumin "ina yini" ta kuma cewa a takaice
"Lafiya lau Alhamdulillah, ya kike ya gida?"
"Lafiya lau" Hafsat ta kuma cewa da alamun ?osawa a fuskarta

"4months back nayi tafiya to ban dawoba saida nayi two months acan inda naje, bayan na dawo ne kuma naga kwata kwata na dena ganinki kusan wata Waya kenan, sai yau Allah ya kuma haWa mu, ko kema kinyi tafiya ne?"

Shiru Hafsat tayi tana tunanin ta inda zata ce mishi Aure tayi shiyasa ya dena ganinta, yanzu kuma Auren ne ya mutu shiyasa yaci gaba da ganinta, batare data ce komai ba tayi murmushi tana girgiza kai

"Malama Hafsat! It means babu inda kikaje kenan?" Yace yana murmushi

"Hakane banje ko inaba, kawai dai bana zuwa ne, and kuma don Allah muna sauri zamu wuce" Hafsat tace tare da fara tafiya

Be so hakan ba amma saiya kanne, "to shikenan sai mun kuma haWuwa"

Ba tare data ce komai ba taci gaba da tafiya, a gurin drivern ta tsaya ta shaida mishi Abinda Abba yace sannan ta wuce suka shiga motar ita da baaba indo, sai bayan kowa ya daidaita a gurin zaman shi Hafsat tace "baaba Mutumin Wazu fa babu Abinda yace min illah shirme, wai yayi tafiya ne bayan ya dawo kuma ya daina ganina"

"Hafsatou ba shirme bane, shi yasan amfanin yin hakan"
"Amma baaba kawai Ni saiya tsai dani yana Sata min lokaci?" Cewar Hafsat tare dayin wani siririn tsaki

Dai dai nan drivern ya waigo, "hajiya kince sahad za'a fara kaiku koh?"

"Eh" cewar hafsat a takaice don tun rasuwar ummanta saita ?ara zama wata miskilar gaske, Magana ma sai anci Sa'a, kuma zaka yita magana tana jinka Amma tayi shiru kamar bata ji

Koda suka je sahad Win ba wasu abubuwa suka siya Masu yawa ba saboda sunada komai a gida, shima Abban yace suje ne saboda hafsat Win ta rage damuwa, spices baaba indo ta ?ara musu inda kuma Hafsat ta Wauki turaruka sai Abin hannu
Sam dama ita kayan kwalliya baya damunta, sun biya komai sun kwaso kayan zasu tafi ta kusa cin karo da wata mata, sosai yanayin shigar matar ya tafi da Hafsat Win

Cream colour Win lafaya ne a jikinta wanda akayiwa ado da zare golden colour, sosai ta iya yafa lafayar, kuma sosai yabi jikinta saboda tanada tsayi kuma da murjewar jiki, ba fara bace sosai sannan yanayin fuskarta ya nuna ba shuwa Arab bace sai dai babarbariya wato kanuri
Ganin yadda matar tayi kyau kuma duka jikinta a rufe yasa taga shigar tayi mata har zuciyarta "baaba kin iya naWa lafaya" Hafsat tace tana kallon baaba indo

"Na iya hafsatou, meya faru?" Cewar baaba indo tana kallon hafsat Win

"Kije mota ki jirani zan koma cikin store Win" cewar hafsat tare da mi?awa baaba indo ledar hannunta
"To a fito Lafiya" cewar baaba indo tanajin wani irin tausayin Hafsat yana narka mata zuciya

Koda ta koma ciki direct wajen lafayar ta nufa, saida ta zaSi kusan kala shida sannan ta tsaya tana dubawa, akwai kalar na matar sak, sai golden yellow, da Ocean blue, da Sea green, da violet sai silver colour gaba Waya ta rasa wanda zata Wauka a ciki gashi kuma daga ganinsu zasuyi kuWi da yawa
Hakanan ta kwasa ta nufi gurin cashier Win tare da fatan Allah yasa kada Abbanta yayi mata faWa idan ya dawo gida


A mota ta tarar da baaba indo tana jiranta, bayan ta zauna driver ya tada motar suka dau hanya, hakanan ta samu kanta da tuna Sadeeq, tabbas Sadeeq Mutumin kirki ne, kuma ya chanchanci asoshi koda Don halinshi Win ne, sai dai ita sam ta rasa meyasa taji ya fice mata arai
Da tanajin abubuwa sosai a ranta game dashi, Amma tunda aka daura musu Aure ta nemi komai ta rasa, ajiyar zuciya tayi tare da cewa "Allah ya bashi lafiya" a Cikin ranta

Suna shiga gida kuma ta samu kanta da tuna mahaifiyarta, tabbas mutuwa me yanke ?auna ce, ta tabbata da ba Don mutuwar ba babu wanda ya isa ya rabata da umman ta
Kukan da batayi ba kwana biyu shi ta zauna ta ri?a jerawa har saida taji kanta yana sara mata, jin motsin za'a shigo Wakin yasa tayi saurin juyawa tare da rintse ido saboda dama a kwance take
Juyawa baaba indo tayi ganin Hafsat Win a kwance sai tayi zaton ko barci takeyi

??????????

_*Aadhil*_

Zaune suke shida hameed a Cikin hotel Win da suka sauka, waya ce a hannun hameed yana dannawa sai dai hankalinsa bai tafi ga wayar gaba Waya ba
Shi kuma Aadhil yana kishingide a sofa bed hannuwanshi dafe da kanshi, yanayinsu ya nuna kamar hira sukeyi
"Uncle kaima zakaje Saudiyya Win ne ko kuma gida zaka koma" Aadhil yace yana daWa mi?ar da ?afarsa a saman kujerar

"Zanje inyaso Daga can idan zaka wuce Maldives Win Ni kuma saina koma gida Saboda next week zamu koma aiki" hameed yace yana kauda wayar daga furkarshi

"Hope kamar yadda na baka shawara zaka hakura ka mi?awa Allah komai?"

''Uncle ai dole nema na hakura, hakuri ya zame min dole inba so nake ciwo yayi rugu rugu da ni ba, sai dai ban isa na cireta a raina ba sai dai a hankali har zuwa sanda ya Rahman zai kawo min agaji" Cewar Aadhil yana murmushi wanda ?asanshi ciwo ne

"Masha Allah, naji daWi da naji wannan statement Win naka, kuma zanyi ta saka a addu'a sannan kaima ka yawaita yi"

"In'sha Allah Uncle i will try my best"

Cigaba sukayi da hirar yadda zasu wuce Saudiyya Win nan da kwana biyu

??????????
_*Hajiya bilki*_

"Please kace mishi yaushe yake ganin aikin Alhajin zai kammalu? Inaso na samu na shiga gidan da wuri kafin yaga wata wadda zaiji ta kwanta mishi a rai"

Ta cikin wayar interpreter yace "To Hajiya bani minti biyar zan kira"

Kashe wayar tayi tana bubbuga wayar a hannun ta, sosai takejin ta kosa ta shiga gidan, kuma ta Waya Sangaren ga Yadda diyana ta matsa mata itama, sau?in ta Waya ma shine wannan satin suka koma makaranta

Tana cikin wannan lissafin kiran interpreter ya shigo wayar

Da sauri ta daga tare da cewa "yauwa me yace"

"Yace wai yanaga sai dai ki tayashi, wai zai baki wanda za'a zuba mishi a shayi kisan yadda zakiyi ki samu wanda zai zuba mishi, wai shi kuma zaiyi kokari ya kammala sauran nan da kwana biyu"

"okay to, zan iya zuwa yanzu na amsa? Saboda gobe nakeso naje office Win nashi tunda naga wanda yake kawo mishi shayin"

"kinsan halin oga fa, kina zuwa ba lallai ya barki ki tafi hakanan ba saiya kawo miki bukatar sa"

"Yo ni ai wannan be dameni ba har dai komai zai yiwu, tunda nidai nasan ina samun yadda nakeso ai nafi karfin shi kuma" cewar hajiya bilki cike da fatan komai ya kammala zuwa jibin kamar yadda boka dan China ya fada

Mamaki furucin hajiya bilki yaba interpreter, amma saiya dake tare da cewa "yace kizo ki amsa Win"


Kashe wayar tayi tana murmushi "lallai ne gobe nasan yadda za'ayi na siye me kai musu shayin" zancen zucin da take yi kenan ta dauki mayafi da mukullin mota tayi waje

????????????

Jin zazzabi na neman kamata yasa ta tashi ta shiga bayi ta watsa ruwa, bayan ta fito ta shirya ta fita falour gurin baaba indo don ganin me take dafa musu

"sannu da aiki baaba" cewar Hafsat sanda take shiga kitchen Win

"kin tashi kenan? Ai na leko dazu naga kina barci" cewar baaba indo fuskarta cike da murmushi

"wallahi baaba wanka ma nayi, me ake dafa mana ne?"

BuWe murfin tukunyar baaba tayi tare da cewa "tuwon alkama ne da miyar agushi, nan miyar ce, tun dazu na gama tuwon"

"gaskiya baaba kin biyani wallahi, nasan zanci sosai"

"to masha Allah naji dadi sosai" cewar baaba indo tana maida murfin tana rufewa

Kujera ta koma tana danna waya da nufin kiran murja saboda tun dazu take nemanta amma switch off, yanzun ma dai haka aka kuma shaida mata cewa a kashe wayar take

Aje wayar tayi a gefe tare da kishingida, sai kuma ta koma ta zauna tunawa da mafarkin da tayi jiya da dare wai mutumin garden ya mutu "ya Allah kasa be mutu ba, ya Allah koda bazan kuma ganin shi a Rayuwa taba kasa yayi tsawancin kwana" a fili take wannan maganar domin tun mutuwar ummanta ta firgita da mutuwa

?????????????

Hakanan interpreter yaji yana so ya fadawa boka dan China abinda hajiya bilki tace amma yana tsoron me zai je ya dawo.
Hakanan dai ya daure yace "matar nan fa ina ganin butulu ce, domin cemin take wai idan ta samu yadda take so babu ruwan ta dakai"

Wata irin dariya boka dan China yayi tare da cewa "barta kada ka damu, nima nasan da haka, amma idan tasan wata batasan wata ba, zata samu ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dda take so Win amma kuma dole nima zan samu yadda nakeso"
Dafa kan interpreter yayi tare da cewa "gaskiya da rikon amanarka suke kara samini kaunar ka a cikin zuciya ta, yanzu kaje cikin tukunyar kudi ka buWe ka Debi ko nawa kake so, kuma kada maganar wannan karamar alhakin ya dameka sam"

Sosai interpreter yayi mishi godiya sannan ya Mike ya shiga cikin dakin yana jin dadin yadda boka dan China yake kyautata mishi

???????????????

Kamar yadda ya saba dawowa haka yauma ya dawo, sai dai duka jikin shi a sanyaye kamar me zazzabi

A falour ya zauna yaci tuwon sannan suka sha hira da Hafsat , har lafayar data siyo saida ta debo ta nuna mishi, nan shima yace mata gaskiya sun yi kyau sosai.

Har ya tafi da nufin kwanciya ya dawo tare da cewa Hafsat "gobe ki shirya idan zan Fita zamu biya banki saboda inaso a bude miki account ko don kudin da sadeeq ya baki"

"Abba Nifa nabar maka, domin babu abinda zanyi da kudi"

"nima haka, kuma koba don haka ba, ai hakkin kine tunda da sunanki aka bayar"


Koda safiya tayi haka Hafsat din ta shirya suka fita ita da abban, bankin suka fara zuwa, saida Abba ya tabbatar an gama komai har ATM an bata sannan yace driver ya fara kai shi office sai itama ya maida ta gida
Bayan an sauke shi driver ya juya don maida Hafsat gida, shikuma cikin hanzari ya nufi office din domin yayi latti saboda sun dan jima a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login