Showing 72001 words to 75000 words out of 163158 words

Chapter 25 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4727

tadade tana kallonsa sai kawai yaga tamai murmushi tace  thank you Aliyu naji zanyi trail din Allah yasa inada rabo, tunda nahadu da Amrah nakeson Allah ya aramin tsawon rai koda jikana guda ne nagani, Allah yasa musami sa a this time ahankali yace  Ameen Mami hannu Mami tabudemai tace  I am very happy come here akunyace ya sunnar dakai tace  da Amrah ce da tuni ta rungumeni murya ciki ciki yace  that girl batasan menene kunya ba yabude kofa yafice Mami ta tabe baki tace  irinta nakeso kasamu a mata dan jakar butan uba, ja iri kawai .

EPISODE 4?? 2??



Wucewa Aliyu yayi yahaura sama, dakinsa yashiga yazauna gaban gadonsa yayi shiru yana tunani, yanzu yazaiyi da Beeba? He literally raped this girl unknowingly and unintentionally wallahi, the least she deserves from him is ya aureta tunda shi ya batamata rayuwa, shiya keta mata haddi, mahaifiyarsa yanzu tace bata sonta batason aurensa da ita, and in this his life Mahaifiyarsa na gaba da kowa da komi wlh, Mami ta isa tasakasa yayi komi yayi, ta isa tahanasa karyayi komi kuma bazaiba, how is he even gonna apologize and talk to Beeba, tayaya zai gaya mata gashi gashi, this news will be so devastating cus if there s one thing daya sani is yanda Beeba ke sonsa, tayaya zai lallasheta yabata hakuri? Yace mata ne to name anything she wants yamata as compensation ko yaya zaiyi? He can never hurt Mami tunda ta hanasa yahanu ne kawai, yanason yarabu da mahaifiyarsa lafiya cikin soyayya da aminci. Yadan sauke ijiyan zuciya Amrah na zuwamai arai murya chan kasa yace  this crazy girl da Mami tahadani da ita yayi shiru yana tunani how is he even going to start rayuwan aure da yar yarinyar nan wacce inda yayi aure since he s sure daya haifeta, this girl har yanzu bata gama sanin inda ke mata ciwo ba, ga bakin surutu, ga rawan kai, ga shirme, why is Ammi taking him from frying pan to fire cus left to him daya auri yarinyar nan Amrah gwara ya auri babban mace dan baison wahala, baison kayan takaici, dan gajeren wahalallen tsaki yayi sai kawai yatashi yadauki wayansa albashi yaturama Chef da Nurse yace su dakata da aiki for now till further notice zai kirasu.


Daga yanzu zai dingama Mami komi for now kafin ya nemo new workers and he won t let this thing slide zai nemo kowaye behind it, yadade ahaka yatashi yatafi dakin Mami hartai bacci yayi shimfida ya kwanta yayi shiru yana tunani, Amrah yafara gani a idanunsa hakan yasa ya kori tunanin yana juya but yakasa daina ganinta, da kyar bacci yayi nasaran daukansa.
**

Wuraren 5:30AM na safiya Ziora ke bude idanunta tun baccin datayi na jiya da yamma sai yanzu take farkawa, babu kowa a dakin sai Mommy datagani kan gadon tai hugging nata, lamo tayi ajikin Mommy Aliyu na zuwa mata zuciya, ita kanta abinda takeji is so new for her da batasan yazatayi da kanta ba, kawai she want him close to her, close sosai kaman irin na rannan nan da daddare data kwana gidan Mami, she just wanna hear yamata magana so calmly da yar karaman murya irin yanda yamata rannan da aka dauke wuta kaman yana magana da little Baby, bata tabajin dadin wani yamata magana kaman yanda taji dadi sanda Aliyu ke mata magana rannan ba.
Ahankali tazame daga jikin Mommy tasauka daga gadon ahankali jikinta gabaki daya feels kaman ba nata ba batada karfi, ko ina ajikinta ciwo yake mata, tafiya tashiga yi kadan kadan taje wajen kofa tafara kiciniyan bude kofan cus batada karfi, she just wanna see Aliyu tayi hugging nasa so that he will talk to her like his baby irin na that day in the night, abinda yatada Mommy kenan mo???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?tsin dataji anayi da kofa, dasauri tabude idanu takalli wajen kofan, ganin Ziora daga ita sai hospital gown ba takalmi a kafafun nan tana kiciniyan bude kofa yasa dasauri Mommy tawani dirko daga gadon atsorace tace  My Baby where are you going? Juyowa Ziora tayi takalli Mommy tana fama da kofan da yar karaman murya tace  Mommy come and open the door for me I want to go and look for My Yaya Aliyu karasowa wajen kofan Mommy tayi tana kallon agogon bangon dakin sannan takalli Ziora tace  did you know what is the time now? Wait have you ever been in this hospital ma dazaki ce mini you re going to look for one stupid Yaya Aliyu when you re just waking up, are you sick upstairs abi them carry you do juju dakikaje gidansu kallon Mommy Ziora tayi da sauri jin yanda tazagi Aliyu kalman yamata mugun zafi azuciya baki tabude zatai magana sai kuka ya kufce mata, tace  Yaya Aliyu bai miki komi ba you re insulting him Mommy, why are you insulting my Yaya Aliyu why? I will tell Daddy ta tsaya kikam awajen takifakai jikin kofa kawai tana kuka bil hakki sabida yanda Mommy ta zagi Aliyu, Mommy kawai tasaki baki takama baki tsabagen mamaki tana kallon Ziora tace  I know you re sick saisa nake barinki wuce muje kizauna inba hakaba I will beat you blue black in this hospital stupid girl kawai, your father you and the Aliyu kinji see where is Doctor sef they should discharge us I hate this hospital we are going back to hospital na yayanki, tunder fire your mouth and the Aliyu buga kafa Ziora tayi akasa tace  I am not going anywhere with you Mommy, I am going with my husband Yaya Aliyu, and no tunder will touch my husband hannu Mommy takai da zafin nama ta fizgota takaima bakinta duka Ziora zatai ihu Mommy ta bugata da bango tana jijjigata gata da tsoron duka, Mommy tace  yimin shiru kona tattaka miki wuya, I said quiet hadiye kukan Ziora tayi shima sabida tasan babu wani mai kwatanta a hannun Mommy ne saisa, Mommy taja hannunta tace  wawiya muje kiyi wanka and remove this hospital gown bayin dakin Mommy tai da ita tana tara ruwan zafi a tap tafito dakin tadauki brush da toothpaste tasa mata tadawo bayin tabata tace  my dear brush karba Ziora tayi tana kuka ba kakkautawa mara sauti tai brush tagama zuciyanta ba dadi Sam Sam, Mommy tacire mata hospital gown din takamata tamata wanka tass kaman har yarinya karama tabata towel zasu fita daga bayin cikeda rigima Ziora tace  ni I want to perfume ablution Mommy tace  ke kika sani finish and come outside Mommy tadawo daki tadauki box mai kyau da aka kawo mata jiya taciro ma Ziora wani dan gown red and black da brush na taje kai da perfumes, sannan tashiga hada mata tea dazata sha mai sanyi as usual tana cikin hadawa Ziora tafito kaga idanunta sunyi jazur tsabagen kuka Mommy ta ijiye tea ta taho tace  sit zaunawa Ziora tayi akan gadon Mommy tasa karamin towel ta share mata jiki tass tadauki cream ta shafa mata sannan tabata pant tace  tashi kisa ba musu karba tayi tamike tasaka takoma tazauna Mommy ta warware rigan tasa mata ya Allah! Wlh she look like a Baby doll floral gown daidai knees nata gown din ya tsaya yanada spaghetti hand, Mommy tadawo ta tsaya daga bayanta tasa brush ta taje mata kanta daya sukurkuce ta gyara tsaf sannan tasa red ribbon tamata parking takawo wasu clips red da ake sama babies akai tasamata akai sannan tadauki body spray nata ta feffesa mata tana kallon fuskanta da yanda take tabe baki, Mommy tace  this your mouth yakusan yagewa sabida tsabagen taleshi da turoshi da kikeyi duka, stupid girl ashagwabe tace  where s my hijab ? Mommy tace  ask your father when he comes I didn t carry that one yesterday Mommy tadauki tea tabata tace  take your tea karba tayi Mommy takwashe duka abinda sukai amfani dashi ta hada a bag ta gyara komi nasu tanayi bini bini tana kallon Ziora datayi wani irin kyau amman ranta duk abace a muzgune, deep down Mommy na tsoro kodai this hausa people sunma yarinyarta abu ne cus Xiora da namiji baya gabanta ma yanzu yarinya tadage aure zatayi ai calls for attention.

EPISODE 4?? 3??






6:20 na safiya Daddy na bude kofan dakin dan daga mosque bai koma gida ba cus diyarsa na asibiti, Ziora na ganinsa tana zaune daga gadon tabudemai hannu tace  Daddy comeee dasauri Daddy yamaida kofan yarufe yace  mesa idanunki sukai ja haka kuka kikayi ? Mommy Ziora ta kalla batare datai magana ba, hakan yasa Daddy yakalli Mommy data haderai yace  me kikama yarinyar nan? Cikin fada Mommy tace  ask her mana gaka ga ita cikin kuka Ziora tace  I wanted to go find Yaya Aliyu Mommy beat me Daddy and dragged me Daddy yayi shiru yana kallonta Mommy ta tako zuwa gabansu tanuna Ziora tace  kaga tun muna mu biyu Ogenechuku warn your daughter tadena kiramini wani Yaya Aliyu anan, I hate that name I don t even want the sound of the name a inda nake, gidansu dataje ta kwana abinda aka koya mata kenan, koko kin fara sleeping with me& & n  Florence! Daddy yakira Mommy ransa yayi tsananin baci yace  wat are you saying? They re things as a mother dabai kamata kina fadi ba, haba haba I m extremely disappointed Mommy tace  fine I don t care about your disappointment, but just tell her karta kara kiran wani Aliyu a inda nake, even if you re dying kina tashi you will not marry a Hausa man Ziora wani kalan kankame Daddy Ziora tayi tana kuka harda ihuuuu jin abinda Mommy tafadi tace  Daddy I want to marry Yaya Aliyuuuuuuu cikin tsananin fushi hankalin Daddy na tashi yace  wlh idan this route zakibi na samin yarinya kuka I will give her whoever she wants as long as nai running background check on the guy he s from good home and he has money and work dazai iya feeding yarinya na dashi cikin fada Mommy tace  if them born you well Ogenechuku get this girl married to Hausa Man and see kirjinsa Daddy yataba dan baison raini from matarsa and Mommy was never like this to him yace  Nwunye ni kike cema if them born me well? Mommy tace  yes nace, if them born you well get this girl married to hausa Man and see Ziora datai lamo ajikin Daddy tana kallonsu suna fada Daddy ya kalla yace  you want to Marry Dr Aliyu My Baby? Gyadamai kai tayi dasauri tana kai hannu tana goge fuskanta, Daddy ya jinjina kai yace  I will talk to Aliyu today and you will get married to him! Wani washe baki Ziora tayi cike da farin ciki, Mommy tace  let s see who own this girl Nwuke! Bai kulata ba yayi hugging Ziora yana shafa bayanta yace  did you pray? Ahankali tace  I don t have hijab here Daddy yace  okay I will tell brothers naki su kawo miki idan zasuzo anjima kadan sai kiyi gyadamai kai tayi Mommy tai tsaki kawai ta dauki car key nata bata musu magana ba tafice Daddy yadade yana kallonta saiya dago Ziora daga jikinsa yakama habanta anatse yace  Baby do you know wat marriage is kuwa? You will stay with Yaya Aliyu for ever, just like how your Mommy stays with me, you will have children too, what about your school Amrah ? Ahankali tace  I don t want school at all Daddy, I want to be Yaya Aliyu house wife sosai Daddy ke kallonta yace  Baby wat if Ya Aliyu say he doesn t wanna marry you? Shiru tayi tana kallonsa idanunta sun cicciko da hawaye, ahankali Daddy yace  I don t want you to get married now Ziora you are too small ahankali tace  I want to get married now so that Yaya Aliyu will take care of me harna zama his big girl Daddy yadade yana kallonta sai kawai yace  okay yasake hugging nata ta side yana tunani da dama.


Wuraren 6 yadawo gidan kafin 7 yagama komi na aikin gidan tsaf yahadama Mamie breakfast yamata simple abu dazataci da rana yakai dinning sannan yawuce sama ya shirya tsaf yau Friday so farin yadi yasa mai bala in tsada da kyau yasa Hermes kubunan nan nasa a gyare yakama hula yana baza kamshi yafito Mami na falo tace  meya faru har yanzu Chef bata zo ba Aliyu ? Ahankali yace  ninace su huta yau Mami kallonsa Mami tayi sai kawai tai shiru bata tambayesa why ba yawuce dinning yahada Coffee yadawo palour yazauna kusada Mami, Mami ta kallesa tace  inaso kafara zuwa wajen mahaifinka da safen nan kafin kaje asibiti kamai maganan damukayi jiya dan kallonta yayi sai kawai ya gyada kai yagama sha yamata sallama yatafi.

Shiga mota yayi yatada rabon dayaje gidansu harya mance yana horn aka budemai gate gateman nasu na murna na ganinsa Aliyu yasauko suka gaisa yabasa kyautan kudi sannan yawuce cikin yawanci war haka Abba na babban falonsa sometimes ma da baki hakan yasa yawuce falon yayi sallama yabude kofa yashiga girkan falon zaiyi girman wani fada Abba ne zaune sanye da jallabiya yana magana dawani Member haka Abba na ganinsa fuskansa ya fadada da murmushi yana mikewa yace  Aliyu come in shigo Son shigowa yayi anutae yace  ina kwana Abba yakalli Abokin yace  ina kwana Abba yadaga kafadan Aliyu yana kallon bakonsa yace  wannan shine babban d ana Dr Aliyu Hydar kenan, he s an Oncologist Abba yayi maganan sounding very proud Abokin yace  Masha Allah Abba yakalli Aliyu yace  kana leave ne yau da baka tafi asibiti ba ? Ahankali yace  nazo ganinka ne Abba dasauri Abba yace  okay okay saiya kalli bakon yace  time for family we will discuss the matter more a office saina shigo suka gaisa bakon yawuce yafita Abba yazauna yakalli Aliyu da kansa ke kasa yace  yauwa Son ina jinka dan ijiyan zuciya Aliyu yasauke maganan nason yamai wahalan fitowa but tuna Mami kai tsaye yace  inaso kanema mini auren wata Abba murmushi sosai Abba yayi yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace  who is the Lucky girl that won zuciyan my handsome boy? Ya sunanta ? Anatse Aliyu yace  Amrah Abba yace  Masha Allah, yar wani gida ce ahankali yace  she s igbo Abba, they re from Enugu amman anan Abuja suke Ogenechuku Family gidansu na Asokoro, her father, her stepmother, her siblings da ita are Muslim her Mom is a Christian he s telling Abba everything da kansa cus baiso Abba yaji daga wani waje Abba yadade yana kallonsa sannan yace  Aliyu why Igbo? Duk yammatan mu hausa Fulani na nan basu maka ba sai ka leka gidan inyamurai kuma ba wacce tafito daga gidan full musulunci ba Aliyu? Idan akace aure as a man you need to look beyond the love and think of future kids naku, da tarbiyan da za a basu da sauransu, are you sure about the girl? Ahankali Aliyu yace  yes Abba sai chan yace  I want to marry Amrah Abba Abba yadade yana kallonsa sai yace  Masha Allah Aliyu, I trust you da natsuwanka, Allah yasa albarka a auren, send me details na mahaifinta in sha Allah zamuje tareda aminaina munema maka aure in sha Allah gyadamai kai yayi yace  nagode Abba yamike tsaye Abba yace  bazaka tsaya kai breakfast ba? Dasauri yace  I have patient a hospital I need to be there Abba yamike yana biyosa yace  tom Allah maka albarka daidai Aliyu na bude kofa Mama na karasowa wajen da tray na tea ganin Aliyu yasa tawani hada giran sama da kasa murya kasa kasa, Aliyu yace  ina kwana ko kallonsa batayiba Abba yace  bakiji ana gaidaki ba ficewa abinsa Aliyu yayi batare daya jira amsanta ba, daidai Imam na fitowa daga flat dinsu sanye da kayan gym ganin Aliyu saida yayi mugun mamaki yace  Ya Aliyu yataho da gudu daidai Aliyu na shiga mota yace  yaushe kazo shine baka gayamin ba, wajen Abba kazo ? Kafin Aliyu yamai magana Mama da muryan fada tace  Imam zonan kunna motan Aliyu yayi cikeda zafin zuciya yace  I will call you later yaja mota yabar hospital din.

Around 8:30 Mommy tashigo asibitin taci gayu sosai ta tsaya tana kallon wani Lamborghini dake shigowa hospital tana washe baki tana murmushi tana nunamai gefenta tace  park here my son parking motan yayi sannan aka kashe aka fito Moses ne yafito yana sanye dawani lace fara kal mai kyau an mai dinki tasauka guiwansa, sai daga taciki yadaura zani na attire nasu na igbo yasa sandals, babu hula akansa akwai wata katuwar sarkan cross a wuyansa Mommy sai murmushi take yabude bayan motan yadauko wani katon babban leda na shopping sai yadauko wata babban teddy pink yarike Mommy tace  ohhh Moses you don t have to do this, they will discharge her soon once her doctor is here ahankali yace  I have to do it when I got your message that she s in the hospital I couldn t sleep I almost come to this hospital in the middle of the night Daddy stopped me wani washe baki Mommy tayi irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login